Showing 192001 words to 195000 words out of 347251 words

Chapter 65 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1476

ayan ku , musamman ku manyan , ya  karasa yana kallan su Bobo  gabaki d ayan ku yanzu ku ba yara bane , a wannan lokacin ya kamata ace kunyi aure . Duk Wanda yasan yana da wacce yake so ya fad a sabida anemo masa auranta duk Inda take , kuma matan haka duk wacce take da saurayi kuma shi take so ta aura tasa yazo ya gabatar da kansa , idan ba haka ba zamu yanke wukunci da kanmu. Watanni ?uku na baku, akwai mai magana a cikin ku? Ya fad a yana kallan su Uncle . Mamy ce ta murmusa  Yaya gasunan ai wasu daga cikin su duk suna da wad an da suke so ,ni wata ukun ma da ka basu yayi mun yawa , duk sun cika mana gida ,murmushi su Dady sukai gabaki d ayan su jin abunda Mamy tace  A bar musu 3 month d in na tabbata zuwa lokacin sun gabatar da ma auratan nasu,  Dadyn Eshaal ya  karasa maganar tasa yana sakin murmushi. A haka a ka tsayar da maganar yayin da wasu daga cikin su zuciyoyin su na rawar sati guda da aka basu dukda Banda su Little a ciki da yaso magana . Idanun Bobo da na Sauban da ya gani a wajan shi ya hanasa maganar da yayi niyya .

? ? ? Jikin Baby ne yayi sanyi dukda gefe na zuciyarta ta d an ji murna tunda kusan kullum Anwar sai yayi mata maganar zuwa neman Aurenta. A d aya  bangarane na zuciyarta kuma tunanin Amma ne yake ta ba mata zuciya ga rashin sanin ko wane ne mahaifinta da batayi ba. Dady ya nuna mata so sosai , dukda yasan ba yar sace ba a yanzu still bai canza mata ba , sai  kara janta da yayi a jikinsa, gabaki d aya cikin ahalin babu Wanda yayi mata abunda bata ki dad in saba, wannan ne babban dalilin da ko tayi tunanin mahaifanta take barin shi a zuciyarta ba tare da ta bari kowa yasan da hakan ba, sai dai lokaci zuwa lokaci da take farkawa cikin dare ita kad ai tasha kukan ta.
? ? ?  Tuna n1n mai kike? Cewar Fanan da ta ta ba ta, firgigit Baby ta kalleta sai kuma ta saki ajiyar zuciya ganin Fanan  Mai kika ce? Baby ta  kara tanbayar ta , zama Fanan tayi a kusa da ita tana binta da kallo  Haka nace Tuna n1n mai kike haka ke kad ai? Murmushin ya ke Baby tayi mata amaimakon ta amsa mata sai wayar ta da ta d akko  Zan sanar wa Anwar maganar su Abbu, daman kusan kullum yana tanbayata yana so ya turo aure na , kinga finally tunda su Abbu sunyi magana &  Cikin sauri Fanan ta katse ta  Dagaske wai shi kike san aura? Ko dai wasa kike ?  Dan hararar ta Baby tayi  Zan miki wasa ne ? Dagaske nake , shi zan kira ma nayi masa surprised  , shiru Fanan tayi sai  Uhm  kawai da tace .
********
BOBO S POV

? Tell me one thing , mai ke damun ka ? What s wrong with you ? Wani d abi a a koya nayin shiru yanzu ? Are you trying to hide something ? Cewar Bobo yana bin Sauban da kallo, murmushi Kawai Sauban yayi  You know I m okay , babu abunda yake damu na, I think it s a stress kawai but any ways zuwa anjima zan dawo normal ai  , zama Bobo yayi a kujerar da ke facing ta Sauban  Don t make fun of me mana , tell me mai yake damun ka ? What s wrong with you uhm ? In bazaka fad a mun ba then bari na kira Big Boss and tell him your new behavior  , ya fad a yana d aylar phone d insa .  Ko karin dialing number sa yayi Sauban yayi saurin fusge wayar  Bobo mai kake shirin yi kuma ? I tell you babu abunda yake&  sai kuma ya saki qjiyar zuciya  Okay fine , I will tell you later but now , cos nima ban gama sanin abunda ke damu na ba , saurin katseshi Bobo yayi  Tun dawowar mu kake tuna n1, ba tun yau ba , tun 2 days kenan kana  boyemun abu? Fine , I will tell Abbu, Mamy har shi wanda baka so na fad awa , infact har akan wacce kake san yi mun  karya akanta . Cikin Sauri Sauban ya kallesa  Bobo. wani kallo Bobo yayi masa  I don t need any of your explanation. Lokacin da nake tanbayar ka, baka amsamun ba, nima yanzu bazan saurare ka ba yana  ko karin juya Sauban ya ri ke masa hannu  Dan Allah ka tsaya kaji ni mana, I will never lied to you kai ma ka san1, just am not even sure of my feelings,dan Allah I beg you, don t tell anybody, please kayi mun wannan Al kawarin. I promise I will tell you , just few time nace fa  , kallan Bobo kawai yayi kafun ya furta  Okay  , d an dukan kafad un sa Sauban yayi  Man sai ka d auremun fuska kuma ? Haba mana smile  murmushi Bobo ya saki yana bin sa da kallo ba tare da yace komai ba.

FIFTH AVENUE

Tunda ta farka daga bacci taji  karfin jikinta sosai , hatta ciwan cikin nata ya ragu,  kara kallan kwalin Youghurt d in da ta shanye tayi , kamar tayi kuka haka take ji, gabaki d aya tsoran  bata masa take tunda yace ko  kofar d aki karta fito ga shi ita yaji take san sha . Ta gumi tayi tana tunanin yadda zata d auko yajin a kitchen gashi bata kusa da Jenny balanta ta d auko mata . Turo  kofar d akin da akai ne ta saki ajiyar zuciya , shid in ne yashigo cikin d akin , murmushi Abla ta sakar masa duk da har yanzu walwalar fuskarsa bata dawo sosai ba , a gefen side d inta ya zauna yana binta da kallo. Ganin irin kallan da yake mata ta saka hannu biyu tayi masa side hug please ka dena wannan fuskar, i promise zan dunga jin magana kaji Sunshine ? Kaga Babyn ka zai ce na  bata wa Abbin sa rai fa , hannu yasa ya d an dalli goshinta , cikin turo baki ta shafa wajan  Na  ki wayan tunda bakya jin magana , kallan face d insa Abla tayi sosai tana kallan yadda har yanzu face d insa bata saki ba sosai , wasu  kwalla ne suka soma zuwar mata , cikin sauri ya d ago face d inta  Wait , kuka ? No don t, bana so , kiyi shiru ,bana san kuka and you know that  , kamar zata sake kukan ta furta  har yanzu da fushi kake dani , girgiza kansa yayi yana matso da ita kusa dashi  No , am not angry with you, am not , don t cry , kuka baya miki wahala ? Maza laugh , ya fad a yana d an mata cakulkulu kad an , cikin  kan kanin lokaci ta soma dariya .

*****Cikin tsananin tashin hankali ya ke kuma bin mutumin da kallo , sosai zuciyarsa take tsananta bugu cikin matsanancin tashin hankali,  Yana ina ? Shine abunda ya fad a da  karfi lokacin da yaga sa banin mutumin da yazo kashe wa . Kamar wani tsohon mahaukaci haka ya dinga bin mutumin da Kallo yana bin wu kar da jinin ta shanye gabaki d aya kamar bai yi anfani da Ita ba , ga jikin mutumin da ya soma komawa green cikin mintuna da basu fi 5 ba gawar mutum ta koma ba ki  k1rin, sannan ta  bace gabaki d aya sai igiyar da akayi anfani da ita wajan d aure sa . Wani irin bugawar  kirjine ta kamasa baisan lokacin da ya soma siddabarun su ba , cikin  kan kanin lokaci ya bayyana a gaban uban kungiyar su , sai da cikin rashin sa a zoban tsafin sa ya fashe gabaki d aya , ihu da kururuwa ya soma yi akan a dawo masa da zoben sa , bai gama rufe bakinsa ba ya  kara tsintar sa a d akin da ya caka wa mutumin wu ka , duk yadda ya so yayi siddabaru ya koma abun ya gagara Sabida rashin zo ban tsafin da ya d auki shekaru yana sadaukar da ran mutane , amma cikin  kan kanin lokaci komai yana so ya ta bar bare masa .

***************

? ?Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin ahalin.Tsakanin Big Boss da Abla wani irin soyayya suke yiwa junan su mai tsaya wa a rai , mai cike da burgewa , ga cikin su da suke raina cikin so da kulawa , a kullum basa  kaunar ran d aya ya  baci shiyasa suke wa junan su wani irin so na ban mamaki. Gashi kusan duk bayan kwana biyu sai ya kaita gidan Ammimi, sosai sha kuwa da soyayya ya shiga tsakanin su , duk da Abla har yanzu batasan cewa mahaifiyarta ce ba , yadda Ammimi da Big Boss suke kula da ita ya wuce a fasalta shi, dan sosai suke bata kulawa na musamman da d?kkan iyawar su.?
?
*******
HARRY

Harry kuwa linkafa ta cigaba tunda ta samu 500k a romance ta cigaba da harkar ta , Indai zaka bata kud i toh in ka ta bata ba wani abun bane , sosai take samun kud i shiyasa cikin  kan kanin lokaci san duniya ya shiga zuciyarta ko Tuna n1n g1da batayi sai yadda zata tara manyan kud ad e kamar yadda taga  yan matan suna fantamawa da kud i. A yanzu ta kai Indai zaka bata kud i masu yawa dan ta baka kanta ba wani abun bane,  kawayen da tayi  yan duniya sosai suka bud e mata kai da d abi un su marasa kan gado, dan sau da dama tare suke kwana da maza a cewar su d akin ne suka d anyi kad an musamman idan suka dawo daga club , ga shaye Shayen ta da ya  kara gaba sama da yadda take a gida , yanzu sosai ta nunka shaye shayenta . Kusan samarin da suke zuwa Wajan su suke kawo musu abubuwan maye da zasuyi mankas su bugu. Haka Harry ta ke rayuwar ta ko tunanin halin da  yan gidan su zasu shiga bata yi, burin ta Kawai tayi kud i, itama ta ci duniyar ta kafin ta koma ta auri Big Boss ko ta halin  ka ka.
*******

A cikin gida ma sai san barka dan sosai soyayya da sha kuwa ta  kana shiga tsakanin su ,har zuwa yanzu kuma Abbu bai  kara musu maganar da yayi musu ba , ko waccen ta soyayyarta take hankali kwance , a hakan Mamy ta fahimce su gabaki d aya saidai ta kallesu tayi murmushi. Yesmeen ce har yanzu ta kasa fito da miji cikin samarinta , dan adole ko anaso ko ba aso Big Boss zata aura shiyasa gabaki d aya ta dena kula su ,tunaninta yadda zata Auri Big Boss shine kawai a ranta .

Baby kuwa tun marin da Sauban yayi mata ta tsiro da wani d an iskan hali, duk lokacin da take falourn idan ya shigo zata tashi ta koma d aki ko da kuwa hira take , idan kuma tazo ta same shi haka zata fasa zama a falourn ta koma d aki, kullum cikin gudun had uwa dashi take , tun baya fahimta har ya gane hakan, daga  Karshe ma sai ta dena fitowa falourn sai ta tabbatar baya cikin gidan , a d ayan  bangaran kuma soyayyarta take zubawa da Anwar tunda yace zai turo . Sau da dama Bobo taso yaka mata burki amma Sauban sai ya hanasa , daga  karshe sai ya rabu dasu kawai ya zuba musu idanuwa , duk yadda Baby take gudun Sauban yana ankare da hakan, daga  karshe Sauban sai ya dena shigowa falourn lokacin da yasan tana ciki. Gabaki d aya ya canza , baya dogon maganar da yake yawan yi , duk yadda su Mamy suka tanbayesa meke damunsa ya ki fad a musu , sai dai yace ba komai ,kullum cikin ro kan Bobo yake akan kar yayi wa Big Boss magana , su Mamy tun suna magana har suka  kyalesa, babu yadda su Abbu basuyi dashi ba amma sai yace musu babu komai.?
? ?Yanzu ma Baby tsaye take a falourn Sabida babu kowa a cikin sa , wayarta kare da kunnanta da alama waya take Sabida yadda take faman sakin murmushi akai akai,  I love you too , shine abunda ya daki kunnuwan Sauban lokacin da yake shigowa cikin falourn, a rikice ya juya saitin inda take da alama batasan da shigowar sa ba , sai faman sakin murmushi take ita kad ai . Sabida tsananin  bacin rai bai san lokacin da ya  karasa Wajan ba sai fusge wayar da taji kawai anyi, a kid ime tajiyo , Sauban da ta gani ne ta d auke fuskarta  Wayana  ta fad a cike da d an tsoro, amaimakon ya bata wayar sai ya bugata da  kasa ta fashe , cikin  bacin ran da bai ta ba ba ya furta  Da wa kike waya ? Lokaci d aya Baby taji tsoro ya kamata amma duk da hakan bata bashi amsa ba sai wuce wa da tazo zatayi , cikin  karfi ya finciko ta  Na ce da wa kike waya ? Yadda yayi mata tsawan itama ranta ya  baci sosai  Miji na  ta bashi amsa , what ya fad a da d an  karfi  Ni kike cewa mijin kine ? Wait kina san sa ? Tsuke fuskarta Baby tayi dukda yadda taga  bacin ransa ga tsoran da take ji itama  Ina san shi sosai , I can t leave without him ta fad a masa, hannu ya d aga zai wanka mata mari sai kuma ya d?n kule hannun sa tare da dukan iska , Daidai lokacin da su Fanan suka shigo falourn, hannun sa kawai yake jijjiga wa hatta yanayin sa ya canza gabaki d aya , yadda Fanan taga ya koma ne ta tsorata cikin sauri ta nufi hanyar d akin Mamy dan ta sanar da ita . Tana bari wajan shima ya bar falourn cikin  bacin rai , Baby ma a guje ta wuce d aki bata san ya akai ba sai ji taki tana kuka. Sauban na fitowa waje ko side d in da Bobo yake nufo sa bai kalla ba sai mota da ya shiga , ciki wani irin speed ya tayar da motar a guje ya bar gidan , Bobo na ganin hakan ya bi bayansa a cikin mota a guje kamar Wanda suke shirin yin tseran mota . Yadda Sauban yake tu ki zaka tabbatar ba a cikin hankalin sa yake ba , driving kawai yake ko kallan gabansa ba yayi, Bobo na bayansa shima a guje yana kiransa a waya amma ya  ki d aga wa , duk yadda sojojin da suka biyo su sukayi su kamo Sauban abun ya faskara sabida yadda ya bawa motar wuta sosai , a daidai kwanar da ya zo sha a guje wata babbar trailer tayi gaba da motar sa . Gabaki d aya motar sama tayi tare da kifewa  kasa& ..

Hmmmmmm& &

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 37

Cikin sauri driver ya fito yana furta  Innalillahi wa inna ilaihi raji un , dattijo ne sosai, yadda ya duburburce ba  karamun tausayi zai baka ba , gashi ya kasa  karasawa inda motar Sauban take . Bobo na  karaso wa wajan ko gama kashe motar baiyi ba ya fito daga cikin ta , saura kad an shima ya fad i a wajan . Cikin sauri ya nufi motar Sauban , Captain na binsa a baya sai sojojin da sukayi musu combo suka kare wajan. Saida sojojin hudu suka d aga motar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login