Showing 273001 words to 276000 words out of 347251 words

Chapter 92 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1453

da ta soma hangowa cikin yad1n jikinsa . Wani kallo yake binta dashi na soyayya wanda baisan  kunta ta mata hakan yake ba . Kalmar da ta fito daga bakinsa ne yasa ba tasan lokacin da ta fashe da kuka ba tana  kara nanata kalmar  Baby ta  da ya kira ta dashi ba

***** A yau ne kuma  karshen kwanakin da aka bawa d an spider yayi ?sadaukarwa da aka saka shi amma yayi watsi da gabaki d aya zan t1kan su dan a wannan karan da kansa yake san d aukar fansa batare da neman temakan su ba . Hakan da yayi ba  karamun tun zurasu yayi ba shiyasa suma suka shirya d aukar hukunci akan sa .?


****  Karfe 4:30pm na yamma bayan an idar da sallah la a_ar, su Uncle gabaki d aya falourn suka wuce, banda Big Boss da tun safe baya cikin gidan . Bobo da yake zaune lokaci zuwa lokaci yana kallan agogon hannunsa ko kuma ya kalli Sauban. Ganin kamar yana jiran wani abune yasa Abbu ya furta  Akwai abunda kake bu kata ne ? Girgiza masa kai yayi yana furta  No Abbu babu komai . Daka haka Abbu bai kuma cewa komai ba sai dai lokaci zuwa lokaci yana kula da yanay1n Bobon musamman yadda yake duba time .?
? ? ? Kusan mintunan su 30 a falourn motocin Big Boss suka shigo gidan a guje , wanda fitowar sa a fusace yayi daidai da fitowar su Ammi daga part d in Mamy, a maimakon su wuce nasu part d in sai suka wuce na Abbun suma ?bayan ta saka su Baby su wuce nata part d in.
? ? ??
? ? ? ?Big Boss na shiga Bobo da yake facing d in  kofar ya dafe kansa , daman yasan cikin  bacin rai zai dawo haka shiyasa bai yi mamaki ba a yanayin da ya gansa a yanzu. Su Uncle gabaki d aya kallan sa sukai ganin yadda ya shigo falourn . Yana zuwa inda Bobo yake ya d auke fuskar sa da bari tare da janyo rigarsa ya mi kar dashi. Little da bashi aka mara ba cikin sauri ya dafe  kuncinsa yana ja baya sabida bai ta ba ganin su a irin wannan yanayin ba . Hakan yayi daidai da shigowar su Ammi. Cikin tsananin mamaki Uncle ya furta  Son lapiya ? Mai yasa ka mare sa kuma? Kasa magana Big Boss yayi sai bin Bobo yake da kallo idanuwansa sunyi ja sabida tsananin  bacin rai . Bobo kuwa murmushi ya saki yana kallansa  Am sorry i have to do this . Wani marin Big Boss ya kuma d auke fuskar sa dashi, Little jikinsa wani irin rawa ya somayi , ga hawaye da ya soma bin kuncinsa, a duniya idan abunda ya tsana shine  bacin ran yayyan sa gashi abunda bai ta ba gani ba a tsawan rayuwar sa , fad an su haka . Cikin sama sama Ammi ta daka masa tsawa ganin yana shirin  kara marin Bobo da ko kusa bai motsa ba . ?Girgiza mata kai Bobo yayi yana kallan Big Boss da ya jefo masa wani papers  Explain shine abunda ya iya fitowa daga bakinsa a fusge .  Just am sorry, wannan ne kawai abunda zan iya&  cikin  bacin ran da ya  kara turnu kesa ya d aga hannu zai mare sa Unc??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????le ya ri ke masa nasa hannun tare da tsinka masa mari  , ka nutsu Farooq , mene ne ya shiga hankalin ka haka ? In wani abun ne ka nutsu musan ko mene ne  , Big Boss ko kallan Uncle d in nasa bai yi ba ya juya ba tare da yace uffan ba . Hannu Uncle ya saka ya ri ke na Big Boss ganin yanayin sa . Tun ba yau ba yasan halinsa idan yayi zuciya wanda da wuya kaga ainahin fushin sa saidai ina an kaishi ma kura , ba tare da la akari da ko wane ne ba ya fusge hannun sa . Abbu kasa magana yayi sai waje da ya samu ya zauna yana maimaita  Innalillahi wa inna ilaihi raji umun cikin zuciyarsa. Prince ma hawaye da yake gogewa ganin yadda ran Yaya ya  baci , a ta d aya  bangaran kuma ga Yaya Bobo shima da fuskarsa take cike da murmushi duk da marin da Big Boss yayi masa . Babu wanda ya kula da yanayin Little dan harta Big Boss da ya shigo falourn bai d auka Prince da Little suna cikin falourn ba .?
? ? ? ?
? ? ? ?Uncle ne ya furta  please ku zauna muyi magana , har lokaci Big Boss bai ce komai ba yana soma tafiya Bobo yasha gabansa  Mai yasa ? I just accept the job sabida a wannan karan baba so kabar gida. Mai yasa bazaka  kyale ni ba? Mai yasa duk aikin da zai salwantar da rai kake hanani zuwa sai dai kaje? You know it , Nima na sani hatsari ne dashi mai matu kar wahalar gaske. Just &  dakatar dashi Big Boss yayi  an dakatar da kai for 2 months , all your guns, every operation things ka dawo dashi and even your visa , cikin sauri Ammi ta furta  mai ya shiga kan kune wai ? Kun saka mu a duhu kuyi mana bayani yadda zamu fahimta mana   kara murtuke face d insa Big Boss yayi sabida yadda ranshi yake ta farfasa , cikin tsawa Ammi ta kalli Bobo  ka fad amun abunda yake magana akai yanzu kafun kaima ranka ya  baci  , kallan Big Boss yayi kafun ya kalli su Uncle yadda kowa yake jiran jin mai zaice a hankali ya furta  Black operation ne Ammi, ?and duk wanda zaiyi wannan aiki sai ya sanya contract sabida & sabida  , cikin za kuwa Uncle ya furta  Sabida ba lallai ya dawo da rai ba and Big Boss ne leader, I already signed the contract for my life  . Dafe  kirji Ammi tayi tana ja baya , hawaye ne yake  ko karin sakko mata akan fuskarta  Mai yasa haka ? Mai yasa zakayi mana haka Abdul? , yau muryar Bobo a raunane ya furta  I just want to see your happiness again. Na san inda Ammu take , shima kuma yasan inda take , kuma wannan yana cikin operation d in da za ayi . Sabida yadda yake fushi da ita yace bazai yi operation d in ba , I just can t take it , any time shine yake shiga hatsari , this time around .. wani irin kallo Big Boss yayi masa kafin ya saki  karamun murmushi  Abbu ? Who s that ? Kana yin haka sabida wata ? Then you can go ahead . Kallan su Ammi tayi jiki a sanyaye kafun ta furta  Dagaske kunsan inda mahaifiyar ku take ? Cikin sauri Big Boss ya furta  I don t have a mother , and ko ina da ita bana bu katar so called her  ,cikin d an tsawa wannan karan Abbu ya dakatar dashi  Farooq ? Mahaifiyarka kake cewa haka ? Shima a wannan karan kallan Abbu yayi tare da furta  bazata ta ba zama mahaifiyata ba and between me and him babu wanda zai ku butar da ita. Jikin Abbu ne yayi sanyi lokaci d aya shiysa ya kasa magana , Uncles kuwa kasa  kwa kwaran motsi sukai sabida abunda yace. Da sauri Bobo ya ri ko hannunsa sabida maganar da yayi ba wai kawai hakance ma anar taba , shi kad ai ne kawai zai fuskanci hakan. Cikin sauri ya furta  Ke kake nufi? , ido cikin Big Boss ya kalle sa kafun ya d an motsa la b ban sa ? She will be death , shine kalmar da ta daki ko wannan su . A Daidai lokacin da idanuwansa suka kai kan Little da gabaki d aya bai kula dasu ba , cikin sauri ya furta  Little ? Gabaki d aya kallan Little da ya soma aman jini sukai dan babu wanda ya kula da yanayinsa . Cikin sauri Big Boss da Bobo suka nufesa a daidai lokacin da yake  ko karin fad uwa&


MSSLEE
'?.
? ? ?

? ? ? ?IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 50

Kusan a lokaci d aya Big Boss da Bobo suka tare Little dake  ko karin fad uwa , yana  ko karin rufe idanuwansa Big Boss ya furta  Open your eye now , bai  karasa abunda yake dan cewa ba idanuwan Little suka soma lumshe wa , cikin sauri Big Boss ya sa bi Little , zasu bar falourn , Abbu dake gefe shima ya fad i a gefe , abun gashi d aya ya haushinar dasu , cikin sauri Bobo da Sauban suka d aga Abbu suka bi bayan Big Boss da bai kula da yanayin Abbun ba . Prince kamar zaiyi kuka , shiyasa Uncle ya ri ke hannun sa , daman kuma wannan yanay1n yake shiga duk lokacin da Little yake cikin wannan halin . Uncle Isma il da Uncle Adam tuni suka bi bayan su , ganin Ammi na  ko karin juyawa Uncle ya dakatar da ita  Ha kuri zakiyi Sofiyya karki dashi hankalin yaran. Mu zamuje asibitin yanzu shiyasa baza mu tafi duka ba. Karmu d aga hankalin Didi da Mama, ko wannan su ba cikakken lapiya ne dashi ba, yadda suke farin cikin dawowar nan taku kar a  kara samu damuwa please  , d an ajiyar zuciya Ammi tayi dan gabaki d aya jikinta yayi sanyi bata d auka tsanar da sukai yayarta har ya kai haka ba. Wani ajiyar zuciyar ta sake yi kafun ta jinjina masa da kai , a haka Uncle ya kama hannun Prince suka futa , dan yasan zuwa dashi ne kawai zai kwantar da hankalinsa. Gudun kar a fuskanci abunda yake faruwa suma su Uncle suka zauna a gida, Ammi kuma ta wuce part d inta.
? ?Lokacin da su Uncle suka fito sai ragowar  kurar mota da suka gani, dan tuni motocin su Big Boss suka fice da ga gidan. Cikin sauri suma suka shiga mota Captain ya ja su , jikin Prince har rawa yake , ga fuskarsa da ta soma ja kamar wani mara lapiya . Hannayensa biyu kawai ya dam ke yana addua cikin zuciyar sa.
? ?
? ? ?***** Su Big Boss suna shiga asibitin direct Emergency aka nufa da su , sai sojojin da gabaki d aya suka tsare floor d in da suke. Hakan ne yasa gabaki d aya mutanan asibitin suka shiga taitayin su , gashi ko hayaniya sun kasa yi, kowa mamakin da yake wanene ya shigo cikin asibitin.
? ? ?Big Boss kasa shiga d akin theatre yayi duk da shine likitan Little. Tunda ya sunkuyar da kansa ko  kwa k kwaran motsi baya sanyi. Bobo da Sauban duk kasa zama sukai suma . Shigowar Little ne yasa su Bobo suka kallesa, harta Big Boss sai a lokacin ya d ago da idanuwansa ganin yadda Prince yake tafiya kamar mara lapiya. Da hannu Big Boss yayi masa alamar yazo inda yake, cikin sauri Prince ya nufesa jikinsa har rawa yake wajan furta  Ya..ya , Little fa..? Abbu fa ?  Dan rungumarsa Big Boss yayi shima Prince ya saki ajiyar zuciya , sai a lokacin hawayen da yake sanyi suka fito masa. A hankali ya furta  Yaya babu abunda zai same suko?. Shafa kansa Big Boss yayi , a fusge ya furta  they will be fine , okay ? Kansa Prince ya jinjina masa , mai matsa daga inda yake ba sai hannun Big Boss da ya ri ke cikin nasa. Yadda Big Boss yaji jikin Prince na rawa shiyasa yayi masa side hug. Duk wannan abun da suke su Uncle suna kallan su , dan sosai Uncle ya zuba musu ido.  He s truly a father to them , ya fad a yana d an murmusa wa kad an , ya yarda a yanzu ko da basu da rai Big Boss bazai bari  yan uwansa suyi kuka ba.
? ??
? ? ? ? ?***Mintunan su 37 a wajan kafun a bud e d akin theatre d in , gabaki d aya kallan Dr d in sukai suna jin feed back . Ganin yadda sojoji suke ta ko ina ya furta  Alhamdulillah duk suna lapiya. But I really need to talk to you please , let s go to the office kallan sa Bobo yayi  zamu iya ganin su why not  Bobo bai jira amsar da zai basa ba ya shige suma su Uncle suka bisa cikin sauri. Kallan Prince da ya tsaya yayi  Go on i will be back  ya fad a yana bin Dr zuwa office d insa.?
? ? ? ? ?
? ? ? ? ? Big Boss na shigowa Dr yayi saurin nuna masa wajan zama, babu musu kuwa ya zauna yana bin Dr da lumshash shun idanuwansa.?
? ? ? ? ??
? ? ? ?Gyara murya Dr yayi yana shiga nutsuwarsa dan kallan da Big Boss yake masa shi kansa  ko karin rud ewa yake .  Alhamdulillah shi saurayin da kuka kawo da alama akwai  kwararran Dr da yake kula dashi , hakan kuma ya temaka masa sosai . Ko yanzu bawai ciwan zuciyar sa ne ya tashi ba , abune ya tsorata shi kuma yake tsoran ya faru , hakan ne ya tayar masa da hankali sosai shiyasa har ya soma aman jini , amma idan aka nesan tashi da abunda yake bashi tsoran jikinsa zai cigaba da dawowa normal musamman idan yana cikin farin ciki sai dai kuma His Ex.. katse shi Big Boss yayi ,kai Dr d insa ne  straight to the point , d an ajiyar zuciya Dr ya sauke da kusan Indai His Excellency yana Nigeria shine yake dubawa time to time, babu wanda yasan kuma shi likitan sane , shiyasa yayi mamaki sosai da Big Boss ya fad i hakan , ga kamar da ya gani a fuskar su sosai.  Kara kallan Big Boss yayi kafin ya furta  Tabbas His Excellency yana da ciwan zuciya amma bayan hakan akwai wanda yake  kara tunzura ciwan nasa, har yanzu mun kasa ganin ainahin abun amma kamar yana shane cikin abun shansa musamman abu me zafi ko kuma cups da yake anfani .  Kirjinsa yayi masa nauyi sosai , akwai abunda ya saka wa ransa wanda idan ba a samo solution d in abun da yake so ba zai iya zama ajalin sa . Akwai abunda yake bu kata kuma yake d aga masa hankali har hakan yana  ko karin&  sai kuma yayi shiru ya rasa ta yadda zai  karasa , tsuke fuska Big Boss yayi kafun ya furta  ka kurmance ne ? Girgiza kansa Dr yayi kafun ya furta  Hakan yana  ko karin kunbuyar masa da zuciya zuciya , sabida zuciyarsa tana daf da zuwa last stage wanda da wuya mutum yayi rai , wani kallo da Big Boss yayi masa bai  karasa abunda zai ce d in ba . Mi kewa tsaye Big Boss yayi , cikin sauri Dr ya mi ka masa hannu dan suyi musabaha, kamar zai share sai kuma ya bashi nasan da ko second hud u baiyi ba ya zare hannunsa tare da ficewa daga office d in , hannunsa Dr ya kalla yana murmushi , mamakin sa yadda hannun Big Bo_s yake da taushi kamar baya komai sai gyara skin d insa .

Lokacin da su Bobo suka shiga d akin Abbu da Little ko wannan su yana kan gado , idanuwan Abbu a lumshe da alama bacci yake sai abun oxygen da aka saka masa na  karin nunfashi . Daga d ayan side d in Little ne a kwance shima , a hankali idanuwan sa suke bud uwa duk da ba sosai ba . Yana ganin shigowar Bobo yayi  ko karin tashi zaune . Cikin sauri Bobo ya mayar da shi  Don t get up cewar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login