Showing 3001 words to 6000 words out of 347251 words

Chapter 2 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1407

allurar da yayi amsa sai tayi 10 hours a jikinsa tukunna zata sake shi .  Yaya bobo we re sorry please  , ya fad a yana ri kewa Bobo hannu, shima Bobon zame hannunsa yayi yabi bayan Big Boss cikin sauri.?
? ? ?da Sauri Little ya karasa wajan uncle.  uncle fushi suke dani duka harda yaya bobo , I promise bazan sake ba, please ka basu ha kuri  ,ganin yadda yake shirin yin kuka ne uncle yayi hugging d insa  it s okay ! Ransune a  bace but you have me , zamu basa ha kuri, just karka tayar da hankalin ka , okay , kansa little ya jinjina masa, ko kusa babu Wanda ya mayar da kallansa kan su sauban shida little, hannun su uncle yaja zuwa d akin da aka kwantar da little d azu suna wucewa Sauban yayi saurin  karasowa wajan mutumin da ya kira da Abbu  Abbu please nace kakwantar da hankali, na tabbata zuwa safiya Nani idan taji labarin zuwan su ko me zatayi sai tayi sabida ta Hanasu komawa and kuma na riga na turawa SITTI da DIIDII ?sa ko any moment from now nasan suna cikin jirgi.
? ? ?  thanks dear , yaka mata kowa ya shirya kafin a tafi masallaci, .okay kawai sauban yace masa , lokacin da wasu daga cikin mazan da suka zodashi suka temaka masa zuwa ?d akin sa , Dan building d insa ya sa akai su little d azu .?
? ? ??
?  who s that man ? And Menene relationship d insa da su yaya  da sauri uncle ya nuna musu time  ku ajje komai a gefe time na tafiya banasan wani tanbayar please  , cikin  kan kanin lokaci ?suka ?shirya cikin wasu  kananan kaya , Allah ya temake su gabaki d aya antaho musu da trolley d insu shiyasa basu sha wani wahala ba . Da za a je masallaci ma gabaki d aya duk yadda Dr Mohammed yaso ko magana ne ya shiga tsakaninsu dasu little hakan be samu ba , musamman little da ya ri ke hannun uncle babu Wanda ya kula a cikinsu, gwanda prince da gaisuwa ta had asu daga nan babu abunda ya shiga tsakaninsu ,burin su kawai suga Yaya Big Boss d insu da Yaya Boss.

? ? ? Ana idar da sallah phone d insa little ya d auka yana  ko karin gidan Big Boss amma gabaki d aya number sa baya shiga, cike da damuwa yayi dialing number Bobo, shima still wayansa baya shiga , gabaki d ayan su damuwa ne ya fito musu akan face d insu babu me tunanin bacci ko hutawa a cikinsu. Inda little yake tsaye Sauban ya  karasa kafin ya mi ka masa hannunsa guda d aya  Heyyy Little  shiru little yayi masa sai kuma ya furta  Hi too  , d an murmushi Sauban ya saki sabida jin reply d insa ,  what s your name ?  Dan tsuke face d insa little yayi kad an kafun ya furta  Adeel  , and your brother ?  kallan prince little yayi kafin ya furta  Yaya Ameer  , cikin barkwanci Sauban ya furta  wow sunayenku masu dad i ne sosai , ni baka tanbayeni ba but bari nafad a maka sunana Sauban, yana cewa sauban prince da little suka had a ido cikin sauri little ya kalli hannun sa , diamond bracelet d in da yagani ne yasa yayi saurin Jan baya  stay away from us plx  , zai juya sauban ya furta  why ? Because bamasan duk Wanda yaya bayaso  cewar prince .

Shiru sauban yayi Sabida jin abinda prince yake , a hankali ya saki ajiyar zuciya kafun ya furta  Your uncle is waiting for you inside  , d an kallansa kawai little yayi ganin ya soma tafiya suma suka bi bayansa amma suna yin nesa nesa dashi. Suna shiga cikin falourn wata farar kyakkyawar mata ta mi ke tsaye tana kallan su Little kafun ta kalli Dr Mohammed, hannun ta har rawa yake wajan furta  ya..ya sune ?dagaske sud in ne ko wasa kake mun ? Kansa kawai Dr Mohammed yake jinjina mata shima bakinsa ya kasa bud uwa , a hankali ta  karaso wajan su tare da hugging d in little , oh my god ! Allah ya cika mun burina yau , I saw them ? Sai kuma ta kalli prince shima ganin yadda suke bunta da kallo cike da mamaki,  My children! Where s Bobo da Habibi? Shiru sukai mata tsakanin Little da prince babu Wanda ya tanka mata, Dr Mohammad ne ya  karaso Inda suke yana  ko karin ri ke hannun su Little yayi saurin ja baya , shima prince cikin sauri ya d auke hannunsa . Kallansu Dr Mohammed yayi kafun ya d an ja baya kad an shima ganin basa bu katar sa a wajan , d aya daga cikin matan da tun da taga su little take ya tsina fuskarta cike da izza musamman yadda kyansu ya fi rud ata.

Cike da yanga ta furta  kunsan ko wanene wannan d in kuwa gwanda ku.. ya isa haka please!  cewar Nanni da ta d an had e face  kar na sake ji kinyi magana a wajan nan , karki manta ko suwane ne a gabanki ,  Dan murmushi Dr Mohammed yayi duk da face d insa be nuna  bacin rai ba , amma kausashen maganar sa yasa kowa yashi ga cikin taitayinsa ,  ki kula Rabi atu!  hura hanci wacce aka kira da Rabi atu tayi kafin ta furta  Tuba nake your excellency 

kan d aya daga cikin cushion chairs d in falourn Dr Mohammed ya zauna tare da crossing legs dinsa , yadda suka ga ya sosa girar sa guda d aya ne ya basu mamaki sai suke ganin kamar Big Boss ne a wajan  Yarana kuna jin yunwa ? Cewar uncle da yake d an sakar musu murmushi. A maimakon su amsa masa kamar yadda ya bu kata sai hannu da prince ya sa yana d an nunnu nasu  su wanene wad an nan uncle ? Why are they behaving so strange  guntun hawayen ta Nanni tayi saurin sharewa kafun ta  kara sakin wani murmushi  karku damu ni dakaina zan sanar daku komai,look! Ta  Karasa tana nuna musu Dr mohammed dake zaune  He s the head of the family and ni kuma sister din sace NANNI and yanzu safiya ce shiyasa ragowar family basu fito ba m, hope zaku zauna damu for a day ? ?
 No cewar prince  thank you for the help but we dont need any of you  ya  karasa yana kallan uncle  uncle you re to strange now ! Please lets go back home , yaya su dawo mu tafi Kawai please nasan duk inda Lil take zasu nemota no matter how , at least have your breakfast  da mamaki little ya kalli uncle da yayi magana  uncle kasan wannan ya sa ba dokar yaya big boss and now kai da kanka kake cewa muyi breakfast anan ? Idan suka kashe mufa  , da sauri Nanni ta furta  Babu Wanda zai kashe ku da yar dar Allah just trust me this once okay ? d an shiru little yayi yana binta da kallo kafun ya d an gyad a mata kai  you look more nicer , but just this once and don t tell Yaya Big Boss  da Sauri ta gyada masa kai itama  bazan fad a masa ba , ga breakfast d in kucan har an muku please muje ku zauna  , hannun little ta ri ke sannan ta koma d ayan side d in ta ri ke hannun prince har zuwa dinning d in da aka cika musu shi da break fast, da kanta Nanni tayi serving d insu, zata basu abaki prince ya girgiza mata kai  No it s okay thank you ! But we re not used to those kind of food  why? Cewar Nanni, ba tare da wani damuwa ba prince ya furta  Bama cin abincin Nigeria but we re hungry zamu kwada muga Ko zamu iya ci  , uhm Kawai tace musu tare da zama a d aya daga cikin kujerar dinning d in tana  kara bin fuskokinsu da kallo , lokaci zuwa lokaci murmushi na su buce mata , kamar sun ga wani abun tsoron prince ya kai abincin bakinsa , a hankali ya soma fauna wa , kafun ya kalli little  it s good little zaka iya ci now  da haka shima little yayi testing food d in, sai da yayi almost 3 spoon sannan ya d an kalli Nanni da take faman kallansu har yanzu  thank you for the food ! Duk lokacin da kika zo America we will also serve you like this  , ba a magana idan ana cin abinci fa , cewar Nanni , da kansu ka amsa mata yanxu ma ,  you re right Yaya sun hanamu da haka suka cigaba da cin abinci hankali kwance amma suna yi suna duba time gudun kar su Big boss su shigo su same su suna cin abinci haka .?

? ? Suna fitowa daga Wajan dinning gabaki d aya kowa da kowa ya bar falourn Sabida bin uwar nin Dr da yace kowa ya koma part d insa , mutane 3 ne Kawai sukai saura a cikin falour daga His Excellency , uncle , sai Sauban da har yanzu ya kasa zama . A d aya daga cikin kujerun falourn suka zauna suna kallan yadda Dr yake binsu da kallo d aya bayan d aya , almost mintuna biyar suna zaune a Wajan kafun His excellency ya katse shirun ta hanyar kallan Uncle  Kabeer ! Wannan Boy d in shine jaririn nan ko? Kansa uncle ya gingina kafin ya furta  shine shiru His excellency yayi kafun ya kalli prince  and wannan Ameer ne right ? Yanxu ma amsa masa da eh kawai uncle yayi , murya cike da rauni His excellency ya furta  sunyi saurin girma sosai like there brothers ,What s your name ? a hankali Little ya furta  ADEEL kanshi Dr ya girgiza masa ,  I mean your full name ! Kai tsaye little ya furta  ADEEL MOHAMMAD AL_TAUGEEQ lokaci d aya murmushi ya su bucewa fuskar Dr hatta Nanni da taji sunan da ya fad a sai da ta saki ajiyar zuciya , sauban kuwa murmushi kawai yayi .  you guys have a wonderful name ,ya kamata ku huta kafin yayan ku qdawo ko ? ,?
?  No ! Zamu jira su, we can t wait , d an shiru Dr yayi , NANNI zatayi magana ya hanata ta ido, babu Wanda ya sake magana a cikin su sai binsu kawai suke da kallo .?

9:10am mutanan gidan su ka fara hallara cikin babban falourn His Excellency, duk Wanda ya shigo sai ya kalli prince da little da Suke gabaki d aya sun d auke eyes d insu akan su sai junan su da suke wa magana kawai . Wasu manyan matane suka soma shigowa cikin falourn , ko wacce cikin tsadaddun kaya ga wani irin adon gwal da suka sha , ko waccen su da ta shigo da irin kallan da take bin su Little dashi har suka  karasa kan kurejun su kafun su d an sakko kad an su gaishe da His Excellency da Nanni itama da take hakimce kan kujera . After 3 minutes wasu matan suka shigo yanzu su uku , ko waccen sai walwali take Sabida adon da ko wacce taci sai faman yatsine yatsine suke , sau d aya suka kalli su little suma Suka zauna kan kujera bayan su gaishe da His Excellency, amma tunda Suka zuna suke casan kallo prince da little da suma suka nuna halin ko inkula dasu. Sai da suka  kara d aukan tazaran mintuna goma a zaune kafun wasu manyan mutane su shigo cikin falourn ko wannan su cikin shigar Kamala , gabaki d aya murmushi suka sakarwa su little kafun d aya daga cikin su ya furta  yan samari ya kuke ? A maimakon su amsa musu sai suka furta  Morning  kasa  kasa  kallan juna mutumin yayi da Dr Mohammed da tunda mutanan gidan suka shigo yake a shin gid e kuma babu Wanda yayi  ko karin tankawa a cikin su. Time to time Nanni tana duba time d in hannun ta , ganin har 10 tayi kafin ta gyara zaman ta sosai tana fuskantar mutanan gidan , daga kan wad an da suka soma shigo cikin falourn Nanni ta soma  Ba sai na ja dogon magana ba , amma da karfo Uncle Adam a bud e mana taro da addua  Gyara zama mutumin da Nanni ta kira da uncle Adam yayi , cikin  kan kanin lokaci ya bud e taro da addu a tare da yin nasiha  yar kad an kamar yadda ya sama , prince da little kam abun nasu ya gama d aure musu kai musamman duk lokacin da suka d an d ago sai sun had a ido da wani daga cikin gidan . Yana gamawa NANNI ta kamayar da kallan kan matan  bazan ja dogan bayani ba , a cikin ku gabaki d aya ?nasan kowa nasan halin kowa , yanzu ba daba bane kuma ba shekarun baya bane kamar yadda na saba fad a akwai lokacin canji , toh tabbas lokacin yayi yanzu ,bayanin da zanyi kuma ya shafi kowa da kowa shi yasa zan bari sai an had u gabaki d aya  ta karasa tana kalla Dr  Yaya kana da abun cewa ? Shiru Dr yayi mata kamar ba dashi tayi magana ba , kusan almost 2 minutes yana a kishi gind e , sai da ya mula dan kansa kafun yayi gyaran murya , cikin tausashshiyar muryasa ya bud e bakinsa a hankali cike da izza , kallan prince da little yayi kafun ya kalli uncle shima , bayan su babu wanda ya kalla a falourn sai Nanni  a kaisu su huta tukunna , a ajje komai a gefe..  , ?Nanni tana shirin magana kamar daga sama suka ji muryar Bobo yayi sallama , gabaki d aya mutanan falour juyowa sukai , cikin sauri little da prince suka mi ke tsaye , sanye yake cikin wasu milk d in  kananan kaya , ga gyaran gashin kansa da ya fito da kyakkyawar face d insa , yau gabaki d aya face d in Bobo babu fara a kamar bashi ba , duk cikin mutanan falourn babu wanda ya kalla sai su little  lets get going ! Cikin sauri Nanni ta furta  ko ni bazaka kalla ba ? Shiru Bobo yayi mata sai kawar da kansa gefe da yayi , little yana  karasowa wajan sa ya furta  Yaya Bobo ina yaya Big Boss ? Da hannu bobo ya nuna masa waje , cikin sauri little ya fita daga falourn , shima prince bayansa ya bi da sauri sai a lokacin Bobo ya d an d ago amma duk da hakan babu wanda ya kalla a cikin  stay away from us please! Uncle lets go ! Sai a lokacin uncle ya saki a jiyar zuciya  Bobo we have to talk  da sauri Bobo ya furta  talk? Maganar me zamuyi ? Okay zamuyi at the airport lets go  . A hankali Dr ya tashi daga gishin gid en da yake , yana mi kewa gabaki d aya family d in gidan suka mi ke suma ,  uncle karka cemun anan zaka zauna ? Da sauri ya girgiza masa kai  No ! I will always be with you guys cikin sauri Bobo ya furta  then let s go!  .
? ? His excellency zai yi magana bobo yayi saurin dakatar dashi  please ! Bana bu katar jin magana d aya da zata fito daga bakin ka ! Bana bu kata  sai kuma ya mayar dakallansa kan uncle  kasan halinsa uncle ! Ranshi a  bace yake ko , idan bamu bar  kasar nan ba , every can happen  , cikin zafi zafi Nanni ta furta  Babu wanda zai bar cikin gidan nan , sauban kiramun Ammar , ban yadda a bar mutum ko d aya ya fice daga cikin gidan nan ba  , wani irin gajeran murmushi Bobo ya saki batare da ya tanka musu ba ya juya ya bar falourn, sai alokacin uncle ya iya bud e bakinsa  karki soma abunda kikayi niya, zuciyar farooq a sama take yanzu , babu wanda zai hana shi fita daga cikin gidan nan ,  korar harbin da sukaji ne yasa gabaki d aya suka yo hanyar fitowa daga cikin falourn hankali a tashe , wani d an sanda ne a  kasa ri ke da  kafarsa sai faman ihu, ga jini da yake fitowa sosai a  kafar tasa , gefe guda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login