Showing 222001 words to 225000 words out of 347251 words

Chapter 75 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1429

, shine ya zamo babban dalilin da yasa d an  kungiyar Spider bai samu nasarar kashesa da yayi niya ba . Tsabar ba kin ciki ko bacci bai yi ba , ga  karin tashin hankalin rashin ganin zobansa da baiyi ba . Duk inda yake tunanin zai samu zoban nan bai samu ba , sabida tsabar tashin hankali sai ya manta da alwashin bin dare da yace zai kuma dan ya kashe su acikin daren nan.

THE NEXT DAY

Tare suka nufi masallaci lokacin da aka kira sallar Asuba. Yadda suka jera suna tafiya gwanin burgewa , gashi kowa fuskarsa cike da annashuwa a tattare da ita . Babu wanda baiyi mamakin ganin su a tare ba, hakan sai ya zama kamar wani bazata ne sukai musu . Sabida  ko karin tada sallah da ke ne yasa babu wanda ya tanka a cikin su ya shiga masallacin. Hatta wajan sallah yau a waje d aya suka tsaya, Little da Prince suna both side d insa yayin da shi kuma yake tsakiyarsu har aka tada sallar.?

*******Motsi ta fara sabida sallah da taji an somayi a masallaci. Mamaki ne ya kamata sosai ganin makarar da tayi yau , bakinta d auke da addu a ta  karasa mi kewa zaune . Right side d inta ta soma kalla amma sai taga wayan babu kowa a wajan, dube dube ta somayi cikin hasken da ya  kara haska d akin ta kunna light. Lokaci d aya gabaki d aya hasken d akin ya karad e ko ina . Babu kowa a d akin  , ta fad a a hankali cikin d an tsoran da ya kamata  toh ina yaje ? Ta kuma tanbayar kanta, ganin babu mai bata amsa ne yasa ta mi ke jiki a sanyaye , sai kuma ta kalli hijab da daddumar da aka shinfid a, a hankali ta saki  karamar ajiyar zuciya tana nufar hanyar da ta tabbata toilet ne a wajan. Bakinta d auke da addu a ta shigeshi. Bata wani jima sosai ba ta fi fuskarta na lemar ruwa alamar alwala tayi , yau ko wankan ma bata fara yi ba sabida makarar da tayi.?

? ? ?Cikin  kan kanin lokaci ta kabbara sallar ta , tana idar wa kuma azhkar da karatun al kur ani tayi abunta . Ta jima sosai har saida gari ya soma waye wa tukunna ta ajje sa . Sai a lokacin tunanin komawa part d in Mamy ya fad a mata a rai  Wayyo Allah yanzu idan suka fito nema na fa ? ?I have to go back kafun ya dawo , tana magana tana saka takalmin  kafarta , bud e  kofar da zatayi kenan shima ya dawo .  ina zaki ? Shine abunda ya soma dukan dodan kunnan ta . Cikin d an rawar baki ta furta  Da..ma , dama& zan koma part d in Mamy sabida kar& . kallan da yayi mata yasa ba shiri ta had iye sauran maganar ta , hannunta d aya ya kama suka koma cikin d akin, sai da ya zaunar da ita akan gefen gadon kafun ya furta  you re not going anywhere, anjima zasu kawo miki kayanki  , zatayi magana ya d ora hannunsa akan cikinta  How are you and my Baby? Kasa bud e baki tayi sai kanta da ta jinjina masa kad an , a fusge ya furta  kin kurmance ne ? Kallansa tayi kad an ganin yadda idanuwansa ya d anyi red red  Sunshine baka da lapiya ?  Dauke idanuwansa yayi daga kanta  No lapiya na  kalau, nasan now you re hungry, mu fara wanka tukunna kar ki shafawa Baby na  kazanta .  Dan  bata fuska Abla tayi kad an jin abunda yace , batai aune ba yaja karan hancin ta kad an  baki iya gaisuwa ba ?  ,kanta ta d an sunkuyar kad an  Ina kwana? Bai amsa matan ba sai kallan ta da yayi, a karo na biyu ta  kara gaishesan amma still bai amsa mata ba ya nufi hanyar toilet , saura kad an ya  karasa shiga yaji saukar muryarsa  Don t go out  , da kallo Abla tabi hanyar da yayi ganin har ya shige  Bashi da lapiya?  tanbayar da take faman yiwa kanta tun bayar shigan sa, ganin babu mai bata amsa ta mi ke tare da soma gyara bed d in, tasan zuwa yanzu su Mamy sun san tana nan , lokaci d aya kunyar Mamy ya  kara shigarta dan batasan da wani ido zata kalle ta ba .

*******Ana idar da sallah asuba kamar yadda suka fito d azu haka suka kuma fitowa sai hannun Little da Abbu ya ri ke, su Uncle ne suka soma fitowa , shiyasa da suka ga fitowar su Little kowa ya tsaya kallan su cike da burgewa gashi ko a fuska annashuwar His Excellency ta kasa  boyuwa . Cikin tsananin jin dad i Dadyn Eshaal ya furta  Allah na gode maka da na  kara ganin wannan farin cikin . Amma bazan yadda ba da , duka ka kwashe yaran kabarni ni kad ai sai dai araba  , ya  karasa cike da tsokana . Lallausan murmushi His Excellency ya saki yana  kara kallan yaran nasa , maganar Little ce ta so bawa kowa dariya  Ka d auki Yaya Prince kawai amma ni na Abbu ne kawai , ya  karasa yana ri ke hannun Abbu kamar ance za a  kwace masa shi. Shafa kansa His Excellency yayi  rabu dasu Auta babu mai ta ba mun kai  , cikin d an  bata fuska Prince ya furta  Nifa Abbu? Muryar Bobo suka ji a bayan su  ku bari Big Boss ya fito sai kuyi masa wannan tanbayar  , Little kamar wani  karamun yaro ya furta  Abbu zo mu g?d? kafin Yaya yazo kaji? Babu wanda baiyi dariyar maganar sa ba . Hannun su both Abbu ya kama suka nufi part d insa , har da Bobo da Sauban da ya ke d an tattakawa kad an shima . Su Uncle kuwa koma masaukinsa ya koma .?

? ?A kan katafaran falourn His Excellency suka zauna , har lokacin Little bai bar kusa da Abbu ba dan sosai ya zauna a kusa dashi har da d ora kansa a laps d in His Excellency a haka bacci ya d aukesa bayan fitar Yaya Bobo da Sauban.?
? ? ? ? ? Abbu bari na gyara masa kwanciyar sa karya saka maka ciwan  kafa. Girgiza masa kai Abbu yayi  Autan nawa ne zai samun ciwan  kafa ? Kaima taho ka kwanta kafun a gama yi muku breakfast d in ku . Sosai farin ciki ya bayyana akan fuskar sa amma amaimakon ya hau kan laps d insa sai ya kwanta daga gefensa shima yana lumshe ido, bai wani jima ba bacci ya d auke sa shima . Sabida tsananin farin ciki Abbu kasa runtsawa yayi sai kallan su kawai da yake . Da ya kalli Little da yake bacci sai ya juya side d in Prince shima ya kallesa. Allah na gode maka  , ya fad a a bayyane lokacin da ya sumbaci goshin Little .

? ? *****  Karfe 9:00 na safe suka fito cin abinci cikin  kayataccen falourn Abbu . Little da Prince kamar d azu a tsakiya suka saka Abbu , suna  ko karin soma cikin abinci shima Bobo ya shigo shida Sauban . Cikin d an tsokana Sauban ya furta  Little yanzu mu zaka dunga yiwa wayo ka gudo wajan Abbu ko? ,murmushinsa Little ya saki sosai har ha kwaransa sai da suka fito. Abbu ya bashi amsa  Eh munji kuyi zuciya gabaki d ayan ku kowa ya fito da matar aure , kallan Little , Bobo yayi ganin yadda yake  kumshe dariya  Abbu zaka soma shigar wa wannan rigimammen? Yana ganin Yayan sa zai koma side d insa . ?
? ? ? wai haka ? Cewar Abbu, kansa Little ya girgiza da sauri. Kallan bayansa Bobo yayi kafun ya furta  Thank God Big Boss kaji abin da Little yace  . Little ko juyawa baiyi ba ya furta  No Yaya kasa I lov&  maganar sace ta ma kale ganin babu kowa . A jiyar zuciya ya suke tare da komawa wajan sa ya zauna  Allah Yaya Bobo ka bani tsoro  . Abincin gabansa Abbu ya nuna masa  rabu dashi Auta , suna adawa da mune kuci abincin mu karya wuce . Kansa ya jinjina kafun Little da Prince suyi serving d insu dan ko masu aiki bu katar suyi serving d insu, a haka soma cin abinci ba tare da kowa yayi magana ba dan wannan  ka idar Abbu ce shiyasa su Bobo suka taso hakan suma .?

**********
A  bangaran su Baby kuwa kamar yadda ya zame musu jiki gari yana wayewa suka fito sabida su d aura break fast , Baby ce ta nufi d akin Abla danta  kwan kwasa mata, shirin da taji kuma  kofa a rufe yasa tayi tunanin ko bacci take shiyasa ta ha kura ta dawo kitchen wajan su Baby.?

? ? ? ? but i will keep my self for me and you , I be back for you, Durling shine wa kar da Fanan ta soma rairawa lokacin da Baby ta shigo cikin kitchen d in  kinji da guntun gulmar ki wallahi  . Gabaki d aya Eshaal da Fanan sai suka  kyal kyale da dariya daman Fana tsokana ce yasa tayi hakan, tana ganin Baby ta d auki Albasa ta d an zaro ido  Yaya Sauban . Ko suna Sauban bata  karasa ambata ba Baby ta shige  kar kashin dinning d in wajan tana hararar Fanan.?

? ? ?Wani irin she kewa da dariya sukai lokaci d aya, hakan ne yasa Baby ta fahimci  karya take , tana fitowa ta d akawa Fanan duka a baya  banasan  karamun iskanci wallahi Fanan , cikin dariyar da bata gama sakinta ba Fanan ta furta  yi ha kuri matar Yaya , wani hararar nata Baby tayi kafin su cigaba da aikin da suke , duk yadda Fanan ta ke tsokanan ta bata kulata ba daga ita har Eshaal da ta biye mata , idan suka ishe ta kuma itama ta rama a haka sukai aikinsu.?
? ? Cikin babban tray Eshaal tayi serving Abla food d inta harda su Youghurt sai da suka had a mata da kuma fruit yankakke a gefe shima , tray d in sai ya bata wani irin unique style . Sun fito zasu nufi d akin Abla , Mamy ta fito daga cikin d akinta itama .  ina zakuje haka ? Kallan abincin Eshaal tayi kafin ta  kara kallan Mamy  , Mamy zamu kai wa Abla abinci ne  . Kanta Mamy ta jinjina  Yawwa hakan yayi amma ba a tray zaku mai ba , ku had a shi cikin warmers ku saka a Food Bags , Madam Sarah zata kai musu part d in su. Cikin zaro ido suka kalli Mamy dan su a tunanin su Abla tana d akin tane . ? kallo na zaku tsaya yi ko kuma abunda na fad a  , ba musu suka koma kitchen suka shirya abincin kamar yadda Mamy ta fad a . Suna gamawa sai ga Sarah tazo d aukar abincin. Kasa shiru Baby tayi saida ta furta  Madam Sarah , Abla tana part d inta ne ? Kanta Sarah ta jinjina mata  Yes she s around  , kanta Baby ta jinjina itama ba tare da ta kuma cewa komai ba harta bar wajan  shiyasa da naje d akinta na ganshi a kulle ? Ta kuma tanbayar kanta cikin Zuciyarta . Ganin babu mai bata amsa ta cire zancen cikin ranta su kuma suka shish shirya breakfast d in, suka kaiwa Didi da kuma Hajiyar America kafun su dawo Dinning suci abincin su da Mamy.?

THE COUPLE S POV

? Suna gama shiryawa wani unique wajan sha katawa ne da ko kujeru babu a wajan sai wani lallausan carfet a wajan sai d an tuntum d in yake wajan . A kan carfet d in kuma warmers ne a wajan sai faman tashin  kamshi suke. A kan carfet d in suka zauna , cikin d aya daga cikin  kayatattun plate d in wajan tayi serving d in su, ta d auko spoon biyu ya cire d aya , dole da guda d aya zasuyi amfani, babu musu kuwa ta d auko chips cikin fork zata bashi ya d an kawar da kansa gefe, Abla kamar zatayi kuka ta furta  Baka da lapiya ? Mai yake damun ka Sunshine? , lumshe idanuwansa yayi kafun ya kalleta  am fine , am not in the mood of eating just a bit of coffee is okay , ajje fork d in tayi ta had a masa coffee , itama zata matsar da plate d in ya hanata ta hanyar d aukar chips d in ya kai bakinta , cikin sanyin murya ta furta  Na  koshi  , ajje fork d in yayi tare da janyo ta jikinsa sosai ya  kara d aukar fork d in  Banasan rashin ji, eat your food  , jin yadda yayi magana cikin serous ba musu ta bud e bakin ya soma saka mata , ita kad ai sai  bata fuska take kamar wadda take cin magani, bai kulata ba sai da ya tabbata cikin ta ya amsa tukunna ya  kyaleta , kamar zatayi kuka ta furta  please Sunshine kaji abincin nan  . Zaiyi magana tayi saurin furta  Dan Allah Sunshine  , yanzu ma idanuwansa ya lumshe mata shiyasa tayi sauri zuba wani abincin da kanta ta soma bashi a baki duk da baici wani da yawa ba ya kawar da kansa gefe alamar ya  koshi .

? ? ?Basu sukabar wajan ba saida suka kwashe kayan zuwa washing dishes . So take tace masa tana san zuwa part d in su Mamy amma ta kasa tanbayar sa ? . Hannunta ya kama zuwa d akin da suma fito , ba tare da ya ce mata komai ba ya rage kayan jikinsa sannan ya rage mata nata kayan  let s sleep  , a fad a a fusge , bata da wani za bin bayanta kwanta itama , kanta akan  kirjinsa lokacin da suka kwanta . Sun fi tsawan 5 minutes a hakan tunbayan da suka kwanta sai faman mutsu mutsu take , baccin gabaki d aya ya kasa zuwar ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?mata . Mai yasa kika kasa bacci? a sanyaye ta furta  Babu komai  bud e idanuwansa yayi ya kalleta ganin yadda take  kif kifta idanuwanta, gyara kwanciyarsa yayi ya zamo kamar a zaune yake har lokacin kuma tana jikinsa .  Dan shiru yayi na wasu mintuna kafun ya soma magana . ? ?
? ? ? Rayuwa tana da dad i a wajan wasu family d in, sa banin wasu da basa jin dad in tasu rayuwar su . A  bangaran familyn Mai Dala sosai soyayya da sha kuwa take yawo a cikin zuciyoyin su,da wuya a ce ga lokacin da wani abu mai kama da rigima ta tashi. Idan irin hakan ta faru ma babu wanda zai sani saidai a tsakanin su suwarware musamman da Granny Judge yake rayuwa . Haka gabaki d aya familyn suka taso cikin rayuwar farinciki da  kaunar juna . After some months Allah yayi wa Granny rasuwa wanda hakan ya sama farkon mafarin komai. Har bayan mutuwar Granny wani abu da ya canza sai ma wani sha kuwa da a halin suka sake  a hankali ?Big Boss ya nunfasa sabida doguwar maganar da ta sa yayi wanda bai ta ba yin ta ba . Abla kuwa  kara lafewa tayi a jikinsa Sabida yadda labarin ya soma ratsata tun ba aje ko ina ba , gashin kanta ya shafa kafin ya d an saki ajiyar zuciya kad an yana gyara muryarsa .


ABUJA , NIGERIA .

NNAMDI AZIKIWE INTERNATIONAL AIRPORT?

Mutane ne suke yawo ta ko ina a cikin babban Airport d in Nnamdi Azikiwe, ta ko ina kowa harkar gabansa yake yi. Daidai lokacin da  karfe 9am na safe ya gota a daidai lokacin aka fara sanar da saukar jirgin da ya d auko mutane tundaga Malaysia zuwa nan gida Nigeria. Ko mintuna 30 bai cika ba wasu kyawawan yara da suka fito daga wani  kofa su biyu , d aya daga cikin su sanye yake cikin Navy Blue d in riga sai ba kin wando da ya saka , d ayan kyakkyawan kuwa sanye yake cikin wasu fararar kaya riga da wando ga gashin kansa gabaki d aya da yake a murmurd e , fuskarsa gabaki d aya babu murmushi akansa , dan baza a iya kiranta a sake ba ko a d aure , tunda ya soma tafiya babu wanda ya d aga kai a cikin su sai tafiyar su da suke hankali kwance ga  karamun trolley d insu.

? ? ? Bro do you think is a good idea zuwannan da mukai? Shiru kyakkyawan matashin yayi masa ba tare da ya tanka masa ba sai ma cigaba da tafiya da yayi.  Dan  karamun ajiyar zuciya me maganar ya  kara saukewa yana bin bayan mutumin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login