Showing 354001 words to 357000 words out of 381117 words

Chapter 119 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1981

threat da manipulation da alhaji kabiru ya fara yi mata bayan mutuwar dada, inda aranar ne ta ga asalin intention dinshi na karbar company da yayi asunan zaija ragamar company din, duk sanda ta dauka papers dinnan saitayi hawaye,dukda yanxu ta samu kwanciyar hankali da aka kama daddy but hakan baisa hankalinta ya kwanta dashi ba kwata kwata don ita ta fara gano cewa shi ya kashe dada, dukda ta boye ma amar saboda tsoron abunda zaije ya biyo baya dalilin hakan tayi sighing yarjejeniyar saboda daddy yayi threatning dinta akan idan har bata bashi komai ba zai kashe amar ta hanyar daya kashe dada, tayi kuka sosai lokacin data gano dady nada sa hannu a kisan dada don tunwa da wannan kadai ma yakesa ta samun heart attack,bayan wannan tunanin aman ya fado mata, bazata taba manta lokacin da mahaifiyarshi ta bar mata wasika ba kafun allah ya dauki ranta inda take ce mata   maryama, akwai masifa da ukuba a cikin zuriar nan, wanda na kasa hana ta yin tasiri a cikin family nan, bazan ce maki komai ba don nasan mutuwa zanyi, saidai nasan koba yauba allah zai kawo ranar da allah zai bayyanar da komai, ga yayanmu nan ki kula dasu, sannan a karshe ina rokon alfarma a gurinki yar uwa, don allah ki kula min da aman, dan allah ki jashi a jikinki karki bari yabi sahun mahaifinshi, bazan iya fada maki komai ayanxu ba amma zaki gane komai nan da yan shekaru agaba, 
Tun bayan mutuwarta cikin ikon allah abubuwa suka fara bayyanar ma ammah cikin ruwan sanyi wanda daga karshe bata da option daya rage mata don tayi protecting yayanta sai auren dady,inda shi da kanshi ya buqaci hakan, da farko tayi mamakin sai daga baya ta fahimci kudirinshi nayi hakan don ya karbi company da duk dukiyar da dada yabar masu, da farko dataqi yarda saiya nuna mata asalin kudirinshi akan inhar bata yarda tayi sighimg wannan papers dinba zaiyi abunda zaisa properties din su dawo hannunshi cikin ruwan wanda hakan na nufin zai kashe amar.
Sanin yanada hannu a kisan dada yasa hankalinta ya tashi don tabbas zai iyayin komai don haka ta amunce da buqatarshi harta aureshi, a wannan lokacin tayi kuka sosai babu wanda take tausayama kamar Amar don jin wannan zancen zaiyi shattering dinshi idan yaji labarin cewa daddy nada da hannu a kisan dada, don haka Tayi alkwarin bazata taba bari ya sani ba don abun zaiyi breaking dinshi sosai wanda bazata so ta ganshi cikin damuwa ba.
?
Baiwar allah abunda bata sani ba shine wannan papers din forging dinsu daddy yayi ba sune asalin real document dinba don babu wanda yasan inda asalin paper record of the property s din yake ba harshima don koda yazo kashe dada saida yayi threating dinshi akan ya bashi real paper record din ko yanda zai kasheshi haka zai kashe amar, saidai allah bai bashi ikon samun hakan ba saboda atake dada ya mutu, alhaji kabiru kuwa yayi takaici sosai don saida ya aiwatar da kudirinsa na kashe dada saboda ya gano sirrinsa ya tuna da property record din.
Saurin share hawayen fuskanta tayi bayan ta gama tunanin, anatse ta janyo locker da take aje duk wani important document ta aje aciki ta rufe.
Anatse ta mike tsaye don dauro alwala, nan take taji jiri na dibanta, ahankali ta furta   ya salam 
Da sauri tayi baya ta zauna ta dafe kanta don gaba daya kanta juyawa ya soma yi, wasa wasa bayan jiri ta soma jin throat dinta Nayin zafi sosai, wanda hakan yasa ta danyi coughing next thing saiga gudan jini ,abunda yafi tayar mata da hankali shine abunda yabiyo tarin, kallon hannunta tayi hankali atashe ta furta   subhanallah jini kuma
Wasu irin hawaye ne ke zubowa a fuskanta babu dalili saidai tabbas tasan something is definitely going on, anaste ta soma karanto innalillahi ta yago tissue dake gefen bedside dinta ta dauki gudan jinin ta nade shi cikin tissues din, tunani ta soma yi yanda cikin kwanakin yake samun changes a jikinta wanda hakan ke bata mamaki dukda doctor ya shaida mata effect din magungunan ta ne, wanda for the mean time zata samu changes daga baya kuma zaizo ya bari idan maganin ya kare, gaba daya she s not convinced with maganar doctor don abun gaba yake yi don haka Tayi saurin janyo wayarta ta soma dialing number family doc din,yana picking suka gaisa.
Tun kafin ta soma mashi bayani ya soma magana  hajiya yau ma Akwai wani chances din ne?
Tayi mamaki dajin kalamanshi don abun sounds like kamar yasan dalilin kiranshi datayi kenan, bata kawo komai aranta ba don haka tace  oh doctor harkasan complain zanyi maka kenan, anyway gaskia inaga zanzo asibitin don nayi checkup, don naga abubuwan na Kara gaba sosai, anya baza a sauya wasu magungunan ba da alamu dai wannan basu karbeni ba ta karashe tana murmushi.

Dariya ya danyi yace  Akwai wasu chances dinne bayan wanda kika fada kwanaki hajiya?
 Eh yau na Tashi da jiri, sai kuma tari da jini
Shuru ya danyi kafin yace  okay bayan tari da jiri Akwai ciwon kirji?
Ya tambayeta kai tsaye
 No gaskia babu Ay rabon da nayi ciwon kirji harna manta likita ta bashi amsa
 wannan ma yana nuna alamun Akwai ci gaba kuma maganin yana aiki saidai Ina Ganin kamar yayi maki karfi ne shiyasa kike jin jiri, amma za a iya chanza maki wasu suma dai babu guaranteed don kowani magani yana da effect substance da yake chanza organism, don wannan da na baki shine mai sauki sosai wanda bashida side effect and Duk wannan symptoms din normal ne ga masu ciwon zuciya with time zai daina
Ammah najin haka tace  Toh shiknan doc ba damuwa Zan cigaba da wannan din, kasan girma idan yazo sai ah hankali ta karashe tana murmusa daga bisani kuma tayi mashi godiya ta kashe wayar.

Wunin ranar ammah a kwance tayishi don tana miqewa sai jiri, koda su amra sukazo dubata jin shuru nan ta shaida masu da ciwon kai ta wuni.
Amar ma koda ya hauro sama don ya dubata shima boye mashi tayi saboda tasan yanda zai tada hankalinshi don haka ta shaida mashi ciwon kai ne kawai ya dan rike ta, shima saida yayi mata sannu kafin ya wuce kasa zuwa part dinshi.

Tun bayan daya dawo daga dakin ammah wanka kawai yayi ya sauya kaya zuwa pjs dinshi ya zauna kan gado tare da jawo laptop dinshi ya soma yin wasu ayyukan, daman evidence ne yake tartarawa gaba daya akan mks empire da wanda dada ya tura mashi da wanda ya samu shima.
Tunda ya kafa ma screen din laptop dinshi idanu ya kasa daukewa yana kallon property report dinda dada ya tura mashi cikin encrypted portal, gaba daya properties din taura sunanshi ne a jiki as the heir, haryau mamakin date din da dada yayi handing over Duk properties din yakeyi don if he can recall alokacin yana makaranta ne ko university bai gama ba,  Toh kodai tun lokacin dada ya gano sirrin daddy ne? Ya tambayi kanshi.
Ganin babu mai bashi amsa yasa ya rufe laptop din ya dubi time da agogon na rolex, almost past twelve, dan waigawa ya soma yi yana mamakin rashin zuwan ta dakin, tabe baki kawai yayi don she hakan ma yayi mashi, don he needs break from her new behaviour wanda ke sakashi yin abubuwan da ya kasa gane kanshi.
Saida ya kwanta ya janyo duvet yayi addaua ya rufe idanunshi, forcefully yake son yin barci saidai tunanin da yake hana kanshi yi yagama shiga ranshi, he keeps thinking of her, tambayar kanshi kawai yake yi meysa bata zo ba? Kodai she s sick ne? Ya tambayi kanshi, da sauri ya miqe zaune zumbur ya zauna ya dafe kanshi,  goddd why do I care ya karashe yana yar tsuka kafin ya kwanta, ko second biyu baiyi ba ya sake Tashi gama daya he s anxious, haka nan ya Tashi ya saka bathroom sleeper dinshi ya fuce daga dakin, sama ya wuce direct kamar Ana ingiza shi Har zuwa dakinta, saida ya dan tsaya yana nazari kamar ya shiga kamar karya shiga, karshe dai haka ya batse ya tura kanshi cikin dakin ba tare da yayi knocking ba, a zaune ya tadda daga ita sai singlet da shorts akan gado, ta aje dry cereal a gabanta tana ci,dan waigawa tayi tana jin alamun bude kofa, da mamaki ta kura mashi idanu don kwata kwata batayi expecting dinshi ba, shima idanun ya zuba mata Har ya shigo dakin dan nesa da ita yana mamakin Anya wannan yarinyar kalau take kuwa?,
Kallonshi amra tayi Ganin yanda ya Tamke fuska kamar bai taba fara a ba don haka tace  laa
Bakayi barci ba yaaya
Shuru yayi yana mamakin yanda yanzu ko irin fargabar da take yi idan zatayi mashi magana batayi, ayanxu yanda yake magana dashi sshe s talking casually.
Haka ya dunga binta da idanu baice mata Kala ba Har saida ta mike tsaye ta karaso gabanshi ko kunyanshi bata jiba, tace  kana buqatan wani abu ne? ta karashe tana mashi Farr da idanu, da ido ya dunga bin ta da kallo tundaga tsakiyan kanta don gaba daya bata da wani tsayi sosai a gabanshi zuwa cinyoyinta, cikin sauri ya kauda kanshi gefe yace  bring me coffee
Yana kaiwa nan ya fuce cikin kamewa, da idanu tabi bayanshi da kallo har ya fuce mata daga gani.
[7/11, 11:18 PM] +218 92-2035171: Update
Uneditedpage

Binshi da idanu amra tayi harya fuce daga cikin dakin, da cearal dinta a hannunta ta janyo hijab dinta ta zura ta bi bayanshi, tana sauka kasa kitchen ta wuce direct ta fara kiciniyar hada coffee, anatse ta gama hadawa ta daura mashi akan saucer ta fuce daga kitchen din cikin natsuwa, da sallama ta bude bedroom dinshi a zaune yake bakin gado ya nade hannayenshi akan kirjinshi, dan dagowa tayi ta kalleshi kafin ta karaso har gabanshi ta dan sunkuya gefen bedside ta aje mashi mug din,   bismillah 
Kallonta ya danyi kafin ya maida idanunshi kan mug din, cikin kamewa ya miqa hannunshi wajen bedside din ya dauka mug din kafin ya fara kaiwa bakinshi, tana ganin haka ta juya zata fuce daga dakin, hankalin shi gaba daya nakan coffee din yana kokarin cire mug din daga bakinshi bayan yayi sipping   na baki umarnin tafiya ne? 
Tana jin haka tadan tsagaita ta juyo ta mashi kallo daya kafin ta tako har inda yake zaune ta dan tsaya daga nesa, ta dauka kusan minti biyar a tsaye duk ta gama takurewa, dan leka mug din hannun nashi tayi ganin ko half baiyi ba ta dan tabe baki ta karaso gefen da yake zaune ta zare hijab din jikin nata ta zauna gefenshi ta tankwashe kafarta kan gadon ta bashi baya tare da bude pack din cereal din nata data boye a cikin hijab, da mamaki ya waigo ganin yanda gaba daya yanxu bata kunyar shi, samun kanshi yayi da gyara zama yanda zai hangota da kyau akan gado, tana jin motsin chanza position da yayi ta juyo bakinta cike da cereal, cikin sauri ya kauda kanshi ya hade rai tamm kamar ba kallonta yake ba, sake maida idanunshi yayi kanta karaf suka hada idanu tana ganin haka ta sauke mashi lausansan murmushi mai melting herat wanda yasa heart dinshi skipping lokaci guda, cikin shagwaba tace   yaya nifa barci nake ji wallahi, ka sallameni na tafi 
Banza yayi da it aba tare da ya sake kallonta ba, itama tana ganin haka ta juya mashi baya tana turo baki tana cin cereal din harta cinye tass, wasa wasa sun dauka kusan awa guda shi baice mata ta tafi itama bat ace mashi kala ba har barci ya soma fuzgarta, time to time yake dubanta har barci ya kwasheta ta lafe akan gadon, zuba mata idanu yayi yana kallon bayanta, hakannnan yaji hes relaxed harya gama shan coffee din, yana gamawa ya miqe ya fuce da mug din zuwa kitchen, yana dawowa ya taddata ta baje ko ina, tayi rub da ciki, bin bayanta yayi da kallo yana ayyana abubuwa sosai aranshi kafin yayai saurin kauda kanshi, anatse ya tako bakin gadon ya kwanta daga gefe ya janyo masu duvet, koda yazo lulluba mata saida yadan tsagaita yana wani tunani aranshi   why im I doing this?  ya tambayi kanshi, kallon innocent face dinta yayi haka kawai yaji yana tausayinta babu dalili, saurin kauda duk wani tunanin dayazo ranshi yayi ya rufa mata duvet din ya kwanta gefe yana facing ceiling tare da nade hannayenshi a kirjinshi yana tunani har barci ya fusgeshi.
Cikin dare yaji mutsu mutsu a jikinshi, ahankali ya soma bude rinannaun idanunshi harya sauke su akanta, ta nadeshi gaba daya ta rungumeshi, da mamaki ya ware idanunshi da kyau don tabbatar da abunda idanunshi ke ganar mashi, ta wani kanainayeshi tayi cuddling dinshi, he can feel her bare chest a jikinshi, saurin runste idanushi yayi ya fara kokarin janyeta daga jikinshi,bai kaiga zareta ba ta zake hade jikinta da nashi ta rike shi gam kamar ta samu pillow, shiko goga take komai ya fara chanza mashi don gaba daya jinshi yayi kamar an arura mashi wutar azaba a marar shi,   ya allah, yarinyar nan zata haukata ni  ya fada ahankali yana fidda nunfashin wahala, rasa abunyi yayi don gaba daya babu alamun zata bari ya janyeta daga jikinshi, gashi any wrong move yayi saita kara damkoshi wanda hakan ba karamin affecting dinshi yake ba, don haka ya hakura ma ya kyaleta saidai daren ranar dai barci kaurace mashi yayi gaba daya.
Akunnenshi aka kira sallar asuba, yana jin haka kuwa ya turata gefe, ganin tana shirin damkoshi ya sashi daka mata tsawa   kee bakida hankali ne, whats the meaning of this? 
Firgigi ta bude idanunta ta sauke akanshi, idanunta sunyi mici mici,gaba daya barcin bai isarta ba don haka ta maida idanunta ta rufe yana ganin haka kuwa ya wuce bathroom azafafe rai a bace, yana shiga ya fara yin wanka, ya dade sosai a tsakiyan shower yana rage ma kanshi wahalan da yake ji, saida yaji ana neman tada sallah yayi saurin dauro alwala ya fito ya zura jallabiyanshi ya fuce daga dakin.
Koda aka idar da sallah tare suka fito daga masjid shida aman da salim, idan ka gansu gwanin burgewa har suka shige cikin gida kowa ya wuce part dinsh.
Yana shiga bedroom dinshi ya tako har bakin gadon ganinta a kwance kamar aynda ya barta, ranshi ne yadan sosu haka kawai don haka ya soma Magana afadace   keee aisha!!! 
Anaste ta juyo ta bude idanunta ta suka danyi jaa ta kalleshi,   ke are you okay?what sort of rubbishness is this? Ke kafira ne ko sai ance tashi kiyi sallah 
Miqewa tayi zaune ta kura mashi idanu, saida y agama fadace fada cen shi kawai ta fashe da kuka, wiwi ta dunga kukan shagwaba, shide tsayuwa yayi yana kallon ikon allah, lallai yarinyar nan ta gama rainashi yana mata Magana tana kukan rainin hankali, ya fada aranshi, ay baisan lokacin daya daka mata tsawa ba   shut the fuck up, are you insane? 
Ay kamar ya kara tunzirata don haka ta miqe tsaye ta janyo hijab dinta ta karaso gabanshi tace   haba yaya, why are you treating me like this? Meysa ka tsane ni? Me nayi maka a duniyar nan,ina kokarin ganin na faranta maka kai kuma kullum cikin neman hanyar kuntata min kakeyi,why??? 
Yanda ta tsaya gabanshi babu tsor babu komai tana fada mashi maganganu ya hasalashi ya kalleta daga sama har kasa ya mata wani disgusting look yace   nace maki ina buqatar farantawar taki ne? nace maki ki shiishigemin ne? ke kika sama kanki, waye ya yama baki wannan shawarar, look idan kina tunanin wannan abubuwan da kikeyi zai chanza mind dina youre mistaken, gwara ki daina bata ma kanki lokaci, Magana daya nakeyi bana chanza Magana, so I will advice its better you stop&   
Takowa tayi gabanshi tana sheshekar kuka jikinta na rawa ta tsaya gabanshi dab dashi ta rike kugu harda dan dingilawa don ya ganta da kyau don ya fita tsayi sosai   nooo, nooo I will not stop, this is just the beginning ma yaya, ko mai zakace min wallahi bazan taba rabuwa dakai ba, kace ina shishigi ko ina cusa kai?, ay aynxu ma na fara, kuma kyautatawa ne ba chusa kai ba  ta karashe tana murguda mashi baki kafin ta juya mashi baya ta duka ta dauki hijab dinta data yar da gangan a kasa, saurin yin baya yayi don gab ass dinta ya gogi gabanshi, ganin abunda take shirin yi wanda idan har ya bari hakan ta faru zaiji kunya, ba karamin chaza mashi kai yarinyar nan take yi ba itako tana dukawa ta dauki hijab dinta ta mike ta zura abunta ta gifta ta gefenshi ta nufi hanya, tana gab da fita ta dan waigo tayi murmushi don taga lokacin dayayi baya data duka   sorry my yaya ban gaisheka ba, ina kwana?hope ka tashi lafiya  
Bata jira jin amsan shi ba ta fuce tana dariya ciki ciki,   ay yanxu wasan ya fara, wallahi zaka ga chusa kai, daman kunya nake ji shiyasa nake baya baya dakai ammah wallahi yanxu zan nuna maka cewa ba a yima mace haka 
Tana kaiwa nan ta shige daki ta dauro alwala ta tada kabbarar sallah tana idarwa tabi lafiyar gado hankali kwance.

Tun bayan fitar amra ya kasa motsawa, he s so stunned with her new attitude, ya kasa ganema kanshi shima yanda ya kasa taka mata burki, cije lower lip dinshi yayi yana takaicin yanda ya tsaya take fada mashi maganganu ba tare da yayi maganin ta, he s so madd, yanda she looked into his eyes har


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login