Showing 99001 words to 102000 words out of 381117 words

Chapter 34 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2011

shi daya jinshi take a kirjinta, saida yazo dan da ita hannunshi sanye cikin aljihun Riga da gajeran wandon dake jikinshi ya zuba mata idanunshi kamar zai cinyeta, Kasa dauke nata idanuwan tayi daga kanshi itama Sai wasu siraran hawaye da suka soma ambaliya a fuskanta, baya ta soma yi kamar zata fadi hannu daya yasa ya tsaidata ta hanyar janyo nata, fuskanshi babu alamun annuri akanta, kallonta yayi tsaf kafin ya kauda kanshi gefe hade da tabe bakinshi ya gifta gefenta ya wuce sama, haka kawai taji kamar kallon tsana yake mata tsabar ta rude,ganin yana neman kauracema ganin ta yasa ta saurin bin bayanshi lokacin harya wuce daki, ya rufe kofa, tana karasawa gaban dakin batayi wata wata ba ta bude kofar dakin ta shige, lokacin har yakai bakin gado jin alamun an bude kofa yasashi juyowa ya kalleta kafin ya kauda idanunshi daga kanta
Bakinta take motsawa alamun don furta abu saidai ta rasa da wani kalamai zata tunkareshi, tsinkayar daddadar muryarta yayi a kunnenshi  I m so sorry ta fashe da kuka sosai mai sanya ya zuciya, runtse idanu yayi don baya Kaunar jin kuka kwata kwata
Bai kula ta ba saida ta tako Har gabanshi ta sake maimaita kalaminta hawaye na zubowa daga kan fuskanta  I m so sorry

 what are you sorry for
Ya mata tambayar babu alamun fara a a tattare dashi,
Kasa cewa komai tayi saima wasa da yatsunta da take kanta a Kasa, Kasa hada idanu tayi dashi, sarai yasan daman zatayi blaming kanta tunda bata samu bayanin komai a wanda ya haba m5 fada mata sbd Bayason kowa yasan plan dinsu don haka ya gyara tsayuwanshi don yagane taqamaiman abunda ke ranta

 Get out of my room
Ya fada Adan zafafe
Saurin dago rinannun idanunta tayi, tama rasa abunda ke mata dadi, cikin Rudu tace  it s my fault, Duk laifina ne, nina nemi taimakon ka badan ka taimake ni ba bazan jefaka cikin wannan halin ba
 I m so sorry, I m so sorry, da na san wannan kaddararren auren zai jawo Ma kowa matsala da ban nemi yin shi ba me zanyi don ka yafemin dan Allah ,
Zuba mata idanunshi yayi yana karantarta sosai
Tamke fuskanshi ya sake yace  I don t want to repeat my self get out of my room now
Yana kaiwa nan ya wuce toilet, kafafunta ne suka soma sare mata don gaba daya tunaninta ya tsaya chak, ya tabbata kenan, ya rasa aikinshi ta dalilinta innalillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta a tsorace,
General kuwa yana shiga toilet yadan saki murmushin gefen bakin kafin ya tsuke fuska yana jin yanda take sauke ajjiyan zuciya da sauri da sauri da alamun kuma ta da yake tsananta, saurin bude kofar yayi Ay kuwa Harda dan gudunta ta fuce daga dakin ya bita da mayun idanunshi ahankali ya furta  cute tare da dan murmushin da bai san yana yinshi bama.
Amra kuwa tana futa daga dakinshi Kasa ta wuce dakin da take kwana, ta kwanta kan gado hawaye nabin kuncin,gaba daya tsanarta take hango wa a cikin idanunshi, runtse idanunta tayi wani irin zazzabi na zuwan mata.

Tana nan kwancewa galabaice aka kira sallar azahar, muke wa tayi ta wuce toilet ta dauro alwala ta fito ta tada sallah tana idarwa ta miqa kukanta gurin Allah. Tana shafawa ta fito tama rasa abunda zatayi, parlor ta sauko ganin Nadine na jera abunci ya sata tsayawa gefe guda, sosai Nadine tayi mamakin saukowanta don haka tace  Ma kina buqatan wani abu ne ?
 No thank you
Rasa abun cewa tayi don haka ta hau sama, cire hijab dinta ta fara yi kafin ta zaune gefen gado ta doka uban tagumi. Tana nan zaune Nadine ta shugo dakin tace  Ma na gama lunch akawo abinci yanxu Ko zakici a kasa

Da sauri amra tace  barshi zanzo kasan
Nadine na fita kuwa ta mike zumbur ta sauko kasa don dama neman damar sauka take, tana sauka kuwa ta zauna a dining Nadine tayi serving dinta, raraba idanuwa tayi tana kallon stairs saidai ganin babu alamun saukowanshi yasa ta maida hankalinta kan abunci dake gabanta don ko cokali daya bata kai baki ta ba,
Haka nan ta dunga tura abuncin badon tanaso ba don daci Ma abuncin yake mata, tana gamawa ta wuce parlor ta zauna idanunta kan stairs din shuru shuru saida aka kira sallah asr ta mike ta wuce sama.

Amar kuwa tun bayan fitar ta ya chanza kaya ya fuce daga gidan sai wajen karfe 10 ya dawo gidan yana shigowa yazo giftawa ta sitting room ya hangota shingide kanta yadan karka ce alamun barci ya kwashe ta a wajen, kauda kanshi yayi ya kalli Nadine data bude mashi kofa yace  wake her up taje ta kwanta, and bring me just coffee
Yana kaiwa nan ya wuce sama, amra dake jin maganganunshi da Nadine sama sama cikin bacci, Tashi ta nadine ta soma yi tace  Ma kije ki kwanta
Cikin bacci amra tace  ya dawo ne?
 Yes ma
Shuru amra tayi takaici barcin daya kwasheta ne ya turniketa donta dade a zaune tana jiran zuwanshi, bata gama tunanin nata ba nadine ta fito hannunta dauke da mug da saucer, ganin tana nufa hanyar stairs yasa amra saurin cewa  ya buqaci coffee ne
Kallonta Nadine tayi tace  eh
Takowa amra tayi gabanta tace  kawo Zan kai mashi
Mika mata nadine tayi kafin ta mata sallama ya wuce nata dakin, saita natsuwarta tayi kafin ta tunkari hanyar sitting room din saman, Sai a lokacin ta karema parlor saman kallo, kayan alatun parlor yafi na kasa kyau sosai, gashi da girma sosai, an kawata shi da kayan zamani masu tsada, hanyar dazai sadaka da dakin tabi saidai tana zuwa daidai kofar gabanta ya soma faduwa, runtse idanunta tayi tare da cije lebbanta ta kwankwasa, saida ya dauka mintuna kusan biyar kafin yace  yea come in
Anatse ta soma bude kofar harta wangale ta shugo tare da rufe kofar ta tsaya daga bakin kofar kamar mai neman gafara tunda ta dago ta mashi kallo daya yana sanye da kayan barcinsa masu santsi, Riga da wando, wandon Ma bai Halle boturanba dan tana hango kwantaccen gashin kirjinsa, jin shuru yasashi dagowa, karar idanunshi suka sauka akanta, sanye take da kayan daya ganta da gamma dog uwar Riga saidai yanxu ta saka hula ta nade gashin nata saidai yana iya hango edges din sumar gaban gashinta, kauda idanunshi yayi gefe ba tareda ya sake kallonta ba ya tsuke fuska tam ya zauna kan gado ya wulla mata idanunshi da take jinsu suna yawo a jikinta.
Dagowa tayi charaf idanunta suka sauka a nashi, da sauri ta janye nata, yanda ya tsura mata idanu ya sata jin tsayuwar na neman gagarar ta, dakyar ta tartaro sauran jarumtarta ta soma magana cikin sanyi  uhm, ga coffee din
Jin Shuru yasata dago kanta saidai this time around idanunshi a lumshe suke ya nade hannayenshi a kirjinsa, ganin yana shirin dago nasa idanuwan yasata saurin sauke nata kasa

 Nace maki Ina buqatar wani abu daga wajen Ki ne?
Da sauri ta dago jin tambayar da yayi mata, idanunta ne ya soma taro ruwa
Bakinta na karkarwa tace  daa& man..naga zata kawo ne shine Nace ta bani na kaw& ..
wani irin mugun kallo ya Willa mata tare da tarar nunfashinta yace
 Bana buqatan abu daga wajenki, now get out with that trash
Ya karashe yana nuna mata coffee dake hannunta

Hawayen ta dai basu daina ambaliya ba haka zalika bata fitanba saida ya daka mata tsawa arude Har tana harde kafafu ta fuce, tare da rufo mashi kofar, kukane sosai ya kufce mata, ta rasa wani tunani zatayi, ganin batada wani mafita yasa ta wuce kitchen, aje coffee din tayi ta sulale kasan tiles din ta fara kuka sosai mai ratsa zuciya

Goga kuwa tana futa yayi kwanciyar sa hankali kwance. Update!!!!!!
Unedited

Tun bayan zuwan da yayi bayan ta farka bai sake lekowa ba Nadine ce ke kula da ita sosai ganin tana Shan wahala, gashi ta Kasa cin komi Sai ruwan tea, karshe Ma dai saida Nadine ta taimaketa wajen jika mata towel a cikin ruwan zafi tana gasa wajen daga kwance.

After an hour wani doctor ya sake shigowa saidai wannan babban mutun ne sosai, lokacin da yazo Nadine ce ta je dakin general don shaida mashi zuwan doctor, nan take yacemata ta kaishi dakin madam ya dubata, ba tare da bata lokaci ba ta koma ta shigo da doctor din tare da mashi jagora zuwa dakin amra koda suka shiga dakin tana kwance Duk ta galabaice sosai ta ji jiki ba kadan ba don haka ya samu damar tambyanta yanda take jin jikinta,dakyar ya samu tayi mashi explanation, nan take shima ya gano menstrual pain ne na mata saidai yayi mamaki yanda ta mashi bayani yanda take Shan wahala Harda suma ,duban ruwan da aka sa mata yayi ganin harya kare ya cire mata kafin ya rubuta mata magunguna ya bata tare da nuna mata yanda zata sha kafin yace ta samu ta watsa ruwa mai zafi sosai zataji dadin jikinta don alamu sun nuna she s weak, saida ya tabbatar she s stable kafin yayi masu sallama ya tafi.
Da taimakon Nadine ta yaye mata bargon dake lullube a jikinta da Harya soma dan baci ta taimaka mata zuwa toilet, ruwa mai dumi sosai ta tara mata a cikin bath kafin ta futa don gyaran dakin, Nadine na fita a daddafe ta karasa gaban wc ta zauna tayi tsarki kafin ta shiga cikin bath tube din,ta dan dade sosai cikin bath tube din kafin ta futo ta sake watsa ruwa mai zafi, da taimakon Nadine ta dawo dakin daure da towel, lokacin har Nadine ta gyara ko Ina Harda kan gado, ta cire duvet din da Zanin gadon ta sauya zuwa wasu sabbi ta kunna diffuser da oils masu kamshi sosai.

Ganin mikewa Ma dakyar takeyi yasa Nadine bude closet ta janyo mata wata rigar bacci daidai gwiwanta mai santsi pink color, hannun rigar bashida kauri dan siriri rigarma ba lallai takai kasan gwiwa ba, saida ta shafa mata turarenta dake kan dresser data gani kafin ta aje mata a gefenta,kallonta Nadine tayi Ganin ta dafe kanta  sannnu ma, ga kaya nan ki saka bari ba kawo maki tea ki samu Kisha tunda kin Kasa cin abunci.

Dagawa tayi idanunta sunyi luhu luhu sunyi ja dakyar ta iya furta  thanks Nadine
Nadine na futa ta janyo rigar ta saka, kamar Nadine tasan bata son kaya masu nauyi idan tana period, tafison ta dunga jinta freely babu takura.

Koda Nadine ta dawo hannunta dauke da tea saida ta zuba mata idanu, ganin wani extra ordinary kyau da take dashi, tana da irin kyau din da Duk kyan fuskanta jikinta yafi daukan hankali. Karasowa tayi tare da mata sannu ta bata tea din da zafin sa, dakyar amra takai tea sun bakinta tayi sipping, bata wani sha da yawa ba kadan tasha jin amai na zuwan mata yasata ajewa.

Wajen karfe sha biyu na dare Nadine na tare da ita tana bata kulawa, ganin bacci ya kwasheta yasa nadine rufa mata bargo ta rage mata gudun ac tare da rage hasken fitilar dakin ta rufe mata kofan ta wuce daki don ta samu ta huta itama, don wunin ranar tana tare da ita a dakin, wasu daga cikin ayyukanta ma bata samu ta karashe ba donma babu wani ayyuka masu yawa, abunci ne wanda yawanci ma basu fiye ci ba, idan anyi ma ba a ciba securities ake kaiwa,Sai kuma dan gyare gyare wanda takeyi safe da yamma, ayyukan ma Allah ya taimaka tayi na safen na yamma ne bata samu tayi ba dalilin rashin lpy madam wanda takema kallon kanwa a wajen oga don alamu basu nuna matarshi ce ba.

Dakin ta na masu aiki ta wuce wanda zaka rantse dakin baqi ne, daki ne babba da gado Harda carpet da wardrobe sai toilet shima dayasha abubuwan zamani, koda ta shiga dakin kwanciyarta tayi itama.

Karfe daya daidai ya aje laptop dake kan cinyanshi tare da janye duvet din daya rufe kafafunshi dasu, mikewa tayi tsaye tare da yin miqa, ciki natsuwa ya zura bedroom slippers dinshi tare da gyara riganshi da buttons din suka bude, fitowa yayi daga dakin cikin kamewa ya sauka kasa, tunda ya sauko second floor ya rasa dalilin saukowan nashi, maida idanunshi yayi ga kofar dakin ta kafin ya juya ya sauka kasa, hanyar kitchen ya nufa wanda ya zamo mashi rana ta farko daya tako ya shigo kitchen din, ko ina tsaf tsaf babu kazanta, sai kamshin freshner dake Tashi harma da dan sanyi sanyin ac dake kune a cikin kitchen din, kunna duka lights din kitchen din yayi don guda daya ne a kunne, bin ko ina ya soma yi da kallo, kafin ya tako gaban katon fridge freezer dake a hade ya cinye kusan Rabin bango daya, budewa yayi ya zaro bottle water guda daya mai sanyi, kafin ya rufe fridge din ya balle marfin ya kafa bottle din a bakinshi, yanda yake Shan ruwan Ma a gayance da natsuwa kamar basarake,ahankali ruwan ke sauka daga makoshinsa Har wani dan zufa ke sauka daga wuyanshi wanda yake looking so sexy a tsaye, amra dake saukowa kamar wadda aka zare Ma laka fuskanta gwanin ban tausayi lokaci guda Duk ta dan fada kadan fuskanta fayau, tun bayan futar Nadine bata wani dade ba ta farka jin ciwon na shirin dawowa, saukowan datayi Ma tazo neman ruwan dimi ne don tasha ko zata ji dan dama dama.
Tun daga bakin stair ta fara jin kamshinsa saidai bata kawo zata ruskeshi ba a wannan lokaci, kai tsaye kanta a kasa ta karaso cikin kitchen,tan shiga kamar ance dago karaf idanunta suka sauka akan fuskanshi zuwa makoshinsa, yanda yake Shan ruwan Ma ya shagaltar da ita don mamakin ganinsa a kitchen din ta somayi, cikinta ne yadan murda daya sata damke kasan marar tata tare da dan dafe kan marble din kitchen island tayi yar Kara  arhhhhhshhh

Yana nan tsaye bottle din na bakinshin Baiji alamun shugowanta ba sai yar kara data danyi, sauke idanunshi yayi akanta, tun daga sama Har kasa ya kafa mata idanu yana kallonta, idanunshi ne yayi magneting waje daya kyam kan nipple dinta da suka mashi hello daga nesa don sosai suka fito daga cikin rigar tata nan take ruwan daya sauka makoshinsa ya soma sarqe mashi a maqoshi Har idanunshi nayin jaa fuskarma ta soma jaa abunka da farin fata, sauke bottle din yayi ya kauda kanshi gefe kafin ya maida bottle din bakinshi ya shanye sauran with just a sip, shida kesha a natse Sai gashi natsuwar ta kufce ya kwankwade gaba daya lokaci guda ya rufe bottle din, tare da dan sauke nunfashi da huci mai zafi, cikin ranshi ya soma magana  uhmm damnnn
Juyowa yayi azafafe ya zuba sake zuba mata idanunshi kamar yaga abunci na farko yanason karantar asalin ciwon nata saidai bai gane ba koda doc yace mashi monthly menstruation da mata keyi takeyi, Yadai san period da mata keyi Duk wata saidai cramps dinne ya Kasa gane daga Ina yake, ta wani bangaren yake,da wannan yake kokarin son hana zuciyarci tunanin da take shirin bijiro mashi don tun kallon farko da yayi mata gabanshi yayi mugun bugu lokaci guda, kamar wanda ake fusga ya tako zuwa gabanta dan nesa da ita kadan ya tsaya tare nade hannayenshi a kirjinshi dake a bayyane don rigar a bude take, kallonta yayi tsaf irin kallon kurulla dinnan, tundaga kanta da babu hula, curly gashinta a bayyane sun kwanta lub lub sun nannade, gaban goshinta da edges din gashinta sun kwanta sakamakon zufa data tsatsafowa mata saboda jin zafin ciwon marar nata,
Tunda ta dago ta mashi kallo daya bayan sun hada idanu ya kauda nashi gefe bata sake gigin dagowa ba don kallonshi, saidai har yazo gabanta tana jin takunshi har cikin xuciyar ta, runtse idanunta tayi gam lokacin da ya tsaya dan nesa da ita tana jin yanda idanunshi ke yawo a jikinta, lokaci guda taji gaba daya she s so uncomfortable don jikinta is expose gashi babu bra kwata kwata a jikinta,rigar ma is not helping the matter don tana da santsi sosai ta manne mata wanda ya sanya nipples dinta fitowa sosai don shatinsu a bayyane yake cikin rigar, Dayan hannunta dake gefe tayi saurin daurawa wajen kirjinta Dayan kuma data dafe island dashi kamar zata fasa marble din donta damqe shi sosai, idanunta a runtse yayi taku daya ya karaso gabanta saidai da dan tazara sosai tsakaninsu,tattara natsuwarshi tayi cikin kamewa ya soma magana fuskannan dai bazaka taba tantance ta,
 How are you feeling now?
Babu zato taji tambayan nashi, don haka ta Kasa dagowa don gaba daya kunya ta gama lullubeta dukda rashin lafiyan da takeji hakan bai hanata jin kunyarba, don tana da kunyar jikinta sosai,
Kanta a Kasa muryanta ma baya futa sosai tace  Alhamdulillah!!

 Raise your head yayi commanding dinta
Dan daburcewa tayi don kusan bata gane me yake nufi ba still kanta na kasa
 I don t want to repeat my self ya fada adan azafafe,
Kunqukuni ta soma yi,fuskanta adan shagwabe ta dago ta kalli gefe,hakan datayi kamar ta ingizashi ya sake magana a kausashe
 Heyyyy look up here
Ya sake fada still hannunshi na nade a kirjinshi.
Kamar yar maye haka ta maido da fuskanta kanshi tana dan kunkuni don bata son hada idanu dashi, ganin yana shirin magana yasata saurin kallon idanunshi saidai ko second batayi ba idanunshi suka rinjayi nata don gaba daya wani irin kwarjini yake mata sosai.
Kokarin sauke nata idanun tayi saidai irin kallo daya zabga mata ya sata sallama mashi ta tsaida idanun akanshi, tunda ta zuba mashi manyan idanunta da ke nan kamar mai jin barci Har wani lumshesu takeyi tana budewa eyelashes din na kwanciya sun dan jike dalilin kukan datayi, take yaji tsayuwansa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login