Showing 288001 words to 291000 words out of 381117 words

Chapter 97 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2000

yake mata kallon kurulla, gashi babu komai a jikinta banda pant dinta, ita fatanta ma allah aysa baiyi noticing dan bumb dint aba daya fito sosai, rai abace ta jawo rigar tata ta zura abaibai kafin ta juyo ta fuskance shi, har lokacin ita yake kallo haka zalika bai rufe kofar dakin ba don yana tsaye a bakin kofar ya rike handle din kofar, ranshi a hade fuskanshi tam, dukda ya shiga wani yanayi daban ganin ta haka but bazaka taba tantance hakan ba saboda yanda fuskanshi keda wuyar fassara,   dan allah ka dunga yin knocking in zaka shugo 
  in naki fah?  ya fada yana takowa inda yake bayan yayi banging kofar daya sa harta dan tsorata sosai.
Takowa a soma yi ahankali har inda take tsaye dan nesa da ita har lokacin hannunshi na cikin aljihun shi,   acikin gidana saina nema excuse kafun na shiga inda nake so? Uhmm 
Ranta e ya dan sosu da maganarshi don haka ta dago rai abace ta kalleshi   koda kuwa a gidan naka ne, bai kamata ka shugo min haka nan ba ina saka kaya yanxu idanda tsirara nake fah? 
Kallonta yayi daga sama har kasa kafin yadan sauke wani lausassan murmushi kafin ya hade fuskan nashi,   bakida right din fada min abunda ya kamata nayi, idan na ganki naked haramun ne?, niba mijinki bane? 
Wani irin kallo tayi mashi na kama raina min hankali kafun ta dan murmusa   auu sai yanxu kasan ni matarka ce?, I tot kace baka buqata na a rayuwar why yanxu kuma,?
Rai a bace ya sake kallonta, ta kaishi bango sosai ita kanta dataga reaction dinshi bayan ta fada mashi hakn saida ta dan tsorata,   anya kinje islamiyya kuwa? Let me remind you, nike da iko akanki aduk lokacin dana so, idan ina buqatarki dolenki ki mika kanki, haka zalika idan bana buqatarki baki isa kija da hakan ba, 
At this point jii tayi kamar ya chaka mata mashi a wuya, ranta ya gama baci sosai,   niko naje islamiyya kuma ni nasan darajar mace wajen mijinta, ya muhammd bari kaji, nifa ba toy dinka bace ba da zaka dunga yi min abunda kaga dama koka fadamin abunda kaga dama, ayau idan harka buqaci rabuwa dani bazan hanaka ba but baka da right din forcing dina idan nace banayi, so ka daina cewa sai duk yanda kaga dama dani, waima tukunna inason ka fada min wani abu, what exactly do you want from me? Kace baka buqata na kace you don t accept me as a wife, what else do you want? Jikina kakeso? Indai shi kakeso yaya bazaka samu ba, saboda n agama kawo kaina inda kake, fom the moment kayi pushing dina to the wall na fita daga sabgoginka saboda ka nuna min baka buqatata kuma bazaka taba buqatata ba cikin rayuwar  
Rai abace ya damko hannunta ya juyashi bayanta ya bankarota gaba,   washh Allah ka sakeni 
 yanda yake huci yana turata baya idanunshi sun rufe sosai ya soma maganganu,   idan jikin naki nake so so what are you not my wife,har yau bakisan who youre dealing with ba, baki jin kunyan fada min abunda kikaga dama, who d hell do you think you huh? Is it because kinga ammah ta tsaya mashi shiyasa you feel like saying duk abunda kikaga dama huh 
  yaya ka sakeni zaka jimin ciwo, 
  no bazan sakeki ba saina nuna maki inada iko dake, and I can toy with you to my satisfaction innaga dama, bakece zaki fadi yanda zanyi dake ba, you ll belong to me, only me idan naga dama, 
Hannunta daya da bai rike ba ta saka ta rike damtsen hannunshi daya rike dayan hannunta, idanunta na neman kawo ruwa   yaya karkayi forcing dina, wallahi idan kayi haka youll regret it nan gaba, don wallahi bazan ya.. 
Saurin toshe bakinta tayi jin ya turata kan gadon, gaba daya baya ji baya gani haka ya sanya hannu ya fisge rikarta ya keta rigar daga sama har kasa, kafin ya afka mata, babu irin struggling din da batayi ba akan ya saketa yaqi, saida yayi mata yaga yaga, kafin ya miqe soma sauke wandonshi daidai gwiwarshi, komawa yayi kanta, a lokacin duk ta gama galabaita, ga kuka ga gajiya daya soma tara mata, shes so weak at that point, don ko tsaya bata iya dagawa sai hawaye har lokacin bakinta bai rufe ba   ka bari yaya, 
  bazan bari ba, baki isa ke fada min abunda zanyi ba, saina koyama maki hankali na nuna maki nine namiji anan 
Yana kaiwa nan ya farke dan pants dinta ya dan rankwfo kadan baya ya sauke inner shorts dinshi, manhood dinshi tsaye tana haninya kamar maciji, tana gani ta runtse idanunta ta sallama mashi don tasan bazai fasa ba yanda yakai maquran nan, cikin ta ne ya soma murda mata lokaci guda gadan gadan,   yaa ya ka bari dan allah 
Ta fada ahanakli bakinta na karkarwa, sakin boobs dinta da yake ma wani mugun matsa yayi ya dan dagata ya soma balle buttons din rigarshi, bai gama ballewa ba idanunshi ya sauka akan dan small bumbs dinta,tabbas ya dan fito kadan don yanda ya karanci jikinta aranshi zai iya zanata kuma yasanta da flat tummy sosai don shike fidda waist line dinta, bai komai aranshi ba don haka ya cigaba da abunda ya faro yana shafata daga samanta zuwa cibiyanta, dan jim yayi don alokacin ma saida ya danji mararta ta danyi tauri ta kasa kasa, gaba daya baya hayyacinshi don haka bai kawo komai bay a fara kokarin shigarta, manhood dinshi ya kama kafin ya kwanto jikinta ba tareda ya danneta bay akai bakinshi saitin kunnenta ya soma karanto addauar saduwa da iyali ahankali, yana gamawa ya daidaici hanyar shiga, ahankali ya soma kai manhood dinshi wajen, bamm yaji babu wata kofa don fatar a rufe take, kanshi ne ya dauka chargy sosai don koda yakai manhood dinshi wajen shes so wet, haka ya fara kokarin forcing kanshi ciki, tana ihu tana rokonshi baya jinta, saida ya sake komawa for the second time nan ma yaji shuru babu hanya, hankalinshi ne ya tashi don tsukewar data yi har tafi lokacin daya kusanceta, gashi yakai to the point that bazai iya hakura ba, kokarin daidaita natsuwar yayi yana kokarin kaiwa wajen   wallahi azeem zaka kasheni, idan hark a sake kokarin shiga zaka kashemu, bakada imani ne?, 
Dagowa yayi don kalamanta sun dakeshi sosai har cikin zuciyarshi, saida ya dago yaga yanda ta galabaice ga gumi daya shafe fuskanta gaba daya, kuka take sosai harda majina idanu ta a rufe, saida taji ya tsaya ta bude idanun nata, koda ya kalli cikin idanunta saida yaga yanda yayi jaa sosai kamar agwashi,   menayi maka meysa ka tsaneni?da kake kokarin forcing kanka a jikina,wallahi yaya bazan taba yafe maka ba idan kayi sanadiyar abunda ke tattare dani, ban taba tsammanin zaka gwada min how merciless you are ba sai yanxu 
Jikinshi ne yayi sanyi don sai a lokacin ya lura da abunda yaso yi, wanda bait aba tunanin zaiyi hakan ba a gareta dukda ita halas dinshi ce, bashida burin forcing kanshi a jikinta, ayanxun ma baisan mey ya hau kanshi ba,fushin da yayi yasa ya kasa controlling zuciyanshi, saurin mikewa yayi daga kanta jikia mace ya soma maida wandonhi, yana gamawa ya yi unbuttoning rigarshi, baima gama saka rigar ba ya kalleta   the next time kika sake yin abunda kikayi yau bazan daga maki kafa ba,and it will be worst than this 
Ya karashe yana juya mata baya yana runtse idanu, he can t belive abunda ya fada mata bayan kuskuren dayaso tafkawa, wani irin haushi da takaicin kanshi yake ji,azafafe ya nufi hanyar kofar ya bude, ya fuce yana jin haushin kansa, bai ma tsaya ya lura da ammah dake shugowa da ledojin shopping a hannunta ba, gaba daya baya cikin natsuwarshi harya shige daki ammah na kokarin cewa   son..mun.. 
Bata karasa ba ta dubi yanda jikinshi ke karkarwa da yanda buttons din rigarshi suke a bude ya sauko daga sama a harzike, gabanta ne ya dan fadi dukda bata kawo komai aranta ba saidai gabanta daya tsananta bugu saboda tasan shid a zuciya kamar kuturu.

Yana shigewa daki ya dafe kanshi tare da fisge rigar jikinshi,   inaliahi what was I thinking ya allah 
Wani irin zafi da haushin kanshi yakeji tunawa da yanda idanunta sukayi jaa da yanda ta soma mashi Magana a galabaice lokacin da yke kokarin forcing kanshi, runtse idanunshi yayi ya aksa gane dalilin da yasa yake treating dinta haa dukda deep down baya jin dadin hakan shima, saidai wannan banzanego din nashi bazai sashi ya zama remorseful ba, babu abunda yakeyi anan tsaye sai tsaki, ganin hakan da yakeyi bazai maidoda agogo bay aba yasa ya wuce bathroom.

Bayan shigewarshi part dinshii ammah ta bishi da idanu tana nazari kafin ta soma shigewa da abubuwan data sayo kitchen ta ajiye komai inda ya kamata na abubuwan datayi shoping dinsu kafin ta dawo parlor don daukar handbag dinta data ajiye anan parlor, su salima ne sukayi sallama ita da aman, salima ne ta fara shugowa sanye take da uniform a jikinta sai aman dake biye da ita da school bag dinta da books dinta a hannunshi tana mashi shagwaba yana bata hakuri kamar wani mijin hajiya, kallonsu ammah tayi, sun burgeta sosai yanxu ta sake tabbatar da idan aman ya auri salima zai kula da ita sosai saboda irin kaunar da yake nuna mata a fili sosai, jikinta ne ya danyi sanyi tunawa da yanda amar da amra suke zama, suda suke auren juna kwata kwata babu wani kusanci a tattare dasu ko kadan, shi miskili itama miskila, abun yana damun ammah ssoai dukda tasan amar nason amra ammah yana boyewa, bangaren amra ne ma bata tabbatar ba.
  ah ah yau kuma mai kayi mata haka ne take kunkuni 
Ammah ta fada tana kallonsu, matowa salima tayi inda ammah take don sai a lokacin suka lura da ita   barka da yamma amah na ya zaman gida 
  alhamdullahi daughter na ya kike ya exam, an gama lafiya?
  alhamdullah ammah, im so excited jibi grads 
Juyowa aman yayi ya kallesu yana dan murmushi yace   barka da yamma ammah 
  barka dai son, ya hidima da mutuniyar tata, hala kayi mata laifi ne naga tana turo baki  ammah ta fada tana kallonta
  ammah wallahi shine wain ace zan sha icecream ya saya min wai bazai saya min ba haka kawai  salima ta fada tana galla mashi harara
Kallonshi ammah tayi,   haba son, meysa baka saya mata ba 
  ammah wallahi mura takeyi, da safe dana kaita school baki ganta ba she keeps on sneezing kamar hancinta zai fita  aman ya fada yana mata gwalo
  haba daughter yafiki gaskia anan, saboda lafiyanki, yanxu ki wuce sama kiyi wanka saiki sauko kuc abunci, gobe zamuje shopping din graduation 
Cikin zumudi da murna salima tace   yauwa ammah naa, love you so so much 
  love you more my dear 
Juyowa salima tayi ta warci Jakarta ta wuce sama abunta tana jin dadi.

Tana wucewa shima aman ya wuce dakinshi, suna tafiya ammah ta wuce sama itama don dubo amra data bari tana barci, da sallama ta bdue dakin nata, babu kowa a cikin dakin sai karar saukn ruwa, takowa ammah tyi bakin gadon ta dan tsaya tana jiran fitiwarta, idanunta ne ya sauka kan kayan amra dake a yage a kasa sai pant dinta shima da yayi gefe, maida idanunta tayi baking ado nan take idanunta ya suaka kan beddings din daya cukwikwiye kamar anyi dambe ga dan jini akan bedsheets din kadan, hankali ammah ne ya dan soma tashi, ahankali kunnuwanta ya soma jiyo mata kukan amra dake cikin toilet, matsowa tayi da sauri hanyar bathroom din t tsaya bakin kofar tayi knocking, kunnenta ta saka ajikin kofar tana jin yanada take yan surutai   na tsanake yaya, youre so mean, baka da Imani, I hate you 
Azafafe ammah ta donyi knocking kofar,   daugter are you okay? Is everythingwrong, 
Amra dake tsaye gaban shower jikinta a mace tayi zaman dirshan ta mike tsaye ahanakli tana share hawayenta   e..eh.. im fine ammah, wanka zanyi yanxu zan futo 
Komawa bakin gadon ammah tayi ta fara zarya tana son gano wani abu, don tabbas taga yanda ya sauko kasa a hargitse,   badai muhammd forcing kanshi yayi akan yarinyar nan ba  ta tambayi kanta, fadin irin tashi hankalin da ammah ta shiga bata lokaci ne har saida amra ta futo daga bathroom kanta a kasa, idanunta yayi jaa sosai, hannunta ammah taja suka zauna baking ado,   daughter meya sameki, meysa idanunki sukayi jaa?  shuru amra tayi ta sauke kanta kasa   kaina ke ciwo 
  karkiyi min karya daughter whats wrong? Muhammd yazo wajenki ne? meya maki? 
Kasa dagowa amra tayi haka zalika ta kasa cewa komai,   daugter speak up, baki dauki matsayin uwa bane da kike boye min? 
Hawaye ne suka fara zarya a fuskan amra ta kasa cewa komai,   baki dauke ni a matsayin uwa ba Kenan? 
  ah ah ammah ba haka bane  amra ta fada ahankali kanta a kasa tana hawaye,
  then menene? Whats wrong ki fada min komai mai ya maki? 
Cikin shehekar kuka amra ta soma Magana   ammah bansan meysa ya tsanani ba, bayason ganina, ni na gaji da abunda yakemin, nace mashi bana so ban.. 
Saurin toshe bakinta tayi ta kasa karasawa,   innalillahi wa inna ilaihi rajiun,  
Rungumeta ammah tayi zuwa jikinta tana lallashinta, kiyi hakuri kinji, zan dauka mataki akan wannan, bazai cigaba da wulaqantaki ba idan baya sanki gwara ya rabu dake daina kukan my dear 

Saida ammah ta lalasheta kafin ta umarceta datasa kayan ta kwanta ta huta, futa ammah tayi ta bata space, saida ta sauka kasa ta dumama mata tuwo da take so sosai kafin ta hauro saman, a zaune ta taddata ta doka uban tagumi a baking ado.
Kaarsowa aammah tayi ta ajiye mata abuncin a gefenta   daughter ki daina tagumi babu kyau kinji, kici abunci ki kwanta, ki kwantar da hankalinki zan amshi iyaka dake okay? 
Grigiza mata kai tayi tare da yi mata godiya kafin ammah ta fuce daga dakin.

Dakinta ta wuce direct, koda ta shigo dakin zarya ta soma yi a dakin tana tunanin yanda zatayi da amar, dole saita koya mashi hankali, yana neman rasa yarinyar nan ba tare da saninshi ba saboda wani banzan ego dinshi.

Karfe takwas kowa ya sauko kasa, inda mazan suka wuce masallaci, suna dawowa duk suka wuce dining banda amra dake kwance a daki har lokacin bata fut ba saboda zazzabi daya riketa, tunda ya karas dining din ya gaishe da ammah yaga sauyi a fuskanta, hankalinshi ne yadan tashi don duk tunanin ko yayi mata wani abun ne batare da saninshi ba.
Saida kowa ya gama cin abunci salima ta wuce da plates din kitchen, ammah ne ta miqe tsaye ta kalli inda amar yake zaune kanshi a kasa   ka sameni a sama  tana kaiwa nan ta wuce sama direct
Gabanshi ya fadi dam tunda ta soma Magana harta wuce sama, jiki a amce ya mike yabi bayanta zuwa dakinta, da sallama ya shiga dakin a zaune ya taddata baki gado, kaarsowa yayi anaste ya zauna bakin gadon nata gefen da take zaune,   barka da dare ammah 
Bata amsa shi ba ta soma Magana   muhammd bansan haka ka koma very rutheless ba, bansan yanxu ka sauya ba zuwa mara tausayi da tawakkali, bayan wannan ban taba tunanin zaka take maganata ba, amma bbu komai, tunda ka kafe baka jin shawara sai abunda kaga dama kuma kake so kake shikenan zan barka kayi, saidai wallahi ian fada maka saikayi regretting nan gama, now inason ka saki yarinyar nan, zan nema mata cikakkayan namiji wanda ya fika komai na aura mata shi, kai kuma inkaga dam aka mutu a haka ma bazan kara yi maka maganar mace ba, 
Dammm yaji gabanshi ya fadi da sauri ya dago kanshi ya kalli ammah,   ammah.. 
 shut up my dear, wallahi saika saketa tunda dama chan kace baka buqatarta baka sonta, I was so selfish dana bar yar mutane a hannun wanda baisan darajarta ba idanda nasan haka zaka wulaqantata wallahi da tun wuri na barka ka saketa taje ta auri wanda take sotunda ba sonta kake ba, yarinya son kowa qin wanda ya rasa, wallahil azeem idan yau ta fita saita dawo da namijin da ya fika komai, kyau dai allah ya bata, uwa uba halayya na gari,ga rufin asirin miji, don duk abunda kake mata bata taba futowa ta fada min ba, she cares so much for you, abuncin da zakaci inda zaka kwanta gyaran part dinka dukda batada lafiya bata tsallake duk wani abunda ya danganceka ba, ammah maita samu daga gareka? You keep on pushing her, making her feel miserable dukda na fada maka wallahi bazaka taba samun mace kamarta ba, wadda zata zauna dakai despite halin da kake ciki na rashin haihuwa, haka ta amince ta amshe ka da hannu bibiyu kai kuma baunda zaka saka mata dahsi Kenan right? Toh ka saketa kawai babu dole, allah ya hada kowa da rabonsa, kuma wallahi aurar da ita zanyi to a gentle man dazai kula da ita ya tarairayeta ya bata kulawar daka gaza bata saboda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login