Showing 75001 words to 78000 words out of 347251 words

Chapter 26 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1445

Big Boss yayi kad an ganin bacci ya d auketa, a hankali ya gyara mata duvet d inta , har yanzu yana zaune a side d inta , hannunsa na cikin nata , abunda ya faru d azu ne yake sake dawo masa cikin kwakwalwa , wani irin annuri ne kwance akan face d insa , sosai yake kallanta , irin kallon da mutum bazai iya fassara tarin ma anonin suba , shi kad ai yake mata addua cikin zuciyarsa , har cikin  kansa zuciyar sa yake jinta , yanaji kome take so zai iya yi mata shi a rayuwar sa , he so much love his Baby Angel . Shima jikin nasa da zazza bi sosai ga ciwan kan da yake fama dashi me tsanani amma duk da hakan bashi da alamar kwantawa , har lokacin hannun sa na cikin nata yana kallan kyakkyawar fuskar ta data kumbura .?

? ? ? *********A kunnansa a kai kiran sallah, a hankali ya zama hannun sa ya nufi toilet bayan yayi pecking d inta a goshi, wanka kawai yayi ya shirya cikin  kananan kayansa Black colour masu da Suka  kara fito da kalar fatarsa duk Wanda ya kallesa zai tabbatar da yana cikin yanayi me dad i duk da har yanzu da zazzafan zazza bi a jikinsa da idan ba fad a maka akai ba , bazaka ta ba kawo hakan ba dan yanayinsa babu abunda ya canza sai kwarjini da ta  kara yi, karo na farko da ya bar fuskarsa ba a had e ba , har lokacin Abla bacci take dukda kana kallan yanayinta zata san bajin dad in baccin take ba sabida yadda take ya mutsa fuska lokaci zuwa lokaci, kallan time yayi yana tunanin kalar dramer da zasuyi idan tafarka, har tsoran farkawar ta yake yau ,bai katse mata light ba Sabida yasan batasan dubu, a hankali ya bar d akin gudun kar ta farka.?

? ?Yau ya d an makara a fitowa Sabida har anshiga sallah, amma ba a tayar ba , a Daidai lokacin da yashigo aka tada sallah shiyasa ya samu jam i, ana idarwa shiya fara fitowa Sabida tunanin a Wana take yanzu , cikin Sauri Little da ya biyo bayan shi ya furta  Yaya , jiyowa Big Boss yayi yana kallansa  Mai ya faru ?  Karasowa Little yayi wajan sa tare da hugging d insa ,  Gabaki d aya jiya ban ganka ba sosai Yaya  kallansa sosai Big Boss yayi kafun ya furta  Me kake bu kata  dariya little ya saki ganin Yaya Big Boss ya kamashi , kasa magana yayi sai murmushi da yake  You can take my black card  ware idanuwansa Little yayi  Yaya ? Dagaske? Kai tsaye Big Boss ya furta  Oh bakasan fita yawo yau , cikin ware idanuwa Little ya furta  Woow Yaya muna sosai , But yaya please yau karmuyi training  , yanzu ma kai tsaye Big Boss ya furta  as you wishes  dan so yake ya koma wajan Babynsa , ga little shima da yake san takura , lokacin da prince ya fito dafe kansa kawai yayi dan yasan sai sun  kara sa masa ciwan kai bayan Wanda zai sha idan ya kowa wajanta  Yaya good morning  morning too , how re you , fine yaya  cewar prince yana kallan little da fuskarsa ya cika da murmushi , zai juya su Bobo suka fito suma ganin yadda face d insa take yau ba a d aure ba Sauban ya furta  Oh my god ! Bobo am I dreaming? Yau fuskar Dube ba a had e ba , it seems that it s our luckiest day right ? Shima Bobo kallan Big Boss yayi ganin yadda face d insa take ya  kara sakin murmushi mai kyau  Nima naga alamar haka ! We just have to name what we want , today it s our luckiest day  karamun tsaki Big Boss yaja zai juya Sauban yayi saurin tsayar dashi  I don t trust you dude , what s behind this happiness ? Banza kallo Big Boss ya je fa masa zai  kara wucewa Sauban ya furta  Okay !Okay ! Wana suprise za a bani ? Gabaki d aya  bata masa lokaci suke  ko karin yi shiyasa ya furta  Name it  , cikin Sauri Sauban ya furta  Car  kallan Bobo, Big Boss yayi  Ya fad i wacce yake so and don t even try to asked me kaima you can get what you want from my black card yana kai  karshen maganar sa ya barsu baki a sake cike da mamakin ganin yayi musu magana yau so friendly . Little yau Sabida tsananin murna har tsalle sai da yayi yana  ko karin taka rawa Bobo ya talle masa  keya.?

******Big Boss yana koma wa d akin kasa shiga yayi, a hankali kuma ya tura  kofar bak1nsa d auke da sallama , tana jin muryarsa ta  kara  karfin kukanta  Ni banaso ta tafi , Banaso  da ya  kara  ko karin takowa Abla zata saka kuka a razane, cikin sanyin murya ya furta  Okay zan fito but please allow me to check on you  , baki Abla ta bud e zatayi kuka yayi saurin ja baya  shikenan it s okay karkiyi kuka please zan tafi  , yana fad ar hakan ya fita daga d akin, hararar hanyar da ya fita Abla tayi cike da ta kaicin sa , so take ya tashi zaune amma ta kasa Sabida zafin da take ji, cikin kuka ta furta  Daman nasan ba sona yake ba so yake na mutu daman , Wayyo Allah, Eshaal kuzo ku d aukeni daga wajansa mugune bayaso na wallahi  ita kad ai sai surutai take Sabida zafin ciwo, cikin wasu mintuna da basu kai goma ba Big Boss ya  kara shigowa cikin d akin hannun sa d auke da Tea Mai kauri , yanzu ma tana ganin sa ta kuma saka  kara tana fad in  Bata so! Bataso  , ciwan kan da yake hai ya  kara tsanan ta Sabida yadda ta ki yadda yazo inda take , yana fita zata rage sautin kukan, sau uku Big Boss yana shigowa Abla na kukan sai ya fita , da ya ga abun nata da gaske ne yasa ya d aure face d insa sosai kamar asalin Big Boss d insa , yana shigowa d akin Abla ta d ago zata  kara masifar taga yadda ya d aure face d insa sosai , babu alamar fara a , face d inta ta shagwa be zata kuma wani kukan ya furta  zan  karayin wani Idan bakiyi shiru ba  cikin sauri Abla ta had iye kukan sai hawayen da ya sakko mata , ganin yadda take share hawayen ne ya karya masa zuciya , ya sani he s at fault , amma yaya zaiyi ? He so much love her , idan yace zai biye mata bazata bari ya dubata ba , Tea d in ya ajje a gaban mirror yana  karasowa wajan Abla da har ta soma tsorata zatayi wani kukan  Babu abunda zan miki, I will just help you, please am so sorry My Baby doll  , wani irin harara Abla ta jefa masa a  kufule, zai d auketa ta furta  Banaso zanyi da kaina  tana yun kurawa tayi saurin koma wa Sabida zafin da taji , fahimtar hakan yasa bai tsaya  bata lokaci ba ya d auketa zuwa toilet , anan ma wani darun suka sha lokacin da zai gasa ta , sosai take masa magiya da kukan da zafi bataso amma duk da hakan sai da ya gasata, bai gama shiga Tashin hankali ba sai da Abla tasa kukan ya fita zatayi fitsari amma ya ki barin nata , dole a hakan tayi shi sai faman kuka take dan ko zama ta kasa yi sai a tsugunne ya temaka mata tayi , tana kuka haka tayishi gabaki d aya ya had e da jini, sosai Yashiga shock alamar ba  karamar  barna nayi ba , da zasu fito ma haka ya d auko bayan ya saka mata riga mai kauri, hatta hijab da kansa ya saka mata har Wajan dadduma , da  kar ta samu tayi sallah tanayi tana kuka dan ko zama bata iyayi , sosai Big Boss ya sha jinin jikinsa tana idarwa ta zame Big Boss yayi saurin  karasowa cikin d akin hannun sa d auke da magani da ruwa , yana ta bata ta buge hannun zata saka masa kuka, shima kamar zaiyi kukan ya marairaice mata face , Am so sorry sunshine please ki bari na taimaka miki , yanzu ma sharesa Abla tayi dan ko kallansa bata san yi , tea d in da ya ajje ya d auko mata zai bata ta ki amsa , duk yadda yayi lallashin Abla ta ki kulasa , sai da yace zai kuma ne yasa ta sha tea d in , maganin ma da kyar ta shashi, duk rigimar nan da take bacci take ji amma ta ki yadda, a hankali ya d auketa ya mayar kan gadon, Let me check on you please bazan miki da zafi ba  , cikin sha kewar murya Abla ta furta  Banaso , bai kuma cewa komai ba sai lallashinta da yake da sweet voice d insa da ban ta bajin yana lallashi ba sai yau, a hankali bacci mai  karfi ya d euketa sabida harda maganin bacci ya bata. Sai da yaga baccin da gaske ya d auketa sannan ya dubata, shi kansa saida ya runtse idanuwansa ganin abunda yayi mata , yasan kafun shawo kanta sai ya wahala dan sosai ya hango tsoransa a cikin idanuwanta . A hankali ya kwanta a d ayan side d in yana janyota jikinsa , a haka bacci ya d auke da shi kansa bai ta ba jin dad in bacci ba kamar na yau sabida bazai ta ba manta wannan rana mai cike da tsananin Albarka da haske ba.

******* A  bangaran wasu mutanen kuwa suna kallan yau a matsayin ranar mai tsananin muni da duhu cike da tsantsan tashin hankalin da yasa mutane da yawa suka kasa rintsawa, dan rana ce da zasu iya kiran ta da ba kar rana da kibiyoyinta suke da tsananin kaifi da Suka.?

 DAKIN DUHU

A firgice ta fad o cikin d akin cike da Tsantsan tashin hankali, cikin razana da firgice ta ke kwalla kiran  Sindilu  da iya muryarta Sabida tashin hankali, gabaki d aya ba acikin hayyacinta take ba , Sabida tsananin razanin da ta shiga , ta dad e tana ambatan sunan sandilu kafun ya bayyana yana  kyal kyale wa da wani irin dariya  Kinyi sake , Kinyi sake babba da kika bari ala ka mai  karfi ya shiga tsakaninsu, ala kar da ta fara karya duk wani mai mugu dake san cutar dasu , makaminsu babba ne irin wanda bazasu ta ba iya ruguzashiba ,  a rud e take furta Sandilu kayi wani abu, burina yana daff da ?1ka bazan ta ba bari wani abu ya lalata mun burin da na dad e Ina ginawa ba tsawan shekaru ,bazai faruwa ba , hakan bame yiwuwa bane  wani dariya sindilu ya  kara saki mara dad in ji,  Lokaci ya riga ya  kure miki , abu d aya kawai zakiyi idan k1nasan ?1kar Burin ki ya cika , sa banin hakan kuma kamar kin ?akawa kanki wu kane dan a sannu mugayen aikin ki zai ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????dunga fitowa fili, cikin firgice ta furta  Wana irin aikine wannan ? Sandilu zanyi sa Indai buruna zai cika , ka fad e sa koma menene  wani shegiyar dariya sindilu yakeyi shi kad ai , lokaci d aya wani Leda  baka ta fad o cikin Sauri ta saka hannu zata d auka ya daka mata tsawa  Hannun huggu  da sauri ta saka hannun hagun ta d auka  akwai sharud a akan abunda zakiya , daga rana irin ta yau kana ki bautawa kowa , babu sallah babu wani abunda za a iya kiran sa da suna bauta , ko alwala kada ki kuskura ki  karay1 ko a cikin zuciyar ki har sai kin ?1ka abunda zan ce miki, ki janyo yarinyar a jikinki, ki nuna mata so mai girma yadda zata saki jikinta dake, wannan maganin akwai wani dabba da mijinta ya shigo dashi gidan nan , cikin talatailin dare zakibi shi, ki tabbata yayi fitsari a jikinki sannan ki tabbata f1tsarin a lokacin yayi, idan kinyi hakan zaki dan Gwali fitsari a cikin ledar nan ki sawa yarinyar a gabanta , kina aikata hakan ko wana irin buri kike bu katar cikawa akansu zai cika sai kin zama ke ce mai m?lki sama da kowa , kana kiyi kuskuran bawa wani wannan aikin , yin hakan kamar kin lalata ragowar sihirin kine  ya  karasa yana sakin wani dariyar me rikitarwa, tun kafin tayi magana ya  bace batt kamar bai wanzuba, hannu ta d ora aka kamar ta saki ihu sabida tsananin tashin hankali  Fitsarin Zaki? Maganar zaka a zuciyarta ta fito fili, a rikice ta yun kura zata mi ke cikin kuskure  kafarta ta daki wata tukunyar tsafi, lokaci d aya ta fashe gabaki d aya wani irin hayaki ya karad e wajan , a rikice matar ta saki  kara sabida saukar marin da taji dama da hagu, ta ko ina duka take ji a jikinta cikin tashin hankali, babu abunda take fad a sai wasu sur kullu, lokaci d aya ba kin haya kin ya  bace ya run kura zata tashi jan  kyallen da take rufe fuskarta ya zame , sosai na razana da ganin wacce take shanye da jajayan kayan, ba kowa bace face Nanni da gabaki d aya ta sauya fasali sabida abubuwan da suke fuskarta da ko alamun fara a babu balantana imani, sur kullan ta ta somayi cikin saurin kafin ta d auki ba kin mayafinta ta mayar kanta , cikin  kan kanin lokaci ta  bace Batt.

('('('('('('

COUPLES ROOM

 Karfe 11:10am na safe Abla ta farka da kuka Sabida fama ciwan ta da tayi , cikin Sauri Big Boss ya bud e idanuwansa a Daidai lokacin da Abla ta bud e natan , tana ganinsa ,ta saka masa kuka ya matsa daga kusa da ita , ga jikinta da yaji har yanzu da zafi sosai duk da bai kai zafin nashi ba ,  I will amma please ki bari na yi miki wanka , kici abinci sai nayi miki d in kar ciwan ki ya dunga zafi cike da  kwalla ta hararesa tana kuma fashewa da kuka , yadda ya kalli rigar bata yana ganin stain d in jini kad an har lokacin, yasan idan yace zai tsaya rigima zatayi shima bai biye mata ya d auketa zuwa toilet , yanxu ma sosai tayi kukan ta har ta god e Allah ta dawo ajiyar zuciya mai  karfi, kaya mai  karfi ya d auko musu yanxu ma da kansa ya shiryata , cikin  kan kanin lokacin ya fita ya dawo d auke da tray , da kansa yayi serving d inta abinci zai bata ta ki , duk yadda yayi akan taci abincin ta kici sai da taga yana  ko karin bud e button din Rigarsa ne tukunna ta soma kukan zata ci , da kansa ya bata abaki sannan ya bata magani Tasha , babbar coat d insa blue colour ya saka mata me shegen laushi, bai tsaya  bata lokacin ba ya sa bi a barsa kamar Baby dan har  kara sai da ta saki Sabida zafin da taji, bata da  karfin da zata iya  kwace jikinta shiyasa ta ha kura sai kukan da take a hankali a hankali. Direct fitowa Big boss yayi Daidai bakin building d insu da Victor dake tsaye yana jiran su, duk gulmar mutum bazai ga Abla ba sabida yadda Victor yayi parking d in motar, Big Boss na shiga Victor ya ja motar da mugun gudun gaske , har a cikin motar Big Boss bai sauketa daga cinyarsa ba sai tapping bayanta da yake a hankali, sosai ta bashi tausayi ganin yadda take wara  kafarta , babu
Wanda zai gan su a cikin motar hatta Victor dake driving kuwa shiyasa ya gyara mata rigar sosai ta yadda bazata ta kura ba , kai tsaye motocin su Babban titin da zai sadasu da Banana island suka nufa , sabida mugun gudan da Victor yake ne cikin mintuna da basu wuce 35 ba suka  karaso Banana island . Cikin wani streets mai d auke da manyan Building masu shegen kyau da tsada suka kutsa kai , tun daga kan layin sojojin Big Boss ne a wajan da sukayi wa ko ina na cikin gidan kawanya, suna Garin motar Big Boss suka  kame har zuwa cikin babban building d in da ya gama had uwa sosai da sosai , har bakin building victor yayi parking lokacin gabaki d aya sojojin sun koma hatta Victor ya bar Wajan sannan Big Boss ya Fito daga cikin mota d auke da Abla zuwa cikin gidan.?

? Yadda tsarin falourn yayi kyau mutum sai ya d auka ba a Nigeria yake ba dan sosia falourn ya  kawatu sama da na gidan His Excellency dan sosai naira


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login