Showing 204001 words to 207000 words out of 347251 words

Chapter 69 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1481

suka sarawa motocin , a Daidai saitin su Mamy motocin suka tsaya , ?cikin sauri wani soldier ya zo ya bud e motar bayan. Wani farin takalmi ne ya zuro  kafarsa kafun mamallakin  kafar ya fito. ?Cikin shock da zaro ido Little ya furta  YAYA BIG BOSS & .


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 38

Shima Prince cikin sauri ya furta  Yaya Big Boss ? , Kallo d aya yayi musu da yasa cikin  kan kanin lokaci suka shiga taitayinsu. Fuskarsa gabaki d aya babu annuri a tattare dashi. Harta su Mamy mamakin ganinsa da sukai yasa babu Wanda ya iya motsawa a cikin su , Baby tana ganinsa jikinta ya soma rawa , cikin sauri ta  boye a bayan Mamy jikinta na karkarwa. Dan tun a makaranta da suka zo wani irin masifaffan tsoran sa ya shiga cikin zuciyarta.?

Murmushi His Excellency yayi , ko bai fito fili ya fad a ba sosai yaji dad in dawowar d an sa , dan ba  karamun kyewar sa yayi ba zuwa yanzu. Bud e d ayan side da akai ne yasa gabaki d aya kowa ya mayar da hankalinsa wajan. Sanye take cikin doguwar Abaya kallar ruwan  kasa , sai mayafin abayar data yi rolling dashi. Cikin wani irin shock su Hajiya Falmata suke binta da kallo ganin yadda gabaki d aya ta sauya musu cikin  kan kanin lokaci. Duk Wanda yaga Abla a yanzu tabbas zai shaida ba a wahala take ba , dan harta kumatunta sai da ya d an ciko ga wani irin kashe ido da take na musamman. Yasmeen tana ganin Abla ji tayi wani irin kukan ba kin ciki na san  kwace mata amma babu damar yin hakan, su Hajiya karima ne babu komai a ransu banda murmushi da suke saki ita dasu Amal dan harta Hajiya Sa adatu kamar tafi Yasmeen jin  bakin ciki.?
? ? ? ?

? ? Cikin  karin mamaki Mamy ta furta  Daughter kece dagaske ko kuma idanuna ne? Murmushi Abla ta sakar musu lokacin data  karaso wajan Mamy, tana  ko karin tsugunnawa Mamy tayi saurin ri ko hannunta  No my daughter, kar ki wahalar da kanki , taho mushiga ciki , ta  karasa tana jan Abla zuwa cikin part d in. Suma su Eshaal kasa bud e baki sukai , ko wa tsoran gaishesa suke ganin yadda ya d aure face d insa ?gashi ko kusa sun kasa barin wajan balantana su bi bayan Abla.?

Dadyn Eshaal ne ya murmusa tare da ri ke da  karaso wa wajan Big Boss yana kama hannunsa ? Finally My Son is back,come with me tunda yanzu ka zama  bako a cikin gidan nan. Yadda Dadyn Eshaal ya soma tafiya ne yasa Big Boss ya tsine face d insa kad an bayan mugun kallan da ya jefa wa Bobo,murmushi Bobo ya saki yana kashe masa ido d aya.?
? ? ? Yana barin wajan suka sauke wani irin ajiyar zuciya mai  karfin gaske , cikin sauri suka nufi cikin gida suma , Hajiya Karima da su Amal duk part d in su suka koma suma banda Yasmeen da Hajiya Sa adatu da suke ji kamar su bisu ciki suga mai yake wakana a cikin part d in. Su kad an sai daman taunar ya tsa suke kamar suyi hauka . Hajiya Falmata kuwa jiki a mace ta koma cikin part d inta, zuciyarta babu dad i gabaki d aya sabida wani irin ba kin ciki da take ji cikin zuciyarta, ta kira wayar Harry ya fi a  K1rga, amma ko sau d aya bata samun ta gashi Uncle Adam da gabaki d aya ya canza mata, musamman yadda ya  kara jadda mata auransa a ko wana irin lokaci Amarya zata iya tarewa, babu abunda yafi tayar mata da hankali kamar yadda taga yana gyaran part d in, ga wayarta da ya karba ya bata wata , hakan ba  karamun bugar mata da zuciya yake ba , adduar ta kullum Allah yasa wayar ta fad i ta fashe ko cajinta ya  kare bateryn ya kumbura ya fasa wayar.?
? ? ??
? *. *. *. *. *. *. *. *.?

Akan kujera Mamy ta zaunar da Abla , gabaki d aya Abla sai taji wani irin kunya ya kamata , cikin sanyin murya ta gaishe da Mamy , itama Mamy murmushi ta saki sosai fahimtar kunya take ji, kamar ko da yaushe , fuskarta a sake ta amsa mata gaisuwar ta , tana tanbayarta lapiyar jikinta . Abla kasa d ago da face d inta tayi sai wasa da  yan yatsunta da take , shigowar su Fanan ne yasa ta  kara fad ad a murmushin fuskarta ganin sun shigo kusan a tare gabaki ,?

 Lil  , cewar Little lokacin da ya  kara so cikin falourn , murmushi Abla ta sakar masa sosai  Yaya Little , yanzu ka manta dani gabaki d aya . Hararar ta yayi kad an  karya dai babu kyau kema kin sani ko? Wani murmushin ta saki kafun ta gaishe sa  Yaya Little ina wuni? Nayi kewar ka fa sosai , duka ka manta da yar Lil d inka  , wani hararar yayi mata a karo na biyu  Nidai nace  karya babu kyau . Mai yasa baki ce Yaya ya dawo dake ba? , yanzu kam shiru Abla tayi Sabida ta rasa amsar bashi. Maida kallanta tayi kan Prince shima  Yaya Prince ina wuni? a maimakon ya amsa mata shima sai ya furta  Babu wani ina wuni bayan kin manta da mu. Yanzu dai ya kike ? Ina kika gudu kika barmu? , Mamy ce ta katse su  Gabaki d aya kunzo ku saka mun daughter a gaba ko hutawa batayi ba , duk da tafiyar bazata ce  , maida kallanta Abla tayi kansu Eshaal, da d ad d ai da d ad d ai take bun ko wannan su da kallo , fuskarta d auke da murmushinta da kuma kewar su da tayi sosai dukda ta ga kamar yanayin kowa ya canza musamman Baby , bata ce komai ba sai ajiyar zuciya . Mai da kallanta tayi kan Arwa sai kuma ta d auke kanta da haryanzu tana jin haushin abunda tayi mata .?

? ? ? Ya kamata ki huta , kunsha hanya yanzu duk da zuwan bazata kikai mana, hakan bai hana Baby ta gyara miki d akin kiba , kamar daman tun farko kin fad a mata zaki zo. Yanzu ki fara hutawa tukunna , kafun a  kara kimtsa muku part d in ku kinji? , kanta Abla ta jinjina mata  Na gode Mamy Allah ya saka da alkairi & . , ?cikin Sauri Mamy ta katse ta , ni bana bu katar godiyar ki , ki ri ke kayanki, sai kuma ta mayar da kallanta kan su Fanan  Ku kuma da kukai cororo a tsaye fa? Ko aikin soja za a kai ku? . Girgiza mata kai sukai kafin su furta  Mamy kiyi ha kuri , bari mu rakata d akinta ,sai mu  kara gyara mata part d inta dukda naga kullum a na gyarawa  , jinjina kai Mamy tayi  Weldone Girls. Arwa a maimakon ta bi su sai tayi hanyar kitchen ita , su kuma suka bita su uku zuwa d ak1nta, duk da tun abunda ya faru Baby ta fita har karsu, banda yanzu bai fi su ganta sau d aya ko biyu ba amma kullum tana d aki, sai yau da Mamy ta saka ta fitowa.?
? ? ??
***
*****  Mai yasa baki bi su ba? Cewar Prince bayan ya biyo ta kitchen d in. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali tana kallan wu kar da ta d auko sabida onion d in da take san yankawa  Har yanzu fushi take dani ta fad a a sanyaye jin kamar hawaye nasan sakko mata , cikin sauri ya motsa kusa da ita tare da dakko white handkerchief d insa yana g?e mata hawayen da ya d an sakko  Stop it , banaso . Ba fushi take da ke ba , I know Lil, bata ji dad in abunda kikai mata bane , and ko wani ne he will do the same thing, allowed her to rest now , later on sai kuyi magana ku biyu , she will understand you kinji? , kanta ta jinjina masa tana g?e ragowar hawayen da suka sakko mata , d an rankafowa yayi kusan daidai saitin face d inta ganin yadda ta du kar da kanta  Masoyiya d an d ago face d inki na gani mana kinji? Kunya ne ya kama Aura cikin sauri ta juya masa baya tana murmushi, ? Oh bazaki bari na ga fuskar ki ba ? Then bari na taya ki girkin , tun be  karasa ba Arwa tayi saurin juyowa tana ware idanuwanta , cikin d an marairaice wa ta furta  Na yafe bashi da wahala yanzu zan gama fa , kuma nasan yanzu Yaya Little jiranka yake ma . Wani irin kallo yake binta dashi kamar zai had iye ta kafun ya furta  Babu ruwana da Little , ke nake magana yanzu ba shi ba , sai dai kora na kike sai na tafi , ?Arwa kasa sakewa tayi , sabida kallanta gabaki d aya tayar mata da tsikar jiki yake , shiyasa tayi saurin girgiza masa kai  No ba koranka nake bane ?kawai dai&  sai kuma tayi shiru ta kasa  Karasa abunda take san  karasawa , ya kula tana da tsoro sosai , yanzun ma yasan tsoron take ji shiyasa bai kuma cewa komai ba ya juya kafun ya furt  take care  , yana barin kitchen d in ta saki ajiyar zuciya mai  karfi dan sosai ta kasa sakewa lokacin da yake nan.
? ?*
? ? ? ?*
? Dakin Abla kamar yadda Mamy ta fad a a gyara yake sosai , ajiyar zuciya ta sauke lokacin da take zama kan gefen gadon. Har yanzu bata dena mamakin canzawar su ba, gabaki d ayan su kamar wasu mara lapiya ? Wai ya naga gabaki d aya kun canza kamar wasu mara sa lapiya ? Naga bakwa farin cikin dawowa ta ko dai na koma ? Murmushi Eshaal tayi mata sosai  wa ya isa yace haka ? Sosai munyi kewar ki ba kad an ba gashi kin bamu babban surprise , jifa yadda kika  kara  kiba  , dan  karamun dariya Abla ta saki kafun ta mayar da kallanta kan su Fanan  Amma mai ya samu wad an nan biyun? Loot at Fanan da Baby kamar wasu kurmaye, especially Baby kamar mara lapiya , mai yake faruwa ne ? A maimakon su amsa mata sai Baby ta furta  Bari na shirya miki abun da zaki ji, I will be back , bata tsaya jiran amsar Ablan ba ta bar d akin. Sakin baki Abla tayi tana bun hanyar da Baby ta futa da kallo dan ba  karamun mamaki hakan ya bata ba , tun kallon farko ta fuskanci ba lapiya take ba , musamman da Big Boss yace mata zai zo Nigeria for 2 days , da farko  kin yadda yazo da ita yayi sai da tayi masa kuka tukunna ya taho da ita . Zatayi wa Fanan magana itama tayi saurin juyawa  uhmm bari na d akko miki bag d inki  itama cikin sauri ta bar d akin ba tare da ta bari ko kusa Abla tayi magana ba . Cikin sauri Abla ta kalli Eshaal  Eshaal mai yake faruwa ? Me kuke  boyemun? Look at them ban ta ba ganin su a haka ba ko wani abun ya faru? Girgiza mata kai Eshaal tayi  No babu abunda ya faru , ba wani abu bane babba , zan miki bayani zuwa anjima kinga yanzu ya kamata ki fara hutawa tukunna , dan nasan ba  karamun gajiya kikai ba , d an  karamun ajiyar zuciya Abla ta sauke kad an , sabida bata san ta kura musu da tanbaya yasa ta ha kura bata kuma cewa komai ba . Itama Eshaal barin d akin tayi, yar  karamar handbag d inta ta d auka tare da ciro phone d inta . Missed called d insa ta gani ya shigo cikin wayar ,  karamun murmushi ta saki lokacin da ta ga kiran sa ya kuma shigowa cikin wayar.?
?
? ? ?  Oh kin mun wayo yanzu?  , d an gwalo Abla tayi masa kad an tare da kwanciya akan gadon  Kai ne kayi mun wayo fa, kana ina yanzu , kallan kyakkyawar fuskarta yayi sosai kafun ya kalli diamond watche d in hannunsa  I need to go somewhere first, but inna dawo bazan yadda da zamanki anan ba , ni wazai kula dani? Baby na kuma fa? , d an  bata fuska Abla tayi kamar gaske  No ni bazan dawo ba sai bayan sat1 d aya . Kallan da yayi mata yasa ba shiri ta lumshe idanuwanta tana sakin dariya  kasa  kasa  I love you Sunshine  , ta fad a cikin zuciyarta , bata san ya akai maganar ta fito fili ba sai ji tayi ya amsa da  I love you too  , hannu d aya ta saka tana kulle fuskarta,  Show me my baby please  , ba musu kuwa ta sai ta cameran zuwa _aitin cikinta tare da aka hannu akan abayar , sai a lokacin d an  karamun cikinta ya fito kad an,  2 days kenan banji lapiyar Baby na ba , be ready idan na dawo please, kashe masa ido ?Abla tayi tare da kissing hannunta tana d aga masa , cikin wani irin yanga ta furta  You re welcome love  , ?lumshe eyes d insa yayi , lokaci d aya tana  ko karin burkita shi ,  Sunshine , we will talk later , love you  , itama  Love you too  , ta furta tana sakin murmushi dan ta fahimce sosai, ita kanta tayi kewar sa . Ajiye wayar tayi tana  kara sakin ajiyar zuciya bayanta gyaran kwanciyarta akan gadon.?
? ? ??
? ? ? Knocking d in  kofar da akai ne yasa ta bata izinin shigowa, Baby ce ta shigo d akin, hannunta d auke da trolley d in Abla . Mi kewa zaune Abla tayi tana binta da kallo, ganin tana  ko karin juyawa ne ta furta  Baby. Dakatawa Baby tayi daga tafiyar da take , cikin d an  ka kalo murmushi ta furta  Na am , sosai Abla take kallan face d inta , haka kawai ta d an bud e mata hannuwanta , wani murmushin Baby ta saki tana san danne abunda ke cikin ranta , a hankali kamar ba Baby ba ta  karaso wajanta tare da hugging d inta , kukan da take san dannewa ne ya  kwace mata , a hankali ta soma yin abunta cikin zuciya , tun tana san dannewa har da kasa sai da kukan ya fito. Ajiyar zuciya Abla ta sauke tana shafa bayanta a hankali , tun a kallan farko ta fahimci ba lafiya take ba , gashi tana jin yadda jikinta yayi zafi kamar mai zazza bi.  it s okay ki dena kuka , tell me mai ya faru, karki  boyemun komai kinji? Kanta Baby ta jinjina mata bayan ta raba hug d in, Abla bata kuma cewa komai ba sai hannunta da ta kama suka zauna akan sofa  Oya tell me everything,karki  boyemun komai kinji? Ajiyar zuciya Baby ta sauke , dawowar Abla ba  karamun sanyi taji a cikin zuciyarta ba , a hankali ta soma labarta wa Abla abunda ya faru , tunda abunda ya had a ta da Sauban har zuwa accident d in da ya samu , da abunda Fanan tace mata , gabaki d aya sai da ta fad a mata , haka kawai ta kasa  boye mata duk abunda ya faru , cikin kuka ta furta  yanzu mene ne laifi na ? Ba soyayya muke da shi ba ,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login