Showing 318001 words to 321000 words out of 347251 words

Chapter 107 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1461

su Mamy suna tsaye a wajan sabida fitar Dr da suka gani cikin sauri, tun kafun su  kara so kuma aka bud e d akin theatre wata nurse ta fito sai faman zufa take fuskarta cike da fara a  Congratulations Allah ya sauke ?ta lapiya tare da Babies d inta, wani irin hamdala suka sauke gabaki d ayan su . Ganin kowa ya kasa magana Dr ya furta  Explain well Nurse Afifa, naji kince Babies  , washe ha kwara wacce aka kisa da Afifa tayi sai faman satar kallan Bobo take .  Eh Dr , saida mu godewa Allah, ta haifi  yan uku, duk kuma suna cikin  koshin lapiya , cikin sauri Bobo ya furta  triplet ? Tana cewa  E , ya juya zai bar wajan sabida kukan da ya zo masa , amaimakon kowa aga farin ciki a tattare da shi sai suka ga sa banin hakan dan duk wanda ka kalla  karfin hali kawai yake yi, kowa zuciyarsa tayi rauni a wannan lokacin , farin ?1k1 ko akasin hakan. Wanne zasuyi a ciki , babu wanda ya fad o musu arai kamar Big Boss , gani suke kamar zai dawo.
? ? ? ? ??
? ? ? ? ? Ammi ce ta saki ajiyar zuciya tana kallan su Mamy  Mamyn yara tunda kina nan ni bari na koma gidan , bansan a wana hali yarancan suke ba . Duk abunda kuke bu kata sai su kawo mutu.  toh yaya  kawai Mamy tace, Ammi bata jira an fito da Abla ba ko yaran ta bar asibitin.
? ? ? ? ??
? ? ? ? ?***** Tana komawa g1da su Fanan da suka tsaya a bakin part d in su sukayi saurin nufar ta,  Ammi ya jikin su ? Kusan a lokaci d aya sukai mata tanbayar kowa kaga fuskarsa a tsorace cike da fargaba. A maimaikon ta amsa musu sai kuma ta furta  mai yasa kuka tsaya anan ? Ko ba kwasan komawa asibitin? Da sauri suka furta  muna so Ammi , sai kuma Fanan cikin sauri ta furta  uhm Ammi& Ammi , kallanta Ammi tayi sosai kafun ta ri ke hannunta su soma tafiya  ?Lapiya yanzu. Ku bari kuyi wanka ku shirya sai ku koma asibitin , kanta Fanan ta Jin kina asanya ye , ji take kamar wani abune zai same su. Jikin su a sanyaye suka koma cikin falourn. Suna shiga sukayi saurin jan burki ganin Mama da Didi zaune a cikin falourn . Cike da mamaki Ammi ta furta  Yau kuma a falour kuke zaune ? Yadda tayi maganar cike da mamaki ganin su zazzaune kamar cikin damuwa . Basu amsa mata ba , sai tanbayar da suka jefa mata  ina kuka je ? Ina ragowar mutanan gidan? Ganin yadda Ammi tayi shiru ne Didi ta furta  karki  boye mana komai ki fad a mana ,  karasa shigowa Ammi tayi cikin falourn tana zauna sosai akan kujera  Dama munje asibiti ne.. a rud e suka had a baki wajan furta  asibiti? Wane ne bashi da Lapiya ? , yadda taga hankalin su ya tashi sosai ne yasa ta kasa fad a musu gaskiyar maganar.  Abla ce take labour , amma yanzu Alhmdllh da na baro su ta sauka lapiya . A zabure su Fanan suka kalli juna jin labarin haihuwar Abla . Jira suke suji mai aka samu amma kuma sai Ammi ta dakatar da su akan su had a abincin da za a kai asibiti. Babu musu sukabar wajan , farin ciki sosai ya bayyana akan fuskokinsu .  Didi Triplets ne dukan su godiya suka somayi Mama ta furta  Bamuga ta zama ba ai , yanzu sai mu shirya akai mu asibitin muga jikokin mu.
? ? ? ? ?Cikin sauri Ammi ta furta  Sun hana shiga yanzu sai Mamy kawai suka bari a cewar dokar aikin su ne . Amma ma tabbata ko zuwa anjima ne zasu iya sallamo su . Gabaki d aya sunyi na am da maganganun ta shiyasa suka soma kiran su Mamy suna tanbayar mai jego. Daga ydda Mamy taji muryar su ta san Ammi bata fad a mata fad a musu komai game da su Abbu ba .
? ? ? ? ?
? ? ? ****** Cikin  kan kanin lokaci su Baby suka gama kammala abincin da ?sukayi, gabaki d aya suka saka su a cikin manya manyan jakar abinci da duk abunda za a bu kata, sai fresh lemo da ruwa katan hud u da suka d auka, lokacin Ammi ta had a wani babban kawati da zasu tafi dashi can. Da ka kalli fuskar su zaka fahimci duk sun  kagu suje asibitin. Sai da sukai wanka gabaki d ayan su, sannan suka fito .?
? ? ??
? ? ? ? ? Ammi zamu tafi , kallan su Ammi tayi da take zaune a falourn.  ku kula, yanzu Aunties d in ku zasu fito ku tafi, agaishemun da masu jiki , tana fad ar hakan sai ga Hajiya Kareema da Amarya Mubina duk sun fito, kowa kaga fuskarsa zaka ga zallan farin ciki da annashuwa akanta . Sai ga Amal da Kubra suma sun fito ko wa fuskarsa da murmushi akanta .
? ? ? ? ?Basu  bata lokaci ba suka nufi asibitin cikin  kan kanin lokaci.
? ? ? ? ?
? ? ? ? ?Lokacin gabaki d aya su Bobo basa wajan sun tafi masallaci , su Victor ne suka d auko musu gabaki d aya kayanyakin su tare da musu jagora zuwa inda suke .?
? ? ? ? ?
? ? ? ? ?Lokacin da suka shiga cikin d akin a zaune suka tarar da Abbu kan kujera , hannunsa d auke da waya, sai Little da har lokacin yake kwance .
? ? ? ? ?
? ? ? ? ?Allah sarki Fanan , tunda tashigo take binshi da kallo, a fakaice take goge  kwallar da take tarar mata cikin idanuwa. Su Hajiya Mubina duk sunyi mamakin ganin Little a kwance , dan basusan da rashin lapiyar sa ba, dan har zuwa lokacin bayan su Baby babu wanda yasan har His Excellency aka kwantar.
? ? ? ? ?
? ? ?A maimakon su nuna basu san da rashin lapiyar Little d in ba , duk sai suka yiwa Abbu ya jiki. Sai da sukaji su Baby suna masa ya jiki sannan suka ankara.
? ? ?Ko cikakken mintuna 4 basu yi ba , Bobo ya turo  kofar bakinsa d auke da sallama  kasa  kasa . Akan Abbu ya fara d ora kallansa , kafun su Uncle da suke bayan sa shigowa d akin.?
? ? ?
? ? ? Har kan kujerar Bobo ya  karasa dan shi gabaki d aya bai kula da mutanan da suke cikin d akin ba .  Abbu are you okay ? Akwai inda yake maka ciwo ? Kana bu katar wani abune ? Girgiza masa kai Abbu yayi yana bin fuskarsa da kallo  Lafiya ta  kalau. Ameer ? Daughter? Shigowa ciki sosai prince yayi jin Abbu ya kira sunansa ,  kwallar data tarar masa yayi saurin gogewa cikin idanuwansa yana  karasawa wajan Abbu.  Abbu ya jikinka ? Ya fad a a sanyaye yana  kara kallan Abbun. Gashin kansa Abbu ya d an shafa  Don t worry naji sau ki sosai , okay ? Everything will be alright okay? , kansa shima Prince ya jinjina a hankali.  Ina Abla? Cewar Abbu bayan ya  kara kallan gabaki d aya mutanan d akin. Shima Bobo sai a lokacin ya kula dasu.?
? ? ??
? ? ?  Abbu congratulations, you are now a grandfather . Da sauri Abbu yayi  ko karin mi kewa Bobo ya furta  Abbu yanzu mutum d aya ne zai iya zama da ita , sai zuwa anjima za a fito da ita , please ka huta kafun lokacin.  kansa Abbu ya jinjina a sanyaye, sai kuma ya mi ke ya nufi kujerar da take gaban gadon Little. Sosai fuskarsa ta fad a kamar wanda yayi watanni yana rashin lapiya . Hannunsa d aya Abbu ya mana tare da kissing d insa . Everything will be fine kaji? Ya fad a cikin zuciyarsa kamar Little d in zai jisa .?
? ? ??
? ? ? ? Eshaal tunda Bobo ya shigo take kallansa ganin yadda fuskarsa tayi red red , gashi shima kamar wani mara lapiya , tana gani ya d auki phone d insa ya bar d akin , a hankali bayan kusan mintuna 5 itama ta sa?1 jiki ta fita, Dai dai yana gama wayar, bata ce masa komai ba sai hannunsa da ta kama kamar wani  karamin yaro , shima kuma bai musa ba ya cigaba da bin nata , sai da tazo dai dai wata bishiya mai inuwa ga kujera a wajan tukunna ta tsaya , ganin babu kowa a wajan sai su. Kallansa tayi sosai fuskarta d auke da murmushi .  it s okay komai zaizo da sau ki ko? Kansa ya jinjina mata , bai yi magana ba sai binta da kallo da yake yi kamar bai ta ba ganinta ba .
? ? ? ??
? ? ? ? Hannunsa d aya ta kama a hankali tana matsa masa tare da zaunar dashi kan kujeran wajan.  Kana jin yunwa? Kanshi ya girgiza mata alamar  a a , kamar mai tunani sai kuma ta kuma furta  akwai abunda kake bu kata?  nan ma still girgiza mata yayi alamar a a sai matso da ita da yayi jikinsa , yana d ora kansa akan jikinta a yadda take a tsayen, hannunsa biyu kuma yayi hugging d inta a haka.?
? ? ? ??
? ? ? ?  My heart is beating to past.. ya fad a a hankali, d an d agowa da fuskarsa tayi itama tana kallansa  I will always tray by your side . Okay?
? zai kuma magana wayarsa tayi d an  kara ganin mai kiran yasa ya d auka ba  bata lokaci tare da karawa akun nansa , banji mai akace ba sai  okay , da ya fad a yana kama hannunta sai kuma yayi kissing forehead d inta suka bar wajan zuwa d akin da su Abbu suke.?
??
? ?Tana shiga d akin suka bar Asibitin shida Sauban , har ?zuwa lokacin kuma Little bai farka ba . Ga Abla itama da babu wanda ya ganta , sai Mamy da fito ta d auki trolley d in da aka taho wa Abla dashi, da kuma hot wata . Sai a lokacin take sanar dasu Maza biyu da Abla ta haifa da mace d aya .
? ? ? Allah sarki Abbu har da d an hawayensa ba farin ciki, da kuma tausayin kansu da kansu da yake .

*******  karfe 8:10pm na dare lokacin Mamy na zaune tare da ita , sai Aunty Mubina da take tare dasu ?sabida su Eshaal tun bayan magrib suka koma gida ita da su Prince.?
? ? ?Wani irin ihu Abla ta saka lokacin da ta farka da Allurar baccin da akai mata ta sake ta . Sosai take ihu da yayi mugun razana su Mamy. Cikin sauri ta fita daga d akin tana kiran Dr, Aunty Muby duk yadda taso Abla tayi shiru abun ya ci tura , ko bud e idanuwanta batayi , sai kuma da ihu da take tana  ko karin sauka daga kan gadon da take , kamar waccen bata cikin hankalinta . Cikin sauri nurse 3 da Dr suka shigo d akin ganin condition d inta. Nurse ne sukayi kanta dan su ri ke ta duk da idanuwanta a kulle suke sai da ta kusa tsonewa d aya daga cikin idanuwa , a tsorace suka ja baya gabaki d ayan su , gashi ba asan hankalinta ya tashi cikin wannan condition d in da take .
? ? ?
? ? ? ?Dr d in ne ya kalli nurse d in  ku d auko yaran daga cikin glass . Babu musu dukan su suka fita cikin sauri, a hankali Dr d in yake furta  ki kwantar da hankalin ki please , calm down , amma kamar  kara zugata yake , kuka kawai take hankali a tashe, idanuwanta da ta bud e sunyi bala in ja , ita kanta ba sosai take gani ba , ga kanta da ya soma yi mata ciwo mai tsanani sabida kukan da take da d aga hankalin da tayi.?
? ? ? ?
? ? ? ?Nurse d in suna shigowa da yaran, Bobo , Sauban da su Eshaal da suka shigo da jakunkunan abinci suma suka shigo cikin d akin. Gabaki d aya dakatawa sukai ganin condition d in Abla , nurse mai d auke da Baby abun Babyn pink da alama mace ne ta nufi Abla da ita , amma yadda tayi mugun zabura sai da ya tsoratar da nurse d in hannunta har rawa yake , da sauri Bobo ya kar bi Babyn, da take bacci, kallanta yake sosai, lokaci d aya kamannin ta ya fito da Big Boss , da kuma lokacin da Little yake yaro dan ita kawai mace ce sai haske da ta d an fisa . Sosai murmushi yake su buce masa akan fuska bayan ya sun bac1 yarinyar .?
? ? ? ?
? ? ? ? ? Kallan Dr d in yayi  karku damu, zamu shawo kanta , yanzu Babyn basu da wani matsala ko? Kansa Dr d in ya jinjina masa  Alhamdulillah they are healthy now , amma a ko wana irin lokaci dasu soma kuka sabida da yunwa a tattare da su , tun zam zam da dabinon d azu da ka basu babu komai a cikin su, and before that a bata abu me ruwa ruwa da zai d umama mata cikinta Kallan Dr d in ya kuma yi kafun ya kuma furta  Babu matsala . Da haka Dr suka fita da nurse d in.?
? ? ? ? ??
? ? ? Suna fita Abla ta saka hannayenta duka biyu ta kulle fuskarta tana kuka , irin kukan da yake fitowa tun daga  kasan zuciya . Yadda su Baby suka ga tana kuka sai suma suka soma kukan.
? ? ??
? ? ?  Lil.. cewar Bobo lokacin da yake zama a kujerar kusa da gadon. Bata d ago ba kuma bata dena kukan da take ba . Shiru Bobo yayi na  yan seconds kafun ya kuma furta  Common look at your children. Ko bakyaso Big Boss yaji dad i? Kin manta he promised you zai dawo ? Uhm ? Ko ya ta ba miki Al kawari bai cika ba ? Kanta Abla ta girgiza a hankali alamar a a, matso mata da Baby yayi sosai  Now look at your Little Lil, tana kama da Big Boss sosai, oya look at her , kinji , girgiza kanta Abla tayi alamar a a har yanzu fuskarta a kulle  Fine ! Zan fad awa Big Boss ko  ya yansa ma baki kalla ba . And also Little.. , turo bakinta Abla tayi lokacin da take d ago kanta ga fuskarta data  baci duk da hawaye , gabaki d aya su Mamy sai suka soma murmushi ganin daga cewa za a fad a wa Big Boss ta d ago. Bai ce komai ba ya mi ka mata Babyn  Look at her , you re now a mother of 3 , kinga yanzu banda kuka ko? Kallan Babyn Abla tayi duk da bata gama fahimtar abunda yake cewa ba , sai idanuwa da ta zubawa Babyn sosai da take bacci. Bakinta har rawa yake lokacin da take kallan Babyn, dan sosai suke kama da Big Boss dan ita kawai yarinya ce .  take her  , ya kuma fad a yana mi ka mata , ba musu ta amshe Baby idanuwanta ko  kiftawa basayi, ji take kamar shi take kallo a yanzu, sai kuma maganar da akai a Tv ya dawo mata cikin kunne , lokaci d aya tasa kuka tana rungume  yan, yadda ta rungumeta sosai a jikinta yasa yar1nyar ta soma kuka , da sauri Bobo ya amshe ta ya bawa Aunty Mubina ita, sai kuma Abla ta data kwanta a kan gadon tana kuka .?
? Babyn hannunta Mamy ta m1 ka wa Eshaal , sannan ta nufi wajan Abla tana d ago ta zaune , tare da gyara mata zamanta sosai  Ya isa haka , banasan wannan kukan kinji? Ki dunga maimaita Innalillahi wa inna ilaihi raji un cikin zuciyar ki. Indai kina jin magana ta yanzu ki dena kukan na maza . Ko yaranki baki d auka ba tun d azu , a jiyar zuciya Abla ta soma saukewa mai  karfi , a hankali a hankali ta soma goge hawayenta. Kunun da Hajiya Kareema ta zuba ta mi kawa Mamy. Mamy tana ta bawa taji bashi da zafi daidai wanda zata iya shane .  Oya maza shanye ki bani cup d ina . Girgiza mata kai Abla tayi, murya a sha ke ta furta  Bana jin yunwa &  Mamy bata bari ta gama fad ar abunda take san cewa ba itama ta furta  Umarni ne nake baki,maza ki shanye ki bani cup d in , turo baki Abla tayi tana kar ban cup d in da tun a shan farko da tayi taji ya koma mata kamar magani sabida d aci amma Mamy ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login