Showing 261001 words to 264000 words out of 347251 words

Chapter 88 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1463

ji ba  Duniya? World ? Shi zakici ? Mutanan ciki kuma yaushe kika soma cin mutane? Anya ?  Bata fuska Abla tayi  Ni fa bashi nake nufi ba , wannan da  kwai ake yinsa  , bai ce mata komai ba ya cire hannunsa bayan ya yanka Apple d in  Don t worry lokacin ki ne yanzu ai . So now what do you need for the fruit ? Mi kewa tsaye tayi har saida ya taimaka mata , duk abunda ta ke bu kata sai ta nuna masa har suka gama had a fruit d in ya zuba cikin wani bwol mai fad i, ganin yadda ta tura su da yawa ya furta  Mu nawa zamusha abun nan ? Kallan fruit d in Abla tayi dan ita bata ga yawansa ba, shiyasa ta bashi amsa da  Mu kad ai mana . Kaga taho muje musha kawai , ta fad a tana soma tafiya . Akan kujera suka zauna gashi Abla ta ri ke bwol d in. Shi ta soma bawa fruit d in , sosai kuma yayi masa dad i , ta d auko wani spoon ta kai masa baki tana ganin ya bud e bakin tayi saurin jinyewa  , girgiza kansa kawai yayi a karo na biyu ma still abunda tayi kenan , a na ukun ne taso zai kai bakinta ya hanata hakan ya saka a bakinsa .  Dan turo baki Abla tayi  Nifa banyi da kai ba , kuma ya mun kad an , kaje ka had a naka kaji? Bai amsa mata ba sai bwol d in da ya amshe  babu kyau rowa dai  , murmushi sosai Abla tayi daman tsokanansa take , amshe bwol d in tayi ta soma basa a baki kawar wasa sai gashi sun shanye duk fruit salad d in. Kallan bwol d in Big Boss yayi shima da mamaki  How comes ya  kare da wuri haka ? Dariya kawai Abla ta soma yi masa  kasa  kasa sabida yadda taji cikin ya d an yi mata nauyi.?
? ?  Are you okay ? Ya fad a yana kallanta  kanta Abla ta jinjina masa , tana jingina kanta a jikinsa  Lapiya ta  kalau ciki na ne yani ya d an mun nauyi but zai dena inna ci abinci daman yana d an mun haka  ,?
? ? ? Zamu je asibiti ko azo a duba ki , d an d agowa Abla tayi  Am okay fa  , idanuwansa ya lumshe mata .  yeah but sai an duba ki, banda musu , kanta ta jinjina masa tare da mayar da kanta zuwa inda ta d ora shin.?
? ?
? ? Sai da tayi kusan 20 minutes tukunna kafin taji ta dawo dai dai har lokacin kuma bai matsa daga kusa da itan ba .  Sunshine yanzu za ayi kiran sallah fa , hannunsa d aya yasa yana ta ba d an kwalin kanta  Yeah I know ai ba ayi ba tukunna , or korata kike ? Da sauri ta furta  No . Ni ba koranka nake ba . I want to be with my husband  , le ka fuskarta tayi itama kuma cikin sauri ta saka hannu ta kunne fuskar ta ta . A haka suka zauna har saida akayi kiran sallah tukunna ya wuce masallaci itama kuma ta wuce d aki dan tayi sallar ta.


**************
? ? ? ? Mai hakan ke nufi ?, mai yasa sai da komai yazo gangara sannan abubuwa zasu fara lalace mun? Mai yasa ? Mai yasa ? Mai yasa duk lokacin da nayi yun kurin kashe su abubuwa sai su dunga dawowa kai na? Zuciya ta kasa ha kura , ko ta halin  ka ka ina bu katar gawawwakin su , ina san naga jini na zuba daga jikin su, ina so naga  karshen su gabaki d aya , bazan  kara d aukan wannan kuskuren ba , dole nayi wani abu , dole  . Shine sautin da yake fitowa cikin  bacin rai gashi ko kusa d akin da duhu balanta na a gane fuskar ko wane ne. Wani irin maganganu ya soma cikin yare mara dad i, ya dad e yana maganganun amma kamar a banza . Shiru yayi kusan na tsawan mintuna 2 sai kuma sautin fashewar abu , da alama wani abun aka fasa .


****** A na idar da sallahr isha i Little har wani dad i ya keji sabida labarin da Abbu yace zai basu. Basu tsaya bata lokaci ba shida Prince suka wuce part d insa dan su jira sa . Kusan tsawan m1ntuna 15 sai gashi ya shigo shima , sosai ya murmusa dan ya fahimci dalilin shigowar ta su da wuri haka  so now saura labari ko? Kansu suka girgiza masa kusan lokaci d aya  Dinner first  Prince ya fad a suna binsa da kyawawan idanuwan su. ?Yau ma basa bu katar mai serving d in su , shiyasa Prince yayi serving d in su , a haka suka soma cin abincin su iya su uku. Suna gamawa falourn suka koma kusan tsawan m1ntuna kafun Abbu yayi gyaran murya  Bari na soma baku labarin naga you guys a all ready Jin haka gabaki d aya suka nutsu dan su saurari labarin sosai .?

? ? ?Cikin muryarsa mai cike da dattako ya soma magana  kamar yadda ko wannan ku yake amfani da Mohammed Taufeeq a sunansa , haka suna na yake Mohammad Tufeeq Al-yassir&  turyan turyan Abbu ya soma labarta musu tun daga kan su Shiekh Usman Umar , sosai yake labarta musu tarihin komai na cikin a halin, d an shiru yayi lokaci yazo kai mahaifiyar su . Kallan su yayi sosai shi kansa baisan ta yadda zai fara musu ba amma duk da hakan yana_an yaa yanayin ku shiyasa bai basu labarin abunda ya faru lokacin da aka haifi Little ba.  Mahaifiyar ku&  suna jin ya ambaci mahaifiyar su Little ya mi ke  Abbu sai da safe  , bai jira Abbu yayi magana ba yayi saurin wucewa d aki , shima Prince cikin sauri ya furta  Good night Abbu yau ko hugging d insa basuyi ba suka gudu d aki.
? ? ?
? ? ?  Innalillahi wa inna ilahi raji ?n shine abunda Abbu yake nanata wa cikin zuciyarsa sabida tsanar mahaifiyar su da ya gani tattare da su wanda ko anbatan sunanta ba sa so a yi. A fili ya furta  Ya Allah ka kawo mana sau ki cikin Al amuran mu , gabaki d aya tunanin yadda zai saka su yafewa mahaifiyar su yake duk da yasan abu ne mai wahala hakan ya faru, babbar matsalar kuma ba daga kowa bace sai Big Boss , dan sosai yasan zuciyarsa musamman idan aka  bata masa rai . Gashi yanzu ya taso da abun a zuciyarsa sama da yadda yake a baya .  Ya Allah  , ya kuma fad a kafin ya mi ke ya nufi d akin nasu . Yana shiga ya tarar da light a kashe yake . Hannu d aya ya saka ya kunna Light d in, cikin sauri Little ya goge hawayen face d insa  Are you crying ? Abbu ya fad a cikin sauri lokacin da yake matsowa kusa dashi, da sauri Prince ya tashi zaune shima  Little kuka kake? Ya fad a cikin tsananin damuwar da ta hau kan face d in_a , kansa ya girgiza musu alamar a ah  No ba kuka nake ba abune kawai ya shigar mun ido fa  , ya fad a yana sunkuyar da kansa
? kasa , a sanyaye Prince ya furta  Don t lie , bazan fad awa Yaya ba  hannu Little ya saka yana kare fuskarsa , cire hannun nasa Abbu yayi yana kallansa ganin hawayen da yake  boyewa yana sakko masa  Don t cry my love Abbu yana sanka sosai , you re my best friend ko kamanta ? Cikin sauri Little ya girgiza kansa yana hugging Abbu  Abbu banasan ta , na tsane ta , bata sona bata san Yaya Prince , batasan Yaya Bobo, bata san Yaya Big Boss , I hate her with passion , she will never me my ?mo&  rufe masa baki Abbu yayi dan bayasan jin abunda zai fad a kwata kwata  Don t say anything please  , cewar Abbu, ajiyar zuciya Little ya soma saukewa , d ayan hannunsa Abbu ya mi kowa Prince , shima babu musu yayi hugging d in nasu.?

******* Big Boss yana dawowa d aki ya wuce da matarsa dan yayi ha kurin da bazai iya jurewa ba kuma ..


WASHE GARI
? ? Washe gari wani irin labari mai girgixa zuciya ne ya daki wasu daga cikin mutanan gidan . Gabaki d aya ya bu kaci ganawa da mutanan gidan shiyasa kowa da kowa yazo falourn Abbun banda Mama da kwana biyu bata da lapiya kwanda Didi da  kafarta tayi sau ki shiyasa ta zo itama . Harry kuwa tun da suka bar palourn Abbu bata bari sun had i da Dadyn ta ba , dan ko gaisuwa ta ki yadda ya hanasu. Big Boss ne kawai babu a cikin falourn , harta Abla da gangs d inta suna zaune waje d aya suna jiran jin kiran su da akayi. Dadyn Harry ne yayi addua da kansa yau , sai kuma ya  kara da nasiha da kullum ake yi. Kallan kowa da kowa ya soma yi na cikin falourn . Maganar da tayi ne yaso girgiza kowa da cikin falourn , Harry wani irin kururuwa ta saka kamar wata yar bori sai da Dadyn ta daka mata tsawa kuwa tukunna ta soma shiga hankalinta . Baby kuwa ta be baki tayi a zuciya kuma ta furta  Allah shi kara maganin ki kenan, mumu , maganar da Dadyn Harry ya kuma fad a ne ya kuma sakata fashewa da kuka  kamar yadda na fad a an d aura auran Harira da Haruna, nasan da yawa b.. bai  karasa abunda yake san cewa ba sabida muryar da tayi mugun gigitasu.  Bazaka jira dawowar babanta ba Yaya? Jikin Abbu har tsuma yake wajan furta  Isma il ..

MSSLEE
'?.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 48

 Yaya na  , cewar mutumin da Abbu ya ambata da Isma il, cikin rawar jiki gabaki d aya suka mi ke , tsananin mamaki da al ajabi ne yasa Abla batasan lokacin da ta mi ke tsaye ba , hannunta har rawa yake tana san yin magana , da  kyar ta iya jan magana a cikin ma koshinta  Ammi&  kallanta Ammi tayi fuskarta d auke da murmushi sosai tana jinjina mata kai , a daidai lokacin da itama Baby take kallanta hawaye duk ya  bata mata fuska, cikin rawar murya da kukan da yake san kamata t furta  Amma , cikin sauri Abla ta kalli Baby tare da maimaita sunan da ta ambata  Amma kuma ? Kin santa ? Kanta Baby ta jinjina mata hawaye duk ya  bata mata fuska , da  kyar ta iya furta  Mama na ce , Amma ce , Amma ce  , cikin sauri ta juya saitin inda Dady yake , tsawan shekarun nan tana tare da su amma bai fahimci da wadda suke rayuwa ba har saida ta nemanta da su  kin cutar dani Asabe  , cewar Dady ya fad a  kasan zuciyarsa . Cike da mamaki Abla take kallan Ammimi da itama take  ko karin danne hawayen da yake  ko karin sakko mata akan fuskarta  Dagaske ? Idan ke Ammanta ce ni taya na zama  yarki? Gabaki d aya Abla ta rud ar dasu kowa ya kasa magana , harta His Excellency kasa motsawa yayi sabida tsaninin mamaki, tun ba yau ba ya soma zargin Abla yar sace sabida yadda take kama da Ammimi da Sitti sosai wanda sai ka mata kallan  kurilla tukunna zaka fahimci hakan, a wani  bangaran kuma tsananin mamakin furucin Baby ne ya dakar masa cikin zuciya , wani abune ya soma masa yawo a cikin ransa , ?gabaki d aya ?familyn suka tsaya kallan kallo dan kowa ya kasa motsawa daga Inda yake , itama Mamy hawayen da taji yana san sakko mata tayi saurin gogewa . Cikin muryar kuka Abla ta furta  Daman nasani you will never be my mother , Amman Baby ce  , ko  karasa maganarta batayi ba cikin sauri ta nufi hanyar da zata fita , sabida yadda take sauri  kafarta ce ta sar ke waje d aya gabaki d aya ta taho gadan gadan zata fad i ta cikin. A rud e su Fanan suka  kwalla  kara da  karfi ganin yadda Abla tazo kifewa . Da hannu d aya ya talla bota daga fad uwar da ta zo yi , sai a lokacin gabaki d aya kowa ya saki ajiyar zuciya ganin bata fad i ba . Kallanta Big Boss yayi sosai ganin yadda hawaye ya wanke mata fuskarta sosai . Bai ce mata komai ba ya kama hannunta suka dawo falourn , duk yadda ta so ta zame hannun ta kasa sabida irin dam kar da yayi mata . A sanyaye Abbu ya furta  Dan Allah kuce mun ba mafarki bane ? Tsawan shekaru ?kun nesanta kanku damu? Laifin mai nayi muku haka ? Idan kuna fushi dani sai ku fad amun amma bawai ku tafi ku , kun karya mun zuciya ta , you really break my heart  . Cewar Abbu yana zama kan kujera sabida jirin da yaji yana san fad ar dashi. Bobo da Sauban kasa magana sukai sai kallan Big Boss da ya tsuke face suke , mamaki ne ya kamasu musamman Bobo da yayi mamakin yadda ya samosu ba tare da knowledge d insa ba . Su uncles ma kasa magana sukai sai murmushi da yake bun fuskar ko wannan su , ?Allah sarki Didi lokacin da ta gansu fashewa kawai tayi da kuka sabida abunda ta dad e da dannewa a cikin zuciyarta yana taso mata , ita kanta Mamy kuka take, lokaci d aya abu uku ya dawo mata sabo cikin zuciyarta  Rashin mijinta da aka kashe  batan su Ammimi da kuma  batan Ammu da babu wanda yasan tana raye ko ta mutu, idan ta tuna hakan sosai ranta yake mata babu dad i. Su Hajiya Falmata kuwa kallan kallo suka tsaya yi sabida ganin Ammimi da sukai , duk da an d auke shekaru amma kamanninta ne _ak a fuskarta. Wani d an button Uncle Isma il ya danna sai gashi kujerar da yake kai ta soma tafiya kamar controller haka ya  karasa wajan Abbu da yake zaune kan kujera  Yaya kayi ha kuri  , d'ago fuskar sa da tayi ja Abbu yayi duk da yanasan  boye yanayinsa  Why Isma il? All this years kuna raye kai da  kanwata amma kuka kasa zuwa ganin yayan ku? Laifin mai nayi muku haka? ,

? ? ? ?Murmushi Uncle Isma il yayi da kamannin sa suka fito kamar na Abbu har murmushin kan fuskar su  Labari ne mai tsaho Yaya amma zan fad a maka dalilin da yasa baka ganni ba. Kansa Abbu ya jinjina yana kallan Ammimi itama  Kin manta da Yayan ki ko? Nima na sake  kanwa ai , na canza ki  , Murmushi su Ammimi sukai , harta Mamy da Uncles sai da suka murmusa.  Karasowa Big Boss yayi hannun sa ri ke dana Abla , yana zuwa inda Ammimi take itama ya ri ke mata nata hannun, kallansa tayi sannan ta kalli Abla da ta  ki kallanta. Kallan inda Baby take a tsaye yayi, karo na farko da magana ta shiga tsakanin su ba kamar lokacin da Sauban yayi accident ba.?
? Da hannu yayi mata alamar tazo kafun ya furta  Come here hawayen fuskarta ta share cikin sauri ta matso kusa da su d in , duk tsoran da take ji akan sa sai taga


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login