Showing 135001 words to 138000 words out of 381117 words

Chapter 46 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2059

hotel din ta shiga katuwar lexus motarta, tabar wajen, Kiran layin kawarta ta soma yi babu qaqautawa Har saida ta daga  hello ke baby albishirin ki, wayyo Allah yau Allah ya amshi rokona,
Da sauri baby tace  ke ihun me kike min? Duk kinji kin tayar min da hankali Ina kan network kin katsemin& 
 Dallah yi min shuru ki saurare ni, kin tuna guy din nan wanda muka ganshi a airport
 Niko na tuna, kice min gayen da kika mace mashi
 Baby na ganshi yau, baby ya tafi da imani na innalillahi, ashe dan Nigeria ne ay nan sani ba da tuni na sa an bunciko min gaba daya tarihinsa, anyways ba wannan ba ma, Kinsan Nace maki naje wajen banzan,
 Wai aman taura
 Eh shi,
 Kema in Banda masifa irin taki meeda, kina muamala da ubansa kika kafa ido akanshi, nidai ban taba ganin mayya irinki ba, da rana ki dandana uban da daddare kibi sahun dan, haka baisan kuna tare da mahaifin shi ba

Da sauri cikin masifa tace  ay ko bai sani ba Yau ya sani,don Wallahi ba a tabani nayi shuru saina qunsa ma mutun,kuma ubanshi yanxu na fara haukatashi ta ruwan jikina,

 Toh yanxu ya kenan? Idan uban ya gano shi kuma ba
 Baby bazan taba bari ba, Ay kabiru yana tafin hannuna wallahi, kina tunanin zan sakeshi ne yanda yake sakarmin kudi Harda mota yakaini dubai da qasashen hutu 

Dariyar Yan iska baby tayi tare da cewa  yayi mutuniyar kina kasheni wallahi

 Ina kan hanyar zuwa gidanki yanxu, dan Allah ki tattara kananun yarannan naki da suke kwashe albarkar ki ki korasu zanzo muyi magana mai muhimmanci
 Chap Wallahi Saina gama jin dadi na, Yanxu haka ma Ina kan network kika katse min jin dadi

Kitt meeda ta kashe Wayar tare da cewa  banza mara aji

Amar& .
Tun bayan abunda yayi witnessing ya kara jaddada iskanci aman, itama kwata kwata bai gane taba don haka kwafa kawai yayi ya shige dakin da asad ke ciki da bakinsu, yana shiga kuwa ya samesu a zazzaune da sauri asad ya mike yace  oga barka da isowa
Musabaha sukayi kafin ya kalli mutanen dake zaune akan kujera fuskokinsu dauke da damuwa ,takowa yayi ya zauna gefe kafin ya gaishesu cikin kamewa,
Kallo su daya bayan daya asad yayi kafin ya soma magana  alhaji munason jin bayanin Duk abunda kuka sani da ganinshi na karshe da kukayi,karkiyi komai ku fada mana zamuyi kokarin ganin danki ya dawo gareku,
 Toh..Toh.. yallabai, mamuda shi kadaine danmu namiji, mun kasance masu rayuwa cikin talauci don da rufun asirin siyarca raken da mamuda keyi ne muke samun abunda zamu kai bakinmu,kamar yanda kuka gani ni makaho ne bana gani , abunda Zan iya tunawa shine ranar lahadi da daddare bayan mamuda ya dawo daga kasuwa don Sai bayan isha I yake dawowa, nan muka zauna yanda muka saba ga uwar shi nan ita ta kawo mana tuwan dare ma mukaci, nan take ya shaida min cewa ya hadu da wani babban mutumi ya saya rakenshi Har yabar mashi chanji, nayi mamakin kudin don wannan sun wuce chanji don kusan dala ce ta amuruka tun daga ranar Idan ya futa kasuwa ya dawo zai fadamin abun alheri da Alhaji nan keyi mashi na siyan rakenshi koda baiyi ciniki ba aranar,rana daya yazo min da zancen aiki daya samu wanda alhajin nan ne ya mashi tayin aikin a wani kampani, saidai aikin ba a nan kano bane a habuja ne irin aikin Gyaran kampani, wankin bandaki da sikuriti,farko ban yarda ba saida mamuda ya shiada min Ay sunada yawa wanda aka kawo masu tayin aikin na taimakon matasa, yanayin yanda rayuwar mu ke tafiya da ilimi da mamuda ke so yasa na amince akan yaje yayi aikin tunda ance wata biyu ne kacal anan habuja, da farko na soma jin tsoro sai kuma nazo na fawwala ma Allah komai, nidai ban taba ganin alhajin ba haka zalika mai dakina amma Akwai abokin aikinsa halliru wanda suke siyarda raken tare Ina kyautata zaton shima dashi aka so tafiyar Sai kuma ya fasa sbd rasuwar mahaifinshi Toh kaji yanda abun yake.

Dagowa amar yayi yace  shi hallirun Kun sanshi ne,
 Eh makocinmu ne yallabai

Kallon asad amar yayi yace  get someone to bring him to abuja today and change this environment, a nema masu koda gida ne su zauna for now
 Okay

Kallon mutanen Amar yayi yace  ku kwantar da hankalinku zamuyi kokari Insha Allahu,
Godiya sosai sukayi mashi kafin su futa tare da asad
 Oga naji an kira sallah, muyi sauri Kar mu rasa sallar juma a 
 Okay muje
A tare suka fuce zuwa motar amar, Allah yaso Akwai babban masallacin a kusa don haka sukayi parking suka hau sahu akayi sallar juma a dasu,
Direct headquarters suka wuce, domin yin wasu ayyukan.
Karfe takwas da rabi daidai na dare suka koma masaukin da aka sauya ma mutanen, gida ne dan karami daki da parlor Harda bandaki aciki, malam makaho ne ya masu iso Har cikin gidan kafin su zazzauna parlor, hallilu da bai gama dawowa daidai ba don hankalinshi a tashe yazo abuja yanda akazo daukashi saika dauka ko wani mai laifi ne, abunka da bakauye dukda sanyin ac na motar data taho dashi bai hanashi shiga rudu ba sosai.
A gaggauce asad ya soma magana  bawan Allah ka kwantar da hankalinka nasan ka san waennan ko?
Ya nuna malam makaho da matarshi
 Eh yallabai na sansu makotanmu ne kuma iyayen abokin Sana a ta

Nunfasawa asad yayi kafin ya cigaba da tambayarsa  ance tare aka yi maki tayin aiki ko 
 Eh yallabai, Muna tare alhaji mai rabon dala ya mana tayin don nima harna amince, da farko dai naji tsoro don Har Mun nuna mashi bazamu yi ba sai kuma daga baya ya nuna mana cewa aikin kampani ne zamuyi don Har katin kampanin ya bamu
Da sauri asad yace  kana tare da kafin yanxu?
 Ah ah yallabai baba tare da katin, amma yana gida na aje shi cikin kayana

Kallon Aman asad yayi ganin yanda ya kosa sosai, idanunshi ya maida kan hallilu yace
 Akwai wanda zaka sa ya dauko katin yanxu daga gidanku yakai waje
 Eh babata tana nan zata iya daukowa, Zan iya kiranta Ma yanxu don tanada yar karamar nokia saita dauko

Wasu numbers asad yayi dialing kafin ya bada umarnin aje gidansu a karbo, suna nan zaune hallilu ya kira babarshi ta dauko katin ta kaima sojan dake waje kafin shima ya kira oganshi, Wayar da suke tsammani ce ta shigo da sauri asad ya mike ya fuce daga cikin parlor ya dauka yace  send me the picture of the card yana fada ya kashe wayan, cikin Yan mintuna saiga hoton katin tarr a screen dinshi, gabanshi ne ya fadi sosai da kyar ya samu ya tattara jarumtarshi ya dawo parlor ya kalli yanda amar ya dau zafi kafin yace  sorry daga gida ne aka kira hajiya bata jin dadi, ko zamu bari sai gobe mu dawo
Amar dai bai gamsu da abunda yace ba saidai ganin kusan karfe goma ta gifta yasa sukayi masu sallama suka fito daga cikin gidan.
Ko a mota babu wanda yace da wani qala harya saukesa a gidansu dake maitama sukayi sallama kafin ya juya akalar motarshi zuwa gidansa. Kwata kwata ya manta da ita gaba daya saida yayi parking kafin abunda ya faru tsakaninsu ya dawo mashi, cije lower lip dinshi yayi kafun ya janyo wayanshi dake kan dash board ya fito ya rufe motar, cikin natsuwa ya tunkari kofar ya Danna door bell din kofar, lokacin tana daki, mamakin karar door bell din ya sata saurin zura hijab dinta akan rigar baccinta don hartayi shirin barci, ta fito don zuciyarta bata kawo mata shine ba Saima tunanin qila Nadine ce ta dawo Daga asibiti don tunda tun bayan fitarta daga dakinshi ta wuni a dakinta gudun sake haduwa dashi,don bata Ma san ya fita ba, sai wajen yamma ta fito ta don yunwa ta ciyota sosai bayan wannan Ma ganin yanda da safe alamu suka nuna yana jin yunwa yasa ta dafa da yawa hardashi,rice and stew tayi sai pepper chicken daga gefe, stew din taji kayan kamshi da naman rago, tana gamawa ta zuba a hadaddun warmer ta aje a dining bayan ta diba nata.

Karasowa tayi bakin kofar ba tare da wani tunani ba ta bude kofar, kallon kallo suka shiga yi, ta bangarenta yayi mugun yi mata kyau sosai don this is the first time ta ganshi da kayan hausawa, kayan ya amshesa sosai, tundaga kanshi Har kafarshi ta kare mashi kallo kafin ta maida idanun kanshi, gashinsa ya kwanta lubb sbd bai saka hula ba, dan tabe baki tayi a da ta tace  dama ya saka hula dayafi kyau
Chan kuma ta maida idanunta kanshi don ta shagala sosai, ganin yanda fuskannan babu yabi ba fallasa yasata dan kunququni chan kasan maqoshi tace  mutun kullum fuska a hade
Sarai ya jita yayi banza da ita yace  kallo ya isa haka karki cinyeni da wannan idanun kamar maje
Yanda ya fadi maje din ya bata dariya har batasan lokacin datace  mage ake cewa ba maje ba
Kurama fuskanta idanu yayi yanda take dariyan sai yayi mata kyau sosai Har pinkish oval lips dinta na dan turowa gaba, kauda kanshi gefe yayi ya raba gefenta yace  Zan ga Idan anjima kinada sauran bakin magana
Bata gane me yake cewa ba saima dariya datayi ta rufe kofar ta sake cew  Wai maje
Tana rufewa ta hango shi tsaye bakin stairs ya zura hannayenshi cikin aljihunsa dan nesa dashi ta tsaya kafin ya nunfasa yace  what s that
Ya fada yana nuni da warmers din dake dining
Da sauri ta maida idanunta Kasa tace  uhm daman abunci nayi ne dazu shine na& 
Bai bari ta karasa ba ya fara Taka stairs yace  ki kawo min sama

Kyam ta tsaya ta bishi da kallo ta Kasa cewa komai Har ya bace mata daga gani, zuciyan ta ne ya soma bugawa, harga Allah bata san zuwa dakinshi, kamar wadda kwai ya fashe Ma ta wuce sama dakinta ta zauna tafara tunanin yanda zatayi  da zaman nan da kike da Tashi kikayi kika aje masa a parlor kafin ya fito saiki gudu
Shawara take da zuciyarta kafin wata zuciyarta tace  what if kika kai mashi kika gudu ya biyoki ya fada maki abunda kike gudu, tunda last time ma da kika girka masa saida kika tsaya kikayi serving nashi karshe dai ta yanke shawarar kai mashi kawai ta gudu komai zai biyo baya zataji dashi daga baya.
Tana nan zaune tana shawara da zuciyarta har ta shafe kusan 30mins bata sani ba, karshe dai ta tattara sauran kuzarin ta fito zuwa kasan, saida ta koma kitchen ta dauko babban tray kafin ta dawo dining ta jera komai, ta wuce sama cikin natsuwa, da kyar ta bude kofar sitting room din don kayan hannunta sun mata nauyi kafin ta shige ciki, kan dining dinshi ta jera mashi komai kafin ta sauka ta kwaso plate na dinner set da spoon da ruwa mai dan sanyi da glass cup ta jera komai, tana gamawa ta danyi jim ta fara tunanin yi mashi knocking dakinshi, harta tako zuwa dakin Sai kuma ta juya ta nufi hanyar kofar fita, harta murda kofar taji budewar Tashi kofar daga daki, da sauri ta juyo ta kalleshi shima Idan yake kallo ya nade hannayenshi a kirjinshi baya son yawan suruti don haka yace  come and serve me
Yana fadin haka ya nufi hanyar dining ya ja kujera ya hakimce, takowa tayi kamar kwai ya fashe mata ta karasa gabanshi ta janyo plate ta soma zuba mashi abinci saida yaga ta soma zuba wa da yawa yace  ke zaki cinye shi?
Saurin aje serving spoon din tayi ta zuba mashi stew din daga gefe Sai pepper chicken din shima a gefe kafin ta janyo spoon ta saka mashi, tana gamawa ta tura mashi gabanshi ta dauko glass cup ta zuba mashi ruwa shima ta tura gabanshi tana gamawa ta fara kokarin juyawa yayi saurin riko hannunta ya janyo gaba dayanta zuwa jikinshi ya daurata kam laps dinshi, a furgice ta dago zatayi magana yace  stay calm don t even stress your self
Sanin bata isa ta hanashi ba don yanxu ta gama fahimtar shi mutunne mai kafiya da abunda yaga dama, ko sama da Kasa zata hade Idan yayi niyar abu babu wanda ya isa ya chanza bayan wannan Ma tayi alkawarin daina nuna mashi tsoron da yake mashi don haka ta basar tayi shuru batayi yunkurin Tashi ba saidai gaba daya jikinta ya soma sauyawa saboda yanayi data soma shiga,dukda tana saurin hana kanta, saidai wani lokacin baka taba controlling jikinka musamman lafiyar jikinka, tana nan zaune ta soma jin wasu abubuwa dukda ta Kasa tantance ko Menene saidai ta tabbatar sbd zaman da tayi ne a jikinshi da kamshinsa dake shiga cikin hancinta yana haifar mata da kasala sosai, tana nan zaune yana sane da ita da yanda jikinta yadan sake a jikinshi yana jin bugun zuciyarta da yanda yake sauyawa, cikin natsuwa yake cin abuncin shiyasa bai gama da wuri ba ya dauka lokaci sosai, bai wani ci da yawa ba ganin dare yayi kuma baya cin abunci mai nauyi Idan dare yayi sosai don kusan karfe sha biyu saura, yana gamawa ya juyo ya kalleta yanda take lumshe idanu kamar mai shirin barci, matso wa yayi sosai kusa da ita daidai kunenta yace  har kin fara jin barci tun yanxu
Bude lumsassun idanunta tayi akanshi kafin ahankali kamar me neman gafara tace  dan Allah yaya barci nakeji
Saurin sanya yatsunshi yayi kan Bakinta yace  shiii Ay barci ba naki bane madam, saina& .
Zuba mashi idanu tayi tana jiran abunda zaice, yar dariya yayi kafin ya mike da ita a jikinshi ya gyara rikon da yayi mata zuwa ga kafadarshi gaba dayanta Har saida tayi yar Kara jinta a sama da yayi, da dan karfi ta soma magana  ni& ni ka saukeni
 Idan naki fah
Da sauri tace  Wai meye haka
 Hmm kawai yace ya wuce da ita hanyar bedroom dinshi&
Da kafa daya ya bude kofar bedroom din, baiyi wata wata ba ya sanya hannunshi gaban switch din dakin ya rage zuwa inner light, take gabanta ya bada dammm don Har yaji yanda take panting, ahankali ta soma furta innalillahi!! Dukda bata san dalilinshi na yin hakan ba, still bakinta bai yi shuru ba ta cigaba da cewa  dan Allah ka saukeni
Bai kula ta ba saida ya rufe kofar gam ya saka key ya kulle ya cire shi ya tura cikin pocket din pjs dinshi kafin ya sauketa, kamar jira take kuwa jikinta ya fara barii ta juya bakin kofar ta Dora hannunta kan handle din kofar  kina wasting min energy, keep it for later on don zaki buqata
Murda kofar tayi hawayen da take kokarin boyewa na zubo mata hankali tashe ta waigo ta kalleshi tayi fuskan tausayi tace  dan Allah kayi hkuri ka bude min na fita,
 Babu wani boye boye yace  nop anan zaki kwana
Shuru tayi tana nanata abunda yace bata gama tunaninba ta dago tace  nidai ka barni naje dakinaaa& & 
Kasa karasawa tayi ganin ya cire rigarshi ya rage daga shi Sai wandon kayan,
 Aisha!!!
Ya dan fada akausashe babu alamun wasa yace
 Zo nan
Makure tayi a bakin kofar hankali tashe ta noke tace  me zanzo na maka,tunda kaqi bude min Zan kwanta anan qasa

Azafafe ya dago ya kalleta don baya son magana biyu a rayuwarshi yana ganin hakan a matsayin raini
Gadan gadan ya dunfarota azafafe yace  I see Duk zaman da kikayi baki san waye ni ba I hate repeating my self
Ganin yanda ya taho yasata cewa  zanzo Wallahi ka koma zanzo da kafata
Ta karashe tana hawaye sosai
Dan tsagaitawa yayi daga tahowan da yake yi ya harde hannayenshi
Tana ganin haka kuwa ta tako Har gabanshi sosai ta tsaya gudun karya harzuka ya sata dagowa ta kalleshi
 Good girl ya fada yana shafa kanta kafin yace  now take this off
Ya fada yana nuna hijab dinta, kamar wawuya a tsorace ta dage hijab din ta sauke shi kasa cikin shesheka tace  na cire
Kallonta ya tsaya yi, jar doguwan rigace ta barci a jikinta don takai mata Har kasa tabi shape dinta, hannun rigar siriri ne sosai kamar hannun bra,kafeta yayi da idanu harya saukesu kan tudun boobs dinta daya burtso gaba sosai don rigar nada qoqon bra, saidai alamu sun nuna bata saka ba, sauke idanunshi yayi kan flat tummy dinta zuwa ga madd shape dinta saida ya danyi baya tare da runtse idanunshi sosai jin yanda ya mikeee tarrrrr
Kamar ance ta dago kuwa idanunta suka sauka kan manhood dinshi, da sauri tayi baya don yanxu ya gama bata tsoro Sai neman ceto kawai, ganin tana baya baya ya sashi yin taku daya ya cicibeta gabadaya ta hanyar tallabo ass dinta, bai direta ko ina ba Saida ya sanya hannu ya kwashe duka turukanshi masu shegen tsada da a qallah gaba dayansu zasu kai miliyan uku zuwa biyar=??
Gaba daya da hannu daya ya zubar dasu kasa ya dora kan dresser din,ganin tana neman yi mashi gaddama yasashi kama hannayeta biyu ya daga sama ya manna da mirror dresser, hakan ya bashi damar turota gabanshi sosai, kamar wani mad dog da ake ingizawa ya matso da fuskanshi ya furza mata iska tare da nunfashinsa mai kamshi yace  ance kyan alkwari cikawa, na rigada na cika Nawa alqawarin yanxu naki ne ko uhmm
Bude idanunta da sukayi jaa tayi ahankali tace  dan Allah, ka bari


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login