Showing 150001 words to 153000 words out of 381117 words

Chapter 51 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2542

shi da cewa  okay, are you feeling some changes?

Nunfasawa yayi ya runtse idanunshi yace  I had sezzz about 2weeks ago, that s middle of last month,
Mikewa yayi azafafe ya cigaba I don t understand, why she is on her period, this that mean I lost everything
Da sauri doctor ya tare shi da cewa  calm down sir,
A zafafe kamar yana kusa dashi idanunshi sunyi jaa sosai, jijiyar kanshi ta fito sosai yace  how do you expect me to calm down, I need explanation, what going on?
Sauke nuna dashi doctor yayi yace  Ina son ka amsa min tambayoyina before muyi concluding, na farko sau Nawa kayi sex din?
 Justttt one s    
Dan jin doctor yayi kafin ya sake tambayar shi
 Okay you had the sex ones, did you cum in her
Rai Adan bace yace  yes,!!!!!!
Ganin haka yasa doctor saurin yi mashi bayanin ya da zai gane  you need to calm down, women conceive in 2-6weeks after having sex, some women have different circle, some are difficult to understand, just like her, I believe period dinta na farawa end of the month, that s not a problem at all, I will also advice you do it again and again, because every sperm that comes out of you now can be useful and useless at the same time
Saida yaji bayanin doctor yaji wani irin relieve sosai, godiya ya mashi kafin ya kashe wayan.

Dakin nata ya sake komawa ganin Har lokacin barci takeyi yasa ya fito ya bama driver takardar maganin da doctor ya rubuta mata don shi bazai samu damar dawowa gidan da wuri ba.

Ahankali ta soma bude idanunta da sukayi mata nauyi sosai, ayanxu ciwon nata ya ragu sosai Sai abunda baza a rasa ba, mikewa tayi zaune, yar Kara tayi jin yanda bayanta ya dan rike, janyo wayarta dake gefen tayi ta duba time, ganin Har anyi sallar magrib yasa ta gwalo idanunta sosai, sauke kafafunta tayi da kyar ta wuce toilet ta tube kayanta, duban pants dinta tayi don kwata kwata ta manta yanda take flooding, mamaki ne karara a fuskanta gani. Akasin haka, jinin bashi da wani yawa don kadan ya bata mata pant dinma, agurguje tayi wanka ta fito ta saka wasu kayan ta feshe jikinta da turare don yawanci turarenta tafi ganin amfaninsu lokacin da take period.
Nadine ce ta shigo dakin don ganin jikin nata, da yar fara arta ta karaso tace  sannu ma am ashe jin Tashi, na shigo dazu kina barci
Murmushi kawai tayi mata tace  yanxu na tashi,
Aje mata ledan data shigo dashi tayi na maganin da driver ya kawo,  gashi driver ya kawo yace Wai sir yace abaki
Ko kallo inda maganin yake batayi ba tace  Nagode
 Bari na kawo maki abunci sai Kisha maganin
Futa Nadine tayi kafin ta sauke ajiyar zuciya, maida idanunta tayi kan ledan maganin,rai yar kanta tayi da jin dadi mara dalili.

Amar& .
Bai samu damar gama komai ba sai wajen karfe sha biyu na dare, ayyukan da yayi yasha mashi ki sosai, saida yazo dab da Taura estate ya tuna da ita, da farko kamar ya juya chan kuma ya wuce gidan kawai, yana parking ya futo, samun kanshi yayi da bin gidan da kallo sosai, sauke idanunshi yayi a tsohon part din su aman, yau shekara kusan goma sha rabon da ya bi ta wajen, kamar Ma tun bayan rasuwar mama (mahaifiyar Aman), kauda kanshi yayi ya wuce cikin gida.
Ko ina a kashe alamun Duk sun kwanta don haka shima ya wuce part dinshi kai tsaye.

Washe gari da sassafe ya Tashi ya shirya cikin baqaqen suit kayan sunyi masifar yi mashi kyau sosai, sun zauna dan a jikinshi kamar daman anyi kayan dan qirar da Allah yayi mashi,kamshi kuwa ba a magana don Duk inda ya gifta saiya bar kamshinsa a wajen, parlor ya fito ganin babu kowa yasa ya fuce daga gidan, yana fitowa ta al at gida baba mai gadi ya taho da dan gudunshi don shike bude gate da gyare gyaren daga shafi tsakar gida su kuma securities suke zagaye don security din gidan, Har kasa baba mai gadi ya duka mashi, da sauri ya dago yace  Nace maka ka daina duqa min baba,
Da sauri baba ya mike yace  an Tashi lafiya oga?
 Alhamdulillah, abude min mayafin baqar motar nan
Da sauri baba me gadi ya bude mashi wata bugaggiyar Mercedes-Benz 300 SLR Uhlenhaut Coupe baqa, fadar haduwa motar ma bata lokaci ne, irin su ake kira da motoci masu nunfashi (luxury) shigewa yayi cikin motar yayi warming kafin ya zuge glass dinta don ko ina baqi ne Har glass din, bandir din kudi ya miqa Ma baba yace  bismillah baba
Nan take baba ya dunga surfa mashi albarka da neman kariya, gate ya bude mashi ya fuce daga gidan baba me gadi kuwa ya soke kudinshi tare da yi mashi adduar don alheri dai babu wanda yakai amar da hajiyarsa,
Bai tsaya ko Ina ba Sai a TAURA COM, tunda ya shigo cikin babban gate din ma aikata ke zuba idanu, kowa mamakin wanda ya shigo da motar sukeyi don basu taba ganinta a company ba, bama company kadai ba ko kan titi daya hau kowa baza idanu yayi yana kallo irin moto in da ba a ganinshi Sai a tv, daidai wajen parking the chief executive officer (ceo) yayi parking, ko securities dake fito a wajen babu wanda ya tunkareshi don basa yarda kowa yayi parking a wajen Sai Alhaji kabiru, kashe motar yayi ya soma yin kira kafin ya bude gaban motar ya fidda kafafunshi ahankali, take kallo ya dawo wajenshi, masu tafiya suka tsagaita, maaikata Yan mata kuwa kamar idanunsu zai fado, waenda da suka sanshi nan take suka shiga hankalinsu waenda basu sansa ba kuwa neman sanin suke,rufe motar yayi ya saka wasu arnayen glasses dinshi masu shegen tsada da suka fiddo da kyau da Allah ya mashi, Har wani iyali skin dinshi keyi definition of hutu, duniya,jindadi da arziki, da sauri assistant chief executive ya fito tare da wasu manyan company su hudu, direct gabanshi suka karasa, Duk sun girmeshi amma hakan bai hanasu duqa kansu ba suna kwasar gaisu, tabe baki kawai yayi yace  lead the way
Jiki na bari suka jagoranceshi, aman dake shugowa ya tsaya galala yana kallon ikon Allah, tabe baki kawai yayi yace  mutun Sai isa da girmankai 

Aranar company dai sunga tashin hankali don ya kori kusan mutane ashirin da basa aikin daya kamata, da waenda suka jawo Ma company asara da waneda ke zaman cin banza basa aikin daya kamata, wajen factory kuwa head din wajen gaba daya ya koda saboda yanda aka kawo mashi report din sales a shekara, karshe dai nan take ya bada umarni account manager ya kawo mashi file din account da sales din company gaba daya, ranshi yayi mugun baci ganin barnan da akayi,da slush fund din da aka samu, wanda an Kasa gani inda kudin ya tafi, nan take ya saka ayi investigation mai tsanani, hankalin kowa ya gama Tashi waenda ke aiki tsakani da Allah najin dadi zuwanshi waenda basa yi taakani da Allah kuma na tsinke mashi dukda babu wanda ya isa ya Taka kasar daya Taka saidai a yi surutun daga nesa nesa.
Nan take kowa ya gane waye ya shigo cikin company, mai gayya mai aiki mai gado, General Muhammad yunus Taura, da daya tilo ga marigayi alhaji yunus taura.

Baibar company ba sai wajen karfe hudu, again ya ya dawo, saidai yaji dadin zuwanshi sbd achievement din daya samu tare da mamakin abubuwan daya tarar achan, sai a yanxu yake danasanin sakin ragamar komai hannun dady da useless danshi wato Aman.

Ko gida bai wuce ba ya tafi gidansa dake lariccs,Nadine ce ta bude mashi kofa kafin ta gaishesa, kallonta yayi yace  where s she?
Sanin wa yake nufi yasa ta cewa  she s upstairs
Saman ya wuce direct, yana zuwa daidai kofar ta ya dan tsaya yayi knocking ya bude kofar ba tare da tunanin komai ba, a zaune ya sameta ta doka uban tagumi, tunanin duniya yayi mata yawa,batama ji shugowan shi ba sai kamshinsa daya iso cikin dakin, saurin miqewa tayi jikin ta nadan bari tace  san& .nu da dawo& wa
Gaba daya ta gama furgita ta gigice, ahankali ya bude bakinshi in a calming tone yace  calm down kinga dodone
Da sauri ????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
ta dago tace  kayi hkuri
Dan runtse idanunshi yayi ya bude yace  zo nan
Da sauri ta dago tace  naam
 I hate& .
Da sauri ta gareshi Ashgabat hawaye na shirin zubo mata tace  Allah.. banji me kace ba
Dariya taso bashi yayi saurin gimtsewa yace  zo
Harda dan gudunta jiki na bari ta karaso Har gabanshi, gaba daya kuruciyarta yake gani sosai tunanin Anya zata iya Bearing mashi child dinshi yake, dan nesa dashi ta karaso gani, baya son yawan magana don haka ya tako taku biyu ya karaso gabanta yana ganin yanda kirjinta ke sama da kasa a cikin rigar dake jikinta,hannunshi yasa ya janyo waist dinta gab dashi sosai, a tsorace ta dago zatayi magana ya sanya hannunshi kan lips dinta yace  shiiiiii
Tsit kamar an janye mata ruwan jikinta tayi, gabanta na lugude ahankali kamar mai rada yace  maysa kike rashin kunya?
Kamar doluwa haka ta dawo Sai girgiza kai da take yi, tambayarta ya sake yana dan duqo da kanshi dede wuyanta zuwa kunnenta yace  uhm..speak
Rasa abun cewa tayi don yanda yake mata magana ahankali da yanda yake sauke mata nunfashi yasata& & . [7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!
Unedited pageL'
15/05/2023

Rasa abun cewa tayi don yanda yake mata magana ahankali da yanda yake sauke mata nunfashi yasa tsikar jikinta Tashi at the same time tana jin tsoronshi na ninkuwa, tanason zame jikinta daga nashi saidai tana tsoron abunda zai biyo baya,babu zato ba tsammani taji tambayarshi  how many days those it take?
Dan dagowa tayi ta kalleshi don bata gane me yake nufi ba, nuni ya mata da idanunshi mararta, nan take ta dago abunda yake nufi, wani irin kunya ne ya durar mata, saurin kai da kanta tayi chan kasan maqoshinta tace  5days
Dan matsa wa yayi baya yayi ya tabe baki yace  okay
Yana kaiwa nan ya juya zai fuce tayi saurin tsaida shi ta hanyar cewa  dan& .Allah
Dan dakatawa yayi ya juyo ya daga kaya fita daya fuskanshi na nan yanda yake babu yabi ba fallasa, saurin sauke idanunta tayi don ta gagara kallon cikin idanunshi, tsaki ya danyi Har zai juya  dan Allah ka barni na tafi,
Tsuke fuskanshi yayi tam yace  Ina?
Da sauri ta dago tace  gidan mu
 Nan ba gida bane? Ko daji ne
Da sauri ta tari nunfashinsa tace  ba haka nake nufi ba
Hawaye ne ya gangaro a fuskanta tace  inason zuwa wajen Yan uwana, dan Allah ka barni na tafi zamana anan bashida wani amfani
Hade rai yayi sosai ya kalleta da kyau yace  and who told you zamanki bashi da amfani?,look the next time kika Kara maganar nan ranki zai baci I m I clear
Da dan fada ya karashe Har tana ja da baya sosai tace  yes
Azafafe ya fuce daga dakin Har ya sauko kasa yana cire buttons din suit din jikinshi ya fuce daga gidan, yana futa ta fashe da matsanancin kuka kamar ta daura hannu aka ta kwala qara haka takeji, dole ta bar gidan komai zai faru, bazata iya zama ba.
Yana karasawa gida kamar koda yaushe babu kowa a parlor sai hasken fitilu daya haske ko ina bauuu, dakinsa ya wuce ya rage kayan jikinshi kafin ya wuce toilet ya watsa ruwa,yana fitowa ya sauya kaya zuwa jallabiya fara qal,futowa yayi daga dakin ammah, yana gab da hawa stairs yaci karo da Aman,baibi ta kanshi ba ya kauda kanshi gefe, ganin ya tsaya akan hanyar yaqi matsawa yasa Amar dagowa ya zuba mashi idanunshi babu alamun wasa, shima aman din kallonshi yake saidai chan cikin zuciyanshi yana mamakin yanda yake shakkar sa da tukarar sa akan wasu abubuwa, bai gama tunanin ba Amar yace  do I have to say excuse me?
Hade rai shima Aman yayi yana dakewa yace  what do you think of your self?
Dago da jajayen idanunshi yayi ya kalleshi shima kamar bazaice komai ba chan kuma ya bude bakinshi kamar zaiyi magana Sai ya tuna tsayawa ya maida mashi magan Ma bata lokaci ne don haka ya hade rai tamm kamar shine babba akan aman din yace get out of the way
Babu kudi aman ya matsa mashi ya wuce bai kaiga shiga dakin amma ba aman yace  Ina tausayin ka
Dan juyowa yayi shima yace  pity your self first, cause it looks like your life is already miserable
Yana kaiwa nan yasa kai ya wuce dakin ammah, wani irin takaici da zafi aman yaji, ranshi ya sosu da maganar daya fada mashi,wato shine dan iska shi kuma holy holy,yar kwafa yayi ya fuce daga parlor.
Shiko yana shiga dakin ammah ranshi fess kamar bashi ya gama bata rai ba,hira sukayi shida ammah kafin su fito tare Har kasa.
Da kanta ta zuba mashi abunci ta kawo mashi nan sitting room ta aje mashi gefenta, kasa ya sauka daidai kafarta kan carpet ya soma cin abuncin da ta dafa domin shi, Duk duniya babu wanda yake respecting sama da mahaifiyarshi, idan kaga kan Amar a kasa Toh ammah ce.
Bai wani ci da yawa ba ya aje spoon, kallon plate din patten accan ammah tayi tace  don kodai baiyi maka dadi bane naga baka ci da yawa ba
Da sauri ya dago ya kalleta yace  ay babu abincin da zai dafu da hannunki yaqi dadi ammah
Dariya tayi tace  babana da zolaya
Shima dariyar yayi yace nayi lunch dazu so baba jin yunwa yanxu sai zuwa anjima
 Lantana lantana!!!
Ammah ta soma kira, da sauri lantana ta fito tace  gani hajiya,barka da dawowa yallabai
Daga mata kai kawai yayi ya mike tsaye dan nesa dasu ya ansa wayar ganin hammam ne ya kira.
Kallon lantana amma tayi tace  kwashe wannan, a daura ruwan tuwo, a fiddo da mama da ganda dasu hanta
Da sauri ta duqa tace  Toh hajiya
Tana shirin daukan plate din sallamar labaran ta katse su, tunda ya shigo amar ya kafa mashi idanu yana wani tunani, jin shirin da yayi yasa Hammam dake jiran amsarshi daga waya cewa  hello!!
Da sauri ya kauda kanshi yace  are you sure we can trust him?, you need to be very careful, I m sure they have eyes and ears everywhere,
Da sauri Hammam yace  yes I m very sure sir, as soon as I receive all the information I will send it directly to your email
 Thanks dude
Juyowa yayi ya koma gefen wajen one seater ya zauna yana kallon ammah dake magana da labaran, tabbas ya taba ganinshi a gidan nan saidai bai damu ya tambayi koshi waye ba,
Amma ce ta katseshi da cewa
 Malam labaran, ga mutanen dubai fa
Da sauri labaran ya maida idanunshi kan amar yace  ay Mun gaisa jiya da safe saidai bai sheda ni ba, Ina wuni yallabai an iso lpy
Dan duka kai kasa amar yayi yace  Alhamdulillah!!
 Allah ya taimaka malam labaran ya sake magana
Amar baice komai ba saima miqe da yayi yace  Bari nadan Huta ammah
Murmushi tayi tace  okay son
Dakinshi ya wuce zauna bakin gado, kamar wanda aka tsugula ya shiga bude wasu emails dinshi, ganin bai samu abunda yake nema ba yasa ya aje wayan, ko minti biyar baiyi ba da aje wayar asad ta shigo, yana daga wa asad yace  oga barka da warhaka
 Thanks ya amsa mashi kafin yace  any update
Da sauri yace  yaron da kace kana buqatar gani, yana da cases da yawa a boye na daya Mun samu rape cases da yawa akanshi,
Azafafe Amar yace  lock him up, make sure he regrets having his that stick under his pants
Jinjina kai asad yayi jin yanda Amar ya dauko zafi sosai, tabbas Akwai abunda wannan yaron wahab ya mashi, bai damu da ya sani ba saboda kobaiyi Ma Amar komai ba Sai yaci ubanshi saboda case din shi da fito, da sauri asad ya nunfasa yace  yea sir
Har zai kashe wayan asad yace  maganar Alhaji, a binciken da nayi bai bar kasar nan ba yana nan, sannan yana da tight security sosai don na saka private investigation akan shi da wuraren da yake zuwa, bai fiya zama a guest house dinshi ba,,
Shuru Aman yayi yana wani tunani kafin yace  keep digging on him
Sallama sukayi kafin ya kashe wayar gaba daya,kiraye kiyrayen sallah da ake ne yasa shi wucewa toilet ya dauro alwala kafin ya fuce zuwa masallaci,tare sukayi sallah harda su labaran da baba mai gadi don sauran securities din ba musulmai bane,tare suka fito dashi daga asibitin,mutane da yawa suna mamakin yanda yake hulda masu gadi da mutane Ma baki daya, don Har gaggaisawa yayi da jama ar wajen, mutane da yawa suna mamakin koshi waye don gaba daya rayuwar shi a uae yayi ta tun daga girmanshi Har zuwa yanxu.
Tun akan hanya ya soma Yan maganganu da baba mai gadi don labaran yayi masu sallama ya wuce.
Baba mai gadi babban mutun ne don baza ace mashi tsoho ba don zaiyi kusan sa a da kai gidan,don haka Amar me girmamashi do tun yana karami yake tare dasu anan gidan tun farko farkon taura estate.
A parlor ya tadda su salima suna kallo, yana isowa suka duqa Har kasa suka gaishesa kallo su yayi fuskanshi Adan sake yace  kunyi sallan
Da sauri salima tace  munyi ya muhammad
Murmushi kawai yayi ya wuce


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login