Showing 252001 words to 255000 words out of 347251 words

Chapter 85 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1433

Abbu suma sakkowa  kasan sukai suna bata ha kuri , sabida tana da hawan jini mai matu kar wahalar da ita , kowa lallashinta yake gudun kar jinin nata ya hau. Tsugunnawa Nani tayi kamar zatayi musu sujjada Momy kuwa kamar kazar da aka tsoma a cikin ruwa sabida sabida yadda tayi zuru zuru.?
?  Nasan na cutar da ku, na zalince ku amma ku yafe mun na ro ke ku , nasan ni mai zunubi ce a wajan ku , amma duk da hakan makashin ku yana tare da ku, shine yake  kulla muku komai da komai da yake faruwa a cikin ku, kuma yana da hannu a  batan Safreena wanda a yanzu haka tana waje mai cike da tsaro da ba kowa ne zai iya ku buta a cikin saba .  cikin tsawa sabida yadda Abbu ya har zu ka ya furta  idan baki da hannu akan abunda yake faruwa sa hannun wane ne ? Nani ta bud e baki zatayi magana taji kamar wani abu ya caketa a cikin ma kogaranta, gabaki d aya kallanta kowa yayi yana jiran amsar da zata bayar , sa banin hakan kuma _ai suka ga tana rirri ke wuya , nunfashinta da  kar take janyosa, cikin kakari ta soma  ko karin janyo maganar da ke bakinta , amma wasu abubuwa take ci jikin ma kogaranta suna caccakarta kamar zasu tsinka mata ma koshi, cikin azaba ta  karfi ta furta  Ka..beer , matar..ka ba wai mutuwa tayi ba a lokacin na  kuda ni..ce na& kashe& ta sannan yar.. ka da aka ce ta mutu tana& nan da ranta& Arwa ce& Itace&  yar ka wanda ya ke wannan abu.. buwan shine&  , sai kuma ta soma wani irin abu, ma kogaranta na wani irin zafi da kunbura , ko ya tayi  ko karin jan nunfashi sai ma kogaranta yayi  kara . Harta Mamy ganin irin bala in da Nani take shiga jikinta yayi sanyi , babu wanda baiyi kuka ba a cikin su duk  karfin halin su , haka suke maimaita kalmar shahada ko zata samu ta iya fad a amma wani irin sauti ma kogaranta yake bayarwa , da sun fad i kalmar shahada amaimakon ta d aika sai sunan Sindilu ne yake fitowa daga bakinta wanda ya  kara girgiza zugatan su gabaki d aya, Sindilu kawai take nanatawa da  karfi kafun ma koshinta ya bada wani irin sautin  kassss, wani irin wari yana fitowa daga bakinta da gabaki d ayan su _ai da suka tsohe hanci nan su, tun tana fad in sunan Sindilu har jikinta ya zame goshinta ya daki jikin bangon  kasa da shegen  karfi ta fad i ba rai , kowa na cikin d akin kuka yake sabida tsananin tashin hankali, sabida tashin hankali, hawan jinin Mama ne ya tashi, basu ankara ba sai gani kawai sukai ta fad i bata motsi.?
??
? ? ?A rikice suka yo kanta gabaki d aya gashi su Sauban basa kusa , cikin hanzari Dadyn Eshaal yayi dialing number Sauban, daidai lokacin da suke fitowa daga garden shi da su Little da ya shiga wajan. Yadda yaji muryar Dadyn Eshaal kamar a tashe ko magana ya kasa yayi hanging kiran ya ja hannun Bobo shi kuma ya umarci Little ya wuce wajan Prince . Suna shiga part d in Abbu haka aka fitar da Mama da hawan jinin ta ya tashi, Didi kuwa kasa tashi tayi daga kan kujerarta sabida yadda taji  kafarta kamar ba a jik???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?inta ba . Ga Abbu da shima Uncle yake kwantar masa da hankali sabida ciwan zuciyar da ake gudun kar ya tashi. Duk yadda yaso bin su
?Dadyn Eshaal asibiti haka dole ya ha kura ya zauna a gida shida Uncle, babu abunda yake iya fad a sai Innalillahi wa inna ilaihi raji un, gawar Nani har ta soma canza kala zuwa green gashi , Uncle ne ya d auko farin abu ya lullu ba mata sab1da ?ko za ayi jana izarta sai bayan sallar asuba dan yanzu goma na dare har ya wuce .?
?
? ? *** su Eshaal ma haka suka koma part d in su ran kowa babu dad i ganin yadda Fanan take kuka ne suma suka soma kuka , kowa ya kasa lallasan d an uwansa , Fanan ji tayi mutuwar Babanta ya dawo mata farko, Eshaal ma kusan haka , mutuwar Momyn tace ta dawo mata cikin zuciyarta , Baby kuwa kuka ne take yi sosai ?sabida tuna abubuwan da tayi wa Amma tun tana  karamar ta , gabaki d aya kasa lallashin juna sukai sabida yadda kowa yake kuka tun daga  kasan zuciyarsa . A haka bacci ya d auki Baby akan carfet , Eshaal kuma akan sofa sai Fanan da take kan gado, dan duk cikin su babu wanda yasan da mutuwar Nani.
? ??
? ? A  bangaran Big Boss kuwa sarai yaji gabaki d aya abunda yake faruwa a cikin falourn sabida pod d in da ya saka a kunnan sa . Kallan Abla da take bacci peaceful yayi, yasan yana kwantar da ita zata iya tashi daga baccin da tayi bayan ya dad e yana lallashin ta kafin tayi sa ko kuma ta iya cewa zataje part d in su Mamy idan baya nan wanda ya tabbata zata san abunda yake faruwa , a wannan yanayin nata kuma da ba asan ta dunga tayar da hankalinta . Shiyasa bai motsa daga inda yake ba, lumshe idanuwansa yayi  A sirinka ya kusa bayyana& . , ya fad a  kasan zuciyarsa yana  kara rungumo Abla da take jikinsa.
? ? ? ? ?Kusan gabaki d aya a halin kasa runtsawa sukai sabida abunda ya faru, wanda ya zamewa mutane da yawa bata zana musamman Falmata da Sa adatu da suka kasa zaune suka kasa tsayuwa , kowa a cikin su yana tunanin wane irin hukunci mijinsa zai masa . Harry ma gabaki d aya kasa bacci tayi sabida kwana d ayan da Dady ya bata , gabaki d aya kanta ya burki ce batasan abun yi ba . Yasmeen kuwa suna komawa d aki ta shige d akin su , kamar wacce aka tsoma cikin ruwa dan duk a tsorace take.?
? ? ? ? ? ?A  bangaran Amarya kuwa bata san abunda yake faruwa ba , sosai tayi shirin ta tana buga uban  kamshi , lokaci zuwa lokaci tana kallan agogo ganin dare ya somayi sosai amma bai zo ba. Sa ko ne ya shigo wayarta , cikin sauri ta bud e message d in da ta gani short . Tana gama karantawa kuma ta saki ajiyar zuciya , jikinta duk yayi sanyi haka ta cire uban less da ta saka da sar ko kinta suka maye gurbin kayan baccin ta . A haka ta kwana ita kad ai abunta cikin d aki.

WASHE GARI

? ?Washe Gari haka labarin mutuwar Nani ya riski ko wannan su banda Abla da bata san abunda yake faruwa ba , mutuwar data tsorata kowa da kowa , dan Hajiyar America sabida yadda jininta ya hau dole aka bata gado a asibiti , Aunty Nusaiba ce da Hajiya Kareema suka zauna tare da ita .
? ?
? ? ? ?Lokacin da za ayi wa Nani wanka kowa sai da ya tsorata, gabaki d aya gawarta ta kunbura sosai ga wani irin zafi da take yi . Cikin tsananin tashin hankali wanda zasuyi mata wanka suka  kara zuba mata ruwa , a wannan karan a rikice suka ja baya dan dagasken zafi gawar ta take irin zafin da yake fitowa kamar wani ta fasashen ruwan zafi , ba shiri suka canza ruwa amma har a wannan lokacin da sun saka mata ruwa turiri yake tashi, duk yadda suka so ayi wa Nani wanka abun ya faskara, shima suka je suka sanar da su Mamy abunda yake faruwa , a rikice itama ta shigo wajan , abunda ya faru ya  kara faruwa akan idanta . Da  karfi  kirjinta ya buga tsoran Allah ya  kara shigarta , har su Abbu sai da aka sanar wa abunda yake faruwa . Gabaki d aya sun shiga tsananin tashin hankali dan duk yadda aka so ayi wa Nani wanka abun ya faskara , kamar ma  kara mata zafin jikinta ruwan yake . Su Baby kuwa kasa fitowa sukai , tunda suka kulle kansu a d aki basu kuma fitowa ba .
? ? ? ? A wannan karan kasa shiga ayi wa Nani wanka akai , duk yadda aka so ayi mata hakan abu yaci tura , dole haka aka d auketa za aje a bunneta ba tare da ammata wankan ba. Babu wanda baiyi kuka ba cikin familyn dan kowa akwai abunda yake ?akarsa a cikin zuciya .
? ??
? ?******* Tunda akai kiran sallar ya bar part d in gashi ya hanata fita gabaki d aya , duk yadda ta so miki ya mata warning ko  kasa karta sakko.  Kara kallan time tayi ganin har lokacin bai shigo part d in ba .  Karamun ajiyar zuciya ta sauke tare da saka hijab d inta purple colour da ya sakko mata har  kasa , wayarta kawai ta d auka ta sakko  kasan . Tun kafun ta  karaso tsakiyar falourn turaransa ya dokar mata hanci da sauri ta juya sabida aman da taji yana zuwar mata . Akan idanuwansa hakan ya faru shiyasa shima ya bi bayanta , yana shiga harta  karasa toilet , ko da taje ba amanta tayi ba haka ta ha kura ta wanke bakinta ta fito, zai ta bata tayi saurin jan baya  Banasan turaran nan , ta fad a kamar zatayi kuka , cike da mamaki ya kalleta cin abinda Tace .  wait for me here  . Ya fad a yana kallanta. Babu musu ta jinjina masa kai shi kuma ya fita daga d akin. Akan wani stool ta zauna tana game cikin d aya daga cikin phone d insa da ya ajje . Ko mintuna goma sha biyar ba tayi da fara game d in ba phone d insa ya soma ringing  Little shine sunan da ya fito cikin capital letter , kallan hanyar da ya fita tayi sannan ta  kara kallan sunan ganin a ko wani irin lokaci kiran zai iya katsewa , ganin wanda yake kiran yasa ta saki murmushi sosai akan fuskarta tare da picking d in called d in. Tun kafun ta soma magana Little ya rigata  Yaya please, yau ka ki picking called d ina. Tunda akai jana izar Nani ban kuma ganin ka.. cikin sauri Abla ta furta  jana iza kuma ? Wane ne ya rasu? Shi kansa Little sai da ya kuma kallan wayar duk a tunaninsa number Abla ya kira amaimakon ta Big Boss.  Yaya Little wane ne ya rasu? A sanyaye Little ya furta  Nani ce.. kar bar wayan da akai daga kunnanta ne yasa tayi saurin d ago da kanta. Shine a tsaye cikin white rub wai wani  karamun towel a kansa duk da hakan _ai da wani  bangare na gashinsa ya fito yana d ugar da ruwa. Fuskarsa babu fara a ya kalleta , itama shid in take kallo kamar zatayi kuka ta furta  Dagas..ke& . Dagaske Na..ni ta rasu? , kallan ta yayi sosai yana san ganin reaction d inta. Kamar wacce aka kunna ita kanta batasan lokacin da ta soma kuka ba.  Kara had e fuskarsa yayi, shiyasa tun farko bai barta ta fita ba. Mai akai miki? Ganin fuskarsa babu fara a kwata kwata ta furta  babu ko..mai , kai tsaye ya bata amsa shima  and then kukan na mene ne? Kamar ya  kara kunnanta wasu hawayen suka soma zarya akan kumatunta. Hannunsa d aya ya mi ko mata ba musu ta saka hannunta a cikin nasa, bata ce masa komai ba tayi hugging d insa a hankali ta soma ajiyar zuciya kamar wacce tayi gudu sosai.  yes ta mutu jiya da daddare and now an kaita  wani irin jan nunfashi Abla tayi har saida ya d ago ya kalleta  just be calm , bansan kuka you know your condition now right ? Kanta ta jinjina masa a sanyaye , it s just out of her control ita kanta basan ya akai kukan ya ke fitowa ba , duk yadda taso ri kesa sai da tayi kuka. Bai ce mata komai ba ya soma tapping bayanta a hankali har sai da tayi shiru . A sanyaye ta furta  zanje wajan su Fanan  , girgixa mata kansa yayi shima kad an  okay but not now , anjima zaki je kinji? Babu musu ta jinjina masa kanta a sanyaye , kamar wacce aka zarewa kuzari a jikinta haka ta dawo. Pepper soup d in da Mamy ta bayar a kawo mata da kanshi yayi serving d inta amma ta furta  Na  koshi&  kallan da yayi mata ne yasa tayi saurin had iye ragowar maganar ta , sosai ya had e fuskarsa yadda ba zatayi masa musu ba , ya soma bata pepper soup d in a baki.?
??
**********
A cikin gida kuwa sabida yadda abubuwa suka kasance ba ayi zaman makoki ba sai iya family d in sai kuma gaisuwa da ake zuwar musu ta ko ina kasantuwar yadda a halin suke da jama a musamman da aka san  kanwar shugaban  kasa ce ta mutu. Duk wanda ya zo gaisuwa haka zai musu ta aziyayyar rashin da sukai sannan ya tafi , wad an da suka zo daga nesa ne suke d an jimawa suma . Gabaki d aya kaga a halin gidan zakasan kowa da kalar abunda yake damun sa cikin zuciya musamman su Fanan da tun da suka shige d aki babu wanda yake ganin su. Falmata da Hajiya Sa adatu kuwa tuni suka gudu part d in Mamy wai zaman makoki gudun kar su had u da majan su.?

? ? ? ***** Ana idar da sallar la a_ar Abla ta nufi cikin gidan bayan tafiyan sa masallaci, tana shiga falourn ta tarar da wasu mutane zazzaune sai su Mamy , haka ta gaishe su gabaki d aya sannan ta nufi d akin su Fanan. Tana murd a handle taji  kofa a kulle , sai da tayi musu magana suka bud e mata . Tana shiga ta soma bin ko wannan su da kallo kamar wad an da sukai cuta duk sunyi zuru zuru . Cike da mamaki Abla ta furta  baku da lapiya ne gabaki d ayan ku? Kuka Fanan ta saka cikin sauri Abla ta matso kusa da ita  it s okay bai kamata kina kuka haka ba . Komai yayi zafi maganin sa Allah . Kunga nima kuna  ko karin tayarmun da hankali ko? Dan Allah ki dena kuka  . Share hawayenta Fanan tayi tana kallan Abla  Abla mai mukayi wa Nani da zata rabamu da Dadyn mu? Ina santa sosai kusan duk lokacin da muka zo a wajan ta nake zama , komai da komai nawa itace, amma duk wannan soyayyar da take mun  kiyayyace? Har zata kashe mun mahaifi? Wallahi in sha Allah ba zatayi zaman labari lapiya ba&  cikin sauri Abla ta toshe mata baki kamar zatayi kuka  Karki ce haka Fanan. Yanzu tana ina ? Tana  kasa fa , dududu nawa duniyar take Fanan? Karki manta duk zunubin d an Adam Allah yana yafe mana , mu mai yasa ba zamu yafe ba ? Bata duniyar yanzu sabida duniya ba ma tabbata bace , ki dena fad an munanan kalamai a kan mamaci karkiyi da bakin mala iku , kinji ? Kanta Fanan ta jinjina mata tana share hawayan fuskarta .  Kunci abinci kuwa ? Ta  kara ta bayar su , Eshaal ce Kawai ta amsa mata da  Eh duk da ba wani abincin kirki suka ciba. Kallan tray d in da yake d akin tayi kafun ta nufeshi tana bud e abunda yake cikinsa . ?Abinci ne sosai a cikin sa , cikin wani plate tayi serving abinci kafun ta zauna kan lallausan karfet d in d akin  ku sakko muci abinci dan wallahi idan baku ci ba nima ba zanci ba , kunsan ba a barin mai ciki da yunwa. Ganin duk sun share ta itama ta matsar da abincin gefe zata mi ke tsaye Baby ta furta  Ina zaki je kuma ? A zuciye Abla ta furta  ban san1 ba  ta  karasa tana jan wani siririn tsaki. Ganin yadda taji haushi ne Fanan ta furta  ki zauna bari na wanko face d ina sai muci abinci. Ba musu Abla ta koma ta zauna suma su Eshaal suka sakko ita da Baby kafun Fanan ta fito su soma cin abincin su. Kamar wa yanda aka saka dole dan harta Abla tana cine kawai .
? ? ? Haka suka zauna gabaki d aya yinin ranar a cikin d aki su hudu. Kusan wajan  karfe 5 itama Arwa ta bi a ya rinsu, ko tunanin fitowa falour basa yi.?
? ? ? ? Abla ba ita ta koma part d inta ba sai kusan around 8 na dare shima dan dole tasan zai iya dawowa ako wana irin lokaci.

***** A haka rayuwar gidan ta kasance kusan ko wana lokaci Abla tana tare da su Fanan itama, sai da akayi kusan kwana uku da rasuwar Nani sannan aka sallamo Mama daga asibiti , duk da yadda likitoci suka so ri ke ta amma ta  ki zama d?le aka sallamota


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login