Showing 60001 words to 63000 words out of 347251 words

Chapter 21 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1424

ciro abu. Wani white leader ta fito da ita tana mi kawa Abla  Ma am nasamu powder d in nan cikin kitchen d in da akewa His excellency abinci, to my very surprise nasamu powder d in a cikin coffee maker , da wasu daga cikin abubuwan kitchen d in .  kar bar ledar Abla tayi da Sauri , kafun ta kalli M.Sarah  Na gode sosai duk lokacin da kika ga wani abun da baki yadda dashi ba please let me know but karki fad awa kowa kinji  kanta Sarah ta jinjina mata tana mi kewa tsaye  Zan koma Sabida kula da abincin su Little  murmushi Abla ta kuma sakar mata  Na gode sosai  da haka M.Sarah ta bar falourn , ita kuma Abla  karamar powder dake cikin wani kwalba ta tsura wa ido , gudun kar wani yashigo ya same ta da ita tayi saurin  boyeta a cikin bedroom d inta.  Dole na gwada , amma kwalbar mecece wannan? Su wanene suke san cutar dasu? Dole na nemo ko su wanene  ta  karasa tana barin d akin cikin sauri ganin yadda time yake tafiya gashi har lokacin Big Boss bai shigo ba .?

? ? Tana shiga kitchen ta tarar da Jenny ta gyara komai tsaf tsaf tana  ko karin d ora breakfast  No Jenny ki barshi  da Sauri Jenny ta jiyo dan batasan lokacin da Abla ta shigo cikin kitchen d in ba  Good morning Madam kanta Abla ta jinjina mata  Morning too Jenny! Sannu da aiki , bari nayi breakfast d in but Mah bari na gyara miki bedroom  kanta Abla ta girgiza mata  No jenny already nayi wannan , kawai alaiyahu take so a samo mun masu yawa yau, idan na gama breakfast sai na gyara mu gyara ganda , da murmushi akan fuskar Jenny ta furta  Madam yau ma delicious yummy food zakiyi me shigewa zuciya  dariya ce ta kama Abla jin abunda jenny tace , bata kuma cewa komai ba ta fito da abunda take bu katar yi musamman cow leg da take sanyi yau. Cikin  kan kanin lokaci ta soma aikinta, Jenny na tsaye tana kallan yadda akeyi . Cikin  kan kanin lokaci kitchen ya cika da  kamshin abinci dukda ta kunna abun zu ke kamshi amma still kamshin abincin be tafi ba . Cikin warmers Abla ta zubawa Big Boss nashi sannan ta zubawa jenny da tun kafin ta soma ci ta fara santi, har ta juya zata fita sai kuma ta dawo cikin kitchen d in  around 11 zan dawo muyi aikin please be ready and duk Wanda ya shigo part d in nan let me know please  , da Sauri Jenny ta furta  okay Ma .

Bata san dalili ba haka kawai take jin abubuwa da yawa suna mata yawo a cikin zuciya gami da ahalin gidan , duk yadda taso da cire abun aranta ta kasa musamman yanzu powder da M.Sarah ta kawo mata me d auke da hotan jan cancelled a jiki, abun na d aure mata kai , shiyasa dukda kasancewar mafarkin da tayi ba gaskiya bane tana so ta  kara tabbatar wa ko hakan zai sa ta cire wasi wasi daga cikin zuciyarta.?

Tana komawa d aki wani wankan tayi cikin white shirt d in rigar me flowers d in sky blue tare da palazzo d in wandan ta shima blue colour , gaban mudubin d akin ta  karasa tana bin jikinta da kallo ganin yadda kayan yayi mugun amsar ta , da ido ta soma bin kayan wajan da kallo tana Tuna n1n abunda zata d auka , ba kin kwalli ta soma sakawa da ya  kara haska mata fararan idanuwanta , ga d igon ba kin da ke cikin idan ta shima yafito sosai gwanin kyau.  Dan  karamin murmushi ta saki tana rufe fuskarta dan ba saba sawa tayi ba shiysa da ta kalli fuskarta taga kamar ta canza , tana ganawa white lips gloss ta saka a bakinta me d ango da sai faman shinning yake a bakinta yana  kara haskaka baby pink lips d inta , d an  karamun murmushi ta saki da ta kalli kanta a mudubi, ita kanta sai da ta  kara kallan kanta ganin yadda ta canza lokaci d aya duk da ba wani abun ta saka a fuska ba . Dogon ba kin gashinta ta soma ta Jews da kyar tanayi tana runtse idanuwanta sabida yadda shan wahala wajan tajesa, har zatayi rolling mayafinta ta fasa ta koma cikin dressing room d inta , cikin  kan kanin lokaci ta dawo d auke da wasu sky blue d in ribbons guda biyu masu shegen kyau ko wanne da ado a jikinsa , da  kyar ta iya sakasu akanta , _ak Baby Doll d in Big Boss , iya kyau da had uwar kyawun Abla  bata bakine, ko ma kiyi ya kalleta sai ya  kara kallanta sabida had uwa da tayi, ta ko ina ta cika a kira ta mace duk da a shekaru har yanzu bata kai 20 ba . ?Kallan kanta Abla ta sakeyi a madubi, yadda take Kallan kanta itama kamar sauyata akai haka take jin kanta.

Sai da ta kuma  karewa kanta kallo sosai kafun ta d auki mayafin kayanta daniyar yafawa , dai dai lokacin da shima yake shigo d akin, tun daga nesa yake bunta da narkakkun idanuwansa , cikin Sauri Abla ta sunkuyar da kanta  kasa sabida yadda take jin idanuwan sa akanta , batasan lokacin da ya  karaso wajan ba sai  kamshin turaransa da ke tukan mata hanci gabaki d aya sai kamshin jikinsu ya had e ya  kara bada wani  kamshin ne sanyi da saka nutsuwa a cikin zuciya . Da hannu d aya ya d ago da ha barta, cikin Sauri Abla ta runtse idanuwanta tana sauraran yadda bugun zuciyarta yake fitowa da Sauri da Sauri,tunda ya  kurawa fuskarta ido ya kasa janyewa kamar Wanda aka sawa magnet a jiki ta ko ina kallan fuskarta yake , sai da ya matso da fuskarshi Daidai saitin tata har suna sha kar nunfashin juna kafin bakinsa da yayi masa nauyi ya iya furta  ?pen your eyes please   kamar Wanda ya  kara zugata ta kuma runtse idanuwanta , cikin cool voice voice ya furta  karki bari na maimaita! Okay  , fiki fiki Abla ta somayi da idanuwa kamar mara gaskiya da  kyar ta iya bud e idanuwanta , ganin fuskarta daf da tasa yasa tayi saurin yin  kasa da fuskarta amma ya Hanata damar hakan.  Baki iya gaisuwa ba ? Rawa bakinta ya somayi sabida kusancin su, da  kyar bakinta ya iya bud ewa zata gaishesu ya had e lips d insu, d ayan hannunsa kuma ya tallafo  kugunta sai da ya shanye lipgloss din bakinta duka sannan ya sake ta yana runtse idanuwansa da suka soma canza  kala , d an  bata fuska Abla tayi ganin yadda ya g?e mata lip gloss d inta , ta juya zata d auko wani yayi saurin girgiza mata kai  Bazai yi mana kyau ba! Ya fad a yana taune lips d insa na  kasa , bata fahimci abunda yake nufi ba shiyasa ta bud e zata kuma sawa ya kar ba yana kuma girgiza mata kai  ki bari duk lokacin da naga kinsa , you re ready sai mu saka tare okay ? Har yanzu Abla bata gane abunda yake nufi ba , kawai sai ta jinjina masa kai alamar toh, sarai ya fuskanci bata gane me yake nufi ba shiyasa ya  kara taune lips d insa . Hannunsa d aya ya saka ya ri ke nata zuwa bedroom d insa , sai da ya zauna tukun na ya saki hannunta  am hungry ya  kara shima yana langwabar da kansa kamar little , cikin sauri Abla ta d auke fuskarta . Tuna n1n yadda zata yi serving d insa sosai take shiyasa ta sakko da Kayan kan rug. Da mamaki ya ke kallan abunda take  ko karin yi cikin Sauri ya furta  Rug ? Me ? Naci abinci? , da mamaki Abla take kallansa jin abunda yace  baka so? Kansa ya d aga mata a sanyaye ta mi ke zata kwashe kayan ya kalleta  anan kike san cin abincin? Yanxu ma kanta Kawai tayi knodding bata dena  ko karin d auke tray dinba . Sakkowa yayi shima cikin Sauri Abla ta kallesa da mamaki  zan akai mata kan dinning ne  Nop nan ma yayi  cewar sa , d an  karamun murmushi Abla tayi , cikin nutsuwa ta soma serving d insa, bai ce mata uffan ba har ta gama , zata mi ke ya nuna mata laps d inta alamar ta zauna , cikin zaro ido Abla ta soma kallanta ,  na zuba maka abincin fa  da katar da ita yayi ta hanyar furta  I know ! Just do as I said kafun bride tazo  , yana ambatar bride Abla ta kawar da kanta  kasa , bata zauna a cinyar saba sai tayi zaman ta a  kasa  ka bari duk lokacin da tazo sai ta zauna na yafe  , da Sauri Big Boss ya kalleta jin abunda tace gashi ko kusa ta ki yarda ta d ago face d inta balantana ta kalli fuskarsa, duk yadda ya so su had a ido ta ki barin hakan.  Am hungry ya fad a har yanxu yana so ta d ago face d inta , abincin ta kalla , kafin ta saka hannayenta biyu ta matso masa Dashi gabansa , zata d auke hannun ta ya ri ko hannun, kallan da Abla tayi masa ne yasa ya lumshe idanuwansa yana  kara bud ewa  Are you jealous? Kanta Abla ta girgiza masa  No  kansa ya Jinjina  I will see ! Lokacin da Wifey tazo&  d an kallansa tayi da fararan idanuwanta a karo na biyu kafun ta mi ke tana d aukan tray d in da ta shigo dashi,  we re are you going ? Tray d in hannunta ta nuna masa kafun ta furta  Naga ka damu da wifey d in taka shiyasa na baku space  bata bashi space d insa da zaiyi magana ba ta bar d akin , a hankali ya furt  She looks more beautiful when she s jealous! .?

Abla tana koma wa kitchen ta tarar da Jenny ta  kara tsaftace komai ga uban alayyahun da ta gyara  Weldone jenny na barki kina ta jira ko ? No madam kawai banaso kizo ki tarar da aiki da yawa shiyasa , ? Thank you jenny but zanyi ero riro ne first, help me with a hot water please  cewar Abla da Sauri jenny ta kunna heather d in ruwan zafi , gabaki d aya sai da ta fito da kayan cikin da take bu kata, Ganda , nama, bushash shen kifi da normal kifi babu Wanda bata fito dashi ba , jenny babu abunda take sai bin komai take da kallo tun kafun tasan ne za a dafa sai faman had i yar sliver take. Sai data kuma wanke hannunta da soup don hannu tukunna ta soma temakawa Abla duk da ba wani abun tayi ba sai mi kowa Abla kaya da take, komai Abla ce takeyin kayanta, cikin  kan kanin lokaci ko ina ya ?1ka da  kamshin miyar Efo d insa Abla , dan baza a kira ta da Efo kai tsaye ba sai an had a da rich Sabida yadda komai yaji , ko kallanta mutum yayi sai ya wunka ya tsotse . A  katuwar pot d in da tafi ko wacce girma Abla tayi . White rich d inta data ji ka ta d ora shima cikin pot me d an girma, sai da ta tabbatar da komai yana tafiya normal kafin ta d auko kayan had in zo banta da already ta ji ka ga kayan  kamshi da ta saka a ciki, tun kafun kad an d ana zo ban zai burgeka sabida yadda  kamshin ginger da na a na a ya cika ko ina , a tsaftace ta gama had a zo banta me d an karan dad i , cikin dogon jugs ta zuba guda uku, sai bottles d in da ta d auka guda goma sha biyar ta d ura a ciki ragowar kuma ta zubawa Jenny da M.Sarah suma nasu, Jenny sai faman washe baki take tana yiwa Abla Godiya . Tuwan Abla nayi ta. Mulmulasu ta saka cikin manyan warmers suma guda uku, the same thing ta ajje wa su M.Sarah nasu,  Madam You re super awesome Mah, ina jin dad in zama dake sosai like my elder sister  d an hararar ta Abla tayi , sai da kika girme ni tukunna zaki ce mun elder ? Cut it off santi kike  dariya Jenny tayi , she don t know why but tana san Abla sosai musamman yadda take kyauta ta mata shiyasa tayi wa kanta Al kawari ko me Abla take so zatayi mata and she will protect her with all she have . Raba warmers d in tayi gida uku, ko wanne da set d insa da zobansa, na farkon cikin sa akan dinning ta ajje bayan ta d auki wani a cikin medium warmers ta kai bedroom d inta , hatta zoban bottles d inta gabaki d aya ta jerasu cikin fridge yadda zaiyi sanyi sosai, sauran warmers d in a cikin jakar zuba abinci ta ajjesu sai zo bo da suka ajje daban, kallan jenny Abla tayi  jenny we have to divide our self , Wannan na kusa da ke kikai part d in Diidii, when she asked you kice Yaya Big Boss ne yace akawo mata okay? Ni kuma zanje part d insu Little okay ? But Mah basuyi nauyi ba kuma ? Don t worry Wannan ba me wahala bane !  but am coming  ta  karasa tana barin Wajan , d akin sa ta shiga yadda taga light so dum tasan bacci yake shiysa tayi saurin komawa bayan ta rufe masa door a hankali .?

Da  kar suka iya d aukan kayan dan ba  karamin nauyi ne dasu ba , suna fitowa Victor da Anthony suka yi saurin kar ban kayan , cikin tsananin mamaki Abla take bun simba da kallo duk da alama ya nuna bacci yake  No wonder ! The Evil bata shigo ba , Aushe Simba ne ya  karaso, teacher d in ku ya zo  , ta  karasa tanayin dariya  kasa  kasa cikin zuciyarta. Anthony bin bayan Jenny yayi , Victor kuma yabi bayan Abla kansa a sunkuye ko kallan direction d in da take bayayi, kai tsaye part d in His excellency Abla ta nufa , ba  karamun mamaki Abla tayi ba data ga ko ina shiru duk da tasan zuwan simba ne ya hana kowa na cikin gidan futowa . Falourn  kasa babu kowa sai Little da prince da Suke game , Abla na ganin su ta d auke kanta da sauri little ya  karaso Inda take  We re sorry Lil , karkiyi fushi mana , we re so so sorry dear  kallansa Abla tayi  gabaki d aya kun dena soma bana ganin ku ko ? Fine thank god simba ya zo sai nasa yayi gunduwa gunduwa da namanku  gabaki d aya dariya sukayi little har da kama kunnansa  We re so sorry Aunty Little mun dena  , ya  karasa yana Kallan jakar hannun Victor  and what s this da naji yana ta  kamshi ?  hannu Abla ta d aga amsa alamar itama bata sani ba , da Sauri prince ya  karbi jakar , little kuma ya  kar bi zo ban  yaya little nasan bamu ta kawo wa ba but baza a ciki babu mu ba ko ? Let s go Lil  , cikin Sauri Abla ta girgiza musu kai  No basai na shiga ba  hannun ta little ya kamata  Allah sai kin shiga babu kowa a ciki sai su uncle fa , just let s go zata langwa be musu little yayi saurin furta  No more excuse Allah sai kinje  , babu yadda ta iha dole tabi bayansu, babu kowa a cikin  Kayataccen falourn da mutane guda uku, His excellency sai uncle da kuma uncle Adams , shigowar su little ne yasa gabaki d aya suka d ago suka kallesu, Abla ma cikin sunkuyar da kai ta shigo falourn , tashi zaune His excellency yayi daga kwancen da yake uncle da uncle Adam ma sai bunsu da fara a Suke , cike da girmamawa Abla ta gaishesu hanta a  kasa , murmushin manya His excellency yayi yana kallan yadda take sun kuyar da kanta  kasa , jakar hannunsa prince ya nuna musu  Friend , uncle just for you  d an waro ido his excellency yayi yana kallanta  Dagaske ? Sun kuyar da kanta Abla ta  karay1 shima uncle murmushi yayi  finally yau Zamu kuma cin abincin queen chief


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login