Showing 18001 words to 21000 words out of 381117 words

Chapter 7 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1960

dashi, runtse ido yayi don kawar da duk wani sensation, anatse ta fara mashi allu??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ran, don ita kanta bason hada iska daya dashi take ba, don daya matso dinnan qirjinta bugu ya fara dab dab, anatse ta kammala sannan tace  its done sir  baibi ta kanta ba ya wuce seat din shi ya zauna, itama da sauri ta tatara komai don takai lap ta karbo result din sannan ta kawo mashi gudun abinda ya faru last time.

Anatse ta sakko nan ta hadu da hamman zai hau sama, as usual gaishe sa tayi yanda sukema ko wane staff sannan ta wuce, kallonta sosai hammam yayi yana wani tunani aranshi, wucewa yayi yana kawar da tunanin ya wuce office din amar, yana shiga kuwa ya ganshi ya kwantar da kanshi akan table da alamu damuwa sunyi mashi yawa sosai, kallonsa hamman yayi sannan ya soma Magana   dude kadaina sama kanka damuwa sosai, ka dunga addua kawai, solution zaizo mana cikin kwanakin nan  ..saida ya shafe almost 30 min kafin ya dago ya soma Magana cikin sanyi   hamman bansan ya zanyi ba, abubuwa sai gaba sukeyi, yanxu I can t even slee& jin knocking yasa yayi saurin dago kanshi ya dubi kofan, hamman ne yayi saurin cewa   come in  ..anatse ta bude batako dago ta kallesu ba tace   sir I want to inform you that, report bazai samu ba yau domin electricity din lap has gone down, so shine na dawo da samples din don naji me kake so ayi dashi  & baiko kalleta ba yace   just drop it and get out  in a harsh tone ya karashe zancen, jin haka yasa tayi saurin ajewa kan table sannan ta fuce abinta, har wani zufan wahala ne ya tsatsafo mata, tana fita hamman ya kalleshi sannan yace   why are you shouting on her ??...banza yayi dashi sannan ya kira m5 a waya don su tafi gida don aikin ma ya kasa yinshi.

Yau kam amra bama ta jira sun fito tare da haifa ba ta wuce gida, don wani jir jiri takeji sosai,wuraren 4 anatse haifa ta fito ta wuce wajen motor ta, ahankali ta soma kunna motor amma me, mota tace ay saiki tafi mu gani, ganin har kusan awa daya yasa ta hakura ta fito domin kiran ride, hammam wanda tun fitowarta duk a idonshi yasa yayi sauri kiranta a waya, tana ganin call din tayi maza tayi picking, ahankali ta fara kalle kallen wajen, chan ta hangoshi wajen parking space din senior officers, amsa wayan tayi sannan ya soma Magana   babe whats up with the car, naga baki tafi ba  ..nan ta shaida mashi moton ne yaqi tashi, ganin haka yasa shi cewa su hadu a waje saiya dauketa ya sauketa gida, fita ya farayi kafin ta biyo bayanshi har bakin first gate, duk ta jigata sbd nisan wajen ba kadan bane, anatse ta bude gaban motorn ta zauna sannan yaja suka wuce, saida suka tsaya a wani caf? suka sha hiransu ta masoya ya saya masu icecream kafin su fito su shiga moton shi, anatse ta soma mashi Magana cikin dabara   hamma, yanxu cikin army officers akwai wanda zai iya aure with illegal action? ..jin haka yasa yayi saurin kallonta lokacin yazo daidai kofar gidansu, saida yayi parkin gefe kafin ya juyo ya kalleta yace   tell me why you askin me that? Are you planning on getting married illegally without your parent consent or what  ??..jin haka yasa hankalinta ya dan tashi tace   never mind kawai daman wani abu ne ya fado min arai  ..jin haka yasan tana cikin damuwa sosai..ahankali ya kamo hannunta yace   habibty what s the matter??, nasan wani abu yana damunki, cos I can see it in your face  & shuru tayi tana tunanin fada mashi, ganin shine dai close person da zata iya fada mashi wannan magana kuma babu damuwa yasa ta soma Magana   babe, amra tana cikin damuwa, and I want to help her so bad  ,,tana kaiwa nan ta fashe da kuka, ahankali ya soma dabbing bayanta har ta daina kukan sannan yace   now tell me what s the problem so I can see if I can help  & anatse ta kwaro mashi duka bayanin yanda sukayi da matar da kuma last option data basu sannan ta karashe da   habibi please what should we do now huh?? & nunfasawa yayi ya fada tunani mai zurfi, kafin ya fara tafa hannayenshi biyu fuskarshi dauke da murmushi yace   habibty, matsalarki ta kare indan har wannan ne, inada solution to your problem, but for now just calm down karki fada mata, inason saina tabbatar da hasashe na kafin na taimaka maku  & jin haka yasa haifa sauke nauyayyiyar nunfashi sannan sukayi sallama ta wuce cikin gida.

Shiko hammam har ya koma gida, zuciyarshi fess babu wani damuwa a tattare dashi kwata kwata..yana shiga gida ya tadda babanshi zaune kamar kullum a sitting room ana mashi tausa kamar basarake, nan take annurin fuskar hammam ta dauke ya karasa gabanshi ya gaishesa tare da tambayan ya tafiyanshi zuwa Israel da yace yayi, baima amsa mashi ba ya fara tambaynshi abubuwan dake gudana a office da kuma kunamar da yasashi sa ido akanta kafin ya cin mata, suna gama tattaunawa ya wuce sama direct dakinshi, saida yayi wanka ya chanza zuwa pjs kafin yayi sallah sannan yabi lafiyar gado.

Amra dai ta cire rai kawai, kwanan ranar bata samu ko bacci barawo yayi gaba da ita ba,?ta durqufa gaban Allah, tana kai mashi kukanta da kuma kawo mata mafita daga gareshi, sai bayan subh ta samu bacci ya dauketa.

Haifa kuwa tunda sukayi maganar nan da hammam atsorace take kuma da zullumin mai zaije ya biyo baya, dukda ta yarda dashi dari bisa dari, da tunanin wannan bacci barawo ya kwashe ta.
'?('***Auren Katin Kasa ***('
'?
(Unexpectedly fallingd'?
Story and written by:
QueenMarh=?x?

Paid book =???

62&

Washe gari kusan a tare duk suka iso cikin headquarters, amra kuwa kamar wadda aka yima mutuwa, rama ta fara fitowa a fuskarta saboda damuwa,yau ma basu da wani aiki sosai don duk an salami officer din da aka yi admitting wanda basu da lafiya.

Jawota haifa tayi suka wuce masjid domin yin sallah, bayan sun idar gefen sakon hadadden masjid din suka zauna, ganin babu mutane da yawa acikin masjid din yasa haifa ta kalleta tace   amra, I think matsalarmu ya kusa zuwa karshe,  & kallonta amra tayi da mamaki karara a fuskarta tace   haifa, ta ina kike tunanin matsalar tazo karshe,kin dai ji mai matar nan ta fada ko  & hannunta haifa ta kamo gam sannan tace   ki tsaya ki saurareni amra, jiya mun hadu da hammam shi ya maidani gida sbd motor na ya mutu  ..nan ta kwashe duk yanda sukayi da hamman ta fada mata, hankali tashe amra tace   hammam kika fada ma abinda suke yaqen yinshi akai?, kinason mu shiga matsala ne,? da kyar haifa ta lallaba ta akan su jira suji mai zai ce masu.
?
Bude office dinshi da akayi kai tsaye ya sa bai dago kanshi ba ya cigaba da typing a system din gaban shi don yasan babu mai yin hakan sai hammam, zama hammam yayi a kujeran guest ya fuskanceshi da kyau sannan yace   dude duk ka fara ramewa wallahi, hope dai ba damuwan nan ne kasa aranka ba  ,..bai dago ya kalleshi ba yace   uhm  ..sanin halinshi sarai idan miskilancin ya tashi ya sa hammam cewa   na samo mana solution but bansan yanda zaka dauki abinba, but ina tabbatar maka da idan baka amshi wannan ba to fa bansan kuma ta wani hanyan zan iya taimaka maka ba don wannan ce kadai mafita  & .duk wannan bayanin da hammam yake bai dago ya kalleshi ba yace   okay so whats the solution you re talking about?...jin haka yasa hammam gyara zama yace   na samu yarinya da ta dace, sannan kuma tana da duk wani abubuwa da kake buqata, I mean all you listed last time kan maganar culture,  & sai alokacin ya dago ya kalli hammam sannan yace   okay so?  & jin haka yasa hammam saurin cewa   but itama tana da nata sharadin, zata amince da duk wata buqatarka da sharadin ka, but itama nata yana da tsauri sosai don tana buqatar katin kasa ta karkashin ka  & .jin haka yasa amar ture system din gabanshi ya fuskance shi da kyau yace   hammam are you insane?, shin kasan mai kake fada kuwa, ni amatsayi na, na wanda idan yaga za ayi haka zaiyi purnishing, ni kake cewa nayi hakan, shin ka manta muqamin da nake dashi yanxu da yanda nake da enemies gaba da baya eh?, kana son na auri yarinya donta samu katin kasa wanda kasan illegal ne idan har babu soyayya mai qarfi eh?......girgiza kai hammam yayi sannan yace   nasan duk da wannan basai ka fada min ba, kuma da sanin haka nazo wajen ka domin na shaida maka, yanxu kai amar har kana tunanin mai zai biyo baya?, bazaka tsaya ka fara tunanin mafita ba akan matsalarka wadda idan harka rasa komai shikenannnnn  & .yana kaiwa nan cikin fushi ya furzar da nunfashi ya cigaba   amar are you sure you re okay?, ospermia ake fada maa fa, wannan ba abinda za kayi jayayya da solution din abin bane, lokacin guda ya kamata ka amince kawai, idan kuma ba zaka yardaba ni zan cire hannuna cikin lamarin nan  , yana kaiwa nan ya miqe zai fuce, da sauri amar ya tsaidashi   hold on dude, haba idan kace zakayi fushi ka cire hannunka bansan ya zanyi  ..yana kaiwa nan ya dafe kanshi ya furzar da iska mai zafi sannan ya ce..  okay naji na amince da zabinka, but ni kasan bana kasada, zanyi dogon bincike akan koma wacece ita, from her parents to the people she s mingling with, daga nan if I m satisfied na amince  ..jin haka yasa hammam cewa   kama amince kawai, duk wani bincike da zakayi ya biyo baya, kai ko tunanin baka da time din wannan bakayi ba,yanxu zan sanar da ita maganar, then saimu san me zamuyi next  ..yana kaiwa nan ya fuce fuu don a shake yake da amaar yana nema mashi sauki shi kuma yana faman cijewa kawai don wani banzan ego da yanxu ya kamata ya saukeshi don yayi abinda ya dace don ya taimaki kanshi amma ya kafe akan abu daya  ..direct asibiti ya wuce sannan yayi booking appointment yasa a turo mashi haifa office dinshi.


Amar kuwa tun fitar hammam ya tsaya yana nazari sosai, yanxu idan ya amince da wannan shawarar hammam din is so risky, a matsayinshi na general zai iya shafan career dinshi, and on another hand kuma idan har ya bari wannan damar ta wuceshi, to fa zaiyi dana sani ne na har abada, don komai dagule mashi yakeyi sosai, karshe dai ya yanke shawarar zai amince amma abinda yafi zama so important shine dole ne fah saiyayi bincike akan koma wacece don bazaiyi tarayya da macen da baisan usulinta ba da tushen ta.
?
Bayan yan mintuna qalilina aka aika ma haifa kira, domin zuwa ganin hammam, jin haka yasa amra cewa zata bita, atare suka wuce har cikin headquarters zuwa office dinshi, suna zuwa daidai kofar office dinshi sukayi knocking, office ne mai kyau daidai senior officer amma kwata kwata bai kamo office din amar a haduwa da komai ba, jin an basu izinin shiga yasa suka saka kai, yana zaune ah seat din baki, ganin haifa da amra yasa shi saurin cewa   come have a seat  ..atare suka karaso suka zauna suka gaishesa professionally don office nee, ganin haka yace   drop the formalities girls  ..gyara zama haifa tayi kamar wadda take jiran haka tace   habibi, yanxu ya ake ciki, ka barni cikin zullumi nida amra don tun dazu na fada mata komai,  ..murmushi yayi wanda ya bayyanar da fararen hakwaranshi yace   Alhamdulillah, kamar yanda na fada maki haifa, na samu solution wanda kuma zakuyi benefiting harta samu katin qasa, saidai kuma shima wanda zai aureta din yana da nashi sharadin, wanda ba yanxu zamu sanar daku ba saidaga baya, its just simply yarjejeniya ce, kowa zai amfanu da juna, ke zaki samu katin kasa shi kuma zai samu shima abinda yake buqata wanda nasan bazaku qi amincewa ba  & .jin haka yasa haifa saurin cewa   habibi mun amince, I mean ta amince, saidai kuma yanxu abin ji shine yanda abin zamu tafiyar dashi,akwai matar da ta fada mana duk yanda abubuwan suke tafiya, dukda yanxu ta daina wannan harkar amma ganin halin da amra ke ciki yasa tace zatayi kokarin nuna mana process din komai dan bin yazo da sauqi  & jin haka hammam yasan wa take nufi, don an taba kamasu har aka kullesu daga baya aka sakesu suka fara ayyukan da zai taimake su da iyalan su.

Anatse yace   okay yanxu abinda za ayi kuyi mana fixing date don muje mu sameta, saita mana bayanin duk wani abunda ya kamata ayi da process din kafin akai ga auren nasu, sannan ke amra inason ki rubuta min duk wani abu da ya kamata mu sani game dake, just forward it to haifa then ke kuma haifa saiki tura min.  ..jin haka yasa haifa cewa   right away habibi  cikin murna suka fito daga office dinshi wanda amra tunda taji ance itama ana buqatar abu daga wajenta hankali tashe ta shiga zulumi, ganin wannan yanxu ba shine matsalarta ba yasa tayi saurin cewa   haifa baki tambayeshi wanene ba?  ..juyawa sukayi suka koma, abakin kofa suka tsaya haifa tace   habibi baka fada min wanene ba,kasan sha anin rayuwa..katseta yayi da cewa   habibty karki damu, indai kinyi trusting dina, and karku damu zanyi fixing date don ku samu ku gana da shi, anan zaku san koma wanene  ..jin haka yasa suka fito, kowannen zuciyarshi qunshe da zullumin ko wanene wannan ya amince.
?
Suna komawa office suka kira matar, bayan sun gaisa suka shaida mata sun samu wanda zai yarda ayi auren, murna tayi masu sannan tace suyi fixing time cikin weekend don bata aiki da weekend saisu hadu ayi Magana, don tunda ta hadu dasu taji sun kwanta mata arai musamman amra kuma tayi alkawarin saita taimaketa don ta samu abin da take buqata don ta taimaki yan uwanta.
?
Rayuwa Kenan, babu abinda bazakayi ba idan har ya shafi jinin ka, ga dai amra bata tunanin ko wannan abun zaisa rayuwarta ta lalace, babu abinda take hange sai qannenta kawai, Allah ka bamu masu yi mana irin wannan so.Ameen
'?('***Auren Katin Kasa ***('
'?
(Unexpectedly fallingd'?
Story and written by:
QueenMarh=?x?

Paid book =???
63-64

Bayan amra ta tura ma haifa duk wani bayani akanta, da gidan su dake Nigeria da duk wani na jikinta sannan itakuma haifa tayi ma hammam forwarding, shiko bai ma tsaya ya karanta ba ya turama amar, lokacin da message din ya shugo wayanshi, baima tsaya ya karanta ba ya kira m-5 akan ya samu special private investigator yayi mashi dogon research akan ta da iyayenta da duk wani danginta duk ya dubo mashi komai akanta.
?
Ranar Friday haifa na waya da hammam ta shaida mashi sun yanke haduwa da matar washe gari Saturday a wani private loung by 2pm, sun dade suna waya kafin sukayi sallama.
?
Hankali atashe amra ta tashi washe gari, zuluumi ya cikata na son ganin shin waye ya amince zai aure daga cikin army officers din, don itadai batajin akwai wanda doguwar Magana ta hadashi da ita, haka dai wunin ranar tayi sukuku babu kuzari, ganin tunanin babu abinda zai tsinana mata yasa tayi saurin wucewa toilet don yin wanka, ta dauka wajen minti ashirin kafin ta fito daure da towel wanda ya sakko har santala santalan gwiwanta dake sheki, wani sanyin qamshi jikinta ke fitarwa sbd shower gels din da tayi amfani dasu wajen yin wakan masu sanyin kamshi, jikin ta sulup kamar wadda tayi dilke babu digon gashi ko kadan akowane lungu da sako na jikin ta, anatse ta kara sa gaban dreeser ta feshe ko ina najikinta da turare da oils masu dadi, kallon kanta tayi tundaga gashinta dake nan har ya sauka kafadarta ya yi curly ya nannade, zuwa ga kirjinta dake nan tsam a mike kamar ta saka bra cup zuwa ga tudun hips dinta wanda towel din bai hanashi bayyana ba, kallon fuskarta tayi da kyau, babu abinda ya ragu ajikinta sai fuskarta da rama tadan fito mata, anatse ta shafa fuskarta sannan tace   you can do this amra, Allah yana tare dake  ..karar wayanta ne ya fargar da ita sannan tayi maza ta zura abayar da ta fito da ita, batama taba sawaba, gudun karsuyi mata kadan bata sawa yasa ta zaro ta, farar abyace kal, wanda tasha duwatsu masu kyalli kamar diamond suma farare tarr, ahankali ta jawo farar bra dinta da pant dinta ta saka anatse, saida ta saka rigar ta gane cewa ba karamin taimakon kanta tai ba ta dauko rigan don ya matseta sosai, ya manne da fatar jikinta, ganin kayan is too exposing yasa ta wuce wardrobe domin sauyawa, ringing da wayanta keyi ne yasa tayi saurin aje kayan da take zarowa ta wuce gaban wayan data aje kan gado, da sauri tayi picking don ya kusa katsewa, da sauri ta kara kunnenta, jin muryar haifa wadda ke cewa   babe ki sakko mana na karaso, munyi latti fa sosai, bacci ne ya daukeni wallahi har


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login