Showing 228001 words to 231000 words out of 347251 words

Chapter 77 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1392

ba . A sanyaye ya furta  zo mushiga wajan su nasan zasu taimaka wa Babyn mu ko? Kansa Abdul ya jinjina ko kad an basu cire hope ba suka nufi part d in, amma tun kafun su shiga suka tarar da  kofar a kulle , knocking Abdul ya somayi da  karfi amma babu wanda ya bud e musu kofar balantana suka ran za a musu magana , a kuje Abdul ya nufi sauran part d in amma ko wanne idan yaje sai yaga a kulle , wani irin tsanar Ammu da Abbu ne ya soma shiga cikin zuciyarsa , da tsanar kowa da kowa na cikin familyn , hawaye yake cikin idanuwansa da tunda aka haifesa zai iya cewa bai ta ba yin irin suba , cikin muryar kuka ya furta  ?Uncle Isma il kana nan kai da Ammi na , nasan bazaku ta ba barin mu ba .  cikin kuka Abdul ya dawo inda yake  Yaya duk sun kulle part d in su , hawayensa Farooq ya share  ka d auka Ameer  , shine abunda kawai ya furta ya nufi part d insu , bai d auki komai daga ciki ba sai wata  karamar jaka da ya d auka kamar ya goyo , babu abunda ya d auka a cikin d akin harta kayan sawar su basu d auka ba . Suka fito , Abdul bayansa Ameer ne da yake ta faman kuka tun d azu , suna  ko karin nufar gate Uncle ya shigo , cikin sauri Farooq ya  karasa wajan sa, bai jira ya fito ba ya tsugunna akan  kafafuwansa  Dan Allah , Dan Annabi Unce , just save the Little baby , ?just save the Little ?Baby, Dan Allah , we will leave you all , Dan Allah mukai sa asibiti ina san sa sosai  , a rikice Uncle ya fito jin maganganun Farooq yana  ko karin magana Farooq ya furta  zai iya mutuwa please let s go the hospital , cikin Sauri ?ncle ya bud e musu mota suka shiga bai tsaya  bata lokaci ba , suka wuce hospital , da  kyar aka kar bi Babyn hannun su aka shiga operation da shi , tsawan kusan 2 hours suna a wajan idanuwan su gabaki d aya ya kukkun bura , musamman fuskar Farooq da tayi ja sosai . Ana bud e d akin theater suka yi saurin kallon Dr d in da ta fito ,  Ya jikin Babyn mu ? Murmushi ta sakar musu kafun ta furta  ku biyo ni, bata  karasa ba sukayi saurin bun bayanta , har Uncle d in  ina mahaifiyar Babyn nan ? Uncle na  ko karin magana Farooq ya furta  Ta mutu  , cikin wani irin shock Uncle ya kallesa amma sai yayi shiru sabida Dr da take wajan  the Ina familyn sa  , Farooq kamar zai sha keta ya furta  just go straight to the point please, we re the only his family a jiyar zuciya ta sauke  The baby is in critical condition , zamu ajje sa anan for a week sabida mugana yanayin sa, yadda ya dad e a sume hakan ya ta ba masa zuciyarsa and alamu sun nuna da ciwan zuciya aka haifi yaron  ganin suna  ko karin tayar da hankalin su ta  kara sakar musu murmushin ta  wannan ba komai bane , da yawa ana haifan yara da shi, amma kunyi _akac1 sosai da ace kun  kara mintuna 10 da Yar?n bazai ta ba rabuwa ba  . A sanyaye Farooq ya furta  zamu iya ganin sa ? ?Kanta ta jinjina musu kafun ta furta  of course zan nuna muku shi, so fine masha Allah , murtuke fuska Farooq yayi bai kuma magana , har ta takasu inda zasu iya ganin Little , cikin wani d an glass yake kwance da ga wani abu da aka saka masa a wajan saitin zuciyar sa , a sanyaye cikin lallashi Uncle ya furta  ku kwantar da hankali ku zanyi wa Abbu magana, yanzu kuzo mu koma gida  . Girgiza kai Farooq yayi sabida yadda zuciyarsa take masa zafi har jikinsa ya soma d aukar zafi shima  Bama bu katar su a cikin rayuwar mu , kamar yadda basa bu katar mu haka muma bama bu katar su, from now on , bamu da iyaye kai ka d ai ne familyn mu but I will never forgive them  , yana gama fad an hakan ya kar bi Ameer dake bayan Abdul ya goyasa  ina zakuje yanzu ? Kuzo mu koma gida  cewar Uncle ,  kara girgiza masa kai Farooq yayi  just go Uncle , zamu zauna anan ?idan Little d in mu yaji sau ki then we will leave  , yana fad ar hakan ya barsu shida Abdul ,  Abdul go and talk to your brother karya ce zai yi wannan zuciyar tasa , fad amun mai ya faru  , gabaki d aya Abdul ya labartawa Uncle abunda ya faru , shi kansa Uncle yayi mamakin jin zantukansa . Ajiyar zuciya ya sauke kad an  Amma yanzu dare ne bai kamata ku kwana a nan ba kuzo mu koma gida  , hawayen idanuwansa Abdul ya share  Na tsane su Uncle bazan  kara inda suke , I will stay with my brothers  , yana gama fad ar hakan shima ya bi bayan Farooq . Duk yadda Uncle ya lallashe su akan su zo su koma gida , ba yadda ya iya dole ya tafi ya barsu a nashi  bangaran dan yaje yayi magana da su Abbu ko zasu fahimce sa .?
? ? ?Tsawan rayuwar su basu ta ba kwana babu Ac ba , shiyasa lokacin da suka fito daga cikin asibitin suka rasa inda zasu zauna, masallacin cikin asibitin suka nufa , Farooq na zuwa ya kwantar da Ameer da ya soma bacci kafin ya kalli Abdul  Bobo ka kwanta kayi baccinka , zan kula da ku kaji? Share hawayen sa yayi  I will help you , zamu kula da Ameer d in mu , sannan mu kula da Little . Murmushi Farooq ya sakar masa yana jinjina masa kai . Kasa bacci sukai gabaki d ayan su har Ameer sabida sauro ga zafi , gashi basu ta ba kwanciya a  kasa ba , yadda yake kuka ne Farooq ya goyashi a bayansa , a haka bacci ya  kara d aukarsa , gabaki d aya shi ya kasa runtsawa sai kallan Abdul da bacci ya d auke sa yayi ga Ameer shima da yake baccin , duk sun had a zufa sosai .?
? ? ?*****Ko asuba batayi ba Abdul ya farka daga baccin da yake yi jifa jifa , har lokacin kuma Farooq bai kwantaba yana gadin su , fuskarsa gabaki d aya ta kumbara tayi ja , farar fatar hannunsa sauro duk ya ciccije su wajan yayi ja sosai.?
? ? ? ? ?WASHE GARI
Lemo da biscuit Farooq ya siya musu suka ci , Ameer kuma ya siya masa Youghurt da biscuit suna gama ci suka koma wajan Baby su , tun jiya da Uncle yace zai dawo bai dawo ba sai su had an, da lokacin sallar yayi zasuje suyi sallar su ana idar wa kuma zaku koma suna kallan inda Little yake .?
? ?A cikin rayuwar asibitin nan da sukai ba  karamun wahala suka sha ba , musamman Farooq da gabaki d aya shi yake kula dasu. Sai da sukayi sati guda a asibitin sabida Little , kullum basu da abinci sai lemo da biscuit, duk lokacin da zasuyi bacci kuma Farooq ne zaiyi gadin su har su tashi daga bacci , baya cin abinci idan har basuci ba , baya ta ba kwanciya idan har basu kwanta ba . Sati d ayan da sukai babu mai kula da su sai da ya zamar musu kamar shekaru goma, a haka sukai managing da kayan jikinsu guda d aya da ya fara fading , duk da rashin waje da basu dashi haka Farooq ya ke fakar ido ya kwance musu kayan su cikin dare . A kwana na takwas ne Jikin Little ya soma sau ki. Ana basu sallama ko zama basu kumayi a asibitin ba suka wuce Airport , duk wani abun su masu mahimmanci suka Farooq ya d auko musu shi . Viser kawai ya yankar musu zasu koma Malaysia shima sai da ya bata kud i ninkin wanda ake kar ba tukunna suka hau jirgin da zai sauka a Malaysia .?

Kuka sosai Abla take yi a jikinsa , a wannan karan bai hanata kukan ba , ga idanuwansa da sukayi mugun kad awa , sai da ya d auki kusan mintuna 5 , kafun ya d an d ago da face d inta , hannu yasaka yana goge mata hawayen tare da sakar mata wani irin lallausan murmushin sa  It s okay bana san kuka , ban gama baki labarin ba  . Cikin kuka Abla ta soma girgixa masa kai  kayi ha kuri Sunshine Allah bana san labarin , banaso ka dena yi mun  , sosai murmushi ya fito masa akan fuskar sa mai sauti, a hankali ya cigaba da tapping bayanta , kamar bazai cigaba da labarin ba sai kuma ya furta  lokacin da mukaje Malaysia bamu da ra ayin zama a gidan da Abbu ya siya mana , bama sha awar zama inda d aya daga cikin su yake shiyasa na yanke shawarar mu kama wani gidan sabida Little da bashi da lafiya . A lokacin kuma ya zama ranar da aka haifesa , kasancewar ranar haihuwar Little kuma akwai musulmai a cikin su, masallaci muka nufa, na bata kud i sosai aka siyo mana Sa da ra kumi aka yanka na sunan Little , a lokacin na saka masa sunan Adil , amma sabida yadda yake  karam1 lokacin muke kiran sa da Little , babu yadda zamuyi da naman muka sa arabawa mutane . At that moment muna barin masallacin , bayan munyi tafiya sosai zamu hau mota, wasu gang suka kawo mana hari , zasu kar bi jakar hannun na , a maimakon na basu jakar sai na bugawa musu dutse muka gudu, at that moment muka had u da Cheif of Army , I likes him so much because yana san Little tunda ya gansa , shi ya taimaka mana muka samu viser cikin yan mintuno ni sabida passport d in mu da yake international ko wana  kasa zamu iya zuwa dashi. Daga wannan lokacin muka koma America da zama muka kama gida , muka kama masu yi mana aiki duka maza Sabida tsanar da nayi mata ko mata masu aiki banaso. In a few time Little ya soma wayo, prince ya soma zuwa makaranta , sai da mukai almost 10 years a America lokacin munje wani operation a Turkey , anan na had u da Uncle har ya dawo gidan mu da zama bayan ya mun al kawarin babu wanda zai fad a wa inda muke . All the hardship haka muka zauna sabida bamu saba rayuwa mukad ai ba , bana magana , bana kula kowa sai su Little sai kuma chef , kamar yadda baya murmushi haka nima banayi that s why we are always together. Yana kai  Karshen maganar sa yayi shiru, Abla kuma har lokacin bata daina kukan da take yi ba . Cikin sanyayyar muryar sa ya furta  Don t leave my children please, in kina fushi dani please kimun hukunci amma karki riwa yarana , don t make them suffer kamar yadda mukayi , it s so hurt, it really hurt from the heart , kowa naka ya rabu dakai , we leave by our self , mun rayu kamar marayu, I always want to cry , inaso nayi kuka ko zuciya ta za tamun sanyi , over 22 years wannan cikin yana zuciyata , for once ina so nayi kuka like ever one , ina so nayi rayuwa kamar kowa , ina so na samu soldier d in da zanyi kuka , I want to shed tears, i also want someone who will support me, who will take care of me ,just I want to be loved  . Shiru yayi yana lumshe idanuwansa da suka soma ja , share hawayanta Abla tayi tana hugging d insa  Just cry , you have  , lumshe idanuwansa yayi yana girgiza mata kanta , yadda ta soma tapping bayansa yasa ya rungumeta sosai a jikinsa kamar za a  kwace masa ita ,hawayen da ya d auki shekaru yana so su zubo masa ne suka soma sauka , yadda take furta  Cry, I love you my husband and I will always support you , just cry on my shoulder. sosai a wannan karan hawaye suka soma sakko masa a idanuwa , cikin  kan kanin ?ya soma kuka , dagasken kuka yake sosai , kukan da ya d auki shekara 22 da biyu yana so su fito sai alokacin suke sakko masa , sun jima rungume da juna , ganin yadda ta ki dena kukan ne ya dakata, tare da soma rarrashinta .  Dagaske kina sona ?  Bata fuska tayi kad an  I love you and I will always love you with all my heart. I so much love you , bakin su da ya had e waje d aya ne yasa ta kasa  karasa maganar da take sanyi , ya dad e yana kissing d inta kafun ya saki ajiyar zuciya .  i need you please  . Ya fad a a fusge Sabida yadda muryarsa take  ko karin ma kalewa, kissing d in bakinsa tayi kad an kafin ta furta  am all yours  , lallausan murmushin sa ya saki yana gogan hancin shi da nata  I have to go somewhere now kinga lokacin sallah yayi , just wait for me idan na dawo . Muyi wanka now  . Da haka ya d auketa zuwa toilets. A yanzu ma sun jima sosai a cikin toilet d in kafun su fito d aure da bathrobe , Abla gabaki d aya kunyarta ta ajje a gefe da kanta ta shiryasa harta gyaran gashin kansa ita ta masa , hakan da tayi ba  karamun farin ciki ya saka shi ba  please be like that karki canza , turo masa  karamun bakinta tayi jin abinda nace . Shima da kansa ya shirya ta suna fitowa suka tarar da lunch , bai ci ba shi sai ita da ya_aka taci dole , da  kyar ta lallashe sa ya ci 5 spoon, anan d in ma bai  kyaleta ba sai da ya kuma kissing d in nata sosai  Ki zauna , friends inki zasu zo sai su tayaki murya  , fari tayi masa da ido da yasa ya kasa d auke idanuwansa akanta  Your wishes is my command , my soldier  . Wani irin kallo ya jefa mata da yasa tsigar jikinta ya tashi, yadda take  ko karin narke masa yasa ba shiri ya tafi sabida feelings d in da ta soma tayar masa .

Yana tafiya Youghurt d inta kawai ta d auka tare da cup sai wayarta da ta d auka ta dawo falourn , gabaki d aya tunaninsa ne yake mata yawo cikin zuciyarta , wayar hannunta ta kalla ganin message d insa ya shigo cikin wayar  ?I won t stay long , I love you , think of me always  .  Boye fuskarta tayi kamar ance mata yana kallanta . Itama reply tayi masa  ka kulamun da kanka sosai, bana san ko  kuda ya ta bamun kai , my heart is always beating because of you ,ina sanka miji na , ina  kaunar ka, muah

Ko mintuna 20 batayi ba taji an danna door bell , duk a tunaninta ta d auka shine ya dawo, shiyasa ta ajje cup d in hannunta ta nufi  kofar, tana bud ewa ta furta  welcome back Sunshine , sai kuma tayi turus ganin su Fanan. Gabaki d aya sai suka tuntsure da dariya , cikin tsokana Baby ta furta  Mss Juliet,ba Romoe ne ya dawo ba  , hararar su tayi tana basu hanya, d an kallan Arwa da tayi sau d aya ta d auke kanta , itama Arwan jiki a sanyaye ta shiga cikin falourn . Tsayawa binta da kallo sukai sosai har saida ta tsargu, cikin  bata fuska ta furta  Mene ne kuka tsaye ni da ido haka ? Ko na canza muku kamanni ne ? Kallanta Baby tayi kafun ta furta  Auran nan fa ya kar be ki kalli yadda kika murmure  , d an kashe musu ido tayi kad an kafun ta juya ta kuma juyawa  ya san ran ku, miji na na tare dani? d an tsaki Baby ta saki kad an, dad ina da ke wani lokaci  yar iska ce ke  , zama Abla tayi akan d aya daga cikin kujerun  kai dai kika sani , duk lokacin da akai auranki da Yaya Sauban zakiyi bayani . Baby zatayi magana Fanan ta rigata,  gulmace irin na ta,jiya na gama ji tana cewa I love you, ina sanka , da taje dubasa  . Pillow Baby ta d auko zata jefa mata tayi saurin gocewa , cike da mamaki Abla ta kalleta  wai dagaske kike


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login