Showing 48001 words to 51000 words out of 381117 words

Chapter 17 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1989

ni imantaccen kamshii ne ya bade parlor, ahankali ta ttara kayan data cire ta wuce kitchen wajen watching machine din da yake kitchen, ahankali ta bude ta zuba kayan, saidata gyara saman islnd din tsakiyan kitchen din, don tana gani ta gane cewa ya bude yaci abinci a wajen,bude packs din abincin tayi ta ganin baiyi komi ba yasa ta bude cikin fridge ta saka aciki, tattare wanda ya rage tayi ta zubda a dusbin sannan ta gyaara kitchen din tsaftsaf, parlor ta koma ta kunna tv sannan ta fara odern, minti kadan ta bude ofa ta dauka delivery din ordern datayi, groceries ne kadan babu yawa, su carrot, tomatoes cabbage, mayors, different types of bell peppers, garlic, pasta, alfredo sauce, cikin breast sai dan unsweetened almond milk da spices,da sauransu abubuwa ne kadan tayi order daidai cikinta harda yar mini bag of rice, aje box din ordern tayi sannan ta fara kiciniyar futo da komai, wasu ta ijjiye a pantry wasu kuma cikin fridge, tana gamawa ta dauko abincin nan data aje a frideg tayi microwaving sannan ta samu waje ta zauna, saida ta gama ta sha ruwa sannan ta dawo parlor ta fara latsa wayanta, lokacin salla nayi ta miqe ta sanya hijabinta tayi sallah saida ta idar tayi addua kafin ta nannade sallayan sannan ta koma ta kwanta, nan bcci ya kwasheta, ba ita ta tashi ba sai ana gab da sallar magrib, tana idar da sallah ta wuce toilet dinshi, wanka ta sake ta wanke mashi toilet din again sannan ta futo, shigen irin rigar baccin jiya ta jawo daga box dinta don kamar dozen haifa ta kwaso mata sanin tana son kaya marasa nauyi, bata sanya bra ba kawai ta shingide ta rage hasken parlor tabar inner lights kawai, wayanta ta jawo ta sanya headphones dinda ta saya kwanaki babu yanda haifa batayi da ita akan ta saya abunda ake yayi ba wato airpod tace ita dai gwara headphone sbd saving kudi, headphone din ta jona da wayanta ta kara a kunnenta sannan ta fara tana latsa wayanta karatun kur ani ta fara sanya wa saida ya kare wani slow song ya shugo babu wani hayaniya acikin wakan ahankali ta fara girgiza kanta ahankali tana lumshe idanunta, jin yunwa na turniketa yasa ta mikewa ta wuce shige wuce kitchen, anatse ta fito da pasta da pasta sauce da sauran vegetable, anatse ta bude inda aka jera haddaun kayan amfani na girki, wani small cute pot ta zaro, anatse take komai cikin farin ciki da jin dadi abunda take, while sound din waqan na dukan kunnenta tana dan juya jikinta kadan kadan wanda ass dinta ne kawai da waist dinta ke juyawan, ahankali ta sauke alfredo pasta da tayi, sai kamshi dake bade parlorn da kitchen din mai dadi,kashe gas din tayi ta jawo plate ta tsaya gaban gas din tana juye pasta din daidai cikinta, daidai wajen karfe goma ya aka bude kofan, dariya sosai hammam keyi yace   saikayi sauri kazoo ka bani files din zan wuce gida na samu na huta ni..ma&   baikai ga karsawa bay a hangota don harya shugo cikin sitting room, tun daga kan ribbom dinta data tamke gashinta zuwa wuyanta da take juya kan nata gashishin yana yawo tsakanin kafadunta zuwa ga gadon bayanta daya tafi straigt har waist dinta zuwa ga tiny waist line dinta har zuwa inda rigar ta tsaya mata wajen tudun gwiwarta, tsayawa yayi ya karema ass dinta wani irin mahaukacin kallo, suna nan a baje ass dinta ya futo sosai ga yanda take juyi sbd hips din ta dake juyawa in a slow motion, sakin baki ha???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?mmam yayi ya kasa daina kallonta kamar wanda aka qafe a wajen, ita kuwa batama san da mutun a wajen ba don kwata kwata kunnenta a toshe yake da sound din slow waqan ceiling, amar wanda isowanshi Kenan don hammam ya rigashi karasowa harya sanya pin ya bude kofar, tundaga bakin kofa ya hango hammam yakafe yana kallon waje guda ya kasa kod kifta ido ne, da sauri ya karaso wajen sannan yace   dude what..are..  baikaiga karasawa ba amra ta juyo daidai shima ya kai ga inda hammam ke kallon, shima zuba mata mayun idanunshi yayi, wani irin tukukun abu na tunkaro shi, itama kanta kamewa tayi ganinsu a tsaitsaye sun zuba mata mayun idanuwansu, da sauri hammam ya kauda kanshi yayi gefe, shi kuma oga tsaya wa yayi yaga mey zatayi, da sauri ganin irin kallon da yake mata ta daburce, babu halin komawa parlor ta dauko hijab don hammam yana wajen gashi shi kuma ya kasa ya tsareta da idanu, kamar zai daketa a wajen, ganin abu mafi sauqi shine shigewa dakinshi yasa tayi sauri aje plate din a daburce ta ruga cikin daki, har ta shige ciki yana bin ass dinta da kallo. Runtse idanunshi yayi yana jin wani irin zafi sosai akan abinda baima san me yake mashi zafi akai ba, kamar bazai juya ba ya kalli hammam wanda ya fara latsa wayanshi yace   uhm dude kaje kawai gobe zan kiraka saimu hadu nab aka files din..jin haka yasa hammam yin murmushi kawai yace   okay  yana kaiwa nan yasa kai ya fuce,tsayuwar kusan minti goma amar yayi a wajen kafin ya daga kafanshi ya soma tafiya, wani irin zafi yake ji acikin rashin baisan daliliba, shidai yasan ba son yarinyar nan yake ba don yaushe ma ya santa da har zai fara sonta bayan wannan kuma kallon qanqanuwar yarinya yakema don ya rainata sosai,bayan wannan ma he cant love yarinyar da kamar karkashinsa take aiki don wannan kamar kaskantar da kai ne but the fact that matarshi ce kuma auren sunna dukda na yarjejeniya ne sukayi ya sashi jin zafin irin kallon da hammam yayi mata,dukda haka bai kamata ya ganta haka ba don ba muharraman sab ace ita duk wannan abu acikin ranshi yake, furzar da zazzafan huci yayi ya sanya hannunshi kan handle din kofan ya bude, a tsaye ya ganta bakin kofar dukta takure, harga allah batasan hammam na tsaye a bayanta ba don ita kanta tana da kunyan jikinta sosai ko shima bataso ya ganta a hakan ba, ko kaya zata saka a gida saita kori salim ya futa kafin ta saka, tunawa da irin kallon da amar yayi mata mai wuyan fassara yasa ta runtse idanunta sosai. Harya shigo cikin bedroom din ya tsaya dan nesa da ita bata sani ba donta fada wani tunani kuma ta juya mashi baya, tundaga kan yatsun kafafun ta har zuwa wuyanta da gashinta ke kwance cikin ribom yana lilo tsakanin shoulders dinta yabi da kallo, wani irin haushi ne yazo mashi mara dalili, azafafe yace   daman kina yawo haka ne don ki dunga nuna surar da Allah ya maki,   ..jin abinda yace yasata saurin juyowa, tana jan rigar jikin nata kasa dukta daburce, allah allah take ta sanyo hijab cos shes not confortable kwata kwata, sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta   who d hell do u think u are ina maki Magana kinyi min shuru  ..adaburce ta dago idanunta wanda suka cika tab da kwalla tace   wallahi ba haka nake ba, yau& yau.. din  dukta rikice sosai, tsoro ya cikata   idan na kara ganinki haka kina yawo a cikin gidana saina koreki bana daukan banzayen dabi unku na yaran zamani, daman ku haka kuke yaran zamani, har so kuke ana ganin jikinku da tsiraicinku  ..azafafe ta dago idanunta sunyi jaa tayi mashi wani kallo mai wuyar fassara da kyar ta dake ta soma Magana don wannan kalami da yayi sunyi matuqar bata haushi sosai   karka hadani da matan banza don ni nasan irin tarbiyar da iyayena sukayi min kafin rasuwar su,so don t judge me, ko kai kanka bazan taba son barin ka kalli surar jiki na balle kuma&   kasa karasawa tayi ta fashe da wani kuka tace   I m done, na gaji tunda na fara girma nake ganin wulaqanci iri iri tun bayan mutuwar iyayena, daga yau insha Allah bazan kara bari a wulaqantani ba, nasan cewa wannan yarjejeniyar ba sonta kake ba, and kuma nason don taimakona zakayi ne shiyasa kake min haka, ban taba Magana ba akan komai da kake min sbd ni nayi maka kyakyawan zato ina maka kallon qima da daraja dukda yanda ake maka fassara daban amma gobe insha Allah zan bar maka gidanka tunda baka da niyar taimako na saimu warware duk wata yarjejeniya,  ..tana kaiwa nan ta fuce ta gefenshi ta barshi da baki asake, mamaki ne ya cikashi sosai, har wannan yar miniyar ta iya ta kalli cikin idanunshi ta fada mashi maganganu haka, who d hell is she ,dafe kanshi yayi wanda ke sara mashi sosai, hes just speechless, noo noo bazai iya cigaba da wannan abun ba, ayanda yake har wata zata iya tsayawa ta gaya mashi Magana haka don shidai he consider wannan rashin kunya babba agareshi and kuma zaiyi maganinta gobe goben nan. 81-82
Toilet ya wuce ya watsa ma kanshi ruwa, har ya futo mamakin dalilin da yasa ya mata maganar da har take maida mashi da martini yake, who bloody care idan ta futo haka ko ta tsaya haka ay rayuwanta ne she s an adult, tsaki yayi ya sanya pjs din shi yabi lafiyar gado, yana son yakice abnda ya faru dazu ya kasa,haushi takaici bakin ciki duk sun taru sun mashi yawa, ahankali ya jawo duvet ya rufe kanshi ya soma tunani da shawara da zuciyarshi,   yanxu idon ta tafi wallahi baka da wata mafita don shiknan sauran abinda ya rage maka idan wa adin frezzing din ya cika shiknan zakayi asarar komi, na biyu kuma kayi alkawari zaka taimake ta sbd ita marainiya ce yanxu meysa kuma kake bujire ma alqawarin daka dauka,  ..nunfasa yayi ya cikaba da sake sake zuci   waima meysa na gaya mata Magana, bayan nasan ni kaina shaida ne, bata taba yawo haka babu hijab ba idan har ina cikin gida  ,, juyawa yayi ya gyara kwanciyarsa ya cigaba   kuma duk wannan abun ba laifinta bane don bata son kun shigo ba, shima hammam din bai kamata ya kutsa kaiba yasan da matar& .kaa..   ..shuru ya danyi yana sake sake daban daban, karshe allah ya taimakeshi bacci mai nauyi ya daukeshi.
?
Bangaren amra kuwa kuka tasha sosai, taji zafin baqaqen maganganun daya fada mata, yanxu kallon yar iska ma yke mata Kenan, nan zaune tayi alqawarin zata bar mashi gidan shi washe gari don bazata kuma daukan wulaqanci ba, bayan wannan ma ay shima a yarjejeniyar zata taimake shi akan wata buqatar shi dukda bata san menene ba but dukda haka taimakeni in taimake ka zasuyi, amma yake mata wannan wulaqanci kamar wata walaqantacciya, da kyar ta lalaba kanta ta samu bacci yayi aon gaba da ita, pasta din da bataci ba Kenan.
?
Daidai karfe 4 na dare ?ta miqe daga kwance a furgice, wani irin juyawa cikinta ya fara, ciwon da bata tabayi ba a rayuwar ta, da sauri ta fado daga kan couch din ta doka uban kara   wayyo allah na innalillahi zan mutu  ..da wani irin sauri amar ya miqe, saukowa yayi daga kan gadon nashi, rigarshi dake yashe kan gadon ma baibi ta kanta ba, da sauri ya fuce daga dakin daidai ta kwalla wata uwar kara ajigace   wayyo zan mutuuuuuu&   da masifar gudu ya karasa gabanta yace   keee kee whats wrong menene  ..ganin idanunta na neman rufewa ya sashi dan bugun fuskarta yace   heyyy heyy wake up fadamin whats wrong  & ganin this time around ba mafarki take ba shes really in pain wanda ya kasa ganewa mainene taqa maimai matsalar nata, da gudu ya tashi ya janyota jikinshi ya zauna kan couch yace   heyy open you eyes, tell me whats wrong with you, ganin ta sandare ya sa gabanshi faduwa, idanunta duk sun kakkafe, da sauri ya janyota gefen kujerar ya miqe daki ya wuce ya bude clost ya jawo jallabiyanshi fara kal ya saka, ya jawo keys harya kusa futa ya dawo ya janyo wayanshi ya futo, a daburce ya fara dube duben inda ya kwantar da ita, har yazo gabanta shes still d same, hankali atashe ya cicibota ya gyara zaman rigar nata ya janyo hijab din da take luluba dashi ya rike a hannu don bashida time din sanya mata a jiki, da sauri ya fuce daka ciki gidan, tsaywa yayi gaban lift allah yaso dare ne babu kowa aciki haka yasa lift din na zuwa yasa kanshi ya shige, hannunshi har karkarwa yake, yana sauka yafito daga lift din ya wuce wajen da yake parking motoci, ahankali ya danna key din ya bude ya sanya ta a baya, da sauri ya gyara mata kwanciyar ya rufe kofar ya dawo mazaunin driver ya kunna motar yaja ta da gudun balain, tafiyar 30mins saigashi in 10mins ya iso babban asibitin abu dhabi, yana iso way a bude bayan motar ya cicibota, ciki ya wuce da ita kafin ya fara Magana cikin larabci, da sauri wasu nurses sukazo da gado ya daurata suka fara turawa, kallonta ya dungayi yanda take kamar matacciya, kallonsa doc yayi wanda ya karaso yace   are you her guardian ?I need you to register her first before we that the check up  ..da sauri amar ya tafi wajen registration don anan yake ganin doctor shi, saida y agama komi ya rubuta sunanta under nashi as   mrs amar taura  & .. saida y agama rubuce rubucenshi kafin wata nurse ta karaso gabanshi tace   come with me  ..binta yayi a baya har suka tsaya gaban office din doctor, baima tsaya yaji batunda ta soma yi mashi bay a kutsa kai kawai, zama yayi yana facing doctor din, anatse doctor ya soma mshi bayani   we re glad you bring her as quickly as possible because she might have lost her mind, she s unconscious now but we help her to reactivate her body  ..nunfasawa yayi ya gyara zaman glass dinshi ya cigaba da Magana   she has highest level of appendix in her, which was cause by the clay sand or stones she has been taking into her system, so we have to operate her to get rid of everything that s causing her so much stomach pain, you don t have to worry shes going to be fine, but she has to be operated as soon as possible okay  & kallonshi amar yayi shifa baya gane duk wani abu da yake fada mashi, da sauri yace   just do anything to save her please, money is not a problem  & yana kaiwa nan yasa kai ya fuce, a gaban theater ya zauna gaba daya kana ganinshi kasan hes not on his right mind hankali atashe yake, babu abinda yake sai tapping kafafunshi a kasa, karshe dai miqewa yayi tsaye yana zarya, kusan zaman awa guda yayi kafin a fito da ita, fuskarta tayi fayau, kana ganinta kasan bata da lafiya, an chanza kayan jikinta zuwa na asibiti, yar gown ce blue, kanta a daure da theatre cap, zama yayi har aka wuce da ita vip daki, ganin doc ya futa ya sashi dagowa ya dan miqe, kallonshi doctor yayi yace   it s a successful operation but shes still unconscious for now, but she will be awake ?by 8pm  .. murmushi hammam yayi sannan ya wuce cikin dakin, wata nurse ce a tsaye akanta tana saka mata drip da wasu allurai, tana gamawa ta fuce, ahanakli ya tako yazo gabanta, hannunshi maqale ciki aljihun wandon jikinshi, ahankali ya daga idanunshi ya sauka akan agogon dake manne, ganin wajen karfe tara na safe ya sashi tunawa da baiyi salln subh ba, da sauri ya juya ya fuce saida ya tsaya yayi instructing nurse din da take duty akan ta kula da ita sosai kafin ya dawo.
Gida ya wuce direct yayi wanka ya chanza kaya, nan ya zauna jiran m5 don ya saka shi ya karbo mashi abinci wajen Pablo a apartment dinshi, futowa yayi ya zauna a parlor, koina neat neat gwanin burgewa, idonshi ne ya sauka akan akwatinan ta guda uku data jera daga gefe, kawar da kanshi yayi gefe,jin karar knockin ya sashi tashi ya yi hanyar kofa ya bude, ganin m5 yasa ya bashi hanya don ya wuce, ahankali m5 ya shige ciki wajen kitchen island ya aje luxurious woody basket din daya shigo dashi wanda cike yake da hadaddun food flask masu kyau , saida suka dan gaggaisa kafin m5 yayi mashi sallama ya tafi, kallon abincin yake tunaninta ya fado mashi, yanxu idan yace zai tafi da abinci ba lallai ta samu taci ba don anyi operating nata, haka yasa ya hakura kawai ya bari daga baya idan ta buqata ko ta fara cin abinci saiya kai mata, yanxu wani irin tausayinta yake ji, yanajinta kamar kanwarshi wadda suka fito jini daya, kwata kwata baiji dadin abunda yayi mata ba, musammam yanxu daya samu information sosai akan abinda uncle dinsu yayi masu ita da kannenta, don har raping dinta da wahab yayi saida aka kawo mashi rahoton haka, da yanda Ibrahim yayi maltreating din salima da rashin lafiyar da kannenta keyi duk wani abu na gidan su a tafin hannunshi yake gasu marayu, runtse ido yayi yana jin wani irin zafi, marainiya ce, kannenta marayu ne don basu da gata akayi masu duk wannan abun, wani irin zafi yakeji aranshi sosai, don shi mutun ne da baya qaunar rashin adalci arayuwa.
Abincin ya dan yi serving kanshi,anatse ya dan deba yaci, duk yanda yaso yaci abincin ya kasa, karshe ma turewa kawai yayi ya miqe ya koma daki ya kwanta, ahankali yake sauke nunfashi da huci mai zafi har bacci ya daukeshi, bashi ya farka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login