Showing 153001 words to 156000 words out of 347251 words

Chapter 52 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1452

ba ya bata wajan,  Baki fad amun ba ko sunyi miki kyau ? , kanta Eshaal ta jinjina dan gabaki d aya  ko kari take ta diririce Sabida kallan da taga yana binta dashi. Har lokacin Bobo bai dena kallan nata ba , ganin ta kasa sake jikinta dashi ne yasa ya d an kalli agogon hannunsa  Dare yayi by now ya kamata ki kwanta ko? Da sauri Eshaal ta jinjina kanta har saida Bobo ya murmusa  Okay bari na Mayar dake Inda na d auko ki let s go  , ba yadda Eshaal ta iya dole ta jera tare dashi suka soma tafiyan , shima bai ce mata komai ba har suka  karasa part d in, ba tare da ya shiga ba ya furta  Take care of your self , Okay ? Good night  , a hankali Eshaal ta furta  Goodnight too  , har zata juya Bobo ya furta  wait  , hannun ya saka a cikin aljihun sa tare da fito da wani chocolate duk da ba kowa ne zai gane chocolate bane , ya d ora mata akan hannunta  I need the reply of this messeng by tomorrow morning, kije ki kwanta haka , Bye  , yana fad an hakan ya juya , cikin Sauri Eshaal ta shiga falourn har tana sakin wani  karamin ajiyar zuciya sabida ganin babu kowa a falourn , d an Kallan abunda ya bata tayi batayi Tuna n1n komai ba ta ri ke abun sosai akan hannunta tare da nufar d akin su. Suna shiga Baby ta daka tsalle tare da kallan Fanan  Oya mu 5k , you see ba ? Kalli hannunta roses ne Wayyo Allah , soyayya dad i cewar Baby da ta  karaso wajan Eshaal kamar wata saurayinta ta kama hannunta tana juyi da ita , Babu abunda bakinta yake fad a sai soyayya ruwan zumace  cikin sauri Eshaal ta kwace hannunta ,  Babu wani soyayya , ba abunda kike tunani bane  , ta be baki Baby tayi  ke dai kika sani da  karamun gulmarki , ko ina so ko ba kyaso ai kin zama matar Yaya Bobo, Wayyo Allah zan aurar mu yara uku, Fanan matar yaro, ga ki kema , ita kuma Abla so take kawai naji Ance tana da ciki , Omo ranar zanyi hankali Sabida zan zama uwa  harararta Eshaal tayi jin iskancin Baby,cikin wani flowers ta saka su mashegen kyau , sai da ta canza kayan ta zuwa na bacci tukunna ta hau kan gadon , yar hira kad an suka ta ba yau kowa ya kwanta . Saida Eshaal ta tabbata bacci ya d auke su gabaki d ayansu tukunna ta kunna light d in d akin , abunda ya bata ta d auko tare da bud e , wani irin chocolate ne me shegen kyau, har zata saka a bakinta , kamar wacce aka tsikara ta juya bayan chocolate ?d in  I LOVE YOU . Taga an saka , da Sauri ta kalli side d in su Baby ganin har yanzu bacci suke , da Sauri zuciyarta ta dunga bugawa cikin Sauri Sauri, wani irin abu taji kamar yana mata yawo a jiki kamar Wanda aka ce ana ganinta tayi saurin kashe fitilar tare da kwanta wa ko bacci zai d auke ta amma hakan ya Faskara , ita kad ai sai faman juyi take akan bed d in. Cikin Sauri ta d auki wayarta ganin ta d anyi haske kad an , Number da ta gani ba suna ne ya ja hankalin ta , tana shiga taga message d in good night mai tsawa arai. Eshaal ta karanta message d in ya fi a  K1rga haka kawai zuciyarta take sheda mata shine , gabaki d aya tsawan Daren nan da  kar bacci ya d auki Eshaal dan gabaki d aya neman sa tayi ta rasa.

? ? ? ? ( Allah ya tashe mu lapiya! Amin
? ? ? ??
**************
? ? ?BANANA ISLAND

Wani irin soyayya ce ta ke guda na tsakanin Big Boss da Abla, ko kwakwkwaran motsi tayi sai ya tanbayeta ina ne yake mata ciwo , ko me take da bu kata gabaki d aya ya gama riritata da soyayyarsa, yanzu ma kwance take a jikinsa bayan wankan da sukayi, a jiyar zuciya Abla ta  kara saukewa karo na ba adadi , ita kad ai sai juya zancan da take san yi masa cikin zuciya take ga hannunsa guda d aya da take matsawa a hankali , gashin kanta ya shafa shima yana shinshinar  kamshin turaranta, kamar mai rad a ya furta  Tell me what do you want  , dogayen  yan yatsunsa ta zuba wa ido kamar me tsoran magana ,  tell me  ya  kara fad a a wannan karan yana kallanta gabaki d aya , ajiyar zuciya Abla ta sauke a hankali  Mai& . Yasa kuka bar gida ? Be ce mata komai ba sai hannunta da shima yake matsawa , cikin muryarsa me dad in sauraro ya furta  it s getting late , let s sleep okay ? Kanta Kawai Abla ta jinjina masa maganin mood d insa kamar ya canza  Am sorry I don t&  shhhhhhh  Big Boss ya katseta  its okay , I will tell you later , kinga Babyn mu bacci yake ji kuma kin hana mu muyi   bata fuska Abla tayi kad an tana turo d an mitsitsin bakinta , da hannu yayi mata nuni ta matso ya fad a mata wani abu , tana matsowa batai aune ya d an ciji lips d in, lokaci d aya Abla ta saka masa kukan shagwa ban shi kuma yana aikin lallashi , daga nan magana ta canza salo duk da babu wani abu da nayi mata.

WASHE GARI

Iskar da ta soma a fuskarta ne ya bata damar ya mutsa fuskarta da take , ahankali ta soma ware su , bata bud esu akan kowa ba sai akan face d insa , murmushi ta saki tana  ko karin tashi zaune ya tai maka mata  Sleeping Angel, lokacin Sallah yayi  kanta Abla ta d anyi knodding ganin alamun kamar yaje masallaci shima ,  Kiyi alwala kiyi sallah sai ki koma bacci ko ? Or should I help you ? Cikin Sauri Abla tayi masa knodding kanta alamar  ah ah  a hankali ta furta  zanyi da kaina  bai ce mata komai ba sai hannunsa da ya mi ka mata ta kama , har zuwa toilet din ya rakata  Do everything slowly karkiji wa kanki ciwo, okay ? Yanxu ma a hankali Abla ta amsa masa dan har lokacin baccin da take ji bai ishe taba.

****

Tana idar da sallah ko tashi daga kan daddumar batayi ba bacci ya d auketa , yana shigowa d akin ya hango ta a kwance , kansa kawai ya d an girgiza tare da  karaso wa Inda take , gabaki d ayanta ya d auka ya kwantar akan gadon daidai lokacin da take bud e idanuwanta , tana ganin sa ta jinjina da  k1rjinsa tare da furta  Good Morning Sunshine bayanta Big Boss ya d anyi tapping  How re you feeling now?  Dan shiru Abla tayi Sabida baccin da yake fuskar ta , cikin muryar bacci ta furta  We re fine  , murmushi ya saki kad an Jin abunda tace d in  You re sleepy right ? Kanta Abla tayi knodding ba tare da tace komai ba , a hankali ya kwantar da ita akan bed din tare da d ora hannunsa akan cikin na kusan minti d aya kafun ya d an sumbaci cikin yana rufeta da duvet sosai  sleep up cewar Big Boss yana kallanta , ba musu Abla ta lumshe idanuwanta , cikin  kan kanin lokaci bacci a d auketa. Bai tashi a Wajan ba sai system d insa da ya d auka tare da soma operating d inta cikin  kwarewa , yadda ya mayar da hankali sosai akan system din mutum zai tabbatar da abu mai muhimmanci yake yi .?

? ?Ya dad e yana operating System d in gabanta , time ya kalla yaga har past 9, kallan  bangaran da take bacci hankali kwance yayi kafin ya kashe system d in gabaki d aya yana barin d akin. Fitar sa ba dad ewa Abla ta farka daga baccin da ya d auke wa , mi ka tayi sosai dan ba karamun Jin dad in baccin tayi ba . Wanka ta somayi tare da shiryawa cikin wani material me shegen kyau riga da wando maroon colour sai mayafinsa da ta d aura akanta , tana cikin fesa turare ya shigo d akin shima cikin shigar fararan  kananan kaya da alama favorite colour d insa ne sabida yadda komai nashi yake da white , ajje turaran tayi tana sakar masa murmushi  Good Morning Sunshine  , har kin tashi daga baccin ? Ya katse ta lokacin da yake  karasowa inda take , kanta Abla ta jinjina masa tare da juyowa tana kallanta  Sorry Sunshine bari ma fara kawo mata coffee kafun nayi mana breakfast , hannunta ya kama  You re not allow to do anything , ko bana nan ban amince ki d auko koda Youghurt bane a fridge sai dai a d akko miki, understood ? Cikin marairaice fuska Abla ta furta  Sunshine shima kallan????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ta yayi in a serious turn ya furta  And I mean it , okay ? Ganin da gaske yake yasa Abla ta furta  Okay sakin face d insa yayi tare da kama hannun ta ,  let s go and eat, kafun mu tafi  , Abla har tana murna da yaji yace zasu tafi dan gabaki d aya Tuna n1nta ta d auka gida zasu tafi . Suna sakkowa  kasa basu tarar da kowa ba sai tashin  kamshi da ko ina yake , kai tsaye dinning suka nufa da kansa yayi serving d inta , shi da kansa kuma ya soma bata a baki sai da ya tabbatar ta  ko_hi tukunna ya  kyaleta. Itama spoon ta d auka zatayi serving d insa ya girgiza mata kai  Am fasting  , Abla kamar zatayi kuka ta furta  Shine nima baka fad a mun nayi ba? Shiru Big Boss yayi mata ba tare da ya amsa matan ba , yau ta fahimci da izzarshi ya tashi, bata kuma cewa komai ba ta mi ke zata d auki plate d in yayi saurin dakatar da ita , sai hannunta da ya kama suka koma d aki.?
? ?
? ? Sai da suka d auki good 2 hours ya tabbatar abincin cikinta ya lafa tukunna ya d auko wasu coat masu kyau black colour ya saka mata d aya tare da saka d aya shima , da mamaki Abla ta furta  Bana jin sanyi fa  , shima Big Boss kai tsaye ya bata amsa  zamuji sanyin ne , no more questions,just do everything I asked you to okay ? Kamar wata Baby Abla tayi knodding kanta tana furta  Okay , bed side d in gadon ya bud e sai ga wayanta nan, Abla har da d an sakin ajiyar zuciya Sabida kwana d ayan nan da tayi bata ga su Eshaal ba har tayi kewar su , dad inta d aya da tasan yanzu zasu je gidan.
? ??
? ? Suna fitowa gabaki d aya sojojin sukai musu combo daidai motar tsaki Victor yazo zai bud e Big Boss yayi masa signal ya barshi, hakan ne kuma ya faru dan dakanshi Big Boss ya bud e Sunshine d insa mota , suna shiga Victor ya shiga cikin motar shima , cikin  kan kanin lokaci motocin suka tafiya cikin street din waje da yake sha ke da sojojin kafin su hau kan babban titi. Allah sosai ta matsu su koma gida dan gani take kamar motocin basa Sauri , tsafff kuma Big Boss ya Lura da Ita amma bai ce mata ko uffan ba , tun tana Tuna n1n isowa gida har ta soma hamma , basu  kara tafiyar mintuna goma ba suka iso Murtala Muhammed international Airport, Abla bata ankara da inda suka zoba sai da suka fito daga cikin motocin , kamar zatayi kuka ta kallesa amma ganin yadda ya d aure face d insa sosai ne yasa tayi shiru sai fiki fiki da eyes da ta soma kamar zatayi kuka , kasancewar ta wani hanyar suka bi daban yasa suka wuce babu mutane, Daidai inda plane d insa suke sojojine birjik a Wajan , hannunta ya kama suka shiga wani part a cikin jirgin daban yayinda , inda Suka shiga kamar falourn ne da d aki a ciki, akan gadon ya kwantar da ita, har yanzu bai saki face d insa ba gashi itama tayi masa fiki fiki da ido , a hankali Abla ta furta  Sunshine sai a lokacin ya kalleta , zatayi magana ya saka mata hannu akan lips d insa  Don t say anything, am your husband, you know I won t hurt you ko ? Cikin Sauri Abla ta jinjina masa kai  Fine bari na cire miki coat din ki sai ki kwanta kinji  , yanzu ma da kai ta amsa masa kafun ta furta  Ina zamuje ? Kai tsaye Big Boss ya bata amsa da  America ita kanta tayi mamakin American da yace , ji tayi kamar zatayi kuka gashi babu wanda ta gani a cikin yan gidan tun jiya , ya kula da sudden change d inta amma bai kulata ba , ya cire mata coat d in, kamar kuwa yasan baccin take ji, cikin  kan kanin lokaci tayi baccin ta bayan ta gama kunbure kunburenta. Saida ya tabbatar tayi bacci tukunna ya saki face d insa  Stubborn kawai , Big Boss bai bari jirgin ya tashi ba sai da ya tabbatar da baccinta yayi nisa sosai tukunna ya bada umarni , har jirginsu ya tashi zuwa America Abla bata sani ba Sabida yadda baccinta yayi nauyi.

******************
? ? Tun safe su Baby suka kwada kiran Abla awaya amma basa samunta, tun sunayi har suka ha kura , Fanan ce ta furta  nasan duk lokacin da ta d auki wayar zata kira mu , or may be ma muganta sun dawo gabaki d aya sun yadda sa magan ganunta shiyasa suka share zancan, Baby duvet ta ja tana  ko karin komawa bacci , itama Fanan still abunda tayi kema , mi kewa tsaye Eshaal tayi zata fita Baby ta furta  Ina zakije ? Kallanta Eshaal tayi kafun ta furta  Yunwa nake ji, zan ci wani abun ne kafun na kwanta , kanta Baby ta jinjina mata tana shigewa duvet bayan sun  kore  karfin Acn, Eshaal tana fita kitchen ta wuce direct dan tun d azu take jin yunwa yau , tea kawai ta had a sai bread da d auka shima slice biyu, akan dinning ta zauna tasha tea d in ta sai da ta gama ta wanke cup din da ta  bata tukunna ta fito daga kitchen d in, Eshaal ba  karamun tsorata tayi ba ganin Bobo a tsaye kamar daman jiran fitowar tata yake , cikin rawar murya ta furta  Ina kwana ? Bai amsa mata ba _ai
binnta da kallo da yayi  Nazo kar ban amsata  cewar Bobo yana tsare ta da idanuwa, da Sauri zuciyarta ta soma gudu, kanta ta sunkuyar  kasa tana wasa da fingers din hannunta , shima bai ce mata komai ba sai binta da kallo da yayi yana jiran amsar ta.  Fine tunda bazakiyi magana ba let s all sit here idan Uncle ya fito sai na tanbayi auranki gabaki d aya  , cikin Sauri Eshaal ta d ago ta kallesa , ganin yadda ta soma diriricewa ne ya furta  okay , bazan ba sai da amincewarki, kinsha mun sweet kin ki bani amsa ko sai nq fad a da baki na ?it s okay, bari na sake , ganin kamar zaiyi kneeling Eshaal ta furta  No please  ,kallanta Bobo yayi kafin ya furta  No me ? Ba kyaso na fita yau kenan ? And da alama kema bacci kike ji, duk da hakan babu Wanda zai tafi sai kin bani amsa , Eshaal  ya kira sunanta , a hankali ta amsa da  Na am , shiru Bobo yayi sai kuma ya furta Zaki iya soyayya da Abdul_Maleek? Zaki iya zama abokiyar yaruwata ? Zaki kasance tare da nayi as your life partner ? , yanzu kam sosai jikin Eshaal ya soma rawa jin abunda maganganunsa  karkiyi shiru please say something, ?Will you ? da  kar Eshaal ta iya furta  Yes a hankali tana sunkuyar da kanta  kasa , sosai Bobo yayi murmushi kafun ya furta  Please Mrs Abdul_Maleek Bobo d ago da kyakkyawa face d in ko saurayin ki zai kalla yaji dad i , cikin Sauri Eshaal ta g?d? zuwa d aki tana rufe face d inta , shima murmushin yake yi bai fita daga cikin falourn ba sai zama da yayi , Eshaal kuma tana shiga d akin fad awa kan gado tayi har Fanan tana farkawa daga barci


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login