Showing 114001 words to 117000 words out of 381117 words

Chapter 39 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2192

ake kokarin yankawa tazo dan nesa dashi, ta tsaya, kallonta yyi da kyau kafin ya fuzgota a zafafe ta fado jikinshi, gaba daya kugunta ya damke ya dagata sama ya ware kafafunta ya dora kan cinyanshi ya zamana kafafunta sun Rabu while nashi na tsakiya, nan take kanshi ya dauka charge, jijiyoyin kanshi sunyi rudu rudu kan jar fatarshi, tunda ya dorata ya rike kugunta ya kasa komai gaba daya komai kunce mashi ya soma yi, notikan kanshi daya bayan daya suka fara barin kwakwalwarshi, ita hankali a tashe shima hankali a tashe, runtse idanu yayi ya janyota sosai tare da matseta a jikinshi ya kwantar da kanshi gefen wuyanta tare da sauke mata wani irin nufashi mai zafi daya sata damke kafadunshi ba tare da sanin ta ba ta lanqwashe wuya ta runtse idanunta gam hawayenta na gudu,
Ya dauka kusan 30mins a wannan yanayin kafin ya fidda wuyanshi ya danyi baya da hannayenshi ya lumshe idanunshi yace  get out
Kamar wanda take jirako ta muskuta da mazaunanta da yasashi runtse ido sosai, tana sauka tayi saurin janyo hijab dinta tare da neman hanyar fucewa ya katseta
 Zo ki dauka wannan abun
Ya nuna mata coffee din,
Cikin sauri ta karaso ta dauka tana share hawaye ta fuce Harda saurinta tana sauke nauyayyen numfashi
Tana futa ya kwanta gaba daya kan gado tare da rufe idanunshi yana takaicin abunda ya faru a yanxu
 Guy what are you thinking, focus karka jama kanka raini wajen yar qanqanuwar yarinya
Wata zuciyar ce ta ayyana mashi kafin wata zuciyar ta kuma karanta mashi  she s your fucking wife
Bugun katifar yayi da karfi yace  hell nooo
Niko Nace ka karata da turancinka Duk a banza don an kusa abun kunya& Update!!!!
Da hawaye shabe shabe ta sauka zuwa dakinta, gaba daya tunaninta ya tsaya chak, wani irin taqaici da baqin cikin zuwanta dakinshi ne ya turniketa,saidai ta Kasa ganin laifinsa Sai laifin kanta na zuwa dakin nashi,dukda ya nuna baya buqatar hakan daga wajenta saidai ganin kwana biyu yadan sauko don da kanta ta tambayi nadine wanda ya dubata nan ta shaida mata shine ya kira doctors don su dubata,Yau dai taga asalin general din da bata taba gani ba, Sai kuma abunda yafi daure mata kai maganganun daya dunga yi wanda ya daure mata kai sosai  to kodai kallon mutuniyar banza yake min
Ta fada cikin ranta, kuka ne ya sake kufce mata tana dana sanin zuwa dakinshi dukda tayi abunda yace ayi ne, don lokacin daya shigo gidan tana gaban dispenser tazo diban ruwa mai dumi don tasha don tunda ta fara period ta rage Shan ruwan sanyi Sai mai dumi, wanda de bowa a dispenser yafi mata sauki, goge hawayen fuskanta tayi don babu amfanin haka,don yanxu duk abunda ya mata bazata ga laifinshi ba don tana ganin she deserve it for causing him so much pain.
Mikewa tayi ta tube yar rigarta ta wuce toilet ta sakarma kanta shower mai zafi, nan take komai ya soma dawo mata, runtse idanunta tayi tunawa da yanda yake dunfarota da Abubuwan da ya kusa ratsawa tsakaninsu hawayenta na sake zubowa kan kyakyawar fuskanta, matse kafafunta tayi gam tunawa da yanda ya dagota daga waist dinta ya daura kan laps dinshi, yanda ya daurata kan jikinshi she can feel something ta chan kasan cinyanshi wanda ta Kasa tantance ko menene,ta dade sosai a tsakiyan shower kafin ta nado jikinta da towel dinta ta fito,ko kallon inda ta yasar da rigar data tube batayi ba ta bude closet ta jawo Riga da wando masu kauri dukda tasan zai dameta, tana gama sakawa ta rage hasken dakin ta bi lafiyar gado tare da janyo bargo ta lullube jikinta Har zuwa kanta, abubuwa da dama ne suke zarya cikin ranta ciki kuwa harda yanke shawarar tunkarar shi da maganar yarjejeniyar su don shi kadaine abunda zata buqata taji daga wajen shi Kodan ta samu komai ya warware tsakaninsu don ta samu ta koma wajen Yan uwanta tunda yanxu karatun nata da kokarin da tayi Duk shekaru basu da amfani,haka ta dunga saqawa tana warwarewa dukda tana yin hakan ne don kokarin hana kanta tunanin moments dinsu na dazu,Sai wajen karfe biyu barawon barci ya fizgeta ba tare da tayi la akari dashi ba.

Tun bayan futarta Ya dauka kusan awa a kwance yanda ta barshi, ya Kasa koda daga yatsunta hannunshi, gaba daya ya zama weak dalilin lafiyarshi data motsa Sai a lokacin ya tabbatar da cikakkiyar lafiyarshi don abunda yake ji Har yafi lokacin da yake jin normal erection dukda baya bama abun mahimmaci, ahankali ya soma jin komai yana lafa mashi, mikewa yayi da kyar ya wuce toilet,yana tsaya wa gaban shower ya jizge short din nashi da yakeji ya takure shi don gabanshi ya mike sosai kamar zai fasa wandon, kallon yanda d ick dinshi ya mike yayi da sauri ya dauke kanshi tare da kunna shower mai sanyi akanshi zuwa marar shi, yanda ruwan ke sauka akanshi zuwa kasanshi ya sashi yar kara  arhhh tare da gasping breath dinshi,ya dauka kusan Rabin awa a gaban shower kafin ya soma dawowa daidai agurguje yayi wanka kafin ya fito daure da towel, saida ya goge jikinshi kafin ya bude closet dinshi ya janyo kayan barcinsa masu santsi ya shirya tsaf ya bi lafiyar gado, ya dauka kusan awa biyu a kwance idanunshi a lumshe barcin Ma ya kaurace mashi gaba daya, yanason cire abunda ke ranshi amma ya kasa.

Akan idanunshi aka kira sallan asuba, da kyar ya bude lumshenshun idanunshi da suka yi jaa sosai, damuwa ce fal cikin ranshi saidai yanayin fuskanshi bazaka taba tantance shi ba, sallar ma bai samu zuwa masjid ba don a gida yayi, yana idarwa kuwa ya koma gado nan take barci ya fuzgeshi mai nauyi sosai.

Bai samu farkawa ba Sai wajen karfe 12 na rana wanda shima dalilin kiraye kirayen wayanshi da akeyi vibration din wayan ya tada shi, janyo wayanshi yayi kafin ya bude idanunshi akan screen din ganin sunan ammah yasa shi gyara zamanshi bai kaiga amsawa ba wayan ya katse, aje wayan yayi ya sauke kafafunshi tare da wucewa toilets, a tsanake yayi wanka tare da fitowa ya tsane jikinshi da towel, gaban dresser ya tsaya ya shafe jikinshi da man shi masu tsada a fatar jikinshi kallon jikinshi ya tsaya yi a mirror, cikin shi a shafe six packs dinshi ya fito sosai alamun exercise dayake yawan yi,shiryawa yayi cikin kananun kaya riga da dogon wando farare tass na adidas, kayan sun amshesa sosai don sun dan kamashi, muscles dinshi sun fito sosai, Sai baza kamshi yakeyi kamar wanda zaije gasar kyau, zama yayi gefen gado ya soma dialing number ammah, ringing daya biyu ta dauka..
 Assalamu alaikum son
 Alaikum salam ammah
Murmushi tayi jin muryanshi da tayi kewa sosai don kusan shekara uku kenan zuwa hudu ra????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
bonda ta sanyashi a idanunta
 Son kana lpy? Ya aiki
Sauke nunfashinsa yayi yace
 Alhamdulillah Ammah kuna nan lpy? Ya yaran nan
 Lpy kalau son Muna nan lpy,Muna saka ran ganinka soon Insha Allah, yaran nan ma are so excited
 Very soon in sha Allah ammah
 Ay gwara ka dawo ma, ko ka samu cikin yaran Yan uwa na hada ka da mai hankali

Shuru yayi alamun maganar tayi mashi nauyi cikin basarwa yace
 Komai dai lafiya ko?, yarannan suna zuwa makaranta?
Murmushi tayi irin nasu na manya tace  suna zuwa, driver shike kaisu ya dauko su, nikam inason na tambayeka, shin kuna gaisawa da dan uwa ka kuwa?,kana kiranshi?
 Uhm uhm
 Haba Muhammad na fada maka kadai na biye mashi, dukda shine babba tunda baiyi halin manya ba kaima bai kamata kabi sahunsa ba, nasan daddy ma baka kiranshi ko, don kusan koda yaushe Sai yayi min complain dinka,

Saida ya gama sauraren ta kafin cikin sanyi a tsanake yace  za a gyara in sha Allah
Murmushi ta sake yi kafin tace  Masha Allah, yaushe zamu saka ran zuwan ka?
 Idan tafiyan ya tabbata this week Zan sanar daku insh Allah
 Toh Allah yayi albarka Allah ya kaimu
 Ameen ya Allah yayi saurin amsa mata,
Sallama sukayi kafin ya kashe wayan.

Ammah&
Yana katse wayan ta fara duban wayanta ganin Sabon line din daya kirata dashi kwanaki special contact ne , bata kawo komai a ranta ba sanin girman aikinshi, kafin ta aje wayan ganin lokacin sallah yayi, miqewa tayi ta dauro alwala kafin tayi sallah tana idarwa ta sauko kasa saboda duban abincin data saka lantana ta dauro don lokacin tashin su salima ya kusa daga makaranta, bude kofar kitchen din tayi ganin lantana na kiciniyar zuba white rice cikin warmer,
 Sarkin aiki, Har an gama ammah ta fada tana kallon lantana
Durkusa wa lantana tayi Har kasa fuskanta daukw da murmushi tace  barka da fitowa hajiya, ya ciwon kafar
 Alhamdulillah lantana na barki da aiki ko
Ta amsa mata fuskarta asake
 Ah ah ba komai hajiya Ay na gama, miyar Ma na sauke, Kajin ne ban gama soyawa ba,

 Yauwa daman inata tunanin yarannan karsu dawo da yunwa ba a gama ba amma ta fada tana duba abuncin
 Ay an gama yanxu zan karasa, Har kunun Salim ma an gama lantana ta fada kanta a kasa
Madallah sannu lanatana Allah ya biya ki
Sunkuyar da kanta tayi alamun kunya tace  Ameen hajiya.
Juyawa ammah tayi tare da dan dingisa kafafunta Har takai bakin kofa lantana tace
 Yauwa hajiya malam labaran yazo bai dade da tafiya bama, lokacin kina hutawa, na shaida mashi baki Tashi ba tukunna, yace zai dawo anjima
 Allah sarki Ay da kin kirani na sauko Mun gaisa, mlm labaran dai Akwai kokarin zumunci
Ganin yanda lantana ke murmushi yasa ammah murmusawa ta fuce daga kitchen din,a parlor ta samu waje ta zauna ganin Ana program din wa azin da bata bari yana wuceta a sunnah tv, mintuna kadan karar horn ya karade gidan alamun Yan makaranta sun dawo.

Ana bude gate driver ya samu wajen parking ya parker motar, salima ce ta fara fitowa sanye cikin uniform da ya amshi jikinta sosai daman bata da kiba yar kiff kiff da ita saidai itama Allah ya bata sura mai kyau don tana da shape dinta daidai jikinta,ganin Ana zabga rana tace  Wai Malan Mamman yau Ana rana sosai gaskia
Dariya wanda ta kira da mammman yayi bayan ya gama parking yana shirin kashe motar yace  yar gidan hajiya Ay kwana biyu nan Ana rana sosai
Janyo school bag dinta tayi kafin ta bude kofar baya ta futo tare da cewa  mlm mamman wallahi bazan iya dauko wannan katon yaron ba, ka tasoshi ya tako da kafarshi
Tana kaiwa nan ta wuce hanyar dazai sadaka da entrance, motar Aman ce ta kutso kai, tunda ya hangota daga nesa yaji wani sanyi aranshi, yanda ya karade gidan da horn da yanda ya karaso compound din yasata tsayawa daga nesa don Akwai rana sosai bata ganin gabanta, lumshe idanu tayi tare da sanya hannunta kan fuskanta don kare rana, ganin motar shi da yanda yayi parking ya tabbatar mata dashi ne, kusan wata guda kenan rabonda ta ganshi a gidan, dan tabe baki tayi Har zata juya ta tsaya ganin ikon Allah, mlm labaran dake shirin futa daga gidan ganin motar aman ya sashi tsayawa don baimaga motar su salima ba data shigo don ya dade wajen mai gadi kafin ya zaga bayan gida, yana karasowa ya soma bude mashi kofar motar, yana futowa kuwa ko amsa gaisuwar da yake mashi baiyi ba yace  ka wanke min motar nan Zan fita anjima kadan
Cike da biyayya labaran yace  Toh yallabai 

Salima wanda ta tsaya ganin iko da isa da kuma wulaqanci irin na aman, tabe baki tayi don tsaf taji abunda suke cewa saidai bata hangosu son sunyi nisa sosai sannan ga rana da ake kwallawa sosai,
 Mutun kwata kwata baisan darajar mutane ba, ta fada chan kasan maqoshi
Tsaki ta buga wanda tsaf ya hangota kafin ta shige cikin parlor, bin bayanta yayi da kallo yana ayyana abubuwa da dama aranshi, gaba daya ta tafi dashi yarinyar dukda taki sakewa dashi.
Parlor ya wuce shima,Yana shiga ya ganta gefen ammah Sai zabga shagwaba take
 Wallahi amma na gaji yau dinnan, mid term test mukeyi
Shafa fuskanta ammah tayi tace  sannu yarinyar kirki Ay an kusa gamawa Insha Allah, Allah ya taimaka
 Ameen ammah na ta karashe tana zabga ma aman dake shugowa ya kafeta da idanunshi harara,kafin ta maida idanu ga kan ammah tace
 Ammah bari naje na cire kayan nan Sai nazo na maki tausa
 Toh yarinyar kirki ammah ta amsa mata fuskanta dauke da murmushi
Murmushi tayi Ma ammah tare da wucewa sama bayan ta gama zabga mashi harara a karo na biyu.
Dariya kawai yayi tare da zama gefe yace  barka da hutawa 
 Thank you son,Ina ka shiga kwana biyu kona kiraka bana samunka 
 Mikewa yayi ya nufi hanyar part dinshi yace  nayi tafiya ne
Yana kaiwa nan ya shige dakinshi
Murmushi kawai ammah tayi tana mamakin hali irin na aman babu ladabi kwata kwata bai damu da girman kowa ba ahankali ta furta  Allah ya shirya mana

Salim dake barcinsa hankali kwance cikin mota baima san sun iso ba saida malam mamman ya tasheshi kafin ya mike, jakarshi shima ya janyo kafin ya wuce hanyar dazai sadaka da cikin gida, bai kaiga karasawa ba ya tsaya tare da juyowa jin maganar da mai gadi yake yima labaran  malam labaran Sai hkuri fah, yaran zamani daman Sai hakuri Allah ya shirya mana 

Dariya labaran yayi kafin ya janyo tiyo da suke Jan ruwa ya soma wanke motar aman kafin yace  ba komai ay malam dauda,Allah ya shirya mana kawai

Kurama labaran idanu Salim yayi dukda hasken rana ya hanashi ganinsa da kyau yana son tuna abu saidai ya Kasa tunawa,
Ammah data hango shi tsaye don abude aman yabar kofar daya shigo bayan salima tace
 Babana shugo mana ya ka tsaya bakin kofa
Waigowa yayi ya shige cikin parlorn tare da karasawa jikin ammah ya zauna gefenta yana mata murmushi, shafa kanshi tayi tace  sannu babana ya gajiyan makaranta, nasan ka gaji sosai ko
Girgiza mata kai yayi don baya magana Har lokaci ko a makaranta saidai ya rubuta baya iya karantanwa.
 Maza aje ayi wanka Sai a sauko aci abunci ko, anty lantana tayi maka kunun madara da kake so sosai
Murmushi yayi harda tsallen murna ya mike ya wuce sama zuwa dakinsu.

Bangaren amra&
Tun bayan abunda ya faru tsakaninta da general ta fara wasan yar buya dashi,kwata kwata ta daina zaman parlor data saba dalili kuwa shine kunyar shi takeji sosai hade da tsoronshi daya ninku a zuciyarta Har yafi na da,cin abunci ke sauko da ita Kasa tana gamawa kuwa zata koma daki abunta, abubuwa da yawa sun dameta, na farko tanason tunkarar shi da maganar yarjejeniyar don harga Allah yanxu hankalinta ya soma tashi, abubuwa suna neman zautar da ita, na farko tunanin qannenta daya dawo mata sabo ace ta dawo nigeria amma bata tafi wajensu ba abunda ya kamata tayi tun farko, na biyu zamanta anan gida bashida wani amfani, gashi ta kasa tunkarar shi da maganar yarjejeni don taji abunda zatayi mashi don ta samu ko zataji saukin blaming kanta da take akanshi,bayan wannan Ma don ta samu ta kawo karshen zaman nasu don ita dai ta bangarenta babu riba saidai kuma tana tsoron shi don batasan ta yanda zata tunkareshi ba.

Ta bangarenshi shima tun bayan haduwarsu ta karshe bai sake bi takanta ba don daga baya Ma haushin Kansa ya soma ji, don rashin ganinta dinma ya sashi jin kamar ta soma raina shi, in badan haka ba kullum idan ya dawo komin dare zai taddata a parlor, ganin kamar raini ya na neman shiga yasashi cigaba da harkokinshi shima, don yanxu yana jin komai yana gab da zuwa karshe.

Karfe biyar na yamma ta sauko qasa domin duba Nadine dake zazzabi, doguwar rigace a jikinta kamar koda yaushe abaya, Sai kamshin turaren ta take yi mai dadi wanda ya fara zama jikinta, futowa tayi daga dakinta cikin natsuwa ta sauko kasa, direct dakin Nadine ta wuce, tana knocking ta shiga ciki, a duqunqune ta ganta cikin bargo, da sauri ta karasa gabanta tare da mata sannu, Nadine na ganinta tayi kokarin zama dukda tana jin jiki tace  sannu Ma,
 Ayya sannu Nadine, ya jikin kinsha Magani ko za a kaiki asibiti ne?

Da kyar ta bude baki tace  no ma, basai an kaini asibiti ba, inajin sauki
 No Nadine kalli fa da kyar kike zama, Bari na nemi driver a kaiki asibiti
Shuru Nadine tayi don gaskia idan tayi kawaici zata cutu sosai.
Fitowa Amra tayi hankali a tashe don ta rasa abunda zatayi, ba tare da tunanin kayan jikinta ba don abaya ne kuma yadan kamata sanin cikin gida ne yasata bataji komai ba ta gyara hulan kanta ta gyara ta fito daidai baki kofa, ganin garin ya dan soma duhu, daga chan nesa ta hango gateman, kiranshi tayi da sauri ya karaso gabanta yace  good evening ma
 Evening please where s the driver?
 Driver is not around ma,ya fita da oga
 Okay ta juya cikin gidan
Binta da kallo gate man yayi kafin ya koma kan aikin shi
Shuru tayi tama rasa abunda zatayi gashi bata da number shi balle ta kirashi, shima oga kwata kwata dinma bata da line dinshi, Kasa zama tayi ta koma dakin Nadine, ganinta soma barcin wahala yasata dawowa parlor don zaman jiran tsammani, ganin kusan karfe 6:50pm lokacin har an kira sallah yasa ta miqewa ta wuce sama ta dauro alwawala tana idarwa ta sake saukowa kasa don duba lafiyar Nadine, tana shiga dakin ta hangota tana barci saidai Ganin rawar sanyi da jikinta keyi ya sata shiga fargaba sosai sanin baya dawowa da wuri ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login