Showing 27001 words to 30000 words out of 381117 words

Chapter 10 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1958

yasan komai, amar ne kawai baisan kan zancen nasu ba, hankalinshi ma nakan wayanshi, amma duk abinda suke cewa yana kan kunnenshi.
Godiya sukayi mata sannan tayi masu sallama ta tafi, kallonsu hammam yayi sannan yace   toh muma munyi namu part din, saikuyi kokari kuma kuyi naku ko  & girgiza kai haifa tayi ..saida suka dan tattauna kafin sukayi sallama kowa ya wuce gida.

?
Washe gari thurday haifa ta dauke ta tun wajen karfe sha biyu suka wuce saloon, saida aka gyara mata coily gashinta, wanda su kansu yan saloon din mamakin yanda kan nata yake don ko coiler basu saka mata ba, customers dinsu idan sukazo kudi suke zabga masu don amaida gashinsu coily wanda washe gari ma Idan anyi masu yake warware wa, sai gashi ita wannan naturally gashin nata is just healthy and coily ga kuma tsayi, gashi baki wuluk, saida suka gyara mata shi tsaf sannan sukayi mata parking dinshi, futowa sukayi sannan suka wuce spa, shi ma spa din yaci uwar na wanda sukaje last time,full body wash akayi mata da scrup, masha allah fatar jikinta har wani luwai luwai takeyi, duk wannan abin haifa ce tayi planning sbd tanason aminiyarta ta futo chass babu raini, don amra kam son kowa qin wanda ya rasa, tana futowa suka yi mata pedicure and manicure treatment, suna gama wa haifa ta saki baki, wani irin glowing amra keyi kamar wadda ta tsaya arana, tayi masifar kyau sosai, tunda ta fito haifa ke hyping dinta, ita dai bata ce komi ba don gaba daya bata jin dadin yanayin,saida haifa ta gama payment din komai sannan suka wuce gidan su haifa, daman anan zata kwana don abuh yace tunda shine walyy dole ta dawo gidanshi don duk wanda zai aurar to ta zama diyarshi, suna isa gida suka tadda ummi zaune ana mata henna irin nasu na larabawa, red kamar rani, wanda haifa ce Duk tayi planning wannan,karasowa haifa tayi gabanta tace   masha allah, ummi saikace kece amarya kinga na manta amra ma tana buqatan henna cos she s the bridey  haranta amra tayi sannan ta karasa gaban ummi ta tsugunna har kasa ta gaishe da larabci, don yanzu shekarun da tayi a nan uae ta koya sosai, kallonta ummi tayi sannan tashe   habibty, haifa ta fada min komi, Allah yasa albarka be good kinji, if you need anything don t hesitate to come to us  ..godiya amra tayi mata harda hawaye sannan suka wuce sama dakin haifa, suna shiga taga wani uban paper bag mai kyau na   lous clothing, ?da sauri haifa ta karasa gaban gadon ta dauke jakan sannan tace   ki shiga kiyi wanka, kafin agama yima ummi henna sai azo a maki nima zanyi  ..amra batabi ta kanta ba ta wuce bathroom din tayo wanka ta fito damre da brown towel din haifa, tana fitowa ta tadda haifa ta aje mata doguwan rigan shan iska mai kyau da santsi, rigar ta saka sannan ta kwanta gefen gadon, wajen 30min tana kwance saiga haifa dauke da plate na mandi rice da kofta agefe,kallonta haifa tayi sannan tace   babe tashi ki ci abinci  tashi tayi da zauna sannan ta karba plate din tace thanks babe kafin ta fara cin abinci, saida ta kusa cin half sannan ta aje, suna nan zaune mai yin henna ta shigo, amra bataso yin wani henna ba, amma ganin zai taimaka wajen proving aurensu yasa ta yarda, nan matar ta zauna ta zaneta da henna mai kyau, hannu da kafa harda bayanta, sai zanen ya zama so sexy ajikinta musamman na bayanta, yayi mata kyau sosai. Sai wajen 8 suka gama, tana wankewa tayi sabon wanka sannan ta fito, haifa na kallonta sai tayi murmushi tace   now this is what I call a beautiful bride  tunda ta soma surutun amra tayi banza da ita, gadon haifa ta hau tayi kwanciyanta don duk ta gaji sosai, daman batayin sallah.

Washe gari da sassafe ummi ta shugo ta tashesu, wanka sukayi atare, wani simple riga haifa ta bata ta saka, itama ta saka wani Ethiopian riga shigen irin nata, breakfast sukayi anan dakin haifa kafin ummi ta shugo tare da makeup artist wadda haifa tayi booking don yima amra kwalliya don su samu pictures, gaban haifa ummi ta karaso sannan tace  habibty get me glass of warm water,  okay ya ummi haifa fada tare da fucewa don taga kamar korarta ummi keson yi,zama ummi tayi gefen amra kafin ta kalleta fuskanta dauke da murmushi ta miqa mata wani abu kamar chocolate, hannu bibibyu amra ta karba kafin ta kalli ummi dake mata murmushi
  habibty eat this, yanada kyau sosai,  ..ko ba a fada ma amra ba tasan aphrodise abu ne in form of chocolate da rubutun larabci ajiki, karba tayi tare da yi mata godiya sannan ta cinye tass, lokacin haifa ta shugo cikin daki da warm water ah cup, karba ummi tayi sannan ta bama amra tace   warm water should be your hydrated water from now on  ..godiya amra tayi mata sannan ummi ta fuce, wato wani abu da amra ta lura dashi shine, ummi batasan cewa wannan auren anyi shi ne saboda yarjejeniya ba, kuma suna samun abunda suke so zasu raba aure.
?
Masjid al abu dhabi&
Babu mutane sosai aciki don duk an tattafi sbd an idar da sallah sai few mutane qalilan da bazasu wuce 30 ba, abuh ne zaune da jellabiya kundura irin nasu na larabawa sai hammam wanda shima yasha jellabiya kundura sai oga kwata kwata wanda shima kunduran ne ajikin shi saidai shi ya daura wata bakar riga kamar wadda yawanci haka duk wanda zaiyi aure yake sawa, rigar tana da hula ajiki, sai kayan ya fito da zallan kyawu da haiba irin tashi, fuskarnan babu yabo ba fallasa,
Karfe 2 daidai hammam ya karbama abokinshi kuma amininshi auren amra daga wajen abuh akan sadakin 100,000 dirhams, saida aka gama komi abu yayi signing as waly dinta shima hammam yayi sannan aka fara musabaha suka firfito, suna fitowa hammam ya soma hotuna don hotunan ayanxu na da matukar amfani a wajen su, saida suka dauka su uku, shi da abuh da amar, sannan yayi ma amar da abuh sannan shima yayi ma kanshi da abuh. Chapter
69-70

Tun akan hanya hammam ya tura ma haifa hotuna, wadda tana gani wani dadi ya lullubeta saitaji dama nasu aka daura ita da hammam dinta.
Kallon amra tayi wadda aka gama yima makeup wanda ya amsheta sosai, hancin nan ya futo dau sannan tace  let me get the dress , anatse taje wajen wardrobe inda ta aje paper bag din jiya,fuskanta dauke da murmushi ta tako har gaban amra sannan tace  get up mana madam, an daura fa, you re now the wife of our rudy general, the arrogant general  & tana kaiwa nan ta kalkale da dariya, amra ko banza tayi da ita kuma taqi tashi daga kwancen, saida ummi tazo ta shaida masu cewa abuh ya dawo dashi da groom din kafin ta miqe, zaro rigar haifa tayii, nan amra ta saki baki galala tana kallon ikon allah, wato wata irin haddaddiyar English gown fara tass tasha uban stones a jiki, tayi masifar haduwa, sai wani white lon veil agefen rigar, rigar duk duwatsu ne tundaga sama har kasa, sannan tayi wani flee kamar ta princesses, takowa haifa tayi har gabanta ta taimaka mata wajen saka rigar, aikuwa rigar tayi mata dam tayi wani irin masifaffan kyau kamar ka sace ta ka gudu, sai masha allah kawai haifa ke cewa,jawo hannunta tai ta zaunar da ita gaban dresser sannanta ta dauko wani siririn diamond necklace tace   I know this wedding is not like every other wedding, but still its your wedding dear best friend, so this is my gift congratulation, allahumma bareek, and I ve snap pictures of it as evidence also  & tana kaiwa nan amra ta rungumeta idonta na kawo ruwa tace   haifa, ke mutuniyar kirkice, mai zuciyar alkairi, ina rokon allah a baki abinda kike nema duniya da lahira, I love you my best girl  & sarkan haifa ta sanya mata sannan ta sa mata dan kunnen Sarkar, anatse ta jawo veil din jikin rigar sannan ta fara nada ma amra akan coily hair dinta dayasha gyara sosai sai yayi kamar tayi mata mini hijab,yayi mata kyau sosai dukda bai rufe adon gaban rigan ba da boobies dinta sukayi flashing ta cikin rigan, wani haddaden hills haifa ta saka mata sannan tayi mata ruwan tsadaddun turare masu kamshi sosai, tana gama wa itama ta shirya cikin purple dress itama ta nadda veil din kamar hijab, ummi ce ta Kara shugowa ta umarce ta data yi sallah raka a biyu don nuna godiya ga Allah wanda ya zama masu kamar tradition Duk bride saitayi, tana idarwa haifa ta rike hannunta suka fara sauko wa kasa anatse, tunda suka fara saukowa hammam ke kallon amra chan kuma ya kau da kanshi, shiko oga wayace ma akunnenshi yana Magana ahankali baibi ta kansu ba,suna karasawa haifa ta soma guda irin nasu na larabawa da yan wake tace   marhaban mijin kawata, congratulations to you boths  ..hammam ne kawai ya amsa ta sannan ta zaunar da amra gefenshi wadda itama ko kallo daya batayi mashi ba, suna nan zaune abuh da ummi sukazo, hotuna akayi masu kyau sannan sukayi congratulating dinsu suka wuce sama, suna tafiya haifa ta soma daukan ango da amarya, ganin sun zauna saroro yasa haifa saurin cewa   haba kun wani babbata rai, ku dan matso mana sosai sbd evidence, idan muka gama saiku koma yanda kukeso  & amar baiko kalleta ba balle tasa rai ko zaiyi hakan, saima aje wayanshi ya yayi ya soma lumshe ido alamun gajiya, ganin haka yasa wani kuzari ya zoma amra ta miqe ta tako har gabanshi ta zauna dab dashi sosai, hannunta na rawa ta kamo hannunshi ahankali ta rike gam sannan ta sunkuyar da kanta kasa, jin alamun mutun gefenshi da wani irin dumin da yaji cikin tafin hannunshi ya sashi saurin bude idanunsa tarr akanta sai alokacin ma ya kalleta, dagowa tayi suka hado ido, ganin irin kallon da yake mata yasa ta sauke kanta qasa, shima dauke nasa kan yayi dukda bai cire hannun nashi daga nata ba, gashi wani irin kamshi takeyi sosai, wanda har cikin kirjinshi yake jin sa.
Hotuna sosai haifa ta dunga zabga masu, dukda basuyi murmushi ba amma kyauwun da allah yayi masu saiya wanke hoton sosai.
Ganin zaman yaqi karewa ya sashi mikewa tsaye zai kama hanya ya fuce, tunawa da abinda hammam ya fada mashi ya sashi tsayawa chak   amar plesase be more serious dan Allah nasan halinka, kasan wannan kamar al ada ne anan dole haduwarka ta farko da matar ka saika rungumeta so you have to do it  & dogon tsaqi yayi sannan ya juyo ahankali ya tako har gabanta, matsowa yayi sosai dab da ita sannan ya sanya hannunshi biyu ya tallabo kafadarta, ganin haka yasa haifa sauri saita camera ta fara video din moment din, anatse ya dagota har yanxu hannuwanshi na kafadarta, amra wadda tajita an dago ta sama yasa tayi sauri daga kanta, ganin fuskarshi dab da tata yasa kirjin ta ya fara dum dum, don shi dake kusa da ita yana jiyo yanda kirjinta ke bugawa, anatse ya matso daa ita gaban shi har tana cewa   ahhh  tayi gasping breath dinta, nokewa tayi don ko kafadarshi tsayinta baikai b, ahankali ya ranqwafo daidai goshinta sannan ya zame hannunshi daga kafadarta ya sanya a cute fuskanta, ahankali ya dora labbanshi masu taushi akan goshinta yayi kissing, take ta runtse idanunta wani irin sanyi taji tundaga tsakiyar kanta da kuma natsuwa ahankali ya cire bakinshi ya saqalo hannunshi ah kwankwason ta ya kara matso da ita gabanshi sosai, wani irin calm runguma yayi mata dukda ya qagu yayi yayi ya bar wajen, wani irin guda haifa tayi sannan tace   masha allah, masha allah allahumma bareek  saida ta dauka duk wannan moment din sannan ta kashe,shiko yana gamawa ya sa kai ya fice don ya gaji da kayan dake jikinshi, gashi komai kamar tilastashi akeyi don harga allah gani yake wannan ma raini ne kawai, amma tunawa da matsalarshi yasa kawai ya kawar da zancen.
?
Yana fita ya wuce motorn shi da m5 ya shigo da ita, shigewa ciki yayi sannan suka ja motor,kallonshi m5 yayi sannan yace   congratulations sir  ..dakyar yace   thank you  sannan ya kwantar da kanshi, don wani irin ciwon kai yake ji, duk wannan stress din shi bai saba dashi ba, aiki kawai ya sani, kallonshi m5 ya kumayi yace   sir are we going to your penthouse or your apartment  & jin haka yasa amar cewa   apartment  direct apartment dinshi m5 ya kaishi, saida ya dauka wajen 20mins kafin ya futa daga cikin motar, duk wanda ya ganshi yasan ango ne sbd kayan jikinshi, anatse ya dannan pins din kofar yasa kai ya shige, wanka kawai yayi sannan ya fito daure da white towel a waist dinshi, bai tsaya saka kaya ba ya lafe kan gado sai bacci&
?
Amra kuwa ita ma wucewa sama tayi dakin haifa don cire wedding dress din jikinta, don ta dameta sosai, saidai tayi mata kyau, gaban dresser ta tsaya tana kallon kanta,   masha allah  ta furta.. ahankali moment din dazu ke tariyo mata, da sauri ta kawar da zancen   no no, this is just like a contract marriage, kina samun abinda kike buqata amra shikenan its over, don t over think it amra  ..duk wannan abun da take yi acikin zuciyarta take zancen zucin.. dakyar ta samu ta sabule rigar ta wuce toilet, wanka ta sakeyi sanna ta fito ta kwanta don duk ta gaji sosai.
?
Ganin duk sun tafi yasa hammam shima yayi ma haifa sallama ya wuce.
Daki direct haifa ta wuce, tana shiga taga amarya na bacci daga ita sai purple towel na haifa don ta rasa kayan da zata sa don duk wardrobe din haifa bataga wanda zai shigeta ba, da sauri ta karasa kan gadon sannan ta dan bugi bayanta dan rub da ciki tayi, zannan henna din bayanta ya futo gwanin sha awa,   babeee tashi mana, kina matsayin amarya kina bacci, ay ko baki isa ba tashi we have a lot to do  & hararar ta amra tayi sannan ta wuce toilet don kuskure bakinta, baccin yayi mata dadi sosai ba kadan ba, tana fitowa haifa ta bata wani abaya, yellow color tasha stones itama, tayi matuqar amsar jikinta, anatse ta karaso ta shirya, tana gamawa ta wuce wajen da suke sallah, tana idarwa itama haifa tazo ta tada kabbara,tana idarwa amra tace   yanxu kuma ina zamuje, ni bacci nakeji wallahi  ..miqewa haifa tayi sannan tace   idan mukaje zaki gani da idonki basai na fada maki ba  & tana kaiwa nan ta fuce daga dakin amra kuma ta biyota abaya, part din abuh suka wuce, saida suka kara gaggaisawa sannan haifa tace   abuuh we need that your black card please zamuje shopping  , murmushi abuh yayi sannan yace   okay kuje amma karku dade  , miqa masu card din yayi sannan sukayi ma ummi sallama suka fuce.
?
A daidai emirate mall motar haifa ta tsaya, amra dai kallon ikon allah kawai take, futowa sukayi suka shiga ciki, direct Joanna shop suka wuce, nan haifa ta judo mata kayan sawa English wears masu shegen kyau da tsada, saida suka dauka kusan awa biyu anan kafin su wuce wajen jesmin? abaya s nan ma jidarsu haifa ta dungayi kamar ba da kudi za a biya ba don ita batajin zafin fitar su kwatakwata, saida suka gama da abayas sannan suka wuce modern sally wajen jakunkuna da takalma, at this point amra dai ta hakura kawai ta zubama sarautar allah ido tana kallon haifa, saida tayi mai isarta kafin suka fito suka wuce wajen lingerins, ganin inda haifa ke shirin shiga yasa amra tsayawa chak tace   wallahi babu inda zani kuma, me zamuyi a wannan wajen  ..dariya haifa tayi sannan tace idan na sayo karki saka  & ta wuce ciki abinta, wasu yan iskan lingering da bra da panies ta kwaso mata wajen kala ashirin, wasu abubuwan ma tana diba tana dariya ita kanta, saida ta gaji kafin ta futa, inda tabar amra nan ta sameta, janta haifa tayi suka samu waje suka zauna suka huta kafin su miqe don lokacin wajen karfe takwas yayi, haka suka samu helpers suka kwashe masu kayan har wajen da sukayi parking moton da sukazo dashi.
Haka suka dawo gida da kaya nikki nikki, saida sukaci abinci sukayi sallah kafin haifa ta fara jawo kayan da suka sayo, don sun kusa cika tsakiyan dakin nata donma dakin yana da girma sosai.
Miqewa haifa tayi ta jawo wani katon akwatin ta na delsy, ta bude sannan ta jawo na ciki wanda baikai na wajen ba, daukoshi tayi gaba daya ta kawo shi tsakiyan dakin sannan ta fara jera kayan da suka sayo, amra dai na zaune daga kan gado tana kallon iko ALLAH saida ta gama tsaf sannan ta mike da akwatunan ta ja su gefe sannan tace,  dare yayi ya kamata mu kwanta amarya sbd mu samu mu tashi da wuri gobe  .. shirin bacci sukayi kafin su kwanta.
Wajen karfe uku na dare amra ta tashi, lokaci guda baccin nata ya qaurace mata, hakan yasa tayi saurin miqewa ta sakko daga kan gadon, direct toilet ta wuce ta dauro alwala, bayan ta futo ta gabatar da sallah atsanake, ta dade a tsaye tana rokon allah ya shiga lamarinta& anan zaune har akayi sallan subh daman haifa bata sallah so bata ma yi qoqarin tashinta ba, saida ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login