Showing 123001 words to 126000 words out of 381117 words

Chapter 42 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2055

alwawala tana idarwa ta sake saukowa kasa don duba lafiyar Nadine, tana shiga dakin ta hangota tana barci saidai Ganin rawar sanyi da jikinta keyi ya sata shiga fargaba sosai sanin baya dawowa da wuri ya sata futa neman number shi ko zata samu wajen gate man, tana futa kuwa ana bude gate, mamakin dawowa shi a lokacin ta soma yi saidai kuma ta dan fuzge don taji dadin dawowa nashi adaidai lokacin, tunda suka kutso kai ya zuba mata idanunshi, kusan kwana uku kenan rabon shi daya ganta, mamakin ganin ta tsaye a wajen yayi, ganin ta koma ciki ya sashi futowa bayan driver yayi parking, cikin parlor ya shige cikin takushi mai daukan hankali da natsuwa fuskan nan tamm, yana shugowa ta miqe tsaye, kallo daya tayi mashi suka hada idanu kafin ta sauke nata
tace  barka da dawowa
Ya dauka sakanni kafin ya kauda kanshi ya soma bin hanyar wucewa sama
Daman batayi expecting amsawanshi ba don haka tayi saurin cewa  uhm daman Nadine ce bata jin dadi,
Tsayawa yayi kafin ya juyo ya kalleta kamar bazai ce komi ba yace  meke damunta
 Zazzabi ne ya sata zama so weak

Sama ya wuce ba tare da yace mata komi ba ganin haka ya sata zama dabas Har aka kira sallar isha I tana nan zaune akan kujera don batasan me zaiyi ba, gashi baice mata komi ba, bayan mintina Sai gashi ya sauko, ya sauya kaya zuwa wasu daban na Shan iska alamun ya sake wanka, key ne a hannunshi Dayan hannun kuma wayanshi ce dake ta ringing babu qaqautawa.
Kallonta yayi ta gefen ido yace  kije ki fito da ita
Da sauri ta wuce dakin Nadine tana shiga kuwa ta taddata tana amai, saida ta taimaka mata kafin suka fito tare don ko tsayuwa bata iyayi.

Shiko harya kai wajen parking ya fidda wata zabgegiyar motarshi, suna fitowa ya hango su, saida ya masu horn kafin ta taimaka wa Nadine suka karasa wajen motar, bayan motar ta bude ta taimaka wa Nadine ta shiga ciki kafin itama ta shiga bayan ta zauna.

Tafiyan minti ashirin ta kawo su wani hadadden private hospital, kamar Ana jiran su kuwa wasu nurses biyu suka karaso da gado aka fito da Nadine, amra wadda ke shirin fitowa don tabi bayansu ta tsaya kyam jin abunda yace  karki sake ki fito
Komawa tayi ta zauna ganin yayi kicin kicin, wucewa yayi cikin asibitin ya barta a cikin motar, saida ya tabbatar an aje Nadine a daki mai kyau an bata taimakon gaggawa don Har drip aka kara mata kafin ya bada umarnin a kula da ita Har a sallameta kafin ya fito.
Tun bayan fitarshi kuwa hankalin amra ya Tashi sosai ganin a gaban idanunta bayan ya shige aka shugo da wani yaro ranga ranga yayi accident nan take ya tuna mata da salim, cikin tashin hankali ta soma tunanin qannenta hawaye nabin fuskanta kamar ruwa.

Yana shiga cikin motar baima tsaya kallon inda take ba ya fuzge motar ya futa daga compound din, ahankali ahankali ya soma jin sheshekar kukanta yana shiga kunnenshi kadan kadan, toshe Bakinta tayi sanin cewa baya son kuka, dagowa yayi ta glass ya kura mata idanu dukda idanunta na kasa hakan bai hanashi fuskantar kuka take ba saida ya hau babban titi kafin ya gangara gefen titin inda babu mutane Sai hasken street light ya Parker motar, jin alamu tsayawar motar yasata tunanin ko sun iso ne, dagowa tayi ta kalli glass din gefenta, ganin su gefen titi yasata dagowa ta kalleshi ta cikin glass din gaban motar, ganin idanunshi a Kasa ya sata sauke kanta kasa ta cigaba da kukan zuci dana fili gabanta na faduwa kadan kadan, bataji alamun futarshi daga motar ba Sai gefenta daya bude ya shigo kai tsaye ya rufe bam, ganin haka ya sata dan kara karfin kukanta wanda ya sashi runtse idanunshi ya kwantar da kanshi bayan kujerar tare da lumshe idanunshi.
Shuru kusan minti biyar baice mata komi ba itama tunda ta rakube gefe bata sake motsawa ba saima dan kara volume din kukanta da tayi tare da shesheka, ganin kukan nata yaqi karewa ya sashi bude lumshenshun idanun shi ya kalleta tsaf, fuskanta ya kurama idanu don dan hasken street light din ya bashi damar ganinta da kyau, lashes dinta sun kwanta lub lub don ta rufe idanun gam taqi budesu
 Stop that
Ta gama karantarshi tsaf, don tana jin haka tayi tsit saidai kukan na nan a maqale.
 Open your eyes and loook over here
Ya sake fada cikin natsuwa
Juyowa tayi kamar yar koyo tana tsoron laifi ta kalleshi, ganin yanda idanunta sukayi jaa saida ya sashi lumshe idanu
 Why are you crying? Saboda na hanaki fita haka?
Da sauri ta girgiza mashi kanta tace  ah ah
 Why are you crying then,I hate those tears
Shuru ta danyi don bata fahimce shi ba
 Uhm why?
Ya sake tambayanta
 Na tuna da kannena ne
 Okay so? Ya sake tambayanta
Hawayen da take hiding ne suka sake sauko wa, take ta fashe da wani matsanancun kukan da baima san lokacin da ya janyota ba jikinshi, Sai jinta tayi a jikinshi tsamm, abunka da mai neman sassauci, tana jin haka tadan kama rigarshi ta fashe da kuka baiyi yinkurin yin komi ba haka zalika baice mata qala ba, harta gaji ta fara sauke ijjiyar zuciya, ahankali ta soma dawowa natsuwarta harta fuskanci tana cikin jikinshi, kamshinsa dake fuzganta Har wani barci barci ke neman kwasarta a wajen, yana jin alamu ta daina kukan bai saketa ba still tana jikinshi itama batayi yinkurin Tashi ba don tana tsoron yin laifi, sun dauka kusan an hour a haka kafin ya fiddota daga jikinshi,  ke mage ne?
Tambayar Tashi ne ya bata dariya har dan dimple dinta ya fito, ya fahimce tana da son jiki, rashin iya hausanshi sosai ya sashi fadin hakan.
Gyara zamanshi yayi kafin yace  kinason ganin qannenki ne?
Da sauri ta dago ta kalleshi Adan shagwabe ta girgiza mashi kai hawaye na shirin zubo mata  inason na Gansu, inason nasan a wani hali suke ciki, saidai Ina tsoron zuwa gidan, bansan mai Zan tadda ba, Ina tsoron haduwa da uncl& .
Kura mata idanu yayi don tunda ta soma magana ya zubama idanunta da Bakinta idanu
 Waye shi?
 Uncle dina ne,wan babana kuma mariki na,
 Maysa kike tsoron haduwa dashi,
 Uhm saboda& saboda
Ganin yanda ya kura mata idanu yasata cewa  saboda shine yayi sponsoring upkeep dina, kuma yace Saina biyashi gashi ban samu abunda naje nema ba, na janyo maka ka rasa aikin ka kaima bansan ya zanyi ba I m so sorry, Wallahi idanda Akwai abunda zanyi na maida hannun agogo baya danayi, I m feeling guilty, nabar siblings dina and I m d reason kaima aka koreka daga aikin ka, I m so sorryyyy ka fadamin abunda zanyi maka ko Zan rage jin zafin abubuwan dake damuna,.. ta karashe da kukan da ke nuni da abun yana mata ciwo sosai.

Mamakin yanda kalamai irin wannan suke futowa daga Bakinta yake,kallon shekarun ta yake all this while ba girman ta ba ko tunaninta, saidai yana hango tsantsar kuruciya a tattare da ita, kukan nata ma yanxu burgeshi yakeyi da yanda take komai a shagwabe, bazaka taba tantance halin da yake ciki ba fuskannan dai tana nan babu alamun fara a, Sai kyalli da takeyi alamun hutu ya zauna a jikinshi.

Baice mata komi ba ya fito daga gaban motar ya koma gaba ya zauna, yanayin shi kamar wahainiya, yanxu saiya chanza launi shiyasa baka taba gane mashi hade fuska yayi yace  I m sure Kinsan cewa niba driver ki bane ba,

Jikinta ne yayi sanyi don taga fuskanshi lokacin da ta karashe maganar, futowa tayi cikin natsuwa ta dawo gaba ta zauna yaja motar da mugun speed suka bar wajen.
Akan hanya babu wanda yace da waninsa tak, Sai karar ac dake busowa tare da kamshi sa dake addabarta, jifa jifa take waigowa tadan kalleshi ta gefen ido kafin ta dauke,gaba daya zaman Ma Ya gundureta ganin yanda fuskanshi ta janza lokaci guda.

Shiko sarai ya gama gane weakness dinta don haka tunda ya dauke kanshi bai sake kallonta ba Har suka iso gida, yana parking motar ya juyo ya kalleta ganin harta fara barci, barci ne takeyi peacefully kamar baby, fuskanta so cute, Kasa tashinta yayi sai idanu daya zuba mata,ganin kusan karfe 10 yasa ya dan taba hannunta,laushin fatarta ya sashi Kasa tashin nata, ahankali ta soma motsa yana jin haka ya dauke hannunshi yayi Gyaran murya, tana jin haka kuwa ta farka ganin inda suke yasata bude kofar ta futa, shima fitowan yayi yabi bayanta.
lokacin daya karasa parlor harta haura sama, kofan ya rufe kafin ya wuce sama shima.

Koda ya karasa sama kayan shi ya soma ragewa, wayanshi dake ringing ba qaqqutawa ya dauka ganin ba number da aka dunga kiranshi da shi bane daxu yasashi saurin dagawa
 Oga barka da dare harka kwanta ne inason nayi maka wani albishir ne

 No ban kwanta ba, na fita ne, any update Amar ya fada yana gyra zaman wayar a kunnenshi
 Na samu binciken daka bada umarni ayi akan wannan Alhaji mustapha, sannan yarannan da akayi trafficking iyayen shi sunzo Yanxu haka Mun basu masauki don Yan kano ne,gobe saika zo muji ta bakinsu don alamu sun nuna kamar yaronnan wayo aka mashi shida iyayen nasa,Sai gayen daka buqaci ganinshi, zai shigo nigeria on Friday

Murmushin gefen baki yayi wanda kana gani kasan shi kadai yasan abunda yake qissawa a cikin ranshi yace

 Weldone lieutenant asad,
Maganganu sukayi mai tsayi wanda ya danganci aiki kafin suyi sallama.

Number da aka dunga kiranshi dashi ya soma dialing saidai bai shiga ba don haka ya aje wayan ya wuce toilet don watsa ruwa.

Tuna shigowa daki toilet ta wuce tayi wanka, Tana fitowa daga wanka ta dauro alwala don bata samu tayi sallar isha I ba suka fita, tana idarwa ta zumbula hijab dinta ta sauko kasa bata ma tsaya saka kaya ba don yunwa ce ta nuqurqusota sosai daman bata jurar yunwan dare, sanin nadine bata nan yasa agurguje tana shiga kitchen ta daura simple pasta, cikin kankanin lokaci ta gama bata tsaya ma zuwa dining ba anan tsaye ta aje plate din kan marble kitchen island din ta soma bama cikinta hakinshi, wayanta dake gefenta ta janyo ta soma dialing number haifa, still wayan baya shiga, aje wayan tayi ta cigaba da tura abinci ta hankali kwance don ya mata dadi sosai,

Yana fitowa daga toilet baima tsaya goge jikinshi ba jin cikinshi na kukan yunwa, sanin Nadine bata nan yasa shi fitowa daga dakinshi daure da towel don neman abunda zai saka cikinshi koda coffee ne, koda ya sauko second floor baima bi takanta ba ya wuce qasa, tun daga hanyar shiga kitchen din cikinshi ya sake kara saboda kamshin daya daki hancinsa, Tamke fuska yayi ya shiga kitchen din, a tsaye ya ganta ta bashi baya tana loma hankali kwance Harda yar waqa a bakinta, nade hannunshi yayi ya zuba mata eyes yana kallon yanda datayi yar loma Sai tayi waqa Harda juyi, yanda takeyi ya tabbatar mashi she s enjoying what she s doing, kare mata kallo yayi, don ta nannade hijab din daga bayanta zuwa gaba so yana hango santala santalan cinyoyinta dake cikin pink towel dinta, don hijab din bai kaiga Kasa ba don ta nannade shi, takowa ya soma yi ya tsaya bayanta, batama san ya shigo kitchen din ba Har tsayuwar shi a bayanta, rankwafowa yayi zuwa wuyanta ya dan sakalo kanshi gefen wuyanta don ganin abunda ke gabanta, babu zato ba tsammani taji mutun a bayanta dab da
Ita, zabura tayi zata fasa ihu,cikin sauri ya saka hannunshi daya yayo baya da ita zuwa jikinshi dayan kuma ya toshi Bakinta dashi, karasa tura kanshi yayi kan wuyanta daidai kunnenta ya soma magana kamar mai jin barci ahankali ganin ta burkice lokaci guda,  shiiii it s me
Ahankali ta soma sauke ijjiyar zuciya don Har kuka ya soma kufce mata, yana ganin ta dawo daidai ya sassauta rikon dayayi ma kugunta ganin haka ya sata sauke ijjiyar zuciya don tayi tunanin zai matsa, goga kuwa bai motsa ba haka zalika baice mata komai ba don runtse idanunshi Ma yayi,
Gum tayi don ta rasa tunanin Ma da zatayi, gaba daya she s so uncomfortable, don she can feel his body all over her don yana dab da ita ta baya,Kasa motsi tayi.
 Eat your food ya fada akausashe
Tsoron shi ya sata daukan spoon din don abuncin ma ya gudureta so take kawai ya matsa daga bayanta gashi tsoronshi ya hanata ce mata komai don tunawa da yanda suka kare last time,
Ahankali ta dauko spoon din ta deba kadan takai bakinta, bata idasa kaiwa Bakinta ba ya matso sosai gab da ita ya dago hannunta dake rike da spoon din yakai bakinshi, rasa abunyi tayi don tayi mamaki sosai yin hakan da yayi, hannushi nakan nata haka ya dunga deba yana kaiwa bakinshi saida yayi kusan loma biyar don abuncin bashi da wani yawa don ta kusa cinyewa ya shigo cikin kitchen din, saida ya cinye last spoon ya hada da hannunta ya aje, still bai matsa ba, babu zato ba tsammani ta sake jin fuskanshi daidai kunenta  why did you stop what you re doing, uhm
Ya fada yana juyo da fuskanta saitunshi still yana maqale a bayanta, yana jin yanda zuciya ta ke bugu sosai.
 Continue with the dancing
Ya fada yana kura mata idanu fuskanshi babu wasa ko kadan

Shuru tayi tare da saurin sauke idanunta kasa don taji kunya sosai ashe ya ganta,ga yanayin da suke ciki mai Wuyar fassara don yanda yake mata magana ma kanshi ya sata yin la asar, katse ta yayi ta hanyar cewa
 Kince na fada maki abunda zakiyi don kiji saukin abunda kikayi min ko?
Shuru ta sukeyi
 I hate this silence speak up
Da sauri tace  uhm
 Okay then basai kin wahalar da kanki ba Bari na baki assignment
Yana kaiwa nan yajuyo da ita gaba dayanta saitinshi Sai a lokacin ta kare mashi kallo, babu komi a jikinshi sai dan towel dinda ya saba daurawa, gashin kirjinshi a kwance lub don ruwan jikinshi bai gama tsanewa ba, ruwan dripping Ma yake yi daga gashin kanshi zuwa wuyanshi kafin ya sauko kirjinshi zuwa flat tummy dinshi da six packs dinshi ya fito sosai, saurin dauke idanunta tayi ta runtse su gam tana karanto Duk addua daya zo cikin zuciyarta, Bakinta ne yake motsawa tanason fadin abu saidai ta Kasa cewa komai ganin haka yasashi yin murmushi da gefen baki yace  looks like you re enjoying the moment uhmm
Yana fadin haka ya sanya hannayenshi biyu ya kwashe hijab dinta gaba daya yayi wurgi dashi gefe bai bata damar motsiba ya sanya tafun hannayenshi biyu ya damko ass dinta dake cikin towel din ya daga ta sama, janye hannunshi daya yayi ya yasar da plate din da suka gama cin abinci dashi kasa ji kake tarrrrrrrtsiiii ya tarwatse gaba daya, baiyi wata wata ba ya maida hannayenshi ass dinta ya aje ta kan kitchen island din, idanunshi Har sun soma qanqancewa, tashin hankalin data shiga baya faduwa gabanta kuwa bugun da yake kamar zuciyarta zata fito, ta Kasa tantance meyake shirin yi don kwakwalwarta ta Kasa daukan abunda take gani, bata gama tunaninba taji saukan tafin hannayenshi a kan laps dinta da suke a bayyane luwai babu gashi sai santsi, a furgice ta tattaro jarumtarta ta dago tace  innalillahi meye haka, what are you trying to do na shiga uku
Saurin tarar nunfashinta yayi yace  shiiii calm down saurin me kikeyi you ll see what I m trying to do,assignment Zan baki
Yana karashe wa ya raba cinyoyinta ya shige tsakiya tare da janyo waist dinta sosai dab dashi kadan, matso da fuskanshi yayi saitin nata ya sauke mata nunfashinsa mai dauke da sinadarin kamshin mint din dake bakinshi, azafafe ya cafke bakinta ya janyo lower lips dinta tare da tura harshenshi cikin Bakinta ya jawo nata, take notikan kanshi ya soma kwance wa, gasping breath yayi tare da sake turasa da kyau ya gyara tsayuwanshi ya fara bata wani hot French kiss daya sata kusan haukacewa, gaba daya ta gama daburcewa jin bakinshi cikin nata, tsotso of her life yake bata don abun yazo mata a bazata bayan wannan ma this is the first time Bakinta ya shiga cikin na namiji, shima dai wannan ne first time daya taba sanya bakinshi cikin na ya mace a duniya,don yana da tsantsani, sun dauka kusan Rabin awa Ana abu daya, tun tana iya sauke nunfashinta daidai Har nunfashin ya soma yi mata wahalar futa, bata gama shiga tashin hankali ba saida taji yanda wani abu na zungurinta a kasanta kamar icce, nan take jikinta ya fara vibration gashi tana jin abu na sauka daga private part dinta.goga kuwa ya tafi hutun Wucin gadi, don wni irin dadi yakeji wanda bai taba experiencing ba da zarar ya matso kusa da yarinyar nan yake loosing Duk wani home training dinshi.
Ganin abun yaki ci yaki cinyewa don harta fara jin zafi sosai don ta tsotsu sosai ga abunda ke zungurinta wanda ta Kasa gane ko menene yasata fara bugunshi, hawaye na zarya a fuskanta, yana jinta sama sama don haka saida yayi mai isarsa kafin ya cire bakinshi daga nata ya maida kanshi wuyanta ya fara kokarin daidaita natsuwarshi, ya dauka kusan Rabin awa a tsaye Har ya dan soma jin daidai, kafin ya dago da jajayen idanunshi ya matsa baya, yana matsa wa kuwa tayi saurin shafa bakinta dake mata zugi idanunta a rufe gum don bata buqatar sake ganinshi a haka, shikuwa hakan da tayi ya bashi damar kare mata kallo tass, idanunshi ne suka sauka kan towel dinta daya rabe sakamakon kafafunta dake a wale, yana hango white pants dinta da sauri ya dauke idanunshi yana kokarin hana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login