Showing 150001 words to 153000 words out of 347251 words

Chapter 51 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1448

biyo baya, dan daga rana irin ta yau na tabbata bazaku sake baccin jin dad i ba sai na wahala, wani irin kururuwa mutumin yayi tare da matsowa kusa da ita , ankwan da aka k?lle ta ya samu ya sha ke mata yuwanta , shure shure ta somayi sabida yadda taji nunfashinta na  ko karin d aukewa , wani irin abu ta soma kamar wacce ake  ko karin cirewa rai , saida yaa tana daff da mutuwa tukunna ya zare angwan ita kuma Ammi ta soma jan nunfashinta da  karfi sabida yadda yake mata barazanar d aukewa gabaki d aya , cikin dusashewar murya ta soma ambatan  Ruwa! Ruwa! Ruwa ! Amma mutumin nan ba imani a tattare dashi ya juya tare da barin d ak1n ko takan Ammi da take kiran ruwa bai yi ba .?
?
? ??
********

 Karfe 8:10pm kamar yadda Abbu ya bu kaci ganin kowa da kowa , ko abincin kirki babu wanda ya iya ci a cikinsu shiyasa gabaki d aya suka taru a cikin babban falournsa . Sosai Dady yayi nasiha mai ratsa jikin duk wanda yake wajan kafun ya bud e taro da addua, kafun ya  kara kan hankali game da abunda ya faru d azu , yana gamawa His Excellency ya kalli Mamy  Ina su Aina u? Shiru Mamy tayi kamar me Tuna n1 kafin ta furta  Yaya tunda muka dawo daga asibiti babu wanda na saka a cikin idanuna , da mamaki His Excellency ya kalleta kafun ya furta  je ki kira munsu  , haka Mamy ta fita , tunda ta fitan kuma babu wanda ya kuma cewa komai , bata d auki dogon lokaci ba ta dawo  Yaya basa nan ba , gabaki d aya su biyun basa nan  . Yanxu kam ran Hajiyar America ya gama  baci cikin tsananin bac1n rai ta kalli su Sauban  Duk inda take a cikin gidan nan kuje ku kawo su , idan suka ki zuwa kuma ku d aure su kukawo su yanzun nan  , murmushin Manya Didi tayi  ba ayi haka ba , zasu zo da kansu ,ko ba komai ai sun girmesu, batare da rashin kunya ba , kuje ku kira su, mi kewa Bobo da Sauban sukai sai kuma Abdul ^amad da ya bi bayansu , babu irin dubawar da basuyi ba amma babu su Nani babu alamarsu, cikin tsananin tashin hankali Dady ya kalli Baby  jeki kira mana Amma yanxu  , kanta Baby ta jinjina a sanyaye tana da nufar inda Amma ta zauka , a cikin tsananin Tashin hankali ta dawo itama tana furta  Dady banganta ba  , cike da mamaki har suna had a baki suka furta  Baki ganta ba ? , kanta Baby ta jinjina musu kamar zatayi hawaye , wayarsa His Excellency yayi dialing , bugu biyu aka d aga  ka shigo inasan ganin ka  , daga haka bai kuma cewa komai ba ya kashe wayar , cikin mintuna da basu kai biyar ba wani mutumi ya shigo kana ganinsa bazai wuce shekara 33 ba cikin ba ka ken Kaya fuskarsa gabaki d aya babu annuri a tattare da shi, yana ganin su His Excellency ya russuna musu  Ina ragowar mutanan gidan nan ? Cewar His Excellency, yanxu ma cike da girgiza mutum da ya kasance shugaban masu tsaro na His Excellency ya furta  Your Highness bayan fitar motocin ku wasu Sojoji Suka shigo cikin gidan nan , da alama kuma ba sojojin  katsar nan bane Sabida uniform d insu kusan kalar sojojin da suke harabar gidan nan ne , munyi  ko karin tsayar dasu amma gabaki d ayansu a fusace suke kuma shugaban cikinsu yana da wani symbol na cikin gidan nan da zai iya fitar da duk wanda yake san fitar wa and& .  yayi shiru kamar yana tsoran yin magana , gabaki d aya Mutanan gidan nan ido suka zuba masa banda Bobo da gabaki d aya yayi kamar baisan dashi ba , saitin inda Bobo yake ya kalla hakan ya bawa sauran damar kallan Bobon suma  , shi suka fara sarawa lokacin da suka shigo , duk da
Baice musu komai ba ya bar wajan. Da mamaki His Excellency ya furta  Abdul? Bayan ya bawa security d in umarnin tafiya , su Little kam sai bin kowannansu suke da ido dan har cikin ransa shima bayaso aa su Nani , ajiyar zuciya Bobo yayi yana d ago da kansa  Bani na turo suba , kuma ba umarni na suke biba, suna dutyn O11  , babu wanda ya fahimci maganar sa shiyasa Bobo ya gyara zamansa , fusatattun sojojin America da suke aiki  kar kashin shugaban Sojar  kasar , sojojin da zasu iya yin komai dan cika umarnin Ogansu ko da kuwa zasu rasa ransu? , cikin sauri Mamy ta furta  Wanene shugaban nasu sannan Menene had in sa da nan gidan ? Shima Bobo d an kallanta yayi kafun ya furta  Abu d aya na sani , shugaban wannan rukunin bakowa bane face OUMAR FAROOQ MUHAMMED AL-TAUFEEQ, sannan babu mai iya fitar da duk wanda ya bata umarnin aka ma masa har sai dashi kansa ya bada umarni koda kuwa Shugaban  kasar America baya hana duk hukuncin da ya yayenke , gabaki d aya sakin baki sukai suna bin Bobo da kallo , yanxu Diidi ce tayi magana  kasan komai , nasan kasan inda suke duk bakin ku d aya  murmushi Bobo yayi mata , bazasu ta ba fitowa ba Sabida inda suke babu mahalu kin mutumin da zai iya  ko karin guduwa . Amma is self , tana a killace inda babu wanda zai gano wajan . The more kuka ce zakuyi masa magana akansu, the more zai  kara fushin sa , ku barsa ya huce  kusan gabaki d aya jikin su yayi sanyi Banda Baby da taji dad in abunda yayi , har cikin zuciyarta addua take Allah yasa kafun su dawo yasa a mayar da ita agwagwa. Mi kewa tsaye Hajiyar America tayi kafun ta kalli Bobo  kace masa Allah yayi masa albarka , duk yadda yaga dama yayi dasu , bana bu katar ganin su anan , sannan ita waccen mara 0man1n kace ban yafe mata ba kuma Allah ya tsi& .  tun kafun ta  kasa su His Excellency suka soma bata ha kuri ganin yadda ta d auki zafi sosai gashi tana  ko karin tsinewa Nani .

('('('('('
***********
BANANA ISLAND?

Da kyar Big Boss ya shawo kan Abla ta zauna a nan for few days kafin ya mayar da ita gida , sosai tayi rigimar saida ya lallasheta tukunna ta yadda zata zauna anan shima a dole kwana biyu kawai zatayi ya mayar da ita , bai mata musu ba ya amince matan duk da cikin zuciyar sa ba hakan bane. Hannunta Big Boss ya kamata  Let s me show you something  , ya fad a yana kama hannunta, wani Side Big Boss ya nufa da ita da yake cike da Roses da wani decoration na ban sha awa , yana bud e mata ido Abla ta zaro idanuwan ta cike da tsananin mamaki, zata yi tsalle yayi saurin dakatar da ita  No please, banaso , turo baki Abla tayi baice mata komai ba ya zaunar da ita kan kujera tare da tsugunnawa a gabanta , hannunsa d aya ya d ora asaman cikin ta  Congratulations Sunshine , you will soon be a mother  , cike da mamaki Abla ta kallesa jin abin da yace kafin ta kalli hannun sa da ya d ora akan cikin nata , cikin rawar muryar Abla ta furta  ka& ce .. kace& .  sai kuma tayi shiru tana kallansa , murmushi ya sakar mata sosai tare da d ora kansa akan Laps d inta  Yes mun kusa zama parent , you re pregnant, you re pregnant with my Baby, will you accept my Baby ? Ya fad a yana kallanta , hannu Abla ta saka zata rufe fuskarta ya hanata hakan , cikin Sauri Abla tayi hugging d insa ba tare da ta iya furta komai ba , murmushi Big Boss ya saki me sauti shima yana  kara hugging d inta .


**********
***************

The Metro State Prison USA babban prison ne da ya kasance top 1 mai ban tsoro cikin prison din mata, ?kuma shine prison din da Big Boss ya saka a saka su Nani duk da har lokacin bai bada umarni a ta ba suba Amma hour d aya da sukai a cikin ji sukai kamar suyi hauka musamman yadda suka ga prisoners din suna binsu da wani irin kallo, Nani sosai Tashin hankali ya kamata , har ta soma kuka da ro kan su mayar da ita g1da zata shirun, Momy kuwa sai faman zazzare idanuwa take . Tun a lokacin da aka sasu a cikin wani d aki shugabar d akin ta sakasu tsallan kwad o, Sabida firgita Nani har f1tsari tayi a wando ga  kafafuwanta kamar zasu cire sabida tsallan kwad an sukai.

( ALLAH JA ZAMANIN BIG BOSS MASOYIN ABLA, M0JIN MSSLEE

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

Shin ko kunsan wacece Rukayya Mai kayan supplement?

Taxo muku da ingantattun magungunan ta na herbal masu inganci. Abun alfaharin Kuma tana bada sari cikin sau ki, sannan Kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar Nan.

Duk wacce ta siya magungunan Rukayya Mai kayan supplement, taga be Yi Mata aiki ba tazo za a dawo Miki da kudin ki.

KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA

1?? Hadin masu jego
2?? Hadin na Amare
3?? Hadin na infection Koh wane iri ne, basir, ciwon sanyi, ciwon sugar, ? asthma,rage kiba Koh tumbi harma da na Karin kiba
4?? Hadin na Maza Wanda suke da kankantar azakari da rashin karfi sauri kawowa, lafiyar gamsarwa Jin xafi yayin fitsari Jin xafin maraina
5?? Hadin na matsi(Tightening) na uwar gida har ma da Wanda suka rasa budurcinsu
6?? Masu Karancin sha awa Karin ni ima?
7?? Da Wanda suke neman Haihuwa Allah Bai Basu ba?
8?? Akwae na Karin hips?
9?? Akwae na Karin boobs(nono)

DON SAMUN KARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? ?08082716854
? ? ??
? ? ? KATSINA NIGERIA

LOCATION: Kofar kaura layout wajen primary school layout.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 30
? ? ? ? ?
Da  kyar aka samu Hajiyar America ta janye  kudurinta na tsinewa Nani , shiyasa tana barin wajan Abbu ya sa a dakata da maganar zuwa wani lokaci na daban bayan komai ya d an sassauta . Abbu da Dady ne suka soma barin part d in , sai su Uncle Adam da Uncle da kowa ya nufi part d insa tare da ahalin sa , Mamy ma mi kewa tsaye tayi tare da kallan su Little  Dare yayi karku dad e kowa ya wuce part d insa kunji  , da Toh little ya amsa mata shi da Prince , Arwa jiki a sanyaye ta wuce part d insu Ita da Aunty Nusaiba, falourn yayi saura su Bobo, dan hatta su Little sun tafi soma , Eshaal ce ta soma mi kema zata bar wajan , Bobo ya mi ke tare da furta  Ki sameni a wajan  , Baby najin haka tayiwa Fanan signal suka soma  lumshe dariyar su, Eshaal kamar zatayi kuka hakan tabi bayansa , Baby na ganin fitarta ta  kyal kyale da dariya har saida Fanan ta d aka mata duka, cikin dariya Baby ta furta  Ni yanzu me nayi miki da zaki dokeni? Idan nace miki keda Allah kinsan sai ya kama ki tunda zalunta ta kikai ko kuma duk dukan da kikai mun zan fara cin Ya&  , bata  karasa Fanan tayi saurin kulle mata bakinta ganin kallan tuhumar da Sauban yake bunta dashi, cikin marairaice face ta furta  Yaya Sauban wannan kallan tuhumar fa? Harararta Sauban yayi ba tare da yace komai ba , Daidai lokacin da itama Baby ta kalli side d insa , cikin rashin sa a idanuwansu ya had u waje d aya da sauri Baby ta janye idanuwanta tana ta be bakinta  kasa  kasa da murya Baby ta furta  Mayan kallo, Mutum sai kace mai idan mujiya? Hatta Fanan dake gefen ta bataji abunda tace ba , banda Sauban da sarai ya karanci la b banta , mi kewa Fanan tayi tana kallan Baby  Baby bari na d auko wayana a d aki am coming  , kanta Baby ta jinjina mata kafun ta furta  Nima ki taho mun da nawa please dan sai naga abunda ya nad ewa buzu nad i   karamun dariya Fanan tayi dan sarai ta fahimci Baby, tana barin Wajan Sauban ya kalli Baby da tayi kamar batasan da zaman bil adama a falourn ba  idan wanene na mu jiya ?  Dan zaro ido Baby tayi sai kuma ta waske kamar batasan mai yake nufi ba , cikin  bata fuska Baby ta furta  Mene ne wannan kuma ? , d an girar sa Sauban ya d aga kad an kafun ya mi ke tsaye  I have to teach this girl a lesson  , ya fad a  kasan zuciyarsa tare da nufar inda take , kamar daga sama taji ya murd e mata hannu har saida ta d an saki  kara tana fad in  da zafi ka sakar mun hannu na  , kallan ta Sauban yayi fuskarsa a d an had e  Baki da kunya ko ? Bakin ki baya mutuwa ? , sharesa Baby tayi sabida zafin da taji hannunta nayi mata kamar zatayi kuka ta furta  Ni ka sakar mun hannu na , tana  kara fad an hakan Sauban ya  kara murd e mata hannun har saida taji kwalla na sakko mata a cikin idanuwa, a  kufule ta zuba masa idanuwanta da yasha kwalli, da  karfi ta samu  kafarta itama ta taka nasan , yana saki tun kafun ya kula Baby ta kama hannun sa ta gantsara masa cizo, kafun ya cafkota ta daka tsalle tare da arta a kuje, saida ta tabbatar tayi nesa dashi ta  kara tsuke fuskarta dan har lokacin hannunta bai dena mata zafi ba , idanuwanta cike da kwalla ta furta  Allah sai ya saka mun, kuma sai na fad awa Dady ka  ballamun hannu, d an motsi Sauban yayi kamar xai nufo ta , Baby tace mai  kafa mai Naci ban baki ba, kamar wata aljana haka ta arta a guje . Girgiza kansa Sauban yayi yana kallan hanyar da tabi  Anya yarinyar nan ba aljana bace ? A bayansa yaji muryar Fanan tana dariya  kasa  kasa  Yaya wacece Aljana ? Ba dai Baby ba ? Harararta Sauban yayi yana zama kan kujeran, cikin Sauri Fanan ta koma Side d inta ta zauna ,  please Yaya Bibi na tell me kodai kodai? Wani irin ran  kwashi ya kai mata akai da yasa ta dafe kan nata  Yaya da zafi fa. ? Nima nayi miki dan kiji zafin ne ai , let s me see your phone  . Ya fad a yana amsar wayar hannunta.

****Eshaal tana fitowa ta tarar da Bobo ya soma tafiya , babu yadda ta iya bayan ta bi bayansa , hakan ne kuwa ya kasance , yana gama ita kuma tana binsa a baya ga zuciyarta da take d an bugawa diff diff, ganin hanyar da yake bi tunda Suka zo gidan basu ta ba zuwa wajan. Cikin sauri ta soma tafiya ganin ya shiga wani waje har bata iya hango sa , shiyasa ta  karawa saurin ta gudu sosai , tana shiga hasken wajan ya kama gabaki d aya da har sai da Eshaal ta d an ja baya , wani irin murmushi ne ya kamata sosai bata san lokacin da bakinta ya furta  Woow ba , Sabida yadda taga roses din wajan kyau kala kala , gabaki d aya sai ta manta da inda take , cikin Sauri ta soma bin flowers din da kallo tana shash shafa su, lokaci d aya murmushi da dariya dariya ya kamata , sauran flowers din ta soma bi da kallo tana  kara shiga Wajan flowers din .  Sun miki kyau ? Taji Muryar Bobo a bayanta , cikin Sauri Eshaal ta shiga taitayinta tana sunkuyar da kanta  kasa , wasu flowers ne masu yawa a hannunsa ya mi ka mata  For you ya fad a yana saka mata a hannu ba tare da tace komai ba , zubawa flowers din ido Eshaal tayi a sanyaye ta furta  Na gode tana bin flowers din da kallan sha awa dan sosai flowers d in sukai mata kyau.  kinyi kyau like a new bride cikin sauri Eshaal ta kallesa jin abunda yace sai kuma ta sunkuyar da kanta  kasa ,  let s me see your phone ya fad a yana nuna wayar hannunta , ba musu ta basa wayar , bata san mai yayi da ita ba Sabida kanta da yake a du ke cikin mintina da basu wuce biyu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login