Showing 309001 words to 312000 words out of 381117 words

Chapter 104 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2572

aggaugce ta tube kayan jikinta bata tsaya komai ba ta wuce bathroom don tunda ta miqe tsaye kafafunta a dakinshi kafafunta suka fara trembling, cikin sauri ta kunna bath ta kunna ruwan zafi ta shige cikin bath tube din ta hade kai da gwiwa, wani irin baqon yanayi take ji mara misaltuwa wanda ta rasa ko menene but definitely it has to do with abunda yayi mata dazu, abunda ta kasa ganewa shine, that s not the first time data taba jin closeness dinsu don har sex sunyi saidai yanxu taji wani abun daban wanda ta kasa controlling jikinta, kuka ne ya kufce mata sosai jin yanda cikinta yadan murda mararta ta kulle, she can feel abuu na sauka akanta, what shes feeling is unbearable, saurin runtse idanunta tayi tunawa da yanda yayi bitting kunneta da yanda yake sauke mata nunfashinsa akan wuyanta,   innalillahi wa inna ilaihi rajiun  ta soma furtawa ahankali jikinta na trembling, ita taqamaimai bazatace ga abunda take jiba,ta dauka kusan awa guda cikin bathtub tana mutsu mutsu kafin ta danji dama dama, jikinta y agama mutuwa gaba daya, anatse ta fito daga cikin bathube, ranga ranga taji futsari ya tunkudo mata, saida ta zauna tayi fitsarin taji wani irin relieve sosai, jiki a mace ta janyo hand washer faucet ta soma yin tsarki, dan jim tayi ta fidda hannunta, zaro idanu tayi cikin mamakin ganin yanda wani ruwa mai yauqi kebin hannunta, shes so confuse tama rasa me zatayi,   wannan menene kuma  ta tambayi kanta, ganin bata da amsar tambayar tata yasa ta karasa wanke pp dinta ta wuce shower tayi wankanta fess ta dauro alwala ta fito,
Lokacin data fito gari yayi haske sosai don kusan karfe takwas, agaggauce ta shirya cikin manyan kaya, doguwar rigar lace anyi dinkin riga da skirt, kayan ya zauna dam ajikinta saboda yanayin jikinta, dirin ta ya fito sosai haka zalika kayan sunyi mata masifar kyau,
Cikin hanzari ta gama saka kayan ta zura hijab dinta ta hau kan sallaya ta tada sallah, tana idarwa ta mike ta zare hijab din ta wuce gban dresser don ko mai bata shafa ba,kallon kanta tayi ta jikin mirror tana mamakin kanta sosai yanxu itace ta koma haka? Ta tambayi kanta, lallai allah baya barci, kuma yana tare da duk wani bawanshi musamman marayu, gaba daya rayuwarta bata taba tunanin zata samu gatan saka sutura ba masu tsada tun bayan rasuwar iyayen su, tunawa da iyayensu yasa jikinta yamutu sosai, yanxu babu wanda zasu nuna a matsyin danginsu yanxu daman chan mami batada dangi don uncle dinta daya riketa ya dade da rasuwa tun tana raye,daddy kuma ya nuna tsantsar butulci da cin amana agaresu da iyayensu, don amana ce a hannunshi amma haka yayi watsi dasu ya wulaqantasu, hawaye ne ya soma sulalo mata tunawa da rayuwar da sukayi abaya, nan take ta fara godiya ga allah da irin gatan daya masu ita da kannenta daya kawo masu ya muhammd cikin rayuwarsu, duba ga komai ayanxu tun bayan tafiyarta dubai har zuwa yanxu shine ya haskaka rayuwarta da qannenta, ayanda take jinshi aranta ayanxu batajin akwai abunda bazata iya mashi ba shida ammah, batada gatan daya wuceshi ita da kannenta, bai san sub a haka kawai rana daya allah ya kawoshi cikin rayuwarsu, don haka tayi alqawarin komai zai faru zata zauna dashi for better for worse, yau koda ace bashida komai aduniya zata zauna dashi har abada, zatayi mashi biyayya and she will always do as he said, bazata taba saba mashi ba haka zalika she will keep pushing har saiya amince ya yarda da ita kuma yayi accepting dinta as his wife.
Murmushi kawai tayi tunawa da lokacin daya gaya mata Magana adazun, saurin rufe fuskanta tayi da tafin hannunta jin kunyar abunda ta gani, daman anty madina ta fada mata yanda zata gane if hes into her,   hmm yaya Kenan, akwai cika baki  ta fada tana yar dariya,  yanxu wannan abun saboda ni ya miqeeee   ta karashe tana jan maganar kamar mai jin kunya, saurin marin fuskanta tayi tana dariya   ashe zan iya  ta fada ma kanta tana kallon surarta cikin mirror   lets see idan abunda ka fada hakan ne, baka buqatar mace ?hmmm not someone like me,yanxu wasan ya fara yaa muhammd hmm  ta fada tana murmushi ta gefen baki
Alabe salima ta shigo dakin don kwata kwata amra bata lura da it aba harta karaso inda take, ta kura mata idanu tace   adda& naji kince ya muhammd kodai kin kamu ne kema?  salima ta fada tana mata dariyar mugunta,
Firgigi amra ta waigo ta zuba mata harara tace   ki daina shigo min daki babu sallama
  oh adda sallama na sau nawa kuma, na shigo naga kin fada tunani kina cewa ya muhammd, kodai tunanin ya muhammd kike naga baki dade daga dawowa daga& .  Wani irin mugun kallo amra tayi mata ?da ya sata maqale sauran maganar nata ta kyalkyale da dariya, bugu amra takai mata da sauri ta kauce ta gudu daga dakin.
  lallai yarinyar nan, zanyi maganin ki ne  amra ta fada tana janyo dankwalin lace din ta yafa shi ta fuce daga dakin,
Direct part din ammah ta wuce da sallama, tana shiga ganin babu kowa ya tabbatar mata da qila tana toilet kota sauka kasa don haka ta fuce daga dakin zuwa kitchen.
?
Tana futa ammah ta fito daga toilet adafe saboda aman data tashi dashi da ciwon kai,yau kusan sati guda Kenan tana fama da aman babu wanda ya sani, koda taga abun is getting worst don kullum saitayi don haka tayi consulting family doctor, nan take ya shaida mata effect din magungunan da take sha ne saboda suna da karfi sosai, which normally damn idan girma yazo hakan tanafaruwa har sai an gama shan magungunan, bata akwo komai a baa rata don haka ta maida hankalinta wajen shan magungunan nata don sunada yawa sosai.
Ayanxu hakan ma daga toilet din take don bata dade da shan magungunan ba aman ya taso mata gadan gadan,da kyar ta karso gaban gado ta zauna ta dan dafe kanta dake mata ciwo,dan dagowa tayi don duba agogon bango kafin ta sauke kanta ganin kusan karfe tara saura,hannunta ta sanya don daukan wayanta don shes feeling weak nan take taga digan jini atafin hannunta, bat agama tunanin daga ina jinin yake ba ta sake jin saukan wani digan jinin a hannunta, da sauri ta tabo fuskanta ta shafo nan take taji zuban jinin daga hancinta bul bul harda gudan jini, hankali atashe take kallon hannunta dake dauke da gudan jini,   subhannallah habo da safiyar allah  ammah ta fada anatse..
?
Amra na shiga kitchen dain ta tadda salima da lantana suna fere irish da plantain, saida suka gaisa da lantana kafin ta sanya masu hannu don su gama da wuri.
Cikin kankanin lokaci suka gama suka fara jerawa akan dining, kallon agogo amra tayi ganin kusan karfe tara da rabi yasa ta kalli salima tace   ki je ki dubo ammah 
Da sauri salima ta wuce sama zuwa dakin ammah, saida ta fara shiga dakinsu ta tashi salim daketa faman sheka barci kafin ta wuce dakin ammah.
Da sallama ta shigo dakin kai tsaye, daga nesa ta hango ammah a zaune, da sauri ta karaso gabanta ganin hannunta daya akan kirjinta daya kuma a daidai fuskanta ta taro, da sauri salima ta matso kusa da ita don tabbatar da abunda idanunta ya hango mata,   innalillahi ammah, are you okay  salima ta fada hankali atashe tana duban ammah
Kallonta amma tayi ta mata nuni da tissue dake kan dresser, da suri salima ta dauko mata ta miqa mata ta soma goge hancin nata, saida ta gama tass tace   oh dear harkin tada hankalinki, habo ne fah 
Sai alokacin salima taji sanyi aranta tace   harna tsorata wallahi, baya maki ciwo dai ko?  salima ta sake tambayarta cikin kulawa,   no dea, an gama breakfast ne?  ammah ta tambayeta tana riko hannunta,   yes ammah an gama, a??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????dda nema tace nazo na duboki ganin baki sauko kasan ba  salima ta karshe tana kallonta fuskanta dauke da damuwa.
Atare suka sauko kasan, amra na ganin ammah tayi saurin dukawa ta gaisheta kafin su zauna kan dining,
Zama ammah tayi ta kalli amra   ya futa aiki ne?  ammah ta fada tana son jink o adakin ta kwana dashi,
Kanta a kasa tace   ah ah bai fita ba  ta amsa amra don shes not even sure ko yana gidan koya fita
Katse mata tunanin da ta fara ammah tayi   go and call daughter 
Dan dagowa amra tayi idanunta suka sauka kan salima dake dariya ciki ciki, harara amra ta galla mata ta miqezuwa bedroom din nashi, da sallama ta shige cikin bedroom din, akwance ta taddashi daga shi said an towel a kugunshi alamun daga bathroom yake, saida tazo dab dashi ta gane cewa barci yakeyi ma, zama tayi gefen gadon ta zuba mashi idanu don rub da ciki yayi, haka ta dunga bin bayanshi da kallo zuwa murdaddan cinyanshi da hannayenshi, hes so damn sexy, samun kanta tayi da kasa tashin nashi ta zuba ma suman kanshi idanu dake kwance lub lub sai shining take yi, maida kallonta tayi ga fuskanshi, hes sleeping peacefully, idanunshi a lumshe gashin idanun zara zara,   hes cute when hes sleeping,  ta fada ahankali
Hannunta ta janyo kamar mai jin tsoron wani abu ta dan shafa sajen fuskanshi dake kwance sunsha gyara sun kara mashi kyau, haka ta dunga running hannunta kan fuskanshi tana taba gashin nashi, kamar daga sama taji yace   stop that 
Chak ta tsaya daga abunda takeyi still bata cire hannunba saida ya bude jajayen idanunshi ya kura mata idanu, da murmushi dauke a fuskanta ta matso da fuskanta daidai tashi don har nunfashinsu na gugan na juna, hancinta na dab da nashi tace   good morning ya mohaa, breakfast izz ready ammah tace nazo na kira ka  ta karashe tana mashi wani fari da bata a san tayi ba, tuni wuta ta dauke ma goga, azafafe ya janyota ya kwantar da ita kan gado ya matso da fuskanshi daidai tata azafafe yace   why are you doing this? Ke baki da zuciya ne? are you that cheap kina kawo kanki inda ba a buqatanki huh? Bakiji abunda na fada maki bane dazu?, bakisan youre disgusting me ba? Huhhh? 
Dan runtse idanunta tayi ta budesu akanshi tana shakar kamshinsa dake bata wani effect, bata san lokacin data matso dab dashi sosai ba itama don har bakinsu na gab da mannewa ta bude bakinta dake kamshin mint and strawberry mouth wash tace   what im I doing yaa? Ni babu abunda nakeyi,  ta karashe tana juya mashi idanu, ay kamar ta kara kunnoshi ya mike yayo kanta tare da ?damko hannunta sosai zuwa ga jikinshi yace   ni kike cewa babu abunda kikeyi, youre trying my patience ko? 
Ganin ya harzuka gashi yanda ta kwanta gefen gadon zasu iya fadowa, ba tare da wani ba ta murgina nan take kuwa ta fado cikin hanzari ya biyo bayanta, ahankali ta rikoshi kamar batasan tayi ba tace   washhh yaya, my bum& . 
?
Baki sake amar ke binta da idanu, sarai ya gane da gangan ta murgino, abubuwanta na neman haukatashi sosai, rai adan bace ya bude baki saiyi Magana tayi saurin jan hannunshi tace   yaa dubamin ko naji ciwo  kamar ba amarba haka ya kasa hanata yin abunda take shirin, itako daman tasan zai fusge hannunshi don haka ta chanyo hannun takai wajen bum dinta, bata kaiga daura hannun nashi ba ta tsaya chak ganin yaqi hanata yin hakan,daman a tsorace take kawai dakewa takeyi tana wasu abubuwan da ita kanta mamakin kanta takeyi, sakin hannun nashi tayi ta miqe tsaye   barshi ma yaya, ya daina zafi  tana kaiwa nan ta fuce daga dakin, saida ta fuce daga ganinshi ya lura da abunda ya faru just now, da sauri ya miqe tsaye yana huci   lallai yarinyar nan is trying my patients, dole nayi maganinta kuwa 
?
Amra kuwa na fitowa daga bedroom dinshi ta tuna da ayken ammah, koba a fada mat aba tasan ta dade a dakinshi, akunyace ta karasa dining kanta aksa   gashi nan fitowa 
Dan murmusa ammah tayi batace komai ba, salima kuwa me zatayi banda dariya, tana ganin aman dake kaarso wa dining din ta guntse dariyarta ta hade girar sama da kasa daman haushinsa take ji sosai.
?
Da yamma saiga aunty madina tazo, cikin aminci amra ta tarbeta, saida suka gaisa kafin ta soma tambayarta ya ake ciki, nan take amra ta bata labarin komai tare da shaidama mata yanda yake acting, nan take madina ta daka tsalle tace   madallah, ina maki kallon shuru shuru ashe kema pro ce   madina ta fada tana zama gefenta tana dariya, rufe ido amra tayi tace   kai anty madina wai pro 
  ke tsaya ma dai tukunna fatan dai, kin saki jikinki anyi komai  madina ta tambayeta tana dariya
  anty madina ni wallahi tsoro nake ji, im not ready harga allah 
  ay bazan tursasa ki ba, just calm your self, but duk sanda kikaga ya nuna yana so karki hanashi, don wallahi wannan kuma keda 
Madina ta fada
  hmm anty madina anya zai tambaya kuwa, kinsan me yace min ne? wai im cheap, yace baya buqatata ni kuma sai chusa kai nake yi  amra ta kfada tana kallon madina fuskanta gwanin ban tausayi
  haba dear wannan duk surutanshi ne, kedai kidage dayi mashi biyayya, ki nuna mashi kulawarki agareshi, and keepgiving him assignment, its your turn now, wallahi karki sassauta mashi, kina Instagram ay ko? Akwai wata kawata amrukt incence muna kiranta da queenMarh, tana sayarta mahaukatn turarurukan wuta da su khumra, ke khumran nata ma wani special hadi take mashi da haddaddun oils daga dubai wanda ke attracting sosai wallahi duk inda kika gifta bazai dauke kanshi akanki ba,zan baki handle dinta kiyi mata Magana thrug Instagram wallahi saikinzo kin bani labari hmm 
Cikin zumudi amra tace   yauwa anty madina, kai wallahi ina godiya ga allah daya kawo ki cikin rayuwata, thank you so much allah ya biyaki  amra ta karashe tana kallonta fuskanta dauke da murmushin jin dadin hirar tasu
  haba amra tsakanina dake babu godiya, fatana allah yasa ki damke wannan miskilin mijin naki, 
Nan madina ta bude wayarta tabata handle din mai turaren@amrukt_incense harda phone number ta 08032542629
  ki tura mata mssage zata maki recommending best seller dinta, akwai wani royal oud khumra, ya hadu ba a Magana dear 
Godiya sosai amra tayi mata nan ta bude janyo bag pack data zo mata dashi tace   ga wannan kyautar daga wajena ce, 
Karban jakar amra tayi tana jin dadin muamalarsu da madina,   oh anty madina da dawainiya 
Bude packaging din amra tayi, baki abude ta zaro wasu lingeries haddddu guda biyar, daya bayan daya ta dunga kallon riguwanan, ahankali tace   waii anty madina, wannan fah 
  banasan kauyanci, daga yanxu su zaki dunga sakawa idan zakije dakinsa, kuma wallahi saura na dawo naji kince min baki saka ya gani ba  madina ta fada tana dariya
  hmm anty madina anya  ..   babu wani anya, rufe idanu zakiyi ki zama yar gari kawai  madina ta fada tana miqewa zuwa bathroom
Shuru amra tayi tana karema kayan kallo, kayan dai dasu da babu duk daya, daga daya daga cikin kayan tayi, rigar yar yaloluwa ce, daga gefe an tsattsaga kamar rigar mahaukata saidai rigar nada kyau sosai don sai shekin diamonds take, agefe harda wani g string pants, kallon g string din tayi ta tabe baki   chab wannan a ciki za ah sa Kenan? Toh ay wannan dinma dashi da babu duk daya  ta fada tana tabe baki, haka madina ta fito ta taddata tana jujuya kayan.

Zama Madina tayi kusa da ita ta Kara Dora mata lectures sosai akan yanda zata dunga tarairayarshi tana janshi a jikinta  Yanxu dai inason ki daina taoron komai kinji, and Duk abunda ya shige maki duhu ki fadamin, Zan maki explaining komai.
Madina ta fada tana kallonta, shuru amra tayi tana wani nazari kafin tace  anty Madina Akwai wani abu kuwa
Da ido Madina ta kalleta tana sauraron ta
 Ni banma san yanda Zan maki bayani ba amra ta fada ashgwabe
 Ki fadi ko ta yaya ne Zan gane Madina ta fada tana janyo handbag dinta
 Anty Madina kinga, jiyan da abunnan ya faru bayan na dawo daki, gaba daya jikina wani irin ya dunga mun, musamman idan na tuna abun da yayimim, na dade sosai a bathroom cikina na kullewa na rasa ya zanyi, gashi inajin wani abu na fita daga jikina, gaba daya hankalin na ya tashi saboda what I was feeling is unexplainable ta karashe tana kallon Madina fuskanta gwanin ban tausayi
 Bayan ya zo kusa da jikinki kika fara jin abun? Madina ta tambayeta tana nazari
Kallonta amra tayi fuskanta dauke da damuwa tana dan nazari kafin tace  eh naji abu na zubomin, bayan na koma daki kuma naji abun is getting worse
Dariya Madina tayi Harda fadawa tace  Anya sister kema ba yar hannu bace?
Kuri amra tayi mata tana son jin Karin bayani
 Anya ke ba harija bace? Because don touches bazaisa ki shiga wannan yanayin ba
Madina ta fada tana dariya
 Anty what s harija kuma? Amra ta tambaya don kwata kwata bata gane kan zancen ba
 Kaji


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login