Showing 282001 words to 285000 words out of 347251 words

Chapter 95 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1479

zuwa lokaci take kallan agogo.?
? ? ?Shigowar Hajiya Karima ne yasata d ago da fuskarta , sai kuma ta ya mutsa fuska tana d auke kai .?
? ? ?
? ? ?Murmushi Hajiya Kareema tayi ganin abunda Falmata tayi , amma duk da hakan bata ji haushi ba ta zauna akan d aya daga cikin kujerun falourn. Har lokacin kuma Falmata bata da alamar tanka mata balantana ta nuna tasan da zaman ta a wajan.  Dan shiru ne ya biyo baya kafun Hjiya Kareema ta furta  Daman nazo na sanar miki ne , zamuyi family meeting iya mu kad ai nan da 30 minutes tunda duka mazan gidan basanan , zamu samu ayi komai a tsakane . ?Kamar an fad a mata wani magana ta wani  bata fuska  wace magana ce haka da sai da suka fita za ayi idan ba salan munafurki ba kuma mene ne na zuwa ki fad a mun yanzu? Mai yasa Alhaji tun d azu da muke tare dashi bai fad amun ba ? Ko akwai abunda ake  kullewa  . Kallanta Hjy Kareema tayi bayan ta mi ke tsaye  ba zuwa nayi naja dogon magana da ke ba , sannan duk cikin gidan nan wa kike tunanin zai miki munafurki? Ke awa ? Naga abun naki yana  ko karin wucewa , idan kin ga dama kizo , idan kinga dama kuma kar kizo, daga  karshe inaso ku tayamu murya sabida angwancewa da  ya yan ki sukayi . Falmata bata san lokacin da ta dafe  kirji ba tana furta   Ya ya na ? Yadda taga kamar hankali Falmata ya kuma tashi ne yasa ta kuma murmusa wa , a lokacin Tv falourn a kunna take , wata channel takai da maganganun ciki sai da ya razana Falmata , ta koma ta zauna akan kujera kamar wata gawa .?
? ? ?
? ? ? Hjy Kareema batsa biyewa Falmata ba , tana  ko karin nufar part d in Amarya sai gata ta fito cikin shigar abaya , cike da girmamawa ta gaishe da Hjy Kareema kafun ta sakar mata murmushi sosai  Allah ya sanya Alkairi , yanzu nake samun labarin auran da akayi , sosai itama Hjy Kareema ta murmusa mata sabida abunda tace , gashi ko a fuska babu alamar jin haushin auran ko ba kin ciki a tattare da ita .  Allah yasa ba fita zaki yi ba ? Dan yanzu nake  ko karin sanar miki taron da zamuyi nan da mintuna 30 , kallanta Amarya tayi fuskarta a sake ta furta  ko kad an Yaya daman fitowar da nayi zanzo nayi muku Allah ya sanya alkairi ne sai gashi kenan kinzo . Hakan kuwa y dad ad awa Hajiya Kareema ganin Amarya amaimakon ta koma part d inta zuwa nan da minti 30 d in sai kuma ta biyota suka bar Hajiya Falmata da ta sume ido bud e akan kujera .

**** Amal kuwa ita da Kubra ne suka nufi part d in Hajiya Sa adat1 , dan su sanar wa Yasmeen  kunshi da k1tson da zasuyi, lokacin suna zaune itama da mahaifiyarta a falourn , dan a lokacin kamar popcorn Yasmeen take ci ga wayar ta da take faman latsawa gabaki d aya ta mayar da hankalinta kan abunda take yi . Sallamar su Amal ne yasa ta d ago da kanta , sai kuma ta mayar tana cigaba da charting d inta abunta , Hajiya Sa adatu ma kallan su tayi ta d auke kanta , k? da suna gaisheta ko kallo basu isheta ba ballan tana su saka ran zata amsa . Suma basu damu ba suka zauna kan 3 sitter d in da Yasmeen take ganin ta ki kallan su itama Amal ta furta  Wajan ki muka zorda , ko baki da labari? Kinsan ya kamata muma muje ayi komai damu . Hjy Sa adatu dakatawa tayi daga abunda take jin abunda Amal tace , sai kunnuwa da ta zuba musu tana jiran jin me zasu fad a . Kallan su Yasmeen tayi kafun ta furta  kamar ya ? Ni ban fahimce ku ba  , a wannan karan K?bra ce tayi magana dan kamar wani lokaci tafi su saurin hawa , a  kufule ta furta  Ke bikin su Yaya Bobo da za ayi mana ko baki da labarin d auri auran sune ? Ba Yasmeen da akayi yiwa magana ba , kafun ta zabura akan maganar Hajiya Sa adatu ta rigata bayan wani shegen ashar data  kunduma ta  kara da zagi kuma . Bakin Yasmeen har rawa yaje wajan furta  d aurin aure kuma kamar ya ? Ban gane me kuke so kuce ba . Banasan irin wannan rainin hankalin  da mamaki Amal da Yasmeen suka kalleta jin abunda tace . Amal zatayi magana Yasmeen tayi saurin mi kewa tsaye tana nuna musu hanya  dallah malamai ku tashi ku bar mana d aki da haka ta juya a guje ta nufi d ak1nta tana kuka , a tsawace cike da tashin hankalin da ya soma bayyana akan fuskarta ta nuna wa su Amal hanya  munafukai, zaku tashi ku bar wajan nan ko sai na sassa ba muku? Pillow da ta jefa musu ne yasa suka mi ke tsaye a rud e , tun kafun suyi wani yun kuri Hajiya Sa adatu ta biyo su a guje , ba shiri suma suka arta a guje ganin yadda take jiyo su kamar zata zane su.

**********
? ?A  bangaran su Abbu lokacin da suka zo yin lunch ganin Big Boss bai sakko ba yasa ya kalli Little .  Auta kira mana Yaya a sama  , kansa Little ya jinjina masa daman so yake yaje wajan sa, yana barin wajan Prince ya furta  Abbu shima fa bazai fito yanzu ba, ko Yaya Bobo? Ya  karasa yana kallan Bobo.  Dan murmusawa Bobo yayi yana jinjina masa .

? ? ? Little yana hawa saman ya rasa a wana d aki Big Boss yake , sai da ya bi duk ya duba rooms d in, har zai juya sai ya tuna d aki d aya da bai duba ba haka Kawai jikinsa yake basa yayansa yana ciki , shiyasa cikin sauri ya nufi  kofar , bakin sa d auke da sallama ya tura  kofar d akin. Ta ko ida babu haske sai wani dum light kawai da take ?a kunne , ta haka Little ya hango bed d in Big Boss d in. Kamar mai rad a ya furta  Yaya ? Shiru ba a amsa masa ba ,  kara shigowa d akin yayi a karo na biyu ya kuma ambata sunan  Yaya  , nan ma shiru babu reply . Jikin gadonsa da yake d an hango wa ya soma takawa zuwa wajan har ya  karasa , hannunsa d aya ya d ora akan bedside d in wajan duk da bai tabbatar da ko menene ba , cikin sauri ya d auke hannunsa yana mayarwa kan bed d in a hankali ya soma yawo da hannunsa , bai aune ba yaji ya ta ba hannun Big Boss . Ajiyar zuciya ya sauke sosai yana zama a gefen bed d in kamar wani yaro ya furta  Yaya shine ka share ni ko? Shikenan tunda bakasan yin magana da ni  , jiki a sanyaye ya mi ke zai fita sai kuma yaji muryar Big Boss da tunda ya shigo ya jisa , magana ce kawai baiga damar yi masa ba .  what do you want ? Ya fad a a fuske , da sauri Little ya koma ya zauna yana furta  Yaya ! Abbu ne ta yace za ayi lunch kuma baka fito ba  , ?katseshi Big Boss yayi  later ! Bacci zanyi , cikin sauri Little ya furta  Yaya Nima please zan kwanta kaji ? Should i? Yanzu ma da  No , Big Boss ya basa amsa shiyasa yayi shiru ya rasa abunda zai ce. Sarai Big Boss ya fahimci mood d in da Little ya shiga shiyasa ya furta  you re no more Little kamanta yau aka d aura Aurenka? Little bai san lokacin da ya kwanta daga bayan Big Boss ba yana sakin wani nunfashi , kamar zaiyi kuka ya furta  you re always the best Yaya. Ina sanka sosai da sosai  , shiru Big Boss kamar bazai amsa masa sai kuma ya furta  Are you happy now ? Kansa Little ya jinjina kamar Big Boss na kallansa  you re my best hero, kullum ina farin ciki because of you , I can t leave without you Yaya Big Boss bai bashi amsa ba sai duvet d in sa da ya lullu ba masa a hankali ya furta  sleep up  , hannun sa Little ya ri ke lokacin da ya kwanta , ko kusa Big Boss bai ce masa komai ba sai lumshe idanuwansa da yayi yana tuno maganganun Little . Shima Little yayi shiru ne dan yasan ba ko da yaushe ya fiya san dogon magana ba . Abu na biyu kuma Tuna n1n Fanan kawai yake , ya kasa yadda shine aka aura wa ita . Wani irin dad i ne yaji yana taso masa daga  kasan zuciyarsa . Idan dad in da yake fitowa da zallan annashuwa da murad1 . Shi kad ai sai faman murmusa wa yake , a haka bacci ya d auke sa , sabida yadda ya sakawa ransa tunaninta sosai a ransa da mafarkinta ya soma bacci.?

? ? ? ? ***** Abbu ganin yadda Little ya jima bai fito bane yasa ya kalli su Uncle Isma il  Kuci abincin , ina nan zuwa  , da haka ya mi ke ya nufi saman shima . Yana shiga d akin ya tarar da ba haske , haka kawai jikinsa ya basa baccin suke kamar yadda yayi hasashe , bai kunna hasken d akin ba sai hasken wayarsa da ya kunna , a kan gado ya hango su , ga Little da ya d ora kansa a bayan Big Boss , hannunsa yana cikin nasa kamar wanda aka cewa zai gudu, gabaki d aya ya cukui kuye sa. Murmushi Abbu ya saki tare da  karasowa kan gadon, a hankali ya zare Little daga yadda ya cukurkud e ya gyara masa kwanciyar sa tare da sumbatar sa a goshi, shima Big Boss , duvet Abbu ya  kara lullu ba masa kafin yayi pecking d insa a goshi kamar yadda yayi wa Little . Bai bar d akin ba sai da ya rage gudun Ac d akin , duk dan kar suyi mura tukunna ya ja  kofar a hankali lokacin da zai fita , har lokacin fuskarsa da kyakkyawan murmushinsa , dan duk lokacin da ya gansu tare ba  karamun nishad i hakan yake sa saba , duk da Little ya fad a masa yana san Yayansa , shi kansa ki Big Boss bai fad a ba , soyayyar da take tsakanin su babu mai iya rabata sai Allah , soyayya ce kamar wanda d a da uba suke yiwa junan su dan kamar mahaifinsa haka Little yake d aukan Big Boss , duk duniya kuma babu mai yi masa shiriritar nan sai Little. Dan ko mai yayi yaci bulu_ .
? ? ? ??
? ? ? ? Yana sakkowa  kasa Prince ya furta  Abbu yayi bacci a d akin Yaya ko? Kansa Abbu ya jinjina yana zama  ka riga kasan da hakan ko?  Dan  karamun dariya Prince ya saki  Abbu duk lokacin da Yaya zaiyi bacci da safe haka Little yake zuwa wai shima bacci zai yi , amma yanzu da Yaya zai fito shima zaka gansa , haka zai ce maka ya gama baccin . Gashi kansa Abbu ya shafa  Don t worry Son , nasan yunwa ka ke ji, let s it anjima sai suma su ci nasu ko? A hankali Prince ya furta  Eh Abbu , da haka suka soma cin abincin su, Sauban da Bobo cin abincin kawai suke dan har Allah Allah suke su koma gida ko zasu ga sanyin idanuwan su.

******
A cikin gida wani irin gyara akayi musu duk da cewa gyaran yini d aya ne amma babu wanda baya  kamshin turare, hatta Abla nata daban sai da akai mata sai faman tashin  kamshin turare suke . Har yanzu kuma basu san da maganar auran nan ba . Ganin yadda jikin su ya soma murjewa yasa suka saki jiki aka ci gaba da yi musu.?
? ?M. Sarah ce tashigo d akin hannunta d auke da babban tray sai Jenny da take bayanta itama d auke da wani jakar a bakin ci. Tsayawa kallanta sukai , lokacin kuma Kaltoom da Hajy Noori sun d an fita . ? Good Day Madam s  . Cewar ?M.Sarah , Baby a maimakon ta amsa ta d an zaro idanta waje  Ta tabbata babu Inda zamuje yau kenan ? Har abinci ma saidai a dunga kawo mana nan? Mai yasa ne please  , Fanan ce ta bata amsa  Ke dai kawai tunda yau kulle mu ake san yi sai kiyi biyayya and ni babu abunda yafi bani mamaki kamar su Mamy , yar wayoyinmu Mamy ta kar ba , and ko kusa na tabbata suna  kasa .  Yar dariya Abla tayi tana d aa musu wayarta  Ayya  yan yara aushe baku da waya yanzu . Ku fad a mun gaskiya mai zakuyi da wayan? Kingan ki Baby? Tun d azu sai kallan agogo kike , ko duk a cikin tunanin Yaya Sauban d in ne ? harararta Baby tayi tana d auke kanta , ganin yadda Arwa da Eshaal suka soma Abla ta kalle su d aya bayan d aya  bari dai abar kaza cikin gashinta amma gabaki d ayan ku sirrin zuciyar ku ta fito fili, kunga duk ba yanzu ba Baby na yunwa yake ji, nima uwar Babyn yunwa nake ji , idan bazaku ci abincin ba ni dai zanci  , d an harararta Baby tayi  Daman haka zakice mana , kullum sai shegen ci, muma idan mukai zuciya ai zamuyi cikin dan mene ne abun wahala . Idan na tashi haihuwa ma sai nayi 5 ajere abuna, ba dai haihuwa bace ? Wani irin shegen dariyar mugun Abla ta soma , Arwa dake side d inta itama ta fara dariyan sabida abunda Baby ta fad a . Dariyar da suke sai yasaka gabaki d aya suka tsargu. Wani dariyar Abla tayi kafun ta furta  ba komai fa abu kawai na tuna shine ya d an ban dariya sai kuma ta kalli Arwa , itama cikin sauri ta furta  Nima na d an tina wani abu ne fa amma yanzu kunga abincin namu kar yayi sanyi , ku taho muci kawai , ta fad a hakan da ta kashe maganar, da haka suka sakko suka soma cin abincin su hankali kwance .?

? ? Karfe 6:10pm na yamma su Mamy suka shigo da wasu manyan ledo ji , daidai lokacin da suke  ko karin yin sallar magriba . Mamy da Ammimi basu ce musu komai ba sai da suka tabbatar sun idar da sallan nasu, kafun ?Ammi ta nuna musu ledo jin  Ku shirya cikin kayan da suke cikin ledo jin nan , bayan sallar isha i zamuje wani waje , kun jini? Cikin sauri Abla ta furta  Ammi har dani ko? Ammi bata amsa mata ba sai Mamy da ta furta   kwarai ma kuwa Daughter , idan babu ke ai babu inda za aje , kar kuyi letti dai musamman ke Fanan da shegen la ka kin nan naki, ana idar da sallar ku sakko  kasa kunji ni? , kusan a tare suka furta  insha Allahu . Da haka su Mamy suka bar d akin. Bubbud e ledojin suka somayi , Abaya ne masu shegen kyau da d aukar hankali , duk wanda ya gansu zai tabbatar ba  karamin kud i aka kashe wa Abaya s d in nan ba . Ga Under wears da aka saka wa ko wacce a ledan ta dan sai da Mamy tayi musu bayan1. Basu  bata lokaci ba sukayi wankan su gabaki d aya tare da alwala . Haka suka shirya gabaki d aya cikin Abayiyin da ko waccen su ta d auka, kusan ko waccen saida a bayan ta haska su kamar wasu  yan biyar , ba  karamun kyau hakan yayi musu ba . Basuyi makeup a fuskar su ba ko powder babu wacce ta saka sai lipgloss da suka shafa fari dukan su amma banda Abla _unda tasan Sunsine d inta ya hanata saka wa sai in yananan shi kad ai. Suna  ko karin fesa turare tayi saurin furta  ku tsaya please , dakatawar sukayi dan shaf sun manta bata san  kamshin turare , saida suka bari ta fita daga d akin tukunna suka fesa , shima kad an yadda bazai dame ta ba . Sai da ta bata kusan good 5 minutes tukunna ta dawo d akin lokacin  kamshin ya fara guduwa daga d aki, ga kiran sallar isha i da ake , sallar su kawai sukayi tare da sakkowa  kasa ba tare da sun  bata lokaci ba , ko wannan su tunanin inda zasuje cikin zuciyarsa yake dan sai abun ya zamar musu kamar sabo, fita da daddare ba ma safe ba .?
? ?


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login