Showing 276001 words to 279000 words out of 381117 words

Chapter 93 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1995

asuba, yana jin haka kuwa ya turata gefe, ganin tana shirin damkoshi ya sashi daka mata tsawa   kee bakida hankali ne, whats the meaning of this? 
Firgigi ta bude idanunta ta sauke akanshi, idanunta sunyi mici mici,gaba daya barcin bai isarta ba don haka ta maida idanunta ta rufe yana ganin haka kuwa ya wuce bathroom azafafe rai a bace, yana shiga ya fara yin wanka, ya dade sosai a tsakiyan shower yana rage ma kanshi wahalan da yake ji, saida yaji ana neman tada sallah yayi saurin dauro alwala ya fito ya zura jallabiyanshi ya fuce daga dakin.
Koda aka idar da sallah tare suka fito daga masjid shida aman da salim, idan ka gansu gwanin burgewa har suka shige cikin gida kowa ya wuce part dinsh.
Yana shiga bedroom dinshi ya tako har bakin gadon ganinta a kwance kamar aynda ya barta, ranshi ne yadan sosu haka kawai don haka ya soma Magana afadace   keee aisha!!! 
Anaste ta juyo ta bude idanunta ta suka danyi jaa ta kalleshi,   ke are you okay?what sort of rubbishness is this? Ke kafira ne ko sai ance tashi kiyi sallah 
Miqewa tayi zaune ta kura mashi idanu, saida y agama fadace fada cen shi kawai ta fashe da kuka, wiwi ta dunga kukan shagwaba, shide tsayuwa yayi yana kallon ikon allah, lallai yarinyar nan ta gama rainashi yana mata Magana tana kukan rainin hankali, ya fada aranshi, ay baisan lokacin daya daka mata tsawa ba   shut the fuck up, are you insane? 
Ay kamar ya kara tunzirata don haka ta miqe tsaye ta janyo hijab dinta ta karaso gabanshi tace   haba yaya, why are you treating me like this? Meysa ka tsane ni? Me nayi maka a duniyar nan,ina kokarin ganin na faranta maka kai kuma kullum cikin neman hanyar kuntata min kakeyi,why??? 
Yanda ta tsaya gabanshi babu tsor babu komai tana fada mashi maganganu ya hasalashi ya kalleta daga sama har kasa ya mata wani disgusting look yace   nace maki ina buqatar farantawar taki ne? nace maki ki shiishigemin ne? ke kika sama kanki, waye ya yama baki wannan shawarar, look idan kina tunanin wannan abubuwan da kikeyi zai chanza mind dina youre mistaken, gwara ki daina bata ma kanki lokaci, Magana daya nakeyi bana chanza Magana, so I will advice its better you stop&   
Takowa tayi gabanshi tana sheshekar kuka jikinta na rawa ta tsaya gabanshi dab dashi ta rike kugu harda dan dingilawa don ya ganta da kyau don ya fita tsayi sosai   nooo, nooo I will not stop, this is just the beginning ma yaya, ko mai zakace min wallahi bazan taba rabuwa dakai ba, kace ina shishigi ko ina cusa kai?, ay aynxu ma na fara, kuma kyautatawa ne ba chusa kai ba  ta karashe tana murguda mashi baki kafin ta juya mashi baya ta duka ta dauki hijab dinta data yar da gangan a kasa, saurin yin baya yayi don gab ass dinta ya gogi gabanshi, ganin abunda take shirin yi wanda idan har ya bari hakan ta faru zaiji kunya, ba karamin chaza mashi kai yarinyar nan take yi ba itako tana dukawa ta dauki hijab dinta ta mike ta zura abunta ta gifta ta gefenshi ta nufi hanya, tana gab da fita ta dan waigo tayi murmushi don taga lokacin dayayi baya data duka   sorry my yaya ban gaisheka ba, ina kwana?hope ka tashi lafiya  
Bata jira jin amsan shi ba ta fuce tana dariya ciki ciki,   ay yanxu wasan ya fara, wallahi zaka ga chusa kai, daman kunya nake ji shiyasa nake baya baya dakai ammah wallahi yanxu zan nuna maka cewa ba a yima mace haka 
Tana kaiwa nan ta shige daki ta dauro alwala ta tada kabbarar sallah tana idarwa tabi lafiyar gado hankali kwance.

Tun bayan fitar amra ya kasa motsawa, he s so stunned with her new attitude, ya kasa ganema kanshi shima yanda ya kasa taka mata burki, cije lower lip dinshi yayi yana takaicin yanda ya tsaya take fada mashi maganganu ba tare da yayi maganin ta, he s so madd, yanda she looked into his eyes har tana iya cewa she won t stop, shi abunda yafi bashi haushi ma is the fact that deep down yana son yanda take chusa kanta zuwa gareshi, dukda he s trying to distance himself from her saboda neman haukatashi da takeyi with her presence, duk motsinta akan idanunshi wanda yakeyi afake ba tare da sanin yana yi da kanshi ba, bayan wannan he started to notice he cared so for her dukda ya dauka wannan a matsayin saboda ita marainiya ne kuma yanxu reponsibity dinta da kannenshi ya dawo hannunshi saboda sanin yanda suka taso cikin wahala.


Dubai uae& .
Tun bayan tafiyar amra without notice hankali haifa da Nadine ya tashi sosai.
Washe gari m5 ya shaida ma Nadine saboda yasan zata damu, haifa cedai babu wanda ya shaida mata, don sunyi plans din haduwa the next day ita da amra saboda zasuyi pre graduation photoshoot, haka ta wuni tana kiran line din amra baya shiga karshe dai haka ta hakura, washe gari ma haka ta dunga kiran lne din throughout switch off, ganin haka yasa ta shirya ta wuce penthouse din amar.
Koda ta iso gidan nan Nadine ta shiada mata cewa ta koma Nigeria saboda wani abu daya taso urgently wanda haka m5 ya fada mata, hankalin haifa ya tashi sosai don tana jin haka babu abunda yazo ranta sai maybe ko amra ta gudu, ko kuma general ya sake maidata gidanshi saboda wani kudirin nashi daban, ganin babu wanda zai bata amsar tambayoyinta yasa ta koma gida hankali atashe.
Haka ta jera kwanaki tana zuwa gidan don neman yanda zatayi connecting da amra,gashi duk zuwan da zatayi sai sunyi sabani da m5 sabod yabar zuwa gidan, daman amfanin zuwanshi saboda ya kai amra aiki ne ko idan general yana nan, yawancin zuwan nashi sai jefi jefi yake yi don duban gidan saboda ya bama general report akan abubuwan da suke gudana a gidan wanda hakan qa  idarsa ce duk sanda baya kasar sai m5 ya bashi report ,agidan kuwa Nadine ce kawai sai dayar maid din, suke kula da gidan don sir general din bai sallamesu ba haka zalika wata na karewa zai tura masu kudin aikinsu.

After 1 month&
Haifa s resident&
Lokaci kamar ruwa haka yake gudu, yau wata daya Kenan rabonda haifa taji daga wajen amra, cikin kwanakin nan haifa tayi su ne cikin tashin hankali da damuwar aminiyarta, amra ta zame mata wani bangare na cikin rayuwarta da bazata taba neglecting dinta ba kota manta ta da ita, acikin kwanakin har tunanin zuwa Nigeria saida tayi saidai abuh ya hanata saboda na farko that will be the first da zata shiga kasar, gashi bata san kowa ba shima abu bashida wani connection da Nigeria don baitaba zuwa ba, don haka ya bata hakuri akan ta bari daga baya after engagement dinta da hamman wanda ake shirinyi a cikin month din.

Yau gidansu haifa a cike yake tam da dangi, both dangin abuh da dangin ummi, asalin larabawa kake gani kota ina, an kawata gidansu da decoration din flowers, daga hanyar shigowa gidan anyi hanging wedding banner (welcome to haifa and hammans engagement) gaba daya anguwar ta cike da hadaddun motoci, cikin gidan kuwa shima cike yake da mata dam, anata guda, ga kamshin turaren wuta daya bade ko ina, compound din gidan yasha lightings da decors kamar yau ne ranar bikin nasu, cikin sitting room kuwa manya manyan carpet ne shimfide da tuntu inda jiga jigan larabawa masu ji da dirhams suke zaune, duk sunsha gwala gwalai kamar competition gabansu shake da abunci kala kala, irin nasu na manya, su hammus falafel,taboule, fattoush, su mandi ne,gasassun rago da kaji a jibge, kawayen ummi da danginta da dangin abu duk kowa na zazzaune ana hira masu guda na guda masu takawa na, abun dai sai san barka,yau engagement din diya daya tilo a cikin familyn, chan na hango ummi, taci kwalliyansu na larabawa cikin traditional arab dressing na iyaye, tasha gwala gwala itama kamar babu gobe, tana saukowa daga stairs aka fara guda yiiiii yiii ko ina, kawayenta ne suka miqe suka tarbota har zuwa cikin sitting room din.
Karfe biyu daidai dangin ango suka karaso, maman hammam ce kawai sai yan uwanta na chan Iraq mutane biyar wanda duk distance relatives ne, suma sunyi kyau sosai, itama tasha gwal dinta babu laifi don shima ana gani ansan kudi ya zauna, hammam dai ya fito da mahaifiyarshi, suna karasowa aka fara guda ana gaggaiwasa, abunka da larabawa ba barsu abaya ba wajen tsegumi, dole saida aka samu waenda suka danyi tsegumin cewa ay angon is no body anan uae.
Saida akaci akasha kafin aka fara shirin fitoda da amarya don ango ya iso,ummi ce dakanta ta wuce dakin haifa don dubota, da sallama ta shiga dakin, haifa dake zaune bakin dresser tasha bridal gown irin na larabawa red, tayi masifar kyau sosai tasha makeup, ta fito a asalinta na balarabiya jinin larabawa sak, she looks so beautiful sai wani irin sheki take kana ganinta kaga amarya,
A zaune take bakin dresser ta kurama diamond necklace data sa akayi masu customizing ita da amra a hannunta inda a jikin necklace din aka rubuta amra bestie, idanunta ne suka kawo ruwa tunawa da alkawarin da sukyai ma juna ita da amra, she clearly recall lokacin da suka yi alakwarin having each other back, komai is moving so fast yanxu gashi har za ayi engangement dinta babu best friend dinta, babu bestie dinta a kusa da ita, alokacin da suke tare haka zasuyi ta maganar with so much excitement, tunawa da maganra amra yasa hawayen nata ya soma bullowa   I cant wait to walk with you during your engangement, I want to be your best girl 
Jin alamun bude kofa yasa haifa bude dan box din Sarkar ta aje aciki   I miss you so much best girl  haifa ta fada tana goge hawayenta jin muryar ummi tana cewa   masha allah allahumma bareek habibty masha allah 
Karasowa ummi tayi kusa da ita ganin hawaye na neman saukowa akan fuskanta, da hanzari ummi ta rike hannunta ta dagota sama ta kalleta da kyau,   my baby why are you crying on your special day?, 
Ashagwabe haifa ta kalli ummi tace   ummi, im so sad, todays my engangement babu amra a kusa dani, I missed her so much 
Saurin share mata fuskanta ummi tayi tace   no dearest don t cry, im sure idan tasan kinyi kuka ranar engangment dinky saboda ita bazataji dadi ba, I m sure she will be happy for you, and insha allah zaku sake haduwa habibty, kinga yanda kikayi kyau kuwa?  ummi ta fada tana kamo fuskanta tayi pecking din kumatunta da goshinta, nan take emotions ya shiga, kallonta ummi tayi kmar zatayi kuka she cant believe yau engangement din diyarta, shes so happy
Saida ummi ta lallaba ta ta daina kukan kafin ta rufe mata fusknta da veil din bridal gown din ta riko hannunta suka futo.

Ataresuka fara saukowa kasan, mutane na hangosu aka fara gudaa yiii yiii yii, babu abunda ke tashi sai larabci,   masha allah, allahumma bareek  wasu na addua wasu nay aba kyawun amarya dukda ba a fuskanta ba, ummi na saukowa da ita ta karasa da ita gaban mahaifiyar hammam, nan ta duka ta gaisheta yanda suke traditionally, mikewa mahaifiyar hammam tayi ta rike hannunta ta rungumeta tare da kissing din kumatunta, haka ummi ta dunga zagaye da ita saida kowa ya rungumeta ya sumbaci goshin kafin a zaunar da ita a tsakiyan parlor, daman haka tradition dinsu yake, nan za a ajeta gaban kowa ango zai shigo ya sameta yayi unveiling fukanta don shi zai fara ganinta kafin afara engangement din.
Karasowar ango dakin ya karade da guda, masha allah sanye yake da kundura yasha farar jellabiya, fuskanshi dauke da murmuhsi, mahaifiyarshi data shigo dashi har gaban haifa ta zaunar dashi, nan ya bude veil din haifa kafin ya sanya mata engangement ring, nan take wajen ya sake dauka da guda, anata masha allah, haifa dai kanta akasa har sukayi exchanging rings.

Nigeria taura estate&
yau kwana biyu Kenan bai saka amra a idanunshi ba dukda ya damu sosai saidai ego dinshi bazaisa ya dubata ba bayan wannan ma haka ya dunga denying kanshi akan ya damu da itan dukda yana alaqanta hakan ne saboda maraicinta ne yasa ya damu badan wani abun ba, itama dai ta bangarenta tana sane dashi, don saita faki lokacin da ya futa daga gidan take shiga dakinshi ta gyara mashi ko ina ta saka mashi turaren wuta,kyautatawa dai wadda tayi alkawarin saitayi mashi kullum tana yi abayan idanunshi, haka zata shiga closte dinshi ta gyara mashi kayanshi, bayan wannan ma ayanxu duk abunda ya shafeshi ya dawo hannunta daga kan gyaran bangarenshi bata wasa da wannan sosai zuwa ga coffee dinda ammah keyi mashi duk dare yanxu duk ita takeyi kuma idan tayi haka zata kai mashi dakinta ta aje mashi ta futo, kwata kwata bata yarda sun hadu ba don yanxu ta daina kwanan dakinshi gaba daya saboda shawarar da madina ta bata kan cewa tayi testing dinshi ta hanyar daina shishige mashi ko zai zo da kafarshi, idan har baizoba kuma dole su chanza salon yanda zasu tunkareshi.
Ko wajen yin breakfast ma bata saukowa, haka zalika ammah ma bata takura mata akan dole saita sauko kasan taci dasu saboda wasu dalilai.
Afili dai yana nuna bai damu ba saidai a zuci ya damu sosai don sanin kodai tana lafiya, gashi dai bazai taba iya tambayar ammah ba bayan wannan ma bazai taka har inda take ba don zata rainashi, a cikin ranshi ba karamin haushin kansa yake jib a yanda ya kasa controlling kanshi har yake saka damuwar mace aranshi wanda bait aba tsammanin zaiyi haka bag aba daya rayuwar shi.

Friday morning& .
Yau garin an tashi da sanyi sosai, wether gaba daya ya rikide babu rana, it was a peaceful morning, gaba daya duk sun hallara a dining banda amra dake sama a kwance cikin dakinta zazzabi na neman ya rufeta,ta dauka kusan awa guda a kwance tana juyi, gaba daya ta rasa abunda ke mata, ganin kwanciyar ma zazzabi yake kara mata yasa ta mike ta janyo hijab dinta ta daura akan riga da wandon dake jikinta nab arci don ko wanka bata samu tayi ba saboda sanyin da take ji ga sanyi garin ma, anaste ta zura slippers dinta masu kyau ta fito daga dakin fuskanta fayau, anaste take sauko wa daga stairs harta nufi hanyar kitchen, tana shiga ta bude fridge ta zaro fresh milk, cup ta janyo ta tutula yanda zai isheta kafin ta zura cup din cikin microwave ta fara warmng, tana gamawa ta fito hannunta rike da cup din don madaran ya dau zafi sosai, kallon agogon jikin bangon sitting room tayi ganin kusan karfe sha daya saura tayi tunanin ya fuce daga gidan don haka ta chanza hanya zuwa dakinshi don ta gyara mashi sharpe sharpe kafin zazzabin ya riketa sosai.
Bata tsaya knocking ba don tasan ya rigada ya fuce by that time don haka ta wuce cikin bedroom din direct kanta a kasa, tana shiga ta aje warm milk din nata a gefen bedside kafin ta soma cire hijab din jikinta, tana cirewa ta ninkeshi ta aje a gefe ta tattara gashinta daya bazo ta nade shi a baya, jiki a mace ta soma bin daki da kallo, ganin gadon shi adan yamutse yasa ta soma zare blanket din don ya kwana biyu and bata wuce kwana biyu take chanza mashi zuwa wani, tana zarewa ta wuce bathroom ta saka shi cikin laudry kafin ta fito, anaste ta bude closet dinshi don anan ne wankakkun set of blankets dinshi suke, kai tsaye ta bude kofar tana jin jiri na dibanta, saida ta shigo ta rufe kofar ta dafe kanta dake sara mata,ta dauka kusan minti biyu a tsaye kafin ta danji ya lafa, yana lafa mata ta juyo jiki a mace ta nufi hanyar closet din, kyam ta tsaya ganinshi tsaye ya bata baya babu komi a jikinshi naked da alamu yana cikin shiri ne ta shugo, arazane tabi gaint sexy structured bayanshi da kallo ganinshi a haka ba kaya,saida ta danyi baya tayi saurin kauda idanunta daga kanshi ta juya, shiko yayi mamkin shugowanta a wannan lokaci don kwata kwata baiyi expecting ba,   innalillahi im so sorry bansan kana shiryawa bane 
Gaba daya ta gama rikicewa ganinshi da tayi a hakan, gabanta na faduwa ga wani abu data somaji daya fara taso mata wanda anty madina ta karance mata shi ta mata bayanin cewa idan taji irin haka to sha awa take ji, shiko ko ajikinshi yanda ya juya bayan nan bai juyo ba haka zalika baibar abunda yake ba kwata kwata, sai yayi ma kamar bai san da zamanta a wajen ba saidai deep down yaji kunyan ganinshi da tayi a hakan, ayanxu koda yayi Magana ma ko ya juyo yay a kalleta abun kunya za ayi don dalilin qin futarshi Kenan, yau abun ya motsa mashi gadan gadan babu sauqi, ya watsa ruwan sanyi yafi sau biyar ajere saidai abunma kamar tunzarashi yakeyi don yanda garin ya sauya wani irin niima na sauka yasa yake jin muguwar shaawar da yake dannewa na taso mashi.
Ganin ya mata shuru yasa ta dan juyo dontaga koya gama shiryawa, aykuwa tana juyawa tana ganshi ya dafe closet din ya rike mararshi, tsoro ne ya durar mata ga abunda take ji daya taso mata babu shiri, saurin saita natsuwarta tayi ta dan kauda kanta gefe ta karaso dan nesa dashi taba sake gigin kallon bayanshin ba tace   ya..yaa, are you okay? Is something wrong with you 
Yana jin muryarta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login