Showing 276001 words to 279000 words out of 347251 words

Chapter 93 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1422

Bobo , d an hanyar shigowa ya kalla a hankali ya furta  Ya..ya , jinjina masa kai Bobo yayi  yana wajan Dr amma yanzu zai dawo okay ? Akwai inda yake maka ciwo? Kansa Little ya motsa a hankali, kallan Prince yayi a hankali ya furta  Yaya Prince lapiya ta  kalau fa , kamanta zan warke , shima Prince kansa ya jinjina masa yana  kara matsowa kusa dashi  Zaka samu sau ki Little , su Uncle Isma il duk kasa magana sukai sai kallan su Bobon da suke.  Yaya cewar Little yana  kara kallan Bobo , hannunsa Bobo ya ta ba ba tare da yace komai ba  please&  shigowar Big Boss d akin ne yayi saurin furta  Yaya&  kallansa Big Boss yayi tare da  karasowa inda yake bayan ya kalli side d in Abbu . Akan wani kujera ya zauna da yake gefen Bobo , a karo na biyu Little ya  kara furta  Yaya yana kallan Big Boss . Lumshe masa ido Big Boss yayi kafun ya furta  ya jikinka ? Murmushi sosai akan fuskar Little ya furta  Am ok now. Yaya please ku&  sai kuma yayi shiru yana kallan Big Boss d in, hannunsa da ya ri ke Big Boss ya kalla kafun ya sake kallansa  it s okay. Mun dena tunda Little baya so okay ? Wani murmushi sosai Little yayi kafun ya furta  kun dena fad a ko? Gashin kansa da yake  ko karin rufe masa fuska Big Boss ya gara masa  ai bamayi, Yayanka ne ba yajin magana ko? Kansa Little ya jinjina yana kallan Bobo  Yaya Bobo kayi wa Yaya laifi fa , kuma baka bashi ha kuri ba , sosai su Uncle suka murmusa suna  kara kallan su , dan hakan ba  karamun sanyaya musu zuciya yayi ba . Kunnansa Bobo ya kama yana kallan Big Boss , Yaya Big Boss kayi ha kuri  . Sai kuma ya kalli Little da yake dariya  kasa  kasa , ganin kallan da Big Boss yayi masa  Allah Yaya da zuciya d aya zaka bashi ha kuri ba basai ka ri ke kunnan ka ba , d an hancinsa Bobo yaja kad an mun dena don t worry , zan bashi ha kuri , okay ? Yanzu ka kwanta kaga Prince saura kad ai yayi kuka, kuma Yaya zai saka Simba ya rama masa fa . Cikin sauri Little ya kalli Big Boss  Yaya banasan zama anan mu koma gida please  , tun kafun Big Boss yayi magana Little ya  kara furta  Dan Allah Yaya don t say no kaji? ,kallan time Big Boss yayi kafun ya furta  zamu koma idan Abbu ya tashi ko? Cikin sauri Little ya nanata  Abbu sai a lokacin ya kula da Abbu da kuma su Uncle suke d akin .  Don t worry Autan Abbu , shima zai ji sau ki kaji , kansa Little ya jinjina musu yana kallan side d in da Abbu yake a kwance .?

*****
? ? ? A cikin gida kuwa Ammi bata bari sunsan halin da ake ciki ba duk da Abla ta so fahimtar wani abun , musamman yadda taga Big Boss bai kira taba , gashi kusan kamar hakan ne a  bangaran su Baby . Lokaci zuwa lokaci suna kallan wayar su sai kuma su ajje . Bata kawo tunanin komai a ranta ba, ganin yadda Fanan tayi shiru ne Abla ta furta  Tuna n1n mai kike haka ?  Dan shiru Fanan tayi dan ta kasa amsa mata ma  Yaya Little ko? Kallanta Fanan tayi sai kuma ta d an jinjina masa kai  Kawai wani iri nake ji , like something is wrong gira d aya Abla ta d age mata duk da itama zuciyarta ta kusan ta kasa nutsuwa har yanzu  kinga masoyiyar Yaya na , karki damu ina tunanin fita sukai , both idan sun dawo ai nasan zai neme ki ko? Kanta Fanan ta jinjina tana sakin ajiyar zuciya . Sai a lokacin ta samu relief.
? ? ??
? ? ? ?A  bangaran Harry abun babu dad i sabida hankalinta yadda yake a matu kar tashe sabida maganar tarewarta da Dadyn ta yace zatayi yau , sosai hankalinta yake a tashe , ta je part d in su Abbu dan ta saka su hanashi taga basanan shiyasa tayi saurin guduwa d akin Mama. Lokacin tana zaune a gefen gadon akan tattausan carfet , ga carbin hannunta da take ja , bacci har ya soma kamata .
? ? ? ?Yadda Harry ta shigo cikin d akin kamar wacce aka jefota yasa Mama farka wa har tana mi kewa zaune sabida yadda aka shigo d akin ya d an tsorata ta . Kallan Harry tayi da ta shigo d akin babu ko sallama .  Yaushe xaki koyi hankali Harira ? Babu sallama zaki fad o wa mutane d aki eh? Turo baki Harry tayi sabida Hariran da Mama ta furta  Haba Mama wai me yasa kuke san  bata mun suna ne ? Harry fa kawai zaki ce amma kina wani Harira sai kace a zamani&  kallanta Mama tayi kafun ta had e ranta  tunda rashin kunya kuka zo yi mun fice mun daga d aki kafun na sassa ba miki yanzu nan . Harry sai alokavin ta tuno dalilin zuwan ta . Fuskarta ta marairaice kamar zatayi kuka  kiyi ha kuri dan Allah Mama ,ba rashin kunya zan miki ba Allah , Harry harda share guntun hawayen data  ka kalo  Mai ya kawo ki? Cewar Mama dan wannan shine karo na farko da Harry ta shigo mata d ak1 a ra ayin kanta , sai lokacin da ta gabaki d aya suka shigo dubata da bata da lafiya .  Dama & Dama.. sai ta kasa  karasa abunda take san cewa  idan baki da abun fad a ki fad amun, kin tsaya sai wani dama dama kike cemun . Daman me ? Ko kin kurmance yanzu ? Kanta Harry ta  kara girgiza mata tana fashewa da kuka  Mama dan Allah ki yiwa Dady magana a raba auran nan ni wallahi bana san shi , baki ganshi bane wani ba ki dashi kamar tukunyar  kasa da  katan ?1k1 da yake dashi ,nasan idan kika wa Dady magana zaiji maganar ki , girgiza kanta Mama tayi  har yanzu bakiyi hankali ba kenan ? Kin zauna sai faman kushe halittar mutum kike a gabana ? Sannan mene ne aibun harunan? Tun wuri ki shiga taitayin ki wallahi , da k1ke maganar a raba aure daga ni har uban naki wane ne zai raba auren? Ko mune kuma aure ki ? Kinga Harira ki shiga taitayin ki , ba kyajin magana kema wasa wasa . Idan baki shiga hankalin ki ba wallahi yau zan saka a kai ki gidan naki sai naga ta tsiya . Cike da jin haushi Harry ta furta  Daman nasan ai ba sona kike ba , idan ba haka ba taya zaki saka ya aura mun talaka bayan ke ba talakan kika aura b&  tsawar da Dady ya mata bata san lokacin da ta gaye kan gadon Mama ba , shigowar Dady kenan sabida kiran sa da Mam tayi d azu akan batun auran da yayi wa Harry , sai kuma ya shigo ya i_ke yadda take wa mahaifiyarsa rashin kunya . Hakan kuma ba  karamun tunzura shi yayi ba .
? ? ? ?Ganin yadda yake nufo gadan Mama ta dakatar dashi  ya isa haka , karkayi mata komai , ka zauna muyi magana kamar yadda na kira ka . Ke kuma ki tashi ki koma d aki za muyi magana anjima. A guje Harry ta fice daga cikin d akin , harda hawayenta dan a wannan lokacin batasan wana hukunci zai yi mata ba .
? ? ? ? Kallansa Mama tayi sai kuma ta d an murmusa  ?karka d auki abun da zafi kuma ban amince kace zakayi mata wani hukunci ba. Auran da kayi mata ma ya isa haka. Ajiyar zuciya Dady ya sauke yana gyara zaman sa sosai  Daman Mama akan maganar ce . Zuwa yanzu yaci ace ta tare a gidan mujinta tunda har an d aura auren , kuma mujin ya bu kaci Matarsa zuwa yanzu yaci ace ta tare , dan ni Mama in zaki amince mun yau d innan zata tare murmushin manya Mama tayi  ba ayi haka ba Adam, itama  yace ai kamar yadda ake wa amare itama hakan ya kamata ayi mata . Yayi ha kuri shi mijinta nan da kwana biyar sai akai ta  , basu saba yi mata jayayya ba shima bai musa ba ya amince mata . A haka yayi mata sallama ya fita daga d akin. Itama kuma ta bu kaci a kwana biyar d inne sabida kada ta shiga ha k kin mijin . A cikin  yan kwanaki biyar d innan da ta fad a ya isa ayi mata gyaran jiki kamar ko wacce amarya .?

*********?
? ?Su Uncle suna nan a d akin lokacin da Abbu ya soma motsi da idanuwansa har ya bud e su gabaki d aya . Little ne ya soma kallan sa lokacin hira yake da Uncle Isma il . Cikin sauri ya furta  Abbu kallan sa sukai gabaki d aya dan a lokacin Big Boss , Bobo da Sauban basa cikin d akin . A hankali ya zare oxygen d in jikinsa . Sakkowa daga gadonsa Little yayi ya koma na Abbu, Prince da yake gefe ma ya jiyo  Abbu ka tashi ? Cewar Little yana  kara kallan Abbun . Kansa Abbu ya jinjina masa kafun ya furta  Auta ya jikin ka ? Mi kewa tsaye Little yayi sabida Abbu ya kallesa sosai  Abbu kalla fa lapiya ta  kalau kai muka kawo asibiti, ta fad a yana dariya  kasa  kasa , hararar sa Prince yayi  zaka fara ko ?  Dan gwalo Little yayi masa yana  buya a bayan Uncle da ya  kara so wajan .  Yaya ya jikin nata ? Cewar Uncle Isma il , kallan sa Abbu yayi lokacin da ya zauna sosai  Babu abunda yake damuna daman jiri ne da d an ciwan kai suka haifar mun hakan. Amma yanzu naji sau ki, banasan zaman asibitin nan  , cikin sauri Little ya furta  Abbu kaima baka san zaman asibiti ko? Amma sai su Yaya sun dawo tukunna sai mutafi yanzu zasu shigo kaji , gashin kansa Abbu ya shafa  Duk yadda Auta yace   bata fuska Prince yayi  Abbu ta Little kawai kake amma ki ka manta dani fa  , hannunsa Abbu shima ya kamata  waya isa ya manta mun kai ? Prince guda ? Ko kana so Yaya Bobo ya kaimu kurkuku? Gabaki d ayan sai sukayi dariyar maganar Abbun. A haka Likita yazo ya sake duba su bayan ya tabbatar da laf1yan jikin su . Wanda  yan mintuna ake so Abbu ya  kara samu kafun ya mi ke tsaye .
? ? ?
? ? ? Bud e  kofar da akai ne yasa gabaki d aya suka kalli hanyar . Sauban ne ya fara shigowa sai Bobo, a bayan su kuma Big Boss ne, idanuwa Abbu ya zuba musu tun shigowar su . A sofa d in wajan suka zauna kafin Bobo da Sauban suyi masa ya jiki , dan gogan ko motsawa bai yi ba amma gabaki d aya hankalinsa yana kan Abbun nasu. ?Murmushi kad an Abbu ya saki   Yan m?lkin suna kusa kenan ? Ya fad a cikin zuciyarsa , dan wani lokacin idan Big Boss yayi abu sak Judge Omar da kuma mahaifiyarsa , dan kusan halayen su ya kwaso tundaga izzar , har taurin kan nasa .
? ? ??
? ? ?  Mudai mun gaji da zaman nan a temaka a mayar damu gida cewar Abbu. Shima Little da Sauri ya furta  Yes please Yaya mu tafi gida Abbu da ya farka  , yadda yayi maganar a shagwa be , Uncle da yake bayansa ne ya ta ba sa  Ni tunda ba a nemi temako na ba , bari na taimaka , gana gani ai Yayan sun  ki tashi yanzu ko? . Bobo ne ya soma tashi  Uncle bari na kar bi medicine d in su sai mu tafi da haka ya fice daga d akin .
? ? ? ? ?Bai fi 5 minutes ba ya dawo d auke da wata leda white colour . Basu  kara mintuna goma ba bayan Dr ya sake duba su . Lokacin Sojijin Big Boss har lokacin suna nan , basu d auki dogon lokaci ba suka kama hanyar gida .?

*******?
? ? ?Suna komawa gida , kallan su Little Big Boss yayi  Yaya zasu raka ka sai ka huta , ni zan raka Abbu , okay ? , a hankali ya furta  Okay Yaya , Bobo , Sauban da Little suka wuce side d in su bayan Sauban ya ri ke hannun Little . Shi kuma Big Boss ya taimaka wa Abbu da hannun su yake cikin na juna . ?Sosai su Uncle hakan yayi musu dad i shiyasa basu bisu ba gabaki d ayan su.?
? ? ?
? ? ? ? Har cikin bedroom d insa Big Boss ya kai sa bayan ya zaunar dashi a gefen gadon. Big Boss zai juya Abbu ya ri ko hannunsa tare da yi masa alamar ya zauna a gefen sa . Babu musu kuwa ya zauna , kusan mintuna biyu babu wanda yayi magana kafun Big Boss ya furta  how are you feeling Abbu? Sosai ha kwaran Abbu ya fito waje sabida yadda ya murmusa .  Am fine Alhamdulillah. Now tell me mai ya  bata maka rai har haka ? Shiru Big Boss yayi ba tare da ya amsa ba , kusan 2 minute har lokacin kuma Abbu bai dena kallan sa ba . Wani murmushin Abbu ya saki kafun ya kama hannun Big Boss a cikin nasa.?
? ? ? ??
? ? ? ? A hankali ya soma magana  ka girma yanzu Farooq , zuwa yanzu kasan abunda yake daidai da wanda yake a kasin hakan . Ka dinga sassauta fushin nan naka Farooq , banajin dad in hakan gabaki d aya . Nasan an  bata muku , amma a wani  bangaran ya kamata ka yafe mata . Ko ba komai taci albarkacin haihuwar ka da tayi . Cikin sauri Big Boss zai zare hannunsa amma Abbu ya ki sakin nasa , daman yasan yana maganar Ammu zai fara fishi amma duk wannan bai mafita bace .  komai a cukurkud e yake Farooq , nasan ranka a  bace yake sabida abunda tayi muku . Shekara 22 da biyu Kenan , she s alive ? Ko bata raye? Yadda ya fad a ko bata rayen har saida yaja wani dogon nunfashi .?
? ? ? ??
? ? ? ?  Sitti ta shiga wani hali sosai na rashin ku , lokacin da kuka tafi tayi fishi da kowa musamman Ammun ku , she s so angry , irin fushin da bata ta ba yin sa ba , kusan kullum sai ta kira waya ko kun dawo amma bamu same ku ba . Kasan yadda Mama da Sitti suka  bata dan kowa ? Dan ko gaisuwar mu dena amsawa sukai . If you can really do favor for me , na ro keka ka rage wannan fushin haka  . Kallansa Big Boss yayi sosai. A hankali ya furta  You Love her that much shiyasa kake  ko karin sa kanka a cikin wani condition Abbu? Kasan a wana condition kake amma me yasa kake saka damuwa haka ? Ya kake so nayi wa Little bayani ? Baka damu da yadda zamu ji ba ? Abunda ka damu shine your wife ? Baka damu da yadda mu muka sha wahala ba sabida ita? Why Abbu? Mai yasa kake santa har haka ? , gashin kansa Abbu yasha kafun ya furta  ina san matata kamar yadda kake san taka matar. You will soon be a father now, inasan farin cikin da ya  bata tsawan shekaru ya dawo , ina so naga my real family, ina so komai ya wuce . Please&  Shiru Big Boss yayi hannunsa har rawa yake amma zuciyarsa bata masa dad i, har yanzu ya kasa manta lokacin da ya d auki Little cikin jiki baya ko motsi . A hankali ya furta  Sorry Abbu I can t  . Mi kewa Big Boss yayi zai fita ba zato ba tsammani Abbu ya tsugunna . A razaje Big Boss yayi kneeling a gabansa cikin Sauri yana kallan fuskar Abbu.?
? ? ? ??
? ? ? ? Cikin tashin hankalin da ya fito sosai ya furta  Abbu mai yasa ? Abbu mai yasa ? Kana so Allah yayi fushi da ni ne ? Haba Abbu why? Yana magana yana tsukawa kansa mari , ganin hakan Abbu yayi saurin mi kew lokacin fuskar Big Boss har ta soma ja duk da shatin marin da yayi wa kansa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login