Showing 315001 words to 318000 words out of 347251 words

Chapter 106 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1391

a gane, bata saka kayan da Abla ta d akko mata ba ta mayar da nata duk dan kar sabida su Eshaal su gane.?
? ? ? ? ?
? ? ? ? ? Tana ganin kiransa ta d aure fuskarta tare da saka wayar a Airplane mood , Abla na ganinta sarai amma bata ce mata komai ba , dan kad an daga iskancin Baby, musamman yadda ta hau d innan kamar zata kunbura tasan ba  karamun wahalar da Yaya Sauban zatayi ba . Hakan kuma sai ya tuna mata rayuwarta da Sunshine d inta . Gani take kamar duk nasu wasa ne akan tsakanin ta dashi, ta ko ina soyayyar sace take mata yawo cikin huri da nunfashinta . Tana cikin wannan tunanin kiran Mamy ya shigo wayar ta . Kallan Baby tayi  ki daure mu koma can, ga Mamy tana kiran mu kinga dare yayi yanzu sosai . Kanta Baby ta jinjina dan yau bakin nata ya mutu gabaki d aya, a hankali suke tafiya sabida condition d in su duka , Abla sabida ciki, Baby kuma sabida abunda ya shiga tsakanin ta mijinta.?
? ? ? ? ??
? ? ? ? ? Bawan Allah suna shiga cikin part d in ta tarar dashi a zaune shi da Mamy, shigowar su Baby ne yasa ya dakata da maganar da yake yi. Ko kallon inda yake ba tayi ba, ta furta  Mamy sai da safe  , da haka tayi wucewarta d aki, itama Abla sai da safen tayi musu gabaki d aya duk da a d akin Mamyn zata kwana. Suna barin wajan ya kuma kallan Mamyn ganin yadda take binsa da kallo kamar na tuhuma . Mi kewa tsaye yayi shima kafun ya furta  Mamy sai da safe  , Allah ya tashe mu lapiya  kawai Mamy tace tana girgiza kanta .?
? ? ? ? ??
? ? ? ? ? Baby Allah ya taimaketa tana shiga ta tarar da su Fanan sun yi bacci, haka ta lalla ba itama ta kwanta bayan ta sake watsa ruwa a jikinta .?

WASHE GARI

Itace ta soma farkawa, wanka tayi ta kuma gasa jikinta dan a wannan karan sosai taji dama dama a jikinta . Daga jiya zuwa yau message d in Sauban kusan 20 amma bat bud e ko d aya a ?1k1n suba sabida haushin sa da take ji.?

? ? Tanayin alwala kuma ta tashi su Eshaal sabida sallar da za a fara , bata jira cewar su ba ganin yadda suke binta da wani kallan mamaki, sallah kawai tayi ta koma baccinta da yake d ibar ta.?
? ??
? ? ***** Baby ba  karamin wahalar da Sauban tayi ba , dan tun asuba yake sintirin zuwa part d in baya samunta . Sai wajan sallar azhar tukunna ya saka ta a cikin idanuwansa , ta so guduwa amma maganganun da Abla ta fad a mata sosai suka shige ta da safen. Shiyasa ta tsaya .  Am sorry Angel , I can t control my feelings yesterday  , yadda yayi maganar sosai ya shigeta, lokaci d aya taji gabaki d aya ta zubar da makaman ya  kin ta .  Kin ha kura ? Ya fad a yana kallanta ganin yadda jikinta yayi sanyi lokaci d aya . Da  kyar ta iya furta  am not angry  , ajiyar zuciya ya sauke mai d an  karfi, dan jira kasa bacci yayi gabaki d aya sabida tunaninta .  Thank you Angel , kallansa tayi ganin yadda idanuwansa suka  kan kance, a sanyaye ta furta  bakayi bacci ba ? A maimakon ya amsa mata sai ya saki murmushi sosia  don t mind yanzu zanyi tunda you re not angry anymore , please don t switch up your phone kinji? Kanta ta jinjina masa , har ya tafi sai kuma ya dawo  kasa  kasa ya furta  I love you wife. A sanyaye itama ta bashi amsa da  I love you too  , da haka ya bar falourn yana jin sanyi ?aransa .
? ? ? Kusan yinin ranar gabaki d aya soyayya suka sha kamar baza a mutu ba . Dan lectures mai zaman kanta Abla tayi musu.?
Haka suka cigaba da rayuwa cikin  kaunar junan su.?


Yau ya kasance Sunday , ?kusan kowa na gidan yananan, su Abbu gabaki d aya sun had u suna tattaunawa.?
? ? ?Motocin su Bobo ne suka shigo cikin gidan a guje , ko parking ba a gama ba suka diro daga cikin motar, daidai lokacin da ake haska wani labarai da ya ja hankalin su gabaki d aya . Shigowar su Bobo ne yasa gabaki d aya suka kalle su ganin gabaki d?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? aya kamar ba a cikin hayyacin su suke ba . Bobo jikinsa har rawa yake lokacin da yake furta  Ina Lil? Mamy ta basu amsa da tana part d insu, cikin sauri Bobo ya juya a guje shi kuma Sauban ya kashe tv gabaki d aya yana bun bayansa a guje , hakan yasa suma su Abbu gabaki d aya suka biyo su zuwa part d in su Mamy.?

Abla tun safe take ji gabanta na fad uwa , yanzu ma suna zaune ne gabaki d ayan su , suna cikin kallo a arewa Baby ta canza channel , batasan ya akai ba sai ganin ta tayi cikin Chanel d in labarai, har zata wuce sai kuma ta dakata , Daidai lokacin da maganar wata baturiya ya karad e kunnuwan su. A razane Abla kamar wanda aka tsikara ta mi ke tsaye , tana dafe da cikinta , maganar baturiyar ne ya kuma dukar cikin kunnanta inda take maimaikon jirgin da ya tashi da boom a yau d innan, jikinta har rawa yake yi lokacin da taga jirgin Big Boss da yake ci da wuta, abunda ya matu kar razana su kamar mutane 10 kawai da akace sun tsiya, sai kuma bayan1n shugaban ta wagar nasu UGA Umar Farooq Al-Taufeeq da Allah yayi masa rasuwa , wanda likitoci s?ke  ko karin ciro kawarsa . Wani irin razanan nan ihu ta saka mai  karfin gaske da cikinta yayi mugun murd a mata . Gagarumar labour ne ya tasowa mata da batasan lokacin da ta fashe da kuka ba dafe da jikinta. Saura kad an Bobo ya zame  kasa a d imauce, basu san ya akai ba sai ganin Abbu sukai ya  kasa baya motsi, cikin tsananin tashin hankali Sauban ya cicci be sa dan gabaki d aya Bobo ya kasa motsawa , babu hankali wanda bai tashi ba a cikin su . Gadan gadan aka d auki Abla da ta soma labour da Abbu da ya sume zuwa asibiti, suna fitowa suma kuma samun wani tashin hankalin ganin Prince d auke da Little yana aman jini, ga harbin bullet da Sojoji suka soma saki ji mutuwar Big Boss da sukaji, combo combo suka somayi ganin su Bobo za su fita haka mara musu baya , gabaki d aya babu Wanda ya tare hanyar sabida yadda suke zuga gudu a guje babu  ka k kautawa, suna shiga asibitin gabaki d aya sojojin suka zagaye ko ina na cikin sa , A lokaci d aya gabaki d aya aka shiga dasu operation room. Abla d akin labour aka wuce da ita sabida Jinin da ya soma fito mata , ga Abbu da Little da aka shigar dasu d akin theatre , gabaki d aya kuka suke, Prince a  kasa ya zauna sabida tsananin tashin hankali shi kansa Bobo kukan yake , gabaki d aya a cikin su sai aka rasa mai lallashin wani a cikin su.?

 INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN K?LL? NAFSIN ZA IKATUL MAUT cikin  kan kanin lokaci  kasa ta rikice sojoji sakin harbi kawai suke wanda ya fito haka suka suka dunga komawa sabida gari ba lapiya , Mutum bazai san da tsananin tashin hankali ba sai ya shiga  kasar America , gabaki d aya sojojin cikinta sai da suka fito, harbi kawai suke yi gabaki d aya garin babu zaman lapiya sabida maganar mutuwar sojan su tamkar dubu da ya riske su.?
Sai dai muce Allah ya masa rahama


MSSLEE
'?.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 55

Hankalin kowa bai gama tashi ba sai da aka sanar dasu halin da Abla take ciki, gabaki d aya na kudan ya taso mata lokaci guda , gashi babu yadda za ayi ayi mata theatre a cikin condition d inta .

? ? ?Kallan mutanan wajan Ammi tayi, kana ganin fuskarta zaka tabbatar da tayi kuka . Ganin Mama da Sitti basa wajan yasa hankalinta ya d an kwantar dan bata raba d ayan biyu. Idan Mama tasan abunda ke faruwa hawan jininta zai iya tashi. Ga wani fargaba da yake dukanta, addu ar ta Allah yasa Sitti bata ji labarin ba.?
? ? ?
? ? ?Ko addu a ta kasa sai  Ya Allah . Da take faman nanatawa a cikin ranta. Har zuwa wannan lokacin kuma Dr s d in da suka shigar da Abbu da Little basu fito ba.?

****** Bobo hannunsa har rawa yake ta ko ina calls ne yake shigo masa , tun yana d auka har ya kashe wayar gabaki d aya. Eshaal , Baby, Arwa ,Fanan, sai faman kuka suke , idanuwansu gabaki d aya sunyi jajawur. Kallan time Bobo yayi kafun ya d an danna wani bitton. Cikin mintunan da basu fi 2 ba , Captain ya shigo wajan. Da hannu kawai ya nuna su Baby ba tare da ya kalle su ga .  Take them home , cikin sauri Baby ta fara girgiza kanta tana kuka , kallan Sauban tayi ko zaiyi magana amma ya jinjina mata kai alamar ta bisu . Ganin dagaske tafiya zasuyi tayi _aurin guduwa wajan Abby.  Abby ni bazani ba , Dan Allah ku barni anan ni bazani ba kaji ?Abby , tana magana tana kuka.

? ?Kanta Abby ya shafa alamar lallashi  It s okay. Ku dena kuka babu abunda zai faru. Kunga nan asibiti ne , ?and your sister is in labour , idan ana bu katar wani abu ai sai ku d akko mata ko? Sai ku dawo. Kanta ta jinjina a hankali, a sanyaye yayi wa su Fanan da suke kuka alamar suzo, babu musu gabaki d ayan su suka zo, Baby da Arwa suna right side d insu, Eshaal da Fanan suna left side d in su , sai ya zamko kamar a tsakiya ya saka su , bai kuma cewa komai ba ya fita da su , har cikin mota da kanshi ya saka su gabaki d aya , sai da yaa sun bar asibitin gabaki d aya tukunna ?ya koma ciki daidai lokacin da wata Dr take fitowa daga inda aka shigar da Abla. Cikin sauri Mamy ta furta  Ya jikin  yar mu? Shiru Dr tayi kafin ta furta  kuyi ha kuri komai zai zo da sau ki, Ammi ma kasa magana tayi sai waje da ta samu ta zauna kawai. Abby ne yayi  karfin zuwa wajan Bobo da yaga jikinsa na rawa sosai  karka d aga mana hankali Bobo, you have to be strong , please ka kwantar da hankalinka  , hugging d insa Bobo yayi  Uncle duk laifi na ne , bai ka mata na barshi ya tafi shi kad ai ba . Uncle bazan iya yafewa kai na ba idan abu ya same sa. ?Am not ready for that . Tapping bayansa Uncle yake sosai alamar rarrashi . Dauriya kawai yake yi amma zuciyarsa gabaki d aya a karye take . Sauban ma wajan prince ya zauna tare da janyosa jikinsa  Cry , Cry, just Cry karkayi shiru , kamar kuwa ya kunno sa , sosai Prince yake kuka shima , zuciyarsa har wani zafi zafi take masa . Tun yana kukan kuma har yaji nauyin da  kirjinsa yake masa ya ragu sosai ba kamar da ba, shiyasa ya dawo sakin ajiyar zuciya . Bud e d akin da aka shigar da Little akai , cikin sauri Bobo ya kalle su ganin an fito da Little , ga wani abun oxygen da aka saka masa , fuskarsa gabaki d aya tayi fiyau da ita kamar wanda ya dad e yana rashin lapiya .?
? ?Ganin suna  ko karin barin wajan dashi Bobo ya sha ko rigar Dr d in,  ina kake san zuwa dashi? Ina mahaifina ? Ina sister ? Hannunsa Dr ya ta ba  ka kwantar da hankalinka Bobo , duk suna cikin  koshin lapiya . Za a kwantar da  kan1n ku a d akin hutu. His Excellency cikin  kan kanin lokaci shima za a fito dashi. Please cool down , ?wani d aki mai matu kar girma da security aka shigar da Little , d akin kamar transparent sabida mugun tsaran da yake cikinsa . A kan bed aka kwantar da Little ?da yake bacci. Bobo na  ko karin juyawa shima aka shigo da His Excellency da fuskarsa tayi fiyau sosai. Gadon Bobo ya  karasa yana bin fuskar Abbu da kallo, lokaci d aya yaa kamannin sa gabaki d aya sun koma masa na Big Boss .
? ?
? ? Yaya please kana ina ? Ya fad a cikin zuciyarsa lokacin da yake  kara kallan fuskar Abbu. Ta bashin da yaji anyi ne yayi saurin goge  kwallar da ta tarar masa a cikin idanu.  Kuka zakayi ? Ni kuma fa ? Cewar Uncle Isma il , girgiza kansa Bobo yayi  A a Uncle , just& . ,Just& . Sai kuma yayi shiru . Ka fad unsa Uncle ya d an bubbuga kad an  it s alright , everything will be easy , okay? , yanzu ma kansa Bobo ya jinjina . Yana matsawa Uncle waje yadda zaiga Abbu sosai. Suma su Ammi duk shigowa d akin sukai sabida su ?duba su. Bobo da Sauban kuma office d in Dr suka nufa .
? ?
? ? ? ? ? Me ya same su ? Shine tanbayar da ta soma fitowa daga bakin Bobo.  Dan shiru Dr yayi kafin ya furta  I can t hide it from you gaskiya . Nasan kuna sane da condition d in su na ciwan zuciya, babbar matsalar zuciyar su bata ta ba bugawa da  karfi haka ba , abinciken mu kamar akwai abunda ya tayar musu da hankali sosai, kuma rashin samun abunda suke so zai iya zama ajalin su&  wani irin sha ka Bobo ya kai masa , a zuciye ya furta  mai kake nufi da ajalin su? Shi kansa Dr ya d an tsorata da yadda yaa Bobo , cikin sauri Sauban ya furta  Calm down! Ka bari yayi mana bayani yadda zamu fahimta . It s okay . Sakin nasa Bobo yayi, sai a lokacin Dr ya saki a jiyar zuciya .  Bawai ina nufin wani abu ya same su ba . A halin yanzu akwai abunda suke  bu kata da suka saka cikin zuciyar su . Da alama abun yana da mahimmanci a rayuwarsu. Solution d aya ne kawai mafita. A gaggauta sama musu abunda suke muradi cikin zuciyoyin su. Kansa Bobo ya dafe zuciyarsa har wani bugawa take da sauri sauri, a wannan lokacin idan aka ce yana da ciwan zuciya shima bazai musa ba . Hannunsa d aya Sauban ya d ora a kafad unsa ganin yadda ya sunkuyar da kansa sai kuma ya kalli Dr .  Sister fa ? Satar kallan Bobo yayi, ganin yadda ya tsorata da Bobo ya furta  It s okay fad a mana babu komai. Kansa Dr ya d an jinjina  a halin yanzu bazan iya cewa komai ba sabida labour d in da take gabaki d aya ta  ki kwantar da hankalinta waje d aya , wanda hakan yana iya sawa ta kamu da hawan jini a ko wana lokaci sabida labour d in da take &  wayar asibitin ne yayi  kara, da sauri Dr ya d aga kiran ganin asibiti.  Okay , Shine abunda yace cikin sauri, ganin yana  ko karin mi kewa yasa ya furta  Your sister shine abunda kawai yace , basu kuma cewa komai ba gabaki d aya suka fito daga cikin office d in.?
? ? ? ? ??
? ? ? ? ? Lokacin duk


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login