Showing 105001 words to 108000 words out of 347251 words

Chapter 36 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1496

Tuna n1n ina mafita take , so take taga shigowar sa shiyasa tayi saurin kashe gas d in data kunna ta dawo falour ta zauna.
? ? ? ?
? ? ? ? Karfe 7:45am na safe Big Boss ya shigo part d in , bayan da ya saka jiya bane a jikin sa ga fuskar sa da take a d aure ta tamau ita kanta da ta ga yanayinsa sai da ta shiga taitayinta, sosai gashin kansa ya zu bo masa a baya sunsha gyara kamar basu ba sai shinning d in da Suka sosai na mai . Bai ce mata uffan ba ko ya nuna alamar akwai mutum a falourn ya wuce Bedroom d insa .?
? ? ? ?
? ? ? ?  Karamar ajiyar zuciya Abla ta sauke tana bin bayansa da kallo har ya shige  oh ni Abla yanzu ya zanyi ? , ?wata zuciyar ce ta bata shawaran taje ta same sa , bata da wani mafitar bayan haka, har zata soma tafiya sai kuma ta tsaya  Amma idan yace mun me nazo yi fa, let s me try  , da ta soma tafiya sai ta dakata tana yarfa hannu, ganin a ko wana lokaci zai iya fitowa ne yasa tayi  karfin knocking d in d akin, shiru ba a amsa mata ba , a karo na biyu ta  kara knocking d in  kofar amma still ba a amsa mata ba sannan ba a bata izinin shigowar ba . Cikin  karfin Hali Abla ta bud e  kofar d akin kamar me sand a, d an kad an ta le ko ganin baya cikin d akin yasa ta dafe  kirjinta tana  karasa cikin d akin. A tsakiyar d akin ta tsaya tana tsumayin fitowar sa , zuciyarta sai dukan uku uku take da Sauri, kusan mintuna 5 tana tsaye a wajan kafun zuciyarta tabata shawarar ta bari anjima zata dawo, tana juyawa shima yana fitowa daga cikin dressing room d insa sanye cikin whiterobe da ya wuce masa har kwiwar  kafarsa. A hankali Abla ta jiyo kanta a sunkuye dan ko kusa bazata iya d ago kai ta kalle saba , shima kallan nata yake fuskar tasa gabaki d aya babu fara a sabida yadda ya had e ta , marmar ta somayi masa da ido cikin rawar murya ta furta  Ina& kwana? Bai amsa mata ba sai binta da kallo da yake sosai cikin idanuwansa da har yanzu basu washe daga jan da sukai ba . Yana zuwa inda take hannun ta d aya ya kama tare da zaunar da ita kan sofa , a kunnanta ya rad a mata  Get your Hijab cikin Sauri Abla ta kallesa  Ina za muje ? Dan Allah kyakkyawar fuskarta Big Boss yayi  Home  , itama maimaita kalmar tayi  Home kuma ? Ba jiya ka dawo dani ba ? Ganin tana  ko karin saka shi magana ne yasa ?ya furta  U.S , waro idanuwanta Abla tayi da mamaki jin zasu tafi yanzu da zafen nan ?  kamar wata yarinyar ta ma kale masa kafad a tare da turo bakinta , a shagwa be ta furta  Uhm Uhm Nidai babu Inda zani, d auke kansa Big Boss yayi daga side d insa Sabida abunda tayi yanxu yashige sa har cikin ransa , ganin yana  ko karin juyawa ne yasa Abla tayi saurin ri ko damtsen hannunsa da shi kansa sai da yayi mamakin ri kesan da tayi  Mu zauna anan kaji ? , d an tsayawa yayi sosai yana kallan ta , a fusge ya furta  me ya canza ki daga jiya zuwa yau ? Cikin sauri Abla ta girgiza masa kai , Then Get your hijab now  , yana fad in hakan ya  karasa gaban mirror d insa , wasa Abla ta somayi da hannun ta , tasan bazata bari su tafi yanzu ba gashi kuma bata da wani mafitar bayan abunda take sa kawa da warwara tun d azu a cikin zuciyarta.?
? ? ? ??
? ? ? ? A shagwa be Abla ta  karasa wajan mirror d in itama , gefen rigar sa ta ri ke kad an Ita kanta batasan ya akai ba take irin wannan shagwa bar  Yaya Big Boss  ta fad a cikin wani irin salo na jan hankali, duk da ya jita amma sai ya ki  kulata , turo masa baki Abla tayi tana  kara kiran sunan sa  Yaya Big Boss  , nan ma still bai amsa mata ba , ganin bashi da niyar amsawa yasa Abla ta dawo gaban mirror d in tana kallansa  Please mu zauna kaji? , ta mudubi ya kalleta kad an kafin ya furta  No , Abla kamar zatayi kuka ta furta  Yaya Big Boss please  , d an had e fuska Big Boss ya  karayi  Wane ne Yayan? Lokaci d aya Abla tayi shiru tana Zazzare idanuwa, d auke kansa yayi daga kanta ganin yadda tayi shiru , zai juya tayi saurin ri ke white robe d insa , zai jiyo kamar a mafarki yaji ta furta  Sweetheart  , d an dakatawa yayi tare da jiyo sosai yana kallanta , d an sun kuyar da kanta Abla tayi kuma bata saki rigar ta saba sai ma wasa da take d anyi da ita  Please mu zauna kaji Sunshine  , matsowa kusa da ita yayi sosai har yana  ko karin rufeta , da hannu d aya ya saka ya zubar da gabaki d aya abunda yake gaba mudubin, tana  ko karin magana ya d orata a wajan, kamar zai maidata ciki ya motsa kusa da ita  Say it again ? Knodding kanta Abla tayi alamar  Ah ah  sau d aya ya kalleta zai d auke fuskarsa ta saka gabaki d aya duka hannun ta a kan face d insa tana jiyo da fuskar daidai saitin tasa , cikin wani irin salo kamar mai rad a ta furta  Good Morning Sunshine  , bai gama mamaki da yanayin taba da bashi French kiss a baki da har saida ya murmusa lokaci guda , yadda taga ya murmusa dinne ya sata ajiyar zuciya ko ba komai ya fara sakkowa yanxu, sai kuma cikin sauri zata  boye fuskarta ya hanata hakan  Daga jiya zuwa yau, how comes ? Tell me  da hannu Abla ta nuna sa  Ba kai bane nace maka mu zauna anan ka ki kulani , kuma kace fa ko me nake so zakamun , hancinta ya ja kad an  Kin fiya rigima sosai , But don t change , I need you like this okay? , kanta ta Jinjina alamar to har ta soma cewa Yaya kallan da yayi mata ne yasa tayi saurin furta  Sunshine  , hannu Big Boss ya saka ya ri ke wrist d inta shima yana kallanta , haka kawai yanayin da suka kasance yanzu ya goge masa kaso mafi tarin yawa daga  bacin ran da ya shigo dashi musamman shagwa barta da ya fi komai d aukar hankalin sa , girar sa d aya ya d age mata  Mai kike so ? Uhm ? Wannan rigimar fa ? , bakinta Abla ta turo masa da hannu d aya ya saka ya d alli bakin cikin Sauri ta mayar da bakinta tana kawar da kanta  Ni ciwo na bai warke ba kuma Ance a dena yawo Sabida za a famasa  d an waro ido yayi kad an yana kalan fuskarta da ta Mayar serous kamar Dagaske  Okay bari na ga ciwan , ya  karasa yana  ko karin d aga rigar tata , cikin Sauri Abla ta ri ke masa hannu  Ni dai banaso , kalli idanuwanka fa bacci suke ji har sun fara yin red , ai zaka kwanta kayi bacci ko ? Ni kuma sai na dafa maka breakfast ko ? kanshi ya girgixa mata alamar ah ah , a shagwa be ta furta  please Sushine  ? ?Hancinta ya ja kad an it s okay, but with a condition  Abla bata tsaya jin Menene condition d in nasa ba tace ta amince , wani irin murmushin gefen baki ya saki kafin ya d auketa gabaki d aya ta zuwa kan bed d insa  Oya sleep  , hannu Abla ta saka guda d aya ta rufe gefen fuskarta d ayan ku ma ta barshi a bud e ,  Na fasa banajin bacci , ta fad a tana  ko karin tashi  Kin ma isa? Don t even start d in  , da hannu Abla ta nuna idanuwansa  your eyes are red , kai ne kake jin bacci, zakayi bacci sai na baka story? , kallanta yayi for second kafun ya furta  Do you really want to stay here ? Cikin sauri Abla jinjina masa kai kafin ta bud e bakinta  Eh please , da kai da Yaya Bobo da Yaya prince da Yaya Little da Uncle  , bakinsa yasa ya d an ciji lips d inta da har saida ta furta  Ouch  cikin Sauri Sabida zafin da ta ji  let s sleep! Ya fad a yana janyo ta jikinsa , kanta Abla ta d ora akan chest d inta shi kuma ya saka hannunta a gadan bayanta, sosai yayi hugging d inta a jikinsa yana jin gabaki d aya damuwar sa tana tafiya , suna rungume da ya soma lumshe idanuwansa a hankali bacci ya d auke sa akan , d an d ago da fuskarta Abla tayi ganin bacci ya d auke sa tayi  ko karin sauka amma sai ya ri ke mata hannu yana bud e idanuwansa akanta  Stay with me. Ba musu Abla ta koma ta kwanta itama tana lumshe idanuwan , cikin  kan kanin lokaci bacci itama ya d auketa.
??

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA DE KAMAR YADDA NAYI AL KAWARI , PAGE  DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 22?
? ? ? ? ?

? NANNI
? ? ??
Cikin tsananin tashin hankali take zagaye d akinta dan gabaki d aya ko baccin kirki bata samu tayi ba Sabida tsananin tashin hankalin da ya kamata  Me yake shirin faruwa dani ? Ni yaya zai cewa kada na  kara anfani da komai na cikin gidan nan?ga Mama da take cewa zatamun hukunci gefe guda kuma shegen yarannan ni zai sha ke a gaban kowa da kowa ya mu zantani? Da sake , gaskiya da sake bazan ta ba bari Wannan abu ya tafi bulus ba Ina , bazan ha kura ba dole na koma wajan Sindulu anjima  ta  karasa tana wulli da kayan da ta gani a gaban mirror gabaki d aya tsananin tashin hankali ya gama bayyana a fuskarta dukda sanyin Acn da yake tashi gumi take , da ta zauna zata tashi tsaye tana dafe kanta da take ji kamar zai tsinke sabida yadda komai ya lallace mata , komai yana so ya ku buce daga hannunta cikin  kan kanin lokacin da take ganin burin ta ya kusa cika.?

*********
****************9:20am Abla ta farka daga bacci da ya d auke ta . A hankali ta soma bud e idanuwanta kafun ta bud e su gabaki d aya akan d akin nasa ,hannunta ta kalla da yake cikin nasa kafun ta d an d ago da kanta ta kalli kyakkyawar fuskarsa da yake bacci yanzu . Sosai Abla ta  kura masa idanuwa sai yau ta soma  karewa kyakkyawar fuskar sa kallo, d an  karamun ajiyar zuciya ta sauke kad an tana mi kewa zaune a hankali gudun kar ta tashesa daga baccin da yake , hannun ta ma ahankali ta zare sa , komai cikin taka tsantsan tayi sa gudun kar ta damesa , tana sauka daga kan gadon ta  kara lullu besa da duvet, wani a jiyar zuciyar ta  kara saki a hankali ganin be farka ba . Bata tsaya a d akin ba tayi fitowar ta zuwa falour.?

?  Me zan dafa masa ?and bacci yake yanzu ko na dafa masa ? Break fast d in America? No ! it s have being long abincin nan ya kamata yaci, but mai zan dafa masa ? Shine abunda yake mata yawo cikin zuciya  traditional food? Yess! Ta fad a a fili tare da nufar hanyar kitchen , wake ta soma gyarawa cikin  kan kanin lokaci ta gama gyara sa kafun ta saka masa duk abubuwan da take bu kata , shigowar Jenny ne yasa ta d an d ago da fuskarta  Yawwa Jenny please blander zaki d an ko mun , yanzu , cikin Sauri Jenny ta furta  Okay Madam  tana nufar inda wata babban blander take , sai da Abla ta  kara wanke ta tukunna ta zuba wakenta da su Albasan da ta gyara , cikin  kan kanin lokaci kayan ?ta ya markad u yadda take bu kata , cikin annashuwa Jenny ta furta  Madam yau ma delicious zaki dafa ?  Karamin murmushi kawai Abla tayi mata lokacin da ta fara buga  kullum  kosan ta , Jenny ta so kar ba amma Abla ta hanata, da kanta ta buga  kullum sosai , bata saka komai a ciki ba sai ajji moto da gishi, cikin yan mintuna kad an kullum ya  kara kunbura sabida bugun da yasha . Abla sai da ta tabbatar manda ta d ora yayi zafi sannan ta soma saka  kosanta, tana gama sawa ta d ora ruwa a kittle , daga gefe d aya tana yan ka plantain d in da ta d auko. Komai cikin kazar kazar take yinsa shiyasa bata d au dogon lokaci ba ta gama soya  kosan ta da plaintain d in data yanka , sai omelets da tayi shima daban da yaji kayan vegetables a cikin sa. Tana kammalawa ta dama kunun ta , Jenny tun d azu sai faman zazzare idanuwa take a kitchen d in. A warmer Abla ta zuba iya abunda take bu kata sai wani da ta saka daban a cikin different warmer  Jenny please kai mun dinning kinji ? Cikin Sauri Jenny ta furta  Okay madam  tana d aukar tray d in zuwa kai dinning , tana fita Abla gabaki d aya abunda ta girka sai da zuba mata a cikin plate ga kunu shima da ban sai gaman turara yake. Kusan clashing suka so yi da Jenny Allah ya taimake ta da gabaki d aya tray din ne zai fad i  Abincin ki yana kitchen kar yayi sanyi  , sosai fara ar Jenny ta fito fili  Thank you so much Ma am amma bari na tai maka miki da tray d in , kanta Abla ta girgixa mata  No! It s okay kar ki damu , Cewar Abla , bata jiya amsar jenny ba tayi wucewar ta , direct bedroom d insa ta koma , a hankali ta tura  kofar d akin ta shiga kamar me tsoran shiga , daga inda take ta hango baya kan gadon alamar ya farka Kenan ,  karamun ajiyar zuciya Abla ta sauke tare da ajje breakfast d in kan table din sofa d in d akin, cikin Sauri ta gyara masa bed d insa da yaso yayi mess , tana  kara gyara tray d in da ta ajje , jin kamar motsin ta ba  kofar da akai ne yasa ba shiri ta bar d akin cikin Sauri.
??
? ? ?Turo  kafar d akin akai , a hankali ya sako da farar  kafarsa da take sanye cikin black white gucci d in ta kalmi sai farar suit d in jikin sa da tayi mugun amsar sa duk da bai saka top d in ba amma duk da haka sai da muscles d in sa suka fito sosai cikin rigar, daddad an  kamshin turaran sa ne yake tashi ta ko wana lungu da sa ko na cikin d akin, ga sanyin Ac da  kamshin turaransa da yake bata wani


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login