Showing 321001 words to 324000 words out of 347251 words

Chapter 108 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1459

tsare ta da ido , dole haka ta soma sha tana  bata fuska. Bobo sai da suka ga tana shan kunun tukunna suka nufi d akin su Abbu suka bar matan anan. Da  kyar ta iya shanye kunan tana sakin ajiyar zuciya , ga zufa da take d an karyo mata kad an kad an . ?Na mijin hannun Eshaal ne ya soma kuka, cikin sauri ta soma d an jijjigasa ko zaiyi shiru amma ya ki yin shiru, jinginar da ita Mamy tayi kafin ta amshi yaron .  ki d an d ora sa a ka fad un ki , yaji d imunki , a jikinta Mamy ta d ora sa , kamar mai jin magana kuwa lokaci d aya yayi shiru. Ko mintuna biyu ba ai ba , na hannun Aunty Muby shima ya soma kuka shiyasa ta furta  Yaran nan yunwa suke ji, ki basu su sha , kallanta Abla tayi jin tace ta basu su sha, sai kuma ta d an tsuke fuskarta .  ki gama turbune fuska , tunda kika haife su magana ta  kare ai. Cewar Aunty Nusaiba.  Oya ku kuma ina kayan da nace ku zo dasu? Baby ce ta amsa da suna mota .  kuje ku d akko mana yanzu. Suna fita Mamy ta furta  Duk sun farka da alama yunwa sukeji, ki fara shayar da na hannun Mubina tunda na hannunki yayi shiru . Abla zatayi magana Mamy ta furta  Bana san musu , bani mijina ,  ta amshe ta hannunta Aunty Mubina ta bata na hannunta . Duk yadda taso kaucewa Mamy ta hanata hakan, dole ta soma shayar dasu, tana yi tana kuka sabida zafin da taji, da ta janye su , Mamy zata mata magana daga  Karshe ma saida Mamy ta  bata fuska sosai sannan Abla ta tsaya ta shayar dasu yadda ya kamata . Suna gama sha kuwa ?duk sukai bacci. A cikin gadon jarirai dasu Baby suka shigo da shi akan kwantar da su, kallan time Mamy tayi  dare ya somayi, nasan zuwa yanzu su Yayan ku zasu koma g1da , sai ku tafi karku bar Ammi ita kad ai. Jakun kunan abincin kawai suka bari amma duk ragowar kayan wajan sai da suka fitar dashi. Mamy da Aunty Mubina ne zasu zauna a wajanta zuwa gobe , su kuma su Aunty Nusaiba duk suka fito bayan Mamy tayi musu bayani akan kar su fad awa su Didi maganar su Little da suke asibitin.?
??
? ? ? Suna shiga d akin da yake , har yanzu Little bai farka ba , Abbu kuma yana zaune akan bed d in sai su Uncle Isma il da suke kan kujera. Abbu duk da yaji sau kin jikinsa yace a hospital d in zai kwana sabida Little , Uncle Kabeer ma yayi niyar zama amma Abbu duk ya hanasu.
? ? ? Dare sosai ya somayi shiyasa suka tattara gabaki d ayan su suka tafi, dan su Uncle Ismail ko d ak1n Abla basu shiga ba suka fito daga asibitin.?
? ? ?Asibitin yayi saura daga Abla , Mamy , sai Aunty Mubina , sai kuma Abbu da Little , dan shi kansa su Bobo basu bar asibitin ba sai da aka bashi mugun tsaro, ga haske ta ko ina .


**********

 Hahahhahahah. Daga  karshe komai yana tafiyar mun yadda ya kamata . Na sani , Na sani tsafi ba  karya bane ? Gaskiya ne shi kuma dashi muka doara , hahahah  karshen ku ya zo , cewar mutumin da har yau ba a ganin fuskarsa . Hannunta d auke da safar hannu ba ka , sai wasu hotuna guda biyu da suke hannunsa . Yana juyowa dashi hotan wata kyakkyawar mata ce sosai kamar balarabiya , sai d aga hotan da kayi wa Big Boss da alama bai san anyi ba sabida yadda akayi shi ta baya lokacin da yake tafiya . Kallan hotan yayi sosai sannan ya soma magana  ku kad ai ne matsalata a duniya cikin ,  kan kanin lokaci kuma kun bar doran  kasar , buri na zai cika , ba tare da kowa yasan gaskiyar lamari ba . Tabbas Mohammed , lokacin barin ka duniya yayi, alfarma kawai nake maka kake sha kar iskar na wani lokaci, na bar kane ka gama farin cikin da zakayi cikin kwanakin nan , kafun ba kin cikin duniya ya ruskoka, ba kin cikin da sai ya saka ka kashe kanka da kanka  , ya  karasa yana sakin dariya sosai, kafun ya  kona hotunan su Big Boss d in yana karkad a hannunsa ganin burinshi ya cika a lokaci  kan kanin da bai yi zato ba .?

********?
? ? Wuraren sallar asuba Little ya farka , ahankali yake kiran sunan  Yaya!Yaya , kafun a zabure cikin d an  karfi ya furta  Yaya , har saida Abbu ya farka , har lokacin kuma Little bai dena ambatan sunan Yayan nasa ba . Sakkowa Abbu yayi daga kan gadon ya nufi da Little .?
? ??
? ? Little na ganin sa yayi hugging d insa yana kuka  Abbu kace mun ba gaske bane , Abbu kace mun Yaya yana nan da ransa babu abunda ya same sa, Abbu ka fad amun dan Allah , yayi mun al kawari zai dawo fa , kuma baya karya al kawarinsa Abbu. Abbu dan Allah ka fad amun kaji. Shafa bayansa Abbu yayi kafun ya d ago dashi daga jikinsa  Yanzu ka gama cewa baya karya al kawari, Nima yayi mun al kawari zai dawo, ka kwantar da hankalin ka kaji? Ajiyar zuciya Little yasaki kafun ya furta  Amma Abbu.. dakatar dashi Abbu yayi ta hanyar furta  babu amma, trust me , kana jin yunwa ko? Kansa Little ya jinjina alamar a a dan ji yake idan bai ga Big Boss ba ko ruwa bazai iya shaba , cikin sa Abbu ya ta ba ,  yunwa kake ji, bari na had a maka tea , nasan any moment ana idar da sallah matarka zata kawo maka break fast , murmushi Little yayi sabida yadda Abbu ya sakashi yaji kunya .?
? ??
? ? ?  Dan murmushi Abbu yayi , a hankali kuma yana sakin ajiyar zuciya ganin hankalin Little ya fara kwanciya .  Yanzu sai ka dena rashin jin nan, your a father of 3 , ?your sister ta haifi  yan uku . A zabure kamar wanda aka tsikara ya maimaita   yan uku? Abbu ! Lil ta haifi  yan uku? Kansa Abbu yajinjina ganin yadda farin ?1k1 sosai ya bayyana akan fuskar Little . Da sauri Little ya furta  Uncle please muje my gansu yanzu kaji? Please muje yanzu inasan ganin su. Kallan time Abbu yayi  kaga bacci suke yanzu ko sallah ba ayi ba . Idan aka idar da sallah , lokacin ka  kara hutawa, sai ka gansu ko? Bashi da yadda zaiyi dole ya ha kuran ,da  kyar ya iya shan half cup na tea d in sabida tsananin murna , ji yayi gabaki d aya yunwar da yake ji tabar cikinsa , baya jinta gabaki d aya .?

**** wanka kawai yayi ya soma rama sallolinsa .  Karfe 7 dai dai duk yadda Abbu yaso dakatar da shi sai da ya fito a dole sai yaje yaga Babies d insa . Shi kansa baisan a wana d aki suke ba . Allah ya taimakesa ya had u da wata nurse , anan ne ta nuna masa d akin da take , cikin sauri kuwa ya shiga d akin bakinsa d auke da sallama. Abla tana ganinsa  kwalla suka tarar mata a idanuwa, sa banin shi da yake murmushi  Daga shigowata zaki soma kuka ?ko na koma? Ya fad a yana d age mata gira , girgiza kanta Abla tayi da sauri. Farfesun da aka kawo mata tun d azu Mamy ta mi ka mata .  Oya ki samu kici wani abun yanzu , kince da zafi d azu , yanzu ai ya ragu ko. A sanyaye ta furta  Mamy bana jin yunwa fa . Had e rai Mamy tayi jin abunda Abla tace . Murmushi Little yayi lokacin da take gaishe da Mamy , kafun ya kar bi d in farfesun da aka saka mata  . Karki damu Mamy, ai naji sau ki idan bata ci ba d ure zamu dunga mata  . Itama Mamy murmushi tayi sosai kafun ta furta  Good my boy , maza sata taci abincin kafun kaga Babies d inka , nasan wannan karan ba zuwan kowa bane sai nasu . Abla zata marairaice fuska Little ya furta  Calm Down.
I have the feelings , Yaya yana raye, trust me . Kinji? Itama Abla tun daren jiyan ta kasa yadda da mutuwar sa , gabaki d aya zuciyarta ta  karya ta hakan, dan gani take kamar ba sunan mijinta wannan Baturiyar ta ambata ba . A hankali ta soma cin abincin ta , dan sosai take jin yunwa . Little kuma ya koma wajan yaransa , fuskarsa tsabar farin ciki ya kasa  boyuwa , da ya kalli fuskar wannan sai ya kalli wannan. Macen ciki ya tsura wa ido sosai kafun ya kalli Abla.  Lil , zaki bani d aya? , kanta Abla ta jinjina masa , wani murmushin ya saki sosai sai kama hannun yaran yake yana ta bawa a hankali. Abla yadda taga yana kallan yaran sai taji soyayyar su na shiga ko wana lungu da sa ko na cikin zuciya da bargonta.

? ? A haka su Bobo suka zo suka tarar dasu ganin yadda suka samu Little gabaki d aya suka saki ajiyar zuciya . Prince na zuwa yayi hugging d insa . ?Cikin dariya Little ya furta  So you panic? Banza Prince yayi masa , shima ya tsaya kallan yaran kamar sun samu Tv kowa yana san d aukar su amma kuma basaso su tashi. Shigowar Abbu da su Uncle ne yasa su Mamy suka mi ka musu yaran. Abla ba  karamun addu a tasha ba wajan Abbu. Addu o i kawai yake musu daga ita har yaran . Su Uncle basu wani dad e a d akin ba suka fita , Captain ya kai su shiga shida su Abbu.?
? ??
? ? ? ? Su Abla kuma  karfe 10:30am na safe aka basu sallama . Gabaki d aya wani riritata suke kamar  kwai , ko motsi tayi sai an tanbaye ta idan akwai abunda take bu kata, ga yaran da iyayen su suke nuna musu gata , dan Little tunda ya d auki macen ya hana kowa , duk wadda yace zai kalleta , sa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i ya hasko musu da cute face d inta da take bacci .  Beauty ( sunan da ya rad a mata ) tana bacci , shine abunda kawai yake fad a , gashi ya kasa d auke fuskarsa akanta .?

**** Suna komawa g1da a part d in Mamy , Abla ta sauka tsabar gata a cikin bedroom d in Mamy. A falour suka bar su Little da suka  ki tafiya , dan hatta su Bobo suna falourn. Ko da su Mama zasu ga Babyn, da  kyar Little ya basu Beauty da take hannunsa . Mamy kuwa wanka tayi wa Abla tare da gasa mata jikinta sosai. Yadda yaji dad in jikinta yasa tana fitowa ta kwanta a gadon Mamy sai bacci.?

? ? ?Yaran kuma ganin da gaske su Little basu da alamar bada su su Aunty Nusaiba suka  kwace su Sabida shirya su da zasu sake yi . Ga
?Aunty Mubina da ta shige kitchen d in Mamy ita dasu Fanan suka soma girki. Lokacin da su Falmata suka ji labarin  yan ukun da Abla ta haifa sai kunya gabaki d aya ya kamasu , lokaci d aya Falmata taji  kaunar yaran sun shiga ranta , ga kuma nadamar ?rashin zuwa dubata da batayi ba a asibitin. Da  kyar ta iya zuwa tayi musu barka, Allah sarki su Mamy babu wanda ya ri keta a zuciya , ganin yadda ko kusa basu ware ta ba , taji nadamar abubuwan da sukai mata na shigarta . Har  kasa ta tsugunna zata basu ha kuri Ammi tayi saurin dakatar da ita .  Haba Falmata mai kike shirin yi haka ? Mun riga da mun zama d aya , Allah ya yafemu gabaki d aya , a lokacin Hajiya Falmata har kuka sai da tayi , duk da hakan kuma sai data ro ke su ga fara , harta su Baby sai da ta ro ka su yafe mata idan ta musu laifi. Babu wanda ya ri ke ta a zuciya , karamcin da suka nuna mata ya_a itama ta zage aka soma aiki da ita , ga Aunty Mubina da suke kitchen itama sai ta bisu aka soma girkin dasu . Dan Sa adatu da Yasmeen ko fitowa basuyi ba balantana susan abunda yake faruwa , duk da  kamshin turaran wutar da sukaji yana ?1ka ko ina na cikin gidan.?

Duk da halin da suke ?1k1 ,  kasa sai data d auka , manyan  koshoshi Nigeria dama kewayanta,kira kawai suke suna taya His Excellency murna , duk da basu san  yan uku suka haifa ba . A ranar Vice president yana Canada da iyalansa amma suka kamo hanyar Nigeria zuwa ganin Baby.?

? ? Matar gomna ta Lagos har ta zo gidan , da ita da wasu manyan Mata suma , wasu irin kyaututtuka yaran suke samu da ko suna ba a saka musu ba . Abun sai ya so had ewa Bobo, dan a ranar yake san zuwa America shida Sauban, ga Abla da Babies d in su kuma . Tsaran da suka bawa gidan ba a magana , dan ko wanene zai shigo sai an dubasa sosai da sosai.?

******  karfe 7:50pm na dare , dan Little ana idar da sallah ko su Abbu bai jira ba ya wuce part d in su Mamy. Abla ta shirya lokacin tana kwance a 3 sitter sosai dan ta ki zaman d akin. Da aka tilasta mata sai ta fashe da kuka . Mama ce tace abarta shiyasa ta kwanta a falourn tare da su Maman. Beauty d in Little tana hannunsa , Fanan a gefensa suna kallanta , sai namijin da Arwa suke kalla ita da Eshaal,  Dayan cute boy d in kuma yana hannun Baby da take kallansa sosai a dole sai ta hango kamanninta a tattare dashi.?

? ? ?Su Abbu gabaki d aya shigowa falourn sukai ?suma , dan alokacin babu wasu ba ki sai su. Uncle kabeer ya d auki d aya , Abbu ya d auki d aya , sai Uncle Isma il da shima ya d auki d aya . Bobo da Sauban duk Suna gefen su suna kallan Babies d in su.?
? ? ? Abla kamar wacce aka ce ta kalli  kofa , a zabure ta mi ke tsaye jikinta har rawa yake lokacin da take furta  Sunshine& . Little yana jin hakan tun kafin ya kalli  kofar ya furta  Yaya Big Boss  da  karfin gaske. Cikin wani irin tsantsan shock tare da bugawar zuciya gabaki d aya suka kalli  kofar shigowa ?kafun mutane mutane uku ?daga cikin su ?suka furta  Safreena& . Hankali a tashe .



MSS LEE
'?.?

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 56

? Tunda ta ambaci sunan shi yake binta da wani irin mayataccen kallo kamar wani magnet, idanuwansa gabaki d aya suna kanta , ji yayi an rungumeshi, bakinsa ya d an motsa kad an sanin ko wane ne .  Yaya daman nasan zaka dawo, wata shegiyar baturiya zata ce ka mut&  , d allan bakinsa Big Boss yayi , da sauri ya saka hannunsa yana toshen bakin. Kafun ya furta  Yaya nayi missing d inka fa & . Yadda yayi magana a shagwa be Big Boss ya furta  Yes I see , gashinan ka famamun ciwo na ai.. cikin sauri Little ya sake sa yana binsa da kallo ta inda ciwan yake amma bai ga komai ba .  Dan  karamun ajiyar zuciya ya sauke  Sannu Yaya , bari na ?zaunar da kai .. yadda yayi maganar kamar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login