Showing 216001 words to 219000 words out of 347251 words

Chapter 73 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1431

-Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 40
? ? ? ??

**********

Abla tana bacci taji kamar ana hura mata iska a fuskarta, d an ya tsina fuskarta tayi kad an tana  bata rai dan sosai
baccin yayi mata dad i, zata kuma juya wa taji kamar an takureta gashi har lokacin ba a dena hura mata iskar ba , a hankali ta soma bud e idanuwanta , Wanda ta gani ne ta  bata fuska d inta , zata juya ya ri ko ta  karki fara please  , kamar zata yi kuka ta furta  Ni bacci zanyi  , tana  ko karin juyawa ya  kara hanata  Don t be stubborn mana. Fushin mai mike dani? Uhm  , yanzun ma  bata fuska Abla tayi kamar ba ita ba  Ni bacci zanyi  . Zata kuma juyawa ya hanata , daman bata manta abunda yayi d azu ba sai ta fashe masa da kuka. Eyes d insa ya d an zaro kad an ganin yadda take kukan dagaske  it s okay kukan ya isa haka , talk to me now. Abla kamar wata yarinya ta no ke ka fad arta  Nidai bacci zanyi , ka tseta yayi ta hanyar furta  ba na hanaki baccin yamma ba ? Uhm why ?rigimar kuma ta mene ne ? , d an kallansa tayi sai kuma ta turo bakinta  Kamanta dani sabida ka dawo gida . Ko zuwa duba mu bakayi ba duka yau , kuma nima bazan kula kaba  , zata kuma komawa ya hanata  wannan bashine matsalar ba , tell me ? Ko sabida nayi wa  kawar ki fad a ? Baki ga tana so ta saka aboki na rashin lapiya ba ? Sakin baki Abla tayi tana kallansa  Ni kuma da kake san saka mun  kawa kuka ?fa ? Shi ai babba ne ita kuma  karama , please Sunshine karka mata komai kaji? Kaga itama tayi rashin lapiya , d azu kuma ta tsorata da kayi mata tsawa ,nima haka , Babyn ka ma haka. Kallan cikin yayi sai kuma ya d aura hannunsa  it s okay now , my baby is okay , itama rigima girl d in is okay saura komawa America right ? Cikin sauri Abla ta kallesa  America ? Jiya fa muka dawo. Kansa ya jinjina  yes ! Ai nace miki kwana biyu kawai zamuyi and kin yadda da hakan , ko kin manta ?  Dan karya wuyanta Abla tayi tana masa narai da ido  Haba my sunshine , ka bari mu zauna a nan kaji? Zai yi magana ta saka hannu a wuyansa tana  kara narke masa , musamman baccin da tayi sai  kyallin idan ta ya  kara fitowa  please my sunshine , you know I love you ko? And our Baby loves you too  , kansa ya had a tare da naga yana d an girgiza wa a hankali  Yaushe kika koyi wannan wayan? Ga baki d aya kina so ki  bata ni da soyayya ? , yanzu dariya Abla tayi zata same jikinta ya hanata hakan  nayi kewar Baby na sosai , wannan karan duk inda kika shiga sai na d akko ki and I mean it, just stay by my side , ko kuma mu koma America kin yadda ? , turo masa baki tayi ba tace komai ba , lips d insa ya tauna kad an yana kawar da kansa gefe  idan na kama bakin nan naki , uhm  cikin sauri tayi saurin mayar da bakinta , har da saka hannu biyu ta toshe bakin nata , sai kuma d an dariyar da take yi  kasa  kasa  kinci abinci? Uhm kawai Abla tace masa kafun ta kallesa cike da zallan soyayyar sa da akullum yake yawa cikin tsoka da sassan jikinta.  Sunshine your the most amazing husband in this world, amma baka fad a mun ba yadda kayi mun wayo akai auran nan , ko nima auran dole za amun daka fad a mun?kallanta yayi sosai kafun ya lumshe mata idanuwansa  da kin san1 lokaci da zaki zo ki dunga mun kuka cikin dare Kenan? Rigimar ki kad ai a lokacin nasan zata hanani samun nutsuwa.But secret ne bazan fad a miki ba . Cikin sauri Abla ta furta  please tell her kaji my sunshine? Abla har da shafa gefen fuskarsa tana  kara narkewa a jikinsa  what will I get in return ? Batare da wani dogon Tunani ba ta furta  Anything my love want ,  kan kance idanuwansa yayi  Kin tabbatar? Yanzun ma cikin full confidence ta jinjina masa kai tana  kara gyara kwanciyarta a jikinsa . Yadda yaga ta natsu sosai sai ya lakaci hancin ta , ba yanzu ba , I will tell you some other time, ki barni for now. Nayi missing d in kune , ki barni please , let s do have anjima sai muyi half kinji? Ta bud e baki zayi magana ya rufe mata da nashi bakin.?

? ? Sosai yake kissing lips d inta kamar ya samu zuma . Itama Abla lumshe idanuwanta tayi ta soma mayar masa da martani, cikin  kan kanin lokaci ya soma  ko karin birkice mata . Zata zame bakinta ya hanata hakan sai ma  ko karin  balle mata buttons d in riga da yayi. Hannunsa Abla ta kama kafun ta zame bakinta da  kyar daga cikin nasan, a sanyaye ta furta  it will be magrib now , mu farayin sallah tukunna ko? Shiru Big Boss yayi mata ga idanuwansa da suke a kulle sai faman  kara lumshe su yake . Zata kuma magana ya sake had e bakin su waje d aya, sosai ya ke aika mata da wani irin sa kon French kiss, batayi  ko karin dakatar dashi ba itama , sai da yayi dan kansa kafin ya zare lips d insa a hankali yana sakin ajiyar zuciya .  Kara lumshe idanuwansa yayi akaro na ba adad i kafun ya janye jikinsa daga cikin nata yana mi kewa .  be ready , idan na dawo  ya fad a a fusge kamar wanda muryarsa ta dushashe, bai kuma cewa komai ba ya kama hanya ya bar d akin.  Dan ajiyar zuciya ta sauke kad an dan ita kanta ta soma tausaya wa kanta tun ba aje ko ina ba ganin yanayin face d insa , musamman da yayi ha kuri sosai kusan 5 days yau ta tabbata bazai raga mata ba kamar yadda ya fad a. Gashi tana san cin wani abun kafun anjima amma tana tsoran hakan tun da tasha last abunda ta had a maranta yake ciwo , tasan alokacin idan ya san1 fad a zai yi shiyasa bata kuma shaba sai dai tayi Seat bath da kusan kullum sai ta yi sa , musamman da ruwan zafi ya zamo abun anfaninta yanzu , dan ko kusa bata using ruwan sanyi sai kuma fruit da take sha shima sabida ya gyara ta , dan shi kad ai take sha taji daidai, ko zata sha kayan had in da ta koya sai dai komai tac1 su daban daban.?

***********

Ko da aka idar da sallar magrib bai koma wajan ta ba , harta  yan gidan da suka fito basu same shi a wajan ba . Big Boss kuwa wani side ya nufa a cikin gidan duk da yana da ta zara sosai da sauran part d in. Wajan a kulle yake kamar an dad e ba a shigarsa , da hannu yayi wa su Victor alamar su bud e  kofar . Wani siririn  karfe Anthony ya d auka yana nufar  kofar  Ga mukullin ta  ,suka ji daga bayan su, lumshe idanuwansa Big Boss yayi tare da bud e su , bai furta komai ba ya juya zai bar wajan , His Excellency da ya  karaso wajan ya ri ke hannunsa  mu shiga ciki mana  , ya  kara fad a har lokacin bai saki hannun Big Boss. Bud e  kofar da Anthony yayi ne ya bawa His Excellency daman soma tafi hannun sa ri ke da na Big Boss har suka shiga cikin part d in, tsakanin Victor da Anthony babu wanda ya biyo su a ciki sai tsayawa daga bakin door da sukayi suna j??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????iran fitowar su .

? ? ?Baban part ne shima inda suka shiga sai dai komai a rurrufe yake da alama ba anfani ake da komai na cikin wajan ba.  Bazan iya samun ko hug ba ? Har yanzu baka huce ba kenan ? Shiru Big Boss yayi ba tare da yayi magana ba  am talking to you Son,dan Allah.. His Excellency bai kai  karshen maganar ba Big Boss ya rungumesa  I missed you Abbu , murmushi His Excellency yayi mai sauti kafun ya furta  No bakayi kewa ta ba tunda ka barmu a Nigeria ba tare da ka fad awa kowa inda kake ba , shiru Big Boss har lokacin kuma suna rungume da Abbun  i have to, sabida&  sai kuma yayi shiru ,  sabida me ? Dan Allah karka  boyemun komai  , cewar Abbu, d an d agowa Big Boss yayi yana kallan face d insa , tun ba yau ba yasan yana da saka abu a zuciya,baya so a  boye masa abu sabida yana iya saka abun a ransa har ciwansa ya iya tashi wani lokacin .  Ammimi is alive  ,yadda Abbu yaja baya cike da bugawar zuciya daba dan Big Boss da yake gefensa ba zai iya fad uwa  kasa   karamar  kanwata ( shine sunan da yake kiranta dashi ) tana raye ? Mai yasa bata zo ganin babban yayanta ba ? , lokaci d aya damuwa ya bayyana a fuskarsa sosai sai kuma ya kalli Big Boss  ka jima da sanin haka? Akwai abubuwan da ka sani da ni har yanzun ban sani ba ? Mai kake  boyemun? Ko har yanzu baka d auke ni Abbun ka ba ?  Kwallar hawayen da ta sauka kan idanuwansa ne yasa Big Boss yayi saurin tarewa yana kallansa , hannayensa biyu ya ri ke cikin nasa yana  kara kallan mahaifin nasa  har yanzu Abbu na ne kai , babu wanda zai canza hakan, Bobo , Little , Prince , duka  ya yanka ne  , yadda His Excellency ya saki murmushi sai ya baka tausayi  Suma ka yadda su d auke ni a matsayin mahaifi? Taho muje wajan su , taho ina so naji sun kira ni da Abbu , let s go now please  . Kallansa Big Boss yayi kafun ya furta  Not now Abbu.. cikin sauri Abbu ya dakatar dashi  Mai kake nufi da not now Son? Ko kwana d aya bazan iya  karawa ba , idan ba haka ba zuciya ta zata iya bugawa ku tsinci gawata , bansani ba ko yau ce rana ta ta karshe a duniya ta ya kake na bar wannan abun ya wuce ?tsawan shekaru ina rayuwa kamar maraya,zuciya ta a cikin duhu take yau haske ya fito mun kace ba yanzu ba ? Indai I m still your Abbu let s go, nasan da Isma il na raye everything will be so simple , tunda d abi un ku iri d aya ne  . Yadda Abbu ya ri ke Big Boss kuma yake san janshi baisan lokacin da ya d an murmusa ba , duk da a wani  bangare na zuciyarsa ya fama masa taban mutuwar dearest Uncle d in  Fine amma sai ka mun al kawari d aya  His Excellency bai tsaya jin mene ne al kawarin ba ya furta  Nayi maka  , shiru Big Boss yayi for seconds kafun ya furta  kamun al kawari bazaka fad awa kowa maganar Ammimi ba , not even Uncle Adam (Dadyn Eshaal )da Uncle Kabeer( Uncle iron man) ka yadda ?  Dan dakatawa His Excellency yayi kamar mai tunani sai kuma ya jinjina maka kai shima  Nayi maka al kawari amma nima sai kamun al kawarin kiramun ita ka yadda ? Shima yanzu kansa Big Boss ya jinjina masa . Hannunsa His Excellency ya  kara ri kewar har suka fito daga wajan, suna fitowa su Anthony suka kulle wajan amma His Excellency bai kar bi key d in ba ya bawa Big Boss . Kamar wasu Aminai haka suka soma tafiya hannun su ri ke da na juna , gabaki d aya soldiers d in wajan babu wanda bai shiga taitayin sa ba , gashi babu Wanda ya isa ya d ago fuskarsa ya kallesu dan Victor da Anthony suna bayansu ko wanne fuskarsa a had e.
? ? ?
? ?Tun daga nesa Bobo da ya shigo cikin gidan yake kallan su cike da mamaki, ko packing d in motar bai tsaya an gama ba ya fito daga cikin motar yana kallan Big Boss da kallo na rashin gasgatawa .  Little Abdul cewar Abbu yana sakar masa murmushi, kallan Abbun Bobo yayi sannan ya kalli Big Boss da shima yake kallan nasa  Ya Farooq? , d an lumshe masa ido Big Boss yayi , cikin sauri Bobo ya karaso tare da hugging Abbu, kamar zaiyi kuka ya furta  Abbu  , d an shafa kansa Abbu yayi kafun ya  kara furta  Little Abdul , d an d agowa Bobo yayi tare da hugging Big Boss  Yaushe ka yau dareni haka ? Sai da ka fara hugging Abbu sannan zanyi? Babu kyau  ,  yats1na fuska Big Boss yayi tare da janyesa daga jikinsa  Kaje kayi wanka karka  bata ni , sakin baki Bobo yayi sai kuma ya kalli Abbu  Abbu kaji abunda yake fad a ko? Kama hannunsa shima Abbu yayi sai ya zamana sun _akashi a tsakiya  rabu dashi yanzu zamu yana so mu kaisa hukuma  . Gabaki d aya murmushi da annashuwan fuskar His Excellency ta kasa  boyuwa , kai tsaye har part d insa ya nufa da su hannuwan su cikin na juna har zuwa ke bantaccen sashen shi na cikin part d in da babu wanda yake shigar masa ko da kuwa su Uncle ne .  please called them  , ya fad a yana kallan Big Boss , phone d insa ya d auka yayi danne dannen da bai fi na seconds ba sai kuma ya mayar da wayar cikin aljihunsa.?
? ?
? ? ? ?M1ntuna hud u a tsakani akai knocking  kofar d akin kafun a turo  kofar bakin su d auke da sallama, suna shigowa sai suka tsaya suna bin su da mamaki musamman Prince da ya  kurawa fuskar Big Boss ido yana san tabbatar wa , shima Little kallan su ya tsaya yi d aya bayan d aya gabaki d ayan su kamar mai sai tantance wani abu  Stay or leave  , suka ci saukar muryarsa , hankulan su suka dawo gabaki d aya jiki a sanyaye suka  karasa shigowa falourn , Abbu sai faman murmushi yake sakar musu amma sun  ki kallansa sai ma sunkuyar da kai da sukayi kamar wasu marasa gaskiya .  ku zo wajena na kalle ku mana . Kasa motsin sukai gabaki d ayan su ta  kasan ido suke kallan Yaya Big Boss da yake zaune kamar ma bai san da shigowar su ba , mai da kallan su sukai  bangaran Bobo  kun zama kurmaye ne ? Cewar Bobo yana kallan su, a sanyaye Little ya furta  Ya& ya  , bai  karasa ba yaji saukar muryar Big Boss cikin dodon kunnuwan su  Go. Little har da zare idanuwa kafun ya kalli Abbu fuskarsa d auke da murmushi, shima Abbun fuskarsa cike da walwala ya  kara mi ko musu hannu, ba musu sukayi saurin  karasa wajansa , bai d auki dogon lokaci ba yayi hugging d in su duka su biyu . Cikin kuka Little ya furta  Abbu? kansa Abbu ya shafa daidai lokacin da shima Prince ya furta kalmar  Abbu , a sanyaye Abbu ya furta  kuna fushi dani ? Girgiza masa kai sukai kusan a tare , ajiyar zuciya ya sauke mai  karfi kafun ya furta  kuyi ha kuri, kuyi ha kuri, kuyi&  , a sanyaye Little ya furta  Muna sanka, itace ba maso . Gabaki d ayan su kallan Little sukai, wani nannauyan ajiyar zuciya Abbu ya sauke yana  kara shafa kan Little d in. Mi kewa tsaye Big Boss yayi kafun ya furta  Goodnight . Murmushin Abbu ya  kara masa kafun ya furta  Allah ya tashe mu lapiya  da haka Big Boss ya bar part d in bayan ya jefawa su Little kallan nan nasa Sabida yadda suka tsaye shi da idanuwa.


********
Baby


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login