Showing 102001 words to 105000 words out of 347251 words

Chapter 35 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1449

 Am sorry Yaya babu Inda zani sai kun fad amun abunda kuke  boyewa .. bai  karasa maganar saba Sabida muryar Big Boss da sukaji kamar daga sama  How Dare You ?huh gabaki d aya falourn sai kowa ya Mayar da kallansa kan wanda yayi magana , su Eshaal suna ganin sa Suka zaro idanuwansu gabaki d aya kamar munafukai suka  buya a bayan Mamy da Momy , suma sauran yaran gidan gabaki d aya mi kewa tsaye sukai kowa yana gudun abunda zai faru, hatta His Excellency da Uncle sai da suka mi ke tsaye , Ran Big Boss sosai yake a had e kamar bashi ba dan yayi bala in had e fuskarsa, jijiyoyin wuyansa sosai suka fito waje ga gashin kansa da ya saki gabaki d aya a gadan bayan sa , Bobo na ganin shigowar Big Boss ya mayar da kallansa zuwa saitin Prince , cikin Sauri prince ya d auke fuskarsa ganin irin kallan da Bobo yake jefa masa .?
? ?
? ? Yaya cewar Little , batare da Big Boss ya kallesa ba ya furta  To your rooms now . Zai yi magana yayi saurin yin shiru da bakinsa sabida kallan da Big Boss ya jefa masa da jajayan idanuwansa , Prince ma cikin Sauri ya ri ke hannun Little , gabaki d aya mutanan falourn Big Boss suka zubawa idanuwa musamman Mamy da Dadyn su Eshaal da suke mamakin canzawar Big Boss . Babu Wanda ya kalla a cikin falourn zai juya Nani da take tunanin bai isa yayi mata komai ba ta furta  Ina zakaje Farooq ? Mai yasa kuke  boyewa yaran nan a salin iyayansu? Ko kana so ko bakaso dole Susan cewa nan d in ahalinsu ne , mutumin dasuke rayuwa dashi mahaifinsu ne sannan mahaifiyarsu ma.. wani iriin gigitaccen tsawa Big Boss ya daka mata cikin tsawar ya furt  I said to your rooms  ganin yadda su Little suka tsaya, itama Nani cikin d aga murya ta furta  Ko kana tsoran Little yasan mahaifiyarsa ta gujesa tun yana  karami ko d aukarsa bata ta ba yi ba? Cikin sauri Little da prince da suka soma tafiya suka dakata a hargitse , Big Boss da jijiyoyin wuyansa suka gama fitowa bai san lokacin da ya kai mata wani irin sha ka ba , Bobo na tsaye ko sau d aya bai motsaba sabida sha kar da yayi wa Nani, Sauban na  ko karin  karasa wa Wajan Bobo yayi saurin ri ke masa hannun sa . Cikin kakkausash shiyar murya Big Boss yake. Furta  Me yasa dole sai kin  kure ni ? Mai yasa kuke san  k?re ni ? Nani babu abunda take sai zare idanuwa Sabida sha kar da Big Boss yayi mata , cikin  karfin hali Dadyn su Eshaal ya nuna su Abdul - Samad  mai kuka tsayayi?  sai kuma ya juya yana Kallan Big Boss  Farooq karka kashe ta mana , kayi hakuri komai a bishi a sannu, ka sake ta kaji  , amma ina ^am ko kusa Big Boss bai sake tanba sai ma kara sha ke tan da yayi Nani sai faman san kwace wuyanta take dan ba  karamun mugun sha ka Big Boss yayi mata ba , cikin sauri Sauban ya fusge hannun sa ya nufi Big Boss , amma yana zuwa Big Boss ya hanka d asa sai da ya kusa fad uwa cikin sauri Bobo ya tare sa , Abdul_Samad ma da yayi  ko karin zuwa wajan sa lokaci d aya Big Boss ya Sauke masa nashi kasan marin. Gabaki d aya d akin sai ya nemi hautsinewa His Excellency babu abunda yake furtawa sai  Innalillahi wa inna ilaihi raji un , ? kara Prince ya saki da ya ja hankalin kowa na gidan banda Big Boss da ko saud aya bai jiyo ba , cikin d aga murya Prince ya furta  Yaya Big Boss, Little  , ?juyowa Big Boss da Bobo sukai lokaci d aya ganin yadda Little yake aman jini ne yasa Big Boss ya saki wuyan Nanni tare da hankad ata baya tana shure shure Sabida mugun sha kar da Big Boss yayi mata , Little na  ko karin fad uwa  kasa cikin zafin nama Big Boss ya tare sa ya fad o jikinsa a sume. Gabaki d ayan sa Big Boss ya d aga sa kamar yaro kafun ya jefawa Nani wani irin mugun kallo da sai da ta d auke fuskarta a har gitse , cikin zafin nama ya bar part d in, Bobo da prince suka yi saurin bin bayansa, Uncle da His Excellency ma cikin sauri suka biyo su shida su Uncle Adam, har ya zo fita ya jiyo da fuskarsa saitin Nani  Na rantse da Allah idan ran d ana ya salwanta sai na ki ya salwanta kamar yadda kika yi  ko karin yi , daga yanxu ba sai gobe ba na haramta miki anfani da ko kwandalata Sabida kudin ya rana ne da kike san halakawa  , zabura Nani tayi zata yi wa His Excellency magana ya bar Wajan , cikin Sauri ta mi ke ta nufi Mama da itama take  ko karin Bin bayansu, kafin ta yi magana Mama ta d auke fuskarta da maruka har guda uku  Sha sha sha kawai, ki jira hukunci na  , kasa motsi Nani tayi a Wajan , Mamy ma kallansu Eshaal tayi  Yarana ku zauna , idan kuna jin bacci kuje ku kwanta , ga  kawa ma nayi muku yanzu zamu dawo  , a sanye gabaki d aya suka amsa mata kowa da abunda yake masa yawo cikin zuciya , kallan budurwar Baby tayi tana sakar mata murmushi , itama martanin murmushin ta mayar mata, gabaki d aya a falourn zugun zugun suka zauna suna Tuna n1n abunda zai faru.?

****** ABLA?
Tunda ta koma part d in wanka kawai tayi ta zauna, haka kawai taji komai na gidan yayi mata girma shiyasa ta ki zaman baya mata dad i gabaki d aya , har zata d auki wayarta sai kuma ta Fasa ta kwanta , Ita kad ai sai faman juyi take akan gado , da  kar bacci  barawo yaci  karfinta.?

**********
***************

Big Boss direct wani waje ya nufa a cikin gidan ,yadda tsarin komai yake mutum sai ya sha mamaki dan gabaki d aya part d in sai yayi kamar da asibiti Sabida kayayyakin Wajan ga warin magunguna Suma. Bai tsaya a ko ina ba ya nufi sama ko takan Elevator bai biba sai steps da yayi cikin Sauri.  Dakin farko Big Boss ya shiga da Little tare da kwantar dashi a Wajan da ya fi kama da d akin asibiti sa ban1n gadon d akin da yake babba yanda mutum zai huta sosai, yana kwantar da shi bai tsaya cire masa Rigaba ya  barkata da hannunsa biyu, Bobo na shigowa taimakon gaggawa ya soma bawa Little har saida nunfashin sa ya dawo Daidai,cikin  kan kanin lokaci suka dawo da nunfashin Little normal sai vantilat?r d in da suka saka masa a hanci yadda nunfashin sa zai tafi Daidai.?

? ? ?Tunda Bobo yaga yanayinsa bai ce masa uffan ba sai barin d akin da yayi dan yanzu ran Big Boss a  bace yake sosai, bar1nsa a wannan lokacin shi kad ai ne Alkairi. Har Bobo ya fita bai zauna ba bai kuma dai na kallan Little da yake kwance ba har lokacin, hannu d aya ya saka yana ramutsa gashin kansa , ga lips d insa da yake ciza da  karfi da har saida ya fasa le ben nasa .?

***** Bobo yana fitowa gabaki d aya sukayo kansa musamman Prince da ya ri ke hannunsa  Yaya ! Little d ina fa ? Yana lapiya ? Zan iya zuwa inganshi? Yaya fa ? , d an Kallansa Bobo yayi ganin yadda hankalinsa yake a tashe kuma Indai ba ganin Little din yayi ba hankalinsa bazai ta ba kwanciya ba ,  It s okay Little na tare da Yaya, allowed him to rest, go be zaka ganshi . Prince zai yi magana Bobo ya girgiza masa kai  No more complain okay? Shiru Prince yayi yana knodding kansa , kashin kansa Bobo ya shafa  it s sleep kafun ka fara yiwa Little complain kai kad ai ka kwana  , babu wanda yayi wa magana ya juya zasu bar wajan ,  Abdul  cewar His Excellency, dakatawa Bobo yayi daga tafiyar da ya soma kafun ya d an jiyo kad an  He s fine. Zuwa safiya zai dawo normal , iya abunda Bobo yayi ce musu kenan ya bar wajan shida prince . Bin bayansu da kallo His Excellency yayi kafun ya kalli hanyar d akin da su Big Boss suke ciki  ka kwantar da hankalinka , duk lokacin da ciwan sa ya tashi babu Wanda yake san fara gani kamar sa , insha Allah komai zai zo da sau ki Kai ma ba isash shiyar lapiya ce da kai ba , ga Mama itama da Didi, Na muku al kawari komai zai zo da sau ki insha Allah  , kanta His Excellency ya girgiza yana sakin murmushi me ciwo  Kabeer ka manta ni na haifi Farooq ? Halinsa _ak irin na mai sunan sane , na tabbata Adil na farkawa bazai  kara zama a cikin gidan nan ba balantana ya saurari kowa  ,?
?  a wannan karan na maka al kawari komai zai zo da sau ki insha Allah babu abunda zai faru sai alkairi, Dare yana  karayi ya kamata ku huta gabaki d ayan ku, Dan Allah Didi , Mama ku kwantar da hankalin ku  , kansa Dadyn su Eshaal ya jinjina  Abunda kabeer ya fad a gaskiya ne ko ba komai suna bu katar lokaci tunda su akai wa lefi, Ina ganin mu bar komai zuwa goben  , da haka suka bar part d in duk da Mama da Didi Sunso zama a part d in amma sabida yanayin jikinsu suka ha kura da magiyar da su Mamy suke mata ita da Aunty Nusaiba. A haka gabaki d aya kowa ya koma part d in_a jiki a sanyaye .?
? ? ?A cikin Daren nan babu wanda ya runtsa sosai kowa da tunanin abunda zai faru gobe yake . Banda Abla da gabaki d aya bata san abunda yake faruwa ba a cikin gidan .?

WASHE GARI

? Kiran sallar asuba da akaine ya farkar da Abla daga baccin da take, da  kar ta iya bud e idanuwanta sabida yadda bacin ya soma yi mata dad i bakinta d auke da adduar tashi daga bacci ta ware idanuwanta  Baya nan  shine abunda zuciyarta ta soma ayyana mata , d ayan side d in ta kalla nan ma still baya nan , yar  karamar ajiyar zuciya ta sauke kad an  May be ya tafi sallah  zuciyarta ta sake ayyana mata . Batayi tunanin komai ba ta nufi dressing room d inta, sai da ta gasa jikinta sosai sannan tayi wanka da almara gudun kada lokacin sallar ya wuce ta . Tana idar da sallah sai da ta zauna tayi azkar d in ta da karatun alkur ani, lokacin gari har ya d an soma wayewa. Wani iri Abla ta soma ji cikin zuciyar ta haka kawai itama bata san dalilin hakan ba kuma . Bata zauna sai data gyara d akinta , tana gamawa da nata ta koma nasa , mamaki ne ya kamata sosai ganin alamar kamar babu wanda ya shigo d akin , hatta kan gadon agyare yake alamar babu wanda ya Hau kansa .?
??
? ? ? Dan gyarawa tayi kad an tayi mopping bayan ta wanke masa toilet d insa , bata bar d akin ba sai data bar burner da take faman turara d akin da daddad an turare mai sanyaya zuciya , ga Ac da ta bari a kunne shima sai  kamshi da sanyin Ac ya had e waje d aya .
? ? ?
? ? ? ? Welcome back Ma am  cewar Jenny data ga Abla, itama Abla murmushi ta sakar mata  Jenny ya kike ? Sosai Jenny ta  karayin wani murmushi  am good Ma sai kewar ki da nake  , har yanzu fuskar Abla da murmushi akanta ta furta  Ai gani ynxu na dawo kinga kin huta da Missing d ina  . Yes Mah , cewar Jenny sai kuma ta  kara da  Mah akwai aikin da zan taya ki dashi ne?, Mai za a safa na breakfast? Kanta Abla ta girgiza mata  No karki damu yau ba wani aiki zamuyi ba , simple Breakfast ne kuma bashi da wahala nasan akwai aikin da kike yanzu , don t mind me kawai kije kiyi aikin ki ni zanyi breakfast d in , Jenny zatayi magana Abla ta rigata  babu wani magana kuma , karki damu , ni bari naje nayi abincin okay , ta  karasa tana barin wajan zuwa hanyar kitchen . Tana barin wajan Jenny ta saki murmushi  She s the best kindest women ever , I so much like her  , zata bar wajan taji sallama kamar ana shigowa , cikin sauri ta jiyo ganin Uncle a tsaye cike da girmamawa ta furta  welcome sir  , kansa Uncle ya Jinjina mata  welcome Jenny, ina madam d inki ? Kai tsaye Jenny ta furta  She went to the kitchen now  , ?  jeki kira mun ita  uncle ya bata amsa lokacin da yake zama kan d aya daga cikin kujerun, ko cikkaken mintuna biyu bata yi suka fito ita da Abla , ita kanta Abla ganin uncle a part d in sai da Tasha Jinin jikinta  kinyi mamakin gani na ko ? Cewar Uncle , da Sauri Abla ta girgiza masa kai tana tsugunnawa har  kasa  Uncle ina kwana  , da hannu Uncle yayi mata nuni da d aya daga cikin kujerun, ba musu kuwa ta zauna dan tsugunnawar da tayi sai da ta d anji zafi dan har lokacin ciwan ta ba warkewa yayi ba .  how are you ? Cewar Uncle , yanxu ma amsa masa Abla tayi cike da girmamawa zuciyar ta haka kawai take tsinkewa duk da batasan abunda zai fad a mata ba , shima Uncle shiru yayi kamar bazai yi magana ba sai kuma ya furta  Your Little is not feeling fine  , cikin Sauri Abla ta d ago da fuskarta  Yaya Little bashi da lapiya ? Yaushe ? Yana Ina ? Ya jikin sa yanzu ? Mai ya samesa ? Shine abunda bakin Abla yake ambata , d an shiru uncle yayi mata  karki damu zuwa yanzu nasan lapiyar sa  kalau akan hakan ne yasa na zo wajan ki, Uncle bai  boye mata komai ba ya labarta mata abunda ya faru gabaki d aya  Shiyasa bangan saba Kenan ? Ta ayyana wannan tanbayar a ranta cikin sauri kuma ta kawar da zancen, haka kawai lokaci d aya wani irin tsanar Nani Yashiga ranta , maganar Uncle ne ya dawo da ita hayyacinta  Nasan kina da tanbayoyi da yawa da kike san sani duk da nasan babu Wanda ya ta ba fad a miki, kamar yadda ta fad a hakan ne , His Excellency mahaifin sune  cikin sauri Abla ta d ago da kanta , shima kansa Uncle ya Jinjina mata  ?Tunda naganki arai na naji tabbas ke d in alkairi ce a rayuwar su musamman yadda suke tsananin sanki gabaki d aya , kowa da kalar tasa  kaddarar a rayuwa da bazamu iya tsallake mata ba , suma hakan ce take a tasu rayuwar, nasan a sannu zaki samu labarin komai kuma zaki fahimci komai idan Kika kula kuma kikai taka tsantsan da kowa na cikin gidan nan , ciki kuwa har ni karki cire , bani da isash shen lokacin da zanyi miki bayani amma nasan kina da kwakwalwa kuma kina da fahimta , ro kona d aya a gareki, tunda ran mijin ki ya  baci nasan komai zai iya faruwa yau d in, barin sa cikin gidan nan kamar ya bawa ma kiyansa hanyar samun nasarar sune , amma idan har yana cikin gidan nan nasan yaro na zaki ne me tarwatsa ko wana irin d an iska , ko ba danni ba kiyi wa mahaifinsa wannan abun gabaki d aya zamuyi alfahari da kasancewar ku anan na ro ke ki  . Abla mamaki ne ya kamata sosai gabaki d aya ta rasa bakin magana babu abunda ya fi Dakar zuciyarta kamar yadda U??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ncle yake san tayi masa abu , wacece ita da zata  ki yi masa abunda yake so ? Mutanan da suka mayar da rayuwar ta kamar wata tauraruwa a lokacin da mutane da yawa suke  ko karin hallaka rayuwarta ? Mutanan da take ji a duniya bata da kamar su ? Wani irin  karfin gwiwa ne taji yana shigarta da ita kanta bata san ta ina ba , abu d aya ne kawai yake mata yawo a cikin zuciya ,  zata dawo musu da farin cikin su kamar yadda suka saka ta a ciki , a firgigit ta dawo Tuna n1n ta dubawar da zatayi taga Uncle har ya tafi.  Karamar ajiyar zuciya Abla ta saki gabaki d aya ta fad a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login