Showing 258001 words to 261000 words out of 347251 words

Chapter 87 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1485

KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 47
? ? ? ? ?
? ? ? Karfe 5:10pm na yamma, Abla ce zaune kan wani stool sai medium cup da yake hannunta tana sipping d insa lokaci zuwa lokaci. Baby ce ta kalleta ganin yanzu cinta har ya soma yawa  wai ke bakyajin cikin ki kamar ya fashe? Kanta Abla ta girgiza  No! Taya zai fashe bayan abinci kad an nake ci , cikinta Baby ta nuna a hakan ne kike cin abinci kad an? Kullum sai kinci abincin ran mutum 5? Dan kawai kinyi ciki? Kallan cikin Abla tayi kafun ta kalli Baby, lokaci d aya kuma ta kyalkyale da dariya  Don t worry ooo , kuma duk zakuzo staged d innan  , kallanta sukai gabaki d aya kafun Fanan ta furta  wai cikin da zafi ne? Shiyasa kike cin abinci? Girgiza kanta ta kumayi har lokacin dariyar da take bai sake ta ba  uhm uhm fa , kusha kurumun ku kamar kunyi pillow da gawa, Allah dai ya kaimun bikin ku sai ku bani labari lokacin mune  yan kwaso shoki hararar ta Eshaal tayi  ba alkairi kike sa kawa a cikin zuciyar ki ba, in ba haka ba wannan dariyar muguntar da kike na mene ne? Arwa ce ta bata amsa  kamar kinsan magana take muku a bai bai  d an sunanta Abla tayi a ka fad a sabida yadda take kusa da ita  kema kiyi mun shiru wallahi , ki bari idan kikaje wajan Yaya Prince zakiyi bayani da larabci  , Baby da bata fahimci kan maganarta ba ta d anyi tsaki  duk dai sabida cikin ne kike cewa zamuyi bayani? So don t worry your self muma zamuyi cikin mu hankali kwance dan lokacin da za a saka mana har makeup sai anfara mun , ai bata kai karshe ba Arwa da Abla suka  kyal kyale da dariya, Abla tana dariya ne sabida first night d inta da ta tuna, Arwa kuma tana dariya ne sabida lokacin da suke gidan karuwai wani yazo wajan husna,ta dinga jin kukan ta tana ya mata a hankali da zafi, tun daga lokacin ta gane kan abun duk sai yasa su Eshaal suka tsargu , ganin yadda suke binta da kallo ta furta  ba daku nake bafa duk sai bina kuke da idanuwa, wani abu na tuno shiyasa. Yanzu ku taso kawai muje muyi d an waken nan dan ke Fanan da Arwa yayye na suna ci dan haka tun wuri ku iya d an wake kar mu dawo daku gida. Hararar ta kawai Fanan tayi ba tare da tace komai ba , Arwa kuma murmusa wa tayi kad an , a haka suka wuce kitchen.

****** wani irin lafiyayyan d an wake sukayi tare da kayan had insa, gabaki d aya sun had a kayan had i mai kyau tundaga kan tomatoes , albasa , cucumber, koran tattasai, ga cabbage suka yanka shi sai  kwai . Duk wanda yaga had in da sukai sai ransa ya biya ga wani had ad d an zo bo da sukayi , suna gama wa basu tsaya a falour ba suka wuce d akin su , Abla tsabar kwad ayi ji take kamar tayi fuffuke ta tashi sama sabida yadda yawunta ya tsinke.

*********
HAJIYA SA ADATU POV

 Aunty yanzu sai Dady ya auramun mai guga fisabilillahi? Kamar nice zan auri talaka bayan kinsan wanda nake Aunty? Gaskiya nidai bazan yadda ba , kawai komai zakiyi Aunty kiyi na aure Yaya Big Boss na gaji haka  , tana kai  karshen maganar ta Hjy Sa adatu ta wanke fuskarta da mari , jikinta har tsuma yake  Dan uwarki kimun shiru naji da abunda yake damuna , kina ji abunda ubanki yake cewa wai aure zai sake, duk ba kece kika janyo ba ? Ko me kwasan kashi ne na gwammace ya aure ki da amin kishiya , sha sha sha kawai wacce bata kishin uwarta. Yadda Hajiya Sa adatu ta sha ka haushi da takaici kamar ta samu Yasmeen ta dunga duka haka ta dinga ji , tana gama zazzage mata masifar da take cinta tayi wucewarta d akin, sam ta manta da wayarta da ta bari a falourn.?
? ? Tsaki Yasmeen tayi sabida haushin marinta da tayi , har zata wuce taga wayarta da ta bari cikin sauri ta d auki , tana shiga kuma wani takaicin ya sake kamata sabida password d in dake jikin wayar.?
? ? ? ? ?Wani tunani ne ya fad o mata a cikin zuciyarta cikin sauri ta g?d? d akin da wayar a hannunta , tunani kawai take wanda zata samu ya bud e mata wayar , ko ba komai zata samu number Bokan nasu , dan yanzu ta fuskanci sai tayi komai da kanta tunda Momyn ta bata san ganin farin cikinta.
? ? ? Tana ?cikin tunanin mafita taji an fuske wayar  uban me kike mun da waya ?  Dan harararta Yasmeen tayi cikin jin haushi  To ni mai zan miki da waya ? Ganinta fa kawai nayi ina  ko karin kawo miki ita amma ni kuma kina neman ki fad amun magana  . Kasantuwar dan Hajiya Sa adatu a  bace yake batasan lokacin da ta buge bakin Yasmeen d in ba tana jefa mata wani kallo  ki shiga taitayin ki wallahi, shashasha . Ta  karasa tana barin d akin.
? ? ? ? ?Cike da haushin ta Yasmeen tabi hanyar da ta fita da kallo tana maganganu  kasa  kasa da babu wanda zai iyajin abunda take cewa sai ita .

****** A part d in su Harry kuwa , Momyn ta  kin fitowa tayi gabaki d aya sai da ta tabbatar Dadyn Harry ya bar part d in, tasan a wannan lokaci ya fita baya cikin gidan. Shiyasa tasha wankan less duk da yadda take cikin tashin hankali amma so take ta nuna wa Amarya a bayanta take , turare ta bad e jikinta dashi har yana  ko karin hawa kai sabida yadda yayi yawa ga ture kaga tsiya da ta saka bayan attachment din Harry data d auka ta zubo da gashi kamar wata tsohuwar karuwa.?

? ? ?Tana fitowa daga falourn ta wani  kamshi ya dakar mata hanci kamar ana girki a wani wajan.  Karamun tsaki tayi tare da yin  kwafa ta nufi hanyar wajan amaryar. Anan ma  kamshi ne ya dakar mata hanci ganin ko ina tsaf tsaf sai wani haushi da ta kaici ya cika mata ma koshinta.
? ? ?
? ? ? Le ke ta somayi ganin bata ga Amaryar ba ga warmers da aka jera akan dinning masu shegen kyau.  Dan  karamun dariya tayi tana toshe bakinta sabida wani abu da ya fad o mata cikin ranta. Kasar wata  barauniya ta shiga kitchen d in wajan tare da d auko abun gishiru da ta gani, tsabar mugunta harda cire murfin yadda zataji dad in zazzage gishirin a ciki.
? ? ? ? Ta d aga robar zata zuba kenan Dadyn Harry da fitowar sa kenan daga d aki ya kalleta rai a  bace, cikin sauri ya  karaso tare da funcike abun gishirin , a tsorace tayi  ko karin juyowa amma marin da ya d auke fuskarta dashi ne ya sata sakin ihu  Falmata aushe baki da hankali ? Da mahaukaciya nake rayuwa ban sani ba ? Cikin abincin da zanci zaki zuba abu Falmata ? Cikin tashin hankali ta soma zazzare idanuwa zatayi magana ya nuna mata  kofa . Ki jira ni a d aki na idan kin isa kuma ki  kara  buya irin jiya shasha sha . Cikin sauri Falmata ta bar d akin _abinda bataso Amarya ta fito ta ganta karta raina ta amma abunda bata san1 ba lokaci d aya suka fito da Dadyn Harry , batasan shiga tsakanin sune ko ita Hajiya Falmatan taji wani iri shiyasa ta juya .?
? ? ? ? *
? ? ? ?Ta dad e a falourn sa tana jiran dawowar sa har ta gaji da zama tayi wucewarta d aki duk da irin jan kunnan da yayi mata . Bata fi mintuna 10 da barin falourn ba shi kuma ya shigo . Kallan ko ina yayi ganin bata ciki, bai ce komai ba ya nufi bedroom d insa ko nan tashiga amma babu ita babu alamarta , wanda hakan ba  karamin  bata masa rai yayi ba , bai kuma nemanta ba ya fice daga part d in daman fita zaiyi a lokacin .


*****
Zaune su Little suke a falourn His Excellency shida Prince sai His Excellency da shima yau ya dawo da wuri. Kallansa Little yayi fuskarsa cike da fara a ya furta  Abbu , d ago da kansa daga kan jaridar hannunsa Abbu yayi yana kallan Little  Auta na . Wani murmushi Little ya kuma saki  Abbu between me and Yaya Big Boss wa ka fiso? Murmush??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i yayi sosai mai sauti jin abunda yace  dukan ku ina sanku , oll  . Shima Prince cikin sauri ya furta  No Abbu, just tell you waka fi so , Yaya Big Boss , Yaya Bobo, ni , ko Little  , da mamaki Abbu ya furta  oya tell me mai yasa kuka mun wannan tanbayar? Kallan juna Little da Prince sukai da murmushi akan fuskar su . Little ne ya furta  Nine Autan Yaya Big Boss , duk wanda ya ta bani Yaya Big Boss sai ya ramamun ko Yaya Bobo . But mun raba Yaya Prince shine na Yaya Bobo ni kuma na Yaya Big Boss , shiyasa muma ka fad a mana yanzu , ajje jaridan hannunsa Big Boss yayi kafun ya mi ke tsaye yana mi ko musu hannuwansa duka biyu  Let s go , bari na nuna muku wani abu anan ne zaku zamu amsar ku, let s go , ba musu suka ri ke masa hannun kamar wasu yara , a haka suna nufi wani corrider da sai anyi taku kusan 20 tukunna za aso wasu doors guda uku. Ta tsakiya suka shiga da alama ba a fiya shiga ciki sosai ba , hasken d akin Abbu ya kunna lokaci d aya gabaki d aya hasken d akin ya fito . Hotuna ne sosai albums a cikin d akin an ajje su sai wasu da suke kan wani abu. Baza a iya kiran wajan da d aki ba saidai waje mai kama da na tarihi.

? Bin hotunan suka somayi da kallo ta ko ina gashi babu  kura akan su sosai dan har hotan dake jikin albums d in zaka iya gani. Duk jikin albums d in da suka je sai Abbu ya fad a musu sunayensu da dangantakar su , har zuwa kan hotan su Sitti da Judge Umar. Prince ne ya furta  Abbu su wane ne wannan? Naga kamar muna kama dasu , mace tana kama da Little da Yaya Big Boss , namijin ma suna kama da Yaya Big dani da Yaya Bobo . Murmushi sosai Abbu yayi shima yana kallan su Sitti .  Kun ta bajin sunan Granny judge ? Little kamar mai tunani sai kuma ya jinjina kansa  Granny d in Yaya ko? , murmushi Abbu yayi kafun ya furta  Yes nasan kun ta bajin sunan right ? Yanzu ma kansu suka jinjina masa .  They re but his favorite granny, Granny judge ya rasu sai Sitti. Now zan dunga fad a muku sunayen su ne , idan kun gama gani sai na baku labarin su ko? Little ne ya amsa da  okay Abbu , a haka Abbu ya cigaba da nuna musu hotunan mutanen gidan . Yanzu ma akan hotan wani kyakkyawan mutumi ya tsaya , sosai fari ne me kama da ?Abbu _ak saidai kawai ace Abbu yafi shi shekaru . Tsayawa kallan hotan yayi na tsawan mintuna har saida Little ya ta ba sa  Abbu shi kuma wane ne ? Kuna kama sosai kuma akwai wanda yake mun kama da shi amma na manta . Ajiyar zuciya Abbu ya saki yana  kara kallan hotan, a sanyaye ya furta  My Brother , Uncle d in ku, Dadyn Big Boss d in ku , but he s no more , Allah yayi masa rasuwa  , d an murmushi Abbu yayi kafun ya cigaba da magana  da yana rage you won t even asked me wane ne nake so because he will always choose your Brother  , yana sakin dariya  kasa  kasa ,  And wannan wace ce Abbu? Kallan Ammimi da take jikin photon Abbu yayi kafun ya saki wani murmushi   kanwata ce kuma matar Isma il sunanta Sofiyya ana kiranta da Ammimi, you will soon knows her . Yadda yayanka suke nuna maka so Haka suma suke nuna wa yayyunku, it s a long story zan fad a muku , kallan hotan Little yayi sosai sannan ya furta  Abbu ka bani wannan hotan kaji? Kansa Abbu ya jinjina masa  Duk lokacin da kake so just come and check here okay ? ,?
? ? ?  okay cewar Little , ganin lokaci ya soma tafiya kuma ana gaf da gidan sallah gashi basu gama kallan hotan ba shiyasa zasu ha kura zuwa a idar da sallah , wani hoto Little ya gani da aka rufesa da white d in abu da alama hotan frame ne , Little zai ta ba Abbu ya ri ko hannunsa ,  idan muka dawo sai ku bud e . Bai jira amsar su ba ya ri ke hannun Little suka soma tafiya , d an waigawa Prince yayi shima ya kalli photon da aka rufe , haka kawai shima yake san san1n hotan wane ne a ciki. Sai da suka fito daga corridor Abbu ya saki ajiyar zuciya kad an yadda bazasu ji ba . A yanzu bayasan abunda zai haifar musu da matsala ko damuwa , sabida ya sani muddun suka ga hotanta abubuwa da yawa zasu dunga sa kawa cikin zuciyar su.?
? ? ? ?  Abbu ka bamu labarin mana  kallan lokaci Abbu yayi ganin baifi saura muntuna ayi kiran sallah ba.  zan baku amma kunga yanzu kiran sallah za ayi , idan aka idar da sallah sai na baku labarin okay ? . Da okay suka amsa masa , d aya daga cikin bedroom d in d akin suka nufa sabida suyi alwala , shima Abbu da next room ya shiga yana dafe zuciyarsa . ? Safreena kina ina ? Mai yasa kika za bi nesanta da mu? Ba halinki bane wannan, mai yasa baki dawo ba tsawan shekaru? Ya fad a a fili cikin sigar tanbaya kamar yana jiran a bashi amsa , ganin an fara kiran sallahr magrib ne yasa ya d an saki ajiyar zuciya tare da nufar  kofar da zata shadashi da ban d aki.
? ? ? ??
? ? ***** Su Little suna shiga cikin d akin nasu Prince ya furta  amma hotan wa kake tunani ne a ciki? Little kamar mai tunani ya furta  well nima ban sani ba but nasan idan muka dawo daga sallah zai nuna mana, and may someone choose ne sosai  . Duk da wannan tunanin da suke ko sau d aya basuyi tunanin sanin kamannin mahaifiyar su ba ko da kuwa sunanta ne .

******
? ? Abla ana idar da sallar magrib ta wuce part d inta dan ta kimtsa itama sosai ta shirya cikin wani silk d in riga ash colour ga cikinta da ya fito sosai cikin rigar ta ta , kanta tayi rolling cikin wani black veil mai laushi sosai shima . Bata fesa turare ba kwata kwata a cikinta sai wani humra da ta saka mara  karfi shima . Tana gama shiryawarta ta wuce kitchen sabida tana san girka masa abu ko mara nauyi ne yaci kafun ya dawo shima . Fruit ta soma yankawa zata yi masa fruit salad , tana cikin yanka Apple kamar wanda aka sanar wa tana kitchen d in ya shigo a wannan karan shima bai saka turaren sa ba sai mara  karfi shiyasa bata san da shigowar saba , ji tayi an d ora hannu akan cikinta , a tsorace ta juyo tana sakin wu kar hannunta , ta firgita sosai har saida ta d an dafe cikinta  ka tsoratar dani fa  , kallanta yayi ganin yadda ta  bata rai har lokacin bai cire hannunsa akan cikinta ba  Mai yasa kika shigo kitchen Uhm? Zaro idanuwan ta tayi tana motsi da bakinta sabida ya hanata girkin  Ba kyaji ko? Kanta ta girgiza masa  Abu nake so na dafa maka sabida kar ka dawo da yunwa fa  , kai tsaye ya amsa mata da  kefa ? Shiru Abla sai kuma ta furta  Zansha fruit d in ka  , kallan fruit d in yayi ganin har ta kusa kammalawa , hannunta ya ja zuwa kan wani stool tare da zaunar da ita shi kuma ya cigaba da yanka Apples d insa , Chief Sunshine , aushe ka iya girki, but ka iya ti ka tuwo ko? Sabida next ka&  kallan da yayi mata ne yasa ba shiri ta  kyal kyale da dariya  Nidai wasa nake kuma ai har na fara so naci ac1 d?niya da tsinke  , kallanta yayi jin abunda tace dan shi bai ta ba


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login