Showing 27001 words to 30000 words out of 347251 words

Chapter 10 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1398

weldone Little ! Weldone , so yanzu kun samu wanda zaku dunga tanbaya fita right ? Do as you wish , kar na  kara ganin ka a inda nake  zai juya Little yayi sauri ri ko hannunsa , shima cikin sauri prince ya  karaso wajan  Yaya Bobo fushi kake dani? Taya zaka ce mun kar na  kara zuwa inda take Dan Allah kayi ha kuri yaya bazamu  kara ba , please just punish us with anything amma banda haka ! Dan Allah wasu  kwalla har sun fara tarar wa Little ,cikin Sauri prince ya furta  Yaya please karka fad awa Ya ya Big Boss , Dan Allah don t be angry  batare da Bobo ya kallesu baya nuna musu hanyar  Ku  bace mun da gani Little zai  kara magana Bobo ya d an daka musu tsawa da Sauri prince ya kama hannun Little suka bar wajan, shima zai juya sauban yayi saurin ri ke hannunsa ,  su d in ba  kanne na bane ? Kome yake tsakanin mu yayi ace su shiga ciki? Do you really hate me Bobo? Bobo zai fuske hannun sa Sauban ya  kara ri ke wa , a zuciye Bobo ya juyo zai kawai sauban Naushi sai kuma ya fasa ?ya sauke hannun sa tare da juya masa baya zai tafi , cikin cool voice sauban ya furta  Am so sorry Dude ! Please, ban tafi dan bana san Kuba, Jinayi idan ban barkuba a wannan lokacin kamar za a ciren rai na , I can t take it please, baka kulani, Big Boss baya kulani! Over 22 years da wannan abu nake kwana nake tashi , can t you just forgive me with this my mistake ? It s your Bibii fa , can t you help me na Daidai da Big Boss shima ?it really pain me Bobo, i can t take it any more , tun da bakwa bu kata na I will distance my self from everyone , ko mai zai faru ma ya faru, I don t care any more  , ya juya zai tafi Bobo ya kai mishi duka a baya, lokaci d aya sukayi hugging junan su , I really Miss You Bobo, so badly I really missed you guys, I searched everywhere amma ban same kuba , please don t leave me again  shima Bobo kulle eyes d insa yayi kafun ya furta  also missed you Bibi, just na kasa manta yadda ka tafi kabar mu , lokacin da muke bu katar ka , everything was so doomed  ,  kara hugging d insa Sauban yayi  am sorry , am so sorry dude , am really sorry but nasan I will really suffer kafun Big Boss ya ha kura , this your brother yana sa mun ciwan kai tun muna  kanana .?

 Karamun dariya Bobo ya saki kafun su raba hug d in da sukayi  babu ruwa na kun fi kusa fa  , and su Little fa ?cewar sauban  Naga alama kun shagwa ba yaran nan ko Babies Albarka , yadda naga ya tara  kwalla a idanuwansa it most be hardly ba kuka zaiyi ba  , kallan hanyar da suka bi Bobo yayi fuskarsa a sake ya furta  Yayi fushi yanzu, he wont talk to anyone , kuma bazai ci abinci ba especially when he cries,ya kwana biyu baiyi rigimar ba, bazai yi bacci ba harsai yaga Yayan sa shima ya basa ha kuri .

? ? Kun  bata yaran nan right ?  Zanje na lallashe sa da kaina cewar sauban, haryanzu hannun su na ri ke da na Juna .  Go! Go! Yau fushi nake dashi , and i have a lot to do, akwai ayyukan da zanyi wa Big Boss , jan hannun sa sauban yayi suka soma tafiya  Don t mind your brother , he s always my headache , and I so much love that dude  .

00?00?00?00?00?00?00?
00?00?00?00?00?
ABLA
Kiran sallar la asar ne ya tashe ta daga baccin data soma , gabaki d aya bata san lokaci ya ja haka ba , bakin ta d auke da addua ta mi ke tana kallan agogo , cikin sauri ta wuce toilet tayi alwala tare da kabbara sallar la asar d inta . Sai a lokacin ta tuna da wayan ta da ta saka a charge, cikin Sauri ta d auko zata kunna data sai taga ba layin Nigeria ne a ciki ba , kamar zatayi kuka haka ta ajje wayan tafi falourn. Wani irin mamaki da al ajabi ne ya kama Abla ganin gabaki d aya an canza gabaki d aya furnitures d in falourn , komai na ciki an sabun dashi da sababbi masu shegen kyau , tana fitowa ta tara???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?r da Jennifer a tsaye tana jiran fitowar ta , cikin sauri ta  Weldone ma  , kasa ce mata komai Abla tayi sai  karabun falourn da take da hannu , itama Jennifer batare da damuwa ba ta ?sai ta hannun ta zuwa direction d in dinning  please ma am  ta  kara cewa , kallan dinning d in Abla tayi kamar bazata je ba sai kuma ta  karasa Wajan dinning d in, yanzu ma wani mamakin ne ya kuma kamata ganin fresh foods da aka  kawata kan dinning d in da shi, komai na bu katar cikin an da fashi , cikin tanbaya da mamakin da ya kuma hawa face d in ta ta furta  Abincin nan da ? Na Suwa ne ? , cikin Sauri Jenny ta furta  it s for you madam, if you need anything more sai a canza miki  dakatar da ita Abla ta hanyar furta  waya baku izinin wannan abubuwan ? Kai tsaye Jenny ta furta  umarni ne daga sama  Dan ta be baki Abla tayi dan gabaki d aya ta kasa fahimtar wannan umarni ne daga saman da suke fad a ,  karar da cikin ta yayi alamar yunwa ya sa bata da wani choice d in da ya wuce ta zauna Sabida yunwar da ta soma ji, tana zama jenny ta tsaya tana jiran umarnin Abla , a hankali Abla ta furta  you can go Jenny zata juya Abla tayi saurin dakatar da ita , ki fara d iban abunda zaki ci tukunna  Jenny zata yi mata musu itama Abla ta furta  umarni ne daga sama  , ba yadda Jenny ta iya haka ta d auki uban plate d in da Abla ta cika mata . Tana barin wajan Abla ta  Karabun wajan da kallo dan har yanzu bata daina mamaki ba ganin yadda gabaki d aya aka canza tsarun komai, Tuna n1n komai ta ajje a gefen ta tayi serving abun da take san ji ganin kamar  kara tayar mata da yunwar ake .

********A  Bangaran Little kuwa Bobo na korar sa direct part d in friend ya wuce dan gabaki d aya babu part d in da yake shiga sai nasa, Prince zai ri ke masa hannu yayi sauri ja baya , batare da ya kalle sa ba ya furta  Just leave me alone yaya  , yana gama fad a ya bud e lifter ya shiga ,prince ya zo shiga Little yayi saurin kullewa , da Sauri ya furta  what s wrong with you little ? Huh!? Kanasan tayar mana da hankali ne ? Yaya Bobo fa ba fushi yake ba , why are you angry now ? Shiru Little yayi masa sai  kwallar sa da ya goge cikin ido , gudun kar Prince ya hawo ya same sa ne yayi Saurin nufar wani corridor da shi kansa bai san d akunan wa bane a wajan, yana shiga bai tsaya  bata lokaci ba ya sawa  kofar lock tare da tsugunnawa a  kasa yana had e gwiwowin sa.?
? ? ? ? ? Prince na hawowa gabaki d aya ya soma bin doors d in wajan yana kiran su nan little , amma little ya ki amsa masa , a sanyaye ya furta  Little ka dena fushin nan mana , it s hurt me , ka fito mu tafi sallah kaji ? Please  , yanxu ma shiru Little yayi masa , duk yadda prince yayi akan ya lallashe sa ya  ki kulasa har sai da prince yayi zuciya ya rabu dashi, yana barin part d in Little ya bud e  kofar, fuskarsa gabaki d aya ta kunbura tayi ja sosai , idanuwansa ma duk sun kunbura , sai da ya tabbatar sun shiga masallaci tukunna ya fito , ana idar da sallah ma kafin su fito yayi saurin barin Wajan . Prince kuwa tunda ya fito yake zuba ido yaga ta inda little zai fito amma babu shi babu alamar sa cikin Sauri ya nufi wajan Bobo da ya fito daga masallacin shima  Yaya Bobo bansan me ke daman saba, tun fad an da kayi mana ya kulle kansa a d aki, please Yaya bobo we re sorry , please  d an shiru Bobo yayi masa kad an yana kallan sa kafun ya furta  leave him for now , prince zai  kara magana Bobo ya furta  No more questions ya  karasa yana barin wajan. Allah sarki prince kasa zama yayi ya  kara komawa duk yadda yayi da little akan ya bud e  kofar ya ki  budewa , abunda bai san1 ba little bacci ne ya d auke sama akan gadon d akin.?

6:00pm Daidai lokacin da aka kira kiran sallah prince ya  kara komawa amma shiru little bai bud e masa  kofa ba , ran sane ya soma  baci ya rabu dashi amma har cikin zuciyar sa yana mamakin shirin little ,har akai sallar isha i ma still little na d aki bai fito ba abunda ya  kara haushi na prince , koda aka idar da sallah a guje prince ya bar d akin yana gudu yana dialing number Bobo,  Yaya please kazo kayi magana da Little na fara jin tsoro, yaya bai fito sallahr magrib ba kuma har yanxu bai fito ba  ya  karasa yana kashe wayar , d aya daga cikin  kofofin d akin ya nufa bug?n duniya Prince yayi amma little bai bud e masa  kofa ba Daidai shigowar Bobo da sauban c1kin falourn . Da hannu prince ya nuna musu  kofar d akin da little yake ciki dan ko magana ya kasa hankalin shi gabaki d aya ya tashi kamar zai yi kuka , kiran sunan Little Bobo ya fara yi shima  Little ? Little ? Open the door , karka bari na bud e da kai na , bansan wannan rashin jin naka , Little &  ya  karasa da d an fad a fad a , duk yadda yayi akan little ya bud e  kofar Little bai kula kowa a cikin su ba , sai a lokacin hankalin Bobo ya soma tashi musamman idan ya tuna da situation d in Little , shima sauban ba yadda be lallashi little ba akan ya bud e kofar d akin amma shiri kamar babu kowa a cikin d akin ,  let s break the door  , cewar Bobo, hakan ne kuwa ya faru sauban da bobo suka daddage suka hankad a  kofar, amma bata bud e ba , a karo na biyu suka  kara hankad ata , nan ma still bata bud e ba sai a karo na uku da suka saki  karfin su sosai  kofar ta  Balle , a kwance suka tarar da Little babu abunda ya same sa , yadda yake kwance sai kace mara rai , cikin d an fad a fad a Bobo ya kira sunan shi , nan ma still Little bai amsa ba , a karo na biyu ya  kara kiran shi nan ma still shiru , cikin sauri Suka  karasa inda yake babu Inda prince ya soma ta bawa sai zuciyar Little ganin har yanxu bugun zuciyar sa na tafiya Daidai amma abin ba karamun girgiza su yayi ba , hannu Bobo ya sa ya d ago da Little amma kamar matacce yayi baya zai fad i, hanyar toilet bobo ya nuna prince batare da ya kalle saba ya furta  water  da gudu kuwa prince ya shiga ya d auko musu ruwa ,kad an bobo ya fara yayya fa amsa , shiru Little bai motsa ba , ganin hakan ya sa ya kwara masa duka ruwan,Wani irin jan nunfashi Little yayi tare da ajiyar zuciya mai  karfi , a firgice Little ya bud e idanuwansa yana ganin Bobo yayi Hugging d insa  Am so sorry Ya ya Bobo, please I want to sleep with you today  , me ya faru ? Shine tanbayar da sauban ya je fa masa , hannu Little ya d aga alamar bai sani ba kafun ya furta  Nazo zan fita sallah , har na saka hannu zan bud e  kofa daga nan nan  kara sanin Menene ya faru ba , but please karku fad awa Yaya kunji , amaimakon Bobo ya bashi amsa sai toilet da ya nuna masa , je ka cire kayan ka , Tohm Kawai Little ya furta yana nufi toilet d in, yana shiga Bobo ya kalli Prince  Let s leave this matter here , kar ka fad awa Big Boss komai I will handle it, hatta uncle karka fad awa ,Okay ? , kansa Prince yayi knodding kafin ya furta  Okay  basu bar d akin nan ba har saida little ya canza kayan jikin sa yayi sallah kafun su Fito falour inda aka had a musu dinner d insu iya su kad ai.

00?00?00?00?00?00?
00?00?00?00?
? ? ? Abla tana idar da sallar isha i toilet ta nufa direct domun ta watsa ruwa a jikin ta , sai da ta gama abunda zatayi tazo zata cire towel ta tuna da cream face d in da ta gani a gaban mudubin d akin, batare da wani da muwa ba ta fito daga dressing room sanye da d an  karamun towel d in da ya rufe mata  kirjinta zuwa cinyoyin ta dan ko gwiwar  kafarta bai sakko mata ba , sai dogayan fararan  kafafuwanta da suka fito cikin farin towel d in jikinta , har ya fito cikin d akin bata d ago da idanuwan ta ba , sai da taje gaban mudubin d akin harta d auki cream d inta kamar Wanda aka cewa ta kalli cikin mudubi ta hangoshi zaune daga kan gadon d akin yayi crossing legs d insa da alama ya dad e da shigowa cikin gidan sabida armless Shirt d in jikin sa da wani black d in wando me shegen laushi da ya wuce gwiwar  kafarsa da  kadan. Wani irin ihu Abla ta saka a tsorace jikinta har rawa yake bata san lokacin da ta yar dar da cream d in hannun taba ta ruga dressing room d in ta a guje , d an ta be bakinsa. Big Boss yayi Sabida ihun da ta saka har sai da lumshe idanuwan sa , ko kusa kuma bai matsa daga inda yake ba sai kallan agogon hannun sa da yayi , ko cikakken mintuna Biyu Abla batayi acikin d akin ba ta kuma sakin wani  karan , d an  karamun murmushi Big Boss ya saki kad an kafun yafurta  Matsoraciya kawai , bai rufe bakin sa ba Abla ta shigo cikin d akin Kai tsaye itama gadon ta d ane sai faman tsalle take babu abunda take cewa sai maciji , maciji , ga hawaye da gabaki d aya ya soma  bata mata face gabaki d aya hankalin ta ya tashi sabida macijin da ta gani a toilet, batasan towel d in jikin ta ya soma sa bule wa ba har ana rabin breast d in ta na fitowa waje gashi sai faman tsalle take ta kasa tsayawa , da hannu d aya ya finciko ta jikin sa , cikin Sauri ta rungumeshi sosai tana tusa kanta cikin  kirjin sa kamar wacce zata shige ciki, gabaki d aya batasan me take ba , babu abunda take sai faman  boye face d inta da take a jikinsa , lumshe idanuwansa Big Boss yayi kad an yana  kara ru ko ta sosai a jikinsa , daidai zai saka hannun sa a bayanta towel d in t ya zame hannunsa ya sauka akan fatar gadon bayan ta  Kara lumshe idanuwansa Big Boss yayi kafin da kyar da saka bakinsa Daidai saitin kunnawanta  Me akai miki? Yadda Abla taji wani irin yarrrr a jikinta bata san lokacin da ta dam ke rigar jikinsa , nipples d inta na gogar  kirjinsa  , cikin rawa rawar murya Abla ta  kafa furta  Maciji..ne  shiri Big Boss yayi mata tare da  kara Hugging d inta a jininsa, shikansa yasan tsoran macijin da ta ganine ya zauna a kan laps d insa batare da tayi rigima ba , a karo biyu ya  kara furta  Wanka zakiyi? Kai tsaye Abla tayi masa knodding d in Kanta ba tare da ta bud e idanuwanta ba , d an  karamin murmushin gefen baki Big?
?Boss ya saki kafun ya furta  Good ! Zan miki wankan da kaina  kalmar wankan da ya fad ane ya daki zuciyar Abla lokaci d


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login