Showing 36001 words to 39000 words out of 347251 words

Chapter 13 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1421

? Sai faman hura hanci Hajiya saudatu take kafun ta furta  kai ma kasan sudin yarane da suka taso cikin daula da jin dad i jikin su basu yi maka kala da masu shan wahala ba ai  , kansa Big Boss yayi kad an kafun ya furta  Abdulmaleek Bobo! Mi kewa Bobo yayi tare da sara masa  Yes sir  d an matan dake zaune duk gabaki d aya akan ku jera ya nuna da hannu kafun ya furta  duk yaran nan da suke zaune kan kujera inaso daga yau su zasu dunga yin aikin gidan , masu aikin gidan kuma sun samu  yanc1 ,  gabaki d aya sai su Harry suka zube  kasa iyayan su kuma suka mi ke zasu fara magana Big Boss ya furta  Add Some manners to them  ran Hajiya falmata ne ya soma  baci itama ta furta  me kake ta kama dashi ne ? Yayan namu kake san Mayar wa bayi kome  , lips d insa Big Boss ya cije kad an , Diidii na zaune itama ko uffan bata ce ba dan itama so take ya koya musu hankali Sabida sam basu san darajar talaka ba , masu kula da flowers suma su dakata yaran gidan zasu yi gabaki d aya sai suka saki baki suna kallansa ,  if some dare ya karya mun doka  ya  karasa yana juyawa , a  kufule Hajiya Karima ta furta  Me kake nufi da  ya yan mu ? Ita kuma wannan shegiyar yarinyar mai kama da aljanu fa ? Wacce ita da ko sanin ta bamuyi ba , wani irin murmushi Uncle ya saki yana Kallan Big Boss da ya d ago ya jefa wa Hajiya karima wani irin kallo,  A rufe account d in kowa , duk mai bu katar anfani da kud i sai ya nemi izinin ta  , yanxu ma a zuciye Hajiya Karima ta furt  sabida wacece idan banda  kas  kalmar da ya fad a ne ya hau tsina kowa da yake falourn , cikin ido ya kalli Hajiya karima kafin ya furta  Sabida Matata ce ita  &


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?09134652921
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?
Ft

KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 7

? ? ? NOT EDITED

Wani irin muguwar  kwarewa Abla tayi lokaci d aya ta soma tari me  karfi , cikin sauri Little ya bud e bottle water ?ya kafa mata a baki ko tarin zai lafa amma sai ta  kara  kwarewa , babu abunda Little ya ke furtawa sai  sannu! Sannu !  lumshe idanuwan sa Big Boss yayi kad an ta  kasan ido ya d an kalleta ganin har yanzu tarin ya  ki tsayawa , Nanni ce tayi saurin kallan ta  Sauri  Diyar Albarka , Little rakata part d inta ko ta samu ta huta  . Da toh little kawai ya amsa mata duk da shima ya girgiza da batun Yayan nasa amma sai zuciyar sa ta kasa ayyana masa kowa haka kawai yake jin sa cikin matsanan ci farin ciki batare da ya san dalilin hakan ba , Kan Abla a sunkuye ta mi ke ji take kamar wacce take tafiya a iska dan wani irin mugun juya ne yake neman kayar da ita , shima prince mi kewa yayi yana furta  Zan raka ta Nima  da haka suka bar falourn both little da prince sun saka ta a tsakiyar su .
?
? ? ?Cikin falourn kuwa gabaki d aya babu Wanda bai rud e ba da jin kalamar Big Boss gabaki d aya hankalin su tashi yayi musamman Hajiya falmata da ta kowa ta zauna sabida yadda taji  kafafunta suna sara mata , Hajiya karima da Hajiya sa adatu kuwa gabaki d aya suman wucin gadi ne ya kamasu a tsayen da suke , idan ka kalli fuskokin  yan matan kuwa babu Wanda bazaka takaici da tsantsan ba kin ciki da ya fito sosai a kansu , hatta Harry wani irin hawayen ba kin ciki da tsantsan tsanar Abla ne suke sakko mata . Banda Nanni da Diidii da gabaki d aya fuskar su take cike da tsantsan farin cikin da ya kasa  boyuwa akan fuskokin su , hatta His Excellency bazaka ta ba sanin me yake ciki ba dan ko kusa bai motsa ba balantana yayi wani reaction d in.?
Babu Wanda ya  kara kalla a cikin falourn ya juya , cike da ba kin ciki da takaici Hajiya falmata ta furta  wallahi baka 0sa ba , me kake nufi ? Wannan shegiyar yar1nyar da ko Auran da aka yi maka zaka haifeta, ^am bazan d auki wannan abunba sannan  ya yana bazasu ta ba yin aiki ba dan ba bayi ba , Account kuma naga uban da zai toshe mun shi har da za ace sai wannan shegiyar zamu tanbaya  , Mutum Bazai ta ba gane yanayin da Big Boss yake ciki ba duk yadda kaso ganowa kuwa dan hatta Bobo da sauban face d insa suka zubawa ido suna jiran ganin reaction d in sa .  Dan lips d insa ya tauna cikin bakin sa kad an kafun ya jefa mata wani kallan  kas kanci , cikin Husky voice nashi da ya kuwa rikitata ya furta  Ke kuma wacece ? Wani iriin dumm Hajiya falmata tayi a  kirjinta dan kalmar ba  karamun sosa mata zuciya yayi ba , gabaki d aya sai ta kasa cewa komai , su Hajiya sa adatu kuwa kowa da abunda yake kissama cikin zuciyar sa da yake sun fi Hajiya falmata makirci babu Wanda ya nuna ba kin cikin da ke zuciyar sa sai wani murmushi da suka saka ta yadda babu Wanda zaiyi tunanin wani abu a  kasa . Nanni tana  ko karin magana Diidii ta girgiza mata Kai tare da yi mata nuni da tayi kallo kawai. Ko mintuna Biyu baiyi ba ya bar falourn kowa da tunanin da yake cin sa cikin zuciya , gabaki d aya jira suke 10:00pm ta ko zasu iya amayar da abunda ke cikin su . Cikin munafurci da k1ssa Hajiya karima ta d an saki murmushin dole kafun ta furta  Your Excellency& . Hannu His Excellency ya d aga mata kafun ya mi ke tsaye , cikin muryarshi me cike da sanyi da izza ya furta  Kubi abunda yace  , yana gama maganar sa ya bar cikin falourn da sauri su Uncle Adam da basu ce komai ba suka bi bayansa suma.?


Cikin sauri ta juya  bangaran Diidii , sai itama ta kwasaleta ta hanyar mi kewa ^ubat falourn ita da Nanni. Suna fita su Hajiya karima suka tsaya kallan kallo da juna gasu Harry da ko wacce take burgima da surutai kala kala da d aukan alwashin da suke na kawar da Abla . Da  kyar Hajiya falmata ta iya jan hannun Harry na ta soma ihu tana  ko karin zare wa kamar wata mai aljanu , suma sauran gabaki d aya iyayasu Jan su sukai suka bar falourn , already Bobo da Sauban sun dad e da fita tun bayan lokacin da His excellency ya bar falourn.

****** A  bangaran Abla kuwa kasa magana tayi sabida yadda take jin jikin ta , har cikin falourn suka rakota kowa ya kasa cewa komai a cikin su, Little zai yi mata magana prince yayi saurin ri ke masa hannu tare da girgiza masa kai , sai kuma ya kalli Abla da kanta yake a sunkuye ta kasa kallan kowa sai wasa da take da hannun rigar ta  Lil ki huta kinji? Talk later yanzu dare ya farayi kinji? , har yanzu kanta a sunkuye ?ta jinjina masu kai batare da ta furta komai ba , shima Little  Good night  yace mata lokacin da Prince ya ja hannun sa suka bar falourn. Tana ganin futar su ta fashe da wani irin kuka mai ta ba zuciya , kuka take sosai ba  ka k kautawa ga kanta da ya soma yi mata ciwo lokaci d aya sabida tsananin tashin hankali da Rud un da take ciki, da gudu ta nufi bedroom d inta ko wajan carfet bata  kara saba ta zube a  kasa tana kuka , cikin tsananin tashin hankali da rud u Abla take furta  Bana sanka ! Bana sanka ! Bana sanka ,sai kuma ta  kara fashewa da wani saban kukan, idanuwanta gabaki d aya sun kumbura Sabida kukan da tasha. Turo  kofar d akin da akai ne yasa ta d ago a fusace, ?Wanda ta gani ne yasa ta d auke fuskar ta tana  kara had e rai , cikin Sauri ta mi ke zata shige dressing room d in ta ya ri ko hannun ta , da sauri Abla ta fusge hannun ta tana binsa da wani irin kallo ,  kara juyawa tayi ya ri ko hannun ta , yanxu cikin fushi ta fuske hannun ta , muryarta har rawa yake Wajan furta  kar ka  kara ta bani , baba  Kaunar ka , bana  kaunar ganin ka  lumshe eyes d insa Big Boss yayi da tasan yadda yake ji cikin zuciyar sa da ta tsayar da wannan kukan nata , amma ko kusa bazaka ta ba tantance yana yin da yake ciki ba , cikin cool voice ya furta  Why are you crying ? Banza Abla tayi masa ta ki tankawa, ganin yadda ta had e face d in ta sosai ya kawar da kansa gefe  wipe off your tears now  , ya  karasa yana  ko karin g?e mata hawayen face d in ta , cikin Sauri Abla taja baya batare da ta bari ya ta ba taba ,  karka  kara ta bani hannu ya saka zai ta batan ta fashe masa da kukan , cikin Sauri ya furta  it s okay bazan ta ba kiba amma ki dena wannan kuka  , amaimakon ta bashi amsa sai ma ce masa tayi  Ni ka fita , bata bashi damar yin magana ba tayi saurin shigewa dressing room tare da kulle wa ta ciki. Gabaki d aya hannun sa ya saka cikin gashin kansa yana ya mutsawa , He thought abubuwa zasuyi sau ki but yadda yaga face d inta yau yasan ba karamun wahala zai shaba, a hankali kamar mai rad a ya furta  Don t make me suffer please  ya fi tsawan 15 minutes tsaye a wajan ko Abla zata fito amma gabaki d aya ta ki bashi wannan damar , idanuwansa ya d an kulle kafun ya fesar da iskar bakin shi kad an yana barin d akin gabaki d aya . Sai data ji rufewar  kofar sa ta fito a hankali cikin sand a ganin baya cikin d akin ne tayi sauri ta sawa d akin lock.

***** Cikin yinin daran nan da yawa daga cikin mutanan gidan basu runtsaba musamman yadda kowa yake sa ka abubuwa da yawa cikin ransa , Firgici , zullumi, ba kin ciki da tsantsan tsoro ne ya bayyana a zukatan wasu da dama da suke zullum abinda zai je ya dawo .?

*****  DAKIN DUHU

A firgice ta fad o cikin d akin sanye da ba ka Ken kayanta , ita kad ai faman kururuwan tashin hankali take  Sindilu ! Sindilu ! Ka fito yanzu akan Wana dalili zaka ci amata ? Ka fito yanzu , Sindilu ! Ta  kara kiran sunansa da  karfi cike da  bacin rai , kamar daga sama taji an hankad a ta cikin sauri ta d ago jin muryarsa ?a bace  Ki kula da harshan ki, kisan a inda kike  , rarrafawa Matar tayi kafun ta furta  sindilu mai yasa zaka ci amanata ?Me yasa baka fad a mun akwai a tsakanin suba ? Wani dariya sindilu ya saka kafun ya had e ransa sosai  Bazaki ta ba iya raba auran da yake  kunshe da abubuwa da dama ba, ?wad an da suka fiki hatsabibanci ma bazasu ta ba iya wargaza auran ba tunda ya  kullu, a tsaye suke kwana amma duk da  karfin tsafin su da suke anfani dashi bazasu ta ba cin rasa akai ba , zaki samu sassauci ne kawai idan zaki hana su kwanciyar hankali , dan tabbas idan yana kusa da ita zai iya  bullo abubuwan da bayyanar su kamar  karshen wasu daga cikin kune , hahahahahhhha sai kuma d if ya  bace gabaki d aya , cike da tashin hankali ta soma  kwalla wa Sandilu kira amma kwata kwata ya ki ya  kara bayyanar masa , abun hannun ta tari ke gagam tare da somayin wani irin sul kulle, cikin.  Kan kanin lokaci ta  bace gabaki d ayan ta .

WASHE GARI?

A na kiran sallah asuba Abla ta farka daga baccin ta kamar kullum , sai da tayi sallah tayi wankan ta kafin ta gyara ko ina na cikin d akin da kanta , tana san fitowa falour amma gabaki d aya bata san had uwa dashi shiyasa ta koma ta d auki azkar d in ta tanayi, da ta tuno maganar auran da ya furta sai ta ya mutsa fuska duk da bata yadda da wani maganar aure da ya fad a ba , a tunanin ta yayi hakane kawai sabida ya razana mutanan gidan shiyasa bata saka abun sosai a cikin ranta ba . Tana zaune har wajan  karfe 8:00am Daidai taji anyi knocking kamar bazata kula ba sai kuma ta furta wanene? Cikin  kasa  kasa da murya, Jennifer dake jikin  kofa ne ta amsa mata da  Nice Ma am  , d an ajiyar zuciya Abla ta saki kafin ta bud e mata  kofa , murmushi akan face d inta ta gaishe da Ablan ga hannun ta da yake d auke da babban tray da alama breakfast d in tane a ciki,  Na gode  cewar Abla , murmushi Jennifer tayi mata kafun ta furta  your welcome Mah  ta  karasa zata fice daga cikin d akin , itama Abla da Sauri tabi bayanta sabida tana san kulle wa , tun kafin ta saka hannu akan Handle d in  kofar Daddad an  kamshin turaransa ya cika ko ina tun kafin mamallakin turaran ya bayyana, da  karfi zuciyar Abla ta harba , iriin harbawar da bata ta ba ji tayi ba shiyasa tayi saurin dafe sai tin zuciyar ta , cikin Sauri ta saka hannu zata tura  kofar ya danno kai zuwa cikin d akin. Kamar ba ita ba tana ganin sa ta had e face d in ta tare da juya masa baya ta koma kan kujera, tray d in Abinci ta bud e , lafiyayyiyar masar da ta gani ne yasa ta d an murmusa kad an dan ba  karamun tafiya tayi da Ita ba , guda d aya Kawai ta saka cikin plate batare da ta kalle saba ta soma cin abunta. ?Cikin d akin ya shigo kan d aya daga cikin sofa d in d akin ya zauna da yake facing d in ta , tana gani ya zauna a wajan ta ajje masan daniyar tashi daga wajan ,  Go back ! Ya furta a hankali kamar bada kowa yake magana ba , Zata musa masa ya had e ransa sosai kamar asalin yadda ta san sa a Big Boss d in sa , a hankali ta koma ta zaunan ba tare da ta kalle saba , d au lips d insa ya ciza kad an yana lumshe eyes d insa ,  Ina kwana&  ta fad a a hankali sarai ya jita amma ko motsawa beyi ba ballantana ya nuna yasan da zamanta , hakan da yayi kuwa ba  karamin  kular da Abla tayi ba shiyasa a zuciye ta tashi zata bar Wajan ya finciko hannunta ta fad o jikin sa , a tare zuciyoyin su suka garba musamman Abla ta rufe idanuwanta gagam gabaki d aya Tuna n1n ta ya bata fad uwa zatayi ,  kamshin turaran sa da taji daf da ita ne yasa ta bud e idanuwan ta , da Sauri ta y?n kura


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login