Showing 84001 words to 87000 words out of 381117 words

Chapter 29 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2027

kusan rabin awa yana jin dadin yanayi ba tareda yayi mata komai bad an zaman da tayi kawai akan laps dinshi shuru tayi itama don at this point kuma ganin abubuwan nashi sun fara yawa don ya soma wuce gona da iri, ga tsoron mashi magan take bare ta nuna mashi ita bata son haka don kar yayi tunanin aurenshi dake kanta aure ne da zai kaisu ga irin wadannan abubuwan yarjejeniyace kawai tsakaninsu ba wani abu ba, tunawa da yarjejeniya yasa ta yin jimmm kadan, babu zato ba tsammani aka bude kofan office din wanda hammam ne da wani officer suka shugo a tare wanda ya buyo shi don neman leave din hutun kwana biyu sbd mamanshi da aka kwantar a asibitin,
Daburcewa tayi tana shirin sauka amma ya hana haka don hannunshi ya sanya ya saqalo a kugunta tammm don babu amfani guduwa sannan as far as he knows ba wani abu suke ba koda suna yi ma ay matarshi ce ta sunna saidai abinda bai tuna ba shine babu wanda yasan da auren nasu anan headquater saidai cecekuce da ake yi ta bayan fage wanda shi duk wannan ba damunshi yake ba don baya tsoron kowa da komai harma da abinda zai faru wannan ba matsalarshi bace, hawaye ne suka soma zubo mata tayi saurin kauda idanuwanta gefe ta dan saitin daidai kunenshi ta soma Magana ahankali wanda hakan ya haifa mashi da wani sanyin jiki   dan allah ka sakeni, na tafi, kar mutane su zargi wani abu,  yanda ya hade rai ya zuba ma su hammam idanu da yake kallonshi da fuskanshi ta sauya ganinsu haka sai shima wanda ya biyo bayan hammam din shi da ya kauda fuskanshi gefe yace dasu   will you please excuse us, as you can see im very busy right now and the next time anyone of you get into my office without knowcking will answer me okay 
Yana gama fada ya kuma janyota jikinshi da kyau ya sanya fuskanshi tsakanin wuyanta yana shaker kamshinta tare da sauke mata nunfashinsa mai kashe jiki, hammam kuwa sandarewa yayi a wajen don yayi mugun mamakin ganin wannan alamari, whats going on her fucewa yayi shima dayan gayen yabi bayanshi, azafafe ya tafi office dinshi ya daki table sai a lokacin ya soma jin zafin maganar da amar ya fada mashi da abunda ya gani lalai yayi sake gashi ya rasa ya zaiyi shine ya hada wannan abun gashi zai zamo mashi babban bazarazana amaimakon nasara, ya fara son yarinyar nan Kenan ya tambayi kanshi, shidai a iya sanin da yayi ma kanshi yasan amar bazai taba kusantar yarinyar ba don tabbas shine yasan amar ciki da bai yana da wata irin izza da girman kai, sannan baya son raini, and kananun yara basa gabanshi saidai ita kuma wannan din ta fita daban don shi kanshi sometimes yana kasa resisting dinta dukda kawar haifa ce kut da kut& .
Ikon allah ni harna manta da haifa ma bari muji nata bangaren.
Tun bayan an salami abu bayan kwana biyu rashin lpy shi ya dawo sabo wanda likitoci at this point sun kasa gane menene matsalanshi saidai sun gano kamar anyi poisoining dinshi da wata kwayar da an kasa gano ta,ganin haka yasa aka shirya kaishi india do abun ya shafi kanshi, bayan tafiyar su india sun kwashi watan ni kusan biyu acan wanda hakan yasa haifa bata koma aiki ba don da ita aka tafi chan india din,an samu aikin ya zama successful, amma ba a sallamesu ba sbd ana son ayi monitoring abuh sosai, cikin watannan kuwa wata ranar asabar tana zaune a apartment din da suka kama anan hydrabad ta soma trying number hammam, kamar koda yauseh saida ta mashi call kusan guda goma cikin sa a ya dauko, tsabar dadi harda kukanta, tunda ta soma magan baice mata uffan ba har saida ta gama kafin yace   please haifa ive already end our relationship, bana buqatarki a rayuwata, and please stop calling me, im done 
Wani irin kuka ne ya kufce mata
  why hammam whay what have ?done wrong 
  you ve done nothing 
Meysa zaka yaudare ni maysa zaka min haka 
Haifa karmu bata ma juna lokacin, nace I don t need you anymore im done 
  Okay naji but ka fada min dalilinka 
  idan babanki ya tashi ki tambayeshi 
Diff ya kashe wayan, kuka ne ya kufce mata nab akin ciki da dana sanin wannan muguwar sosai, mekenan yake nufi data tambayi abuhh..
Cikin kwanakin nan haka ta koma kamar wata majinyaciya sbd damuwa gashi bata samun number amra balle ta fada mata damuwanta.
?
Hammams& .
Aikin da baiyi ba Kenan a ranar ya futo direct ya wuce motar shi, ya fuce daga headquarters, gida ya wuce drect kawai anan ya tadda hafiza zaune akan kujera don yanxu gidansu ya zama kamar gidan ubanta, yana karasowa gabanta yace   youre useless, bakida amfani, kina nan nace ki koma office kince kina tsoron wanchan mutumin, yanxu gashi chan plans dinmu na rugujewa, I saw them with my own eyes, I saw the intimacy 
?
?
Hankali hafiza ya mugun tashi, nan take ya mike kamar tayi hauka   nooo noo never, nayi alqawarin indai bani na sameshi ba babu mai samunshi, sannan nayi alkwarin bazai taba samun farin ciki ba so just watch and see..
Ba bata lokaci ta danna kira tare da bada umarni akan a tura duk wani evident data tanada
Kallonta hammam yayi yace what are you trying to do
  just watch and see 
Shuru yayi yana kallonta sosai anya wannan tana da hankali kuwa, she doesn t plan kawai tana abu kamar mara hankali
Tsaki kawai yayi ya fuce daga gidan ma baki daya.
Hafiza kuwa sawa tayi daya daga cikin masu zama a cikin apartment din da amar yake aka tura anonymous complain zuwa ga marriage counsel group cewa akwai couples din da ke zaune a apartment din da sunan aure saidai kuma auren illegal ne, harda evidents suka tura aciki kuwa harda wanda aka saka akwai physical violence a ciki.
?
Wani irin dadi take ji ganin komi is falling into places, yanxu ko su hamm???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?am bazata jira ba zatayi duk abunda taga yafi mata don suma kamar tsoronshi sukeji basa kokarin yin komi. 104-105
Update& .
?
Yau Monday kamar koda yaushe tun karfe bakwai ya gama shirinsa tsaf cikin kaki yayi matuqa amsar jikinsa sosai, saida ya feshe jikinsa da nora mens black perfume, yayi matukar kyau sosai, duban gefen wajen couch yayi ganin tana baccinta hankali kwance idanunsta a lumshe zara zaran eye lashes dinta sun kwanta lub ?fuskanta tayi fayau so cute hijab dinta ne maqale a wuyanta kamar kullum har mamaki yake ko gajiya batayi da sakawa saidai tunawa da shi ya haneta da zama babu hijab din ya sahi yin kwafa ya kauda kanshi gefe, mamakin yanda hes into her yake dukda yaqi believing hakan yanxu ta daina kwanan sitting room don tun bayan lokacin da investigators dinnan suka zo ta daina kwana achan shima bai hanata kwanan dakin ba saidai baiyi yunkurin yi mata tayin kwanciya akan gadon shi ba don bashida plans akan wannan, zazzabinshi kam yanxu yana dan sauqi sosai ba kamar da ba dukda doc yayi warning dinshi kan idan ya bari har zazzabin ya rinjayi kwayoyin lafiyar jikinshi zaizo ya daina saidai hakan yana da risk sosai don side rffect din unfreezing din da akayi mashi ne
Tunda ya mata kalo daya bai sake kallonta ba, har y agama duk abinda zaiyi kafin ya janyo wayanshi ya tako har inda take, ganin wayanta a gefenta ya sahi sanya hannu ya dauka ya fuce daga dakin, fucewa yayi cikin natsuwa har gaban inda m5 yayi parking, shigewa ciki yayi bayan m5 ya mashi gaisuwa irin tasu na sojoji, aje wayoyin yayi a gefensh kafin m5 yaja motar suka wuce, relaxing kanshi yayi a jikin kujeran motar ya rufe idanunshi kamar maijin bacci abubuwa da dama suna yawo a kanshi, abunda yafi bashi mamaki shine ya duk sanda yake zaune shi kadai sai yarinyar nan ta fado mashi arai saidai yana danganta hakan da tausayinta da yakeji da kanneta da yanxu sun saba dashi sosai don duk a tunaninsu shine abokin ya muhammd daya zama gatansu a yanxu, shima sarai ya gane cewa suna mashi kallon abokin yayansu saidai basusan cewa shine ma ya daukesu harya kawosu gidansu don yayi protecting dinsu, duk zamannnan da sabon da yayi da yaran bait aba hadata dasu ba kuma baiyi tunanin hakan ba sbd nashi kudirin, saidai yayi alqawarin watara zaiyyi reuniting dinsu lokacin daya dace.
?
Gaban headquarters m5 yayi parking motar oga general kafin ya bude mashi, ahankali ya sanyo kafafunshi waje ya fito cikin kamewa da isa, gaa daya y agama bade compound din da kamshinsa mai dadin gaske, takowa ya soma yi harya wuce first security entrance anata sara mashi gwanin burgewa, daga masu hannu ya dungayi kafin ya wuce kowa na yabawa da kwarjini da isa irin nashi, yana shiga reception ya wuce lift zuwa last floor na bulding din m5 biye lift din na budewa ya tako gaban wajen helicopter din da ke jere kusan guda biyar a fadin wajen, kallon freshers din yayi basuda wani yawa daman basufi su ashirin ba, sai yan medicals suma su biyar, kallonsu yayi cikin saurin m5 ya rada mashi cewa mss amra bata zo ba, girgiza kai kawai ya basu go ahead kan cewa su wuce daman yana sane da ita don dalilin dauke wayanta da yayi Kenan don yasan saida wayanta zatayi komai ciki kuwa harda requesting ride harda payment,nan take kowa ya kame aka sara mashi ganin general gaba daya, kallonsu yayi kafin ya bada umarni kowa ya shiga cikin helicopter din, guda daya ne basu shiga ba wanda ta fita daban daga sauran guda hudu, shima shigewa yayi kafin m5 ya sara mashi don bandashi za ayi tafiyan ba daman ya barshi ne ya lura da wasu abubuwan da sukeyi cikin sirri, kafin ya wuce ya kalli m5 yace   get her a new phone and a sim I will send her passport information, 
Kamewa m5 yayi yace   yes sir  kafin suma nasu helicopter din ya tashi sama.
Suna wucewa m5 ya soma buga calls   the plan is going smothly 
Fucewa yayi daga cikin headquarters ya sayo sabuwar bugaggiyar iphone 14 pro max deep purple tare da sim card ya saka mata a ciki, yana gamawa yayi setting wayan ya tura ma ogan shi number ta kafin ya wuce apartment domin ya kai mata, koda ya karasa yayi knocking kamar jira take tayi saurin budewa idanunta yayi tsurtsuru don tsoron abunda zai biyo baya takeyi na qin zuwa private training da aka saka ta aciki, tana ganin m5 yayi saurin gaysheta sanin matsayinta a wajen oga kafin ya miqa mata sabuwan wayan yace   oga yace a kawo, sannan yace zan dunga zuwa kaiki aiki from tomorrow 
Shuru ta danyi kafin ta kalli ledan da yake bata, godiya ta mashi kafin ta rufe kofar ta koma ciki, zama tayi a sitting room din tana mamaki me Kenan, saurin budewa ledan tayi ganin kwalin iphone 14 promax irin tashi saidai nashi black color ne ya sata gwalo idanunta sosai sai alokacin ta gane komai, ashe shine ya dauke yar iphone x mas dinta da take riritawa, juya wayan ta soma yi, take wani irin farin ciki ya lullubeta sosai kafin ta kunna ganin an mata setting komai yasata shiga cikin wayan tana dube dube, ganin bbu contacts dinta ya sa hankalinta tashi, number daya ne a ciki shima na kasar ne kuma tasan ba number haifa bane, aje wayan tayi a gefe ta raftaka uban tagumi tama rasa wani tunani zatayi.
?
Chan bangare amar kuwa suna isa suka far training babu zama, sun dauka kusan kwana biyu suna tsattauran training, mamaki yake sosai yanda suk sanda za ayi training shida hammam sukeyi saidai this time araound babu hammam babu labarinshi karshe ma dai samun leave report dinshi yay akan cewa zaije india tare da babanshi health check up, share alamarin shi yayi ya maida hankalinshi kan abunda yazo yi.
Kwana biyun da sukayi sun samu wahalan network don gaba daya babu network a inda suke sai a kwana na uku ne suka samu network ya dawo, sai a lokacin ne ya samu damar yin wasu ayyukan ciki kuwa harda sakon m5 wanda ya shaida mashi komai yana tafiya daidai saidai sakon karshen ne ya bashi mamaki sosai ya sanya shi cikin zulummi, nan take ya samu kebatccen waje yazaune tare da bude laptop dinshi ya soma research, hoton susupect dinsu ne ya bazu a labaran naigeria da duniya gaba daya akan cewa babban drug dealer from nigeria, mamaki ne karara a fuskanshi da tsoron abunda zai biyo baya tunda gashi yanxu dai komai ya soma bayyana saidai duk sanda siriin empire dinan ya soma tonuwa idan ana gab da kamasu komai ke rugujewa saidai yayi alqawari wannan karon komai zai faru saiya ganosu nan take ya umarci m5 daya tura mashi gaba daya backround check da mutumin, shuru yayi ya soma karanta background din yaron ciki kuwa abubuwa dadama sun bashi mamaki nan take tunani da yawa ya fara wanzuwa akanshi background check dinma dakyar m5 ya samu don koina akayi bincike akanshi ba a samun komai, a rude ya bude wayanshi ya shiga emails dinda private investigator dinshi ya tura mashi ganin address da profile din yaron iri daya ya sashi dogon nazari, tunawa da wani abu ya sashi bude report file din suspect din nan komai ya futo daga kan time din da aka kamashi da hospital report dinshi da kalar kwayar da yake safarar ta da aka samu a cikinshi, nan take ya soma comparinsing sai kawai ya kece dariya kawai chan kuma ya tsuke fuska yana mamaki sosai, menene alakar yarannan da kwayarnan, idan bai tuna ba lokacin da kannenta ke asibiti daya daga cikinsu an gano kwayar taso ta mashi lla saidai abunda ya kasa ganewa shine ashe dama chan kwayar daga Nigeria ake yenta ne kokuwa suma zuwa tayi nan kasar ganin ya rasa amsoshinsa yasa ya dukufa da nashi binciken, bayason wani tunani daban don haka ya soma bin komai a sannu a hankali.
?
Bangaren amra tun bayan ya tafi ta samu sakewa sosai a gidan, kullum kuwa m5 ke zuwa ya kaita headquarters sannan lokacin tashi ma da kanshi yake daukanta cikin daya daga cikin motocin general dake penthouse dinshi, sannu a hankali zancen aurenta da general ya soma fitowa, dalilin kawota da m5 keyi a motar oga kwata kwata wato general saidai sanin girman general din yasa babu wanda ya tunkareta da maganar saidai gossip dake yaduwa kamar ruwa.
?
Cikin kwanakin haifa ta dawo aiki, ba karamin dadi amra taji ba saboda tayi kewanta sosai, saidai ganin yanda haifa ta chanza sosai ta rame yasa hankalinta ya tashi, saida sukayi round medical check kafin suka wuce office din haifa, zama sukayi cikin hira amra ta jefo mata tambayan dalilin chanzawanta, nan take ta mata bayanin abubuwan da suka faru tsakaninta da hammam, ba karamin tausayinta amra taji ba don ita kadai tasan yanda kawarta ke sanshi saidai abunda yafi bata mamaki shine dalilin daya rabu da ita, shawarwari amra ta bata tare da tausasa ta harta warware tayi alkawarin mantawa dashi har abada.
Hira suka sha sosai inda amra ke tambayanta jikin abuh wanda ya ji sauqi sosai, karfe hudu daidai suka fito, kamar koda yaushe suna fitowa m5 yayi parking motar shi gaban entrance na shiga asibiti, nan take mutane dake wucewa tsakanin headquarters da asibiti kowa yay a zuba masu idanu,kallon amra haifa tayi don tayi mamaki sosai, murmushi haifa tayi kafin tace   mrs general, har anyi nisa ne ban sani ba 
Kauda kai amra tayi takai zata dan bugeta tace   hmm so much has happen, shiyasa nayi ta kewarki sosai, 
Bude jakanta tayi ta dauko wayar daya bata ta kalli haifa tace   I lost my other phone, bani contact dinki 
Kallon wayar haifa tayi batace komi ba ta saka mata contact dinta kafin suyi sallama ta wuce cikin motar m5 ya zagaya ya bude mata ta shige.
?
Tana isa gida ta aje jakanta da laptop dinta ta wuce dakinshi soma tube kayanta don a gajiye take, saida ta rage komai daga jikinta ya rage daga ita sai dogon tight da bra daman abayace kamar kullum,
Wucewa tayi cikin toilet din ta watso ruwa kafin ta fito daure da towel dinta, gaban clost dinshi ta bude ta dauko kaya marasa nauyi doguwan riga kafin ta wuce kitchen tasha cereal, ganin lokacin sallah yayi ta koma toilet ta dauro alwala tayi sallah,
Kan couch ta koma ta janyo wayar, number haifa tayi dialing, ringing daya biyu ta dauka, hira sukaasha sosai kafin haifa ta soma tambayanta bayanin abunda idanunta suka gani dazu, shuru amra tayi kafin ta soma bata labarin komai da zaman da sukayi a kwanakin da batanan, wani irin ihun murna haifa tayi tace   babe you guys are in love inba haka ba meysa zaisa a dunga private bodyguard din general gaba daya zai dunga hidima dake haka  
  babe nifa bansan dalilin shi nayin hakan ba 
  Okay now tell you are you in love with him  haifa ta jefo mata tambayar
Shuru amra tayi gabanta na bugu sosai tace   babe noo, ke kinsan wannan yafi karfina, infact nima hes not my& typ&  
bata bari ta karasaba tace   uhmmmm, yanxu ki fadamin, did anything happen between you guyss  ?
Da sauri amra tace   kamar me kenan 
  babe you know what im talking about 
Banza amra tayi da ita tace   babe kinga wannan general din yanada wni irin hali da baka gane mashi, ina tausayin matar da will end up with him,talking of wani abu haif kokin manta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login