Showing 165001 words to 168000 words out of 347251 words

Chapter 56 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1487

haifarmun duk inasan su , musamman da ya kasance itace. zata haifamun su, sai kuma ya ta ba cikin Abla da take faman turo baki  Baby Mamanki ta fara kishin mu fa  , mi kewa tsaye Abla tayi  Ni ba mace bane a cikina na mijine  , d an zaro ido Big Boss yayi alamar dagaske , Abla ta d an murgud a bakinta kad an , Youghurt d in hannun sa ya kalla bai tsaya wani dogon tunani ba ya d auke ta gabaki d aya , ganin zata yi masa musu ya furta  ki nutsu tunda kince Namiji ne a ciki ina san dubawa ne  . Zaro masa ido Abla tayi cikin  kin kinar da ta zo mata zatayi magana ya girgiza mata kai  Zan gaisa da Baby na ne , ta zata  kwace jikin ta ya had e lips d insu , cikin yan mintuna da ba_u kai biyu ba jikinta ya mutu ta langwa be a jikinsa , akan bed ya kwantar da Ita yana bin kyakkyawar face d inta da kallo, yadda ta kulle idanuwan ne yasa ya d an murmusa kad an, idanuwan ya kai wa Kiss babu shiri ta bud e idanuwan tana sakin dariya  kasa  kasa, girar sa d aya ya d aga mata, ita kuma ta kawar da fuskarta gefe har yanzu murmushin kan face d inta bai  bace , juyo da face d in ta yayi tare da had e lips d insu waje d aya, itama Abla hannunta ?ta saka a wuyansa tana  kara janyo sa jikinta , daga haka magana ta sauya salo, musamman yadda take mayar masa da martani a wannan karan sai ya  Kara zautar dashi .?


*****NIGERIA
? ? ? ?  Nifa na gaji da zaman gida haka , yau kushirya mu fita yawo kunji? ,cewar Baby da suke aiki a kitchen ,ajje wu kar hannunta Fanan tayi  Gaskiya nima na gaji da zaman gidan nan haka , ya kamata mu farayi wa Baby d in mu siyayya ku kalli fa su Mamy , Abbu da Dady sun basu go ahead d in duk abubuwan da Baby suke so anyi order d insu , su da suke grannies fa kenan , mu kuma iyaye babu abunda muka siyo gaskiya yau mushirya mu fita ,ko ya kika ce Arwa ? Murmushi Arwa tayi dan tun lokacin da taji labarin cikin Abla take cikin matsanancin farin ciki, burinta kawai ta dawo , zata bata ha kuri dan su shirya .  yeah gaskiya ya kamata amma ko zuwane a bari bayan sallar magrib  , hannu Baby ta jinjina mata  Good idea amma wa zai fitar damu ? Daga bayansu suka ji muryar Little  Ni ne zan fitar daku , kawai ku shirya  da mamaki Baby ta furta  0n-law are you serious? Amma kud in hannun mu basu da yawa fa  , ido d aya ya kashe mata  as my in-law you don t have to worry Black Card d in Yaya yana hannu na  , da mamaki Baby ta furta  Black card kuma ? Shima kansa ya jinjina mata sai kuma ya kalli Fanan, duk da acikin kwana biyun nan sun shirya amma har lokacin Fanan bata amsa masa tana san na saba ko a kasin hakan , shima kuma bai ta ba tanbayar ta ba  Let s talk Fanan , ya fad a yana kallanta , itama kallan sa tayi tare da nuna masa knife d in hannunta, mai da kallansa yayi kan Baby ganin Fanan ta ki zuwa , suna had a ido kuwa Baby ta kar bi wu kar hannunta  kije kawai zamu  karasa kinga mun kusa kammalawa ma , sannan sai mun shirya tunda zamu fita , just go  , ta  karasa tana tura Fanan d in, hararar ta Fanan tayi kafun ta ajje wu kar , wayarta kawai ta Zara tabi bayansa bayan ta wanke hannun ta .
? ? ****  Ina zamu je ? Cewar Fanan ganin yana  ko karin fita daga part d in,  No babu Inda zamu je , kawai zaki rakani garden ne ? Ko ba zakije ba mu koma ? Kanta Fanan ta girgiza masa tana bin bayansa , suna shiga garden d in Fanan ta furta  Wow  sabida yadda garden d in ya matu kar burgeta , tun zuwan su gidan batasan da garden a nan ba , gwanda wajan roses da Eshaal ta fad a mata  Garden d in ya miki kyau ? Kanta Fanan ta jinjina masa  Sosai yayi kyau ba kad an ba , shima murmushin yayi sosai ganin yadda take murmushin  kin fikai in kikai murmushi let s go  Fanan bata ce masa komai ba har suka  karasa inda yace d in, wajan gabaki d aya kamshin  kasa da flowers suke , ga lilo a wajen me had e da furan nai, murmushi Fanan ta saki sosai ganin Lilon, da saurin ta kuwa ta  kasa tana hawa, shima Little a d ayan Side d in ya zauna a hankali lilon yana motsawa  Fanan?cewar Little yana kallanta, itama amsa masa tayi tana kallan nasa ? Nace miki ina sanki fa , bakyaso na Dagaske ? shiru Fanan tayi tana kallansa , wani murmushin Little ya sake yi  Dagaske bakya sona ko? Kin san Yaushe na fara sanki ? Girgiza masa kai Fanan tayi alamar ah ah ,  Tun lokacin da nake kawo Lil makaranta, just inaso na kawota na ganki,last time da na kawo Simba ba na kawo shi dan ku tsorata ba , wasa nake muku, Simba baya cizo fa, amma kikaji haushi na, Yaya Bobo kuma yayi mun fad a , Yaya Big Boss bayanan da shi zan fad awa , please kiso ni kinji? Shiru Fanan tayi sai kuma tayi saurin mi kewa tsaye  Uhm su Baby suna jira na , bari na tafi&  , bata  kara saba Little ya dafe saitin zuciyarsa yana runtse ido , cikin zaro Fanan ta furta  Me ya same ka ? Mene ne haka please ka bari, Yaya Little  , tun tana Tuna n1n abun a na wasa har taga kamar zagasken yake , hankalinta ba  karamin tashi yayi ba ganin yadda yake dafe saitin heart d insa , hawaye ne Suka soma biyo mata , cikin muryar kuka ta furta  please ka bari ba naso, meke damun ka? Da  kyar Little ya iya furta  My heart is paining me, please ko na mutu kice wa Yaya su yafe mun, da Lil kinji? Ya  karasa jikin sa na saki , cikin matsananciyar tashin hankali Fanan ta dinga jijjigashi  Ni banaso ka tashi please kana tsorata ni , idan ka mutu ya zanyi toh, Nima Ina sanka please karka mutu ka barni dan Allah  , ta  karasa tana fashe wa da kuka kamar zata shid i, kamar daga sama ta ji muryar sa  Dagaske kema kina so na? Ya fad a yana mi kewa zaune daman babu abunda ya same sa yayi ne dan yaga reaction d insa, ganin sa lafiya  kalau ne ta Harare sa kad an tana  ko karin mi kewa , da Sauri Little ya ri ke hannunta  Am sorry please, Ina sanki sosai , please? Dan Allah  , hawayenta Fanan ta share dan sosai ya tsoratar da Ita ,  Me yasa zakayi kamar ka mutu? , murmushi yayi mata  Ai insha Allah bazamu mutu yanzu ba sai kin haifar mun Babies da yawa kamar ashirin , harara ta kai masa kad an jin abunda yace  Am sorry Nidai, kinga idan Yaya Big Boss ya dawo shi zan fad awa Ina da mata kuma shi zai mun aure sai mu haifi Babies d in mu , shiru kawai Fanan tayi cikin zuciyarta kuwa cewa take  kai ne zaka haifi yan 20 amma ba Fanan ba , a fili kuwa komawa tayi ta zauna  karka  karamin haka kaji? , ? am sorry  , Little ya fad a har yanzu da kyakkyawan murmushin da baya  boyuwa  yanzu hirar soyayyar mu zamuyi ko ?  Dauke face d inta Fanan tayi tana  boye murmushin da yake san fito mata , cikin dariya da farin ciki Little ya furta  Yes!!! . A haka suka cigaba da zama a cikin garden d in suna hira a tare , da suka gashi ma game ya saka musu a wayan sa, sunayi suna dariya da tsokanar juna kamar basu bane suka gama drama yanzu.?

**************
FIFTH AVENUE?

? ? Tana kwance a jikinsa da alama bacci ne ya d auketa a hakan, bayan babban duvet da ya lullu be jikinsu dashi, wani d an  karamun sauti ya fito daga cikin wayarta sa kamar zai share sai kuma ya janyo wayar, kallan message d in yayi tare da mayar da kallansa side d inta ganin baccinta take hankali kwance , a hankali yayi  ko karin kwantar da ita gefe amma sai ta  kara ri kesan, har lokacin bacci take ga face d inta data ya mutsa , Sleeping Beauty ya fad a a hankali tare da kaiwa forehead d inta kiss , d an motsawa ta sake yi kamar zata farka amma bata farka d in ba , a karo na biyu ya sake  ko karin kwantar da ita, yanzu kuma kamar wacce idanuwanta suke a bud e ta d aure face d inta , hakan da tayi ba  karamun dariya taso sashi ba ,  Rigiman ki har a bacci ko?let s me go bazan jima ba zan dawo kinji ya d an rad a mata a kunne , duk da bashi da tabbas tajishin amma a haka ya zame jikinsa a hankali yana  kara gyara mata kwanciyarta akan lallausan gadonsa . Bai wani jima sosai da fita ba ita kuma ta farka bakinta d auke da addua, Side d insa ta soma kalla taga bayanan, d an  bata fuska tayi kamar zatayi kuka , sai kuma ta sakko daga Bed d inta tana d aukar wayanta , missed called d in su Baby ta gani rututu akan wayar ta , murmushi ta saki sai da taje ta kwance face d inta tukunna ta kira Baby da tagani online , a hakan tana jiyo sautin ihun su Baby,  Maman Unborn yau gabaki d aya mun jiki shiru ko kin fara labour mu Kawo a gaji? Kinsan idan za kishiga labour tare zamu shiga naga ta inda d an zai fito, danni mai sau ki zanyi guda uku zanyi lokaci d aya , harararta Abla taki kasancewar vidoe call suke yi  ke fa dad i na dake wani lokacin yar iska ce , ke?e zaki haihu yan uku ajere ? Kiyashi zaki haifa ko cinnaka? Ya tsine ?fuska Baby tayi  Ke dai kika sani wallhi dan labour d innan fa tare zamu shigesa, toh wai Babies d in mai zaki dunga basu , madarar da muke sha ko kuma .. kittt Abla ta kashe kiranta jin iskancin Baby ya fara yawa , so take tayi masa abinci da kanta amma kuma ya hanata gashi batasan  bacin ransa , kamar yasan tunaninsa take a lokacin sai ga message d insa ya shigo wayar  I warn you again , karki shiga kitchen , just tell me what you want , I love you . Shine message d in da ya shigo wayar nata tare da wasu flowers red da love da ya tutturo mata , murmushi Abla tayi tun kafun tayi masa reply sai ga kiransa ya shigo wayar ta , a shagwa be ta amsa kiran, murmushi Big Boss yayi daga cikin wayar  I will be back soon, me Baby na take san ci? Tsayawa Abla tayi kamar me tunani sai kuma ta furta  Fara.. cike da mamaki Big Boss ya furta  What? Mene ne shi?  Yar  karamar dariya Abla tayi dan zata so taga reaction d in face d insa  Fara fa nace maka , grasshopper  ,  bata face Big Boss yayi  you re not okay Babe , grasshopper? My wife ? My Baby? I will be back soon, don t enter kitchen , anything you want Sunshine ? Kamar yana ganin ta , ta jinjina kanta sai kuma ta furta  Yes I need something  kai tsaye Big Boss ya furta  Mene ne ? Shiru Abla tayi masa , sai kuma ta furta  My husband, My Sunshine nayi missing d insa  , ko bata fad a ba tasan murmushi yake a lokacin  I Love you wifey  shine abunda ya shigo kunnanta, itama murmushin tayi kafun ta bashi amsa da  I Love You Too My Sunshine , Take care , ni da Babyn mu yana jiran dawowar ka , in kuma ka dad e zamuyi fushi , ? I won t , Love you  daga wayar ya d anyi mata kiss itama Abla ta Mayar masa da martani, basu wani dad e sosai ba ya kashe wayar , kamar tana gabansa ta kulle fuskarta, soyayyar mijinta na  kara shiga ko wana sassa na jikinta .?
****
A  bangaran Big Boss kuwa Daidai lokacin da suka zo Prison d in da su Nani suke , fuskarsa sanye take cikin face mask  baki ga facing cap d aya rufemasa wajan idanuwansa , sai gashin kansa da ya Fito sosai ta baya ba ki kin a mummurd e sai shinning suke , tunda ya shiga Prison d in mahaikatar ta  Kara shiga taitayinta musamman sojojin da da Suka kewaye cikin prison d in, ga senior d in Prison d in da suke binsa a baya har zuwa wani  kayataccen office da ya gaji da had uwa . Akan d aya daga cikin kujerun ya zauna tare da crossing legs d in_a , p-cap d insa kansa kawai ya cire duk da bai cire facemask d in fuskar saba zaka ga yadda ?ya had e girar sa sosai alamar ba mutumci. Ko mintuna 2 bai yi ba aka shigo da Momy da kwanakin da tayi a cikin prison gabaki d aya ya canza mata kamammi, sosai jigata da wahala ya bayyana a fuskarta , ga idanuwa da take zarowa kamar wacce taci babu, duk da bata ga fuskar ko wanene ba , lokaci d aya tsoro da shakkar sa ya shiga zuciyarta, tun kafin a bata umarnin zama ta zauna a  kasa tana had iyar wani abu da ya toshe mata ma koshi , gabaki d aya soldiers d in fita sukai yayi saura daga Big Boss sai ita , sai da ya d auki good 5 minutes a zaune kafun ya d ago da rinannun idanuwansa yana zuba mata wani irin kallo da lokaci d aya taji fitsari na  ko karin kwace mata , a kausashe ya furta  tanbaya d aya zan miki, idan kika kuskura kika mun  karya, you will regret it for the rest of your life  , sai kuma ya  karayin shiru kusan tsawan mintina biyu  Mai isa kika aikata hakan? Wani irin zufa da gumuni ya soma tsats tsafo mata , kallan da ya jefa mata yasa wani irin tsoran sa na  kara tasiri a jikinta , kukan da yake san  kwace mata ta danne  Ba laifi na bane laifin shed an ne, wallahi bansan mai ya faru ba ,kira na akai a waya sannan aka bani umarnin na aikata hakan, idan ba haka ba zasu kashe.. wani kallo da ya jefa mata yasa tayi saurin jaaa baya  wallahi zan fad a , zan fad i gaskiyar.Tun bayan aure na da Alhaji Adam da sati biyu na dena jin dad in gidan Sabida Amata, abu kad an maganar sa zaice mun tana da kirki da dattako, kusan kullum sai ya yabeta a gabana shiyasa haushi da tsanarta suka dunga ta siri a cikin zuciya ta duk da tun lokacin da nashigo gidan ba santa take ba, a fili a gaban kowa sai na nuna ina santa , amma a zahiri babu wacce na fi tsana sama da ita , a komai ta fiki, a komai Itace a gaba , ana cikin hakan sai ta samu ciki, hakan ba  karamun tayar mun da hankali yayi ba , musamman irin kulawar da naga Adam yana bata, kusan gabaki d aya lokaci na, yana wajan ta yana kula da ita , hakan shiya  kara hura hutar  kiyayyar da nake mata , babu wacce zan nemi shawarta kamar aminiyata wacce ta had ani da wani boka , duk aikin da na saka ayi mata baya tasiri, sau da yawa nayi  ko karin kasheta amma bana cin nasara sai ma hakan da nake mata kamar  kara wani soyayyar nake a tsakanin su , babu abunda yafi tayar mun da hankali ganin ko  batan wata banyi ba ko sau d aya . Ina cikin tunanin hanyar da zan samu mafita sai ga kiran wani waya da ya shigo wayata , bansan wanene ba , bansan ya akai ya sanni ba , nasan dai namiji ne , akaran farko ya fad amun gabaki d aya matsalolina ni kaina nayi mamakin yadda yasan hakan,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login