Showing 255001 words to 258000 words out of 347251 words

Chapter 86 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1417

sai dai a dunga zuwa dubata a cikin gidan.?


******* Komai yayi farko zaiyi  karshe yau sat1n Nani d aya da rasuwa gabaki d aya bayan sadakar 7 sai yau gabaki d aya ahalin suka had u a babban falourn Abbu banda Didi da take ciwan  kafa sai kuma Amma itama da ba lafiya ce ta isheta ba , harta su Bobo sai yanzu suka ga  yan matan nasu dan duk wata hanya da suka so ganawa da su abun yaci tura , gabaki d aya abubuwa sun had e musu dan su Fanan kamar had in baki duk suka kashe wayoyin su shiyasa su Bobo basa samun su a waya gashi ko fitowa falourn basayi, su kuma su Bobo tun safe suke barin gidan shiyasa sosai sukai kewan juna , duk lokacin da Baby ta d ago idanunta sai ta ga ya shige a cikin na Sauban, sai da tayi kusan hakan sau uku ganin ya ki dena kallanta tayi saurin sunkuyar da kanta  kasa bata kuma d ago dashi ba itama . A  bangaran su Eshaal ma kusan hakance take faruwa dan duk ya hanata sakewa, ganin tana  ko karin diriri cewa ya d auke fuskarsa daga inda take yana mayar wa kan Dadyn Eshaal da yayi gyaran murya kowa ya mayar da hankalinsa kansa , san Hajiya Falmata da Hajiya Sa adatu ko gigin kallan mijin su basayi , Harry kuwa tana raku be sai faman satar kalan Big Boss take da sun had a ido da Abla zata banka mata harara cikin sauri sai ta d auke fuskarta. Nasiha da jan hankali Dady yayi musu mai ratsa jiki da bargon duk wanda aka yiwa , sosai yayi musu nasiha da kuma yafiya da ake san bawa ya kasance dashi a ko wana irin lokaci. Nasihar da yayi musu sosai ta ratsa jikin kowa na falourn, babu wanda jikinsa baiyi sanyi ba. Momy tana jin yayi shiru sai ta fashe da kuka gabaki d aya sai suka kalleta , kuka take kamar wacce aka yanka babu wanda ya katse ta har sai da tayi dan kanta tukunna tayi shiru yana kallansu Baby .  Baby nasan na cutar dake kuma nan cancanci yafiyar ki ba amma kiyi ha kuri mu koma yadda muke a da wallahi na shiryu na gane kuskure na kuma nayi na dama zan zama uwar ta gari , banza Baby tayi mata kamar ma batasan da wanzuwarta ba sai ma wani siririn tsaki da taja cikin zuciyarta  Aikin banza aikin hofi da kika zama uwa ta garin uban me zan miki , tana gama fad ar hakan a zuciyarta ta sake d aure fuskarta sosai . Girgiza kai Sauban da yake kallanta yayi kamar wacce ake  kara tunzurawa saki faman d aure fuska take. A sanyaye ta juya  bangaran Eshaal tana  ko karin yi mata magana itama ta juya mata baya cikin sauri dan ko kallanta bata sanyi, kasa kallan Dady tayi kamar wata yarinya ta  kara fashewa da kuka . Zatayi wa Dady magana ya d aga mata hannu  bana bu katar duk wani abu da zai fito daga bakin ki Asabe sabida na riga na datse duk wata ala ka da take tsakani na dake , mutuwar mata ta kuma bazan ta ba yafewa ba har sai kin kai kanki hukuma an yanke miki hukunci tukunna zan iya yafe miki, sa banin hakan babu wani ala ka da yake tsakani da nake  , wani irin ihu Momy ta saki tana dafe  kirjinta da  karfi, yadda tayi ihun sai da ya razana su Eshaal da suke falourn . Tsawa Dady ya daka mata tayi shiru sai kuma ta soma kuka  kasa  kasa . Kallan side d in Abla , Big Boss yayi ganin she s okay sai ya d auke idanuwansa amma duk da haka time time yana kallanta , a zahiri mutum sai yayi tunanin ba a cikin duniyar su yake ba sabida yadda ya mayar da hankali akan wayar hannunsa amma a bad ini gabaki d aya attention d insa yana kan matar sa. Dady bashi da niyar magana shiyasa zai mi ke amma Abbu ya ri ko hannunsa  Tuba muke , kayi ha kuri ka zauna ba a gama ba ai  , komawa Dady yayi ya zauna kusan mintuna 1 babu wanda yayi magana sai Dadyn Harry da yayi gyaran murya . Harry na jin muryarsa zuciyarta ta buga da  karfi duk tunaninta maganar ta zaiyi amma sai taga sa banin hakan dan nasiha yayi kowa da kowa na cikin gidan da jan hankali duk da a siyasance yayi maganar su Hajiya Sa adatu da suke zuwa wajan bokaye sun fahimci da su yake sabida yadda ya dunga magana akan illolin hakan. Ba a d au dogon lokaci ba shima ya gama, suma su Uncle duk kusan abu d aya sukayi a zama tsintsiya mad aurin ki d aya, ba a d au dogon lokaci ba aka gama meeting d in gabaki d aya yaran gidan suka fita saura su Abbu. Momy na ganin haka ta soma bashi ha kuri bai kulata ba sai takadda da ya ciro ya mi ka mata  wannan takardar tak1 ce sabida na sake ki saki uku babu wani a la ka da zata kuma shiga tsakanina dake kuma na godewa Allah da babu zuri a a tsakanin mu balantana ki shafa musu ba kin fanti , kuka Momy ta saka tana bawa Dady ha kuri daga  karshe ma tashi yayi ya bar musu falourn . Suma su Falmata a sanyaye suka koma part d in su kowa yana tunanin had uwarsa da mijinsa.

***Baby ta zo shiga falourn su kenan ta ji an ru ko hannunta , bud e baki tayi zata kurma ihu ya rufe mata bakin  here its me cewar Sauban , ajiyar zuciya ta sauke a hankali kafun ya zare hannun sa , kallan bayanta tayi taga babu kowa a bayan nata , ita kanta batasan ya akai su Eshaal suka rigata shigewa ba , abunda bata sani ba tun kafun su  karasa part d in Bobo ya dakatar da Eshaal, Fanan kuma tana tare da Little shiyasa tayi tunanin sun rigata shiga ne  Laifin me nayi ake a zabtar dani? cewar Sauban yana kallanta , girgiza masa kai Baby tayi  Ni bakayi mun laifi ba fa  , kai tsaye ya  kara tanbayarta  and then shine kike wahalar da d an marayan zuciya  , sunkuyar da kanta Baby tayi tana wasa da fingers d inta  Angel , ya kira sunanta da ya rad a mata , a hankali Baby ta amsa masa da  Na am tana kallansa da idanuwanta masu rikitar da shi  I can t wait any longer wallahi , I need you by my side , bazan dunga zama tuzuru ba , ?hankali na bazai kwanta ba Indai ba auran mu na gani ba , please ki amince na sanar wa Abbu maganar auran mu , co_ ni bazan yadda da month d in nan da Abbu ya bayar ba , or kina so na mutu ne ? Tsaya wa kallansa Baby tayi baki a bud e dan ita wani abun ba fahimtar mai yake fad a take yi ba . Ganin yadda tayi shiru ne yasa hannusa ya d an buga kad an , cikin sauri ta farka daga tunanin da take  Baki ce komai ba , ko bakyasan aure na? Inda inda Baby ta fara karo na farko da taji kunya , dan kasa bashi amsa tayi sai motsa la b banta da take  Will you marry me ? Ya fad a yana kallanta , zata fara inda inda ya kuma cewa  will you marry me ? Just answer me now  . Gefe gefenta Baby ta soma kalla tana tunanin yadda zata g?d? , sarai ya fuskance ta shiyasa ya ri ke hannunta  will you marry me ? Just answer me mana  . Kallansa Baby tayi ganin ya ri ke mata hannunta , bata da wani za bi da ya wuce bashi amsa , ba zata ba tsammani ta samu daidai saitin kunnansa ta furta  Yes  da  karfi . Cikin sauri ya saki hannunsa yana toshe kunnuwansa . A guje Baby ta shige cikin part d in tana masa dariya sai da ta tabbatar tayi nesa dashi tukunna ta jiyo tana kashe masa ido d aya, da hannu tayi masa alamar  yes i will marry you kafin ta tafi a guje , girgiza kansa Sauban yayi yana murmushi cikin zuciyarsa , he just can t wait ya ganta ta zama matarsa ,he actually don t know what will happen next.


*********
? ? ? BOBO S POV

Tunda suka tsaya baiyi magana ba sai binta da kallo da yake  So kike na mutu? Da sauri Eshaal ta kallesa jin abunda yace  yes mana , 8 days kina punishing d ina ko ganin ki fa banyi ba , all this while duk na rame , ji na nake kamar wani mai fever murmushi sosai Eshaal tayi har saida ha kwaranta suka fito waje  oh dariya kike mun ko? Cikin sauri Eshaal ta girgiza masa kai alamar a a  No ba dariya nake bafa , all this while kai ma ai baba ganin ka and na tuna nice ya kamata nayi fushi cos sai nayi bacci kake tunawa dani right ? Sai dare kake tunawa shiyasa kake kira a lokacin  , ta fad a tana juya masa baya , cikin sauri ya dawo side d in da take  No kar mu fara, na ajje duk makamai na Madam if not nasan a gadon asibiti zan kwana don t be angry , okay ? Wani irin murmushi ne ya  kwace mata da batasan lokacin da ya fito ba , sai a lokacin ya samu relief , Eshaal zatayi magana kawai taga fitowar Mamy , cikin sauri tayi  ko karin guduwa amma shima ganin Mamyn da yayi sai ya hanata guduwa , duk yadda ta so guduwa ya toshe hanyar har saida Mamy ta kula dasu  ah Daughter ya naganki a tsaye anan ? And you Son hope Daughter na ba laifi tayi maka ba  , kallan yadda Eshaal ta sunkuyar da kanta  kasa yayi , ko motsi ta kasa sabida Mamy da take wajan , girgiza mata kai yayi yana sakin wani murmushi mai sauti  No Mamy ! Babu abunda nake yiwa daughter d inki , zance kawai nazo fa  , sakin baki Eshaal tayi tana kallansa cikin sauri ta sunkuyar da kanta  kasa , ran  kwashi Mamy ta kai masa  Baka da kunya ko Abdul? Ni kake cewa zance kazo yi ? Daga kai har Sauban kun mayar dani sa annin ku ko? Both kai dashi anjima inasan ganin ku , kaji ni? Hugging d inta yayi yana dariya  karki damu Mamy but baki fad amun ba budurwar tawa tayi ko a canza ? Wani ran kwashin Mamy ta sakar masa  kaji da guntun munafurcinka daga haka tayi wucewarta . Kallansa Eshaal tayi irin kallo mai ma anoni da ban daman, yadda take kallansa ne abun ya d an dake sa a  kirji  Oh idan aka ce banyi ba canza nin zakayi ? Yayi kyau  , zata bar wajan yayi saurin ri ko hannunta  No ! No please, ?nace wa Mamy ne haka cos she already likes you and baki ga har ran kwashi na tayi ba ? ,  bata fuska Eshaal tayi  Ni ban gani ba kuma gida zan tafi  zata kuma yin kefe ya hanata  Allah babu inda zakije until i explain it better , ban shirya kwana da ciwan soyayya ba kyau please, 7 days d in da nayi ban ganki ba shima ai punishment ne , haba mana matar Abdul, you know I love you ko? Or should I said it loud and loud? ,  karamun murmushi Eshaal tayi tana girgiza masa kanta alamar a a , da hannu ya nuna mata hanya  Princess bari prince ya rakaki ki ?huta, taka a hankali sarauniyar sarakuna , mata a gidan mijinta Abdul_Maleek Mohammed Al_Taufeeq , ta kawar ki lapiya , dariya sosai Eshaal tayi  please ka bari kana san1 jin kunya 
? ? ?  Are you happy now ? Kanta ta jinjina masa  so very happy  , yaji dad in ganin murmushinta shiyasa kamar wani prince yayi mata alamar ta soma tafiya kafin su jera ya rakata har zuwa part d in su.


**********?
? ? ?Zaune take kan carfet d in d akin shi kuma yana kan sofa kunnansa kare da waya da alama wayan yake yi , ita kuma kilishi ne a gabanta sai faman cin abunta take hankali kwance , bai d auki dogon lokaci ba ya kashe kiran yana kallanta  Yar lukuta , kin koyi cin abinci da yawa fa turo bakinta tayi kafun ta kuma saka wani kilishin a bakinta  Ai Babyn ka ne yake sanin cin abincin kuma ance na dunga cin abinci sosai karna rame  , kallanta yayi sannan ya furta  Really ? Laifin kuma akan Baby na za a huce? , gira d aya Abla ta d aga masa tana  ko karin kai wani k1l1shin bakinta cikin ta ya d an harba, cikin sauri ta ajje maman tana kallansa da ya matso kusa da ita,  Mai ya faru? Ya fad a yana kallanta. Kasa magana Abla tayi sai hannunsa da ta d aura a cikinta dai dai lokacin da cikinta ya sake harbawa, cikin sauri ya saka both hannayensa baisan lokacin da ya furta  My Baby? Kanta Abla ta jinjina masa alamar  Eh , hannunsa sosai ya saka akan cikin ta yana jin yadda yake harbawa time time . Hugging d inta yayi tsam a jikinsa  thank you so much Sunshine , tell me wana suna kike so a saka wa Babyn ki kallansa ?Abla tayi sosai kafun ka furta  kamun al kawari duk sunan da na fad a za a saka ? Lumshe mata idanuwansa yayi kafun ya furta  Yes . Promise  , d an ajiyar zuciya Abla ta sauke kamar wacce ake koyawa magana ta furta  Idan namiji ne a saka masa Abbu, idan mace ce ina so asaka mata sunan.. Ammu , kallan da yayi mata ne tayi saurin had iye ragowar maganar ta da take ma koshinta , kallan fuskarsa tayi sosai ganin kamar ransa a  bace ,  Am sorry , i don t meant to heart you , please kayi ha kuri kaji . Lumshe mata idanuwansa yayi yana d ora hannunsa akan cikinta ko zai sake jin movement d in Baby  I m not angry with my wife  , ya fad a yana kashe mata ido d aya , sai a lokacin Abla ta saki wani irin ajiyar zuciya har saida ya kalleta.?
? ? ?
? ? *****
? ? Hajiya Falmata tana shiga cikin part d inta tayi saurin shigewa d aki gudun karta had u da Dadyn Harry . Abunda bar san1 ba duk take takenta kallanta kawai yake daga ita har Harry d in kallan su kawai yake , mutuwar Nani ce ta sa ya d an d aga musu  kafa bai ce komai ba .

****
? ? ?Hajiya Sa adatu ma taso guduwa d aki amma sai ga bayan Yasmeen ya shigo , idanuwanta ta soma zarewa alamar na rashin gaskiya , zatayi magana ya dakatar da ita  bana bu katar Jin komai daga bak1nki , abu d aya zan fad a miki , Aure zan sake sannan tun wuri  yar ki ta fito da muji idan kuma tak1 wallahi sadakarta zan bayar , ?zaku sha mamakin hukuncin da zan d auka , idan kuma kuna wasa kar ta fito da mijin da Shamsu Mai g?ga zan had a ta  , yana gama maganar sa yayi wucewarsa , Hajiya Sa adatu tsabar bala in da taji yana dirar mata a cikin zuciya bata san lokacin da tayi tsalle ta d ane kan kujera ba&
? ? ?
MSS LEE
'?.?


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login