Showing 174001 words to 177000 words out of 381117 words

Chapter 59 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2040

zauna, bata ji sanda ya zagayo ba saijin muryanshi tayi a gefenta   baby sal dan allah ki saurare ni, wallahi zuciyata zata buga, I cant take this silent treatment da kike bani,youre ingnoring me I cant take it please my loveee   ya karsehe fada cikin sanyin murya, samun kanta tayi da waigowa ta kalleshi tace   hmey zakayi explain bayan na kama ka red handed?, me zaka cemin yanxu? Haba niba karamar yarinya bace ba da zaka kawo wa wani excuse daban bayan abunda na gani da idanu na 
Anaste ya kama hannunta bata hanashi bay a soma Magana   babe a cikin daki kika gani ko? Shin a hannuna kika gani inasha? Shin ki shigo taddani ina maye ne?  girgiza mashi kai tayi tana sauraronshi idsnunt sunyi jaa don bata jin akwai explanation din da zaiyi mata ta yarda, katse mata tunanin yayi   love, wallahil azeem ba abunda kike tunani bane hasalima a cikin closet dina na tsinto su, shine na fidda su zan zubar, tunda na rantse maki kan cewa na daina wallahi na daina for the sake of all, believe me  yanda yake mata Magana cikin sanyi saiya bata tausayi sosai, wani iri taji aranta, saidai shes finding it hard to believe him saida taji ya rantse tukunna ta yarda saidai bata nuna mashi ta yard aba saboda tana son ta tabbatar da gaske yake, kwace hannayenta tayi ta miqe ba tare da tace mashi komai ba ta wuce sama, yana ganin haka ya dafe kanshi ya furta  ya allah ka akwo mun sauqi  kafin ya mike jiki a mace ya wuce dakinsa ranshi adagule.
Amar kuwa yana shiga daki ya shirya agurguje ya fuce daga gidan baima tsaya yima ammah sallama ba saboda kiran gaggawa da asad yayi mashi.

Akwance take idanunta akan ceiling tana tunanin abubuwa da dama, knocking akayi a bakin kofa dayasa ta maida hankalinta ga wanda ke shirin shugowa, salima ce fuskanta gwanin ban tausayi kana ganinta kaga wadda take cikin damuwa, kallonta amra tayi harta karaso bakin gadon ta zauna   salima are you okay? Naganki yau kwata kwata babu walwala  amra ta tambaya tana gyara zama akan gadon, kallonta salima tayi tana kokarin danne abunda ke zuciyanta don tabbas tana buqatar abokin shawara saidai bazata taba iya fada ma amra cewa aman na shaye shaye ba don hakan kamar zata zubar mashi da kima ne a wajen yayarta, ta gwammace karta san da hakan kwata kwata, sauke ijiyar zuciya salima tayi ta kalleta   babu komi adda kawaii m not in d mood ne 
Hannunta amra ta rike tace   kodai period ne, nasan haka mood dinky ke chanzawa idan zakiyi 
Girgiza mata kai salima tayi tace   nop bashi bane, munyi fada ne da ya aman 
Gyara zama amra tayi ta fuskance don jin abunda ya hadasu   meya hadaku?  amra ta tambaya tana kurama salima idanu   I just feel like yamin karya ne akan abu 
  kinyi confronting dinshi  ama ta tambay aba tare da taji karyar da yayi matan ba
  yes adda, he explained and I believe him saidai zuciyana bata gama aminta da hakan ba 
Murmushi amra tayi tace   okay& let me advice you, life is so short salima,if he sincerely apologies and explain, don t waste time wajen cire komai ki aje zargi, aikin shedan ne kawai 
Wani irin dadi salima taji da shawarar da amra ta bata don haka tace   shiknan adda, na cire komai araina, 
Shuru ne yadan ratsa kafin salima ta bude baki tace   au laa, king azan manta, ammh ne ke kiranki, kinga na zauna ban isar maki ba 
Mikewa amra tayi tace   shine baki fada min ba 
Cikin sauri taja hijab dinta ta fuce daga dakin zuwa dakin ammah, da sallama ta shugo kanta a kasa tana gyra abayar dake jikinta,   daughter karaso mana 
Ammah ta fada tana kallonta, karsowa amra tayi har zata zauna a kasa ammah ta hanata,
  yauwa dear, akwai fashion designer zatazo anjima zata dauka measurement dinki, saiki mata bayanin dinkin da zatayi maki 
  tohm ammah  amra ta amsa ta cikin sanyi
  daughter?babu dai abunda ke damunki ko? Muhammd bai maki komai ba ko?  ammah ta fada tana sauraronta don jin me zatace
 yaqe amra tayi ta dan dago fuskanta da dan murmushi tace   babu abunda yace min 
  hmmm  ammah ta fada chan kasan maqoshi, don tasan bazata fada mat aba, wani irin dadi take ji aranta, wannan ita ake kira da mace ta gari mai kare mijinta, murmushi kawai ammah tayi tace   toh shikanan, ammah duk sanda ya maki wani abu da baki so ki dinga fadamin kinji 
Kasa dagowa amra tayi ta kasa ce mata komai, ammah na ganin haka tace   dear saikinyi hkuri da halayan sa, haka yake, ni kaina mahiafiyarsa fama nake da miskilanci da kamewar muhammad 
Dariya kawai amra tayi batace komai ba don kunyar maganrsa takeyi agaban ammah, ammah kuwa janta ta dunga yi da hira harta dan sake, nan cikin dabara ta soma nuna mata yanda rayuwar aure ke tafiya da mahimmancin miji a wajen mata, itadai amra kanta a kasa don kunya saidai tana jin duk abunda ammah take fada mata kuma tayi alqawarin amfani da hakan..


Nigerian Army Headquaters& &
Tunda ya iso headquarters na Nigerian army, bai tsaya ko  ina ba sai dakin sirri da suke ajiye manya manyan criminals kafin a kaisu prison, dakin ana kiranshi da dark room,dakin yana dauke da securities jiga jiga da suke guarding kai tsaye amar ya shiga dakin, asad na ganin shugowarshi yasa aka kunna lights, takowa yayi har inda asad ke tsaye da wani mutumi da akayi hanging hannayenshi da karafuna, ruwan sanyi asad ya dauka ya watsa ma mutumin, furfugi ya tashi ya dago kumburarren kanshi, alhaji kabiru ne kammaninshi duk sun chanza, kanshi ya kumbura idanunshi sunyi suntumm,badan yanada taurine raiba da tuni an shafe zancenshi, yana ganin amar a soma surutan da ya fara tun safiya wanda yasa asad kiran amar don yazo yaji da kanshi   nine alajinsu su duka hahahahah  alhaji ya fada kamar wani zautacce,   tsinannan yaron Nan, saina kasheka yanda na kashe ubanka, wallahi yanda ka tarwatsa achievement dina na shekaru ashirin saina tarwatsa farin cikin ka, hahahah ay nama tarwatsa, hahahah 
Da sauri amar ya taho azafafe ya bashi wani blow daya sa hakoranshi zubewa duka tass, da sauri asad ya taro amar don inya barshi zai kasheshi ne da duka daya don amar nada wani irin karfi sosai   oga calm down  asad ya fada yana rike hannun amar, fusgewa amar yayi yace   let go 
dagowa alhaji kabiru yayi yana tangadi don yaji bugun nan ba kadan ba yace   ku kasheni, banida asara tunda zan mutu da cikar burina, wallahi wallahi saina tarwatsa farin cikin ka, hahahaha ina kan tarwatsa wa mahhh mark my words,just wait for the timeeee hahahahah 
asad na ganin yanda idanun amar sukayi jaaa jijiyoyin kanshi sun fito,yasan abunda zai faru next don yakai high da yawa don haka cikin sauri ya janyo shock ya saka a wuyan alhaji kabiru nan take ya kwala kara ya sume saboda shock din.
Amar na ganin haka ya fuce azafafe zuwa office din asad,asad na biye dashi yana shiga ya ganshi ya dafe table ranshi abace,
  oga ka kwantar da hankalika, don t take his word&  
Katseshi amar yayi ta hanyar cewa   anya bai samu tabin hankali ba? Ko dai bakwa purnishing dinshi ya kamata? Yanda bakinshi yaqi mutuwa dinann I thout kuna aykin daya kamata, why is it taking so long na samu approval din tafiya dashi ne uae, mtewwww   ya karseh yana dukan table, zama asad yayi a kujera ya kalleshi yace   oga ka zauna muyi magana 
Da sauri amar ya zauna yana sauraronshi   nifa ina ganin wannan mutumin fah yana da wata kirsar a kasa,yanda yake maimaita saiya tarwatsa ka anya bashi da wata kungiyar aboye ko mutanen da suke mashi aiki 
Shuru amar yana nazari kafin yace   but munyi clearing duk mutanenshi, kana tunanin akwai abunda mukayi missing ne?  amar ya fada yana kallon amar
  nidai I will advice ka zama very careful, zai iya yi maka wani abun 
Asad ya fada looking so concern about it
  and you think akwai uban wanda nake tsoro a duniyannan  amar ya fada yana kallon asad kamar yanda shuma yake kallonshi   ay ba sai lallai kai ba, 
Shuru amar yayi yana nazari kafin yace   yanxu ya maganar approvai din, kace I should clam down zaka nema, if zai dauka time haka zan samu president din dakaina, its just a matter of one call 
Dariya asad yayi yace   gaggawar me kake yi ne oga, zanyi kokari zuwa end of month  ,,,,,,Sun dade suna tattaunawa, sai wajen karfe tara ya dawo gidan, kai tsaye ya karso cikin sitting room, azaune ya taddasu su duka banda ammah, salim na gefen cinyan amra while salima na zaune a kasa aman ma na zaune saitinta ya kafa mata idanu yana kallo, anatse ya fara takowa ya karaso parlor, gaisehsa duk suka farayi harda amra wadda baima lura da it aba don kwata kwata bata gabanshi yanxu,kalloni aman yayi yace   can we talk 
  yes sure aman ya fada jikinshi a mace, su salima na ganin haka duk suka miqe harda amra suka wuce sama don su basu waje, suna haurawa sama amar ya kalli aman yace   I need your help  da mamaki aman ya dago ya kalleshi don yayi mamakin jin haka daga bakinsa saidai tunda yaji haka yasan abu ne babba don haka yace   okay, how may I help you 
Nunfasawa amar yayi yace   uhm& bayan mutanen daka yi mana bayani da suke aiki da daddy akwai wata kungiya ne da yake dashi bayansu?, I mean kun taba Magana makamancin haka  amar ya fada yana kallon aman seriously, shuru aman yayi yana nazari kafin yace   I doubt that, bait aba yimin maganar wasu kungiya ba bayan wannan da yake dashi, kana tunanin yana da wata kungiyar ne ko kungiyoyin nashi biyu ne? 
  no im just curious, inajin kamar we have miss something, baka tunanin akwai waenda suke mashi aiki bayan wanda muka kama? 
Amar ya fada yana karantar aman
  gaskia babu, iyakacin mutanen dana sani kenan  aman ya fada kai tsaye
Mikewa amar yayi yace   okay thanks for the help 
Da mamaki amar ke kallonshi harya miqe yana mamakin yau amar ne ke mashi godiya.

Yana shiga daki ya rage kayan jikinshi yayi wanka ya shirya cikin kananun kaya, saida yayi sallah ya idar ya zauna, yana nan zaune wayarshi dake kan gado tayi ringing, mikewa yayi hannunshi rike da charbi ya zauna bakin gadon, ganin number ammah akan screen yayi saurin daga wa yakai kunnenshi,   assalam alaikum  ya fada kai tsaye
Saida ta amsa sallamanshi tace   ka dawo ne? 
  yes ammah  ya amsata kai tsaye
  okay kazoo inason ganinka  ba tare da tunanin komai bay ace   okay ammah 
Ajiye wayan yayi da charbin hannunshi yayi stretching jikinshi kafin ya mike,kwana biyu baiyi gyming ba duk sai yaji jikinshi is becoming weak.

Sama ya wuce bedroom din ammah direct, yana shiga ya zauna gefen couch din da take zaune, cikin kulawa yace   barka da dare ammah na 
Ataqaice ta amsa shi   barka 
Yana jin haka yasan yayi mata laifi Kenan ko tana fushi dashi,   ammah na nayi laifi ne 
Dan dagowa tayi ta aje wayar hannunta tare da glass din dake kara karfin ido ta kalleshi babu wasa kwata kwata tace   bakayi min komai ba, daman inason na shaida maka aisha zata dawo part dinka, muhammd muhammd muhammd sau nawa na kira ka 
Ta fada tana kallonshi, kanshi a kasa ya kasa cewa komai ranshi na kuna sosai,   yarinyar nan amana ce a hannunka, tana da hakki akanka, saboda haka bana son jin wani zance daga wajenta, I don t have to tell you to treat her right, wallahi Muhammad akan yarinyarnan zamu samu sabani dakai kana jina ko 
Ranshi yayi mugun baci sosai, d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????on babu abunda yazo ranshi sai maybe korarta da yayi jiya shine tazo ta fada ma ammah Kenan, cije lower lips dinshi yayi yana ayyana abubuwan da zai mata, lallai dole yayi maganinta don babu macen da ta isa ta hadashi da mahifiyarshi   ka dai jini ko  ammah ta kaste mashi tunaninshi
Anatse ya dukar da kanshi kasa yace   yes ammah 
Sallama yayi mata ranshi adagule ya fuce daga dakin zuwa bedroom dinshi, shifa harga allah ya amince ne bai saketa ba saboda ammah, saidai kwata kwata bashida niyar zama da ita a matsayin mata, babu yanda ya iya dole haka zai lallaba ammah ya nuna mata baya raayin wannan auren. For now dai saiya koya mata hankali sosai, don baya son rawar kai. Haka y agama bambaminsa aransa ya shige bedroom dinsa.

Karfe goma daidai ammah ta shigo dakin nata, tana zaune ta doka uban tagumi, tana tunanin yanda zatayi, na farko dai tsoron komawa dakinshi take, bayan wannan kuma batason ammah tazo ta sameta bata tafi ba, don bata son taga kamar ko taqi jin maganarta ne, tana cikin tunanin kuwa ammah ta leko dakin, bata shigo dakinba tace   daughter kina nan zaune baki tafi ba 
Akunyace amra ta miqe ta jawo hijab zata dora kan doguwar rigar bubu dake jikinta   yanxu zan tafi ammah 
Murmsuhi ammah tayi cikin raha tace   haba daughter kamar ba daga dubai kika dawo ba, ina waye war taki, maza kije ki watsa ruwa a jikinki ki goga turaren dana baki kafin ki wuce, ay baa zuwa sasan miji babu kamshi saiya rainaki ay 
Sunkuyar dakai amra tayi tana jin kunyar ta sosai, anatse ta mike ta wuce bathroom, ammah na ganin haka ta wuce cikin closet dinta ta dauko mata night gowm mai kyau, doguwar riga mai santsi saidai tana da sirirn hannu tare da hijab mai tsayi ta aje mata ta fuce daga dakin tana murmushi.
Amra na fitowa idanunta ya sauka kan kayan da ammah ta aje mata a bakin gado, saurin toshe fuskanta tayi tana jin kunya kamar ammah na kusa da ita,saurin kauda kanta tayi ta wuce gaban dresser ta janyo turaren da ammah ta bata, saida ta zuba a hannunta kafin ta sauke towel din jikinta ta goge duka jikinta da turaren, ita kanta kamshin fusgarta yake sosai, tana gamawa ta karasa gabn gadon ta kurama jar rigar idanu, kalaman ammah ne suka soma mata yawo a kunne   haba daughter ina wayewar tayi,ay saiya rainaki 
Dan tabe baki tayi tace   hmm ammah dakinsan halinshi da baki bata lokaci ba 
Tana kaiwa nan jiki a mace ta zura rigar tana gama sawa ta dora hijab din asama ta fuce daga dakin jiki a mace.
Koda ta sauko kasa ta dade a bakin kofar dakin nasa, ta dauka kusan minti goma tana tunanin ta shiga ko tayi zamanta a sitting room kawai, tana cikin wannan tunanin dabara tazo mata, kitchen ta wuce kai tsaye ta hado mashi special coffee kafin ta fito anatse ta soma knocking kofar part din, jin shuru yasa ta bude kofar ta shige cikin parlor din, babu kowa a sitting room din sai sanyi ac da dim light, tana ganin haka ta karasa gaban kofar dakinsa ta soma knovcking, shuru babu respond don haka ta sauke ajiyar zuciya tasa kai cikin dakin, sanyin kamshin turarensa dana ac daya kure ne ya bugeta daya sata lumshe idanunta, harga allah tana son kamshinsa sosai, yana rage mata fargabanshi sosai, anatse ta soma bin dakin da kallo ganin baya ciki,anatse ta tako gaban side stool ta aje mashi coffee din ta tsaya kikam kamar gunki, after like five minute da tsayuwanta sai gashi ya fito sanye da pjs, sauyin kamshin dakinsa yasa ya dago ya fara duban dakin, nan take idanunshi ya sauka kan nata, ya dan jima yana kallonta itako kanta a kasa tadan gyara natsuwarta tace   ina yini yaayaa 
Saida yadan runtse idanunshi kafin ya kauda gefe, wani tunani yayi kafin ya maido da kanshi aknta ya zuba mata idanu, murmushin gefen baki yayi wanda keda maanoni daban daban, gaban gado ya zauna yace   kin kawo kanki Kenan, ay dakin fada min tun wuri kina buqatar na kwanta dake basai kin kaini gaban ammah ba,  saurin dagowa tayi dajin maganarshi, maganr tayi mata zafi sosai saidata hadiye abun kafin ta danyi murmushi tace   yaya ban gane me kake nufi ba 
Kallonta yayi aranshi yace   lallai yarinyar nan rainin hankali zatayi min Kenan, aiko zan koya maki hankali 
Anatse ya soma takowa zuwa inda take tsaye, gabanta na faduwa dam amma haka ta daure ta runtse idanu har ya kars inda take, take yajiyo kamshin nata dukda bai karaso gab da it aba, wani irin sanyin kamshi ne ke fita a jikinta wanda ke yawo a kwakwalwarshi, shida ya taho da manufarshi daban a zuciya, sai gashi komai ya tsaya mashi chak, kamar ana fusganshi haka yake ji, azafafe ya damko


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login