Showing 51001 words to 54000 words out of 381117 words

Chapter 18 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1975

ba sai wuraren karfe shida, wanka ya sakeyi sannan ya gabatar da salla ya shirya cikin farar jellabiya fes wanda ta amshi karkaffan surar shi sannan ya sanya jeans baki daga ciki dan jallabiyan tadan dingile mashi, rawanin larabawa ya nada sannan ya janyo keys dinshi da laptop dinshi ya futo.

Hafiza& & & & & & & &
Hafiza ce zaune cikin dakinta, dukta hargize duk wani information data nema akan amar ta samu, abu daya ne ya tsaya mata arai, ta kasa samun wanda aka hadata dasu don su hada hannu, babu yanda batayi ba akan ta gano su amma ta kasa, karshe data gaji tayi masu message kamar haka   ina son ku bani hadin kai, inada shaida akan amar na wasu laifi daya shafi kasar nan da yayi kuma ina fatan hakan zai kawo karshensa,I can be very useful to you, all you have to do is trust me kawai  & zama tayi kusan awa guda babu reply, ganin kamar tana batama kanta lokaci ne yasa ta wullar da wayar ta miqe, hafiza irin matan nan ne da ake kira green snake under green grass, zaata iya komi akan abinda take so, kuma zata iya tarwatsa duk wanda ya bata mata koda kuwa tana son mutun, wani irin mahaukaci so take ma amar wanda dalilin haka zata iya tarwatsa farin cikinsa akan ya bujire ma tayin datayi mashi akan soyayyar ta gareshi, tana da hatsari sosai.
?
Toilet ta shiga tana futowa taji karan notification da sauri ta karasa wajen wayan har towel din jikinta yana neman zamewa sbd sauri ,cikin hanzari da sauri ta bude message din   call me now!!  .. da sauri ta fara dialing number, ganin anyi picking yasa ta sauke ajiyan xuciya ta soma Magana   thank goodness, im so happy you pick my & .  Ba a bari ta karasa ba akace   what do you have against him?  ..shuru ta danyi tace I have something very big and it s a secret, that can also make him fall forever  ..
  just say it 
Da dauri ta soma Magana ahankali   he got married with illegal actions, I mean he married some girl from his country that is not emirati, and he married her because she needs uae citizenship which he agreed knwing that its illegal and it can detroy his career  ..
  do you have written document or proof of what you said  .
Da sauri tace   no I don t that s the reason I need your hands in these, I have a plan, I need to be by his side I don t care about the fake wife but I have too cos that s the only way to I can get close to him, ta wannan hanyar ne zan samu duk wani proof da zamu buqata bayan wannan ma harda wasu abubuwan da bamuyi tsammani ba  & shuru akayi daga bisani mutumin yace   I will contact you 2morrow morning, now send me about the plans  ..yana kaiwa nan ya katse wayan, aje wayan tsohon yayi, wannan batun yayi mashi dadi, lokacin da yake ganin calls dinta baiyi tsammanin abun da zai mashi dadi bane, dariya yayi irin ta riqaqqun mugaye sannan ya dauka wayan shi yayi dialing wata number da akayi saving da   my son  ..ganin kusan yyi 2 mised call ba a dagaba ya doka wani ubantsaki yace   useless boy, dole nasan yanda zanyi na juyaka yanda nakeso, anyways I don t knw how you will feel or react idan ka gane uwar ka na raye kuma tana wajena dukda tsahon shekarun nan ka daukeni a matsayin life savior dinka, hahahahaha  ..wata shegiyar dariya ya babbake yace   you will always be my uselful stick 
Yana nan zaune wani call din ya shigo wayanshi,saida ya dauka kusan awa guda yana yi wanda duk plans ne akan yanda zasu wargazar da duk wani shirin amar akansu wanda ya zame masu kamar threat acikin harkokinsu,   alhaji calm down,every thing is under control, hes also under my control, just focus on the transportation over there, and we need more people for tracfikking, everything is low now, I need more badges from your country, that will help out, banason ina yawan zuwa sosai don ganin yanda abubuwan suke gudana acahn  & saida ya gama wayan kafin ya kashe.
?
?
Abu dhabi specialist hospital&
Yana parking ya bude moton shi ya futa, direct ya wuce ciki, daidai dakinta ya tsaya kallon kofar yayi wanda na waje kan iya hango duk wani patient dake ciki tadan glass din gaban kofar da aka rubuta vip ward 2, ahankali ya bude ya kutsa ciki ya tsaya bakin kofar, kamar kullum fuskar nan tashi babu yabo ba fallasa,dagowa yayi yana fuskantar gadonta,kallonta yyi tsaf ganinta zaune jingine da gadon idonta a lumshe ya sashi karasawa gaban gadon dan nesa da ita, kallonta yake sosai, ahankali kamshinsa wanda bata taba jin qamshin dake shiga kwanyar mutun ba ?kamar shi ya soma shiga hancin ta yayi mata sallama, ahankali ta soma bude jajayen idanunta tar akanshi wanda suka dan kumbura eyelid dinta duk sun dan tashi tsabar kuka, wasu siraran hawaye ne suka zubo mata, lumshe idanunshi yayi sannan ya karasa ahankali gaban gadonta, ganinshi dab yasa ta rasa dalilin sakin kukan nata da karfi nan take, ahankali ya zaune gefen gadon, abun mamaki sai ganin hannunshi tayi yana tunkarota, ahankali yasa hannunshi ya janyota kamar yar babyn roba ya sanya ta cikin jikinshi, shi kanshi ya rasa dalilin hakan da yayi, kawai ya tsinci kanshi da yin hakan ne, fashewa tayi da kuka don kamar tunda yayi hugging dinta jikinta ya kasa resisting hug din don she needs it badly sosai, ahankali ya soma dabbing bayanta yana shafawa ahankali, saida ta soma rage kuka kafin ahankli kamar bazaiyi Magana ba yace   how are you feeling now?  ahankali ta zaro jikinta daga nashi, ta koma gefe, wani irin sanyi jikinta yayi ga wani irin dadi dataji ya ziyarce ta, kallonta yayi sannan yace   kinci wani abun?  ..ahanakli tace   nurse tace I cant eat sai gobe  ..runtse idanunta tayi don wani irin zafi taji sbd matsawa da ta danyin nan, da sauri yace   sorry da zafi ko  & kawar dakai tayi tace   uhm  & zama sukayi babu wanda yayi Magana, anatse tace   sir please zanyi wii wii   ..yanda tayi maganan saiya burgeshi,   should I help 
Bata kalleshi tsoron abinda zatace ya dirar mata tace   no ka kira nurse  .. baima tsaya jinta ba ya dan rankwafo ya dauke ta gaba daya, gabanta ne ya bada dam, wani irin yanayi suka tsinci kansu, tsayawa yayi yana kallon cikin idanunta, itama kallonshi take kamar zasu cinye juna, kawar dakanta tayi, anatse ya matso da fuskarshi kusa da tata yace   daga yau sunana yaya not sir,   ..girgida mashi kai tayi sannan ya kaita toilet, akan wc ya sauketa, ganin haka ya sashi saurin cewa   zaki iya ko&   da sauri tace   please sir& sorry please ya& yaa, ka kira min nurse  jin yanda ta furta yaya yasashi lumshe idanunshi yace   okay  ya fuce ya barta anan zaune, yana futa ya danna emergency button din jikin gadonta, da sauri akayi knocking, bude kofar akayi, nurse din ta shugo, kai tsaye yace   help her out  ya nuna bata bathroom din toilet din, wucewa nurse din tayi ciki, ganin haka yasa ya fuce, saida ya shiga cikin motar shi kafin ya soma dialing number hamman,   dude whats up?  , jin ya amsa kiran yasa amar saurin cewa   call your girl friend, uhm this girl is in hospital 
Baima jira amsa hammam ba ya kashe wayan ya kunna motar shi ya fuce, ahankali moment din dazu ya fado mashi, dan tsaki yayi aranshi yace   why would you do that yanxu sai raini ya shugo tsakani  , kawar da zancen yayi daga cikin zuciyar shi, wakar maher zain for the rest of my life yake bi anatse, dan cute bakinshi yake motsawa yana dan girgiza kanshi da alamu waqan na mashi dadi, jingina yayi da kujean nashi sosai, hannun shi daya na kan steary daya kuma na kan gear.
?
Hammam na gama waya da amar ya soma nazarin Magana amar,idan har ba mistake din jin abinda yace bane yana nufin amra bata da lafiya tana asibiti Kenan, da sauri ya soma dialing number haifa, tana dagawa ya soma Magana   habibty I think amra is sick, I just received call from amar that shes in hospital I just hope..anyway where are you  ..haifa wanda fitowanta Kenan daga kitchen dinsu hannunta riqe da bowl din fruit call din hammam ya shigo wayanta, da sauri tayi hanzarin picking bayan ta saurari abinda yace hankali atashe tace   wait what, meya sameta, innalillahi, ina gida ynxu amma bari ya dauko key nan a futa yanxu na wuce asibiti  ..tana kaiwa nan ta kashe wayan, fruit din da bata sha ba Kenan, da sauri ta haura sama ta jawo black veil din abayar jikinta ta sakko qasa, ganin ummi zaune a sitting room ya sata cewa   ummi zanje asibiti yanxu, amra bata da lapiyar  ..fatan samun lafiyar amra ummi tayi sannan sukayi sallama ta fuce, cikin sauri take driving har taqaraso abu dhabi specialist hospital, da sauri sauri ta fara kokari shiga cikin reception din, ganin hammam daga gefe wanda kusan lokaci guda suka iso yayi parking yasa ta dan tsaya ya karaso, atare suka qarasa cikin reception din, shida kansa ya bincika masu dakinta, mamaki ne qarara a fuskarshi lokacin da receptionalist din ta nuna mashi file din amra da shi kadai ne mai sunan ta a asibiti, ganin an rubuta mrs amar, kawar da wani tunaninshi yayi kafin suka wuce dakin amra wanda ke cikin vip na manya manayan mutanen kasar, da sauri haifa ta bude kofar batama tsaya knocking kofar ba, tsaya wa tayi turus ganin amra wadda ke kwance, da sauri ta karaso idanunta na kawo ruwan tausayi don haifa ciwo kadan tage gani ya sata kuka, da sauri ta karasa gabanta ta kamo hannunta tace   babe, subhanallah meya sameki, karaso wa shima hammam yayi ya mata kallo daya ya danyi wani nazari kafin ya kawar da kasha don shima yanson sanin dalilin kwanciyarta a asibitin, amra wadda bacci yadan soma fuzgarta don allurer da akayi mata don tanata complain din zafi tun bayan futsari ta nurse ta taimaka mata tayi ya sa ta saurin bude ido jin muryar haifa, da sauri da budesu akan haifa wadda itama ita take kallo fuskarta qunshe da tausayin aminiyarta, dan murmushin wahala amra ta qaqalo ya riqe hannun haifa don ta taimaka mata ta zauna da kyau, gayara mata zama haifa tayi kafin tace   babe calm down daga zuwanki harkin fara damuwa, I got operated and alhamdlh komai yayi sauqi  ..jin haka yasa haifa bude idanunta sosai tace   operated for what babe, meysa baki kirani ba, why   & jin haka yasa amra saurin kwantar mata da hankali kafin ta kalli hammam, gaisawa sukayi wanda shima duk alamun damuwa sun fito qarara a fuskarshi, nan yabar haifa bayan yayi ba amra sallama sannan ya fuce abinsa.
Kallonta haifa tayi tace   waya kawoki asibitin  ..kwanciyar amra ta gyara don baccin ya soma fuzgarta sosai tace   haifa lets not talk about its now inajin bacci sosai  & ganin haka yasa haifa ta gyara mata blanket din jikinta cikin kulawa sannan ta zauna gefenta har bacci ya dauketa.
?
Hammam na futowa ya wuce apartment din amar don yasan nan zai samesa, yana karasawa bai tsaya komai bay a danna pins din kofar ya bude hankali kwance, ganin light din sitting room din are dim ya sashi karasawa cikin bedroom din kai tsaye, bude kofar yayi anatse ganin babu kowa aciki dakin yasa shi karasawa gaban couch din bedroom din ya zauna, jin karar saukan ruwa ya tabbatar mashi da amar na cikin bathroom din, ahanakli ya zaro wayan shi yana dannawa don jiranshi ya futo, dagowa yayi ianunshi suka sauka kan laptop din amar wanda ya daura shi kan table din gaban couch din wanda da alamu aiki ma yakeyi kafin ya miqe ya shige bathroom din, sauke idanunshi yayi ya cigaba da danna wayanshi, after some seconds ya dago idanunshi akaro ba biyu, idanunshi ne suka sauka kan portal din headquarters da tambarin uae armed force wanda gaba dayashi id encrypted, jinjina kai amar yayi don tunda yake bait aba ganin amar yayi using irin wannan portal dinba dukda usually idan manyansu na using wannan portal din saidai idan suna aje wasu manyan bayanai wand aba kowa yasan da irin encrypted portal dinba shima ganin tambarin uae armed forced ne ya sashi gane cewa tabbas wannan secret encrypted portal ne, jin karar kofa ya sashi kawar da kanshi ya kalli amar wanda ya fito qugunshi daure da farin towel wanda yakai mashi har gwiwa, dayan hannunshi riqe da wani towel din yana goge sajen gaban fuskarshi, kallonsa amar yayi baa bin mamaki bane don ya saba ganin hammam kai tsaya cikin bedroom dinsa, karasawa yayi gaban closet dinshi ya jawo wasu kananun kaya masu shegen kyau na nike black color, baiko kalli hammam ba kuma baice mashi komai ba shima hmmam bai tanka mashi bay a cigaba da dannan wayan shi don yasan halinsa, saida ya koma bathroom ya kimtsa sosai ya futo ya tsaya gaban katon dresser shi ya soma wankan turare, saida dakin ya dauke kanshin sa kafin ya saurara ya juyo ya karaso couch din,   tun yaushe kazo  ..jawo tlaptop din shi yay ya rufe sannan ya wuce gaban gadonshi ya aje kan bedside, dagowa hammam yayi sannan ya kalleshi yace   banfi 5mins da zuwa ba, 
  muje parlor muyi magana  . Wucewa amar yayi shima hammam ya mara mashi baya, zama sukayi akan kujerun parlorn, kallonshi hammam yayi sannan yace   na kai haifa asibiti dazu, amma ?maisa da mukaje ban ganka ba  ..tabe baki amar yayi ya jawo remote ya kunna tv kafin yace   don t I have time for my self ne? uhmm, ay nayi kokari ma dana kaita asibiti  ..kallonshi hammam yayi ya jinjina kai yace   I tot you ve done it already ay shiyasa  & sanin abinda hammam ke nufi sarai ya sashi doka tsaki ?kawai yace   its not that simple, bana son raini, infact bana tunani zan iya yin wani abu da yarinya kamar wannan, shes too young and small for me, anyway banason maganan for now  ..dariya kawai hammam yayi yace   okay wannan matsalarka ce, idan har sauran ruwan naka ya qare kaine kake cikin matsala, tunda na kawo maka solution kana wasa da damar daka samu anyways take your time  ..banza amar ya mashi ya maida idanunshi kan tv da ake wani program, shuru ne ya biyo baya, ganin yau da yan miskilancin nasa ya sanya hammam miqewa ya mashi sallama ya fuce abinsa.
Bai wani jima a zaunen ba yaji zaman ya ishesa gaba daya, daki ya koma ya rage kayan jikinsa zuwa shorts kawai sanan ya dan kwanta. 83-84
Abu dhabi hospital 5pm&
Hira sukasha sosai ita da haifa bayan ta tashi daga barci allah ya taimaka jikin nata ya dan sake sosai, don tana iya tashi tana zagaye dakin don doctor ta umurce ta da hakan.
Yau kusan kwana biyu Kenan tun bayan haifa tazo ta duba ta, yauma tana saka ran ganinta don sunyi waya akan zatazo da ummi don su dubata, bangaren amra kuwa ba qaramin dadi taji ba da baya zuwa don rabonta da ta ganshi tun ranar da akayi mata operation da safe bayan yaje ya dawo bai sake zuwa ba itama kuwa bata damu ba don babu abinda ta rasa anan asibitin daga kan meals dinta zuwa abubuwan buqata duk tana samun kulawa daga wajen nurses din ga haifa tana zuwa itama don ganinta.
Anatse ta jawo walking stick din dake taimaka mata wajen tsayuwa, saukowa tayi daga kan gado anatse sannan ta saka cute slippers din da ake ajewa patients, gyara riganta tayi wadda ta dan karkace gefe guda sannan ta futo, ahankali take takowa har gaban compound din asibitin, wata irin iska ce mai dadin gaske ke busowa don garin yayi lumlum sakamakon danshin ruwan da akayi nay an kwanaki, anatse take zagayawa har ta dan samu waje ta zauna don jin yanda kafarta ta sage sosai, zaman minti goma tayi bayan ta huta sannan ta sake miqewa, tafiya takeyi ahankali hart azo gab da tsakanin parking space da inda zai sadaka da entrance din asibitin, anatse kamshin turarensa ya fara bade surrounding din wajen, anatse ta dan juyo ganin babu alamunshi a wajen yasa ta soma tafiya anatse ba tare da ta juyo gabanta ba, juyar da idanunta tayi gaban hanya wanda yayi daidai ta bugewanta da glass door din entrance door din cikin asibitin wanda ake turawa, da sauri tayi baya don taji zafin bugun ba kadan ba wanda dalilin yin baya yasa ta harde kafafunta, saura kiris ta zube a kasa, amar kuwa wanda tun lokacin da ta miqe daga zaune a compound din ya shigo cikin asibitin da hadaddiyar lamborgini dinshi, futowa yayi daga motar sanye da jellabiya fara kamar kullum fuskanshi sanye da bakin glass wanda yake boye mashi kamannin sa sosai, kallonta yayi sosai da yanda take dingisa kafafunta har lokacin data juyo tana waige waige, saida ta fara tafiya kafin ya mara mata baya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login