Showing 171001 words to 174000 words out of 347251 words

Chapter 58 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1465

 kasa , hotunan ta soma kwashewa , kasan tuwar ta baya suka zube , shiyasa bata tsaya bi takan ki hotan Menene ba ta mayar dasu ciki, ragowar gud a d ayan da ya zame ta d auka , idanuwanta ne suka sauka kan hotan picture, bata san lokacin da wani murmushi ya sakko mata akan face ba , duk da batasan ko wanene ba , haka kawai zuciyarta take raya mata shine , bakomai ne a jikin hotan ba sai wani kyakkyawan balaraben yaro ne ?fari tass dashi , jikinsa sanye da wasu Fararan suit na yara da sukayi matu kar yi masa kyau, ga gashin kansa kamar Wanda ya saka hula Sabida ydda ya kwanto masa har zuwa Wajan goshin sa , duk da ya kawar da fuskar sa gefe mutum zai iya fuskantar ?face d in sa a had e yake babu fara a akan ta , murmushi Abla ta saki mai Sauti  Sunshine baka sanyin murmushi sosai  , ta fad a a fili tana  kara kallan hotan hannun nata, Haka kawai taji tana san Kallan ragowar hotunan, ba tare da tayi wani dogon tunani ba ta fito da ragowar pictures gabaki d aya tana nufar kan sofa yadda zata fi jin dad in ganin su sosai, da d ad d ai da d ad d ai take bin pictures d in da kallo, duk da batasan ko su wane ba haka kawai take jin zuciyar ta wasai , duk hotunan sa da ta kalla sai tayi murmushi ko kuma ta kwaikwayi yadda ya  bata face d insa , wani hoto da ta d auko ne ya tafi da tunaninta, batasan ko wacece ba , amma yadda taga murmushi akan face d in ta , da yadda shima ya d an murmushi ya fi komai jan hankalinta, ko ba a fad a mata ba tasan mahaifiyar sace  Amma tana ina ? Shine tanbayar da tayi wa zuciyar ta , d an ajiyar zuciya ta sauke kad an ganin babu me bata amsa tanbayarta, wani hotan ta d auka , kasantuwar akan kujera suka zauna , yana zaune kamar yadda ya saba , duk da hotan yana yarone yayi crossing legs d insa a wannan lokacin ma , Matar da tagani a hotan da ta ajje itace anan , tare da wani Wanda shima bata sanshi ba, tana ri ke da hannun Big Boss shikuma ya shafa gashin kansa yana sakar masa murmushi, kasa d auke idanuwanta Abla tayi daga kan picture d in, lokaci d aya Tuna n1n mahaifanta da batasan ko kusa raye ko sun mutu ba suka soma fad o mata aranta ,  May be ma sun manta dani , cewar Abla tana  ko karin kawar da zancan amma duk da hakan yana ma kale cikin zuciyarta . A hankali ta soma bin picture d in da kallo tana  kara kallan, wani picture ta gani ta d auka duk da batasan su sosai ba tana iya shedasu, Mamy Dadyn Eshaal, Abbu, da wasu mata guda uku da batasan ko su wanene ba ajikin hotunan, sai wacce ta gani tare da Big Boss a jikin hotan, da mutumin da ta gani shima a cikin picture d in, da d ad d ai da d ad d ai ta soma bi tana Kallan fuskokinsu, cikin su kuwa har da Nani da fuskarta take d auke da wani matsananin murmushi da zai tabbatar da farin cikin da take ciki.?
? ? ?  Daya daga cikin picture d in da ta ganine yasa tayi saurin zaro idanunta waje tare da ta ba  kugunta ,mamaki ne fal a cikin zuciyar ta , ganin kamar Big Boss ne a cikin hotan duk da bai tufke gashin kansa ba amma ya tara shi sosai, a shekaru bazai wuce 9 ba amma still kamannin sa bai  boye ba , wani black riga ce a jikinsa , mai kamar shape d in V da ta fito da sarkar dake wuyansa sosai ,  Kara kallan hotan Abla tayi sosai tana bin sarkar wuyansa da kallo Kamar idanuwanta zasu fad o  kasa ,mamaki da al ajabi ne ya kamata da yana ta  kwa k kwaran motsi, hannunta har rawa yake lokacin da ta kai hannu zata shafa sar kar da ta gani akan wuyansa,  ya ilahi  , cewar Abla cikin Sauri Sauri ta cigaba da bin cinka hotunan har zuwa kan wani picture d in nasa mai wannan sar kar ga matar da ya gani cikin hotan family d in a tare dashi har lokacin da murmushi akan fuskarsu,wani hoto ta gani s?s? biyar a ciki, shi da Abbu kawai ta iya ganewa cikin hotan amma gabaki d aya bata ragowar ba, sai binsu da kallo da take kamar idanuwanta zasu cire. Hotan sa da ta gani mai sar kar ta  kara dauka tana bi da kallo da gabaki d aya idanuwanta kamar zasu fito waje , yadda take kallan hotan ko  kifta idanuwanta batayi, batasan ya akai ba sai gani tayi hotan baya hannunta , cikin Sauri ta d ago da idanuwanta , bata yi tsammanin ganin sa irin wannan lokacin ba , shiyasa ta d an tsorata , cikin Sauri tayi  ko karin jan baya dafe da cikin ta , a haka take  ko karin  boye pictures d in da ta d akko , dan a kallan farko ta fahimci  bacin ransa , lumshe idanuwansa yayi yana shafa gashin kansa , a kusa da itan ya zauna yana matso da ita jikinsa, bai ce mata komai ba sai kwantar da kanta da yayi akan kafad unsa, hannunsa d aya ya zagayo dashi saitin cikinta , idanuwansa ya lumshe , har lokacin bai ce mata komai ba kuma bashi da alamar yi mata maganar , kallan face d insa Abla tayi kamar zatayi kuka  Am sorry please Sunshine , bansan ranka zai  baci ba da bazan kalla pictures d in ba , kuma naga kamar addakai a cikin hotan shiyasa na kalla , please am sorry kaji  , rinannun idanuwansa da ya zuba mata yasa ba shiri ta had iye maganar ta cikin Sauri, ganin yadda yake  ko karin rufe idanuwansa yasa taji wani irin kuka na zuwar mata, bata ri ke ba kuma ta soma kukanta tana rufe idanuwanta da duka hannayenta biyu, lumshe idanuwansa Big Boss yayi yana  kara bud ewa, a hankali kamar Wanda aka sa dole yayi magana ya furta  Mai akai miki? Huh? Bakyaji ko? Cikin Sauri Abla ta girgixa masa kai tana d ago da idanuwanta zuwa saitin face d insa, ? Am sorry Sunshine , bazan  kara kalla ba tun bakaso kaji? Bai amsa mata ba sai hannunsa d aya da ya saka yana g?e mata hawayen da take  Ammun kwalliya kuma an  bata ? Why ? , kallansa Abla ta  Karayi tana marairaice masa fuska kamar zata sake wani kukan, ya girgiza mata kai  kina so ki  karar mana da hawaye? Babyn mu yace nasa Ummun shi kuka ? Murmushi Abla ta saki tana goge hawayen fuskarta  Am sorry Sunshine , idanuwansa ya lumshe yana  kara janyota jikinsa  it s Okay, zaki iya kallah da mamaki Abla ta furta  Dagaske zan iya kalla? , bai ce mata komai ba sai fingers d inta da ya ri ke yana bin dogayen siraran  yan yatsunta da kallo ,  what are you trying to asked ? Da kike mun irin wannan Kallan ? Don t make me feel guilty mana , d auke kanta Abla tayi tana sakin ajiyar zuciya a hankali  Babu ko.. bata  karasa ba Big Boss ya kalleta, cikin sauri ta kulle idanuwanta tana bud ewa dan ita kanta shaida ce baya san  karya  Sarka ta , d an waro mata eyes d insa yayi yana murmusawa kad an  Sar kar ki ko sar kan mu? ,da mamaki Abla ta kallesa jin abunda yace , dan a ina saninta sar ka d in tace da take sawa a  kugu sabida gudun kar a  kwace mata idan ta saka a wuya ,  let s go somewhere, I Will show you something , hannunta ya kama zuwa wani Side na cikin gidan , wani card ya saka a wajan lokaci d aya  kofar wajan ta bud e gabaki d ayanta , duk zaman da tayi a cikin gidan bata ta ba sanin akwai wajan nan ba sai yanzu shiyasa ta saki baki tana Kallan sa da mamaki.?
? ? ??
? ? ? Wajan sai ya kasance kamar wani part me shegen kyau me had e da library a wajan , sai wasu computers da wasu na urori a wajan, ko wacce da aikin da take ,  ban garan Inda sofa suke ya nufa hannunsa a cikin nata har suka zauna a wajan, daga inda yake ya danna wani button , lokaci d aya drawer side d insa ta bud e , hannunsa d aya Big Boss ya saka tare da ciwo wasu box guda biyu masu shegen kyau , d aya daga cikin box d in ya mi ka mata , da iya mata alamar ta bud e , ba musu kuwa cikin Sauri Abla ta bud e box d in, sarkar ta da take sawa kamar jigida ta gani a cikin box d in, hannunta har rawa yake lokacin da zata ciro sar kar, fuskarta da mamaki ta furta  A ina ka Samu sar ka ta ? A maimakon ya bata amsa sai ya bud e box d in hannunsa , the same sar kar da ke hannunta ce a cikin, gashi ga baki d aya sai ta rasa wacce ce tata acikin su dan gabaki d aya  kyalli suke yi , ta hannunsa ta kalla tare da kallan ta hannunta  Ya akai suka zama d aya ? , d an kallanta yayi sannan ya kar bi sar kunan, cikin  kan kanin lokaci ya had e gefe da gefen sar kar suka tashi a matsayin sar ka guda d aya , ita kanta Abla mamaki ne ya kamata ganin yadda ya had e sar kar waje guda kamar dama tun asali mahad intace,  Don t look at me like this , I will explain later on  , cikin Sauri Abla ta ri ko hannun sa  please , please Sunshine kayi mun bayani yanzu dan Allah , kaji Sunshine please please  , d an shiru yayi kamar bazai tanka ba sai kuma ya kalleta ganin yadda ta marairaice face tare da folding hannunta  it s a long story , and bazaki wahalar mun da Baby na ba d an shiru Abla tayi masa tana sakin ajiyar zuciya mai  karfi da shi kansa sai da yaji , hakan ne ya bashi damar kallanta ,  ko karin mi kewa tsaye tayi ya ri kota tare da zaunar da ita kan laps d insa , hannayensa kuma ya zagayar dasu akan flat tummy d in ta , a hankali ya shafa tummy d in yana gyara mata zama yadda zata fi jin dad i sosai.  I will tell you the story , a ciki sai ki samu amsar tanbayar ki , okay ? Cikin za kuwa da murna Abla ta jinjina masa kanta , har tana mashi pecking a kumatu, yadda kasan yayi mata wani babbar kyauta haka farin ciki ya bayyana akan fuskarta . Shiru gabaki d ayan su sukai na d an wani lokaci , ita tana jiran jin labarin, a  bangaransa kuma yana juya ta yadda zai bata labarin , duk da in short zaiyi mata . A hankali ya bud e bakinsa tare da fesar da wani iska daga bakinsa , amaimakon ya soma bata labarin da yace zai batan yawan sa ta d anyi haske ,Kallan wayar yayi cikin yan second , kafin ya kara wayar a kunnansa, ?cikin  kan kanin lokaci kuma ya sauke wayar yana kallan yadda take binsa da idanu , a shagwa be ta furta  it s okay , idan ka dawo zaka bani labarin ai ko ? Kansa ya jinjina mata tare da jan hanninci ta kad an, a Daidai lokacin da ya kai mata peck a bakinta ,  I will . But sai kin shirya ni  ya fad a yana d an kashe mata ido, murmushi Abla tayi tana d an dukar  kirjinsa  Ni dai ka bari please  , cewar Abla , mi kar da ita yayi a hankali , har lokacin sar kar na hannun sa , sai wani envolope mai d an tudu da ya d auka suka bar part d in , fuskar Abla kwance da kyakkyawar murmushinta ta taimaka masa ya shirya , cikin  kan kan1n lokaci  kamshin sa ya cika ko ina na d akin, peck ya kai mata akan kumatunta, zata rakashi har  kasa ya hanata , sai ma janta da yayi zuwa kan sofa ya zaunar da ita , any time za ayi kiran sallah yanzu, karki wahalar mun da Babies d ina , akwai phone ko me kike bu kata , just make a call okay ? Kanta Abla ta jinjina masa sai kuma ta kama hannunsa ta sun bata  Safe journey Sunshine  , kansa ya jinjina mata tare da d ora mata both envelope d in da ya d auka da sar kar hannun sa . Bai bari tayi tanbayar da take san yi ba , ya bar d akin .?
? ? ?Ajiyar zuciya Abla ta sauke yana kallan Sar kar da ya bata , envelope d in da ya ajje mata ta kalla, har zata mayar ta ajje sai kuma ta fasa , batayi Tuna n1n komai ba ta bud e envelope d in. Wani Black book ne a ciki kamar diary , cikin za kuwa Abla ta  karasa ciro diary d in , tsaya fara kalla tayi ,bakinta d auke da bismilla ta bud e sa . ?Cikin wani irin handwriting me shegen kyau ?sunan  MAI DALA , ya fara fitowa , daga  kasan sa kuma small hand writing ne shima da English kalmar  it s have being a long journey  , ya fito shima rad au, gabaki d aya Abla za kuwa tayi akan ta soma karantawa, kiran sallar magrib da akai ne yasa ta ajje book d in. Cikin  kan kanin lokaci tayi sallarta tare da duk abunda ya kamata tayi , ko ta kan abinci Abla bata bi ba , ta d auki diary d in tare da kwanciya akan sofa d in d akin. Tana bud e next page d in ta  kara tarar da wani rubutun , cikin manyan ba ki  FEW YEARS BACK  abunda aka rubuta a jiki kenan , kafun Abla ta  kara gyara kwanciyarta , kasan tuwar a zuciya take karantawa .?

? ? ??
? ? ? ?FEW YEARS BACK
? ? ? ?
Labari guda d aya ne , sannan tarihi guda d aya ne , the family of MAI DALA wasu family da sukai suna sosai akan fannin kasuwanci, asalin sunan ya fara ne a lokacin Manyan Family d in a halin guda uku , Alhaji Umar Wanda kowa yake masa ya la kabi da Lion sabida yadda ya kasance mutum mara dariya , gabaki d aya baya murmushi akan fuskarsa, Wanda asalinsu larabawa ne , tun daga kan mahaifinsa sheik Usman da ya zamto shugaban Limaman haram1n Makkah gabaki d aya har bayan rasuwarsa da Judge Umar ya kar ba mu kamun shima, sai Alhaji Taufeeq Wanda asalinsa bafullatani ne , jajirtaccen mutum da idan yayi magana d aya ta zauna kenan dan da wuya ya zanca magana idan yayi ta , sai kuma Dr Mansoor , a la kace babba a tsakanin wa d annan a halin, Judge Umar yana mata mace d aya Mai suna Halimatus-Sadiya ?da kowa ya fi kiranta da Sitti Sabida irin dattakon ta da sakin fuskarta sosai ba kamar judge Umar ba,  ya yan ta 9 cif, babban d anta sunansa Ahmad sai Abubakar Saddiq , sai kuma Mohammad , da Khalid , Safreena, Sofiyya , Ummukursum , Al ameen sai kumq autar ta Maimuna da ake cewa maimoon, duk cikin  ya yan nan da haifa gabaki d ayan su bayan suna Allah yake amsar abunsa ,mutane biyu ne kawai Allah yayi zata rayu dasu Safreena da Sofiyya amma bayansu gabaki d aya mutuwa sauran suke cikin su tara mutane biyu ne kawai suka zauna da ransu sai  kanwarta mai suna Habiba , Mafi aka sar1 kuma kuma ake kiranta da Diidii sabida tun tana yar  karamar ta wajan Sitti ta taso kasantuwar su marayu daga ita har yayar tata, shiyasa Judge Umar yake kiran ta da Diidii har sunan ya bita itama ba ,  Ya yan Didi 7, Sulaiman, Abdur rahman, Sufyan, Aisha, Zainab da ibrahim, gabaki d aya suna  kasar saudiya, anan sukai makarantar su kuma ko wannan su da  ya yansa kusan gabaki d aya suna rayuwa ne dasu Sitti musamman mazan da ahalinsu .?

? ? ? Na biyun su Alhaji Taufeeq shahararran attajiri ne tundaga  kuruciyarsa , mahaifinsa Alyaseer ya kasance mutum mai tsananin zuciyar neman na kansa , hakan yasa cikin  kan kanin lokaci Allah ya d auka kashi ya sawa abun neman sa Albarka , Alyaseer babban d an kasuwa ne da yayi suna a harkar siye da sayarwa musamman a fannin Dola, hakan yasa mutane da yawa suke kiran sa da Sunan Mai Dala , tun abun na wasa sai hakan ya zama sunan sa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login