Showing 195001 words to 198000 words out of 347251 words

Chapter 66 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1468

nan tare da Bobo, cikin sa a suka samu damar ciro ka, gansa sai faman zubar da jini yake gashi ko motsi bayayi, Driver d in nan yana ganin tashin hankalin nan ya soma kuka yana d ora hannunsa a sama. Bobo yana fito dashi daga cikin motar Sauban ya d an sakar masa murmushi kad an, a hankali muryarsa bata fitowa waje ya furta  Mai yasa damuwa ta fito maka a fuska ? Don t worry Best friend zai kula da kai , you don t have to worry okay ? Cikin sauri Bobo ya kallesa bai tsaya sauraran sa ba ya shigar dashi mota , da wani irin mugun speed captain ya tu ka motar , wasu daga cikin soldiers d in suna binsu a baya.

_______Fanan tana barin wajan d akin Mamy ta nufa ko sallama batayi ba ta fad a cikin d akin .  Baki iya sallama ba ? , cewar Mamy da take zaune a gefen gado hannunta d auke da carbi, Fanan zatayi kuka ta furta  Mamy.. katse ta Mamy tayi tare da nuna mata  kofar fita , ta fahimci abunda take nufi shiyasa tayi saurin komawa waje , sai kuma ta dawo cikin sallama , asma mata Mamy tayi tana kallanta ganin kamar tana shirin yin kuka  Mai ya faru kika shigomun d aki haka ? ,  kwallar da take  ko karin  boyewa ne ya sakko mata  Mamy Yaya Sauban . Sosai Mamy ta kalleta tana jiran jin abunda zatace , a jiyar zuciya Fanan ta sauke kafin ta  kara kallan Mamy.  Mamy kinsan Yaya Sauban irin ransa ya  baci, yanzu ma yana falour Mamy , please kizo ki masa magana karya tashi hankalin sa , idan baki zo ba zai iya fita daga cikin gidan nan gabaki d aya  . Kallanta Mamy tayi batare da tace komai ba ta mi ke tsaye , Fanan na ganin haka ta bud e mata hanya suka soma tafiya . Suna fitowa falourn Fanan ta furta  Eshaal ina Yaya Sauban? Kamar me tsoran magana Eshaal ta furta  Ya bar falourn nan tun barin ki wajan nan  , Fanan na  ko karin magana wayar Mamy ta soma ringing. Sunan wanda ta gani a jiki ne ta d an saki ajiyar zuciya tare da d aukar wayar, banji mai akace mata ba sai kalmar  Innalillahi wa inna ilaihi raji un da ta furta ,kan kujera ta samu ta zauna tana  kara nanata kalmar cikin ranta . Cikin sauri Fanan da Eshaal suka matso kusa da ita, kamar had in baki suka furta  Mamy mai ya faru? , a maimakon Mamy ta basu amsa sai ta mi ke tsaye , har ta soma tafiya sai kuma ta dakata tare da d an jiyowa  kuyi sauri ku fito , zakuje asibiti , yana gama fad ar hakan tabar wajan. A guje Fanan ta nufi hanyar d akin su , Eshaal ma cikin sauri ta bita ganin yadda ta had e fuska , tana shiga d akin ta banko  kofa da  karfi har saida Baby dake kwance akan gado d agowa da sauri. Itama idanuwanta sunyi ja kamar me ciwon ido , kallan Fanan tayi da take binta da wani kallo ga  kwalla da ta cika mata idanuwa , a ko wani irin lokaci zata iya fashewa da kuka .  Baby mene ne haka kike yi ? Idan bakyasan yaya na me yasa kikesan cutarmun dashi? Tun da Dadyna ya rasu shine ya maye mun gurbinsa amma yanzu kina so ki kashe mun shi, mai yasa Baby ,mai yasa ? tsoro da fargaba ne ya bayyana a kan fuskar Baby ga wani irin bugawar zuci da take ji da ita kanta batasan ko na mene ne ba . Cikin rawar murya ta furta  Ban.. ban fahimci & abunda kike nufi..ba  , cikin  bacin rai Fanan ta g?e hawayen fuskata , cikin tsawar da bata ta ba yiwa Baby ba ta furta  Daman taya zakisan hakan? Taya zakisan abunda kikai? Halin kine haka , ba tun yau ba  , Eshaal zatayi magana Fanan tayi saurin furta  Barni kawai Eshaal , just kalla fa , just because of her Yaya yake asibiti, bata da tausayi gabaki d aya , sai yanzu ta tabbatar mun da halayenta da ta saba na rashin girmama mutum, tunda har zata iya yiwa mahaifi& .. , bata  karasa ba sai kuma tayi shiru tana sakin ajiyar zuciya dan ita kanta batasan lokacin da maganar ta fito daga bakinta ba , cikin sauri Baby ta  kara kallanta hawaye na sakko mata akan fuska  Mai isa kikai shiru?da sai ki  karasa mana .Yayan ki! Yayan ki da kike ta magana , kinga nayi masa wani abune ?na ta ba disrespecting d insa ne ? Tunda mukazo gidan nan akwai abunda na ta ba yi masa da nayi  ko karin kashe sa ? Ni ba mutum bace ba ? Ban canci nayi soyayya da Wanda nake so ba ?why Fanan?and now & . And now k1naso so kiyimun gorin mahaifiya? Yes bani da tarbiyya Sabida ba a koyamun ba , bani da respect ga baki d aya na yadda since i disrespect my own mother , Wanda ya haifeni ma ban sanshi ba , say whatever you like but karki  kara saka mahaifiyata a ciki . Cikin sauri kuma ta tashi ta bar musu d akin. Itama Fanan kuka ta saka sabida gabaki d aya ? ?bata ji dad in abunda tace wa Baby ba . Juyawa Eshaal tayi zata bar d akin Fanan ta kalleta  wallahi that s not what I intended to tell her( wallahi ba shine abunda nayi niyar fad a mata ba ). Rai na ne ya  baci for my brother , but I don t meant to hurt her feelings  , itama Eshaal kwallar da take san sakko mata tayi saurin mayar wa  it s okay zamuyi magana anjima , su Mamy suna jiran mu k1 wanke face d inki mu tafi .?
? ? ?Wanke fuskarta ta tayi , ko da suka fito falourn basu tarar da kowa a ciki ba , hatta Baby da sukai tsammanin gani bata cikin falourn , cikin sauri suka nufi  kofar falourn , amma cikin rashin sa a suna fitowa motocin su Mamy suka bar wajan.?
? ? ? Fanan ji tayi kamar ta saka hannu aka tayi ta kuka sabida tafiyar da sukai . Haka suka koma cikin gidan jikinsu duk babu d adi musamman rashin sanin asibitin da suka nufa .

****
Sauban kuwa koda suka  karasa hospital d in cikin  karfin hali yake bud e idanuwansa, anzo shiga dashi ICU yayi saurin ri ke hannun Bobo, da sauri Bobo yayi  ko karin zare hannunsa amma Sauban ya  kara ri ke masa hannun  Please promise me 2 things  , ya fad a a d an sha ke, kallansa Bobo yayi shima  Don t talk???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? you will be okay  , zai zaten hannun Sauban ya kuma kallansa  bazan shiga ba until you promise me 2 things  , bai  karasa ba Bobo ya furta  I promised, but please ka bari a shiga da kai now , d an  karamun murmushi Sauban ya saki , amaimakon ya amsawa Bobo sai ya furta  Don t tell BB anything please, and don t make her cry, karku  bata mata rai please ko da na mutu karkuyi mata fad a just make her happy for my sake. Ku aura mata wanda take so, duka ba laifin ta bane it s my fault , runtse idanuwansa Bobo yayi Sabida Sauban ya bari a shiga dashi ciki bai san lokacin da ya furta  I promised you  ba, sakin hannun sa Sauban yayi yana lumshe idanuwa.?

('('('('

NEW YORK , USA.
? ? ? FIFTH AVENUE?

Kyakkyawar farar matashiya ce da hutu da kwanciyar hankali ya gama bayyana a jikinta , tundaga kan farar fatarta da kallon farko zaka fahimci gyaran da ta kesha ba kad an bane , dogon gashinta da ya rufe mata fuska take ta faman  ko karin tajewa , ita kad ai sai faman mota take yi sabida yadda yake mata wahalar tajewa ,a wannan karan ganin ta kasa tajewar yasa ta d auki kum d inta da red ribbon d inta ta ba d ak1n, d ago fuskar da zatayi tsantsan mamaki da al ajabi ya kamani sabida ba kowa bace face Abla , a kallan farko mutum bazai ta ba gane taba dan ba  karamun murmurewa jikinta yayi ba , fuskarta har wani glowing take gashi babu ko d igon  kuraje akan kyakkyawar fuskarta da ta  kara cika kad an ga  kiba da ta d an yi da yayi mugun yi mata kyau, sanye take cikin material d inta black colour mai shegen kyau da ya amshi kyakkyawar surar ta duk da ko kad an idan ka kalleta zaka ga babu alamar ciki a tattare da ita . Cikin d an  bata fuska ta nufi d akin kusa da nata bakinta d auke da sallama. Ta cikin mirror ya hangota lokacin da yake saka hat d in hannunsa , sosai ya  kara kyau na ban mamaki , hasken fatarnan tasa har wani glowing take kamar ka matsa jini ya fito , sosai tsananin kyawu da cikar haiba ta bayyana akan fuskarsa , ga wani kwarjini da yake  karawa a kullum ,  bata fuska Abla tayi tana  kara sowa Inda yake , kamar zatayi kuka ta furta  Sunshine  , kallanta yayi kafin ya furta  Stubborn Wife  , yanzun ma  bata fuska tayi jin abunda yace , hannunta ya kama ya zaunar kan stool kafin ya kar bi kum d in hannunta  kullum rigimarki  kara yawa take ko? Wannan gashin ya ta kura mana amma bazamu yanke saba sabida muna so . Cikin sauri Abla ta furta  please mu yanke rabi kaji ni banaso d an kallanta yayi lokacin da zai fara taje mata kan  Ni inaso , ya fad a yana  kara kallanta. Daman tasan haka zai fad a shiyasa ta  bata ranta , bai ce mata komai ba har ya tufke mata gashin yadda bazai dame taba,yana gama wa kuwa ta mi ke zata bar wajan ya ri ke mata hannu tare da matso da ita kusa da shi yana kallan yadda ta  bata fuska  Mai akai miki kuma yanzu? Rigimar bata  kare ba har yanzu? Kalli Sabida rigima har  kiba fa kikai ni kuma na rame , yar lukuta kawai , Abla kamar zatayi kuka ta  kwace hannunta zata bar wajan, dan gabaki d aya bata so yace mata  yar lukuta , yadda yaga a ko wana lokaci zata iya kukan da ta fara kwana biyu ya murmusa kad an tare da hugging d inta  uhm kinga Ammimi na jiran mu, ko so kike ta tafi baki ganta ba? And kema kinsan Sunshine d ina bata da  kiba , laifin Babyn mune ko? Ya fad a yana d ora hannunsa akan cikinta, sai a lokacin d an  karamun cikinta da ya soma fitowa ya bayyana , amma idan ba kula kayi ba mutum sai yayi tunanin babu cikin a jikinta Sabida yadda abayar jikinta ta  boye shi. Turo masa baki tayi tana d an d ago da kanta  mu tafi yanzu ko ?amma bazamu dawo ba har sai Ammi ta tafi , hancin ta kawai ya d an ja tare da ri ke hannunta amaimakon ya amsa mata . Suna barin d akin , nata suka koma mayafinta kawai tayi rolling, sai takalmi da jakarta da ta saka iri d aya.
? ? Yadda suka fito cikin shigar su sai sun burgeka, dan sosai sukayi kyau. Kamar kullum yanzu ma shine ya bud e mata mota , sai da ya tabbata ta zauna tukunna ya zagaye d ayan Side da Victor ya bud e masa . Yana shiga cikin wani irin slow motocin suka bar gidan.

******* basu d auki dogon lokaci suna tafiya ba suka  karaso gidan Ammimi. Sabida dad i Abla har kasa daina murmushin tayi , suna shiga falourn ta tarar da Ammimi a tsaye cikin shigar alfarma da alama fitowar ta falourn Kenan ita ma . Skin d inta sosai ta fito fara tass da ita ta asalin larabawa ,wani irin sanyayyan  kamshi ne ke tashi ta ko ina . Da sauri Abla ta nufi wajan ta ko jin nauyin jikinta batayi tayi hugging d inta  Ammi nayi missing d inki sosai , yadda ta nufi Ammi gadan gadan saida Big Boss ya lumshe idanuwansa  Kina so mu  bata dake kenan? Cikin sauri Abla ta girgiza mata kai  Bake kad ai bace bafa yanzu , ki dena irin saurin nan Sabida lapiyar ki kinji? Cikin sauri Abla ta jinjina mata kai  Kiyi ha kuri Ammi na dena insha Allah  , murmushi mai kyau Ammi ta sakar mata , yadda shigarta ta fito da tsananin kyawunta duk Wanda ya shigo ya ganta da Abla ko ba a fad a masa ba zai shaidar  yar tace sabida tsananin kamannin da suke , harta Big Boss suna yanayi da ita sosai tundaga kan idanuwan su.  Ammi kin manta da ni? Cewar Big Boss lokacin da ya  karaso wajan ta , hugging d inta yayi yana jefa wa Abla kallan da tayi saurin d auke fuskarta, murmushi Ammimi ta sakar masa  Ni na isa nayi haka ? Son d ina da babu kamar sa ?  murmushi ya kuma saki lokacin da ta zauna a kan 3 sitter d in kusa da ita . Abla da Big Boss kuma suka sakata a tsakiya , gabaki d aya hannayen su Ammimi ta ri ke tana kalla , jitar hawaye na san sakko mata , shiyasa tayi saurin mi kewa ba tare da ta kallesu ba ta furta  ina zuwa  , tana barin wajan Big Boss ya kalli Abla da tayi saurin juyawa ?dan tasan suna had a ido ta san sauran ,  kamshin sa da taji a kusa da ita ne yasa tayi saurin zaro ido , yana kusa da ita kuwa da mamaki ta furta  Sunshine ?&  , bata kuma ba Big Boss ya d alle bakinta , cikin sauri ta dafe bakin da sosai ta d an ji zafin hakan  Bakya jin magana ko?Ban hanaki irin wannan saurin ba ? My Baby fa? Yanzu kam da gaske Abla ta  bata fuska , amaimakon ta bashi amsa sai ta juya kawai tana goge  kwallarta, lumshe idanuwansa yayi tare da bud e su akanta , hannunta ya ri ke tayi saurin  kwacewa  Ni karka ta bani , ba ka sona yanzu Babyn ka kake so,everything your Baby , your Baby , nima ka kaini asibiti a ciro maka Babyn ka ,abinci ma na dai naci , ruwa ma na daina sha sai ya soma azumi  , yadda murmushin sa ya fito sosai mai sauti yasa Abla ta  kara hasala , babu  bata lokaci ta fashe da kuka .  Dan zaro eyes d insa yayi yasan at anytime Ammimi zata iya fitowa , shiyasa ya rungumota ta baya  Ni Sunshine nake so,idan kikai azumi ai mun kad e , we re sorry Ammin unborn tayi ha kuri, so kike Ammi tayi mun fad a ko? Girgiza masa kanta tayi alamar a ah ,  Then banasan kuka kinsani ko? , ya fad a yana zaro wani handkerchief , daman hawayen gulma ne tayi shiyasa babu hawaye sosai  zaka siyamun chocolate? Uhm kawai Big Boss yace mata yan d an d age mata gira. Sai a lokacin ya saki fuskarta.?

? ? ?Kusan mintina 2 suka  kara kafun Ammi ta fito hannunta d auke da wani unique bag me shegen kyau  Sorry na barku kuna jira na ko? Daughter yau ke kad ai zan bawa abinci na ban da Son  murmushi Abla ta saki har ha kwaranta na fitowa waje  Nasan halin ki kuma ba sosai zaki dunga ci ba if not zan sa Son ya  kwace kinyar da? Da Sauri Abla ta furta  Na yarda Ammi,na gode sosai Allah ya  kara bud i ya .. dakatar da ita Ammi tayi  Ya isa haka bansan godiya , har kin manta ? Kanta ta kuma girgizawa tana sakin murmushi. Tunda suka soma magana Big Boss yake kallan su , a kallan farko da yayi wa Ammi yasan kuka tayi amma bai nuna mata hakan ba sai time da ya kalla yana mi kewa  Tunda ni ba a bu kata na shikenan ai, girgiza kai kawai Ammimi tayi dan yanzu kam har ta dena mamaki yadda Big Boss ya soma magana duk da har yanzu ba sosai ba , inda a dane sai kayi magana amma bai kula kaba , yanzun ma ta fahimci dalilin maganar ta sa . Hira sosai Ammimi suka sha ita da Abla , har zuwa yanzu kuma Abla bata san Ammimi ce mahaifiyarta ba . Duk da a yawancin lokuta tana jinta kamar tare da mahaifiyarta , amma da ta fara tunanin hakan take saurin kawar da zancan daga zuciyarta .

*******  karfe 5:00 na yamma suka kai Ammimi Airport , Abla har da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login