Showing 156001 words to 159000 words out of 381117 words

Chapter 53 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2034

sako masu aiki, aranar kuma asad yasa a nemo mashi wannan card din mutumin daya baka daya daga cikin samarin, abunda asad ya gani ya tayar mashi da hankali shi sosai don katin companying Taura ne baro baro, aranar bai sanarma da amar ba ya bari sai washe gari.
Washe gari asad ya nemi ganinshi inda suka hadu anan headquarters na sojoji, ba tare da wani kwana kwana ba ko Bata Lokaci asad ya nuna mashi katin, hankalin Amar ya Tashi sosai ba kadan ba, nan take suka gane Akwai wanda ke amfani da company yana harkar kenan ko kuma a cikin company Duk yanda akayi Akwai wanda ke hulda da empire din, hakan kuma na nufi dole cikin manyan company din.
Aranar bai zauna ba saida ya tabbatar da alhaji kabiru wato kanin mahaifinshi wanda suke uwa daya uba daya shine wanda ya bama yarannan aiki tare da basu private card dinshi na nan company,Amar dai mamaki bai barshi ya gama digesting abunda ke ranshi ba,ya shiga rudani sosai ba kadan ba, ahankali ahankali ya fara hada puzzle din Duk wani connection, ciki kuwa shine inda yayi deciding zai koma gida don Sai yanxu komai ke dawo mashi, he never trust daddy wato alhaji kabiru, Akwai lokacin da kafin dada ya rasu ya taba bashi wani tarihin lokacin da Daddyn yayi masu wuyar gani Har aka fidda rai da samunshi, karshe dai sai bayan wasu shekaru ya dawo, inda a binciken da dada yayi akan dan uwan nasa ya gano yayi kudi ne achan wani gari daban kafin ya samu karayar arziki ya dawo gida don kansa.
Tabbas bai yarda da daddy ba amma hakan bai hanashi ya bar mashi dukiyar da mahaifinshi ya bari ba don shi ba wannan ne agaban shi ba,saida ya dawo ne yake ganin irin barnan da akeyi, abunda yafi tayar mashi da hankali shine lokacin da yaje company da abunda ya tarar, anyi asarar maqudan kudade sosai na tashin hankali,ahankali ya soma kananun bincike akan wannan, Har a gida ma saidai Har yanxu bai samu kwakwarar hujjar da zata nuna cewa dady yana da da hannu a cikin wannan gurbatacciyar kungiya mai zaman kanta.
Continuation& .
Tunda ya fito daga gida hankali a tashe ya wuce office din asad, yana zuwa rai a bace ya zauna, kallon asad yayi yace  it has been confirmed now, nan I feel so stupidddddd !!
Ya fada da karfi yana furzar da nunfashi, dago da jajayen idanunshi yayi yace  asad, all of these has been happening under my nose, for the past year!!!!
 I m so stupid na kasa gane wannan mutumin yana daya daga cik& .
Saurin dakatawa yayi ya fara cute dariyanshi, saida yayi mai isarsa kafin ya kalli asad  dude I m so stupid=??& These two old fucking men are working beside me, ya akayi na kasa ganewa
Ganin kamar zafin nashi yasa ya soma zama high yasa asad saurin cewa  oga calm down& mu gode ma Allah komai ya fara bayyana
Da karfi ya daki table din yace  don t fucking tell me to calm down dude
Yana kaiwa nan ya fuce a fusace, jinjina kai asad yayi yana mamaki irin zafi da lafiyar da Aman yake dashi, baka isa kace mashi yi kaza ba ko karkayi kaza ba.
Tunda ya fito daga cikin office din ya wuce motar shi rai abace, wato dalilin binciken da dada keyi kenan, ya gano dan uwa shi kenan yana cikin wannan kungiyar, bugun steering din yayi yace  that s it
 Da karfi idanunshi sunyi jaa yace  but the fuck are you working for!!!!, how did I even underestimate this fucking old man
Saurin parking motar shinyayi gefe ganin ya dauko zafi sosai, ahankali ya soma addua Har ya fara jin komai na ragewa a zuciyarshi, wayanshi ya janyo ya sake duba email din da Hammam ya turo mashi, ga sunan taura company nan a jiki baro baro a cikin list of kudaden dake shugowa account din alif shuraim, abunda yafi bashi mamaki shine, yanda alhaji kabiru yayi abun, kamar boye ne karkashin bishiya don amfani yake da sunan kamfanin yana Duk wani wrong ayyukanshi.

Yanda ya kurama wayar zaka dauka idanunshi zasu sauko kasa, yana nan zaune wayar dake hannun nashi tayi ringing, ganin number securities din shi dake larrics yasa ya danyi jim kafin yayi picking yasa wayana kunnenshi ba tare da yace komai ba, nan take yanayinshi ya sauya fuskanshi tayi jaa ahankali yace  whatttttt!!!!!
Da sauri security din da saida ya cire wayan don yanda yace waht din kamar zai fasa mashi kunne,
 Oga we re very sorry
 Are you insane????? Where s the maid give her d phone
Da sauri Nadine ta karbi wayan hankali a tashe tace  yea sir
 Where s she, how did it fucking happened? Answer me
Da sauri Har jikinta na bari tace  sir I don t know, I left her in her room bayan nakai mata breakfast, naje kai na kwashe plates din naga bata taba abincin ba, nayi mamaki sosai don na dauka tana cikin toilet don naji saukan ruwa, I waited for about 30mins bata fitowa, the I decide to check Ina dubawa ne kuma ban ganta ba and I checked everywhere
 Shut up!! Ya daka mata uban tsawa don Har ya fara jin kanshi ya mashi ciwo don bai saba dogon magana haka ba,
Kitt ya kashe wayan ya fisgi motar zuwa larrics, koda yaje yau securities sunga tashin hankali don yace sallamarsu zaiyi, Nadine dai Harda kuka don tafi kowa ganin tashin hankali, gaban dakin cctv record ya shiga nan take ya bada umarnin suyi rewinding daga Daren jiya zuwa safiyar, nan take kuwa suka ga firtowanta da hijab dinta da fucewanta, waigowa yayi ya kalli securities din gaba dayansu harda waenda ke kula da cctv din ba tare da ya saurari komai
Daga gareshi ba yace  you re all fired
Hankali tashe kowa yayi tsuru don suna samun kudi sosai da aikin gidan nashi, bai tsaya kallonsu ba ya fuce ya shige cikin motar shi, aguje ya fuce daga gidan ya kira larrics eastate management akan su sauyo mashi securities zuwa sabbi.
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!!
17/5/2023
UneditedL'
Yanda yake zugar motar a guje kamar zai Tashi sama, tunanin shi ya tsaye chak wuri daya, hankalin shi ya gama Tashi saidai bazaka taba tantance hakan ba daga fuskanshi, daman yana shiga irin wannan yanayi na fushi da zafin zuciya yake peaceful waje yayi addua Har yaji sanyi a cikin ranshi, ahankali ya gangara da motar shi gefen titi inda babu mutane sosai , bai kashe motar ba saima Kara karfin ac da yayi ya kwantar da kanshi baya tare da rufe idanunshi yana karanto adduar da zata sanya zuciyarshi tayi sanyi babu abunda yake ayyanawa a ranshi sai rashin hankali irin na yarinyar nan, babu macen da ta taba bashi ciwon kai sai gashi wannan tana neman saka mashi ciwon kai, saida yadan dawo daidai kafin ya bude idanunshi ya sauke kan titin dake gabanshi, badan yana da dalilin shi ba akanta daya barta ta tafi, saidai bazai ita ba, na farko saiya tabbatar Idan Akwai cikinshi a jikinta na biyu kuma yasan she will be broken Idan Har tace zata koma wannnan gidan don abunda zata tarar zai tada mata hankali, bayan wannan he has so much plan da shi kadai yake yinshi, bawai rabuwar ne bayanson yayi da itaba, saidai shi komai a lissafe yake a wajenshi kuma komai da lokacin shi. Shi mutunne mai magana daya, idan yace gaba da za ayi Toh nan za ayi babu abunda zai sa ba za ayi yanda yake so ba,he s nan of his words, aure sukayi na yarjejeniya, kuma ya cika nashi alqawarin don Har ya gama proceeding card din citizenship dinta na nan uae,ta bangarenshi shima dole sai ta cika nata alqawarin, dukda yana mamakin yanda qiri qiri ta nuna bata san shi nashi buqatun ba akan yarjejeniyar da abunda yake so gurinta while he made a very clear statement akan abunda yake so a cikin yarjejeniyar su.
Dan tsuka yayi tare da furzar da nunfashi yace  I will deal with you later on mtewww ya Kara buga wani tsakin kafin ya bude wayanshi, number asad yayi dialing, yana picking ya danyi shuru yace  I need your men, Akwai wani aiki da zasuyi min, will send a picture of a lady, inason a bincika min duka garin nan, most importantly car parks, I need all the information of transportation na yau,
Ba tare da tunanin komai ba asad yace  okay sir
Yana kashe wayan ya tura Ma asad picture dinta kafin ya shiga line dinta da baiyi saving ba saidai ya haddace digit din gaba daya, tsaida hannunshi yayi ya kasa dialing, chan kuma ya Danna call tare da saka speaker,  the number you re trying to call is not avai& .
Yana jin haka yayi saurin katse wayan ya shiga wani application masu na sojoji da suke tracking ya saka number nata, babu duban da baiyi ba don kokarin ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
yin tracking dinta saidai hakan bai yuwu ba sakamakon rashin network daga wajenta don Sai app din ya fara nuna mashi inda take Sai ya bace, but it s looks like zai dawo anytime, tunda ya hakimce anan cikin motar ya bada other bai sake magana ba, kusan minti ashirin kafin asad ya kirashi, saida wayan ya kusan katse kafin ya dauka  any update ya fada chan kasan maqoshi, magana akayi daga chan bangaren kafin yace  okay
Yana kashe wayan ya fige motar hankali kwance.

Bangaren amra, kwana tayi idanunta biyu, Har safiya karfe takwas daidai ta fito da hijab dinta kasa, tun bayan sallar asuba take monitoring mutanen gidan gaba daya don neman chance din guduwa, kamar da wasa tana fitowa kuwa securities basa zaune Sai mutun daya wanda ke monitoring cctv shima barcinsa yake hankali kwance, tana zuwa bakin gate kusa ta Danna button din dataga suna dannawa, nan take kofar ta bude bata tsaya rufewa bama ta fara tafiya cikin sassarfa, saida ta fuce daga cikin estate don gaba daya hankalinta ya dawo jikinta don ba karamin dogon tafiya tayi ba don estate din yanada girma sosai, hankalinta bai gama Tashi ba saida ta tuna ko sisi bata dashi a jikinta, take taji jikinta yayi sanyi, tunanin tafiyar ta farayi, yanxu ina zataje, kallon wayar hannunta tayi, ba kowa ta sani ba balle tace zata kira wani don ya taimaka mata, ta dade tana nazari kafin wani mai drop ya tsaya gabanta don kamar bayarbe ne, kallonta yayi yace  madam where are you heading too
Bata tsaye tunanin komi ba don hankalinta yayi gaba, so take kawai ta tafi don haka tace  motor park sir
 How much you go pay
Taurus tayi da idanu don bata da kudi a jikinta  uhm I don t have money sir
Kallonta yayi daga sama Har qasa don gani yake kamar ta raina mashi hankali don ga alamun hutu nan a jikinta, wayar hannunta ya hango cikin asaka yace  you get money na, your phone too na money, you wan go o should I just move?
Jiki a sake tace I will pay with my phone but please sir will You give me something so that I can use it to travel
Dariya kawai yayi yace  oya naw 
Bude bayan motar tayi ta shige kafin ya ja motar.
Daidai jabi park ya sauketa ya nuna mata inda line din abuja to kano yake, godiya tayi mashi sosai kafin ta miqa mashi wayar nata gaba daya harda sim din, washe baki yayi don yasan zai samu kudi Idan ya sayar, zaro dubu goma yayi chif ya bata yace  thank you madam
Godiya tayi mashi taja baya ya wucewarshi, da sauri drivers sukayo kanta yuuu saida gabanta ya fadi, da sauri tayi baya Duk ta gama tsorata, don gaba Dayan su kamar Yan kwaya,  madam where you wan go
Daya daga cikin su ya tambayeta, saurin tashe hancinta tayi don abuga yake, kauda kanta tayi gefe ta wuce wajen wasu drivers musulmai ta masu sallama tare da tambayar su motar zuwa kano,  hajiya Sai karfe Tara motar kano zata Tashi, saidai Idan zaki dan jira
Shuru ta danyi tace to
Samun waje tayi wajen wani bench ta zauna, kallon ko ina take, kazanta dai Akwai ta a wajen kamar mutun yayi amai, ga satin maza, hakan nan ta daure don wani amai amai take ji,tana nan zaune motar kano ta soma diban passengers, saida motar ta cika maqil kafin driver yace hajia  shugo bismilla
Hankali tashe take duban kwarbabbiyar motar karshe seat aka bata kuma namiji a kusa da ita, nan take taji kamar karta shiga saidai tunawa da abunda ke gabanta yasa tayi addua ta shige.
Nan take suka fuce daga park din sai kano& .

Daidai ajuwele road yayi parking motar shi ya fito cikin qasaita ya Taka Har inda asad yake da mutanenenshi, gabansu wani mutumine yayi kneel down hannunshi aka yana roko,  oga I take god beg una, please I swear to god I no steal the phone, I collect tam from someone
Gabansu Amar ya karaso Har lokacin idanunshi sunyi jaa saidai fuskarshi tana nan yanda take bazaka gane a wani yanayi yake ciki ba, tunda ya karaso wajen mutane aka Kara cika wajen, daman rundunar asad ne suka kama yaruba driver din don an samu anyi tracking wayar Tata anan aka kamashi tare da wayar, an sun fara lugudar shi amar yace su jira yazo wajen.
Hannunshi na cikin aljihunsa ya kafa masu idanu baya son rana sosai gashi ranar ta fara fitowa don wajen karfe goma da rabi na safiyar ne.
 Oga gashi nan ga wayar Ma
Karba amar yayi take ya shiada wayan nata ne, kallon driver din yayi yace  let s make things very easy for all of us, just answer me where did you get this from ?
Ya fada yana nuna wayar, driver dai kamar munafuki ya soma bayani daga inda ya dauko ta Har zuwa inda ya sauketa, kwade kanshi asad yayi yace  you re a thief, you agree on collecting phone that s worth hundreds of money
Dago da rinannun idanunshi yayi ya kalli asad ya mashi alamun ya kyale shi da hannu daya, sun card dinta ya cire mata ya jefama driver wayar ya kalli asad yace  let s move to the park
Da sauri asad ya shige motarshi suma sojojin kusan su ashirin suka shige tasu nan take ko ina ya shiga jiniya wiwi wiwi, mikewa driver yayi yana ayyana masifar da yaso jefa kanshi.
Koda suka iso park nan take Yan shaye shaye suka dunga watsewa aguje don Duk tunanin su su akazo kamawa, asad ne ya jagoranceshi shiga park din saidai bai sauko ba yana cikin motarshi hankali kwance,futa asad yayi ya baza mutane shi aka fara tambaya, basu wani kuma ba suka samu bayanin da suke nema, bayan motar amar ya bude ya shiga yace  Sir Mun samu motar da ta shiga da number driver din, and sun dade da tafiya don Ina kyautata zaton sun fita daga abuja heading to kaduna by now
Dan waigowa yayi ganin yanayin fuskanshi, kamar bai damu ba kwata kwata haka zalika yanda yake yi da fuska zaka dauka kamar Baiji abunda asad din ke fada ba, yar tsuka yayi yana tunanin irin hukuncin da zai mata for stepping on his words, saurin runtse idanunshi yayi aranshi yace  babu yarinyar data isa tayi stressing dina, I will surely deal with you
Bude jajayen idanunshi yayi kan asad yace  I want her in abuja in d next 30mins, just do whatever you can do, ko helicopter ne ka nema, I don t fucking care just bring her here
 Yes sir kawai asad yace ya fuce daga motar, shima juya akalar motarshi yayi ya fuce daga park din, tafiya ya dunga yi batare da sanin inda yake zuwa ba, don ya kusa zagaye abuja gaba daya,ganin stressing kanshi bashida wani amfani yasa ya juya zuwa gida, yana gab da shiga taura estate wayar asad ya shigo,saida ya kusa tsinke wa kafin ya dauka tare da sakawa a speaker ya danyi shuru, oga!! Akwai matsala
Dan jin yayi yace  what s the problem
Yanxu haka Mun samu report Akwai attack anan abuja to kaduna road
Yanda ya Taka burki zaka dauka motar zatayi tumble ta juya, kokarin daidaita kanshi yayi kafin yace  what attack?
Da sauri asad yace  kidnapping
Runtse idanunshi yayi ya budesu ya dauka kusan minti biyar baice qala ba saida asad yace hello kafin ya dawo daidai yace  get the helicopters ready I m coming now
Aguje ya fuzge motar ya juya ya hau titi kamar zai Tashi sama, babu abunda yake fada aranshi Sai innalillahi, bayason ya zama selfish amma nan take ya ayyana wani abu ya faru da ita while cikinshi na jikinta? Saurin runtse idanu yayi ya maida hankali kan tuqin, cikin mintuna biyar ya iso headquarters din sojoji, baima kaiga rufe motar tashi ba ya fito ya wuce inda ake aje helicopters, already su asad na jira shi don haka ya shige ciki shima, billet protection suka miqa mashi, da sauri ya masu wani mugun kallo yace  do I look like I need one
Yanda yake fada yasa kowa yin baya asad ne yayi ta maza yace  oga you have to& 
Saurin tsaida shi yayi ta hanyar nuna mashi yatsanshi, babu wanda ya sake cewa qala, wayar driver din asad ya cigaba da kira Har lokaci baya shiga,gashi babu damar yin tracking line din don babu network, yanda helicopters ke yawo a sararin samaniya kusan guda goma ajere zaka dauka yaqi za a tafi.

Amra& .
Tun bayan da suka fara tafiya gabanta ya soma faduwa, gaba daya tunaninta ya tsaya chak,addu oi ta fara a cikin ranta Har barci ya kwasheta, babu mace ko daya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login