Showing 123001 words to 126000 words out of 347251 words

Chapter 42 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1483

rayuwar mutane da yawa zata gyaru , nasan baki san komai game da tarihin gidan ba , amma duk da haka inaso kiyi mun wata alfarma, inaso ki tayani had a kan yaran nan da mahaifin su , abubuwa da dama ya faru , gabaki d aya sun d aura masa lefi shima duk da yana da lefin amma da zafi irin yadda basa kulashi kuma suna Inuwa d aya , insha Allah idan na Samu lokaci zan baki labarin kowa na cikin gidan nan amma sai kin mun al kawarin tayani had a kansu , nasan ke kad ai ce zaki iya musamman mijin ki da yafi kowa d aukan zafi dan am bata masa kasancewar Babba , Wanda idan da za a ce zai ta ba nisanta da ahalin sa bazan yadda ba amma sai gashi yanzu ko kallan mahaifin nasu ma basa sanyi, ke kad ai ce zaki iya mana wannan abun dan Allah  , cikin sauri Abla ta girgixa mata Kai  Na miki al kawari insha Allah zanyi iya bakin  ko karina, rungumeta Mamy tayi  Na gode Sosai , amma please inasan kiyi mun wani abu yanxu , anjima inaso a ciki dinner duka family da aka d auki tsawan shekaru ba a ci ba , yau ko sau d aya a ci duka , please ki saka suzo koda ?nce ne kinji ? Kanta Kawai Abla ta jinjina mata duk da batasan ta yadda za ai suzo d in ba musamman Big Boss da tasan ko tasha giyan wake bazata iya tuntu bar saba. A haka Mamy ta  kara jadda da ?mata kafun ta fita daga d akin.?

Tunani Abla ta somayi yadda zata sa suzo bata da wani za bin bayan ta kira Little a waya , tana sanar masa abun take so yace bazai zo part d in ba sai idan ta koma part ta sai suzo, duk yadda taso da lallashin Little amma ya ki ji, sai da yaga dagsken ranta ya  baci har ta kashe wayan tukunna ya kirata dukda daman itama ba fushin take dashi ba so take kawai yace zai zo d in , tana d aga wa ya ce mata zasu zo tukunna ta sakin ranta , yanxu Tuna n1n ta yadda zata saka Big Boss yazo part d in ?take gashi tayi mantuwa tanasan zuwa part d in , Hijab d inta kawai ta saka ta sakko  kasan duk da tasan zuwa yanzu bai shigo gida ba shiyasa ta sanar wa Mamy zataje ta d auko Abu a part d inta , Mamy bata hana taba sai dai ce mata da tayi kar ta dad e , Abla bata tsaya a ko ina ba sai cikin part d inta , Daidai lokacin da take shiga a lokacin motocin Big Bo_s suka shigo cikin gidan.?

? ? ? ? Dakinta ta shiga Sabida tana san duba abun hannunta da Sunshine ya bata , batasan ya dawo gidan ba shiyasa ta cigaba da duba wa tasan tun da tayi alwala d azu ta manta bata Mayar dashi ?hannun ta ba , Big Boss yana shigowa kuma d akinsa ya wuce ba tare da ya shiga cikin d akin ta ba , duk inda Abla ta duba bata ga bracelet din ba ,  Oh God Aushe a d akin sa na barsa  , sai a lokacin ta tuna inda tabar abun hannun nata , babu wani damuwa a ranta ta shiga cikin d akin tunda tasan baya ci,sai data shiga tsakiyar d akin tukunna ta Lura da shi , har saida ta dafe zuciya Sabida ya kusa bata tsoro, Big Boss baisan da shigowar taba, shiyasa ya saka maganin da ya d auko a baki , cikin sauri Abla ta furta  Baka da lapiya ? saura kad an ya kware Sabida ganin ta da yayi a cikin d akin, ragowar maganin ya fad o  kasa , yana  ko karin d aukar robar maganin Abla ta rigashi, runtse idanuwansa Big Boss yyi tare da furta  Ya ilahi  cikin  kasan zuciyar sa , muryar Abla har sha kewa take Wajan furta  Mene ne wannan kake sha ? Kana san cutar da kanka ? Maganin kashe sha awa kake sha ? Kana cewa kana sona , duk was a fake ? Ka ta ba fad amun haka ?it s okay , ta fad a tana  ko karin juyawa , cikin Sauri Big Boss ya ri ke hannun ta yana kallan fuskar ta da ta kawar  Allow me to Explain please, don t punish me like this please  , zame hannun ta Abla tayi zata wuce ya  kara ri kota  Don t be this stubborn please, Don t hurt with da fushin ki please, banasan fushin ki , hawayen ta Abla ta g?e tana zame hannun ta , ba tare da ta kalle saba ta furta  Za a ci abinci duka family na dare tare , atleast they will be happy idan kazo  , bata bari ya kuma ri keta da yake san yi ba ta bar d akin, ko abun hannun nata bata d auka ba ta bar part d in , dafe goshinsa Big Boss yayi yana zama kan gadon sabida yadda maganin ya soma yi masa aiki a jiki dan sosai yake da  karfi  Ya salam, she s Angry Now yana d ago da idanuwansa ya sauka kan maganin, taune bakinsa Big Boss yayi, sabida ita yake  boyewa but at the last sai da tagani ,  Ya Allah  ya  kara fad a a fili.?
? ? ? ?
? ? ? ? Abla tana fita hawayenta ta g?e dad i ta d aya babu Wanda ya ganta lokaci da ta koma part d in, tana shiga d akinta ta kulle  kofa tana kuka abunta , sosai shan maganin da yayi ya  bata mata rai , shiyasa take kukanta ko ranta zai mata dad i, ganin time ya kusa ne yasa ta shiga toilet dan ta Kimtsa kar wani ya fahimci yanayinta .

9:10pm gabaki d aya mutanan gidan suka taru a babban falourn da ake cikin abinci, babu Wanda baiyi mamakin zuwan su Little ba musamman da sukaga har da Bobo dan sai da Little yayi mata al kawarin zuwa , shima sai da ya kusa yi musu kuka tukunna suka zo amma babu Wanda suka kula, kowa tunanin sa zuwan Big Boss ne , Abla ma na kusa da su Eshaal haka kawai take san ganin sa , sai da suka  kara kusan 5 minutes kowa yana Tuna n1n zuwan sa , daman sun san bazai zoba shiysa gabaki d aya kwiwar su ta sake musamman His Excellency da yake san saka shi a cikin idanuwansa, Harry ma sai zuba ido take tana jiran ganin Masoyinta  It s eat  cewar His Excellency ya fad a a sanyaye, sai da suka hau Dinning har su M.sarah na  ko karin serving d insu suka ji kamshin turaransa, da Sauri Abla ta d ago da fuskarta ganin ita yake kallo ne yasa ta sunkuyar da tata fuskar, babu Wanda bai ji shock din zuwan saba , gabaki d aya ya basu mamaki , tsuke musu fuska ya  karayi ba tare da yace komai ba ya  karasa Dinning din , James zai yi magana Big Boss ya bashi amsa da ido shiysa yayi shiru , babu Inda ya zauna sai kujerar da take facing ta Abla , duk yadda yaso su had a ido ta ki yarda da hakan, His Excellency kuwa duk da bai kallesa ba zuwan sa yayi matukar sashi farin ciki, a haka aka soma serving d insu, za ayi na Big boss, Little yayi saurin mi kewa  it have being long , bari nayi serving dinka  da haka Little yayi serving dinsa bai ce komai ba Sabida Kallan Abla da yake ta kasan ido ganin taki kallansa ne yasa ya cire takalmin  kafarsa d ara tare da ta bo tattan, dan ya mutsa fuska Abla tayi tare da d auke fuskarta.?
? ? ? ?

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA DE KAMAR YADDA NAYI AL KAWARI , PAGE  DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 25

 Kara kallan ta Big Boss yayi ko zata kallesa amma ta ki kallan sa sai d an tsuke fuska da tayi kad an ,  kafa yasa ka zai ta ba ta tayi saurin janyewa , babu Wanda ya kula da yana yin su ,  Let s ?eat  , cewar Mamy , Nani da Momy ne kawai basa Wajan Dinning d in sai James da M.Sarah sai Jenny da sukai serving d insu. Kasa cin abincin Abla tayi Sabida yadda taji idanuwansa yana yawo a jikinta, ga mutanan gidan da suke zazzaune a wajan suma,  Yar  karamar ajiyar zuciya ta sauke tana  kara kallan abinci,  Daughter a dafa miki wani abincin ne?  cewar His Excellency da ya d ago da fuskar sa, cikin Sauri Abla ta girgiza sai kuma ta bud e bakin ta  Ah ah zan& ci , hannunta har rawa yake lokacin data d auki spoon d inta ya Big Boss da shima yake kallanta duk ya hanata sakewa.  Dan shiru His Excellency yayi yanaso yayi wa Big Boss magana amma yana tsoran halin nan nasa na zuciya sosai duk da kusan halinsa Big Boss ya d auka shima . A  bangaran Eshaal ma gabaki d aya kasa sakewa tayi kamar wacce take zaune akan  kaya , ga Bobo da yake facing d inta akan kujera duk lokacin data d ago face d inta zata Tuba abunda ya faru , shiyasa ta kasa cin komai sai tsakura da take. Su Hajiya Falmata kuwa kamar su mutu dan haushi banda Harry da takeji kamar ta sha ke Abla ganin ta zauna mata a waje, Hajiya Sa adatu ma da yarta dau salma sai faman Harara suke mata  kasa  kasa, banda Hajiya karima da fuskarta take d auke da murmushi, hatta su Amal abincin su suke ci hankali kwance, ga Hajiyar America da Didi da bakinsu ya kasa rufuwa sabida farin ciki , lokaci zuwa lokaci sai su d ago su kalli kowa da kowa na cikin gidan.

? ? Gyaran murya His Excellency yayi kafin ya kalli Big Boss  Baka soma cin abincin ba? , gabaki d aya sai mutanan falourn suka dakata da abunda suke kowa yana jiran ganin reaction d in Big Boss , hatta Bobo da Sauban duk data tawa yayi, had e face d insa Big Boss yayi yana  ko karin bud e bakinsa Uncle dake gefensa yayi saurin ri ke masa hannu, ita kanta Abla batasan lokacin da ta d an ta ba masa  kafa ba , Lips d insa Big Boss ya d an danne ba tare da yayi magana ba .?
? ??
? ?  Karan takun da suka soma jine yasa suka d ago da kawunansu banda Big Boss da Abla , His Excellency hankalin sa gabaki d aya yana kan Big Boss , lokaci zuwa lokaci kuma yana kallansu Little , Arwa ma data zauna can nesa da Abla lokaci zuwa lokaci tana satar kallanta daga inda take . Muryar Nanni ce ta karad e ko ina na falourn bayanta kuma Momy ce dasu ka had a Kai  Ah ah yau kuma ahaline gabaki d aya suka had u?abun ya bani mamaki , Yaya har dasu Big Boss gaskiya wannan Dinner d in babba ce  , ta fad a tana sakin wani shegen murmushi musamman da taga Big Boss a wajan .  zakuga abunda zan muku , ta fad a cikin zuciyarta , ganin babu Wanda ya kulata a cikin falourn ya  kara hassalata , waje ta samu a kusa da Momy data zauna yanxu tana kallan kowa da kowa na falourn , d an ta be baki Nanni tayi kafun ta furta  Gaskiya naji dad in ganin kowa da kowa na familyn nan sosai ciki kuma harda wad anda ba asan asalin su ba . Wani irin  kwarewa Abla tayi , Eshaal da taji kamar tayi kuka tayi saurin mi kewa zata bata ruwa , Big Boss ya mi ka mata ruwan gabanta , Hannunta har rawa yake lokacin da ta d auki ruwan , d an kad an Abla tasha ta ajje cup d in , a hankali ta mi ke tsaye Mamy da baraj1 dad in abunda Nani tayi ba ta furta  Ina zakije kuma ? , a sanyaye Abla ta furta  Na  koshi ne  zata kuma mata magana Dadyn Eshaal ya girgixa mata ta , Baby wani irin bakin ciki ne ya kamata kamar ta samu Nani tayi mata shegen duka , duk da wasu daga cikin yan gidan sun ji dad in abunda tayi . Sai da Abla ta bar wajan gabaki d aya kafun Big Boss ya d ago da idanuwansa zuwa saitin Nani da take  ko karin Kai lemo bakinta . Yadda taga yana kallanta ne yasa ta kasa shan leman tana d auke idanuwansa , kallan second 5 yayi mata ya d auke ?fuskar sa kamar ba shi ba ya furta  kinyi  ko karin cutar da  kanina , yanzu kin  bata ran matata? Kinsan dalilin da yasa na bari ta bar Wajan ?huh  sai ya d an tsuke face d insa kamar me wahalar yin magana  wannan ya zama karo na farko kuma na  karshe da ko kallan banza wani yayi wa matata , ke kuma idan kika  kara yin gangancin ko da kallan banza ne , daga ranar bazaki  kara ganin kowa naki ba , dan sai na  batar dake , inda duk neman da za ayi miki baza a ta ba samun kiba , zan  batar dake ta yadda yan yatsun ki bazaki ta ba ganewa ba , yana gama fad ar hakan ya ajje spoon d in abincin da ko ci baiyi ba ya bar wajan. Su Mamy kam sunji dadin abunda yayi hatta His Excellency da ya d an kallesa duk da yadda ya  boye  bacin ransa amma shi yajisa a harsan sa , d an  karamun murmushi Bobo yayi mai sauti ganin yadda Nani tabi ta soma diriricewa ,  Baki san wanene shiba ko ?huh yana miki magana ne a matsayin soja ba wai Wanda kika sanshi ba , in labarin sa kike ji yau zaki san wanene shi OUMAR FAROOQ MUHAMMED AL-TAUFEEQ , THE GENERAL OF THE ARMY, mutumin da  kasashe da yawa suke so ko ziyara ne ya kai musu , kiyi addua kar karnukan farauta suji muryar da yayi anfani da ita dan zasu farauto naman kine yana musu umarni da ido. Sai kuma ya mi ke tsaye zai bar Wajan  Ina tayaki murya duk lokacin da kika shiga AMERICA ki ambaci sunan BIG BOSS , na tabbata har kyautar abinci sai sun baki  , yana gama fad ar abunda zai fad a ya d an kalli side din Eshaal ganin yadda take murmushi, haka kawai murmushi ta shima ya saka shi murmushi, shiyasa ya murmusa tare da barin wajan.?
? ??
? ? Yan falourn rasa abuncewa sukai sabida tsantsan mamaki, babu abunda ya fi basu mamaki kamar sani Big Boss , Wanda manya manyan labarai ake akansa duk da babu Wanda ya ta ba ganin fuskarsa , lokaci d aya suka sha jinin jikinsu gabaki d aya musumman su Hajiya Harry da Falmata , Nani da tayi maganar wani irin fitsari ne taji yana  ko karin zubo mata duk da taji alamun ta farashi a wandanta, tsoro ne ya kamata musamman kallan da Big Boss yayi mata dashi, tana ganin Hajiyar America tana  ko karin yin magana tayi saurin barin Wajan ganin ranta ya  bac1 fitsarin fara ke  boyewa yana  kara zubo mata.
? ?
? ? ? ?Kallan Uncle Adam His Excellency yayi babu Wanda zaice yanayinsa ya canza ,  Daga yau na kansile duk wani kud i da AINAU take anfani dashi , Indai da gumina na same sa , ko da d an kwali ne ta siya da kudinta sannan duk abunda ya kasance mallaki nane ina bu katar shi kafun  karfe 7 na safe, ciki kuwa harda kayan sawa inda da kud i na aka siye su.


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login