Showing 285001 words to 288000 words out of 347251 words

Chapter 96 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1495

?Sai da suka kusa 20 minutes a falourn su kad ai kafin su Aunty Nusaiba suka shigo d akin ita da Aunty Mubina ( Amarya )da kuma Hajiya Kareema .?
? ? ? ?  Masha Allah, gashi nan kun fito tass kamar zana ku akayi , tubarkallah Masha Allah  . Cewar Aunty Nudaiba.  Dan murmusawa su Aunty Mubina sukai kafun Hajiya Kareema ta furta  ku taso yarana muje , bamu da lokaci kallan juna sukai su Abla sabida yadda kan su yake  ko karin kullewa , da far1 zuwan su Mamy , yanzu kuma ga zuwan su Aunty Nusaiba , basu da wani za bin ne sai su bisu shiyasa babu musu suka mi ke tare da biyo su. Su Hajiya Nusaiba suna gaba su kuma suna bayan su, suna tafiya zuciyar su na harbawa dum dum ba tare da sunsan dalilin hakan ba .
? ? ? ? Ganin sun nufi part d in Abbu gabaki d aya sukayi tsuru tsuru , ko wannan su tunanin dalilin zuwan falourn Abbu suke duk da ba yau aka fara hakan ba.?

Suna shiga Abbu sukatar a falourn sai su Ammimi dan ko Mama da Didi basa cikin falourn yau . Abla mamaki ne ya kamata sosai ganin su Little da manyan kaya , dan tunda ta sansu bata ta ba ganin su da manyan kaya ba , harta shi gogon nata dan kusan kullum  kananan kaya ne a jikinsa . ?
? ? ?Tunda Suka shigo su Bobo suke kallan su ta  kasan ido , kowa ya zubawa matar sa ido , ganin gani suke kamar canza musu a kayi . A  bangaran su Baby basu san me ke faruwa ba shiyasa lokaci zuwa lokacin suna satar kallan su , dan suma manyan kayan da suka gani a jikin su ba  karamun mamaki ya basu ba , gwanda Baby da Sauban yake sakawa lokaci zuwa lokaci .?
? ? ?Sai da suka gaishe da su Abbu tukunna suka samu waje daga side d in su Mamy suka zauna.
? ? ? ? ?Tun shigowar su falour tasan baya ciki,amma duk da haka bata gama gasgatawa ba sai data d an  kara satar kallan inda su Little suke taga baya ciki. Gashi duk da dare ne babu wanda zai ce had uwar manyan kayan bata haska su ba. Gyara zama Abbu yayi sosai yana kallan su , kafin ya ce komai yasa Uncle Isma il ya bud e musu taro da addu a. Ko da ya gama bai ce musu komai ba sai nasiha da bin iyaye da ya nutsar dasu. Abun mamaki babu Hjy Falmata da Harry a falourn, harta Hjy Sa adatu da  yar ta Yasmeen basa cikin falourn dan ko meeting d in d azu da aka ce musu suzo  kin zuwa sukai gabaki d ayan su , shiyasa suma su Mamy duk suka share su.
? ? ? ? ?
? ? Shiru ne ya d an biyo baya na wasu mintuna kafun Abbu shima ya d anyi nasiharsa kafun yazo kan maganar da ya tara su dominta .  Nasan wasu daga cikin ku suna mamakin wannan kiran da akayi muku, duk da ba saban abu bane amma ya zama ha k kin mu kuma mu sauke nauyin da Allah ya d ora mana. Alhamdulillah gabaki d aya munyi abunda ya dace yanzu saura biyayyar ku a garemu, bazan ja abunda da tsaho ba , ina tabbatar wa da gabaki d ayan ku, a rana irin ta aka d aura muku aure , aure kuma bada  yan uwanku na bare ba , face  yan uwan ku na jini. Gabaki d aya wani irin harbawa zuciyoyin su sukayi sabida jin abunda yake fad a , dan ita Fanan ji tayi kamar jiri jiri yana neman shigarta , fargabar su gabaki d aya ba  a kan auran bace yanzu face da wanka aka d auka , Baby kamar zatayi kuka amma haka kowa ya d aure babu wanda yayi magana , Abla kuwa zuru zuru tayi jin abunda Abbu yace , sai kuma murmushi da ya  kwace mata dan sai yanzu ta fuskanci dalilin hana su fitowa da akayi d azu.
? ? ?Maganar Abbu ne yasa ta dakata da tuna n1n zucin da take  Babu wanda za ayi wa dole a cikin ku, kuna da kwana biyu duk wacce taga bata amince da mijin da aka bata ba , ta zo ta sameni , dan ni da kaina zan raba auran, babu wanda za ayi wa dole . Abu na  karshe kuma  sai yayi shiru yana duba wasu files  wannan takaddun shagunan da aka bud e muke amaimakon bidi ar da zakuyi, akwai mai magana ? Shiru duk sukayi kowa ya kasa motsawa a cikin su . Ganin sun  kasa magana Uncle Kabeer ya furta  Mun gode sosai Abbu, Allah ya  kara arziki gabaki d aya suka amsa da Ameen , suma su Fanan cikin zuciyoyin su duk suka amsa dan bakin su yayi musu nauyin da bazasu iya cewa komai ba . Shima Abbu ya fahimci yadda suka kasa sakewa shiyasa ya furta ya sallame su. Jiki a sanyaye sukayi masa godiya da addu ar da saida ta saka shi ya murmusa sosai kafin su mu ke ciki a sa bule zasu bar falourn . Su Bobo kamar wanda ake tsikara gabaki d aya sun kasa motsawa , jira kawai suke su fita sai su biyo su a baya suma .?
? ? ?
? ?  Wait  shine kalmar da ta daki kowa na falourn, yadda akayi maganar a fusge yasa gabaki d aya kowa ya kalli wajan da muryar ta fito duk da kasancewar sun san wanene mamallakin muryar . Fuskarsa ba a sake take ba kuma ga a had e ba ya  karaso cikin falour, yanzu ma cikin wani yadi mai shegen kyau da santsi, Abla kasa d auke idanuwanta tayi daga kansa sabida bata ta ba ganin sa cikin irin wannan shigar ba ,kansa baby hura da gyaran gashin kansa da yayi masifar yi masa kyau ba kad an ba , wani irin turare ne mai sanyaya zuciya , gashi mara hayaniya ya saka a jikinsa . Da hannu yayi musu alamar su koma su zauna . Babu musu kuwa duk suka zauna suna jiran jin abunda zai ce . Wasu files Big Boss ya mi kawa Uncle Kabeer . Da mamaki Uncle Kabeer ya kallesa sabida bu katar 'karin bayani da yake so. Sai da ya mula dan kansa tukunna kafun ya soma magana  Bayanin takardur asibitinta ne da gidan marayun da ta zauna, da gaske ne she s your daughter a zabure Uncle ya mi ke tsaye har yanzu bai fahimci abunda Big Boss yake cewa ba , a hankali ya furta  Mai kake nufi Farooq?  Dan shiru ne ya biyo baya na kusan sakanni 60 kafin ya _arta hannunsa zuwa saitin inda Arwa take  Uncle ! She s your daughter  , wara idanuwanta Arwa tayi , lokaci d aya taji wani irin hawayen da batasan ko ta ina bane yana  ko karin sakko mata a idanuwa , cikin sauri ta dam ke hannun Abla da ke side d inta.?
? ??
? ? ? ?Duk da Nani ta fad i hakan amma gabaki d aya sai maganar ta zowa kowa kamar a bazata . Babu wanda baiyi farin cikin hakan ba . Tsabar murya Uncle baisan lokacin da yayi sujjada ba yana yiwa Allah Godiya . Gabaki d aya kasa d agowa yayi saida su Bobo duka d ago da shi , cikin su Abla babu wanda baiyi hawaye ba , ganin abunda Uncle yayi , ga kuma  karin farin cikin da ya same su , su kansu kowa murmushi yake dan harta su Mamy saida suka g?e  kwallar da ta tarar musu a cikin idanuwa. Dan tabbas Uncle mutum ne , ya cancanci ko wace irin kyautatawace , sosai Arwa take kuka , bata sani kukan farin ciki zatayi ko kuma akasin hakan. A hankali Abla ta soma tapping bayanta alamar tayi shiru itama tana g?e hawayen da yake  ko karin sakko mata a kan fuskarta .?
? ? ? ?
? ? ? ?  Ya isa haka Daughter, yanzu ba lokacin kuka bane kinji? Cewar Uncle Isma il da yake kallanta , a hankali Arwa ta jinjina kanta tana share hawayen fuskarta . Allah sarki Uncle Kabeer idanuwansa gabaki d aya ja sukayi sai kallan yadda Arwan take kuka yake , cikin  kasan zuciyarsa kuma godiya da kirari kawai yake wa ubangijinsa , ga addu o in da yake yiwa Big Boss da ahalin gidan wanda shi kansa bazai ce ga adad1n addu ar da zaiyi musu ba .?
? ? ? ? ?Duk gabaki d aya sun fahimci yadda Uncle Kabeer yake bu katar ganawa da  yarsa , dan ba  karamun halacci yayi wa a halin gidan ba shiyasa gabaki d aya aka yi addu o i da ga Allah , sannan aka tashi cikin taron gabaki d aya . Ammi da su Mamy gabaki d aya suka tattara kan su Baby suka tafi da su , sai a lokacin Uncle Kabeer ya samu damar ke bewa da  yarsa , Arwa na ganinsa ta rungumesa tana sakin kuka  kasa  kasa . Shima dauriya ce kawai irin tasa yake yi , gashi ya kasa magana sai tapping bayanta da yake alamar lallashi , a hankali Arwa ta furta  Ina sanka Baba na . Sosai Uncle ya murmusa har saida ha kwaransa suka fito waje , ga wani hawaye da yaji ya sakko masa . A jiyar zuciya ya sauke yana  kara rungumarta  Nima ina sanki sosai  . Murmushi Arwa ta saki tana kallansa kafun ta furta  Dagaske ? Kansa ya jinjina mata tare da share mata hawayen da ya d an sakko mata  Yau ba ranar kuka bace, stay happy always , Allah ya albarkaci rayuwar ki  hawayen fuskarta be dena sakkowa a face d inta ba a haka ta amsa da amin. Sun d an jima sosai kafin ya sa ta koma cikin gida tunda dare yayi shi kuma ya koma falourn Abbu da yasan su Big Boss har lokacin suna ciki.?
? ? ? ? ?Abla kai tsaye part d inta ta koma sabida Mamy da ta kora ta . Tana zuwa wanka kawai ta somayi tare da saka kayan bacci mai d an kauri a jikinta , sai humra da ta saka . A kan bed ta zauna tana kiran dawowar sa dan har yanzu bata dena mamakin auran su Baby ba kamar Almara , tun tana saka ran dawowar sa har bacci ya d auketa bai shigo ba .
? ? ? ? ?
? ? ? ?***Su Bobo kuwa koda suka fito trying number matan su sukeyi amma ko wacce wayanta switch up , gashi babu damar suje part d in yanzu. Duk wata hanya da suka san zasu same su , su Mamy sun toshe wannan hanyar , babu yanda suka iya dole haka suka ha kura suka nufi part d in su .
? ? ? ?
? Su Baby ma tunanin auran da aka ce anyi musu da rashin sanin ko wanene angon yafi komai d aga musu hankali . Basu zauna wani hira bai ko wannan su ya kwanta da tunani fall cikin zuciyoyin su . Ko da Arwa ta dawo d akin sun kwanta shiyasa itama ta samu waje ta kwanta sai faman murmushi take, moment d inta da mahaifinta sosai ya tsaya mata cikin zuciyarta.

***** Lokacin da ya koma part d insa murmushi kawai yayi kad an tare da  karasa kan bed d in da take , d an rankwafowa yayi kad an tare da kissing goshinta , Abla har saida ta d an motsa amma bata bud e idanuwanta ba sabida yadda baccin ya soma cin  karfinta , gyara mata kwanciyarta yayi sosai tare da lullu beta da duvet .?
? ? ? Sai da ya sake wanka ya saka kayan bacci tukunna ya kunna system d insa da yake yawan anfani da ita akwana kinan, yanzu wani aikin yake yi a cikin sa , sosai ya mayar da hankali a kan abunda yake . A wannan karan ma sai da ya raba dare sosai yana aiki cikin ta , sai da tare ya tsala sosai ya kwanta , tare da rungumo Abla ta koma jikinsa , a haka sukayi baccin nasu rungume da zuna .


THE NEXT DAY?
Yau ma su Mamy basu bari su Fanan sun had u da mazajan su ba , sai phone d in su da aka mi kawa ko waccen su. Ko da aka basun ma babu wanda yabi ta kanta , dan har yanzu basu dena tunanin auran ba , gashi abunda ya fi damun su rashin sanin ko wane ne mijin da basu yi ba . Suna gama breakfast aka cigaba da musu gyara, babu wanda ya sake bi takan su Falmata duk da su Mamy sun bu kaci ayiwa Harry gyara da su Fanan amma suka nuna basa bu kata shiyasa suma suka rabu da su ko sau d aya kuma babu wanda ya kuma bi ta kansu dan duk cikin su Ammi da Mamy suna da zuciya , ko sau d aya basu kuma bu katar Inda suke be balantana su saka su a cikin sabgar su.?

*********
? Sunshine ? Cewar Abla tana kallan Big Boss da bai dad e da shigowa ba .
?Hannunsa ya mi ka mata alamar tazo , babu musu kuwa ta nufi inda yak1n. Akan laps d insa ta zauna tare da jingina kanta a kafad un sa shi kuma ya d ora hannunsa akan cikinta da kullum yake  kara tasowa  Am sorry! Na barki kina ya jira ko? Girgiza masa kai Abla tayi tana d ora hannunta d aya akan sumar gashin kansa  Ai nasan abubuwa ne sukayi maka yawa shiyasa. Amma&  sai kuma tayi shiru tana kallansa. Shima kallan nata yayi  Amma me ?  Dan shiru Abla tayi sai kuma ta sake kallansa . A hankali ta furta  Auran su Fanan dagaske Abbu yake ? Wane ne mijin su? Yaya Little fa Fanan yake so, Yaya Prince kuma Arwa, Yaya Bobo kuma Eshaal, sai Yaya Sauban kuma Baby& " cikin sauri kuma ta toshe bakinta tana zazzare idanuwa dan bata san lokacin da ta fara fad a ba. Hannun ya zare daga bakinta  Oh already kin sani kenan? Fiki fiki tayi masa da ido, ganin hakan yasa ya matso da fuskarsa daidai saitin tana har suna jin nunfashin junan su  Now tell me . Farooq kuma wace ce budurwarsa? Ajiyar zuciya ta soma saukewa , cikin sauri tayi  ko karin tashi amma sai ya rigata , both hannayensa ya saka ya zagayo  kugunta yanda bazata tashin ba .  Oya tell me ! Ya fad a da wani irin salo da saida tsigar jikinta ta shi, murmur ta soma yi da bakinta , sai ta kasace masa komai dan gabaki d aya ya kashe mata lakar jikinta.
?
? ? ?Hannayenta biyu ta saka ta zagayo wuyansa dashi, a hankali kuma tana sosa masa kansa , saida takai bakinta daidai saitin kunnunsa kafun ta rad a masa  Mijin Ibtissam , giran sa d aya ya d aga mata tare furta  Really ? Yana  kara matso da fuskarsa daidai tata , kamar wanda yake  ko karin had e lips d in su waje d aya . Murmushi Abla ta saki tare da jan hancinsa har saida ya d an ja baya .  Kara sakin dariyar tayi sosai sabida yadda taga ya  bata fuska.?
? ? ?
? ?Cike da tsokana ta sumbaci lips d insa ,?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kamar hakan yake shima ya ki sakin lips d in nata , kusan 2 minutes yana a haka kafun ya zare lips d insa yana mi kewa tsaye tare da ita a jikinsa  almost a week kina mun wayo . Ki shirya biyan kwanakin nan now . Cike da tsoro Abla ta zaro idanuwanta , zata soma masa complain d inta na kwana biyu ya had e lips d insu. Tsoro ne ya d an kama Abla sabida last be mata da sau ki ba shiyasa take tsoro.

Big Boss kusan mantawa yayi da cikin dake cikin Abla, dan sosai ya murjeta san ransa, duk cizo da ya kushin da take masa bai  kyaleta , har saida ya samu nutsuwa sosai. Sai a lokacin ya soma jin shash she kar kukanta da take masa. Cikin sauri ya mayar da dubansa kan cikinta da ta d ora hannunta d aya a wajan .  Ya Allah , ya fad a  kasan zuciyarsa , hannunsa d aya ya saka ya zare hannunta da ta kulle fuskarta. Cikin sauri Abla ta  kwace hannunta tana  kara kulle fuskarta .  Kara matsowa kusa da ita yayi  Are angry with me ? Kuka kike ? Ya fad a a sanyaye , girgixa kanta Abla tayi tana juyar da fuskarta gefe  Ni ba kuka nake ba , abune ya shigar mun ido , ta  karasa kamar me shirin sakin wani kukan. Ganin yadda ta bashi baya yasa ya kwanta daga bayanta yana matso da ita jikinsa  Am sorry! Ya fad a a hankali, a jiyar zuciya Abla ta sauke tana had e kukan ta , a shagwa be ta furta  Ni fa abune ya shigar mun cikin ido, kuma&  sai ji tayi ya  karasa mata  Kuma I hurt you . murmushi ta d ora sosai kan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login