Showing 24001 words to 27000 words out of 381117 words

Chapter 9 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1959

center table, ganin haifa yasa ta danyi murmushi tayi picking ta kara a kunneta tace   babe, ya kike, yasu ummi  & gaisawa sukayi sosai kafin haifa ta soma cewa   babe nayi Magana da abuh, kuma ya amince zai zama walyy dinki, yanxu abu na gaba shine inason na sani, kin yarda kin amince? Nasan kinyi dogon tunani akan komai, so tell me kin amince?  ..murmushin yaqe amra tayi sannan tace   eh na amince, Allah yasa komai yazo mana da sauqi  , jin haka yasa haifa saurin cewa   hamdulillah babe, yanxu saimu san plans na gaba ko, zan kira matar nan saimu san me zamuyi next ko?...hira sukayi kadan kafin suyi sallama.
Suna gama waya tayi ma hammam message kamar haka   babe ta amince, yanzu muna jiran jin daga gareku. 

Hammam na ganin message d???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?inta ya lalubo number amar sannan yayi dialing, lokacin da call din ya shugo wayanshi yana wajen gym dinshi dake cikin penthouse dinshi a 2nd floor, anatse yake daga jibga jibgan karafunan wajen, duk zufa ta tsattafo mashi akan structure din jikin shi, jikinshi ya gama murmurdewa sosai sbd workout din da yakeyi, black vest ce ta under armour wadda a kamashi sosai tare da black short shima na same company, jijiyoyin kafafun shi suma duk sun bayyana dalilin leg work dayayi, yanajin karar wayan dake cikin aljihun wandonshi ya aje karfen sannan ya zura hannunshi cikin short din ya zaro wayan, ganin hammam yasa ya maidata kawai ya cigaba da abinda yake, saida ya dauka wajen awa guda cur yana workout kafin ya futo ya wuce floor din dakinshi,yana shiga ya wuce toilet anatse ya tube duka kayan nashi ya jefa cikin washing machine dinshi sannan ya wuce direct gaban shower ya kunna pressure shower din, anatse yake miqe hannunshi ya dafe bangon wajen, ruwan na sauka akan kafadar shi, wankan yayi fess sannan ya futo yana wannan kamshin nashi mai sanyi, shirin sa yayi cikin kaya marasa nauyi sannan ya jawo wayanshi, kiran hammam ya soma yi, saida ya kusa tsinkewa kafin ya daga, tun kafin hammam yayi Magana yace   sorry I missed your call so whats up?  ..jin haka yasa hammam cewa   well I called to inform you that, ita yarinyar ta amince, now tell me ka amince zaka basu hadin kai ko kuma nayi cancelling komi yanxun nan  & shuru amar yayi na wajen minti biyar baice komai, jin yayi mashi shuru yasa hamman saurin cewa   I get it now, bari na kirasu  ..da sauri amar ya katseshi   I ve agreed, but there are certain thing that i can t do, yana kaiwa nan yayi saurin kashe wayan ya jefar yana tsaki, kwanciya yayi rub da ciki, wani irin bacci mai dadi ya fisgeshi.
?
Hammam kuwa amar na katse wayan yayi wani lallausan murmushi yace   keep forming hard hard guy, wataran saikayi regretting yin hakan, message ya turama haifa cewa suma sun amince, sannan suyi duk wani preparation da ya kamata suyi ita da amra, by Friday sai a daura auren nasu.
?
Haifa na ganin message din ta sauke wani lallausan murmushi daya bayyanar da fararen teeth dinta, itafa wannan duo din ba karamin burgeta yayi ba,amra kyau gashi shima general din akwai kyau dukda tasan auren yarjejeniya ne but haka kawai she s excited sosai. Chapter 67-68

Washe gari Hammam da haifa da amra suka hadu da matar banda amar wanda yace shi bashi da time din wannan, nan matar ta shaida masu dole sai sun kafa shedar soyayya mai girma sosai tsakanin su, hakan yasa hammam ya shirya masu dinner date don su samu suyi masu pictures don shedar cewa sunyi dating for a year, saida suka dan tattauna kafin kowa ya wuce gida.
?
Da daddare da hammam ya kirashi a waya ya shaida mashi da date din da sukayi masu preparing, baiyi musu ba yace mashi ya tura mashi address kawai, washe gari kuwa haifa tun 8 tazo gidan amra wadda amra tayi mamakin zuwan nata sosai, lokacin ma ko breakfast amra batayi ba, saida ta dafa masu noodles sukaci kafin haifa ta sata tayi wanka, simple abaya ta fito mata dashi tasaka sannan suka fuce, babu yanda amra batayi ba akan ta fada mata ina zasuje taqi fada mata, ganin sun tsaya a wani dresses shop da kuma makeup and spa studio akusa da wajen yasa ta wangale baki tana kallon haifa, anatse haifa ta kashe moton sannan tace   lets go babe  ..amra batace mata komi ba suka wuce har cikin shop din, saida suka zagaye duk rolls din wajen dake shaqe da kaya kafin haifa ta zaro wata red English gown satin mai santsi sosai,ahankali ta furta   woww perfect  ..kallonta kawai amra keyi harta jawo hannunta suka shiga changing room, nan haifa ta sata dole ta gwada,  wowwww masha allah kawai haifa ke cewa, tana hyping dinta don rigar kamar don ita akayi ta, ta zauna dam sosai ajikinta, ta bayan rigar akwai tattara wanda ta fidda mahaukacin shape dinta, dakyar amra ta bude baki tace   haifa this isn t decent I can t go out with this and beside 5k dollar for just a gown, gaskia yayi tsada  & haifa batabi ta kanta ba ta wuce wajen payment, ganin dai da gaske haifa take yasa kawai tayi shuru tana kallon ikon allah, acikin wani beautiful papper bag aka saka masu rigan bayan anyi wrappin dinta tunawa da basu saya takalmi ba ya sanya suka matsa roll din takalma, nan haifa ta zabo mata wani hadden hilss masu shegen kyau, silver color saman design din kamar an saka diamond sai walwali yake, saida suka gama payment din komai,& futowa sukayi suka wuce next shop din, anan ta umarcesu dasuyi mata spa bayan an gama saisu mata simple makeup look, amra kam ido kawai ta zuba masu tana ganin ikon allah, kallonta Haifa tayi sannan tace   inazuwa ki jira ni zandan shiga wani shop anan gaba kadan zan dawo  ..ficewa haifa tayi ita kuma amra aka fara yi mata pedicure .
?
Gaban wani Dami?ni jewelry shop ta tsaya, tana parking ta wuce ciking shop din, daman already tayi order pickup zata yi, tana shiga ta nuna masu details din order datayi, saida suka fito dashi ta gani da kyau kafin sukayi mata wrapping sannan ta futo, awani cafe shop ta tsaya ta saya masu croissant da bubble tea kafin ta wuce zuwa makeup studio din, lokacin data dawo har an gama yima amra spa, makeup ya rage ayi mata, sai da sukaci croissant din da haifa ta sayo masu kafin aka shirya mata wani bath, tana fitowa sanye da bathrob kamshi ya bade ko ina, haifa dai tunda ta hangota ta kasa cewa komi don Har wani glittering takeyi,
anatse aka fara yi mata makeup , kusan 30mins suka dauka kafin aka gama yi mata, anan cikin wani changing room dinsu ta chanza zuwa kayan da suka sayo da haifa, dakyar ta samu tayi zipping bayan sannan aka daure mata igigoyin rigar ta baya, tunda ta fito haifa ta kafa mata idanu, wato amra tana da wani sihirtaccen kyau wanda saita matso closely zaka san da hakan, muryar amra ce ta dawo da ita daga tunanin da take   I look indecent right haifa?, muje a chanza wani, I feel so uncomfortable cikin wannan please  ..haifa bamata saurari abinda take fada ba tace   masha ALLAH babe, allahumma bareek, you look so beautiful, let me snap you  & saida haifa ta kyasta mata hotuna haddadu kafin su wuce cikin motor, basu tsaya ko ina ba sai wani city skyline view restaurant, kallon wajen amra ta soma yi, wato wajen ya mugun haduwa, wani dogon bulding ne mai shegen tsayi, futowa sukayi anatse suka shiga cikin wajen, saida aka gama shirya inda akayi masu reserving kafin suka shiga ciki, 15th floor suka hau lokacin wajen karfe bakwai na dare, basu kaiga shiga wajenba wayan haifa ya soma ringing, tana dagawa hammam yace   habibty kuna ina ne?  da sauri haifa tace munzo upstair zamu tsaya a restroom kafin ku hawo
Okay kawai yace mata kafin ya katse wayan,& cikin restroom suka shige saida suka kimtsa sosai don she is so nervous kafin hammam ya sake kira,
 ki barta ta fito ita kadai zata sameshi bakin entrance door na wajen, ni kuma zan jiraki akasa saiki sauko  ..yana kaiwa nan ya kashe,kallonta haifa tayi sannan tace   remember what lily told us, hotuna zakuyi kamar na romantic couples, dan Allah karki tsaya wani kunya kunya, kinsan halin general dinnan, idan bakiyi bama kinsan babu yanda za ayi ki samu abinda kike so, so try as much as possible to get something meaningful dan allah  ..tana kaiwa nan ta fuce ta bar amra da zullumi, hankali atashe, takasa motsawa a wajen kwata kwata.

Ganin haifa ta futo daga restroom tana dunfaro su yasa hamam cewa   dude remember what I told you, idan ka taimaka mata kaima zata taimaka maka, please just this once ka aje wannan girman kan naka, its just a picture, kuna gama dinner saika dawo da ita gida, pleasee  ..amar wanda yasha kundura yayi masifar kyau, kanshi nade da kundura, white jallabiyan tayi mashi kyau sosai, kafarshi yana sanye da wani h?rm?s open black shoes wadda suka fidda kyawun faratunan shi masha Allah, tunda hammam ya soma Magana baiko kalleshi ba hankalinshi nakan wayan shi yana latsawa har haifa ta karaso, gaishesa tayi asual bata jira amsan shi ba suka wuce ita da hammam, tsayuwan minti biyar yayi yana latsa wayan, haushi ne ya turniqeshi ganin bata fito ba, azafafe ya juya ya tunkari wajen ganin an saka female restroom yasa shi dakatawa, yama rasa mai zaiyi, ahankali kamshi turaren da haifa ta fesa mata a mota ya fara mashi sallama, hanyar futowa ta tunkaro batama san da mutun a wajen ba, kanta a qasa tana tattare kasan rigan nata da yayi mata kadan, jin mutun a bakin kofar yasa tayi saurin dagowa, kallon kallo suka fara yi tsakaninsu, wani irin sparkling idanunta suke wanda yasa shi kasa dauke idanunshi akanta, ita kuwa mamaki ne ya lullubeta ganinshi a wajen, sanin cewa bayason jira yasa jikinta ya fara dan kyarma kamar zata fadi ga uban hilss, kawar da idanunshi yay akanta da sauri yana dan yatsine fuska sannan ya juya, anatse tabi bayan shi har cikin sky view restaurant din, babu hayaniya wajen, kana gani kasan wajen masu ji da nera ne, da sauri wata attendant ta karaso gabansu tace   welcom to skyview res sir what s your reservation code  ..anatse ya karanto mata sannan tayi masu leading wajen, anatse take tafiya abayan shi, dukta daburce, don wajen is dim and romantic, saidan hasken inner lights wanda ke kara arousing wajen, gefen wani small private loung matar ta nuna masu, wajen babu mutane kwata kwata, ga view din sky daga gefe wajen transparent glass din daya zagaye, anatse suka zauna kujerunsu na facing juna, tsayawa matar tayi sannan ta tambaye su me za a kawo masu, nan amar yayi masu order wani Italian seafood brunch, da moctail, tunda amra ta zauna ta kasa tsaida natsuwarta harya soma lura da hakan, kallo daya ya mata sannan ya maida idonshi kan wayansa yace   its better you rest your mind in one place, wannan abun da kike yana nuna bakida gaskia karara  & lokaci guda ta tsaida natsuwarta tayi shuru kamar ruwa ya cita, ahankali wani slow music ya fara tashi a wajen,tunawa da abinda haifa ta fada mata yasa ta janyo wayan ta ta fara video din wajen, ahankali ta fara dauka hartazo kanshi, ganin zai dago yasa tayi saurin kawar da wayan daga barinsa, sarai ya ganta amma ya nuna kamar bai ganta ba, haka ta dunga dauke dauken ta mara amfani har aka kawo masu abincin, ganin abunda aka kawo yasa ta kawar da kanta ta soma sipping drink din gefenta, shiko anatse ya deba kadan agayance ya soma cin abincinsa,ganin ya gama diba yasa ta dauka hoton abinci sannan ta dauka hannunta da ta sanya wani ring kamar diamond ta dauka, tana cikin dauka ya dora hannunshi akan nata bai kalleta ba dayan hannun nashi nakan spoon din da yake cin abinci dashi yace   this will help  ..dan murmushi tayi ta dauka hoton hannunshi da nata atare, saida ta gama sannan ta juyo da tafin hannunta still nashi nakan nata, wani irin laushi yaji kamar hannun jariri ya shiga cikin nashi, sai alokacin yadan dago ya kalleta ya kalli hannun ya kawar dakai, itama dai jin hannunshi tayi kamar bai taba amfani dasu ba, dakyar ta dake tarufe ido ta dan damke hannun shi kamar za a qwace mata shi sannan ta soma yin pictures din hannunsu atare saida tayi mai isarta harda video sannan ya zame hannunshi, kunya ce tadan lullubeta ta sauke kanta kasa, ganin bata ko taba abincin ba yasashi cewa   eat  ..inda inda ta somayi chan kuma tace   uhm na qoshi ne  tana gama fadin haka cikinta ya bada wani qugin yinwa quuu   dagowa yayi ya kalleta yace   I see  ..baikobi ta kanta ba ya miqe, ganin ya miqe yasa tayi saurin miqewa itama, da sauri waitress din datayi attending dinsu tazo gabansu tace   you look amazing together sir, can I take a picture of you guys please?  .. kasa cewa komi yayi don yasan wannan aikin hammam ne, anatse ya dago yace   sure  ..kallon amra tayi sannan tace   ma am can you come closer pleas  ..matsowa amra tayi gefenshi kadan, nan matar ta dauka hoton, ganin sunyi tazara da yawa yasa ta cewa   ma can you..  sanin abinda take nufi yasa ta runtse ido tana karanta adduao sannan ta matso ta gabanshi kamar ya rungumeta ta baya & smiling matar tayi sannan tayi masu hoton, kallon pictures din matar tayi sannan tace   thank you for this ma am  sannan tayi wucewan ta, shiko amar suman tsaye yayi, saida yadan dauka yan mintuna kafin suka fito suka wuce wajen motorshi, daman da motar shi sukazo shida hammam, gidan gaba ya bude, ganin ta tsaya qiqam yasashi fitowa yace   sai ance ki shiga zaki shiga ne huh  & jin haka yasa tayi sauri bude gidan gaba ta zauna, ta rufe kofan, anatse ya rufe nashi ya tada motor sannan yace  your address.. da sauri ta bashi address din sannan ya saka ah map ya figi motar suka bar wajen, suna isa gaban apartment dinsu bai kasha motor ba baice mata komi ba kuma, dan juyowa tayi ta kalleshi kanta akasa tace   thank you  ..sannan tasa kai ta fuce batama jira amsan shi ba tho tasan cewa ba amsatan zaiyi ba, tana fucewa ya zugi motar shi har penthouse dinshi, yana shiga ya wuce bedroom dinshi ya soma rage kayan jikinshi ya wuce shower.
?
Amra na shigewa dakinta ta wuce bedroom don rage kayan jikin nata don duk sun dameta sosai, wanka ta farayi sannan tayi sallah ta shirya cikin riga da gajeran wando na bacci, cup noodle da take yawan siya ta dakko ta hada ta zauna tana ci, ahankali tayi dialing layin da salima ta kirata, kamar kullum dai yauma akashe, kusan wata yau Kenan tana kira akashe, ahankali ta aje wayan agefe,saida ta gama cin noodle din tsaf sannan ta shiga whatapp, nan taga hotunan da matarnan tayi masu ita da general haifa ta turo mata, budewa tayi ta gani, sunyi kyau masha Allah sosai, kamar wasu couples masoya sosai, message din haifa ne a shugo   send me the ones you did  & gallery ta shiga ta tura mata su duka sannan ta kashe wayan don haifa ta fara tsokanan ta wai sunyi matching kamar couples din gaske.
?
Yau Wednesday, da wuri hammam yazo daukanshi don suje suyi registering sunna marriage da akeyi ah babban masjid din kasar,saida ya bata mashi lokaci sosai kafin ya futo suka wuce, don already sun fara hutu basa zuwa aiki, amar ne kawai mai zuwa shima ba kullum ba sai jefi jefi, direct cikin masjid suka wuce sannan sukayi registering komai, nan suka rubuta abuhh as waly din amra while kuma hammam shine walyy na amar, saida suka gama kafin suka dawo gida.

Next day thurday sukayi planning haduwa da lily don sun gama first stage na prove din da tace su kawo, wato pictures na date da sukaje, saida suka zazzauna kafin ta soma magana  yanxu next stage shine aure wanda this Friday za ayi, on Monday kuma saisu je don tayi registration na application din katin kasa (uae citizenship), daga nan komai zai soma don alokacin idon marriage concent group zai dawo kansu, zasu bi diddigin rayuwar da kukeyi acikin aure, shiyasa nace after nikkah kuma dole su zauna gida daya, kuma dole rayuwar aure zasuyi kamar yanda kowa keyi dukda su pretending zasuyi sannan zasu dinga yi masu zuwan bazata sosai don su lura da yanda kuke rayuwar auren naku, bayan wannan stage din kuma sai approval stage, zasuzo suyi maku last interview, zasu tambayeku akan kawunanku, for example zasu tambayeta akan abincin da yakeso, da yanda yake kwanciya da abinci da bayaso, shima haka, if sun zama convinced da rayuwar ku zasu kai duk wani investigation da sukayi akanku zuwa ga uae citizenship counsel, after that baya wuce 5 months zaku samu approval. So that s it, yanxu taimako na ya kare,I pray and wish zaki samu wannan katin kasar don ki taimaka ma yan uwan ki, cos family are those that make us move forward and sune strength dinmu  ..kowa jugum yayi musammam amra da haifa sai hammam wanda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login