Showing 81001 words to 84000 words out of 347251 words

Chapter 28 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1488

haka Big Boss ya soma bata chips d in kuma sosai ta ci shin, har magani sai da yayi mata jan ido , basu tashi d aru ba sai da yace zai gasa ta , babu irin tashin hankalin da Abla batayi ba , ita kad ai sai kuka take da ta ga Dagaske gasata zaiyi  Ni banaso da zafi Allah, kuma na warke , kallan yadda take kuka sosai Big Boss yayi kafun cikin lallashi ya furta  Bazai yi ba ! Just ki nutsu kar nayi miki da zafi , zatayi masa jayayya Big Boss ya runtse idanuwansa dan har yanzu kansa bai dena sarawa ba , ganin yana  ko karin bud e button d in rigarsa Abla tayi saurin furta  Me& me.. zakayi? Batare da ya kalle taba shima ya furta  Abunda kike gudu , tunda kin ki nutsuwa  , cikin marairaice fuska Abla ta furta  Zan tsaya amma karkamun da zafi dan Allah  , kansa yayi knodding yana ta ba ta tayi saurin jan hannunta , zafi sosai hannun ka  , kallan hannun yayi kafin ya furta  it s okay  bai tsaya jiran jin mai zatace ba ya d auketa gabaki d ayan ta zuwa toilet , tunda ya sata a cikin ruwan ta runtse idanuwanta duk da ba taji zafi kamar jiya ba, sai da ya gasa ta sau uku, tukunna ?ya mayar da ita cikin d akin shi kuma ya sakar wa kansa ruwan sanyi sosai sabida zafin da yake ji a cikin jikinsa.?
? ??
? ? Yana fitowa Daidai lokacin da Abla take  ko karin saka silk purple d in rigar da ta gani, tana ganin sa tayi saurin juya masa baya ,  karamun murmushi ya saki me sauti ganin abunda tayi ,  Me kike  boye mun?  sharesa Abla tayi batare da ta tanka ba Allah ya temake tama top d in rigar take sawa , tana gamawa tayi rolling mayafin ta , daddumar data gani a shinfid e ta nufa har yanzu bata dai na d in goshin ba Sabida tafiyarta bata daidai taba. ?Kallan movement d inta yayi har ta  karasa inda take san zuwa , ya Lura tana jin zafi sosai ga tafiyarta da har yanzu bai Daidai taba , ganin tana  ko karin tayar da sallahn ya furta  Wait for me let s do it together  , d an tsuke bakinta Abla tayi da har zata tayar da sallan nata sai ta kusa kuma ta zauna kan wani tum t?m white colour , cikin  yan mintunan da basu fi biyar ba ya dawo sanye cikin jallabiya , duk yadda yaso ta kallesa ta ki kallan sai d auke face d inta da tayi tana tsuke face .?
? ??
? ? Suna idar da sallahn Abla tayi  ko karin mi kewa daga Wajan ya ri ke mata hannun ta d aya , cikin d an masifa masifa Abla ta furta  Ni banaso ka dena ta bani  , lagwa bar mata da kai yayi shima kafun ya furta  I can t Baby , Abla bata san lokacin da ta juba masa fararan harara ba  sai da kazo kashe ni zaka ce mun Baby ? Allah sai ya saka mun ta d auka a zuci tayi maganar sai da taji ya amsa matan ne tayi saurin tsu ke bakinta  Ni fa ba kashe ki nazo yi ba , Arna kawai na kashe  Abla kamar zatayi kukan ta furta  Nice Arnan  Kyawawan idanuwansa Big Boss ya zaro waje  Ba ke bace amma ko ina so na  kara kashe miki su babu kyau zama dasu duk da bata gane mai yake nufi ba sai ta d an marairaice fuska a shagwa be  Ni ka mayar dani gida bazan zauna a nan ba  , kamar yadda ta kwa be fuska haka shima yayi  Toh ai kin dawo nan gidan da zama tare zamu zauna , kin manta nace zamuyi rayuwar mu tare ? Cikin Sauri Ablata furta  Ni Allah bazan zauna ba  shima Big Boss d in bai dena tsokanar taba yace tare zasu zauna kawai , ganin tana  ko karin yi masa kuka ne ya janyo ta jikinsa duk da yadda ta so  kwace wa  It s Okay Sunshine karkiyi kuka I m ba so kike Nima nayi kukan , Okay tell me , me kike so ? Anything just name it  , turo bakinta Abla tayi cikin fiki fiki da ido ta furta  Ni ka mayar dani it s okay zan mayar dake amma sai gobe  gaban Allah ne ya fad i lokaci d aya abunda yayi mata ya soma yawa a cikin kwakwalwarta, fahimtar hakan yasa ya d an ja karan hancinta  Don t worry babu abunda zanyi miki for now , but in kika  ki saurara na I will still do it now  , Ni bana so , sabida kana so na mutu  dafe kansa Big Boss yayi  Zai iya rantsewa bai ta ba tsayawa magana da wani kamar haka ba sai a kanta gashi tana san saka masa cikin kai itama da rigimarta  it s okay , sai lokacin da Sunsine ta dena fushi dani Sabida bana so next naji Wayyo Allah na , shikenan na mutu , Allah baya so na , Yaya little zai kashe ni, Simba Yaya Big Boss zai&  . A  kufule Abla ta kai masa duka yana kauce wa , ganin hakan ta fashe da kuka, sai kuma ya dawo lallashin ta.?
?

*************
Fanan tana shiga d akin wanka kawai tayi ta saka wayanta a charge Sabida tanasan waya da su Abla, tana zaune aka shigo mata da kayan abinci  Thank you  , cewar Fanan lokacin da yar aikin ta ajje . Bata jin wani yunwa , lemo kawai ta d auka ta sha kad an sannan tabi lapiyar gado abinta .?

KANO

?Tun safe dadyn su Baby yake neman ticket amma cikin rashin sa a bai samu ba, cike da tsananin mamaki Momy take tanbayar sa abunda yake faruwa amma gabaki d aya bai bi ta kanta ba , sai ma umarni da ya bata tashirya zasu yi tafiya , cike da mamaki take kullansa  Nifa nan gane maka ba Dadyn Baby tun safe kake kamar ba a cikin hayyacin kaba , Ina kuma kake cewa zamuje ? Ka manta gobe su Baby zasu dawo Hutu ne ? Cikin mamaki da furucinta ya kalleta  Binta ni nake magana kike mayar mun da martani? Da  karfi Momy ta dafe  kirjinta  binta kuma ? Yau ni Alhaji kake jira kai tsaye da sunana haka ? Tsayawa kallanta Alhaji yayi kafin ya d auki wayar sa da aka kira ,  Tashin hankali  cewar Momy tana danne abunda yake  kirjinta gudun karya fahimta , bai jima yana wayar ba ya kashe tare da kallanta ,  na samu ticket d ina yanzu ki shirya nan da munti 20 zamu bar Kano , Baby da Eshaal kuma idan sun dawo a goben zan sa a yankan musu ticket sai su taho tare da me kula dasu , karki  batamun lokaci  , ya fad a yana barin wajen, cikin sauri Momy ta zari wayarta zuwa can cikin bedroom d inta , sai da ta tabbatar ta kolle  kofar tukunna tayi dialling wani number , ana d aga wa ta soma magana cike da tashin hankali  Meke shirin faruwa ? Na shiga rud ani , tunda ya Tashi yau na kasa fuskantar yanayin sa gabaki d aya , na kasa gane komai a wannan ga bar banji mai aka ce mata ba sai kanta da naji yana jinji nawa  Bazan laminci komai da zai faru ba, babban Tashin hankali na ma shine sunan Eshaal da ya ambata , zan kira ki , nasan yanzu yana dakon jira na , ko ina yake san zuwa zan bisa yanzu Sabida na  Karasa aiki, idan na isa inda zamuje zan kira ki , amma bana so yarinyar nan ta dawo
?Cikin gidan nan da rai har ta had u da mahaifinta, ina so idan sunzo hanyar komawa gobe kawai kisa akashe ta kamar yadda plan d in mu yake , zamuyi magana anjima  da haka ta kashe kiran nata , cikin Sauri ta fara had a trolley d inta duk da ba wasu kaya masu yawa ta d auka ba ?ta Fito , ?a tsaye ta tarar da dady shima ya fito , bai ce mata komai ba ya nufi hanyar fita , a Daidai lokacin da Amma take fitowa , a  kufule ta buga mata wani doan harara batare da ta ce komai ba ta ja dogon tsaki tana bin bayan Dady , girgixa kanta Kawai Amma tayi fuskarta d auke da murmushin ta kamar kullum.?

ABUJA?

?Rayuwar su 0lham yanxu sosai take garawa a cikin gidan uwar bariki, masu zuwa barikin ma yanzu gabaki d aya sunja baya tun fashin da aka shigo aka yi musu ?aciki, komai na jin dad in rayuwa ya tsaya musu , tuni husna tabar gidan uwar karuwai sabida wasu  kawayen da ta samu yanzu gabaki d aya bata  kasar , Aneesa ma yanxu bata zama a cikin gidan , sana ar  kosai ta fara abunta kullum cikin Tuna n1n Abla da Arwa take cikin zuciyar ta , 0lham kuwa duk Wanda ya kalleta bazai ta ba gane taba sabida yadda ta fita hayyacinta gabaki d aya , ta rame sosai kamar wacce zata furta babu. Gidan karuwai gabaki d aya ya tashi daga gidan karuwai ya komawa gidan wahala , tun lokacin da wasu sojoji sukai musu shegen duka , yanxu Hatta Uwar karuwai da su Zeenariya an rasa inda suke gabaki d ayan su , hatta gidan karuwan yana  kar kashin wani soja, gabaki d aya komai ya canza rayuwa ta dawo kamar mutuwa haka suke jinta , 0lham da kullum burinta ta saka mutum cikin bariki d aya daga cikin samarinta ya saka mata HIV, bayan mugun dukan da yayi wa d an cikin ta har saida ta zamto bazata ta ba haihuwa ba .?
?
? ? Uwar karuwai , Zeenariya da su yar shila anne mesu anrasa tun wainar masa da sojoji suka dinga yi musu na fitar hankali dan gabaki d aya sai da Garin ya rikice , duk wani d an iska yanxu an kamesu a abuja gabaki d ayansu.?

***********

Cikin doguwar ba kar Riga ta fito daga d akin ta , tana tafiya tana dannawa wayar hannunta har ta shigo cikin falourn , ganin mamy da Diidii a zaune ne yasa Fanan ta  karasa Wajan su  ni kam Didi yau gabaki d aya banga Nanni ba , ko dai ta manta da zuwan mune ? Didi zatayi magana kamar daga sama taji sukar muryar Nanni fuskarta cike da tsantsan murmushin makirci da babu Wanda zai iya fito da wani kalar fuskar nata bayans1n  My lovely daughter tuntuni nake d okin ganin ki amma sai yanzu zaki zo ko ? Toh nayi fushi dake gaskiya  Hugging d inta Fanan tayi  Haba Mana Nanni d ina kema kinsan makaranta ne yasa bana zuwa amma tunda nazo yanzu ai bazan koma ba sai Hutu na ya  kare sabida nayi missing d inki, wani irin murmushi Nanni ta saki tana  kara rungume Fanan cikin zuciyarta kuwa wani irin dariyar farin ciki take yi  Naji dad in zuwan ki kuwa ko ba komai zanyi anfani dake na gama da waccen shegiyar yarinyar mai kama da shed anu  ta fad a cikin zuciyarta tana  kara rungume Fanan , kallansu Mamy tayi kafin ta furta  tun d azu sai rungumar juna ake amma mu ko kula mu baza ayi ba  Kallanta Nanni tayi tana janyo hannun Fanan suka zauna  Ah ah fa , ki barni da  yata na dad e banganta ba , kinsan kewar ta kuwa da nayi ? Badaban makaranta ba ma ai bazan yar da ta tafi ba  kafata  kafarta ?ko Fanan? Kallan Mamy Fanan tayi kafun ta  kyal kyale da dariya .?

****** Hajiya Karima

Tunda ta tashi take jinta a cikin wani irin yanayi shiyasa gabaki d aya bata nufi part d in kowa ba , shigowar Amal ne yasa ta d an d ago da fuskarta a sanyaye  Aunty me ya faru ? Gabaki d aya na jiki shiru yau  ajiyar zuciya Hajiya Karima ta saki  Amal Nima bansani ba , tun da na tashi ga baki d aya na nake ji kamar an cire mun abu mai nauyi a cikin zuciya ta, bansani dalilin hakan ba  , shiru Amal tayi tana zama kusa da mamanta  Nima haka nake ji na Aunty, Babban abunda ya fi d aure mun kai shine wigs da na gani akaina ni da bana saka irin gashin nan na  kari bayan ni nake fad an babu kyau , haka kawai naji kamar akwai abunda yake faruwa Aunty duk da bansan ko Menene ba  , murmushi Hajiya karima ta saki tana kallan Amal  ki bari zuwa anjima zamuyi magana yanzu kaina ciwo yake zan kwanta, jinjina mata kai Amal tayi tana barin d akin, A fili Hajiya karima ta furta  Nasan koma menene makircin kine Nanni, bazan Fasa ba da yardar Allah , a sannu sai a sirinki ya tonu dake da Wanda kuke shirya wa ahalin nan makirci da yardar Allah .?

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 17

Zaune Abla take cikin doguwar rigar material ash colour , fuskarta fiyau babu abunda ta saka sai rolling d in mayafin ta da tayi, tun d azu take kallan lokaci, time to time kuma tana kallan agogon d akin , sosai ta  bata fuskarta kamar zatayi kuka, tunda tace batasan zaman nan yace zai maidata gida idan ya gama wani aiki har yanzu bataga shigowarsa ba, gashi gabaki d aya ta shirya,  kara kallan lokaci Abla tayi akaro na barkatai ganin har yanzu bai shigo ba , ga kiran sallah da aka soma yasa ta nufi toilet a hankali tayi alwalarta,ko da zata tayar da sallah sai da ta  kara duba time ko zata ga shigowarsa amma har lokacin bata gansa ba , kwallar data tarar mata a ido ta share kad an tana had e fuskarta. Tana idar da sallan bata kuma zama a d ak1n ba ta fito falourn. Babu kowa a falourn sai kamshi da sanyi Ac da yake tashi tako ina , sosai falourn yayi mata kyau amma sai tayi saurin cire hakan aranta dan so take ta koma gida, har yanzu tsoron abunda yayi mata mai fita daga ranta ba , hanyar da tafi tunanin  kofar fita ne ta nufa cikin takunta da har yanzu bai gama dawowa dai dai ba . A dai dai lokacin da take saka hannunta a kan handle zata bud e, shima a lokacin Big Boss ya saka hannun sa yana  ko'karin bud ewa , lokaci d aya sukai karo da juna , da Sauri Abla ta furta  Ouch  tana dafe kanta , hannun ta ya ri ko yana kallan inda ta dafe  Sorry Sunsine, bari na duba miki ko kin bige  ,  bata rai Abla tayi tana kawar da fuskanta ,  Ni banasan kamayar dani  ya fahimci abunda take nufi shiyasa ya kawar da zancan ta hanyar ri ke mata hannu  bari kici abinci sai kisha magani, it s like ciwan ya dena zafi ,let s go  , kamar zatayi kuka taka ta soma tafiya ganin ya ri ke mata hannu , idan tace zatayi musu kuma yace zai  kara ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ji mata ciwo har  kwalla ya soma sakko mata a fuskarta. Suna shiga d akin waigawar da zaiyi yaga hawaye na sakko mata a fuska , cikin sauri ya kalleta  Bakyasan zama dani shiyasa kike kuka ? It s okay wipe your tears zan mayar da ke idan kika dena kukan  cikin sauri Abla ta goge hawayenta ba tare da ta kalle saba , 


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login