Showing 66001 words to 69000 words out of 347251 words

Chapter 23 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1430

aljihu, Simba na ganin sa ya tawo wajan sa cikin Sauri yana zagaye sa . Ganin yadda yabar wajan ne ya bawa Harry damar mi kewa da  kyar tana waige waigen hanyar da zatabi, ga jikin wandan ta da ya  baci sosai har inda ta kwanta , zata saka gudu Big Boss ya daka mata tsawa cikin sauri Victor ya jefa mata wani abu white yana nuna mata Inda ta bata, Big Boss kuwa kan Simba ya ta ba kad an kafun ya wuce part d insu, Harry kuma ta tsugunna tana faman san g?e inda ta  bata ga Victor da ke tsaye kanta , Simba kuma ya kwanta daga bayan Victor, tanayi tana g?e hawayen dasuka sakko mata . saida ta g?e wajan sosai sannan Victor ya nuna mata hanyar  go alone with it ,  sa Sauri Harry ta girgixa kanta ta tashi a guje zata gudu shima simba kamar Wanda aka saka yabi bayanta a guje , yana gudu tana gudu Harry babu abunda take sai neman a gaji amma cikin sojojin babu Wanda ya motsa balantana tayi tunanin samun a gaji.?

? ?Wannan ne dalilin da yasa gabaki d aya Harry bata  kara fitowa ba musamman malulun da kanta yayi da bata san kowa ya gani.

BACK TO STORY?

 Karfe 3:10pm Abla ta farka daga baccin da ya d auke ta , mamakine ya kamata sosai ganin ta kwance tana bacci , d ayan side d in ta takalla ganin baya wajan . Cikin Sauri ta kalli hannayenta ganin wanda ya washe cikin  kan kanin lokaci .  Su wanene suke san cutar damu? Me yasa mafarkin da nayi ya zama gaskiya ? Laifin me mukai musu ? Shine abunda Abla take maimaita wa cikin zuciyar ta , ganin tana  ko karin sawa kanta ciwan kai yasa ta ajje gabaki d aya tunanin komai a gefe . Bata bar d akin ba sai da ta gyara ko ina na cikin bedroom d in.?

? ?Tana shiga cikin d akin nata wani saban Tuna n1n ta somayi game da abunda ya faru d Asu , gabaki d aya ta rasa wata hanya zata bi, babu abunda yake mata yawa cikin zuciya sai mafarkinta ,  Anya zan iya kuwa ? Cewar Abla ta fad a a fili , da Sauri kuma ta furta  No! No! Bazan iya ba  ta  karasa tana kulle idanuwanta. Please ki kula mun da yaya na ! Maganar Little da ya fad a mata a cikin mafarki yana faman kai kawo cikin zuciyarta, gani take kamar abunda take sa kawa cikin zuciyarta ba mai yiwuwa bane amma duk da hakan bata da wani za bin idan tana san sanin abunda take  ko karin binciko wa kamar yadda ta gani a cikin mafarkinta .?

 Dan turo bakinta tayi ganin komai yana  ko karin ca kud e mata , Zo ban ta da ta saka a fridge ta d auko Allah ya temaketa bai yi sanyi sosai ba har wani kulle ido take lokacin da taji  kamshin sa , tray d in da ta shigo da shi d azu ta d auko tare da serving d in kanta kad ai , a hankali take cin abincin ta hankali a kwance , sallamar sa da taji ne ta d an d ago da kanta tana amsawa a hankali , kasa cigaba da cin abincin tayi sabida idanuwansa da take ji yana yawo a jikinta . Amaimakon ya zauna akan sofa sai shima ya zauna a kan rug tare da tankwashe  kafansa kamar yadda tayi , cikin d an rawar murya ta furt  Sannu da zuwa . shiru Big Boss yayi mata batare da ya amsa ba , d an d ago da kanta tayi sai karaf ya sauka a cikin nasa, da sauri ta janye nata idan idan tanajin wani iri a jikinta.  So kike Wifey ta koya miki yadda ake sannu da zuwa ? Cewar Big Boss , yadda yayi magana mutum zai iya rantsewa ba shi bane , d an tsuke fuskarta Abla tayi batare da ta tanka masa ba . Cikin d an jin haushi ta saka hannunta zata d auki zo banta ya d an ri ke hannun  kina so na kira miki wifey ta koya miki? A zuciye Abla ta janye hannunta , cikin ido da ido ta kallesa cikin d an masifa masifa ta furta  Ba wifey ko sholy sho ce babu abunda ya dame , ni ina ruwa , wifey , wifey , wifey saura waifilo ma  gabaki d aya ta manta Wanda yake gabanta sabida haushin da taji,kwalla har ta soma tarar mata a idanuwa Sabida ta kaici, tana  ko karin mi kewa yayi saurin Hugging d inta  I Love you my Baby Doll .?

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 14

NOT EDITED?

Tuna n1n me kike? cewar Big Boss ganin da alama ta manta da shigowarsa, nan ma shiru Abla tayi masa sabida duniyar Tuna n1n da ta fad a , finger d insa d aya ya sa ya d an doki goshinta, a firgice Abla ta kallesa , sai kuma tayi saurin kallan jikinta da abincin gabanta ganin har lokacin tana zaune a in da take  ?Tunanin me nakeyi haka ? ya Allah  , cewar Abla da gabaki d aya ta d an rud e ganin yadda yake kallanta , hannunta d aya ya ri ke cikin nasa kafun ya  kara furta  What s wrong with you huh? Tunanin me kike ? Cikin Sauri Abla ta girgiza masa kai  No babu komai ba tunanin komai nake ba .  Dan tsuke fuska Big Boss yayi kad an  what s on your mind ? Ya furta yana tsare ta da idanuwansa ,  kwarewa Abla ta kusan yi cikin Sauri ta d auki zo bon gabanta ta sha  Dagaske babu komai fa  ta fad a a sanyaye.  ?Zaki rakani wajan wifey anjima ? Wani irin d ago da fararan idanuwanta Abla tayi ta d ora masa sai kuma tayi saurin d aukewa tana kallan abincin gabanta da gabaki d aya ya fita a ranta ,  Are you afraid ? Ya  kara furtawa yana binta da narkakkun idanuwansa , tsuke bakinta Abla tayi tana  ko karin tattara abincin gabanta  Ni ina ruwana da matar ka tana  ko karin mi kewa ya ri ke hannunta guda d aya  Are you jealous? Fusge hannunta Abla tayi cikin jin haushinsa , ko kallan inda yake bata yi ba ta fice daga cikin d ak1n zuwa dining. Tana ajje tray d in ta dafe kanta  Ya Allah ! Tuna n1n ne nakeyi haka ? Yana gama tanbayar kanta taji kamar kalmar na  kara shigar mata cikin kunne  I love you!!!!  , da duka hannayenta Biyu Abla ta toshe kunnuwanta tana furta  A uzubillahi minash shaid anir rajeem , sai kuma ta d aga fuskarta cike da jin haushin kalaman sa  Wifey ! Wifey! Wifey ! Ni ina ruwana da wata wifey d inka da zaka takura mun , duk lokacin da naga yar iskar yarinyar nan sai na fasa mata baki, Mtsww  ta  karasa tana kuma jan wani tsaki , kamar zatayi shiru sai kuma ta  kara maimaita  wai nice ma zan rakashi wajan ta ? Fine zanga ko wace yar iskace ai ,huh  ta  karasa tana zama akan dinning d in kitchen d in batare da ta koma d akin taba, sai Youghurt d inta da ta d auka tana sha.

***** Tunda ta fita daga cikin d akin yake bin hanyar da ta fita da kallo , shi kad ai wani irin murmushi me d au sauti da ya kawata fuskar sa ya saki ,irin murmushin da Zai ce be san ranar da yayi saba  She looks more gorgeous when she s jealous  , ya fad a wani murmushi me d au sauti na  kara sakko masa, almost 10 minutes yana zaune a cikin d akin amma babu Abla babu alamar ta. Diamond watched d in shi ya kalla ganin lokacin sallah ya kusa ya sa ya d an motsa gefen bakinsa kafun ya bar d akin gabaki d aya zuwa nasa .?

ABLA?

Tana cikin kitchen d in nan har after 4 , sai data gaji dan kanta tukunna ta koma bedroom d inta , tana shiga ta tarar da baya ciki,da fararan idanuwanta ta d an harari inda ya zauna kamar Ance mata yana wajan. Hasken da wayar ta tayi ne yasa ta  karasa gaban mirror d in , tana d auka taga alamar shigowar message shiyasa tayi Saurin shiga WhatsApp d inta . Message d in su Eshaal ne ya soma shigo wa cikin wayar , ga missed called d in group called data gani, sai data bi gabaki d aya tayi musu reply tana  ko karin sauka taga message d insa , kamar zata share sai kuma ta shiga cikin message d in duk da batayi saving number ba tasan shine  8:25pm I will introduce you to my wifey. Takaici ne ya kama Abla bata san lokacin da ta d an saki tsaki ba tana kashe datar ta gabaki d aya  Wifey? Huhhh .?

? ? ?****A  bangaran Big Boss lips d insa ya motsa kamar me shirin yin murmushi amma baiyin ba . Tunda aka fito daga sallar la asar d in yake tsaye a Wajan musamman rashin ganin uncle da bai yi ba da su Little . Fitowar ?Sauban da Bobo ne yasa ya mayar da Kallansa zuwa wajan su  Ina su Little ? Cewar Big Boss, cikin sauri Sauban ya furta  Don t mind them suna wajan Diidii&  dakatar Dashi Big Boss yayi yana furta  shiyasa basu zo sallah ba ? , Anan kuma shiru Sauban yayi hakan ya  kara sa Big Boss ya kallesu shida Bobo , har zai tanka musu sai ya fasa ya juya tare da barin wajan . Kallan Bobo , Sauban yayi  Har yanzu bazai canza hali ba , ni kaina bansan dal1lin da yasa basu fito sallar ba even though Uncle ya fad a mun sunyi sallah tare , but kasan Big Boss bazai d auki wannan excuse d in ba , so just let me hold the matter , anjima zan taho dasu but for now let s go and check up for him  , d an hararar sa Bobo yayi  sai kaje kayi masa bayan1 , ni babu ruwana, let s go&  d an dukan kafad ar sa Sauban yayi  Nima karka damu lokaci d aya zaka ga na sauya , i will suprise you musamman idan ka bud e ido kaji ance maka nayi aure and I have &  saurin hanka d asa Bobo yayi  kai fa wani lokaci d an iska ne kai , haka kawai kana so ka  batani da haka suka  karasa part d in Big Boss . Sauban da ya shigo har da lumshe ido  Bobo nifa wallahi  kamshin abinci nake ji , it seems like akwai delicious food here amma shine d an black stomach d in nan bazai fad a mana ba  , ka fara samun ciwan kai fa  cewar Bobo lokacin da suka zauna akan kujera dan ko samun Big Boss basuyi ba a falourn , Jenny ce ta fito cikin sauri ganin su Bobo  Sir do you need something ? Kansa Bobo ya girgixa mata  No you can go  okay Kawai jenny tace masa ta juya , shikuma Sauban ya mi ke zai nufi d ak1n Big Boss idanuwansa suka sauka akan warmers d in dinning  Hancina ba haka kawai yake ba , I know definitely, naji  kamshin Aroma  ya fad a yana  karasawa Wajan dinning d in , shima Bobo biyo sa dinning yayi lokacin da idanuwansa ya sauka akan Efo Riro d in Abla  No wonder ! Dole guy d in nan ya sake murmurewa, bazai sa bu ba , bari Mami tazo daman gobe jirginsu ?zai shigo Nigeria , her complain every day shine banyi aure ba , gashi Besty ya yau dare ni yayi aure , but Bobo baka fad amun taya akai ya aure taba ?  Yar  karamar dariya Bobo yayi yana nunawa sauban bayansa kad an  gashi nan a bayan ka ai you can asked him by your self  , cikin sauri Sauban ya jiyo ganin Big boss a tsaye yana binsu da wani irin kallo  waya baku izinin ta ba abincin wajan ? Zaro masa ido Sauban yayi  Besty abincin ma dan wula kanci sai anbamu izini tukunna ? Toh shikenan don t worry Gobe Mamy zata zo ai, tunda saura kwana uku ayi taron family  karamun tsaki Big boss yaja yana tsuke face d insa , da hannu d aya ya nuna wa sauban hanyar fita  idan kazo nan for the so called your family issue you can go back  , Dude why please.. ? Ran Big Boss har ya soma  baci fahimtar hakan yasa Bobo yayi Saurin furta  please ku bari , let s just eat , yau ne zamu ci abincin amarya , am hungry please idan ba so kuke na zauna da yunwa ba . Da hannu Sauban ya nuna wa Big Boss kujera alamar ya zauna , sharesa Big Boss yayi ya nufi kan d aya daga cikin 1 sitter ya zauna  Sauban kaima fa har yanxu bazaka canza hali ba , burinka kullum ka takura masa duk lokacin da ka kular dashi inaji zaku motsa jini ne a tsakanin ku  shima Sauban d an  karamin dariya yayi  Don t mind mutum kullum cikin d aura fuska? Bari ma kaga abunda zanyi  ya  karasa yana serving d insa a cikin plate , Me zakayi ? Cewar Bobo, da hannu Sauban ya nuna masa Big Boss dake kallan wayar sa da alama akwai aikin da yake yi, yana zuwa wajan sa ya fuske phone d in tare da ajje sa a gefe , a zuciye Big Boss ya d ago yana Kallansa kafin ya mi ka masa hannun sa d aya  My phone ? After the food please   ko karin mi kewa Big Boss yayi Sauban yayi saurin mi ka masa wayar  am not ready for any fight today , but kashirya kaima gobe Mamy zata zo nan itama and kasan halinta , tana shigowa kai zata fara nema Sabida wahalar da ita da kayi , inda so samune ma ta aske maka gashin kanka ta tass , cikin zafin nama Big Boss ya kai masa naushi, Allah ne kad ai ya temaki Sauban yayi saurin ja baya ?zuwa kan kujera  mugu kawai  dariya Bobo da ya dawo falourn Shima yayi  Sauban you will never change wallahi, ka barmu muci abincin nan lapiya tun kafin yayi zuciya ya koremu  , sharesu Big Boss yayi yana  kara maida hankalinsa kan wayar hannunsa batare da ya kuma tanka musu ba .?

HARRY

Tunda ta koma part d insu Hajiya falmata ta kasa samun kanta, ita kad ai sai ihu da kururuwa take akan ta shiga uku talalace , tun kashin data cire daga jikinta take zaune a  kasa tare da wani zunbulelan hijabin da ta manta when last ta saka shi, da taji motsi kad an zata firgita , tun Hajiya falmata tana rarrashinta har ta soma d ura mata zagi itama  Dan ubanki bazaki fad amun abunda ya faru ba ? Kun had a ido Dashi ? Me ya faru ? Ya tanbayeki nawa kike bu kata ? Sai miki magana nake dan ubanki amma gabaki d aya kin shareni ?  Hannu Harry ta d ora akai zata  kwalla  kara Hajiya falmata tayi saurin toshe mata bakinta  Me kike shirin yi haka ? Baki da hankali ne ? Ko so kike ki tona


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login