Showing 99001 words to 102000 words out of 347251 words

Chapter 34 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1457

lafiyayyan abinci mai rai da lapiya , sabida gajiyar hanya basu wani ci abincin sosai ba , kallan Baby , Eshaal tayi  kina samun Abla kuwa ? Kusan 4 days yanzu bana ganin ta online  itama Baby cikin kalar damuwa ta furta  Abunda yake raina Kenan , bansan dalili ba haka kawai nake jina wani iri, amma bari ne kira mana Fanan Ko tasa meta  ta  karasa tana kiran Fanan Vidoe call, ringing biyu Fanan ta d aga  Ina kuka shiga ? Gabaki d aya kuntayar mun da hankali ? Ban same ku ba ban samu Abla ba itama kamar had in baki Allah yasa lapiya ko kun same ta ? Da mamaki Baby ta furta  Baki same taba kema ? Anya lapiya kuwa? Gaskiya jikina baya bani lapiya we have to do something gashi bamusan a Wana state take ba balantana mu nemeta  cikin sauri Fanan ta furta  Don t tell me you guys are in Nigeria ? Na manta gabaki d aya fa , oh my god kuna ina yanzu ? Eshaal ce ta amsa mata da Lagos , cikin zaro ido Fanan ta furta  Woow ?muna the same state kenan ? Let s meet up tomorrow sai muyi maganar rashin samun Abla cikin nutsuwa right ? ?Okay cewar Baby, duk jikinta yayi sanyi ? Ku bari zan kira ku later , yanxu nasan kuma a gajiye k?ke , Nima nasan Mamy yanzu nema na take , See you guys Bye  suma bye d in suka ce mata kafin Baby tayi hanging kiran  Baby kamar Momy batayi farin ciki da zuwan mu nan ba ?ta be baki Baby tayi  Toh kar tayi mana ba Dady ne yace mana muzo ba ? Ni kinga karma ki soma yi mun  korafi Bacci nake ji wallahi  kafafuwana tsami suke mun , in bazaki iya bacci ba sai ki zauna kiyi salati ta  karasa tana hawa kantameman gadon d akin.  Allah ya shirye ki  cewar Eshaal itama tana hawa kan gadon.?

**********
Bobo?

? ? Tunda Abbu ta bar d akin yake tuna moment d insu dashi, bai sai Menene yake shirin faruwa ba , tun d azu yake jin gefen idanunsa nayi masa rawa Sosai , Allah ma ya sani yana gudun abunda zai had a Big Boss da abbu inda ba zuciyar sa ce ta sauka ba , hakan kuma da kamar wuya dan yasan wanene Big Boss , yana da zuciya sosai, kullum adduar sa Allah ya sassauta wa Big Boss fushin da yayi, yana tsoro da gudun halin da Little zai shiga idan ya gano komai , Wanda suma hakan sosai zai shafesu.


********** HAJIYAR AMERICA?

Tana zaune cikin wani  kayataccen falourn ta akan cushions masu shegen laushi , Sallamar da akayi ne yasa ta d ago da fuskarta tana kallan hanyar shigowa fuskarsa cike da tsananin farin ciki sanin Wanda zai shigo , ba kowa bane face His Excellency, shima fuskarsa a sake cikin walwala musamman kasancewar da yayi da Bobo, sai yake ji kamar wani sashi ne na ciwansa ya fara warkewa.?
? ? ?A kusa da  kafafunta ya zauna shima  Mama Barka da zuwa , na same ku lapiya ? Ya  karfin jiki ? Murmushi Mama tayi tana kallan mafisoyiwar d an ta a cikin idanuwanta  Duk wannan tanbayar ni kad ai ? Na d auka ka manta da nine kamar yadda  kanwar ka bata zoba itama  , cike da girmamawa His Excellency ya furta  tuba muke Mama, itama nasan a ko wana irin lokaci zakigan ta, mun same ku lapiya ? Kallansa Mama tayi sosai batare da ta amsa masa ba  Farin cikin da na gani kwance akan fuskar ka ya tabbatar mun da kana cikin tsananin farin ciki, mai ya faru ? Mai yasa tsananin farin cikin da kullum nake san gani ?huh wani murmushi His Excellency ya saki  ita kad ai ce wacce take fara hango muryar na ko akasin ta , sai matar da haryau da tunanin ta yake kwana yake tashi  uhmm ? Cewar Mama tana jiran  karamin bayan1 , shima maida hankalinsa yayi sosai akanta kafun ya furta  Mama daga  karshe na gansu, na gansu Mama  kallan rashin fahimtar maganar sa Mama tayi fahimtar hakan yasa kai tsaye ya furta  Yarana Mama , na gansu suna tare da ni cikin gidan nan  mi kewa zaune Mama tayi sosai kwallar har ta soma tarar mata  Kanaso kace mun jikokina? Jikokina suna gidan nan ? Mai yasa baku fad a mun ba tuntuni sai yanzu ? Ina san ganin su yanzu ko zuciya ta zatayi sanyi , Dan Allah ka kaini wajan su  yadda yaa tana san Tashine yasa ya ri ke mata hannu,  Na ro keki Mama ki zauna , ki fara hutawa tukunna , k1nsan jikinki yana bu katar Hutu , zuwa anjima nayi miki al kawari zaki gansu insha Allah  sai a lokacin Mama ta saki a jiyar zuciya , Sabida tsananin farin cikin da ya kasa  boyuwa aka fuskarta sai da tayi sujjada tana  kara godewa Allah , ita kad ai sai faman addua take tana share  kwallar farin ciki. Shima Abbu murmushi Kawai yake ganin tsananin murna akan mahaifiyarsa da ya dad e bai gani ba . Ya dad e a wajan ta kafin shima ya koma  bangaransa.?


********
? ? ? ? ? ? ************
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ***************

8:40pm cikin  kayataccen falourn da mafi aka sari aka had uwa duka familyn, yanzu ma s?ne zaune a ciki har da su Harry da gabaki d aya ta  karayin duhu Sabida damuwa , Mama sai faman zuwa ido take tana san ganin ta inda jikokin nata zasu shigo, tundaga kan His Excellency har su kan su Fanan suna zaune a falourn , Nani ce kawai Babu sai su Little da Sauban da kuma su Eshaal da Dadyn su suma yace akawo su nan d in, Fanan na zaune kusa da Mamy taji sallama kamar daga sama , cikin sauri Fanan ta d ago da idanuwanta , bata san lokacin da ta mi ke tsaye ba tana nuna su da hannu kamar yadda suma suke  Eshaal ? Baby? Cikin had a baki suma su Eshaal suka furta  Fanan? Gabaki d aya sai suka d aure wa mutanan falourn kai , basu tsinke da mamakin su ba sai lokacin da Suka yi hugging d in juna cike da farin ciki gabaki d aya sai suka dawo kamar Tv Sabida yadda gabaki d aya aka kasa yi musu magana , Mamy ce tayi  karfin halin furta  Fanan kin san s?ne ? Da Sauri Fanan ta jinjina mata kai  Mamy Eshaal da Baby ne fa my best friends kin manta ina baki labarin su kullum ? Itama da mamaki ta furta  Friends dinki na makaranta ? Daman makarantar ku d aya ? ?
?  kuma ajin mu d aya  cewar Fanan , babu Wanda baiyi mamaki ba , Dadyn Eshaal na  ko karin magana sukaji murya kamar ana shigowa , yanxu ma mayar da hankalinsu kan  kofa sukai , Sauban ne ya shigo falour hannun sa ri ke da na su Little da suke complain d in bazasu shigo ba musamman Little yake faman tujewa , lokaci d aya kuma ya tsaya cike da mamaki , tsayawar da yayi ne yasa Sauban ya kallesa , cikin Sauri ya kwace hannunsa yana  kara shigowa falourn, su Eshaal cikin tsananin mamaki suka furta  Yaya Little ? Shima cike da mamaki akan face d insa ya furta  Hey you guys ? Bestyn Lil ? Mai kuke anan ? What a surprise ? Yanzu His Excellency ne yayi magana ganin abun kamar al ajabi ace gabaki d aya yaran su daman suna tare da juna basu san1 ba ?  ka san s?ne ? Cewar His Excellency,  kawayen Besty ne , tare suke karatu a America  sai kuma ya  karasa yana kalan Fanan  ina wani cousin dinki da yake can ? Tell him duk lokacin da nagansa sai ya zama naman daren Simba , How dare ya  bata wa Lil? ?
? ?  wa kake magana akai ? Fanan ce ta amsa da  Abbu  Abbas yake nufi , shiru gabaki d aya falourn sukai ganin abunda da yake neman d aure musu kai  Kuzo ku zauna gabaki d ayan ku, yadda zamu fahimci komai cikin daki daki  Cewar Mama , bata gama magana ba Nani ta fad i d akin kamar wata mahaukaci ya  Mama mai kuma zaki fahimta ? Bayan ki fahimci wad an nan yaran s?ne  Ya yan abu?sauran mazan ma suna cikin gidan nan ? Cikin Tashin hankali Abbu ya furta  baki da hankali ? Itama Kallansa Nanni tayi  Yaya Menene anfanin  boyewa yanxu ? Mai yasa bazaka bayyana musu kai ne mahaifinsu ba , ni Auntyn su ce ? Gabaki d aya ahalin nan yan uwan su bane ? Kansa Abbu ya dafe yana nanata Innalillahi wa inna ilaihi raji un  yadda Little yayi saurin mi kewa tsaye ne yasa Uncle shima saurin nufarsa  No little ba yanxu ba kwantar da hankalin ka , na ro keta  hawayene Suka soma sakkowa Little akan fuska hannun sa d aya na cikin na prince da shima hankalin sa yayi mugun tashi, hankalin kowa a wayan sai da ya tashi ganin yanayin Little ga His Excellency da Mama da ba isash shiyar lafiya ce dasu ba  Uncle idan na tanbayeka abu zaka fad a mun gaskiya dan Allah ? Cikin sauri Uncle ya jinjina Musu kai  eh amma ka kwantar da hankalinka please 
? ? ? Uncle Gaskene abunda ta fad a ? Shiru Uncle yayi masa lokacin da sauban ya  karaso wajan sa shima ?yana so ya kwantar masa da hankali amma hakan yaci tura  Uncle shine mahaifin mu Dagaske ? kansa uncle ya jinjina masa ba tare da ya iya furta komai ba , Saitin zuciyar sa Little ya ri ke yana funcike ro kon da sukayi masa , yadda suka ga yana  ko karin barin falourn ne ysa gabaki d aya falourn suka mi ke cikin da shin hankali hatta Nani da lokaci d aya jikinta ya tsure itama . Ko rabin tafiya baiyi ba , Little ya soma Aman jini, a haukace prince ya kwalla kiran Little yana nufarsa a guje, a Daidai lokacin da Bobo yake shigowa falourn wani aman Jinin ya  kara kwace Little ya su lalle a  kasa kamar mai kneeling yana d an sakar wa Bobo da ya shigo murmushin sa na kullum. Kasa motsi Bobo yayi ganin kamar idanuwansa basa gani sosai , ihun da Prince yyi ne yasa Bobo ya zabura cikin tsananin Tashin hankali ya soma jijjiga little da ya fad i ko motsi bayayi, babu hankali Wanda bai Tashi ba a cikin gidan , Prince babu abunda yake iya furta wa sai kwala kiran Little yana barin karya tafi ya barshi, His Excellency kuwa kasa tsayawa yayi sai zaunar dashi da akai. ?Suna cikin wannan tsananin Tashin hankalin motocin Big Boss suka shigo cikin gidan .


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 21
? ? ? ? ?
? ? ? ? ? ? ? ? Direct Side d insu motocin sukai parking, har lokacin Abla na kwance a jikin Big Boss da ta soma bacci, tsayawar motar ne yasa ta  ko karin bud e idanuwanta. Cikin sauri kuma ta kulle su ganin yadda lokaci d aya suka had a ido Dashi abunda take ta faman  ko karin kaucewa, lumshe idanuwansa Big Boss yayi yana  kara bud ewa a kanta, Daidai saitin kunnuwanta ya furta  Sunshine kinyi  kiba fa zaki karya mun  kafa  , Abla gabaki d aya ta manta akan cinyar sa take shiyasa tayi saurin  ko karin mi kewa amma ya hanata hakan sai hannunta guda d aya da ya kama yana murzawa a hankali.  Karamin sautin da yawar sa ta bayar ne yasa ya kalli wayar dake kan wani abu a jikin motar , kamar zai d auke idanuwansa sai kuma ya d auki wayar tasa , bai ce komai ba sai taune Lips d insa da yayi da  karfin gaske , hannun ta daya kama ya d anyi pecking  Take care , I will be back, ki kwanta ki bacci okay ? , kanta Abla ta jinjina masa a hankali, kamar bazata yi magana ba sai kuma ta furta  A dawo Lapiya  , bai ce mata komai ba sai lumshe idanuwansa da yayi, yana zaune a cikin motar har sai da ya ga shigewarta cikin gidan kafun ya fito daga motar yana nufar wani Side ranshi a  bace har jijiyoyin kansa sun fara fitowa.?

******
 Little ka tashi zan kira maka Yaya kaji? It s a Lie abunda ta fad a please ka bud e idanuwan ka, zan kira maka Yaya Big Boss , zan goya kama please ka bud e idanuwan ka , shine ?abunda Prince yake iya furtawa hannun sa na cikin na Little da ya ri ke gam a hannunsa , cikin sauri Bobo da ya  karaso wajan ya ta ba  kirjin Little da Sauri ?yana danna masa shi, yana dannawa yana furta  Hey ?pen your eyes  , sosai ya ke danna  kirjin Little babu Wanda jikinsa baiyi sanyi ba , kowa kaga yanayinsa zakaga tashin hankali kwance a fuskokinsu, Uncle ma kasa zama yayi sai zamewa da yayi ya zauna akan kujera. yana  kara dannawa nunfashin Little ya dawo , cikin Sauri Bobo ya kalli prince da yi masa ya kawo masa ruwa , zai tashi Abdul-Samad yayi saurin  karasowa wajan yana bud e masa ruwan, kallan Little , Bobo yayi sosai sabida yadda yake sakin a jiyar zuciya idanuwansa a kulle har lokacin , Shima Bobo a jiyar zuciya ya sauke kad an yana ri ke hannun Little guda d aya  Little ? , Uhmm kawai Little ya bashi amsa yana  ko karin bud e idanuwansa ,  Yaya dagaske ne abunda suke cewa ? ,kamar Wanda aka ri kewa murya dan da kyar yake iya magana,shirun da Bobo yayi masa ne yasa ya fara bud e idanuwansa  Yaya , kai tsaye Bobo ya bashi amsa  They are not our family, we don t share are bones with them  ,?
? ?Cikin sauri Little ya mi ke tsaye , bai tsaya a ko ina ba sai a gaban Nanni da farfad owar Little ya  kara tunzura zuciyarta, a tunanin ta shikenan mutuwa zaiyi aikin ta zai dawo cikin sau ki sai taga ba hakan bane , kallan Little da ya  karaso Wajan ta tayi  Dagaske ne abunda kika fad a? Shine wanda ya haifemu? Nan kuma Familyn s?ne gabaki d aya? Shiru Nanni tayi masa tana Kallan sa, kowa na cikin falour ita yake kallo musamman Bobo da Sauban da ransu ya soma  baci ba kamar Bobo da ya hassala sosai , wani shegen murmushi Nanni ta saka tana kallan Little , tana  ko karin yin magana His Excellency ya daka mata tsawa  Na haneki da furta ko wace kalma AINA U, idan kika kuskura naji sa banin umarnina zanyi mugun sa ba miki , ko da Nani taji His Excellency ya kira sunanta ya zuciyarta sai data buga amma duk da hakan zuciyarta a bushe take da san cinma burinta ta ko wace hanya,  Little Dare yyi let s go , okay ? Cewar Bobo yana mi ko masa hannu, kallan Bobo yayi sannan ya kalli Nani da take kallansa kuma , Uncle kallansa yayi yana jiran jin me zai ce  Yes Lil dare yayi and kasan dokar yayan ka ko? ,  bata fuska Little yayi fuskar sa ta soma yin jaa sosai kamar ba Little d in su ba


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login