Showing 87001 words to 90000 words out of 347251 words

Chapter 30 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1451

 ganin tana ?1ka masa kunne yasa gabaki d aya ya  kara hade bakinsu cikin sauri yake sarrafa batare da ya bud e idanuwansa ba , Sabida tashin hankali kirjin Abla har sama da kasa yake , hakan da take ba  karamun zautashi yake ba gabaki d aya Big Boss baya cikin hankalin sa abunda yake gabansa kawai yake , cikin wani irin tsantsan tashin hankali da rud ani yayi  ko karin bud e kafarta , cikin azama Abla ta gantsara masa cizo a wuya amma duk da hakan bai kyaleta ba sai da ya bud e kafar , bata gama sanin a Wana hayyaci take ba sai da wani irin azababben zafi ya ratsa mata kafafuwa, gabaki d aya muryarta ta bud e tare da Fasa wani  kara lokaci d aya ya had e da wani irin kuka mai ta ba zuciya  ka bari banaso , zan muntu dan Allah ka bari , Wayyo Allah na  shine abunda Abla yake fad a cikin tsananin azaba, sai faman ihu take tana neman taimako amma Big Boss bai saurareta ba , yadda ya shige ta da azabar zafi sai da ta suma ta sake farfad owa muryarta har bata fita Sabida azabar kuka da take gabaki d aya gabban ta zafi suke mata , idanuwanta a runtse sai hawayen da suke sakko mata ta gefen fuska, kusan 2 hours 15  minutes kafin Big Boss ya tsagaita, sai a lokacin ya soma dawowa cikin hayyaci da , kukan da yaji yana shigar masa kunne a hankali yasa cikin sauri ya fara bud e idanuwansa , da azamar Sauri Big Boss ya bud e idanuwansa ganin abunda ya aikata mata , babu abunda bakinsa ya iya furtawa sai  Innalillahi wa inna ilaihi ra jiun . Cikin Sauri ya ri ke hannunta guda d aya ganin yadda take kuka mai a zabar ta ba zuciya , shi kansa sai da zuciyarta , wani irin abu mai kama da fargabane ya ziyarci zuciyarsa babu abunda bakinsa yake iya furta wa sai  Sorry, am so sorry , please kiyi hakuri  , Abla kuwa idanuwanta a runtse suke har lokacin ga zafin da takeji sosai a kasanta mai azabar zafi , babu abunda take iya motsawa a jikin ta sai kukan da yake fita tundaga zuciyarta.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 18


Yadda take kuka sosai kamar ranta zai fita ne yasa Big Boss ya soma matsa mata hannunta alamar rarrashi, bai san ta ya zai soma bata ha kuri ba , ya san shi mai laifi ne a wajan, duk da yadda take cikin ciwo hakan be hana ta zame hannunta daga ri kon da yayi mata ba , a hankali ya d ago da kansa zuwa saitin inda take , har lokacin idanuwanta a kulle suke sai kukan da take da yake fita da  kar, d an sunkuyar da kansa Big Boss yana ta ba lallausan gashin kansa da ya sakko masa har bayan sa , a hankali ya sauka daga kan bed d in ya wuce toilet , bai d auki wasu mintuna ba ya fito d aure da towel a jikinsa , kai tsaye gadan da take kwance a kai ya nufa ,  kara runtse idanuwa Abla tayi yanzu kukan nata baya fitowa sai ajiyar zuciya da take faman saukewa a hankali. Kamar wata Baby haka ya d auke ta dukda tana so ta  kwace jikinta amma bata da wannan  karfin shiyasa ta ha kura ta kulle idanuwanta , hawaye na bin gefe da gefen fuskarta . Lokaci d aya ta saki wani iriin  kara mai  karfin gaske tare da fashewa da mayaran kuka Sabida jinta da tayi a ruwan zafi, cikin sauri tayi  ko karin mi kewa amma ya hanata hakan sai  kara ri keta da yayi sosai a cikin ruwan , a hargitse Abla ta soma magana har lokacin bata dena san  kwace jikinta ba  Nima bana sanka, Allah bana san ka bazan zauna da kai ba , daman so kake ka kashe ni,Wayyo Allah na  , lumshe idanuwansa Big Boss yayi jin maganganunta yasan kafun ya samu ta yarda dashi sai yasha wahala sosai, a hankali cikin cool voice mai cike da lallashi yake furta "So sorry Dear amma ina Abla ko sauraran sa batayi sai kukan ta da take yi bin ha k ki, ganin yadda ruwan ya d an canza kala alamar jini kad an yasa ya d an Yaushe lips d in tare da canza ruwan, yanxu batayi ihu kamar d azu ba , cikin  kasa  kasa da murya take kukanta, ko sau d aya bata d ago da face d inta ba balantana yasaka ran zata kallesa. Sai da ya tabbatar da ya gasata sosai tukunna yayi  ko karin zai mata wankan, a fusace Abla ta janye jikinta ,  Bana so  ta fad a tana d auke idanuwanta daga  barin da yake gabaki d aya .?

? ? ?Bai ce komai ba ya mi ke bayan ya matso mata da duk abunda yasan zata  buta  Called me if you need help please  , cewar Big Boss , ko  bangaran da yake bata kalla ba , balantana ya saka ran zata kulashi  Ya Allah  ya fad a cikin zuciyar sa lokacin da yake fita daga toilet d in.?

Sosai yaga yanda kan gadon ya ya mutse ga Bed d in da yake da stain d in jini kad an  d inkin ta  shine abunda ya fad o masa cikin rai , d an goshinsa ya dafe kad an yana yaye Bedsheet d in kai gabaki d aya , sannan ya saka sabo.?

? ?Tunda tayi wanka ta saka Bathrobe d in tayi zaman ta a toilet abunta sabida batasan had uwa dashi , kusan mintuna 10 tana zaune a toilet d in har bacci ya soma d aukar ta . Tura  kofar da akai ne yasa a firgice ta bud e idanuwanta har tana  ko karin zamewa yayi saurin ri kota, zata kwace jikinta ya d auke ta gabaki d aya a jikinsa zuwan kan Bed d in da ya gyara , hannun ya zo ta bawa tayi saurin jan jikinta tana matsar kwalla  Ni kamayar da, Allah bazan  kara zama da kai ba kashe ni kake san yi , ka Mayar dani , Allah bana san wajan nan  lokaci d aya Abla ta soma kuka zai ta bata ta  kara saka masa kuka cikin saurin ya janye hannunsa  shikenan , Don t cry , Don t okay ? Kinga dare yayi sosai yanzu , ki bani na duba ciwan ki yanzu kinji Sunshine ? Kamar zatayi kuka ta furta  Ni dai ka mayar dani , banasan nan wajan sai kuma ta saka masa kuka, cikin sauri yayi  ko karin rungumeta ?ta  kara fashe masa da wani saban kukan tana girgiza kai  Ni banaso karka ta bani ai daman so kake na mutu , idanuwansa ya d an lumshe kad an yana dafe goshin sa , yasan ko yace zai lallasheta yanzu bazata ta ba sauraran sa ba , cikin cool voice cike da lallashi ya furta  it s okay bazan ta ba kiba mai kikeso yanzu , kina jin yunwa ? Mai zaki ci ? A hankali Abla ta fury  Ni ka fita  , d an kallanta yayi kad an kafun ya furta  Will you be happy if I go out ? Cikin Sauri Abla ta jinjina masa kanta ,  it s okay , I will go  ya fad a yana mi kewa . ?Yana fita Abla ta cigaba da shashshe kar kukanta , tun tana yi har ga soma ajiyar zuciya bacci ya soma d aukarta, motsi kad an sai ta firgita ta bud e idanuwanta , tun tana baccin tana farkawa har bacci ya d auke ta sosai .?
? ?Duk abunda take akan idanuwansa , ganin yadda take firgita ne yafi komai damunsa , sosai yake kallan face d inta a cikin wayar sa tsawan lokaci har sai da ya tabbatar Dagaske baccin ya d auke ta sosai sannan ya koma d akin bayan ya d auki abubuwan da yake bu kata.?
? ?A hankali yake takunsa yadda bazai tashe ba har ya  karasa inda take , fuskarta tayi fayau sosai Sabida kukan da ta sha , idanuwanta har sun d an kunbura sosai ya tsurawa pink lips d inta da ya d an bushe ido kafun ya Janye idanuwansa gabaki d aya zuwa abunda ya d auko, baya so ta tashi daga baccin da take amma bazai barta ba sai ya duba mata ciwan ta .

***** Su Little suna barin part d in His Excellency itama Nanni tayi saurin mi kewa sabida tuna maganar Sindilu, gabaki d aya kallanta sukai ganin ta mi ke tsaye , Mamy ce ta furta  ina kuma zaki je ana tattaunawa? , Nanni ji tayi kamar ta sha ke wuyan Mamy amma a fili sai ta d an sakar mata lallausan murmushin da babu Wanda zai kawo akwai mugun abu a  kasan ranta , d an ya mutsa fuska tayi kad an kafun ta furta  Ina so zan d an sha maganin ulcer d ina ne gani nake kamar yana  ko karin taso mun ,kanta Mamy ta jinjina alamar gamsuwa  Allah ya  kara Lapiya , ya kamata ma ki huta idan kinsha maganin  itama Dada amsawa tayi da  Gskiya Hauwa ta fad a miki , ya kamata ki d an huta dan Wannan ciwan idan ba ai masa yadda yake so ba shi zaiyi wa mutum aika aika  , kanta Nanni ta jinjina tana  kara ya mutsa fuskarta kafun tayi musu sai da safe , a hanyar barin falourn saitin inda flower base d in da Abla ta fasa ta kalla ita kad ai sai faman taunar ya tsa take  in tasan wata ai bata san wata ba  cewar Nani cikin zuciyarta.?

? ? Tana fita cikin Sauri ta wuce part d in su bata tsaya a falour ba tayi saurin wucewa cikin d akinta gudun karta had u da kowa a falourn, tana sai da ta kulle  kofar d akin ta saki wani  karamun ihun ta kaici kad an  Ni ? Ni waccen yarinyar take san tozartawa a cikin mutane ? Idan ta san wata ai bata san wata ba, yau yau d innan zanyi maganin shegiya naga ta yadda zaku dinga had uwa, cikin  kan kanin lokaci ta sauya kayan jikinta zuwa Ja sai wani zunbullen Hijabi da ta d aura a kanta yanda babu Wanda zai fuskanci wani abun.?
? ??
? ? ?Sai data tabbata babu Wanda zai ganta tukunna ta salalla ba ta fita ta baya hannunta d auke da  kullin maganin da Sindilu ya bata, cikin sauri ta nufi inda taga an ta ba ajje sa amma baya wajan,  karamun tsaki Nani ta ja duk da fargabar da take ji cikin zuciyarta hakan bazai hana aikata abunda tayi niya ba tunda burin ta zai cika. Duk inda ta duba sai ta tarar da baya Wajan sosai zuciyarta ta hasala , cikin tsananin  bacin rai ta juya zata bar wajan, gurnaninsa da ta d anjine yasa tayi ajiyar zuciya kad an tana tun karar d akin dukda fitulan wajen babu haske, yadda zuciyarta ta  kyan kyashe da san cika burun ta haka take  kara kusa kai zuwa inda yake.

 Dakin da tafi tunanin yana ciki ta kutsa batare da Tuna n1n wani abu ganin zoben tsafinta na hannunta , Hasken wajen ba wani sosai bane amma mutum yana iya ganin sa , daga nesa kad an ta hango sa a kwance , Tuna n1n yadda zata fara samo fitsarin masa tayi , cikin  kan kanin lokaci tunanin abunda zatayi ya fad o mata cikin zuciyarta . Wani iriin maganganun siddabaru ta somayi tana tunkaro inda yake , idanuwanta a rufe sai faman surutu take tana murza zoban tsafin hannunta , yadda taga yana bacci ne yasa ta soma zagayeshi tana sul kullanta har zuwa lokaci mai d an tsaho, kamar magic sai gashi Simba ya mi ke tsaye idanuwansa kuma a kulle , wani irin dariya ta she ke da ita kafun ta fito da maganin da Sandilu ya bata , babu abunda idanuwanta suke hasasho mata sai ta inda zata d ibi fitsarin  gabaki d aya kamar wata mara hankali haka ta  karasa inda ?yake batare da damuwa ko shakkar abunda take sanyi ba,  kasan Hijabinta ta tattare waje d aya a daidai wajan ta kashinsa ta soma gogawa yadda zaiji  Kai kayin wajan fitsari ya fito , kamar wata mahaukaci ta soma yi masa tafiyar tsutsa a wajan , Simba da idanuwansa suke a kulle sai motsa  kafar sa , cikin rashin saki ta saka hannun ta wajan Sabida gabaki d aya hankali da tunaninta yana kan abunda take burin samu, wani harfi da Simba yayi da  kafarsa sai da ya tsoratar da Nani cikin sauri ta sunkuyar da kanta gudun karya ganta, d ago da fuskarta da zatayi ne kawai taji feshin abu me wari , cikin tsananin rud ewa ta bud e baki zata kurma ihu taji wani abu ya cika mata bak1 me shegen wari ga ruwa ruwan da taji a fuskarta , ba komai bane face kashi da fitsarin da Simba yayi mata , yana gama wa kuma yasaka  kafarsa duka biyu ya harbi baya yana jijjiga bayansa sab1da fitsarin da yayi sai kuma ya koma can gefe sosai yayi kwanciyarsa har lokacin idanuwansa a kulle . Nanni kuwa yadda Simba ya hankad a ta baya sai da kanta ya bugu sosai a jikin bango, ga Nononta d aya da Simba ya harba da  karfi , cikin wahala ta d an tsaki  kamar tana Sumewa .?

***** Nanni bata dad e da barin part d insu wata mota ta danno kai cikin gidan a kuje , kai tsaye  bangaran His Excellency ya nufa , bai jira mai gadi ko security su bud e masa motar ba ya bud e cikin Sauri, a haka ya nufi part d in da yasan zai same su. Alokacin da su His Excellency suke tsaka da magana kamar daga sama suka ji shigowar mutum, d agowar da His Excellency zai yi idanuwansa ya sauka akan mutumin da bazai ta ba mantawa ba arayuwar sa , cikin a zama ya mi ke yana nuna mutumin da ya shigo da hannu , Kai ne ? Adam Dagaske kai nake gani ko kuma idanuwana ne ? Gabaki d aya mutanan falourn suma mi kewa sukai tsaye , d ago da fuskar sa da mutumin zai yi lokaci d aya fuskar Dadyn su Baby ya bayyana , kansa kawai yake jinjina wa cikin rashin kuzari  Ni ne , Tabbas nine , nayi matu kar kewar ka aboki ban ta ba tunanin zan sake sanya ka a cikin idanuwana ba  , cikin annashuwa His Excellency ya murmusa yana  karasowa Inda Alhaji Adam yake lokaci d aya suka yi Hugging juna , Su Mamy da Suka shigo sai faman goge hawaye suke kad an kad an, mai da kallansa Dadyn su Baby kan Diidii, cikin sakin murya da Annashuwa ya furta  Ranki ya dad e Diidii na same ku lapiya ?  Dage Kanta Diidii tayi  Adamu ai ka rainani sai da kuka gama rungume rungumen ku sannan zaka tuna dani , toh banayinka   karamin dariya su Mamy suka saki Sabida abunda Didi tace , mai da kallan sa yayi kan Mamy shima  Friend ?ya naga  kanwar ka kamar wacce ake ragewa shekaru , girgiza kansa His Excellency yayi yana nuna masa wajan zama  Babu ruwana ai kun saba fad an ba tun yanzu ba , ina ka tafi ? Kasa ina ta neman ka , kuma ya naganka kai d aya , sai a lokacin Dadyn su Eshaal ya Tuna da Momy yazo , kallan Mamy yayi kafin ya furta  Ina Tuna n1n bata san hanyar da zata shigo ba  , kanta Mamy ta Jinjina tana nufar hanyar barin falourn , sosai His Excellency yake kallansa  Ka canza ba kad an ba , bazamuyi magana ba


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login